Showing 15001 words to 18000 words out of 137995 words
ka
ɗ
ai.
Saura ka
ɗ
an ta fa
ɗ
i, tayi saurin dafe bangon wajen tana kallon shi, dai-dai Shima ya
ɗ
ago, those lazy hazel eyes
ɗ
in nashi ya zuba mata
su yana kallonta.
Gyara tsayuwarta tayi da sauri tana kallonsa. Very smooth fabric ne a jikinsa, wine colour
ɗ
inkin kaftan, da babban rigan that is stiched with gold thread, hular kanshi ta dace ƙwarai da kayan jikinsa. Nan take ta gane yana cikin wa
ɗ
an
nan unbothered abokan angon da suka yi kama da they were forced su zo wajen kamun.
Daga sama har ƙasa ya ƙare mata kallo sai dai bai ce komai ba, ya juya ya ci gaba da tafiya towards masallacin da ke cikin gidan. Binsa tayi da kallo, ganin yadda ya wuce
abinsa without saying a word, ta so ta bashi hakuri, amma ganin irin kallon da ya mata yasa ta ji ta kasa bashi hakurin da tayi niyya. Ta bi tall figure
ɗ
inshi da kallo kafin ta ja tsaki ta wuce cikin gida da sauri, jin fitsarin ya matseta sosai.
Har a
ka tashi a kamun bata sake komawa ba, tayi kwanciyarta a cikin gida, tana jin dawowansu tayi kamar tayi bacci.
Washegari aka saka amarya a lalle, wanda itama Na'ima a ranar sukayi henna mai kyau da aka kawo henna artist
ɗ
in har gida ta musu.
Ranar ju
mma'a ana sauƙowa masallaci aka
ɗ
aura auren Fa
ɗ
ila da angon ta Nasir, wanda a ranar jirgin dare zasu bi zuwa Lagos inda gidan Amarya yake kuma acan za'ayi dinner washegari.
Suna isa Lagos direct gidan Amarya aka wuce da su, few friends
ɗ
inta da relative
s da suka rakata, kowa wajen kwanciya kawai ya nema a makeken gidanta dake Lekki.
Na'ima dama tun da tayi sallah itama tabi lafiyar gado a
ɗ
akin da aka sauƙesu ita da just 2 friends na Fa
ɗ
ila da suka taho daga Abuja.
Washegari sai bayan isha'i suka i
sa wajen dinner a wani private lounge a Lagos, wanda ya gaji da tsaruwa sosai, dinner
ɗ
in ya ƙayatar. Ita dai Na'ima tunda ta zauna a inda aka tanadar musu ƙawayen amarya bata sake tashi ba, sau
ɗ
aya suka ha
ɗ
a ido da shi da yake zaune cikin abokan ango, sh
ima by mistake bata sake bari ta kalli sashin da yake ba.
Sufyan da yake zaune kusa da Ahmad da ke danna wayarsa very unbothered da abinda ake yi a wajen yace,
"Guy."
Ɗ
an kallonshi Ahmad yayi ta gefen ido.
"U see that girl?"
Ba tare da Ahmad
ya kalli inda yake ƙoƙarin nuna masa ba ya maida kanshi kan wayarsa.
"Which?" ya fa
ɗ
a yana ci gaba da abinda yake yi a wayarsa.
"The one i told u about a wajen kamu, wannan da bata dariyannan," Sufyan ya fa
ɗ
a yana
ɗ
an murmushi.
Shiru Ahmad yayi b
aice komai ba.
Ganin Sufyan is still talking about her ya sa ya
ɗ
ago ya dube shi.
"Ka santa daga wani wajene?"
"Nope, kawai dai..." sai kuma yayi shiru ganin kallon da Ahmad
ɗ
in ke masa.
"Guy chill ba fa wani abu bane, shes just cute, that's al
l."
Tsaki yayi ya maida kansa kan wayarsa.
"Ure just easily impressed, banga miye cute a wajen ba."
Kallonsa kawai Sufyan yake kafin yayi dariya yana sipping mocktail a glass cup
ɗ
in hannunsa ba tare da ya sake cewa komai ba. Sanin halin Ahmad
ɗ
in
ba zai sake cewa komai ba akan batun ba.
Har kusan sha
ɗ
aya kafin aka tashi a dinner
ɗ
in, gaba
ɗ
aya ba ƙaramin gajiya Na'ima tayi ba, ita kam da ta san yadda zata koma gida, da for sure ta gudu gida. Ganin basu da niyyar tashi yasa ta miƙe ta fita waj
en hall
ɗ
in. Silk fabrik
ɗ
in jikinta ba ƙaramin kyau ya mata ba, champagne colour ne wanda aka yi mata hand beading, an mata
ɗ
inkin fitted gown da ya sauƙa ƙasa sosai,
ɗ
aurinta mai kyau sosai a kanta, unlike yesterday yau akwai simple make up a fuskarta, v
ery light one ta sanya tayi matuƙar kyau, ƙafafunta sanye da heels looking very elegant and classic.
Sai da ta fito waje sai kuma ta tsaya a harabar da ke cike da expensive motoci tana bin ko ina da kallo, kamar zatayi kuka. Ta
ɗ
an
ɗ
age gown
ɗ
inta ta ƙa
rasa wajen, a jikin wata matte black Maybach ta jingina tana ƙoƙarin ciro wayarta daga
ɗ
an ƙaramin jakarta. Da yake glass
ɗ
in motar tinted ne kwata-kwata bata san da mutum a ciki ba.
Yana zaune a bayan motan, yana riƙe da ruwan gora a hannunsa da ya gam
a sha,
ɗ
ayan hannun yana riƙe da wayarsa, shima bai jima da fitowa ba, away from the loud music and useless small talks.
Yana kallo ta jingina da motar sai dai baya ganin fuskarta saboda ta bashi baya, gani yayi ta
ɗ
an sunkuya tana duba fuskarta da
ɗ
aur
inta a side mirror
ɗ
in motar, sai a sannan ya ga fuskarta.
ɗ
an murmushi yaga tayi.
"I look like I need rescue,"
ta fa
ɗ
a tana gyara masa mirror
ɗ
in sai kuma ta soma tafiya ta koma cikin wajen. Binta yayi da kallo har ta shige sai kuma ya ja tsaki
ya mayar da kansa ya jinginar ignoring kiran Amira dake ta shigowa ba ƙaƙƙautawa a wayarsa.
#MAIMOON
09041426598
[8/14, 11:24 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Chapter 8: Where the Heart Lingers
Ganin ba zata daina kira ba ne yasa ya bu
ɗ
e idanunsa a hankali yana kallon wayar. Ya
ɗ
ago kansa daga inda ya jingina da kujera, ya sa hannu yayi swiping ya
ɗ
aga wayar zuwa kunnen shi, ya yi shiru.
A can
ɓ
angaren Ami
ra, da ta gama cika tayi fam, ta soma magana.
“Albi, why aren’t you picking up your calls? Kuma dinner dînne har yanzu ba a gama ba ko me?”
Shiru ya yi, bai ce komai ba. Sai ma lumshe idanunsa da ya yi yana sauraron ta.
“Kayi shiru,” ta ce, tana j
an numfashi. Sai lokacin ne ya yi clearing throat dinsa, sannan ya bu
ɗ
e idanunsa yana kallon entrance
ɗ
in wajen.
“Look Amira, am not in the mood for all this. Zan dawo yanzu. Ina Saif?”
“Yayi bacci,”
“Okay,” ya fa
ɗ
a yana bu
ɗ
e ƙofar motar. Ya sauk
a ya ƙarasa driver’s seat, ya kunna motar ya bar harabar wajen. tuƙi kawai yakeyi amma zuciyarsa cike take da tunani iri-iri har ya isa gida.
A main parlour ya tarar da Madam
ɗ
in tana jiransa. Kallo
ɗ
aya ya mata , ya wuce matakala. Da sauri ta biyo baya
nsa. Yana jin takun ta, amma bai ce komai ba har suka isa sama. Sai da ya fara duba Saif wanda har ya jima da bacci kafin ya nufi bedroom
ɗ
insa.
A tsakiyar
ɗ
akin ya tsaya yana kallonta Ganin har nan ta biyoshi kuma bata da niyyar yin magana sai ma tsayu
wa da tayi ta yi folding hannunta ta jingina da ƙofa tana kallonsa ya
ɗ
auke kansa. Ya cire rigar saman ya ajiye a gefen gadon, sannan ya fara
ɓ
alle cufflinks
ɗ
insa.
“Amma kasan ƙarfe nawa yanzu?” ta tambaya tana cigaba da kallonsa.
Sai da Ya ajiye
cufflinks
ɗ
in kafin ya juyo gaba
ɗ
aya yana kallonta, ba tare da ya ce uffan ba. Irin Kallon da ya sa ta kasa ƙarasa abinda ta ke shirin fa
ɗ
a.
Ƙ
wafa ya yi ya wuce toilet ya rufo ƙofar. Ta bi ƙofar ban
ɗ
akin da kallo kafin ta ƙarasa ta zauna gefen gadon. R
igarsa ta
ɗ
auka ta kai hancinta tana sniffing ko zata ji ƙamshin wani turare daban da ba nasa ba, Jin ƙamshin turarensa ne ka
ɗ
ai a jikin rigar ya sa ta lumshe idanu. Ta ajiye rigar a kan gado, ta juya ta fita daga
ɗ
akin.
Sam bata son ganin ya jima a waj
e. Ji take kamar yana tare da wata. Ko dinner
ɗ
in ma taso yaje da ita amma ya ƙi. Shiyasa ta sake yarda cewa akwai wata da zai ha
ɗ
u da ita, ba iya dinner ba. Duk da ta san ba halinsa bane, amma zuciyarta sam akansa bata da yarda.
Yawan business trips da
yakeyi suna daga mata hankali, dan har ya dawo bata da nutsuwa, Tana jin kamar watarana zai ha
ɗ
u da wacce zuciyarsa zata So bayan
ita. For the past 5 years da suka yi aure, bai ta
ɓ
a bata ƙofa da zai wulaƙanta ta ba. Yana iya ƙoƙarinsa wajen sauƙe haƙƙoƙi
nta dake kansa, amma hakan ba yana nufin zata mance dalilin aurensu bane. Ba zata bashi ƙofa da zai so wata ba, ba zata ta
ɓ
a bari idanunta ya rufe kanta yayi murfi ba.
Tana isa
ɗ
akinta, ta
ɗ
auki wayarta ta shiga kiran ƙawarta Nuwaira…
⸻
Tun da su
ka dawo daga dinner, wanka kawai tayi ta kwanta, dan da ciwon kai sosai ma ta dawo. Washegari bayan breakfast suka fita bu
ɗ
e ido a Lagos. Duk da yadda ta so ƙin zuwa, basu barta ba.
Sun zagaya Lagos: daga Nike Art Gallery, Landmark Beach inda ta cire ta
kalmanta tana tafiya barefoot a kan ƙasan wajen mai tsananin laushi. Suka ci boli—abinda bata ta
ɓ
a ci ba, amma dole ta yarda it’s amazing, more than any grilled food she’s had in New York.
Sosai suka yi nisha
ɗ
i. Idan ta tuna cewa na lokaci ƙanƙani ne
kafin ta koma New York to her boring life, sai ta ji jikinta yayi sanyi.
⸻
Washegari suka bi jirgin yamma zuwa Abuja. Fa
ɗ
ila da Nasir suka rakasu har Airport. Nasir na tsokanar Na’ima wai itama ta zo Lagos ta yi aure, sai Fa
ɗ
ilarsa ta samu relative
a Lagos. Na’ima ta
ɓ
ata rai taƙi ce masa komai, a ranta kuwa cewa take “Ni da Lagos sai dai ziyara!”
Haka suka rabu da Fa
ɗ
ila cike da kewa. Nasir ya rungume abarsa tana kuka a hankali a jikinsa, tana
ɗ
aga musu hannu.
A Abuja, Big Daddy da kansa ya
ɗ
auko ta daga gidan Uncle Aminu zuwa gida, tana ta ba shi labarin Lagos, yana ta biye mata yana mata dariya.
Kwanakin da suka biyo baya are her happiest, warmest, and most peaceful days. Mamy ta koya mata girke-girke na gida, tana sa ta
ɗ
an
ɗ
ana abubuw
an da ta dade bata ci ba. Suka je spa, aka musu gyaran jiki tare. Aka wanke musu hannaye da ƙafafu. Aka gyara musu gashi. Da yake lallenta na biki bai goge ba, Mamy ce ka
ɗ
ai ta yi jan lalle.
Wani sa’in idan ta kalli Mamy, sai taji idanunta ya ciko da h
awaye. Tasan tayi iya bakin ƙoƙarinta, amma Dad bazai bari ta zauna ba. Ko dan irin soyayyar da Big Daddy ke mata wanda ta jima da fahimtar baya so.
But zata yi iya ƙoƙarinta wajen convincing Daddy ya bar ta ta dawo gurin Mamynta. Amma sai ta koma New
York tukun.
Sosai ta zaga dangin Mamynta har da na Daddy. Sunyi matuƙar murna da ganinta. Da zata tafi, suka ha
ɗ
a mata goma na arziki, suna mitan rashin zuwan Dad wanda har sun gaji sun hakura.
Sosai su Aryan suka saba da ita. Duk inda ta je suna bi
ye da ita. Tana magana da Sadiq kusan kullum. Babu wani labarin Nigeria da bata ba shi ba. Wanda har mamakin yadda ta yarda da shi ta kuma shaƙu da shi cikin
ɗ
an ƙanƙanin lokaci take yi.
Duk da haka, ba komai ta sani game da shi ba, Banda cewa shima d
an Nigeria ne, yana da brother
ɗ
aya da two sisters, wa
ɗ
anda baya magana sosai akansu. Idan ta
ɗ
auko maganar ma , sai ya san yadda zai sauya topic
ɗ
in. Shiyasa itama kawai ta hakura ta watsar.
⸻
Satin tafiyarta na kamawa. Gaba
ɗ
aya ji tayi kamar rana
kun gudu sukayi, Wai har ta shafe wata
ɗ
aya a Nigeria!
Mamy ce ta taya ta packing, jikinta duk yayi sanyi. Sun mata shopping sosai da Big Daddy. Sun saya mata gifts kala-kala. Har mai hoto Mamy ta kira ya musu family picture. Ta ba Na’ima copy
ɗ
aya da
aka mata framing a cikin wani glass frame mai kyau .
“Zan ajiye a gefen gadona a New York” ta fa
ɗ
a a hankali tana kallon Mamy dake ha
ɗ
a mata kayanta
Ranar da zata tafi, da ƙyar suka rabu da Mamy wacce ta kasa
ɓ
oye hawayenta. Na’ima ta rungumeta ta
na kuka.
“Mamy… I belong here… please, kice Daddy ya barni anan.”
Big Daddy ya
ɗ
agota daga jikin Mamy yana share mata hawaye
“Look at me, Zaki dawo, kinji? Try and convince your Dad, I know zaki iya, Mamynki da ni zamu jiraki Kar kiyi kuka kinji.
”
Ya rungume ta yana shafa kanta har sai da tayi shiru. Mamy ta juya da sauri ta koma mota, ba zata iya ganin take off
ɗ
insu ba. Na’ima ta bita da kallo, hawaye na gangarowa a idanunta. Big Daddy ne ya jira har suka tashi kafin ya koma mota. Har lokacin
, Mamy kuka take. Bai iya ce mata komai ba, ya kuma gagara lallashinta dan shi yasan what she’s going through, yafi kowa sani, har suka iso gida, bu
ɗ
e motar tayi ta wuce cikin gida ya bita da kallo sai kuma ya sauƙa ya bi bayanta….
⸻
Suna sauka a JF
K, taji kamar ta dawo ne cikin ƙuntatacciyar rayuwarta, duk wani walwalarta ya
ɓ
ace kamar dai ta baro shi a jirgin Nigeria.
Dad ne ya zo ya
ɗ
auketa da kansa a wata sabuwar Tesla. Duk da tayi kewarsa, bata nuna ba, Ta zauna a bayan motar kusa da shi, ta
rufo ƙofar.
Sai da motar ta fara tafiya kafin ta gaishe shi, ya amsa ba yabo ba fallasa yana tambayarta how her flight was
“Alhamdulillah” ta fa
ɗ
a a hankali tana maida idanunta kan taga
“Welcome back,” ya fa
ɗ
a yana cigaba da duba jaridar hann
unsa.
Ta gya
ɗ
a kai kawai. Bata sake cewa komai ba har suka iso gida.
Duk da garin ya rage sanyi sosai, amma hoodie ce a saman kayan jikinta, Jakan goyonta kawai ta
ɗ
auka daga motar, ta
ɗ
aga masa hannu. Shi ma ya gya
ɗ
a mata kai kawai.
Driver ne
ya ƙarasa shigo da sauran luggages
ɗ
inta cikin falon, yana sauri dan fita zasu yi da Dad dama sukayi branching to pick her up
Turus Na’ima ta tsaya a falon tana kallon wacce ke kwance kan kujera tana danna wayarta.
Tana sanye da high-waisted jeans da c
rop top. Babu
ɗ
ankwali akanta, sai expensive wig dake kannata. Kyakkyawa ce, fara tas, dan ta ma fi Na’ima haske kallo
ɗ
aya tayi ma Na’ima ta mayar da kanta kan wayarta tana taunan gum.
Sai kuma ta miƙe, ta zura takalmanta ta wuce sama bata sake kallo
n Na’ima ba.
Dai-dai matakalan ƙarshe, ta juyo ta tambayi Andrew da ya shigo da luggage
ɗ
in Na’ima na ƙarshe
“Andrew, where’s my Daddy?”
Andrew ya
ɗ
an duƙa cike da girmamawa ya ce yana mota, amma suna shirin fita yanzu. Bata ce komai ba, ta juya
ta wuce sama.
Na’ima ta sauƙe ajiyar zuciya. As if Daddy da Mummy ba su isa ba, yanzu kuma ga Suhaila? Wai yaushe ma ta dawo daga Cambridge
ɗ
in? Jikinta ya ƙara yin sanyi.
Ta haura da luggages
ɗ
inta
ɗ
aya bayan
ɗ
aya. Kafin ta rufe ƙofar
ɗ
akinta ta ka
lli
ɗ
akin Suhaila dake opposite nata jin ki
ɗ
an da ke tashi daga ciki.
Bayan tayi wanka ta shirya, sai da tayi magana da su Mamy da Big Daddy kafin ta fito zuwa
ɗ
akin stepmom
ɗ
inta. Tana sake kallon
ɗ
akin Suhaila da har lokacin ki
ɗ
a ke tashi, girgiza k
ai kawai tayi, sannan ta ƙarasa tayi knocking ƙofar
ɗ
akin Mummy.
Daga ciki ta ce
“Come in.”
Mur
ɗ
a ƙofar tayi a hankali, ta tura ta shiga. Mummy da ke yi wa Suhaila head massage ta juyo tana kallonta.
“Shigo mana, me ya sa kika tsaya daga bakin
ƙ
ofa?”
Ƙ
arasowa tayi a hankali dan bata yi tsammanin Suhaila na nan ba, tayi zaton tana
ɗ
akinta. Ta ƙarasa ta zauna a kan kujera tana kallon Mummy da ta cigaba da yi wa Suhaila head massage. Suhaila na zaune akan pillow mai taushi idanunta a lumshe,
ita kuma Mummy na zaune bakin gado.
“How was your trip? Ya kika baro su Mamanki?”
Mummy ta fa
ɗ
a ba tare da ta kalleta ba bayan Na’ima ta gaishe ta.
“Lafiya.” Kawai Na’ima ta amsa, tana miƙewa tace
“Mummy, let me find something to eat. I’m star
ving.”
Gya
ɗ
a