Showing 48001 words to 51000 words out of 137995 words
“oshey” fa
ɗ
ila ta fa
ɗ
a tana dariya, miƙewa Na’ima tayi ta wuce kitche
n dan
ɗ
ibo abinci tana cigaba da dariya.
Tun a mota take kumbure kumbure ganin bai kulata ba har suka iso gidan, bu
ɗ
e motarsa yayi ya fita ya wuce cikin gida ba tare da ya bi ta kanta ba, ta bi shi da kallo har ya shige kafin ta fara tashin Saif dake b
acci a jikinta, sauƙo da shi tayi a motar ta wuce cikin gida yaron na biye da ita yana gyangya
ɗ
i da ƙoƙarin fa
ɗ
uwa, tana shiga palourn ta jira Saif ya shigo kafin ta wuce sama tana fa
ɗ
a ma Saif ya tafi wajen Mary.
Ɗ
akinsa ta wuce ta mur
ɗ
a ta jishi a ku
lle da makulli, ta ƙwanƙwasa a hankali jin bai bu
ɗ
e ba ta tura baki ta wuce
ɗ
akinta. Jakarta kawai ta ajiye ta zaro wayarta, missed calls
ɗ
in Nuwaira da ta gani yasa ta shiga ƙoƙarin kiranta bata kai ga kira ba wani kiran Nuwairan ya sake shigowa “wai ina
kika shiga ne nake ta kiranki kina ƙin
ɗ
auka wannan ma ai iskanci ne” Amira tayi tsaki tana cilli da takalmanta “ƙawata ki bari kawai, kinsan bawan Allahn nan sai da ya sa naje?” Nuwaira tayi wani ashar “yasa kika je ina? Gidan wannan munafukin Nasir
ɗ
in?
Ba sai da nace miki kar kije ba?” Amira ta zare
ɗ
ankwalinta ta ajiye kan gado itama tana zaunawa akan gadon “ke kinsan jaraban da ya dinga min ne a gidannan? Bayan kece kika saka naƙi zuwa asibiti, ba yadda na iya dole na bishi muka je, dan munafunci ni ba
n ga ma alamar wani rashin lafiya ba da matar Nasir
ɗ
in sai ma baƙin ciki da na kwaso a gidan yanzu haka ya wuce
ɗ
akinsa ya rufe ƙofa kuma nasan ransa ne ya
ɓ
aci”
“To fah, bayan kin bisa
ɗ
in kuma me yake so?”
“Wai fa kawai dan nace akan me yasa zai tam
bayi wata banzar cousin
ɗ
in matar Nasir
ɗ
in makarantarta, to haka kawai me ya ha
ɗ
a da ita da zai tambayeta wai wani course take yi kuma ina ne makarantarsu?” Nuwaira dake kwance ta miƙe xaune
“Bangane ba, cousin
ɗ
in matar Nasir? Kuma a gidan take ko me?”
“Yo a gidan take mana tunda muna gidan ma ta dawo daga makaranta, banza ta wani zo tana lanƙwasa harshe da wani forced accent
ɗ
inta harda
ɗ
aukan Saif ta kai
ɗ
akinta”
“Shine shi Ahmad
ɗ
in yake fushi dan kin hana ya tambayi makarantarsu?”
“Ohon mas
a nima ban sani ba ya dai kulle ƙofarsa da makulli daga dawowarmu”
“Ta
ɓ
di to ai ƙawata wannan ba maganar waya bace, zanzo gidanki gobe..”
Da sauri Amira ta tare ta “Ah ah mu ha
ɗ
u a gidan Mummyna ko kuma mu ha
ɗ
u a eatry ni bana son fitina wallahi”
“Amma dai ke banza ce Amira wai yaushe kika fara jin tsoronsa ne?”
“Ni dai kawai mu ha
ɗ
u a inda nace miki kawai”
“Ai shikenan, tunda haka kika ce” Nuwaira ta fa
ɗ
a daga
ɗ
ayan
ɓ
angaren bayan ta ja tsaki.
Na’ima na kwance akan gadonta da dare
bayan fa
ɗ
ila taje ta kwanta tana karanta texts
ɗ
in sadiq da ya mata throughout the day a hankali ta sauƙe ajiyar zuciya ta bu
ɗ
e whatsapp
ɗ
inta ta shiga dm
ɗ
insa, nan
ɗ
inma messages
ɗ
insa ta tarar har da voice notes bata bi ta kansu ba ta shiga masa reply
“sadiq we need to talk” sai da ta
ɗ
an dakata ka
ɗ
an kafin ta tura masa saƙon, kamar dama yana cikin dm
ɗ
inta dan instantly taga ya ga saƙon nata, typing taga yana yi ta lumshe idanunta a hankali
“Why Ni’eema?” Saƙonsa ya shigo
“Meyasa kike min haka,
u have no idea me nake ji Ni’eema”
Ajiyar zuciya ta sauƙe ta gagara amsawa, kiransa ne ya shigo wayarta ta
ɗ
an tsaya tana kallon kiran kafin a hankali ta
ɗ
aga kiran ta kai wayar kunnenta wani siririn hawaye na gangaro mata a hankali tace “hello…..”
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:27 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 20: If this is Love
Wa
ni irin ajiyar zuciya Sadiq ya sauƙe daga
ɗ
ayan
ɓ
angaren jin Muryarta “Ni’eema” ya fa
ɗ
a can ƙasan maƙoshinsa, if shes not mistaken ji tayi ma kamar muryarsa na breaking, “Na’am” ta amsa wasu hawayen na sake gangaro mata da bata san dalilinsu ba, the only t
hing da ta sani shine she’s not ready for ko wani irin alaƙa wacce ta wuce wanda ke tsakaninsu tun farko da sa
ɗ
iq.shes not ready for this, Shiru ne ya gitta tsakaninsu ba wanda yace komai for seconds kafin yayi breaking silence
ɗ
in, a hankali yake magana
“i thought idan kika ganni ull be happy, na
ɗ
auka zaki yi farinciki, i wanted to suprise u but i ended up hurting u which was not my intention, amma dan Allah ina so ki fa
ɗ
a min me na miki? Miye laifina da yasa kika ƙi saurarata all these days, Ni’eema i w
as going nuts, bansan ya zan miki misali ba, dont do that again pls” shiru ya
ɗ
anyi na wasu sakanni kafin ya cigaba “banso nayi proposing haka ba Ni’eema i wanted to make it beautiful da zaki tuna har abada but bani da yadda zanyi, Ni’eema ina sonki, Na ra
ntse miki bazan iya rayuwa babu ke ba, ya zanyi?” Ya tambaya a hankali muryarsa na karyewa, bayan hannunta ta sa ta share hawayen fuskarta, to ita me xata ce? Ce masa zatayi a matsayin aboki kawai ta
ɗ
auke sa mafi kusanci da ita? Idan ta masa haka ta masa
adalci kuwa? But still idan ta kar
ɓ
i soyayyarsa ta ma kanta adalci? dan tabbass bata shirya ma all this drama yanzu ba, akwai tarin tambayoyi da take so ya amsa mata amma ta kasa bu
ɗ
e bakinta ta furtasu
“kinyi shiru pls kice wani abu mana” ya katse m
ata shirun da tayi da muryarsa, ajiyar xuciya ta sauƙe ta kasa magana “are u crying?” Ya tambaya almost immediately, ta kasa magana sai ma wasu hawayen da suka sake gangaro mata, “Ni’eema?” Cikin ƙaramar muryarta tace “Na’am” “kuka kike yi? Kema Bakya so
na koh?” da sauri ta girgiza masa kai kamar yana gabanta, “ki bu
ɗ
e bakinki ki min magana pls, u dont know what ignoring me does to me wallahi Ni’eema”
Shiru ta masa taƙi magana “Ni’eema bance ki so ni dole ba, u dont have to love me back am not asking
for that, amma ni ki barni in so ki pls allow me to love you, Ni’eema….” sheshsheƙar kukanta ya sa ya dakata da maganar da yake ƙoƙarin fa
ɗ
a yayi shiru ya kasa cigaba kuma ya kasa bata haƙuri, sun kai few minutes a haka a hankali yace “baki yarda da ni ba
koh? Look Ban kira dan na saka ki kuka ba Ni’eema, i just needed u to believe me, thats all” “i believe you, na yarda da kai sadiq, and i missed you” ta fa
ɗ
a a hankali “meyasa kayi ghosting
ɗ
ina? Bana iya kiranka baka replying messages
ɗ
inka i was afraid
bayan kasan kai ka
ɗ
ai nake da shi da zan fa
ɗ
a ma komai nawa?”
Shiru yayi da har sai da ta duba kiran taga yana kan wayar “zan iya zuwa na ganki gobe?” Gya
ɗ
a masa kai tayi kamar yana gabanta kafin a hankali tace “eh” bai sake cewa komai ba yayi shiru, i
tama shirun tayi tana kallon bedside lamp na
ɗ
akinta dake bada dim light, “sai da safe” ta fa
ɗ
a tana katse shirun nasu, “kar ki kashe kiyi baccinki i want to listen to u sleep,
ɗ
an dariya ka
ɗ
an tayi tana gyara kwanciyarta “are u for real?” “ eh mana, kin r
aina irin son da nake miki koh Ni’eema, baki san yadda kika
ɗ
aga min hankali ba these days koh? Yau da na samu kika
ɗ
aga wayata ai am never letting go” dariya tayi amma ta gagara cewa komai cause ita wannan hirar feels awkward a wajenta ba haka suka saba m
agana da sadiq
ɗ
inta ba, can ganin da gaske yake ba zai kashe wayar ba ya sata fa
ɗ
in “Sai da safe kaima kayi bacci, am hanging up now” “Ni’eee…..” kashe kiran tayi tana murmushi ba tare da ta jira ya ƙarasa ba, ta lumshe idanunta, amma ta gagara bacci, ta
rasa ya zatayi da buƙatar sadiq, bu
ɗ
e idanunta tayi tuna yace zai zo gobe, to ina zaizo? Ai bai san address
ɗ
in gidan Fa
ɗ
eela ba kuma bai tambayeta ba, wayarta ta sake janyowa da niyyar tura masa address
ɗ
in, har tayi typing
ɗ
in address
ɗ
in gidan Fa
ɗ
eela
r sai kuma ta goge “zan tura masa gobe idan ya sake tambaya” ta fa
ɗ
a tana komawa ta kwanta ta rungume pillow
ɗ
inta a ƙirji ta lumshe idanunta.
Washegari wajen sha biyu suna zaune suna hira da fa
ɗ
eela a palour, Nasir kuma ya fita aka danna door bell, t
ashi tayi daga zaunen da take ta bar fa
ɗ
eela dake gyara kwanciyarta akan kujera tana canza channel ta wuce bakin ƙofar ta bu
ɗ
e, tana kallon Jamilu da ya danna door bell
ɗ
in da
ɗ
age masa gira alamar ya aka yi? Yace “ina wuni hajiya, wani ne yazo wai yace gu
rinki yazo amma bamu bu
ɗ
e masa ƙofar ba nace ba na tambayeki ko kina tsammanin baƙo ne baki sanar ba”
Da mamaki take kallonsa “Wajena kuma?” “Eh hajiya”
ɗ
an shiru tayi, to wa zaizo wajenta? Kallon Jamilu tayi da ke jiran umarninta tace “kace masa ya k
irani a waya ko ma waye” “toh hajiya” ya fa
ɗ
a yana juyawa ya koma gate, ita kuma ta koma ciki tana kallon fa
ɗ
ila da ke tambayarta waye? Zama tayi akan kujera tana fa
ɗ
a mata yadda sukayi da Jamilu, Fa
ɗ
ila tayi dariya “to ko dai sabon suruki nayi ne? Ke dam
a ni banga alamar kina kula kowa ba” tura baki tayi dai-dai wayarta na ringing, ta zubawa wayar idanunta bata ko ƙyaftawa, sai kuma ta
ɗ
aga kiran ta kai kunne,
ɗ
an shiru tayi na seconds kafin tace “bashi wayar..” then , “Jamilu barshi ya shigo hes my frien
d” ta fa
ɗ
a tana kallon fa
ɗ
eela dake kallonta itama tana jiran bayani, tana kashe wayar ta dubi fa
ɗ
eela tana ƙaƙalo murmushi, “friend
ɗ
ina ne fa ashe anty fa
ɗ
eela tun a newyork wannan sadiq da nake fa
ɗ
a miki rannan?” Fa
ɗ
eela ta zaro ido “haba? Ya akayi ya s
an gidan? Ko ke kika bashi address, ashema kina expecting zuwansa shine kike yi kamar baki san kowa zai xo ba” fa
ɗ
eela ta fa
ɗ
a tana harararta,
ɗ
an shiru tayi “um da na bashi ai ban
ɗ
auka zai zo yau bane anty fa
ɗ
eela” “to ko dai sonki yake?” Fa
ɗ
eela ta kat
se ta tana kallonta “ah ah fa kamar yadda na fa
ɗ
a miki hes just a good friend” ta fa
ɗ
a tana miƙewa “be careful dai Na’ima kinji?” “In sha Allah besides sati biyu ya rage in cika 18 fa anty fa
ɗ
ila i’m not a kid” harararta fa
ɗ
ila tayi “a Newyork
ɗ
inku ba, am
ma anan dai haryanzu ke yarinya ce ƙarama ma kuwa” dariya tayi ta wucewa
ɗ
akinta fa
ɗ
eela ta bita da kallo kafin ta mayar da kanta tv.
A jikin motarsa ta same shi a tsaye looking handsome kamar ko yaushe, she can’t deny the fact cewa Sadiq Namiji ne da
ko Wace nace zata so a rayuwarta, he’s so handsome kuma Yana da nutsuwa Sosai Wanda shiyasa take mamakin yadda yake behaving kwanan nan, har ta ƙaraso kallonta yake yi, ba irin kallon da ya saba mata ba wanda ya sa duk ta jita uncomfortable, murmushi ta ƙa
ƙ
alo masa tana ƙarasowa inda yake ta gaishe sa ya amsa still yana kallonta, “ko zamu je ka zauna?” Ta tambaya a hankali, ganin bai amsa ba sai kallonta yake ya sa tayi gaba zuciyarta na bugawa, wai miye hakan ne? Ta fa
ɗ
a a zuciyarta,
ɗ
an dakatawa tayi ta
juyo tana kallonsa, ganin ya taho ya sa ta juya ta cigaba da tafiya, garden din gidan ta kaishi, ta ja masa kujera
ɗ
aya cikin uku dake wajen da
ɗ
an table ya zauna, ta
ɗ
an kalle shi “ina zuwa” daga haka ta juya ta koma cikin gida ya bita da kallo, bata jima
ba ta dawo ta ajiye kyakkyawan tray
ɗ
in hannunta kafin ta ƙarasa ta zauna akan kujera tana kallonsa, kwata kwata sai taji ta gagara magana ba kamar da ba da itace ma mai maganar a koda yaushe sai dai yayi ta saurararta saboda yadda ta sake da shi, bu
ɗ
e dr
ink
ɗ
in yayi ya tsiyaya a cup yana cigaba da kallonta ya kai bakinsa ya kur
ɓ
a bai ce mata komai ba, tana wasa da gyalenta ta kalleshi “amma ta yaya ka san address
ɗ
in, i dont remember telling u”
ɗ
auke idanunsa yayi daga kanta ya ajiye cup
ɗ
in ya mayarda ba
yansa ya jingina da kujerar ya cigaba da kallonta, “kuma ta yaya kasan Ina lagos? Har ka san makarantar da na ke? Pls answer me sadiq” “does it even matter?” Ya tambaya yana
ɗ
auke kansa daga kanta ya mayar kan grass
ɗ
in dake wajen, “it does” ta fa
ɗ
a tana
kallonsa, murmushi yayi ka
ɗ
an amma bai ce mata komai ba, da mamaki take kallonsa ganin yaƙi kallonta yanzu kuma, cikin more serious tone tace “ka fa
ɗ
amin dan Allah” fingers
ɗ
insa ya saka akan table
ɗ
in yana
ɗ
an bubbugawa a hankali amma baice mata komai b
a kuma yaƙi kallonta, “shikenan, since u dont wanna talk zan koma gida” ta fa
ɗ
a tana miƙewa tsaye,
ɗ
ago idanunsa yayi ya dube ta har tazo zata wuce da sauri ya riƙo hannunta ya miƙe tsaye “Ni’eema, not just lagos ko ina kika shiga a duniya i’ll find you
thats just how much i love you, duk abinda kake so ull find a way Idan ma babu way u’ll create it” ƙwace hannunta tayi ta juyo tana kallonsa,
ɗ
urƙusawa taga yayi akan gwuiwowinsa tun kafin ma tayi magana “Ni’eema ina sonki, ba tun yau ba tun kafin jiya, id
an bakya so na i wont force u, amma ina so ki bani dama in koya miki sona, ki yafe min idan na miki ba daidai ba” zuwa lokacin idanunsa sun ka
ɗ
a sun yi ja, sosai take kallonsa da mamaki ba kuma ƙaramin mamaki ba, cause he’s making issue out of nothing, ita
tun farko da ta ƙi kulashi ba wai dan ya mata wani babban abu bane kawai to show him bata ji da
ɗ
in rashin nemanta da yayi ba for months, yadda ya dinga behaving ne ya dinga bata tsoro and now this?, kallonta yake yi kamar yadda take kallonsa “meyasa kake
haka? Ni ai bance bana sonka ba, tambayarka kawai nake yadda kasan abubuwan da ba ni na fa
ɗ
a maka ba kuma ba kada wanda zai fa
ɗ
a maka bayan ni, dan Allah ka tashi”
“okay kina nufin kin amshi soyayyata and we’re officially girlfriend and boyfriend? U
means there’s us now”
gya
ɗ
a mishi kai tayi a hankali tana rufe fuskarta, ya miƙe tsaye da sauri yana dunƙule hannunsa, he wish he can hug her right now amma bazai yiwu ba, yana murmushi yana kallonta yace
“na miki alƙawari bazaki yi dana sani ba Ni
’eema, bazan bari kiyi dana sani ba”
sake gya
ɗ
a masa kai tayi tana murmushi
“to ki zo ki zauna pls kar ki tafi ki barni”
ɗ
an tsayawa tayi tana kallonsa ya ƙarasa ya ja mata kujeran yana kallonta, a hankali ta ƙarasa ta zauna ya koma ya zauna a na
shi yana kallonta ƙuri, tun da take a rayuwarta bata ta
ɓ
a jinta soo uncomfortable kamar yadda take jinta yanxu ba daurewa kawai take yi tana amsa masa maganganunsa da wasu ba ganewa ma take yi ba, har sai kusan 2 kafin ya tafi, shima da ƙyar ta lalla
ɓ
a shi
ya tafi, ta wuce cikin gida tana sauƙe ajiyar zuciya.
Kwanakin da suka biyo baya bazata iya kwatanta yadda suka zo mata ba, cause sosai sadiq ya sako ta a gaba, from phone