Showing 126001 words to 129000 words out of 137995 words
lokacin da zata auri so called mijinta ba irin rashin kunyar da bata yi ma Ammi ba akan ta hanata amma wai har ta manta ida
n Ammi tana manta wasu abubuwan shi baya mantawa, ya kauda maganar muryarsa cike da lallashi yace
“Ammi albarkarki kawai muke nema a cikin aurennan kinji, ki mana addu’a idan ma akwai wani abinda ba alkhairi bane Allah ya kawar mana da shi albarkacin a
ddu’arki sai komai ya tafi smoothly” ta
ɗ
an
ɓ
ata rai tana kallonsa tace
“Toh me zan ce ma Salma kuma? Kawai sai in ce mata kayi aure kenan? Sai dai in ka amince zaka auri Suhaila itama tunda auren kake so kayi ta yi” ya
ɗ
an ha
ɗ
e rai yana gyara zamansa
yace
“Ammi kiyi haƙuri amma ni ba auren Suhaila zanyi ba, Infact ni bazan iya zama da mata har 3 ba” wani harara ta masa tace
“Zaka iya zama da biyu sai uku ne bazaka iya ba?”
“Biyunma Allah ya gani da in ta ni ne da
ɗ
aya zan zauna har ƙarshen
rayuwa ta” sai kuma yayi ƙasa da murya ya dawo ƙasa kusa da ita ya zauna yace
“Ammi, pls dan Allah ki taimaka min, da gaske bazan iya zama da mata uku ba, am complete now i promise u, ko na aureta bazan iya musu adalci ba cause a yanzu ma ina tunanin y
adda zanyi adalci tsakaninta da Amira” kallonshi kawai Ammi take yi kafin ta sauƙe ajiyar zuciya ita ta rasa ma ya zatayi da shi, but to be honest farincikinsa shine nata, duk da ta so ya auri Suhaila har cikin ranta ko dan ya sake jan yar uwarta a jiki, d
an tun aurenta na farko da ta auri wanda ba musulmi ba sosai suka sami matsala da har salma ta yanke duk wata alaqa da ita dan dai kawai ta hanata auren tunda su biyu ka
ɗ
ai suka rage ma juna sai dangin nesa nesa, amma sam Salma tace bata san zancen ba tace
ita ta auri
ɗ
an wata ƙasa tana mata baƙincikin itama ta auri bature bayan a gabanta take da zama kuma mijinnata shi yayi sponsoring karatun salmar a ƙasar wajen shiyasa shima yace bai yarda da auren ba, ko bayan aurenta na biyu ma ba wani sosai take nema
n Ammi ba sai dai in Ammi ce ta nemeta kuma zata iya ƙirga sau nawa ta zo 9ja, shiyasa da Suhaila ta dawo ƙasar gaba
ɗ
aya da mijinta she was very happy kuma ko da ta zo mata da buƙatar ha
ɗ
a suhaila da Ahmad bata yi zuciya ba ta kar
ɓ
i shawarar da tunanin hak
an zai sa ta janyo ƙanwar tata jikinta sosai ta dinga nuna mata inda bata yi dai dai ba har ma da ita kanta Suhailar dan ta lura sosai Salma ta
ɓ
ata Suhaila atleast in a gida take aure zasu iya gyarata kar taje tayi aure inda zata sha wahala, but since thi
ngs turns out this way ba yadda ta tsara ba dole ta haƙura ba yadda ta iya kar kuma Aje garin neman gira a rasa idanu.
Ajiyar zuciya ta sauƙe tana kallonsa tace
“Allah ya sa haka shi yafi alkhairi, Allah ya baku zaman lafiya, Allah ya baka ikon yi
musu adalci, ya sa ace gwamma da akayi ya muku albarka” murmushi kawai yake yana kallonta, kafin ya amsa da
“Amin Ammi thank you”
Dai dai lokacin Salma dake tsaye a bakin ƙofa tana jin conversation
ɗ
in nasu dan ƙofar is slightly opened Ahmad bai tu
ra da kyau ba ta sake jikin ƙofar zuciyarta na mata wani tsinannen zafi, bata jima sosai da zuwa gidan ba ta wuce su yasmeen a palour suna kallo suka ce mata Ammi na sama shine ta hauro, ganin ba kowa a palorn ta nufi
ɗ
akin Ammin just to overhear wannan t
ashin Hankalin, Ahmad yayi aure kuma ba suhailarta ba kuma har Ammi na da bakin musu addu’ar zaman lafiya? Da sauri ta juya ta bar jikin ƙofar ta nufi ƙasa kamar zata tashi sama, a steps suka ci karo da yasmeen dake haurowa, da sauri yasmeen ta matsa mata
gefe ta sauƙa kamar ana hanka
ɗ
a ta kafin yasmeen
ɗ
in ta bita da ido sai kuma ta kalli sama, tohhh what happened hala? Wucewa saman tayi itama tana mamakin uban saurin da Salma keyi, itama Rahama da mamaki ta bi Salma da kallo dan ko amsa mata sai anjiman d
a take mata bata yi ba ta fice a gidan a fusace, itama dai saman ta kalla kafin ta tashi ta haura da gudu.
Dai dai lokacin Ammi ta fito palour daga
ɗ
akinta a palourn ta gansu a tsaye tana kallonsu ta ƙarasa ta zauna kafin tace
“Ku kuma lafiya?” Kal
lon juna sukayi kafin su girgiza mata kai
“Babu komai..” yasmeen tace
“Mummy Salma ce naga ta sauƙa da sauri kamar zata tashi sama shine muka hauro mu ga ko dai lafiya?” Da mamaki Ammi ke kallonsu kafin tace
“Salma kuma?” Suka gya
ɗ
a mata kai a
tare,
ɗ
an shiru tayi kafin tace
“Salma ta zo gidannnan ne? Kuma tun yaushe?” Dai dai lokacin shima Ahmad ya ƙaraso cikin palourn ya zauna yana kallonsu,
“Yaya Ahmad bai jima da zuwa ba tazo, kuma bata jima da Sauƙa ba da sauri kuma kamar ranta a
ɓ
ace”
Ammi ta kalli Ahmad shi dai
ɗ
auke kansa yayi ya kwanta a kan doguwar kujera ya miƙe yana danna wayarsa
Ta miƙe ba tare da ta sake cewa komai ba ta wuce
ɗ
akinta dan
ɗ
auko wayarta ta kira salmar, sai dai duk kiran da ta dinga mata bata
ɗ
agawa h
akan yasa ta
ɗ
an ta
ɓ
e baki ta wuce toilet dan alwalar magriba.
Tunda Ammi ta wuce
ɗ
akin su yasmeen suka zauna suna kallon Ahmad dake game a wayarsa harda tagumi, ya
ɗ
an janye wayar yace
“Shi kuma kallon fa” murmushi sukayi a tare
“Babu yaya”
Ya miƙe zaune yana kallonsu sai kuma yayi murmushi ya shafa kansa yace
“I’m a happy man today, tell me duk abinda kuke so”
Da sauri suka tashi suka dawo gefensa kowa tana fa
ɗ
an nata ya gyara zamansa yace
“Ku tura min acc
ɗ
inku”
“Yaya ba
kana da shi ba?” Yasmeen ta fa
ɗ
a tana ta washe baki
“Toh ku barshi” da sauri suka shiga dariya da girgiza masa kai kowacce na danna wayarta da ƙoƙarin tura masa, ya miƙe ya nufi ƙofa dan an fara kiran sallar magrib.
Mummy Salma tuƙi kawai take amm
a zuciyarta wani irin zafi take mata, ta danna wani uban horn tana kallon motar da ke gabanta, mutumin dake take cikin da ke gefenta yace
“Ahh madam u wan fly?”
“Yes i want to fly to gidan uwarka tsinanne” daga haka ta ja glass
ɗ
in motarta sama tan
a wani irin huci, tana kallonsa yana magana bata ma san me yake cewa ba ji take kamar tayi ta ashar a cikin traffic
ɗ
in.
Ta lalubo wayarta daga jakarta ta nemo lambar Suwaiba ta danna mata kira tana
ɗ
agawa ko amsa sallamarta bata yi ba tace
“Suwaib
a kinje wajen malam?” Suwaiba daga
ɗ
aya
ɓ
angaren tace
“ke dai da
ɗ
ina da ke gaggawa Salma, gobe nake shirin zuwa”
“To na canza shawara, Suwaiba gani nan tahowa yanzu mu tafi ogun” Suwaiba tace
“Wani irin ogun ana zaune ƙalau?”
“Wajen wanca
n mutumin zamu je, da ya min aikin auren mustapha, dan yafi guarantee, suwaiba komai ya kwa
ɓ
e min, gani zan zo gidanki yanzu mu tafi a motata”
“Ah ah dai ki bari da safe ko fa mun tafi yanzu cikin dare zamu isa, kuma sai mun jira safiya mu gansa ke ma
kin sani ko yamma”
“Bazan iya komawa gida ba suwaiba idan bazaki je ba in tafi ni ka
ɗ
ai amma yanzu zan
ɗ
auki hanya kinji na rantse miki, na gwammace in yi jiran a can” suwaiba ta wani ja tsaki
“Gaskiya idan nace baki shiga rayuwata ba nayi ƙarya, n
ikam sai kin zo, idan kika so abu kamar
ɗ
a ya so fita a cikin uwarsa ina jiranki toh”
Katse wayarta Mummy salma tayi tana driving da hannu
ɗ
aya ta danna ma Daddy kira, sai da ya kusa katsewa ya
ɗ
auka ta saisaita muryarta tayi ƙasa da shi suka gaisa kaf
in ta fara kuka har da sheshsheqa ƙasa ƙasa
“What happened?” Ya tambaya jin shehseƙar tata
“Wai suwaiba ce aka kirani yanzu wai tayi accident a hanyar abeokuta, kuma ni ce wacce mukayi waya ƙarshe da ita gashi they cant reach her other contact “
“Subhanallah, why not call her husband?”
“Ai sun rabu da mijin kasan, kuma gashi yar gudun hijira ce daga chad bata da kowa a nigeria sai shi
ɗ
in ayya Allah am, kuma sunce accident
ɗ
in yayi muni”
“Innalillahi wa inna ilaihi raji’un” kawai ya fa
ɗ
a
a hankali
“Shine na kiraka ko zan je in ga yadda abubuwan suka kasance” tana fa
ɗ
a ta sake fashewa da kuka
Ɗ
an shiru yayi sai kuma yace “Allah ya tashi kafa
ɗ
unta no problem ill send u money now”
“Toh na gode Allah ya saka” daga haka ta katse wa
yar ta share hawayenta tass ta shiga kiran Suhaila har ya katse bata
ɗ
aga ba sai ga suhailar ta kira back.
“Kina gida ne?” Mummy ta tambaya kai tsaye tana shan kwana da motarta,
“Ah ah mun fita da su philips”
“Da yaushe zaki dawo?”
“Sai g
obe”
“Okay, nima nayi tafiya sai jibi zan dawo, make sure in rigaki dawowa gidannan we need to talk”
“Wani abin ya faru ne mummy?”
“Ni dai na fa
ɗ
a miki”
“To nima sai jibin kawai zan dawo sai in dawo da safe”
“Idan Daddynki ya kira ki ki
je masa kina gidan Ammi”
“Toh” daga haka ta katse wayar tana mayarda hankalinta kan driving
ɗ
in.
Na’ima na zaune a
ɗ
akinta da daren ranar tana waya da Ahmad dan da alama gidan babu kowa sai ita ka
ɗ
ai, muryarsa ƙasa ƙasa yace
“Wifeyyy”
“
Uhm” tace tana kallon ring
ɗ
in hannunta, dan bata wani
ɗ
auki wifey da ya kirata da shi serious ba, dan names da yake kiranta da shi sunfi
ɗ
ari goma
“Are u leaving immediately after the exams goben?”
Ta marairaice tace “Ai mami ce tace haka, i wante
d in bari sai jibi, kaga in na gama exams gobe sai inyi parking in yaso jibi sai in tafi”
“No its better ki tafi goben since Mami tace haka”
“Toh” tace a hankali.
“I’ll book u d flight” gya
ɗ
a masa kai tayi kamar yana ganinta ta koma ta kwanta
tana saurarar abinda yake ce mata next da murmushi a fuskarta.
Washegari tana dawowa daga last paper
ɗ
inta wanda Ahmad ya sa aka rakata ta rubuta cause of Sadiq, dan shi da kanshi yaso ma ya kaita ta rubuta paper
ɗ
in but dole ya haƙura dan akwai wani i
mportant deal da yake son closing a office.
Tana dawowa daga paper ta watsa ruwa ta canza kayanta kafin driver yayi dropping
ɗ
inta a airport dan tun jiyan Ahmad ya tura mata ticket
ɗ
inta via Email
ɗ
inta, dama ta gama parking tun a jiyan, kuma ko da Dad
ya dawo har palournsa taje sukayi sallama, though wasu maganganunnasa bata wani gane ba dan he kept on saying,
“ko miye mamanta zata fa
ɗ
a mata a Abuja she should know that its for her own good and they want whats best for her” sosai jikinta yayi sanyi
amma sai kawai ta masa godiya, shine ma yake fa
ɗ
a mata mummy salma bata nan da tace masa zata je ta mata sallama he told her she travelled her friend met with an accident.
Basu jima ba jirginsu ya
ɗ
aga zuwa abuja.
The same day ƙarfe 10 na dare sal
ma ta shigo gidan a mugun gajiye, dan ta ƙosa ta dawo gida ta aiwatar da abinda ifagbemi yace ta yi, sosai suka ci wuya a ogun ita da Suwaiba with all the bad roads zuwa inda zasu sami mutumin and all, ita bata yi tunanin ma zasu dawo a yau ba sai gobe, bu
t yadda abin ya tafi successfully kuma suka sami ganinshi da wuri ya sa suka juyo a yau, mutumin ya tabbatar mata Ahmad yayi aure, kuma ko da tace akwai step daughter
ɗ
inta da take so ya gantalar da rayuwarta kar ta ta
ɓ
a aure nan take ya duba yace mata ai
yarinyar is already married, sai alokacin abin yayi clicking kanta wa Ahmad ya aura, ka
ɗ
an ya rage ta narka ashar a gaban mutumin jikinta har tsuma yake tace “a lalata auren, ya
ɗ
ai
ɗ
aita rayuwar yarinyar sannan a saka ma Ahmad ƙaunar Suhaila ya saki Na’ima
r ya saki uwargidansa ya dawo suhaila ita ka
ɗ
ai yake so kamar ransa” mutumin yace mata angama, shine fa ya ha
ɗ
o ta da charms iri iri, har da wa
ɗ
anda zata bawa Na’ima taci a abinci da abinsha, sannan ta saka mata under pillow
ɗ
inta ta kwanta shikenan daga n
an tana ha
ɗ
uwa da Ahmad zai ji ya tsane ta baya son ganinta ko 1 minute ba zai ƙara da aurenta ba zai sake ta, sauran aikin kuma akan Suhaila zasu ƙarasa da kansu in ta shiga kuma sai a san yadda za’a fitar da Amira, cike da zumu
ɗ
i ta haura sama ta ajiye j
akarta ta sauƙo taje ta
ɗ
aura girki ko hutawa bata yi ba tana yi tana jin wani annashuwa da farinciki dan so take ta bata a abincin taci, itace bata gama girkin ba har kusan 11 na dare, duk da ka
ɗ
an ta dafa dan Na’imar tana ta zumu
ɗ
i, ta
ɗ
auko bowl mai kya
u ta
ɗ
iba mata abin da ya sha ha
ɗ
e ha
ɗ
e iri iri, ta
ɗ
auka ta haura sama tana murmushi ta ƙwanƙwasa ƙofar
ɗ
akin Na’ima, jin babu amsa ta bu
ɗ
e ta shiga ciki ganin babu Na’ima a
ɗ
akin ta ƙarasa ciki tana kiran sunanta da murmushi, jin shiru ta fara kalle kall
e kafin ta ajiye abincin a gefen bedside ta saka hannu a cikin rigarta ta ciro wani abu kamar
ɗ
an ƙarami ta
ɗ
aga pillow
ɗ
in Na’imar har da zanin gadon ta ajiye saitin pillow kafin ta mayar da zanin gadon ta maida pillow
ɗ
in tana wani murmushi ta
ɗ
auki abin
cin tana cewa “ko kin toilet ne baby” jin shiru ta fito da abincin ta zauna a palourn sama ta ajiye abincin akan center table ta miƙe ta wuce
ɗ
akin dad da bai ma san ta dawo ba shi.
Da mamaki ya dinga kallonta kafin yace “yaushe kika dawo?” Ta ƙaraso c
iki tana murmushi tace “ba dole na dawo ba kasan instinct
ɗ
in uwa, gashi na bar yarinya ita ka
ɗ
ai a gida shiyasa na dawo ba da
ɗ
i ai kasan irin haka” yana kallonta yace
“Ya mai jiki” sai da ta
ɗ
anyi shiru kafin ta tuna ƙaryar da ta masa na Suwaiba da sa
uri tace
“hmm ba’a cewa komai ai taji jiki tana can na baro ta wallahi sai ka gani hmm
ɗ
an adam ba abakin komai yake ba”
“To da wa kika barta yanzu?”
“Umm ah ah ai mun dawo da ita nan lagos, kuma hospital
ɗ
in sunce basa buƙatar patient relative
sai dai in dinga zuwa ina ganinta
“Allah ya ƙara sauƙi” ya fa
ɗ
a a hankali yana cigaba da kallon da yake yi
“Bari in je in ba Na’ima abinci bansan ko ta ci abinci ba baiwar Allah” kallon agogo yayi yaga 12 har ta gota yace
“Abinci by 12?”
“
To ka sani ko yunwa take ji ai bata kwana da yunwa ba”
“As if she cant Cook?” Ya tamabaya iya kallonta
“Kuma hakane to bari in bari da safe sai in girka mata da kaina yanzu ma na shiga ai na samu tana toilet”
ɗ
auke idanunsa yayi daga kanta a taƙaic
e yace
“Ta tafi Abuja, she’s done with her exams plus…..” ko jira ya ƙarasa bata yi ba tace
“Abuja kuma?wani irin Abuja?”
Ya gyara zamansa a kan gadon yace
“Eh ta je wajen mamarta ta zo ta miki sallama bakya nan, she had to go saboda a jiya
aka …..”
Bata jira ya kai ƙarshe ba nan ba tace “amma tsakani da Allah ai wannan ba yi bane, ta yaya zata tafi Abuja bazata jira in dawo daga inda naje ta min sallama ba, saboda dai bata
ɗ
auke ni uwa ba, duk