Showing 84001 words to 87000 words out of 137995 words

Chapter 29 - TANGLED HEARTS COMPLETE

Mai Moon   

27 Aug 2026

58



ɗ

in tayi ta ajiye a gefen bed ta sauƙa ta wuce toilet dan alwalar azahar.

Tana idar da sallah ta sauƙa ƙasa dan nema

n abinda zata ci, ta san Dad baya nan dama don shima tun jiya da dare da ta je ta gaishe shi a palournsa bata sake ha

ɗ

uwa da shi a gidanba, kuma da sassafe taga fitar motarsa ta window

ɗ

in

ɗ

akinta, probably aikin new company

ɗ

inshi da yake yi anan Nigeria

yanzu ke saka shi fita that early. Itama Mummy tun safe da ta gaishe ta bata sake ganinta ba.

Ƙ

arasawa dining

ɗ

in tayi ta bu

ɗ

e warmers dake wajen amma babu abinci a ciki, shiru tayi ta

ɗ

an tsaya tayi tana kallon warmers

ɗ

in kafin ta rufe ta wuce kitche

n, shima kitchen

ɗ

in babu kowa, ta fito ta ƙarasa

ɗ

akin Mariya mai aikin gidan dake palourn, knocking tayi ka

ɗ

an, Mariya ta fito da sauri ganin Na’ima ce ta

ɗ

an tsaya daga bakin ƙofar

ɗ

akin

“Ina wuni” ta gaishe ta tana kallonta,

“lfy lau, wheres my

food?”

“Umm hajiya ce tace in ba ma sauran workers

ɗ

in abincin shine na bayar” Na’ima ta tsaya tana kallonta amma ta gagara cewa komai, juyawa kawai tayi ta wuce kitchen ba tare da ta sake ce mata komai ba, Mariya ta bita da idanu kafin ta rufe ƙofart

a.

Ƙ

arasawa cikin kitchen

ɗ

in tayi tana soke wayarta a aljihun bayan wandon jeans

ɗ

in jikinta, ta na

ɗ

e hannun long sleeve shirt na jikinta ta bu

ɗ

e pantry

ɗ

in tana kallon ciki kafin ta sa hannu ta ciro spaggetti da olive oil da butter, ta jiye akan coun

ter, ta bu

ɗ

e drawer ta

ɗ

auko tukunya ta ƙarasa sink dan

ɗ

aurayewa. A hankali take kai komo a kitchen

ɗ

in silently tana aikinta, tana tsaye tana slicing albasa da bell pepper, bayan ta gama ha

ɗ

a blended tomato

ɗ

inta da scotch bonnet da garlic ta ajiye a ge

fe wayarta dake bayan wandonta ya fara ringing, dakatawa tayi ta janyo clean towel ta goge hannunta ta mayar inda ta

ɗ

auka kafin ta kai hannunta bayan wandonta ta ciro wayar tana kallon screen

ɗ

in, ganin sunan da ke kan screen

ɗ

in yasa ta gagara

ɗ

aukar wa

yar, tun da suka yi magana da fa

ɗ

ila rannan ta kirashi amma yaƙi

ɗ

auka, ta masa message on whatsapp ya bu

ɗ

e amma bai bata amsa ba, har voicenote ta tura masa amma ta yi sauri ta goge kafinma ya gani, she felt bad but amma ya zatayi tunda ta san laifinta n

e? Yanzu kuma that he’s calling her sai gaba

ɗ

aya taji she’s nervous na

ɗ

agawa, bata san me zai ce mata ba ko kuma ita abinda zata fa

ɗ

a masa, ganin kiran ya yanke ta

ɗ

an bu

ɗ

a ido tana sa hannunta a baki ta rasa me ma zata yi next, bu

ɗ

e wayar tayi ta shiga c

all logs

ɗ

inta da niyyar kiransa back sai gashi ya sake kira, sai da ta runtse idanunta ta bu

ɗ

e kafin tayi swiping ta

ɗ

aga kiran ta kai kunne a hankali cikin ƙaramar muryarta ta masa sallama

“Assalamu alaikum” shiru yayi ka

ɗ

an kafin ya amsa ƙasa ƙasa, i

tama shiru tayi ta rasa kuma miye zata ce masa, hakan ya sa ta

ɗ

an ƙarasa gaban girkin da take yi tana kallon abubuwan da ta ajiye akan counter

ɗ

in,

“Na’ima” ta jiyo muryarsa daga cikin wayar, very calm kamar ko da yaushe,

“Na’am” ta amsa tana

ɗ

au

kar wuƙar da ke ajiye a gurin ta riƙe a hannunta ba dan tana yanka komai da shi ba sai dan ta rasa me zata ce kuma, jin yayi shiru bai sake cewa komai ba a hankali tace

“Ive been trying to reach u, amma bana samunka, ya Saif?”

“Kin damu da shi ne?”

Yayi maganar a hankali

“Hmm” kawai ta fa

ɗ

a tana jingina bayanta da jikin counter

ɗ

in, sai da tayi mustering alot of courage kafin ta sake magana

“I’m sorry, im so sorry pls” kamar baya so ya amsa yace

“Sorry for what?” Sai ta ma rasa me zata ce

, ta

ɗ

an cije bakinta hawaye na taruwa a idanunta,

“I thought u were angry” shiru yayi jin muryarta na breaking kafin ya

ɗ

anyi gyaran murya

“Why do u think am angry?”

“Because ure, ni nasan ure angry”

“Haba?”

“Eh, shiyasa baka

ɗ

auki wa

yata ba kuma bakayi replying maganata ba”

“Dama can kina kirana ne?” Ya tambaya yana share maganar da tayi, shiru tayi dan yanzu tayi realising bata ta

ɓ

a kiransa da kanta ba sai dai in su suka kirata shi da Saif.

“Ina Saif”

“Na sayar da shi” b

ata san sanda tayi murmushi ba

“Kai da mamarshi” ta fa

ɗ

a tana cigaba da murmushi

“Ni da ke kenan” shiru tayi ta ƙi ta amsa as if processing maganar

“Ko ke ba mamarsa bace?” Ya tambaya jin tayi shiru

“Ni yayarsa ce” ta fa

ɗ

a a hankali,

“W

hat are u doing now?” Ya tambaya yana share wancan topic

ɗ

in, sai da ta juya ta kalli tukunyar kafin tace

“Abinci nake dafawa”

“Wani abinci?” Ya tambaya yana juya kujerar office da yake kai a hankali yana resting kansa da kujerar

“Spaggetti?”

Ta fa

ɗ

a a hankali tana mamakin yadda yake creating conversasion

ɗ

in da kansa yau,

“Okay kin gama ne?” Ya tambayeta yana kallon ƙofar office

ɗ

in dake rufe

“Ah ah, yanzu zan fara idan muka gama magana”

“Okay go ahead” shiru tayi ta rasa kashe way

ar zatayi to tayi girkin ko kuma girkin zata yi ba tare da kashe ba tunda yace she should go ahead, ganin bai kashe wayar ba a hankali tace

“Toh, bye”

“I didnt ask u to end the call, kiyi ƙone ƙonenki kawai” da mamaki take kallon screen

ɗ

in bayan t

a ciro shi daga kunnenta to make sure shi

ɗ

inne dai akan layin.

“Babu abinda na ƙona” ta fa

ɗ

a tana kallon A dake kan screen

ɗ

in da tayi saving number

ɗ

insa da shi.

“Yet..” ya bata amsa,

ɗ

an murmushi tayi ka

ɗ

an still feeling a little uncomfortable t

a saka wayar a speaker ta ajiye a gefe ta ƙarasa ta cigaba da chopping

ɗ

in da takeyi,

ɗ

an kallon wayar tayi taga still yana kan layin, ta wuce wajen gas ta kunna tayi adding a little oil ta tsaya tana jira yayi heating, shirun da duk sukayi sai yasa tana f

eeling a little akward to amma ya zata yi?

“Whats that ?” Ahmad ya tambaya a hankali, ta

ɗ

an kalli wayar daga inda take juya albasa da ta zuba a wuta

“Onions”

“Oh” ya fa

ɗ

a a taƙaice, cigaba da girkin tayi tana iya jiyo rustling

ɗ

in takadda daga

inda yake kamar ta tambayesa me yake yi amma tayi shiru tana cigaba da girkinta.

Hannunta biyu ta

ɗ

aura a gefen wayar ta

ɗ

an kwantar da kanta bayan ta gama ha

ɗ

a duk abinda zata ha

ɗ

a tana jiran ya nuna. So take ta masa magana amma ta rasa ta ina zata

fara,

“Uhm? Ya naji shiru” ta jiyo muryarsa

Murmushi tayi, “ai na kusa gamawa saura kawai ya nuna ne”

“Okay.” Ya fa

ɗ

a a taƙaice

“Ina son ince maka wani abu, though ure avoiding it, but i still want to thank you na taimakona da kayi lokacin da

nake buƙatarsa, thank you for finding me, duk da u didnt have to” hannu ta sa ta share idanunta

“Abinda nace rannan pls understand me, ba wai na fa

ɗ

a bane dan im not grateful for….”

“Na’ima!” Ya katseta

“What i did, i did it for the sake of Al

lah, for humanity thats all, bance ki gode min ba ko anyone kin gane?”

Gya

ɗ

a mishi kai tayi kamar yana gabanta ta share hawayen da ya gangaro mata.

“I understand” ta fa

ɗ

a a hankali.

“Baki gama girkin ba?” Ya tambaya yana flipping through pages na

wani file.

“Na kusa”

“Okay then, take care”

“Thank you….” Ta fa

ɗ

a tana kallon blank screen

ɗ

in ganin har ya katse kiran, ta sauƙe ajiyar zuciya a hankali ta juya ta nufi fridge bu

ɗ

ewa tayi ta ciro leftover na grilled chicken wings da ta gani a

ciki, ajiyewa tayi, tayi seasoning

ɗ

insa da rosemary da lemon ta bu

ɗ

e oven ta saka a ciki.

Taliyar na dahuwa tayi plating dai dai wanda zata ci da grilled chicken wings

ɗ

in a gefe da slice na lime a gefe, ta sake komawa fridge

ɗ

in da class cup a hannun

ta, ta bu

ɗ

e ta tsiyayi apple juice mai sanyi dake cikin fridge

ɗ

in, ta jefa cubes na ƙanƙara a ciki, ta

ɗ

auki wayarta ta saka aljihu ta

ɗ

auki tray

ɗ

inta ta fita a kitchen

ɗ

in ta wuce sama zuwa

ɗ

akinta.

Yana sauƙe wayar ya ajiye a gefensa akan glass t

able

ɗ

in ya jingina bayansa da mayarda kansa jikin kujerar ya lumshe idanunsa for few seconds,

Sai kuma ya

ɗ

an sauƙe ajiyar zuciya, ya janyo pen ya cigaba da duba financial report

ɗ

in dake gabansa, office

ɗ

in very very quiet banda sanyin ac da ya gaur

aye office

ɗ

in da

ɗ

an ƙararsa, duk da its weekend yafi son aiki sometimes irin lokutan, dakatawa yayi da aikin da yake yi jin ƙiran Sallah, ya kalli agogon hannunsa ƙarfe 4:06 tura kujerar yayi baya ya miƙe calmly, yana tafiya a hankali ya nufi en suite be

droom

ɗ

insa dake cikin office

ɗ

in, kamar yadda office

ɗ

insa yake haka bedroom

ɗ

in yake tone

ɗ

in yayi matching grey colour walls

ɗ

in, da beddings masu kyau ko ina polished.

Ban

ɗ

aki ya wuce ya

ɗ

auro alwala, ya fito yana adjusting sleeve

ɗ

in rigarsa, ya k

alli glass window

ɗ

in da ke nuna city

ɗ

in lagos kafin ya ƙarasa ya bu

ɗ

e ƙofa ya fita a

ɗ

akin da zuwa yayi sallah.

Ko da ya dawo daga sallah, missed calls

ɗ

in Ammi har guda 2 ya tarar a wayarsa, ya ƙarasa ya

ɗ

auki wayar ya saka a aljihunsa, jin tana sak

e ringing ya fiddo da shi ganin Ammi ce ke sake kira ya ƙarasa ya zauna akan kujera ya

ɗ

aga wayar,

“Assalamu alaikum, Ammi” ya fa

ɗ

a a hankali.

“Wa’ailaikumussalam, Ahmad” ta amsa itama daga nata

ɓ

angaren daga yadda yaji muryarta ka

ɗ

ai yasa ya

ɗ

anyi

murmushi dan ya san kwanan zancen

“Ina wuni Ammi”

“Lafiya lau, kana gidanka ne?” Ɗan jim yayi ka

ɗ

an

“Ah ah, ina office”

“Office? On a saturday?”

“Um akwai abinda nake buƙatar yi ne urgently”

“Oh okay, Ahmad!” Ta kira sunanshi tana s

ounding very serious,

ɗ

an murmushi yayi

“Na’am Ammina”

“Amma kasan saboda waye Suhaila take gidannan tun jiya koh? Tun jiya da yamma take gidannan kuma na fa

ɗ

a mata amma har yau baka leƙo gidannan ba which is so unlike u, ko maganar da na maka dama

har yanzu baka ji zaka bi bane?”

Ɗ

an shiru yayi kafin ya sauƙe ajiiyar zuciya

“Hmmm”

“Hmm miye? Ni bazan matsa maka ba akan abinda baka so amma at least u should try, baka ma gwada ganin yarinyar ba fa umm Ahmad”

“Toh Ammi” kawai ya fa

ɗ

a ba

wai dan yana da niyyar zuwa ya ga wata Suhaila ba, shi bai ji ma yana son ganinta ba in the first place dama.

“Da yaushe zaka shigo?”

“Da daddare in sha Allah”

“Toh Allah ya kaimu”

“Ina Saif?” Ya tambaya dan kar ma ta sake waccar maganar

“Yana wajen Rahama a compound suna ball wai”

“Da la’asar

ɗ

innan?” Ya tambaya yana miƙewa ya zare rigarsa daga jikin kujera ya riƙe a hannu ya nufi ƙofa

“Nima yanzu na gama magana wallahi”

“To su koma cikin gida wasan is okay haka” ya fa

ɗ

a yan

a danna elavator ya bu

ɗ

e ya shiga, Ammi ta dubi Suhaila shigowarta palourn kenan tana ƙoƙarin kwanciya akan kujera tana danna wayarta tace

“Suhaila je ki ce ma Rahama yayanku yace su dawo cikin gida ya isa haka”

Ɗ

an jim tayi tafin ta juya ta nufi ƙ

ofa ba tare da ta amsa ba Ammi ta bita da kallo, har ta nufi stairs ta Sauƙa ƙasa.

Kusan cin karo sukayi da Yasmeen da ke shirin haurowa, Yasmeen ta koma gefe ta bata hanya har ta sauƙa ba tare da kowa yace ma kowa kanzil ba kafin ta wuce sama abinta.

#Maimoon

09041426598

[8/14, 11:30 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RUƊAƊƊUN ZUƘATA(TANGLED HEARTS)

Yota/014

Wattpad: @Maimunah_Abdallah

ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 33: Crossroads

Tana fitow

a compound taga basa nan, ta

ɗ

an dakata kamar bazata je ba sai kuma ta nufi back garden dan kamar tanan take

ɗ

an jiyo hayaniyarsu, tun kafin ta ƙarasa ta hangosu, rahama da oversize hijab

ɗ

in jikinta da crocs a ƙafarta, tana bin Saif dake ƙyalƙyala dariya

dama shi akwai shi akwai son wasa, kallonshi Suhaila ta tsaya yi, Sosai yake kama da babansa though zata iya ƙirga sau nawa ta gansa but hoton fuskarsa abu ne da ba zai ta

ɓ

a

ɓ

acewa a idanunta ba, features

ɗ

insu dayawa iri

ɗ

aya ne, Ball ja dake hannunsa ta

kalla kafin ta kalli yan ƙananun ƙafafunsa da babu takalmi, tsayawa rahama tayi ta sunkuya tana haki kamar wacce take gudun arziki irin ta gaji

ɗ

innan,

“Saif am tired” tsayawa yayi shima yana kallonta fuskarsa da dariya dan shi fa yafi so su cigaba, S

uhaila ta

ɗ

an ja tsaki ka

ɗ

an tana ƙarasawa ciki da kyau,

“Rahama…” bata ƙarasa ba taji sauƙar ball a fuskarta, ball

ɗ

in ya daki kumatunta yabi shoulder

ɗ

inta kan farar rigarta kafin ya sauƙa dai dai feet

ɗ

inta, dafe bakinta Rahama tayi, shima Saif tsay

awa yayi yana kallonta dan Rahama yayi niyyar jefa ma ball

ɗ

in ta shigo, rahama ta fashe da dariya duk da batayi niyyar yi ba ganin yadda Suhaila tayi da fuska kafin ta ƙarasa gaban Saif ta riƙo shi tana cewa

“See what u did, nace maka na gaji now go

and tell anty Suhaila Sorry” maƙe kafa

ɗ

a yayi yaƙi zuwa dan yadda fuskar Suhaila har tayi ja na

ɓ

acin rai ka

ɗ

ai ya isa ya hanashi zuwa kwata kwata fuskar is not welcoming, abinka da farar baturiya, hancinta yayi ja da kumatunta tana kallonsa kamar zata hal

akasa da idanu. Maƙalewa yayi jikin Rahama da itama ta rage dariyar da take ta miƙe ta

ɗ

aga shi tana kallon Suhaila tace

“Kiyi haƙuri bai sani bane” wani kallo da Suhaila ta mata yasa itama ta

ɗ

an ha

ɗ

e rai ganin kamar Suhaila ta

ɗ

auki abin da zafi sosa

i,

Tsugunawa suhaila tayi ta

ɗ

auki ball

ɗ

in tana kallon Saif dake jikin rahama ta zare masa idanu

“ is this how to play?” Rahama dai tayi shiru bata sake cewa komai ba, tuni har Saif ya fara ƙoƙarin kuka, suhaila tayi snapping hannunta tana kallo

nsa

“Haka aka ce maka ka dinga throwing ball a duk fuskar wanda ka gani wa ya koya maka wannan?”

Rahama na kallonta tace “wa zai koya masa kuwa? Its a mistake Suhaila kema kinsan ba ke yayi niyyar jefawa ba”

“Oh please” ta fa

ɗ

a tana juyawa kan

Rahama, “accident or not bashi da manners, no both of u ma, kuna abu kamar animals da basu da supervision”

Sake baki Rahama tayi cause she didnt see that coming,

“What was that? Yayi abu mistakenly ance kiyi hakuri, why use those words on us”



What words?” Suka ji muryar yasmeen a bakin garden

ɗ

in tana shigowa fuskarta ba yabo ba fallasa, Rahama da har idanunta itama ya tara ruwa ta kalli Yasmeen kafin tace “babu komai” daga haka ta wuce ta nufi hanyar fita a garden

ɗ

in tana riƙe da Saif, Yasmee

n ta bisu da kallo, dan ta san twin sister

ɗ

inta kamar yunwan cikinta dama ta san this is how she’ll bahave ita shugabar son zaman lafiya da rashin son fitina, itama juyawa tayi tabi bayansu dan ta tabbata akwai abinda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login