Showing 105001 words to 108000 words out of 137995 words

Chapter 36 - TANGLED HEARTS COMPLETE

Mai Moon   

27 Aug 2026

60

suppose to be here?”

Kallon message

ɗ

in kawai take ta karanta sau biyu ita kam bata gane inda maganar ta dosa b

a

“No” kawai ta tura masa

“Koh?” Ya amsa mata,

ɗ

an shiru tayi ta rasa me zata ce masa sai kuma tace masa

“Eh”

“I’m a little jealous though” ta ga reply

ɗ

inshi bayan kamar 1 minute da tura nata

Shiru ta

ɗ

anyi kafin tayi murmushi ka

ɗ

an

“Jealous of Saif? Ai kaine babanshi dont worry he wont love me more than u”

Sai da Ya

ɗ

an

ɗ

au lokaci bai amsa ba har tana shirin ci gaba da karatunta kafin ya amsa mata

“Hm ok.” Kawai ya fa

ɗ

a ta dinga kallon reply

ɗ

in, after taking duka time

ɗ

inann

wai iya abinda dama zaice kenan.

Kiransa ne taga yana shigowa wayarta, ta

ɗ

an bu

ɗ

a ido tana kallon wayar ganin zai yanke tayi picking call

ɗ

in amma tayi shiru ta gagara cewa komai, shima shiru yayi, kusan 2 minutes kafin tayi breaking silence

ɗ

in tace



“Ina wuni”

“Riƙe abinki bana so” ya fa

ɗ

a muryarsa calm and steady kamar dai kullum.

“To ni kuma me nayi?” Ta tambaya a shagwa

ɓ

e ba tare da ta san ma tayi ba hakan ba.

Ɗ

an shiru yayi ka

ɗ

an kafin yacw “Okay zan fa

ɗ

a miki”

murmushi tayi

da yana iya jiyowa daga cikin wayar tace

“To ina ji fa

ɗ

a min”

ɗ

an shiru yayi kafin muryarsa ƙasa ƙasa yace

“Not on the phone” ta

ɗ

an juya idanunta tana wasa da keyboard

ɗ

in laptop

ɗ

inta

“To a ina?” Shiru ya sake yi, ta

ɗ

an ciro wayar ta kalli

screen

ɗ

in kafin tace

“Hello”

“Uhm”

“Kayi shiru toh”

“I want to see you tomorrow”

#Maimoon

09041426598

[8/14, 11:31 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEARTS)

Yota/01

4

Wattpad:

@Maimunah_Abdallah

ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 39: A gentle change

Washegari Na’ima tana yin Sallar Asuba ta koma bacci, though its a tuesday but bazata shiga school ba dan single lecture da suke da shi got cancelled, sai wa

jen ƙarfe 9:30 ta farka tana mustsuka idanunta ta sauƙa a gadon ta wuce toilet, wanke idanunta dake cike da bacci tayi ta ha

ɗ

a da brush ta fito tana duba inda ta ajiye wayarta, a ƙarƙashin pillow

ɗ

inta ta ganshi inda ta ajiye shi tun daren jiya bayan sun g

ama waya da Ahmad, hula ta saka ma gashinta ta nufi ƙofa ta fito palour, kwata kwata bata so tayi overthinking ha

ɗ

uwar da zasuyi yau da shi.

Ganin fa

ɗ

ila bata fito ba ta

ɗ

an kalli hanyar sama, sai kuma ta wuce kitchen ta

ɗ

auki cup ta fara ha

ɗ

a ma kanta

tea tana yi tana tunani, har ta gama ta

ɗ

auko cup

ɗ

in ta dawo palour, a kujera ta zauna tana shan tea

ɗ

in a hankali tana

ɗ

an kallon tv dake aiki duk da ba wani volume

ɗ

in kirki har ta gama shanye shayin kafin ta kai cup

ɗ

in kitchen, tana fitowa yayi dai da

i da Nasir yana sauƙowa daga sama, dressing casually alamun ba fita zaiyi ba, ta

ɗ

an tsaya a bayan kujera ta gaishe shi ya amsa mata da tambayar night

ɗ

inta, tayi murmushi kawai, ganin ya zauna a palourn yana danna wayarsa tace “ko a ha

ɗ

a maka tea”

ɗ

an ka

llonta yayi yace “tnk u so much” gya

ɗ

a masa kai kawai tayi ta wuce kitchen ta ha

ɗ

a masa tea

ɗ

in ta kawo masa ya kar

ɓ

a yana sake ce mata “tnk you” ita dai tayi murmushi kawai ganin ya fara shan tea

ɗ

in ta wuce sama ya

ɗ

an bita da kallo yana mamakin wani abu

a ransa.

Tana bu

ɗ

e

ɗ

akin Fadila ta tsaya daga bakin ƙofa tana kallon fadilar da idanunta biyu tana zaune a kan gadonta ta miƙe ƙafarta, ga pillows da ta jejjera ma kanta, da cup a hannunta tana sipping tea, da sallamarta ta ƙarasa cikin

ɗ

akin Fadila t

a amsa tana kallonta har ta ƙaraso ta zauna kan bedside ta

ɗ

aura ƙafafarta

ɗ

aya akan bedside

ɗ

in

ɗ

aya a ƙasa tana kallon fadila tace “ina kwana Mummyn unborn”

ɗ

an murmushi fadila ta ƙaƙalo

“lafiya lau Na’ima har kin tashi”

“Eh, was suprised naga ba

kya ƙasa ai na zata jikinne”

Fadila ta

ɗ

an jingina bayanta tana kallonta tace “har da shi

ɗ

inma, jiya bamu yi wani baccin kirki ba” sai kuma ta miƙa ma Na’ima cup

ɗ

in shayin da take sha

Langa

ɓ

ar da kai Na’ima tayi tana kallonta tace

“Eyyah, sorry

” ba tare da ta amshi shayin ba ta cigaba

“Yanzu na gama shan nawa har na ha

ɗ

a ma yaya Nasir ma wani” jin haka yasa fadila ta janye cup

ɗ

in ta cigaba da Shan abinta tace

“Nima shi ya ha

ɗ

a min wannan

ɗ

in tun

ɗ

azu, yau ba za ki shiga school ba kika

ce koh?” Gya

ɗ

a mata kai tayi

“Yes lecture

ɗ

in got cancelled amma..”

ɗ

an kallonta Fadila tayi ba tare da tace komai ba tana cigaba da shan shayin tana jiran jin amma me?

gyara hular kanta tayi Tana kallon fadila tace “kinsan me Anty fadila, Yaya Ahma

d said he wants to see me today” fadila dai Kallonta kawai take yi Jin tayi shiru tace “okay to zaizo gidan kenan?” Girgiza mata kai tayi a hankali tace “cewa Yayi he wants to take me out” “out where?” Shiru tayi dan itama fa bata san where ba, fadila ta

mayarda kanta ta jinginar tana kallonta bayan ta miƙa mata empty cup da ta shanye shayin tace “da yaushe zai zo?” “Wai 11” “okay Allah ya kaimu toh, ke dai ai nace miki u should be more careful kuma ai kinsan da a Abuja kike ba lallai Mami ta bari ba,

ni dai wallahi har tsoron matarsa nake yi dan naga take takensa cewa zaiyi yana sonki, mamakinsa nake yi haryanzu” Na’ima tayi dariya tace “ai shiyasa na gudo nan

ɗ

in” duk suka yi dariya kafin ta sake cewa “ni fa ba so yake ba, kawai dai he’s been nice ne

saboda Saif” Fadila ta harareta tace “ko ba nice ba, hmm baki san waye shi bane baki san halinsa ba, ina mamaki sosai yadda yake sake miki fuska har da taking naki out, wallahi duk randa matarsa ta sani gidannan ya mana kadan da mu da ita” ta fa

ɗ

a tana da

riya,

ɗ

an tura baki ka

ɗ

an Naima taayi sai kuma tace “bare ma me zanyi ni da mijinta, Allah ma ya sauwake to in auri mai mata, Saurayi Zan aura nima” Fadila ta ta

ɓ

e baki “kamar gaske” tana

ɗ

an dariya tace “Allah da gaske fa nake, kuma shi ma da gaske babu k

omai a ransa, to ko fita yayi da mu fa sai dai ni dai Saif muke abinmu fa ba sosai yake kulamu ba ma” “uhm toh naji” fadila ta fa

ɗ

a tana gyara pillow

ɗ

inta, Knocking sau

ɗ

aya da akayi a bakin ƙofar tare da bu

ɗ

ewa ya sa duk suka kalli ƙofar, Nasir da ke tsa

ye bakin ƙofar ya ƙaraso cikin

ɗ

akin yana kallon Fadila yace “u good?” Ta gya

ɗ

a masa kai kawai, Na’ima ta miƙe tace “bari to inje in shirya” fadila ta gya

ɗ

a mata kai, tana fita ta ja musu ƙofa ta wuce ƙasa sai lokacin Nasir ya dubi Fadila yace “ina zata je

haka?” Miƙa masa hannu tayi ya ƙarasa ya zauna gefen bed

ɗ

in yana riƙe da hannunta, “wai Yaya Ahmad ne yace hes taking her out”

ɗ

an shiru yayi yana kallonta bai ce komai ba, sai can ya

ɗ

anyi murmushi kawai yana shafa hannunta.

Ko da ta koma

ɗ

akinnata

ma game ta cigaba da yi a wayarta har sai da message

ɗ

insa ya shigo wayarta asking if she’s ready kafin ta ajiye wayar da sauri ta wuce toilet.

Ƙ

arfe 11:30 ta gama shiryawa tsaf, kafin ta

ɗ

auki wayarta ta duba taga ya mata message like 5minutes ago cew

a he’s here. Jakarta ta

ɗ

auka ta firo palourn ganin duk basa palour ta

ɗ

an kalli sama sai kuma ta haura, knocking tayi a ƙofar ta tsaya tana jiran izini, Nasir da kanshi ya bu

ɗ

e ƙofar yana kallonta yace “iyye irin kyau haka ko suruki nayi ne” tura baki ta

yi ta shigo ciki tana kallon fadila da ke zaune har lokacin dafe da cikinta, she look pale sai yanzu ma ta lura sosai, ta ƙaraso ciki tana kallonta tace “jikinne” murmushi ta mata, “da sauƙi fa, har kin shirya? Kinyi kyau abinki” ajiye jakarta tayi tana ka

llon fadila tace “ko dai in zauna?” fadila ta girgiza mata kai “ke dillah its not something serious bayana ke

ɗ

an ciwo amma ya ma daina” Na’ima ta kalli Nasir da ke tsaye murmushi ya mata yace “ke da nake so na aurar da wuri kuma kice bazaki je ba? Ko ba s

aurayinki ne ya zo ba? Besides ina nan ai” “ni ba saurayi na bane zaizo friend ne” fadila ta kalli Nasir tace “ba fa saurayinta bane zaizo wai friend ne” Murmushi kawai Nasir keyi yace “i see” Fadila tace “toh ki je dont keep him waiting and ve careful”

ta gya

ɗ

a mata kai tana

ɗ

aukar jakarta ta nufi ƙofa duk suka bita da kallo.

Unlike kwanaki da yake tsayawa a wajen gidan yau a parking space na gidan ta hango motarsa, zuciyarta ce taji ta mata wani double somersault moment

ɗ

in da idanunta suka shiga ci

kin nasa bayan ya stepping out of the car ganin tana ƙarasowa gareshi.

Ya jingina da motar yana kallonta ta cikin very clear round frame glasses dake idanunsa tana tahowa a hankali, duk ji tayi ta ru

ɗ

e ta daure ta cigaba da tahowa tana jin yadda zuciyar

ta ke pounding a cikin kirjinta da yadda take jin butterflies all over her, ba ƙaramin kyau ya mata ba, though he wasnt dressing too much kamar yadda yace mata she dont have to dress too much theyre going for a drink, he look smart and elegant cikin crisp

farar riga ƙal mai long sleeves wanda kamar kullum yayi rolling

ɗ

in sleeves

ɗ

in neatly a saman farar rigar navy blue sweater vest ne babu sleeve, ana iya ganin collar

ɗ

in white shirt

ɗ

in ta saman navy blue sweater vest

ɗ

in da kuma dogayen hannun farar rig

ar kasancewar wancan

ɗ

in iya shoulders

ɗ

insa kawai suka rufe, sai wani leather bracelet mai azabar kyau a

ɗ

aya hannunsa

ɗ

ayan kuma agogo ne a

ɗ

aure, light blue jeans dake jikinsa very clean paired with brown loafers, yanda hasken rana da ya fara fitowa ya

haske sa ya dada fito da complete and quite luxury

ɗ

insa kuma hakan ma effortlessly, har ta ƙaraso gabansa gani take she’s under dressed bayan kuma ai shine yace theyre only going for a drink, wai shi a wajensa yayi dressing casually kenan? Ƙamshin turare

nsa mai azabar da

ɗ

i yasa ta gagara

ɗ

ago idanunta ta kallesa bayan ta iso wajen sai wasa da hannun jakarta kawai da take yi.

Ɗ

ago idanunta da ba kwalli sai eye liner da ta

ɗ

an ja a saman idanun tayi ta kallesa suka ha

ɗ

a idanu dan shima ita yake kallo a

dmiring her beauty and ta iya dressing sosai, she look simple yet very beautiful and feminine,

“Ina kwana papa” ta fa

ɗ

a teasingly, wani kallon da ya mata ta cikin glasses

ɗ

in ya sa ta

ɗ

an gumtse bakinta kar tayi dariya

“Haka kike ma samarinki ki sa

suyi ta jiranki?” Ya tambaya still looking at her,

ɗ

an kallonsa tayi kafin tace “saurayi kuma?tab

ɗ

i” shiru yayi yana kallonta, kafin ya tashi daga jinginar da yayi da motar, ya bu

ɗ

e mata ƙofar yana kallonta ba tare da yayi magana ba, ƙarasawa tayi ta shig

a ciki ta zauna ta

ɗ

aga kai tana kallonsa ganin kallonta yake ta sunkuyar da kanta

ɗ

an murmushi yayi ya rufe motar ya zaga ya shiga motar ya tada suka bar gidan,

“I thought da Saif zamu je ai?” Ba tare da ya kalle ta ba yace “yau ranan baban Saif ne sh

i ka

ɗ

ai” tayi shiru ta gagara amsawa, yana cigaba da driving

ɗ

in ya

ɗ

an saci kallonta,

“U look beautiful” ya fa

ɗ

a a hankali

Ta rufe fuskarta da gyalenta a hankali, ya

ɗ

anyi murmushi yana mayarda hankalinsa kan tuƙin da yake yi, bu

ɗ

e idanunta ka

ɗ

an t

ayi tare da

ɗ

an satan kallonsa tace

“thank you and u too”

“youre not going to ask me inda zamu?” Girgiza masa kai tayi a hankali tana kallonsa

“Ull tell me if u want to” gya

ɗ

a kai kawai yayi daga nan bai kuma cewa komai ba.

A wani upscal

e cafe yayi parking a victoria island, storefront

ɗ

in zagaye da glass, ya kashe motar ya juyo gaba

ɗ

aya gareta ya

ɗ

an mata guntun murmushi

“Wait for me here” da muryarsa that is deep and very sweet.

Gya

ɗ

a masa kai tayi itama da murmushin a fuskarta

dan Murmushin da yake mata yau sai ya ƙara masa wani irin kyau na musamman da ta kasa

ɗ

auke idanunta daga kansa, har ya sauƙa a motar ta bishi da kallo yadda yake tafiya towards the cafe, there was something about how yake tafiyar, wannan quite confidenc

e

ɗ

in nashi, da posture

ɗ

inshi that seems easy to him wanda ke nuna strenght

ɗ

inshi, sosai zuciyarta ke bugawa faster, ta

ɗ

aura hannunta duka biyu a fuskarta ta daina kallonsa amma har sannan zuciyarta is beating the same way. He’s really fyn very handsome

. Sauƙe hannunta tayi daga fuskarta ba tare da ta sake kallon wajen ba ta ciro wayarta ta shiga dannawa pretending scrolling take yi.

Bayan wasu mintuna ba masu yawa sosai ba ya dawo da takeaway cups guda biyu na iced matcha, bu

ɗ

e motar yayi ya shigo y

a zauna yana kallonta ya miƙa mata cup

ɗ

aya yana kallonta

“For u” kallon cup

ɗ

in tayi kafin murmushi yayi escaping lips

ɗ

inta ta sa hannu ta kar

ɓ

a a hankali tana tace

“thank u” ta mayarda idanunta tana kallon cup

ɗ

in, rabonta da matcha tun newyor

k ta

ɗ

an kalleshi ganin yayi poking straw a jikin sealed lid cup

ɗ

insa, ya

ɗ

an swirling drink

ɗ

in ka

ɗ

an kafin ya kai bakinsa yana mayarda bayansa ya jingina da motar facing her, sai a lokacin ta

ɗ

auke kanta ta mayar kan nata cup

ɗ

in ta cire murfin kafin ta

saka nata straw

ɗ

in a ciki ba tare da ta sha ba sai juya straw

ɗ

in take a ciki yadda rich green

ɗ

in yake ha

ɗ

ewa da cream da milk layers

ɗ

in.

Kallonta kawai yake yi yadda take ta juyawa ba tare da yace mata komai ba, ta

ɗ

aga kanta ta kallesa tace



i forgot how much i missed dis, havent really had it since newyork”

“Na sani” ya fa

ɗ

a yana kallonta

“Ta yaya ka sani toh?”

“Hmm” kawai yace a taƙaice yana sake kai straw

ɗ

in bakinsa ya sha kafin ya nuna mata na hannunta alamun ta sha mana

“If ure done steering can u try it now”

ɗ

an dariya tayi

“Old habits”

ɗ

an dariya yayi ka

ɗ

an shima, ta kai straw

ɗ

in dai dai bakinta tayi sipping ta

ɗ

an lumshe idanunta ta bu

ɗ

e, kallonshi tayi taga still ita yake kallo

“Its actually good”

“Its t

he finest lagos offer” ta gya

ɗ

a masa kanta tana sake sipping a hankali.

Shiru ne ya

ɗ

an gitta tsakaninsu kafin shi yayi breaking silence

ɗ

in

“Can i ask u something?” Ta jiyo muryarshi calm and smooth kuma babu alamun wasa kwata kwata a ciki.

Ka

llonshi tayi taga ita yake kallo ya ajiye drink

ɗ

in yana kallonta sosai, ta gya

ɗ

a masa kai kawai a hankali tana wasa da cup

ɗ

in hannunta sai kuma ta kai baki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login