Showing 54001 words to 57000 words out of 137995 words

Chapter 19 - TANGLED HEARTS COMPLETE

Mai Moon   

27 Aug 2026

62

/>
ɗ

a kai tayi tana kallon Mami har ta fita a

ɗ

akin kafin ta janyo wayar, tana



ɗ

agawa, kafin ma tayi magana ya rigata “im so sorry Ni’eema , im sorry, i’m sorry please” lumshe idanunta tayi, wai shi sadiq kam wani irin mutum ne? Jin tayi shiru yace “xan iya zuwa anjima muyi magana?” “Kana Abuja kenan har yanxu?” Ta fa

ɗ

a can ƙasa

ƙ

asa “Noo ina kaduna, but i can drive, besides ba nisa ai” “hmm” ta fa

ɗ

a a hankali “i said i’m sorry fa Ni’eema” “sai kazo” ta fa

ɗ

a a hankali kafin ta katse kiran ta jinginar da kanta da gado.

Yana ajiye wayar ya juya akan gadon yana janyo wayar da yay

i mirrowing da nata yana cigaba da binciken da yake yi, ganin calls

ɗ

in da ta ma Fahad wanda ko ba’a fa

ɗ

a masa ba yasan so called cousin

ɗ

inta da tace ne yasa ya runtse idanunsa yana cije lips

ɗ

insa. Jin an bu

ɗ

e ƙofar

ɗ

akin yasa ya juya yana kallon ƙofar d

a idanunsa da har sunyi ja, ganin Mama ce ya sa ya koma ya kwanta baice komai ba, ta ƙaraso gefen gadon tace “Sadiq” kallonta yayi baice komai ba, “tashi ka zauna magana nake so muyi da kai” ta fa

ɗ

a tana zama a gefen gadon, miƙewa yayi a hankali ya jingi

na bayansa da gadon, singlet ne ka

ɗ

ai a jikinsa da dogon wando, mur

ɗ

a

ɗɗ

en jikinsa a bayyane wanda kana gani kasan yana workout sosai, Mama na kallonsa tace “Sadiq kana zuwa ganin likitanka kuwa?” Ɗauke kansa yayi daga kallonta “i’m fyn” hannunshi ta riƙo c

ikin nata “tun da ka dawo banga alamar ure fyn ba sadiq, ure begining to behave kamar wancan lokacin, bana son abinda ya faru ya sake maimaita kansa, kasan kanka sadiq why not let the girl go?” Kallonta kawai yake yi “ina sonta Mama, more than my life” Ma

ma ta sake riƙe hannunsa “haka kace akan Mimi, Safiyya, da Humayra ma Sadiq, me yasa bazaka ji tausayi na ba? I know its not ur fault duk abinda ya faru ba laifinka bane, bance laifinka bane, amma bana son wani abu ya sake samunka sadiq, kasan yadda muka s

hawo kan wancan sadiq” “ita ba irin su bace Mama, babu abinda zai same ta, i promise” shiru kawai tayi tana kallonsa cause gani take kamar kawai repitition ne na abinda ta riga ta san yadda zai ƙare, “shikenan, all the best, Allah ya maka albarka, yaushe z

aka fara zuwa aiki, kaga aiki yama Umar da Maryam yawa ya kamata ka koma bakin aiki” “in sha Allah” kawai ya fa

ɗ

a yana murza tafin hannunsa da ta sake masa, miƙewa tayi “bari in sa Rahila ta kawo maka tea” daga haka ta fita a

ɗ

akin, a kitchen ta samu Rahil

a dake aikin goge goge, “Rahilaa ki kai ma yayansu tea

ɗ

akinsa, zan hau sama na kwanta, Rahila kar na sauƙo raina ya

ɓ

aci na fa

ɗ

a miki, dan dama kin saba sakani magana” ta fa

ɗ

a tana fita a kitchen

ɗ

in ba tare da ta jira jin me Rahilar ke fa

ɗ

a ba, ajiye gog

e gogen tayi ta soya ƙwan ta ha

ɗ

a masa shayin ta

ɗ

aura a tray kafin ta janyo hijab

ɗ

inta daga kan ƙofa ta saka ta nufi

ɗ

akinsa, ko ƙwanƙwasawa bata yi ba kawai ta tura ƙofar

ɗ

akin ta shiga da sallama,

ɗ

ago kansa yayi ya kalli ƙofar, tsayawa tayi daga baki

n ƙofa riƙe da tray

ɗ

in tana kallonsa ganin irin kallon da yake mata “ke baki da hankali ne? Ba zaki yi knocking a baki izinin shigowa ba sai ki shigowa mutum

ɗ

aki haka, sai an shigo ciki ne ake sallama aka ce miki?” Ya fa

ɗ

a yana kallonta ransa a

ɓ

ace dan

dama can zuciyarsa bata bar suya ba na kiran fahad da yaga Na’ima tayi, ajiye tray

ɗ

in tayi daga bakin ƙofa ba tare da tace masa komai ba ta juya da niyyar fita daga

ɗ

akin da mamaki yake kallonta, ganin tana shirin barin

ɗ

akin yace “ke zo nan” da gudu ta

ƙ

arasa fita a

ɗ

akin ta janyo ƙofar da ƙarfi ya sake baki yana kallon ƙofar sannan ya kalli tray

ɗ

in da ta ajiye a ƙasa kusa da ƙofar, komawa yayi ya kwanta ya rufe idanunsa yana sake jin

ɓ

acin rai, sai kuma ya miƙe kawai ya wuce toilet.

Ƙ

arfe tara na d

are agogon newyork, Suhaila ce ke sakkowa daga bene da wani nylon wando da ya kamata da jacket sai wata ʼyar ƙaramar jaka a hannunta da wasu dogayen takalma, waya kare a kunnenta, ganin ta nufi ƙofa Mummy ta dube ta “hey where to?” Dakatawa tayi tana katse

wayan da take yi ta juyo “haba Mummy dan Allah, this is Newyork fa, wai ace bani da freedom

ɗ

in fita sai an tambayeni ina zanje? Besides am not a kid, nafi 18 fa, im 20, ai ko Na’ima ta kai 18 yanzu kuma baza’a dinga ce mata ga inda zata je ko bazata je b

a, ni gaskiya bana son irin abinda kike min

ɗ

innan wallahi” daga haka ta nufi ƙofa ta bu

ɗ

e ta fita, kallon ƙofar kawai Mummy keyi cause tun tafiyar Na’ima abubuwa suka dagule mata, kwata kwata Suhaila ta sake lalacewa, bata jin maganar kowa, saboda dama du

k focus

ɗ

inta akan Na’ima ne da yadda zata

ɓ

ata wa Na’imar rai, yanzu kuma da batanan ko zama a gidan bata yi, ko makaranta taƙi komawa kuma sun jima da resuming , gashi Dad

ɗ

inma kwata kwata ya bar shiga harkar kowa a gidan, gashi nan ne dai ba ya wani wa

lwala, sosai take nadamar saka baki da tayi Dad ya mayarda Na’ima Nigeria, dan ta tabbata yanzu tana can tana rayuwar farinciki ta barta da mashayin ubanta, duk da yanzu ba sosai ya cika sha ba ko ta bashi ma sai yace mata he’s not drinking today, hes not

drinking tomorrow, wanda ita yawanci tafi son ya sha

ɗ

in in har zata masa wata magana mai muhimmanci, zuwa yanzu ta fara tunanin considering buƙatar Dad

ɗ

in na komawa Nigeria, dama tunda ta aure shi basu sake zuwa ba, da Mami dama suke zuwa tunda suka rab

u kuma bai sake zuwa ba, amma yanzu da yake yar gwal

ɗ

insa tana can har ya fara maganar komawa Nigeria, wai hes tired of Newyork, a halin yanzu itama tana ganin kawai gwara su koma

ɗ

in, ko dan Suhaila ta dawo hayyacinta, sannan duk yadda zatayi idan sun ko

ma Nigeria zata yi Na’ima ta dawo gabansu dan sai da ita take samu tana manipulating

ɗ

inshi yadda ya kamata, kuma dama bai kamata ta bata damar rayuwar farinciki ba, sai yanzu take ganin wautarta, ta sauƙe ajiyar zuciya tana kashe wutan palourn ta wuce sam

a dan kwanciya.

Ko da sadiq ya zo da yamma har palour Mami tace ta shigo dashi, hakan kuwa tayi, yana zaune a palourn ta cika masa gabansa da kayan motsa baki ta koma

ɗ

aya kujeran ta zauna tana kallonsa,

ɗ

ago idanunsa yayi yana kallonta ya

ɗ

age mata gi

ra alamun what? Tayi murmushi “babu” ta fa

ɗ

a tana

ɗ

auke kanta daga kallonsa, “Um Ni’eema” kallonsa tayi “umm” “tell me the truth guy

ɗ

innan waye shi?” Ha

ɗ

e rai tayi tana kallonsa “amma yanzu ka gama cewa ure sorry kuma meyasa kake sake

ɗ

auko maganar da mu

n riga mun gama ta?” Kallonta kawai yake yi, bu

ɗ

e baki yayi da niyyar Magana aka bu

ɗ

e ƙofar palourn, Fahad ya tsaya daga bakin ƙofa yana kallonsu. Ɗauke kansa sadiq yayi ya mayar kan Na’ima dake kallon Fahad

ɗ

in, sake kallon Fahad

ɗ

in yayi da shima Na’ima

r yake kallo kafin ya maida kansa ya jinginar da kujera ya lumshe idanunsa, ƙarasowa ciki Fahad yayi yana ƙaƙalo murmushi ya zauna akan

ɗ

aya daga kujerun wajen yana Murmushi

“Sannu” ya fa

ɗ

a yana kallon sadiq,

ɗ

ago kansa yayi ya kallesa, da ƙyar yace “yau

wa Sannu” “ina wuni yaya Fahad, ya su Yusrah?” Naima ta fa

ɗ

a tana kallonsa dan shima tun ranar bai kirata ba kuma bai xo gidan ba which is so unlike him “Lafiya lau, Mami fa?” “Tana sama” Miƙewa yayi ya wuce sama duk suka bishi da kallo “so are u leaving

me for this guy?ure done with me now?” Wani kallonsa take kafin ranta a

ɓ

ace tace “sadiq please, meyasa kake son maida abinda ba komai ba an issue, na fa

ɗ

a maka hes my cousin brother, but har yanzu sai maimaita maganar kake yi” miƙewa yayi tsaye yana kallo

nta “im not here to fight with u Ni’eema amma ni na san akwai abinda ke tsakaninki da shi, cousin brother

ɗ

inki ne yasa kuke kallon juna irin haka? Bayan gani a gabanki Ni’eema?”, juyawa ya

ɗ

anyi ya furzar da iska kafin ya juyo, “kinsan ina sonki, Ni’eema

…” sai kuma yayi shiru bai ƙarasa ba “okay kana so in fa

ɗ

a maka gaskiya? Sadiq ure very insecure, ni yanzu na fara tunanin ma u dont trust me, sadiq kana bani tsoro, kace min u love me and ni da kaina nayi accepting soyayyarka, meyasa bazaka kwantar da han

kalinka ka yarda dani kamar yadda na yarda da kai ba?” hawaye ya gangaro mata, “i need time to process duk abinnan da ke faruwa, am trying sadiq…”

ɗ

aga mata hannu yayi, idanunsa sunyi jaa, “to nace bana son mu’amalarki da guy

ɗ

innan, u can talk to kowa a c

ousins

ɗ

inki banda wannan” tana kallonsa tace “bazan iya ba, Cause….“ hannunsa na rawa ya sa

ɗ

aya hannun ya riƙe

ɗ

ayan da ke rawa kawai ya juya ya nufi ƙofa ba tare da ya jira ta ƙarasa ba, da idanu ta bishi hawaye na gangaro mata, amma ta gagara binsa har

ya fice a palourn, ta ƙarasa jikin ƙofar da ya bari a bu

ɗ

e da sauri tana kallon yadda yake tafiya har ya ƙarasa motarsa, ya shiga, ya da

ɗ

e kafin ya tada motar yayi reverse ya fice a gidan, “ya Allah he should be save pls” ta fa

ɗ

a tana share hawayen fuskar

ta, tana juyowa taga fahad a tsaye a jikin steps, bata san for how long yake wajen ba ko yanzu ya sauƙo, ƙarasowa palourn yayi yana

ɗ

an Murmushi, “Ni’eema..” da gudu ta wuce sama tana fashewa da sabon kuka ya bita da kallo kafin ya juya shima ya fice a g

idan.

#Maimoon

09041426598

[8/14, 11:27 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014

Wattpad: @Maimunah_Abdallah

ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 22: knock on the

heart

Juyawa Amira tayi ta dube sa fuskarta a ha

ɗ

e tana sake tura baki ganin ko kallon inda take baya yi sai ma driving

ɗ

insa da yake yi yana bin karatun alqur’ani dake tashi a speaker

ɗ

in motar a hankali. Ta

ɗ

auke kanta ta mayar window wani baƙinciki

na sake turniƙe ta, ita bata san me zatayi a gidansu ba da haka kawai daga dawowansa daga so called business trip

ɗ

insa zai saka ta a gaba sai taje, mutanen da ba sonta suke ba, Saif ma da tace a barshi a gida da Mary da kansa ya

ɗ

auko sa, ta juya ta kal

li seat

ɗ

in baya inda Saif

ɗ

in ke game a ipad

ɗ

inshi, wayarta ta ciro daga jakarta ta shiga chatting ba tare da itama ta sake shiga harkarsa ba, har suka iso gidan, ko da yayi parking ƙin sauƙa tayi, tayi zamanta a cikin motar tana latsa wayarta, sauƙa yay

i daga motar ya zaga ya bu

ɗ

e gidan baya yana kallon Saif har ya sauƙo kafin ya rufe ya ƙarasa ya bu

ɗ

e gidan gaba yana kallonta, tura baki tayi yana kallonta fuskarsa expressionless yace

“Sauƙo Madam”

saukowa tayi ya rufe motar sanann ya ƙarasa ya r

iƙe hannun Saif ya nufi cikin gidan da shi, ta bi su a baya tana kallonsu, her boys, maza biyu masu matuƙar muhimmanci a rayuwarta, mazan da tafi so duk duniya, irin white shirt dake jikinsa shi yake jikin Saif, sai dai trousers

ɗ

insu ne ka

ɗ

ai ba

ɗ

aya ba k

asancewar da kansa ya shirya Saif

ɗ

in a

ɗ

akinsa bayan ya sa Mary ta kawo masa shi.

Har ya tura ƙofar palourn ya shiga tana biye da shi, kujera ta samu ta zauna tana kallonshi ganin ya nufi sama, kamar ta tashi ta bishi sai kuma ta haƙura ta zauna tana

sake ha

ɗ

e fuska, kusan mintuna ashirin tana zaune ita ka

ɗ

ai, jin takun sakkowarsu ta

ɗ

aga kai tana kallon Ammi dake sauƙowa matakalan, ta mayar da kallonta gareshi har suka ƙaraso cikin palourn, zama Ammi tayi tana kallon Amira ganin bata gaishe ta ba yasa

tace

“Ya gida Amira” sai a lokacin ta ƙaƙalo murmushi

“Ina wuni, mun same ku lafiya?” Ammi ta gya

ɗ

a kai

“Lafiya Lau” tana mayarda kallonta ga Saif dake kwance lamo jikin babansa ya

ɗ

aura kansa a wuyansa yana kallonta

“Come here Saif” sau

ka yayi ya tafi jikinta, Ahmad ya miƙe yana kallon Ammi,

“Sai na dawo Ammi” “okay ba damuwa” ta amsa masa tana kallonsa, yana nufar ƙofa yace “ina su Yasmeen?” “Na aike su” bai sake cewa komai ba ya fice a palourn, har ya isa motarsa yana ƙoƙarin bu

ɗ

ewa ya jiyo muryar Amira a bayansa

“Albi..” juyawa yayi yana kallonta da mamaki, ya jingina da motar yana kallon yadda take tahowa da sauri sauri, har ta ƙaraso tana kallonsa

“ina zaka tafi toh ka barni?” Kallonta kawai yake yi “Ah ah ni kam baz

aka tafi ka barni ba, ai mun gaisa da Ammin kawai in

ɗ

auko Saif mu tafi gida”

yana kallonta strictly yace

“juya ki koma cikin gida, ure not leaving gidannan sai dare!”

Wani irin kallonsa take irin wasa kake kafin without saying another word kawai

ta juya ta wuce cikin gidan fuuuu kamar zata tashi sama, ya bita da kallo kafin ya juya ya shiga motarsa ya bar gidan, bai wani yi nisa ba jin ransa duk ya dagule ya ciro wayarsa a aljihunsa yayi dialing number

ɗ

in Yasmeen, yana driving da

ɗ

aya hannun, ta

na

ɗ

agawa yace “kuna ina?” “Yaya Ammi ce ta aike mu, ina wuni yaya” bai amsa gaisuwar nata ba yace zuwa yaushe zaku dawo?” Tana kallon Rahama tace “yanzu ma driver ya

ɗ

auko mu mun kusa gida” “in how many minutes?” Duba agogon hannunta tayi “umm maybe

5”

okay ya fa

ɗ

a yana katse kiran, juya kan motar yayi ya koma gidan, yana parking a harabar suma aka bu

ɗ

e musu gate, driver na parking suka fito tare suna nufo sa da murmushi a fuskarsu duka,

“ina wuni yaya”

suka sake ha

ɗ

a baki wajen fa

ɗ

a



Je ki

ɗ

auko min Saif, dont let his mum notice, make it fast”

ya fa

ɗ

a yana kallon Yasmeen” juyawa tayi ta kalli ƙofar shiga gidan kafin ta juyo ta kallesa ganin kallonta yake yasa tace “toh yaya” ta juya ta nufi cikin gidan, Rahama zata bita yace

“j

ira ta anan”

gya

ɗ

a masa kai tayi ta koma ta jingina da

ɗ

aya daga motocin wajen, ba’a jima ba sai ga Yasmeen da Saif tana

ɗ

auke da shi a kafa

ɗ

arta, ta zo ta ajiyeshi tana kallon Ahmad

“wasnt hard at all Mamarsa kamar Ammi ta kaita sama” bai kulata b

a ya bu

ɗ

e front seat yana kallon Saif, shiga yayi ya maƙala masa seat belt kafin ya zaga ya bu

ɗ

e ƙofar motarsa, ya shiga ya rufe suna kallon motar har ya fita da ita agidan, juyawa sukayi suka nufi cikin gidan suma.

Yana hawa kan titi ya dubi Saif dake

kallonsa yana kallon Titi, shafa kansa yayi yana kallonsa kafin ya mayar da hankalinsa kan tuƙin da yake yi, can yace

“Ina Saif yace in kaishi jiya?” Washe baki Saif yayi yana kallonsa da ƙoƙarin zare belt

ɗ

in ya miƙe tsaye a kujerar, hannu

ɗ

aya ya s

a ya mayar dashi yana tuƙi da hannu

ɗ

aya

“Anty naeeeeeeeema”

ya fa

ɗ

a yana kallon baban cike da Murna, shima yana

ɗ

an kallonsa yace

“why her Saif? Uve been disturbing my peace tunda na dawo saboda ita”

“yes because i promised her papa, and p

romise is a dept u told me that” kallonsa kawai yake yi kafin yayi murmushi

“sure”

“zamu je?” Ya tambaya cike da Murna, gya

ɗ

a masa kai yayi yana juya kan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login