Showing 57001 words to 60000 words out of 137995 words
motar zuwa Pan atlantic dan yasan bata koma gida ba yanzu, kuma dama bashi da niyyar zuwa gida
n at all
yana parking a ƙofar dept
ɗ
insu ya jinginar da kansa da kujera yayi shiru just staring into space
“to muje mu ganta mana Papa,” Saif ya fa
ɗ
a yana riƙe hannunsa, juyawa yayi ya kallesa
“lets wait here, she’ll come when she’s done”
k
omawa yayi ya zauna kamar wanda ya fahimci mai Ahmad
ɗ
in ya fa
ɗ
i, jinginar da kansa yayi da kujera yana danna wayarsa, ilai kuwa basu jima a motar ba dan basu fi 10 minutes sai gata, tana sanye da abaya sakakke mai tsadan gaske yet simple, ta yafa gyalen t
a yadda ya fito da baby face
ɗ
inta sosai a bit loose, ƙafarta cikin flat shoe, as always tote bag
ɗ
inta na kafa
ɗ
arta sai pastel blue starnley cup
ɗ
inta dake hannunta, she looks tired and pretty and the same time.
Kwata kwata bata lura da motarsu ba da
yake ma motar is tinted, a hankali take tafiyarta iska na ka
ɗ
a beige abayar jikinnata, lost a cikin duniyarta, kamar daga sama taji
“Anty Naeeeemmaaaa” juya wa tayi tana kallon Saif da ya fito daga motar bayan Ahmad ya bu
ɗ
e masa child lock da ya sak
a, da matuƙar mamaki take kallonsa, “Saif?” Ta fa
ɗ
a a hankali tana kallon yadda ya taho da gudu, tsugunawa tayi yana ƙarasowa ya shige jikinta yana ƙyalƙyala dariya, itama dariya tayi tana
ɗ
ago shi daga jikinta, sake koma wa jikinta yayi tana dariya tace “
kai da waye Saif?” “Ni da papa, nace masa i promised u shine ya kawo ni, he said promise is a debt right?” Gya
ɗ
a mishi kai tayi tana dariya “yes it is” “Anty Naeeema zamu iya ƙarasa cartoon
ɗ
in da kika saka min rannan” kallon jakarta tayi kafin ta gya
ɗ
a
mai kai “ofcourse my love, amma sai in munje gida” daga haka ta
ɗ
agashi daga jikinta tana kallon Yusuf dake jiranta ta masa alamu da tana zuwa, ta nufi Motar da taga Saif
ɗ
in ya fito, duka glasses
ɗ
in a
ɗ
age suke bata ganinshi kwata kwata, ta
ɗ
an saka h
annu tayi knocking glass
ɗ
in tana riƙe da hannun Saif, jin shiru ta sake knocking, Sauƙe glass
ɗ
in yayi yana kallonta, ta cikin shades
ɗ
in da ya saka a idanunsa just now, “how can i help u?” “Dariya abin ya so bata ta fuske “ina wuni Sir” can ƙasa ƙasa ya
amsa da “lfy” “pls zan iya tafiya da Saif?” Kallonta kawai yake yi sai can yace “ki tafi da shi ina?” Tana kallonsa a hankali kamar mai contemplating tace “Gida?” Shiru yayi yana kallonta kafin ya
ɗ
auke kansa daga kanta yana kallon farfajiyar makarant
ar, can kuma yace “come in” kallonsa tayi jin yace ta shigo motar, ta juya ta kalli yusuf, sai kuma a hankali ba tare da ta shiga ba tace “thank you but driver
ɗ
ina is here” “okay.. then drop Saif” tsayawa kawai tayi tana kallonsa da mamaki “kina
ɓ
ata
min lokaci” ya fa
ɗ
a yana kallonta, juyawa tayi ta bar wajen a hankali ta nufi Yusuf, da idanu ya bita yana kallon yadda take rike da hannun Saif har lokacin, bata jima ba ta juyo tana dawowa bayan yusuf ya shiga motarsa zai bar wajen, ya
ɗ
auke kansa ya jin
gina kansa da Seat
ɗ
in ya lumshe idanunsa.
Ganin ƙofar a bu
ɗ
e yasa bata jira yace mata ta shiga ba ta bu
ɗ
e gaba ta shiga da Saif akan ƙafarta ta kullo motar, sai da ya
ɗ
an
ɗ
auki seconds kafin ya bu
ɗ
e idanunsa ya tada motar ba tare da yace musu komai ba
, har suka isa gida bai ce musu komai ba banda shirme babu abinda suke tattaunawa da ita da Saif
ɗ
in, ta gefen idanu yake kallonsu yadda abu ka
ɗ
an ke basu dariya daga ita har Saif
ɗ
in, no wonder ya dame shi da batunta, yarintarsu ce iri
ɗ
aya.
A gate y
ayi parking ba tare da ya shiga ba duk da mai gadi ya bu
ɗ
e masa, “ill come pick him at night” ya fa
ɗ
a yana kallonsu “okay, thank you for the ride” ta fa
ɗ
a tana bu
ɗ
e motar ta sauƙa, saifa ma ya sauƙo ta riƙe hannunsa suka nufi cikin gida, yana ta mata rigi
mar ta bashi jakarta tana ce masa da nauyi, har suka shige yana kallonsu kafin ya tada motar ya bar unguwar.
“Mr Sadiq Bulama” wata Nurse cikin scrubs
ɗ
inta ta fa
ɗ
a tana kallon sadiq dake zaune ya jinginar da kansa da kujera ya lumshe idanunsa a rece
ption
ɗ
in.
Bu
ɗ
e idanun yayi yana kallonta, kafin a hankali ya miƙe tsaye, gaba tayi ya bita a baya, wani ƙofa ta isa da aka saka 302 ka
ɗ
ai a jiki, ta ƙwanƙwasa
ɗ
aya kafin ta tura ƙofar ta bu
ɗ
e “come in” aka ce daga ciki ta shiga yana biye da ita a bay
a.
Ɗ
akin ba wani tarkacen haske, just a dim yellow light, sai doctor dake zaune akan kujerarsa da wani file a gabansa,
ɗ
ago kansa yayi yana kallon Sadiq kafin ya
ɗ
an gya
ɗ
a kai “Sadiq” ya fa
ɗ
a yana kallonsa.
Ƙ
arasowa ciki Sadiq yayi hannunsa hannunsa
ɗ
aya a aljihunsa, ba tare da ya amsa ba, ya zauna a kan kujera, juyawa Nurse
ɗ
in tayi ta fita a
ɗ
akin tare da janyo musu ƙofa, kusan mintuna arba’in da hu
ɗ
u kafin sadiq ya fito a
ɗ
akin, kwata kwata bazaka iya karantar fuskarsa ba, ba wanda ya kula ya fice
daga asibitin, ko da ya shiga motarsa ya jima bai tada ita ba, ya jingina kansa kawai da kujera ya lumshe idanunsa, sai kuma yayi murmushi a hankali ya tada motar ya fice a harabar asibitin.
Sosai ran Amira ya
ɓ
aci da shanyata da Ahmad yayi yau a gi
dansu, bayan yasan ba wai wani jituwa ke tsakaninsu ba, sanann kuma ya
ɗ
auke Saif ya tafi sa shi, to ma ina ya kaisa?, a
ɗ
akin Ammi ta wuni ko abinci su Yasmeen suke kai mata, tana kwance akan sofa tana Game, dama bata fara fa
ɗ
a ma Nuwaira abinda ya faru
ba duk da yanxu ma da ita suke magana, saboda tasan ran Nuwaira sai yafi nata
ɓ
aci idan ta fa
ɗ
a mata, tunda ba tun yau ba ta fa
ɗ
a mata ta dawo daga rakiyar dangin mijinta ba sonta suke ba, jin ƙarar wayarta ta kalli mai kiran
ɗ
an shiru tagi kafin tayi pic
king ta kai kunne “Mummy…” “dont mummy me, Gobe ina son Ganinki a gida, sannan babanki ma yana son yayi magana da ke, Amira ba dai duk abinda ba zamu huta ba shi kike so ke a rayuwarki koh? Kin fi son kiyi ta
ɗ
aga min hankali kullum ko Amira?” Tura baki t
ayi tana ciro wayar daga kunnenta ta kalla ta sake mayarwa kunnenta “To ni me nayi?” Ta tambaya tana ha
ɗ
e rai, “tambayata kike yi?, na fa
ɗ
a miki i should see u a gidannan gobe gobe kinji na fa
ɗ
a miki, kuma kinji na rantse miki idan kika kuskura kika
ɗ
auko
mini wata Nuwaira kika taho da ita wallahi sai ranki ya
ɓ
aci, ko babanki bai isa ya hanani ci miki mutunci ba, tun farko ai shi ya janyo komai, amma ba komai.” Sake ha
ɗ
a fuska Amira tayi “haba Mummy, wai me Nuwaira ta miki?” “Ubanki ta min, dama ban rab
aki da yarinyar nan ba? Ko da yake ina zaki rabu da ita, tunda baku rabu tun Primary ba ai bazaku rabu yanzu ba koh?” Mummy ta fa
ɗ
a cike da takaici.
“Nikam kawai shikenan ba dai kince in zo kuma kar na zo da ita ba Naji” “Hmm” kawai Mummy tace ta kas
he wayarta.
Amira ta tura baki, ita da Nuwaira ha
ɗ
in Allah ne, ita kanta ta san rabuwarta da Nuwaira zaiyi wuya, dama tun farko Mummynta ba son ƙawancensu take ba wadda ita bata kallon Nuwaira a matsayin ƙawa yanzu kamar yadda Mummy ke kallo, ba kamr
Daddynta ba da yake taya ta son Nuwairan, Nuwaira tafi gaban ƙawarta ʼyar uwarta ce, da idan abu ya same ta takan fita shiga damuwa, kuma sai tayi iya bakin ƙoƙarinta wajen ganin ta sama mata mafita, ƙawancenta da Nuwaira ba tun yau bane, dan tun suna ƙan
anu kasancewar iyayen Nuwaira ba masu ƙarfi bane yasa Dad da kanshi ya
ɗ
auki Nauyin karatun Nuwairan ganin irin son da take ma Amira kuma itama Amirar take mata, wanda Amirar ce ma ta sa dole Dad
ɗ
in ya sakata a makaranta saboda Kullum in za’a kaita maka
ranta Nuwairar sai dai ta zauna a bakin ƙofar gidansu tana kallonta.
A lokacin duk unguwar ba wanda ya kai Daddynta ku
ɗ
i ba kuma wa
ɗ
anda suka kai Gidansu Nuwaira talauci a unguwar. Tun daga wannan ƙawancen suka zama aminai, dan har jiranta Amira tayi,
wato ta fa
ɗ
i jarabawa dan kawai Nuwaira ta iso ta su zauna a aji
ɗ
aya, tun Farkon alaƙar mummy bata so ba, amma Dad yace its a good thing dole tayi shiru amma gut
ɗ
inta is not telling her something possitive akan alaƙar Nuwaira da ʼyarta.
#Maimoon
0904
1426598
[8/14, 11:27 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 23: Craving in Silence
Suna gama waya
da Mom ta ajiye wayar a gefenta tana jan wani guntun tsaki, ita fa shiyasa kwata kwata ta tsani zuwa gidannan jinta take duk a takure, in fact ba nan ka
ɗ
ai ba she hates staying in anyones house talkless of gidan mother in law
ɗ
inta, gashi har yanzu bai d
awo ba, miƙewa tayi ta wuce toilet dan tun
ɗ
azu aka yi magrib kuma bata yi ba har ana ƙoƙarin kiran isha.
Dama daga gidan Nasir office ya wuce to wrap up wani brief meeting, yana gamawa ya tsaya yayi sallah magrib da isha kafin ya nufi gidan Nasir dan
ɗ
auko Saif, tunda ya bar su
ɗ
azu yake tunanin yaron or yace yake tunaninsu shi da ƙawar tasa, duk da ba wani magana yayi da ita ba, but he cant get yadda tayi reacting towards Saif off his mind, sai da ma ya iso gidan ya fara tunanin yadda zai mata magana
ta kawo masa Saif, akan dole yayi horn, mai gadi ya leƙo sannan ya bu
ɗ
e masa gate
ɗ
in, sai da yayi parking da kusan 3 minutes kafin ya fito a motar ya jingina da motar yana kallon entrance
ɗ
in gidan, ganin haka mai gadi ya ƙaraso yana gaishe shi,
“Lafi
ya lau Jameel, ka
ɗ
an kira min Saif a ciki” ya fa
ɗ
a yana kallonsa.
“To ranka ya da
ɗ
e yanzu kuwa” ya fa
ɗ
a yana nufar cikin gidan, Ahmad ya bishi da kallo kafin ya mayar da kansa kan wayarsa yana latsawa, danna door bell Jamilu yayi, mai aikin Fa
ɗ
ila t
a bu
ɗ
e ƙofa, yana washe baki yace “Alhaji yace Saif yazo” maida ƙofar tayi ta kulle ta koma ciki ya tsaya a bakin ƙofar kamar mai jira kafin kuma ya juya ya nufi Ahmad “Na isar da Saƙo Alhaji yana fitowa”. “Thank you” Ahmad ya fa
ɗ
a yana maida idanunsa
kan entrance
ɗ
in. Jamilu ya koma bakin gate.
Suna palour da ita da Saif
ɗ
in yana bata labari Mai aikin ta dawo “wai anzo
ɗ
aukan Saif “ duk kallonta sukayi kafin Na’ima tace “okay” miƙewa tsaye yayi, itama ta miƙe tana kallonsa kafin tace “muje kace
ma anty fa
ɗ
ila bye” a baya ya bita har sama, fa
ɗ
ila dake kwance a palourn sama tana kallo ta dube su “wai zai tafi gida” Na’ima ta fa
ɗ
a tana zama da shi a jikinta, Fa
ɗ
ila ta miƙe zaune, “an zo
ɗ
aukarsa ne ?” Gya
ɗ
a mata kai tayi, Fa
ɗ
ila na kallonta tace “d
river?” Shiru Na’ima tayi kafin tace “nima dai ban sani ba, Maybe, cause jamilu ne ya ƙwanƙwasa yace wai Saif
ɗ
in yazo” “okay” fa
ɗ
ila ta fa
ɗ
a tana mayarda dubanta kan Saif dake riƙe da hannun Na’ima “lallai Saif, to sai yaushe kuma kuma?” kafin ya amsa
Naima ta riga shi “ai zai dawo soon ko champ” ta fa
ɗ
a tana kallonsa, gya
ɗ
a mata kai yayi, fa
ɗ
ila tayi dariya “to ka gaida Maminka” “toh” yace, Na’ima ta miƙe ta kama hannunsa suka sauƙa ƙasa,
ɗ
akinta ta kaishi ta
ɗ
auko wani ƙaramin jaka tana kallonsa tac
e “ina crown picture
ɗ
in da mukayi drawing?” Ta fa
ɗ
a tana ƙoƙarin saka masa ƙaramin backpack
ɗ
in a bayansa, “i kept it in the backpack, just like u said!” Kissing goshinsa tayi ta Shafa gashinsa “Good boy” ta fa
ɗ
a tana kama hannunsa suka nufi ƙofa, gaba
ɗ
aya ji tayi bata so ya tafi, dan ba ƙaramin
ɗ
ebe mata kewa yayi ba, hijab ne har ƙasa a jikinta wanda ta saka bayan ta shiga
ɗ
akinta, ta bu
ɗ
e ƙofar palourn suka fito tana riƙe da hannunsa,
ɗ
ago kansa yayi jin an bu
ɗ
e ƙofar ya zuba musu idanunsa, a hankali
take tahowa inda yake tana riƙe da hannun Saif, hango babansa da saif yayi yasa ya zare hannunsa a nata ya nufeshi da gudu yana nuna masa backpack
ɗ
in da Anty Naeema ta bashi with all abubuwan da ke ciki, murmushi ka
ɗ
an yayi “kaji dadi, kace thank u?” “Ye
s i said Thank you ko anty Naeema?” Ya fa
ɗ
a yana kallon Na’ima da ta ƙaraso wajen ta tsaya tana kallonsu, shiru tayi bata ce komai ba, Ahmad na kallonta yace “wai anty Naeema?” Ya fa
ɗ
a yana cigaba da kallonta, saurin Gya
ɗ
a masa kai tayi tana ƙaƙalo murmush
i, dan ji tayi kamar tace ya bar mata saif
ɗ
in ya sake tafiya ya barsu.
Bu
ɗ
e ma Saif motar yayi ya shiga kafin ya rufe Saif ya
ɗ
aga mata hannu “bye anty Naeema” itama
ɗ
aga masa hannu tayi “bye my champ” rufe motar yayi kafin ya juyo yana kallonta, “T
hank you anty Naeema” ya fa
ɗ
a yana kallonta, kanta kawai ta iya gya
ɗ
a mishi wani kunya na kamata wai anty naeema, ya zaga ya shiga motar, tana kallonsu har suka fice a gidan kafin ta koma ciki.
Sama Wajen fa
ɗ
ila ta wuce straight, fa
ɗ
ila ta
ɗ
ago kanta
tana kallonta, “mutumin naki ya wuce kenan, shiyasa kika wani taho min nan” fa
ɗ
ila ta fa
ɗ
a tana
ɗ
an harararta na wasa, zama tayi tana kallon cikin fa
ɗ
ila da yayi ƙato, tace “Mummyn unborn” fa
ɗ
ila tayi dariya tana shafa cikinta bata ce komai ba.
Har suk
a isa gidan Ammi kunnensa bai huta ba, Magana
ɗ
aya biyu ana ukun sai Saif yace “Anty Naeeeema
ɗ
is, anty Naeema dat, har suka iso.
Amira na ganinsu ta sauƙe wani ajiyar zuciya kamar wacce ke kan ƙaya, tuni har ta miƙe tana ƙoƙarin
ɗ
aukar jakarta, bai ce
mata komai ba yace taje tayi ma Ammi sallama ta zo su tafi gida, sama ta haura ta bu
ɗ
e
ɗ
aya
ɗ
akin da Ammi ke ciki ta ƙarasa ciki a hankali tana kallon Ammi tace “Ammi zamu wuce gida dare nayi” kallonta kawai Ammi tayi daga kan Sallayar da take tace “to ma
dallah, ku gaida gida” “amin” Amira ta fa
ɗ
a tana nufar ƙofa, Ammi ta bita da kallo kawai,
ko da ta sauƙo ganin shi da su Yasmeen a palour ta sake ha
ɗ
e rai ta nufi ƙofa, sama ya haura dan yi ma Ammi sallama shima Saif na biye da shi, suna shiga
ɗ
akin
ta
ɗ
ago kai ta kallesu, “daga ina? Tunda kuka tafi abinku sai yanzu kuke dawowa? Saif yau kam ba wajena kazo ba dama yawonka ka tafi da babanka” da Sauri Saif yace “No wajen Anty Naeema naje”
ɗ
an kallonsa ka
ɗ
an Ahmad yayi kafin ya maida kallonsa ga Ammi d
ake kallonsa itama da alamar tambaya akan fuskarta, “Sai da safe Ammi” ya fa
ɗ
a yana kawar da waccar maganar, itama
ɗ
auke kanta tayi daga kallonsa “Allah ya bamu alkairi, kunci abinci kam?” “Amin, eh munci” ya