Showing 51001 words to 54000 words out of 137995 words

Chapter 18 - TANGLED HEARTS COMPLETE

Mai Moon   

27 Aug 2026

46

calls to messages, wani lokacin ta biye masa, wani lokacin kuma tayi ignoring,

duk da ya ce mata ya koma kaduna but duk wata hanya ta zai nuna mata irin son da yake mata bi yake yi, ita kanta ta rasa gane tana son sadiq ko ah ah, harta fa

ɗ

eela yanzu ta san da zaman sadiq dan babu abinda Na’ima ta

ɓ

oye mata, fa

ɗ

eela kanta ta rasa gane

kan Na’imar na tana son guy

ɗ

in ko ah ah, sai kawai ta bata shawara tayi istikhara idan alkhairinta ne Allah ya tabbatar mata da shi.

Yau a makare ta tashi, wanda ta jima rabonta da ta makara, ko alarm

ɗ

inta da yayi ƙara bata ji ba, gashi tana da cla

ss ƙarfe tara, a gurguje ta shirya da yake ba sallah take ba ta

ɗ

auko jakar makarantarta tana duba inda ta ajiye wayarta, a kan gadon ta ganshi ta duba charge

ɗ

inta taga just 6 percent, cije lips

ɗ

inta tayi a hankali tana runtse ido, ya akayi ta manta bata

yi plugging charge ba, saka shi tayi a cikin tote bag

ɗ

inta, pad

ɗ

inta da saura gadgets

ɗ

inta da duk suke gadon ta kalla tayi tsaki ta

ɗ

auka tayi plugging

ɗ

insu a charge ta juya ta fita a

ɗ

akin, ganin bata ga fa

ɗ

eela a palour ba ta ƙarasa dining a hankali

ta ha

ɗ

a shayi, ko rabin cup bata iya sha ba ta wuce kitchen ta

ɗ

au box

ɗ

in snacks

ɗ

inta ta saka a jakarta ta fice a gidan, yusuf da yaga fitowarta ya bu

ɗ

e mata mota yana murmushi

“hajiya yau fa mun makara”

“wallahi kuwa yusuf, ina kwana?”

Ta f

a

ɗ

a tana shiga motar ya kulle ƙofar yana amsa gaisuwarta ya zaga ya shiga mazauni driver suka bar gidan.

Bata samu first lecture ba sai second ta samu, Tunda suka fito daga lecture

ɗ

in around 12:30 ta fara jin ƙishin ƙishin

ɗ

in second lecture wont take

place, ba su yi confirming ba sai 1, wata ƙawarta da suka fi

ɗ

an shiri a class

ɗ

in ta zauna kusa da ita

“kin ji wai Dr. Ajayi bazai samu zuwa ba”

kallonta kawai Na’ima take yi har ta

ɗ

au jakarta ta fita a class

ɗ

in kamar yadda sauran student ke f

ita, ta sauƙe ajiyar zuciya tana ciro wayarta dan kiran yusuf wanda dama tace masa lecture biyu zatayi ya dawo ya

ɗ

auke ta by 4.

Wani ajiyar zuciya ta sauƙe tana kallon wayar ganin ya mutu gashi bata taho da power bank

ɗ

inta ba, to ko dai ta tafi masall

aci ta jira har 4

ɗ

in? Atm card

ɗ

inta ta ciro daga jakarta ta riƙe a hannu, kawai gwara tayi withdrawing ku

ɗ

i ta wuce gida she cant wait har 4 bayan ba komai take a makarantar ba ga wayarta a kashe, tana riƙe da atm

ɗ

in ta fito tana tafiya a hankali da tot

e bag

ɗ

inta rataye a kafa

ɗ

arta, glasses

ɗ

in idanunta ta gyara tana nufar gate bayan tayi withdrawing ku

ɗ

i wajen wani mai p.o.s, bata tashi nadamar fitowa ba sai da taga bata ga alamar mota ba a area

ɗ

in wajen kwata kwata banda wa

ɗ

anda ke wucewa, kasancewa

r yawanci kawo su ake yi shiyasa babu wasu masu taxi a wajen, gashi wayarta ta mutu ba halin tayi bolt ko ta kira fa

ɗ

eela, dakatawa tayi da tafiya ta juya ta kalli gate

ɗ

in school

ɗ

in da har ta basa tazara with the hope ko zata samu mota, wata zuciyar tace

mata ko ta koma cikin makaranta ta nemi ko cafe tayi plugging wayarta, ta sauƙe ajiyar zuciya why didnt even she think of this tun farko, tsayawa tayi tana kallon wajen kafin ta sake sauƙe ajiyar zuciya dan bazata iya cigaba da tsayuwa a rana ba, ta juy

a da niyyar komawa.

wata sleek range rover ce ta paka dai dai saitinta bayan ta wuceta ta dawo, windows

ɗ

in duka a tinted bata ganin wanda ke cikin motar, dakawatawa tayi tana kallon motar da mamaki ta

ɗ

an matsa baya ka

ɗ

an da tunanin ta gudu ko ta tsaya

?.

Rolling down

ɗ

in windown yayi yana kallonta, da tsananin mamaki take kallonsa, cause shine least person da tayi tunani a wajen, kallonta kawai yake yi amma ta kasa karantar fuskarsa da expression

ɗ

insa more especially da yake idanunsa na cikin dark

glasses, sai can kuma kamar dole yace “me kike yi anan?” Ƙyafta idanunta tayi, “um… gida zan tafi” kallonta yayi daga sama har ƙasa “walking?” Ɗan kunya taji ta gyara tsayuwarta, “my phone bettery died, shiyasa bazan iya kiran yusuf ba”

ɗ

auke kansa yayi

bai ce komai ba, ya mayar kan hanya bai kuma ja motar ya bar wajen ba, ya danna wani button murfin motar yayi clicking alamun yayi unlocking motar amma baice ta shigo ba.

Kusan 2 minutes bata shiga ba ya

ɗ

aga kanshi ya kalleta “do i have to tell u to

get in?” Shiru tayi tana kallonsa kafin ta ƙaraso ta bu

ɗ

e gaban motar ta shiga tana ƙarewa interior

ɗ

in cikin motar kallo, ƙamshin cikin motar ya doketa ta

ɗ

an gyara zamanta tana kullo ƙofar, automatically motar ta kulle kanta, bai sake ce mata komai ba y

a tada motar ya soma driving ba tare da ya kalle ta ba, sai da suka yi nisa sosai kafin ta

ɗ

an kalleshi ta gefen idanu, driving

ɗ

insa kawai yake yi da hannu

ɗ

aya yayi resting bayansa a kujerar kamar bai san tana cikin motar ba

“kar ki sake fita ba waya

, this is Lagos what do u think ure doing?”

Ya fa

ɗ

a ba tare da ya kalleta ba yana zaga uturn

ɗ

in da ke gabansa, gya

ɗ

a masa kai kawai tayi

“i wasnt planning to, lecture

ɗ

in got cancelled ban san ya zanyi bane”

ta gefen idanu ya kalleta bai ce k

omai ba, ta zubawa hannunsa idanu tana kallon yadda yake juya steering

ɗ

in kafin ta kalli tsadadden agogon dake kan fari tass

ɗ

in hannun nasa,

ɗ

auke kanta tayi ta mayar window tana kallon traffic, har suka iso gida, horn yayi Jamilu ya leƙo sai kuma ya kom

a da gudu ya bu

ɗ

e gate

ɗ

in, sai da yayi parking a harabar parking kafin a hankali ba tare da ta dube shi ba tace “ thank you”. “Ure welcome” ya fa

ɗ

a shima a hankali, bu

ɗ

e lock

ɗ

in motar yayi, ta sa hannu ta bu

ɗ

e kofar ta sauƙa, kafin ta rufe ƙofar ta jiyo

muryarsa “look..” dakatawa tayi da rufe ƙofar tana kallonsa, shima ita yake kallo, “dont tell Nasir i dropped u” gya

ɗ

a masa kai tayi “okay bye” ya fa

ɗ

a yana

ɗ

auke kansa, rufe masa motar tayi ta matsa gefe tana kallon motar though yanzu bata ganinsa, har

ya tada motar ya fice a gidan kafin ta wuce cikin gida tana ji kamar sai yanzu take iya shaƙar numfashi da kyau.

#Maimoon

09041426598[8/14, 11:27 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEARTS

)

Yota/014

Wattpad: @Maimunah_Abdallah

ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 21: Freedom wasn’t the mistake

Sannu a hankali karatunta ke tafiya, though accounting wasn’t a cup of cake but Ba abinda zata ce sai Alhamdulillah, Duk da between le

ctures

ɗ

inta, assignment da constant waya da suke yi da Mami kusan kullum har ma da Dad, sadiq ba ƙaramin matsa mata yayi ba, bai ta

ɓ

a mata tsawa, ko ya zage ta ba, but somthing about him feel suffocating, duk da ya koma kaduna amma bayi da maraba da yana

Lagos.

Mu’amalarta da mutane dayawa baya so musamman course mates

ɗ

inta maza kai harma da wasu matan, tana mamakin a inda yake sanin abubuwa da dama da take ciki, kuma ko ta tambaya baya ta

ɓ

a bata straight amsa sai ma jaddada mata da yake cewa duk abin

da kake so dole ka san abinda yake ciki. Many times ta so yin maganar da fa

ɗ

ila sai kawai ta share cause bata san me zata ce ba, tunda haryanzu fa

ɗ

ilar ma ta kasa gane kan soyayyar tasu.

Abu

ɗ

aya da ta lura da shi game da sadiq shine yana da matuƙar ki

shi da har abin kan bata tsoro, sannan ko hoto ta tura masa sai ya tambayeta who shes smiling at a hoton in dai ba camera take kallo ba, wani lokacin sai dai ta share shi kawai dan zuwa yanzu abin ya fara damunta, sai dai irin soyayyar da yake nuna mata d

a yadda yake sake jaddada mata bazai iya rayuwa babu ita ba kan sa ta share duk wa

ɗ

annan, haka kawai zai baro kaduna ya zo Lagos just to see her, sometimes ya fa

ɗ

a mata, sometimes kuma sai dai kawai ta ganshi, ba ƙaramin sabo bane ya sake shiga tsakaninsu

, dan har ha

ɗ

a ta yayi da Mamarsa a waya sannan sunyi waya da sisters

ɗ

insa sau

ɗ

aya suma,wanda duk bata ji alamun matsala tare da su ba, Nasir da fa

ɗ

ila sosai suke kula da ita, 18th birthday

ɗ

inta was a blast, dan sosai su Fa

ɗ

ila suka making mata shi a m

emorable one, duk da ba wai sunyi throwing party bane amma she was so happy, Sadiq shima sosai yayi gwaninta just to make her happy which he did.

Ko da suka yi hutun semester Abuja ta tafi wajen Maminta wanda tun kwana biyu kafinnan tayi booking fligh

t

ɗ

inta, A can ta cinye hutun sati uku da aka basu wanda da ƙyar Mami ta lalla

ɓ

ata akan komawa school da hutunsu ya ƙare.

Hutun da tayi a Abuja a lokacin ne suka yi first very serious fight

ɗ

insu da sadiq wanda ya sa ta fara doubting anya tayi dai dai

na kar

ɓ

ar soyayyarsa kuwa? Bata san yadda yayi ya samo gidansu na Abuja ba ta dai ganshi kawai yazo, kuma Sam bai tambayeta address ba sannan bai ce mata zai zo ba, she wasnt suprised at all wanda ya gane inda take a Lagos without contacting her ba abin m

amaki bane idan ya gane inda take a Abuja. Ko da yace mata Family business ya kawo sa bata ce masa komai ba duk da ta san ba gaskiya bane, ita dai ta san something about him is off amma bazata iya cewa ga abin ba, sadiq a gareta mai kulawa ne duk wani abu

in dai ya shafeta baya wasa da shi sam, sannan duk abinda ta nuna bata so ya barshi kenan, yana da Nutsuwa sosai kuma bashi da yawan magana, dan yawanci idan sun ha

ɗ

u sai dai yayi ta kallonta, tana rasa miye yake tunani a cikin kansa, dan sau dayawa gani t

ake kamar ya tafi tunani ne ma sai tayi abinda zaisa ya dawo duniyar da take,yana da ibada, infact qualities

ɗ

in sadiq suna da yawa.

Saura sati

ɗ

aya ta koma Lagos Ranar tana zaune a garden

ɗ

in gidan Maminta dake Abuja tare da Fahad dake shan fruits shi

ma a kan kujera yana kallonta yana jin labarin da take basa na makaranta, daga inda suke tana iya hango makeken gate

ɗ

in gidan da masu gadi dake zaune a wajen cikin uniforms, Fahad na murmushi Yana kallon yadda take magana ya lumshe idanunsa ya bu

ɗ

e “i mis

sed this u know?” Shiru tayi tana kallonsa, all the years da baki girma a gabanmu ba, sai yanzu muke sanin da

ɗ

inki Na’ima, i wish kina nan since”

ɗ

an dariya tayi “ji yadda kake magana serious” ta fa

ɗ

a tana

ɗ

an harararsa na wasa da murmushi

ɗ

auke a fuskart

a, zuba mata idanu yayi yana kallonta kafin ya

ɗ

an shafa kansa “fa

ɗ

ila ta cuce ni gaskiya” “why” ta fa

ɗ

a tana kallonsa, “saboda ta

ɗ

auke min ke mana, i wont be seeing u sai kunyi hutu dan ni ba iya zuwa Lagos zanyi ba, ko da yake at the end of the day zak

i iya gani na ma a Lagos

ɗ

in” ba tare da ta gane inda maganarsa ta dosa ba tace “its because tafi kowa sona shiyasa, kuma ina son zama da ita ai”

ɗ

an matsowa yayi ka

ɗ

an yana kallon cikin idanunta “wa yace miki tafi kowa sonki?” Blinking idanunta tayi ta ra

sa me zata ce masa, dai dai nan aka bu

ɗ

e gate, tunda motar ta shigo take bin motar da kallo, Sadiq? Cause daga fara Hutunta zuwa yau wannnan shine zuwansa na uku, miƙewa tsaye tayi faha

ɗ

da ke kallonta shima ya miƙe tsaye, sai kuma ya juya parking space

yana kallon guy

ɗ

in da ke jingine da jikin motarsa yana kallonsu, “who’s he?” Fahad ya tambaya yana kallon yadda sadiq yayi folding hannunsa a ƙirji yana kallonsu, tana gyara mayafin kanta tace “hes my friend” daga haka ta wuce shi ta tafi wajen sadiq

ɗ

in

fuskarta babu yabo babu fallasa, har ta ƙaraso kallonta yake yi, “baka ce min zaka zo b…..” “waye shi?” Ya fa

ɗ

a a nitse yana kallon cikin idanunta, juyawa tayi ta kalli Fahad da shima ke tsaye a inda ta barsa har lokacin yana kallonta, “yaya na ne” “kary

a kike yi! wani irin yaya? U told me kece first wajen Mami” tana kallonsa itama tace “eh cousin brother

ɗ

ina ne, yayan anty fa

ɗ

ila da nake wajenta a Lagos” wani kallo da yake mata ya sa ta

ɗ

an matsa baya tana riƙe da gefen gyalenta, juyawa yayi ya kalli

Fahad da har lokacin yana tsaye yana kallonsu kafin kawai ya juya ya shiga motarsa, “Sadiq…” tuni har yayi wa motar key, tayi saurin matsawa daga jikin motar ya ja motar ya nufi gate, tsaye tayi a inda take tana bin gate

ɗ

in da kallo shocked, har aka bu

ɗ

e

masa ya fice da motarsa kamar zai tashi sama, miye hakan ke nufi? Juyawa tayi ta kalli yaya Fahad da ke tsaye ya rungume hannunsa, ta

ɗ

aga ƙafarta a hankali ta fara tafiya, kafin ta ƙaraso inda yake ya juya ya wuce cikin gida, dakatawa tayi tana kallonsa

har ya bu

ɗ

e ƙofar Main palour ya shige kafin ta sauƙe ajiyar zuciya, ta ƙarasa ta

ɗ

auke tray

ɗ

in cupcakes da sauransu ta nufi cikin gidan, kitchen ta wuce ta kai tray

ɗ

in tana satan kallon Mami da Fahad

ɗ

in da ke palourn, tana fitowa daga kitchen

ɗ

in ta ga

nshi yana yi ma Mami sallama zai wuce gida, tsayawa tayi a jikin kitchen

ɗ

in tana kallonsa har ya fita, kamar wata mara gaskiya ta ƙaraso cikin palourn Mami na kallonta tace “Lafiyarki kam?” Gya

ɗ

a mata kai tayi ba tare da ta amsa ba ta wuce sama.

Kwana

biyu sadiq yayi bai kirata ba, ko ta kirasa baya

ɗ

auka kuma baya replying messages

ɗ

inta, shima Yaya fahad bai kuma zuwa gidan ba kuma yaƙi

ɗ

aukar wayarta shima, sosai taji ta damu? To wai me sadiq ke nufi, kar ta

Kula yaya Fahad ko me? Ai abune kuma da

bazai yiwu ba, a kwana na uku tana zaune Mami na kwance mata dogayen kalaba dake kanta wayarta yayi ƙara, da sauri ta kalli wayar, ganin sadiq ke kiranta ta tura baki amma taƙi

ɗ

auka, Mami ta dubi wayar sannan ta dube ta, “waye Sadiq?” Mami ta tambaya tana

warware mata gashinta, “friend

ɗ

ina ne Mami tun a newyork” shiru Mami tayi “why arent u answering the phone then?” Itama shiru tayi, kafin a hankali ta soma fa

ɗ

a ma Mami duk abubuwan da suka faru tun daga farko,

ɗ

an dakatawa da abinda take yi Mami tayi

, “sai aka yi yaya?” Ta tambaya jin Na’imar tayi shiru “shine da yazo rannan ya ga yaya Fahad kawai yayi zuciya ya tafi” cigaba da warware mata gashin Mami tayi, “be very careful Na’ima, kuma idan aurenki yake so yayi me yasa bazai samu iyayenki ba?” Tura

baki Na’ima tayi “Ni fa ba aure zanyi yanxu ba Mami, bayan ma ko gama sch banyi ba” “haba? Ashe sai angama school ake aure, sanda na auri babanki ni na gama school

ɗ

inne?” Nan da nan mood

ɗ

inta ya canza ta

ɓ

ata rai bata sake cewa komai, zuwa lokacin ya ki

ra ya kai sau 7, sannnan ga messages da yake ta shigowa, Mami ta miƙe bayan ta kama mata dogon gashin nata ta saka mata band a jiki, “gobe zamu je ki wanke kan nan a miki kitso” gya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login