Showing 111001 words to 114000 words out of 137995 words
gaskiyane abinda Suhailar ta fa
ɗ
a kenan tunda gashi har sunanta ya sani,shi
ru yayi yana kallonta jin yayi shiru ta
ɗ
an
ɗ
ago ta kallesa idanunta suka shiga cikin nasa, ta sake kwa
ɓ
e fuska zata cigaba da kuka dan kamar tunzurata ake kukan yaƙi ya tsaya ita kanta so take ya tsaya bata san meyasa these days take da saurin kuka ba whe
n lokacin da take newyork ko min yadda abu ya mata zafi bata cika yin kuka ba sai dai ta rufe kanta a
ɗ
aki ko kuma ta fita.
“Talk to me” ya fa
ɗ
a yana kallonta ta share idanunta tace
“Sister
ɗ
ita ce?”
“Sister
ɗ
inki how? “
ya sake tambayarta
, ajiyar zuciya ta sauƙe tace
“Her mum is my stepmum” shiru yayi yana kallonta kafin kamar mai nazari yace
“So whats making u cry?” Ta ha
ɗ
e rai
“babu komai kaina ne kawai yake ciwo” shiru yayi ya gagara ce mata komai, sai can yace
“okay th
en” ba tare da ta jira ya sake cewa komai ba ta juya da niyyar sauƙa a motar amma ta jishi a rufe da lock, ta
ɗ
an juyo ta kalleshi ya
ɗ
age mata gira alamun what?
“Ni ka bu
ɗ
e min”
“and if i dont?” Da mamaki yake kallonta ganin ta ha
ɗ
e kanta da gw
uiwa ta sake fashewa da sabon kuka, shi bai san me take ji a cikin ranta bane so kawai take ta samu space
ɗ
inta tayi kukanta isasshe ko zata ji sauƙin abinda take ji, cike da mamaki yake kallonta yadda take ta raira kukarta abinta, wai haka take da kuka d
ama? Daurewa yayi ya ture urge
ɗ
in riƙo hannunta da yake ji yace
“Na’ima” cikin muryar kuka tace
“Na’am”
“Na bu
ɗ
e miki” ya fa
ɗ
a a hankali, sake kai hannunta tayi ta mur
ɗ
a taji still a rufe, ta ƙi ta juyo ta kalleshi, dai dai lokacin wayarsa t
a shiga ringing,
ɗ
an kallon wayar yayi har zai
ɗ
auke kansa ganin Nasir ne ya sa yayi picking call
ɗ
in ya saka a speaker yana kallon Na’ima, Muryar Nasir ta jiyo ta cikin wayar amma still taƙi ta juyo ,
“congratulations to us Dude, Fadila ta haihu ju
st now”
wani irin zaro idanu tayi kafin ta juyo ta kalleshi sai kuma ta kalli wayar sannan ta sake juyawa ta kalli gidan, Ahmad ya shafa kansa yana kallon Na’ima yace
“Masha Allah wani asibiti kuke?” Fa
ɗ
a masa Nasir yayi sannan yace
“Na kira N
a’ima she’s not picking u can come together with her tunda kuna tare” gya
ɗ
a masa kai yayi kawai yace
“ok” kafin ya katse wayar yana kallon Na’ima da ta bar kukan da take duka tana duba wayarta da ta ciro a jaka, aikuwa missed call
ɗ
in Nasir guda
ɗ
aya d
a ya mata just now amma wayar na silent ta gani, ba tare da ya sake ce mata komai ba ya tada motar suka sake barin gidan dan zuwa asibitin da Fadila ta haihu, Na’ima ji take kamar tayi tsuntsuwa ta ganta a asibitin, shi dai bai sake ce mata komai ba tuƙin
sa kawai yake sai jifa jifa yake
ɗ
an satan kallonta ganin yadda take ta kallon titi duk ta zaƙu su isa asibitin.
#Maimoon
09041426598[8/14, 11:31 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 41: Silent storms
Yana parking a harabar asibitin ya
ɗ
an dubeta ganin yadda tayi shiru tana kallon window, bu
ɗ
e mata lock
ɗ
in motar yayi ba tare da yace komai ba, t
a bu
ɗ
e motar ta sauƙa sai kuma ta
ɗ
an juyo ta kallesa, ha
ɗ
a idanu sukayi ta tura baki tayi gaba abinta, ya bita da kallo sai kuma ya shafa kansa kawai ya mayar da kansa ya jinginar da motar ya lumshe idanunsa.
Can ya Bu
ɗ
e motar ya sauƙo ya bi bayanta,
a tare suka iso cikin asibitin da banda sanyin air condition da ding na elavators babu abinda ke tashi, gaba yayi tabi bayansa tana tafiya a hankali har suka iso maternity ward
ɗ
in inda wata Nurse ta jagorancesu to waiting area a can suka sami Nasir, yana
ganinsu ya miƙe tsaye, ya ƙaraso ya bawa Ahmad hannu suka gaisa yana ta zabga murmushi, sai kuma ya kalli Na’ima dake tsaye gefe
ɗ
an nesa da Ahmad
ɗ
in
“latest Aunty” Murmushi tayi itama tace
“Congratulations Yaya Nasir”
yana cigaba da Murmushi
har lokacin yana riƙe da hannun Ahmad yace
“congratulations to u too latest aunty in town” gagara
ɓ
oye farin cikinta tayi tace
“Yaya Nasir zan iya ganinta?” Ya
ɗ
an girgiza mata kai yace
“she’s resting baby
ɗ
inma tana Nursery but bari in tamba
ya miki Nurses ko zaki iya
ɗ
an leƙawa ko ta window ne ki ganta” ya fada da sigar wasa tayi dariya a hankali ba tare da tace komai ba, daga haka Nasir ya juya ya bar wajen, Na’ima ta samu waje ta zauna har lokacin fuskarta da murmushi, ganin bai zauna ba ta
ɗ
an
ɗ
aga idanunta ta kalleshi taga still ita yake kallo, ha
ɗ
iye murmushin tayi ta
ɓ
ata rai ta
ɗ
an tura baki bata sake kallonsa ba, a nutse ya ƙaraso wajen ya zauna a kujeran kusa da ita ba tare da ya kalleta ba dis time yace
“ are u still angry ?” Ta
ɗ
an kalleshi ka
ɗ
an kafin tace
“Im fyn ” tana fa
ɗ
a ta
ɗ
auke kanta ta mayar wani wajen daban, kallonta yayi shiru kamar bazai je mata komai ba kafin yace
“why the pouting then? Na tambayeki baki fa
ɗ
a min what happened ba, or am i the villain ne?” Gy
a
ɗ
a masa kai tayi ba tare da ta kalleshi ba, ya
ɗ
an bu
ɗ
a ido ka
ɗ
an jin tace shine kafin yace
“how?” Kafin ta amsa Nasir ya dawo, ya tsaya
ɗ
an nesa ka
ɗ
an ya yafito Na’ima, Miƙewa tayi ta nufe sa tana isowa ya juya tabi bayansa kallo ya bisu da shi kam
ar bazai bi su ba sai kuma ya miƙe ya nufi wajen, a hankali take bin Nasir down the hall har gaban window
ɗ
in Nursery
ɗ
in, cikin
ɗ
akin row ne na new born baby’s gwanin sha’awa Nasir ya Nuna mata babyn fadila dake nanna
ɗ
e tana bacci, a hankali ta
ɗ
aura han
nunta a kan glass
ɗ
in tana kallon yarinyar sai kuma ta
ɗ
an kalli Nasir da dariya a fuskarta tace
“she’s so tiny” gya
ɗ
a mata kai yayi yana murmushi shima ta sake cewa
“she’s so beautiful”
“Ai dayake fadila ce mamarta” ya fa
ɗ
a shima yana sake
kallon babyn, dariya tayi a hankali tana juyawa suka ha
ɗ
a idanu da Ahmad dake tsaye ba tare da ya ƙaraso jikin glass
ɗ
in ba yana kallon babyn too,
ɗ
auke kanta tayi ta mayar kan babyn, ko da suka tashi komawa wajen fa
ɗ
ila gaba tayi ta barsu suna jerowa a ba
ya a hankali suke tafiya suna magana da shi da Nasir, Nasir ya hararesa yace
“sannu koh?shi kuma Irin kallonnan da kake binta da shi fa is it necessary?” Ɗan kallonshi Ahmad yayi kafin yace
“wa?” Wani kallo Nasir ya masa ba tare da ya basa amsa b
a, ya
ɗ
an shafa kansa sai kuma yayi murmushi, shima Nasir
ɗ
in murmushi yayi
“gaskiya kwanannan ka koyi murmushi too much, yanzu dai ya ake ciki ta amsa?”
Ɗ
an ha
ɗ
e rai yayi ka
ɗ
an ba tare da ya amsa masa ba yayi gaba Nasir ya bishi da kallo baki sake
kafin ya
ɗ
an
ɗ
aga murya ka
ɗ
an yadda zai ji sa
“Gobe ma rana ce ina zaune zaka zo kace min gashi gashi” shi dai ko juyowa baiyi ba yayi gaba abinsa bai koma wajen maternity ward
ɗ
inba ya wuce motarsa ya tada motar ya bar asibitin, amma har lokacin tuna
ni yake na abinda ke saka ta behaving haka, he’s sure Suhaila ta fa
ɗ
a mata something thats making her behave this way.
Washegari Na’ima na zaune a
ɗ
akin asibiti tana game a wayarta, fadila kuma na zaune a kan gadon asibitin idanunta biyu ga blanket da
tayi wrapping
ɗ
inshi around shoulders
ɗ
inta, baby
ɗ
inta a gefenta cikin wani bassinet mai kyau tana bacci, Fadila ta kalli Na’ima tace
“Su Mummy sun sauƙa kuwa?” Ɗago idanunta tayi daga wayarta ta gya
ɗ
a ma Fadila kai,
“tun
ɗ
azu, yanzu mukayi chatti
ng da Yusrah ma tace min suna hanyar zuwa nan yanzu suka fito daga gida” Fadila ta gya
ɗ
a kai a hankali
“okay”
“Kina son wani abu ne?” Na’ima ta fa
ɗ
a tana miƙewa ta ajiye wayar a kan kujera ta nufo gadon, fadila ta girgiza mata kai tana komawa ta k
wanta,
“Ah ah babu komai”
“Okay” Na’ima ta fa
ɗ
a ta ƙarasa gaban bassinet
ɗ
in tana kallon babyn, Fadila ma kallonsu kawai take tana murmushi, Na’ima ta
ɗ
an sunkuya tana ƙarema babyn kallo kafin ta juya ta kalli fadila dake murmushi tace
“Anty
Fadila baby
ɗ
innan photocopyn Yaya Nasir ce kawai female version of him ce, bai bar miki komai ba” ta fa
ɗ
a tana dariya,
“A haka daga anyi magana yace da ni take kama ni bansan a ta ina yake ganin kaman namu ba, na gama shan wahala da yarinya ta wani
ɗ
a
uko kamarsa”
Na’ima dai dariya kawai take yi, dai dai lokacin aka bu
ɗ
e ƙofar
ɗ
akin bayan single knock da akayi,
ɗ
ago idanunta tayi daga
ɗ
an duƙe da take ta kalli ƙofar, shine ya fara shigowa
ɗ
akin, Amira na biye da shi fuskarta babu yabo babu fallasa,
miƙewa tsaye da kyau Na’ima tayi a hankali tana kallonsu har suka ƙaraso
ɗ
akin, ita da Amira suka ha
ɗ
a idanu da sauri ta
ɗ
auke idanunta ta koma can gefe ta tsaya tana ƙara gyara gyalen abayanta yadda zai rufe mata gaban gashinta dake bu
ɗ
e sosai, ba tare d
a Amira ta zauna ba ta ƙaraso gefen bed
ɗ
in tana kallon Fadila tace
“congratulations Fadila” fadila ta mata murmushi a hankali tana gyara zamanta dan tunda suka shigo dama ta miƙe ta Zauna
“Thank you so much”
“Allah ya raya” ta sake fa
ɗ
a fuskar
ta babu yabo babu fallasa, Fa
ɗ
ila ta amsa da
“Amin”, ko kallon inda Na’ima take batayi ba ta koma kusa da inda Ahmad ya zauna tun bayan da suka gaisa da fa
ɗ
ila ta zauna itama tana ciro wayarta daga jakarta, kamar wacce aka yi ma dole Na’ima ta kallesu
sai kuma ta daure a hankali tace
“ina wuni” not specific da wanda take gaisarwa a cikinsu, yi Amira tayi kamar bata ji ba ta fara danna wayarta dake hannunta, Ahmad dake dialing Number
ɗ
in Nasir ya
ɗ
an kalleta ka
ɗ
an kafin yace
“lfy” ta ƙi ta kalle
shi ta koma jikin window ta tsaya, miƙewa yayi ya nufi ƙofa ya bu
ɗ
e ya fita duk suka bisa da kallo, ba wanda ya sake cewa komai a
ɗ
akin, Amira ko baby
ɗ
in ma bata duba ba, ita dai fa
ɗ
ila komawa ma tayi ta kwanta tana kallon Na’ima dake ta kallon window.
Can kuma sai ta bar jikin windown ta juya ta wuce toilet ta bu
ɗ
e ta shiga ta rufo ƙofar, Amira ta
ɗ
an bita da kallo, tana sane da ko gaishe ta bata yi ba though ko ta gaishe ta dama ba amsawa zatayi ba, yarinyar ita kawai bata san meyasa take jin ta tsay
a mata a rai ba, Na’ima bata jima da shiga ban
ɗ
aki ba aka sake bu
ɗ
e ƙofar
ɗ
akin aka shigo, this time around Ammi ce da Suhaila harma da Mummy Salma suka shigo, dan tun jiya da Suhaila ta koma gida take ma Mummynta bori ba shiri Mummy ta shirya ta je ta sam
u Ammi ta kitsa mata ƙarya da gaskiya sannan ta fa
ɗ
a mata ai ga wacce Ahmad ke nema wato step daughter
ɗ
inta kuma ita dai tafi kowa sanin Na’ima yarinyar bata da hankali da mutunci ba irin watsewar da bata yi ba a newyork, sai gashi Suhaila ta gansu jiya t
are da Ahmad kuma wai har Na’imar ta gaggaya ma Suhailar magana a gaban Ahmad
ɗ
in bai ce komai ba, cikin duk abinda ta fa
ɗ
a mata abinda yafi
ɓ
ata ma Ammi rai shine Shirun da Ahmad yayi ya bari aka ci mutuncin yar uwarsa a gabansa, duk da sanin halin Salma
hakan bai hana ta ji
ɗ
ar
ɗ
ar akan yarinyar ba, idan dai har zata barshi ya auri za
ɓ
in rannansa sai dai ya za
ɓ
i wata mai hankali da mutunci ba dai irin yarinyar da labarinta ya isketa ba, ko da ya fa
ɗ
a mata maganar Haihuwar Matar Nasir a waya suna tare da S
alma hakan yasa tace mata washegari ta zo suje su ga baby
ɗ
in, ita kuma Suhaila ta nace zata bi mamartata dan tasan zata sake ha
ɗ
uwa da Ahmad
ɗ
in yau tunda ai matar abokinsa ce ke asibitin duk da bata da tabbass amma tana saka ran samunsa a asibitin, sai k
uwa gashi suna isowa asibitin Ammi ta kirashi tace sun iso yace shima yana asibitin suka ƙaraso da Nasir suka musu jagora zuwa
ɗ
akin Fadilar.
Tashi zaune fadila tayi tana musu sannu da zuwa ganin Ammi, dan har gidanta Nasir ya kakkaita sun gaisa tun ta
na amarya matar akwai kirki da mutunci, Ammi ta ƙaraso ciki har gaban gadon da murmushi a kwance a kyakkyawar fuskarta tana amsa gaisuwar Fadila tace.
“Sannu fadila, ya kika samu kanki”
ta gya
ɗ
a mata kai tana murmushi tace
“Alhamdulillah Ammi,
ina su Yasmeen?”
“Suna makaranta” ta fa
ɗ
a tana zama a kujeran dake gefen gadon, Mummy ma na murmushi tace
“congratulations ya kika samu kanki” fadila ta gaisheta ta amsa tana ta mata fara’a, sai a lokacin Suhaila ta mata barka itama bayan ta aji
ye basket
ɗ
in da suka taho dashi ta amsa da murmushi, Amira ta
ɗ
an kalli Ahmad dake gefe guda shi da Nasir kafin ta gaishe da Ammi a hankali, sai a lokacin ma suka lura da ita, Ammi ta amsa tana tambayarta “yaushe suka zo” tace mata “ai tun
ɗ
azu” daga hak
a ta ja bakinta tayi shiru ta cigaba da danna wayarta, Suhaila dai ha
ɗ
e rai tayi taƙi ta gaishe da Amira sai ma chewing gum da take
ɗ
an taunawa a hankali duk hankalinta na kan Ahmad da Nasir dake tsaye a gefe suna magana, miƙewa tayi daga inda ta zauna ta
nufe su, tana wani kwarkwasa, har ta ƙaraso gabansu kafin tana kallon Nasir tace
“guess kaine baban baby koh, masha Allah, Allah ya raya”
Nasir ya
ɗ
an kalleta kafin yace
“tnk you” maida kallonta ga Ahmad tayi ta marairaice
“yayana pls i w
ant to talk to u”
Ya ha
ɗ
e girar sama da ƙasa ba tare da ya kulata ba ta sake narairaicewa
“pls” Amira dake zaune daka inda take kallonsu kawai take though bata jin me suke cewa at all, ta kalli su Ammi ganin sai maganansu daban suke yi ta sake m
ayarda kallonta kan Suhaila dake tsaye ta langa
ɓ
e kai tana masa magana, wani kallo ya mata muryarsa a dake yace
“ke barnan” ta
ɗ
an ha
ɗ
e rai tana kallonsa, Nasir ya riƙe murmushin dake fuskarsa ba tare da yayi ba, yana kallon yadda Suhailar ta ha
ɗ
e rai
lokaci guda sai kuma ta juya ta koma inda ta tashi ta zauna, har lokacin kallonta kawai Amira keyi only God knows me yake yawo a kanta.
Dai dai lokacin Na’eema ta bu
ɗ
e ƙofar bathroom ta fito , ganin
ɗ
akin a cike da mutane kuma duk ita suka juyo suna kal
lo ta
ɗ
an tsaya tana kallon cikin
ɗ
akin kafin tayi ƙasa da kanta a hankali ta fara takowa ta ƙaraso cikin
ɗ
akin tana satan kallon matar dake zaune gefen Fadila da sosai take kama da Ahmad, hakan yasa ta
ɗ
aga kanta ta kalli direction
ɗ
inshi suka ha
ɗ
a idanu
ta
ɗ
auke kanta