Showing 87001 words to 90000 words out of 137995 words
Suhaila ta fa
ɗ
a ma Rahama da bai mata
dadi ba, wanda kuma ba abin mamaki bane, Suhaila ta bi su da kallo kafin ta ja tsaki itama tabi bayansu, a palourn ƙasa ta same su duka Yasmeen na ma Rahama magana, ta wuce sama fuuu ba tare da ta kulasu ba, Yasmeen ta bita da kallo kawai ta gya
ɗ
a kai,
tana haurawa sama ta samu Ammi still a palour ta ƙarasa ta Zauna a kujera, Ammi ta kalleta tace
“Kin fa
ɗ
a musu?”
“Eh, sun shigo ma”
“Okay” kawai Ammi ta fa
ɗ
a ta cigaba da danna wayarta, sai can kuma ta
ɗ
an kalli Suhaila sai kuma ta ajiye wayar
“Me aka miki naga kinyi ja?” Kamar jiran tambayar take ta fashe da kuka
“Rahama ce ta saka Saif ya jefa min ball in the face , kuma dan nayi magana she started telling me trash”
Ammi ta dinga kallonta “Rahama kuma?”
“Eh” kallon stairs Amm
i tayi kafin ta sauƙe ajiyar zuciya dan tayi mamaki dama yasmeen tace tasan zata aikata amma Rahama ta fi kowa sanyin hali a yaranta, kuma ko rigimar da Yasmeen keyi na rashin son Ahmad ya auri Suhaila Rahama bata saka baki ba bare ta nuna tana so ko bata
so,
“Kiyi hakuri kiyi shiru zan mata magana” Ammi ta fa
ɗ
a tana kallon Suhaila ganin sai sake ja take saboda kukan da take yi, Suhaila ta miƙe ta
ɗ
auki wayarta ta wuce
ɗ
akin da ta Sauƙa tun jiya Ammi ta bita da kallo.
Bayan isha Ahmad ya shigo gid
an, yayi parking motarsa cikin jerin motocin gidan ya fito ya nufi cikin gida, Yasmeen ce ta
ɓ
ude masa ƙofar palour bayan ya danna bell, ya shigo ta rufe ƙofar ta bi bayansa,
“Welcome yaya”
“Thank you” ya fa
ɗ
a yana ƙarasawa ya zauna akan kujera,
“Wheres everyone?” Sama ta kalla ba tare da tayi magana ba, ya mike da niyyar haurawa saman,
“Yaya” yasmeen ta fa
ɗ
a tana tsaye daga gefen kujera, kallonta yayi ya
ɗ
age mata gira
ɗ
aya alamun what? Tunda ya shigo dama ya ga mood
ɗ
inta is off amma baya
so ya tambaya ta fara masa bayanin abinda bai shafesa ba shiyasa ya shareta dan ya san bazai wuce ita da Rahama bane,
“Abinda Ammi tayi dan Allah ya kamata?” Dawowa yayi ya zauna yana kallonta, ganin tana tsaye har sannan ya nuna mata gefensa, ta ƙara
so ta zauna, bata jira ya sake tambaya ba ta fara fa
ɗ
a masa abinda ya faru
ɗ
azu, kuma Ammi ta kira rahama ta mata fa
ɗ
a a gaban Suhaila kuma ta saka Rahama ta bata haƙuri, ita kuma rahama bata gaya wa ammi abinda ita tace mata ba, kuma ita yasmeen da ta fa
ɗ
a ammi tace ta mata shiru.
Bowl
ɗ
in chocolate dake kan center table ya janyo ya
ɗ
auki guda
ɗ
aya ya bu
ɗ
e yana ci,
“Sai kuma me ya faru?” Ya tambaya yana ciro wayarsa a aljihu, shiru Yasmeen tayi tana kallonshi kamar zata yi kuka,
“Inda ta san ha
ka zata yi ai sai ta tsaya a gidansu, we didnt invite her” bai sake ce mata komai ba ya miƙe ya nufi steps, sai kuma ya juyo ya kalleta
“Ina Saif?”
“Ya gama kuka yayi bacci”
Wacewa yayi ta bishi da kallo har ya haura kafin ta tura baki’
to
miye ma anfanin fa
ɗ
a masa da tayi.? Ta
ɗ
an harari stairs
ɗ
in kafin ta kwanta a kan kujera.
Yasmeen na kwance a palourn ita ka
ɗ
ai tana chatting a wayarta after kamar 20minutes da haurawarsa sai ga Ammi ta sauƙo, bata ko kula Yasmeen
ɗ
inba, ta ƙarasa ta
zauna a kan three sitter, tana
ɗ
aukar remote ta canza channel, Yasmeen ma shiru tayi bata ce mata komai ba, sai dai ta tashi ta zauna tana mamakin ganin Ammi ta sauƙo ita ka
ɗ
ai kuma Ahmad
ɗ
in na Sama, ganin Ammi bata bi ta kanta ba ta miƙe da nufin zuwa s
aman ta duba, Ammi ta kalleta tace
“Zo nan” dawowa tayi, Ammi ta kalleta
“Miye zaki je ki min a saman?”
“Babu zuwa zanyi na kwanta”
“Na gulma koh? Rahama da ke son ta kwanta ai tana Sallahr isha ta kwanta tun
ɗ
azu, amma ke sai yanzu kika ji
xaki je ki kwanta saboda gulma”
ɓ
ata rai Yasmeen tayi ta koma ta Zauna akan kujera tana sake bin stairs
ɗ
in da kallo
Suhaila ta sake kallon inda yake zaune yana danna wayarsa kamar bai san tana wajen ba, gashi wani irin shakkarsa take ji ta rasa me
zata ce masa, tunda Ammi tace taje suyi magana take zaune amma har yanzu ko kallonta baiyi ba bare ya mata magana, tunda ta gaishe shi ya amsa can ƙasa kamar ta masa dole ta koma gefe ta kama kanta, ganin ta gaji da zama ta ciro wayarta itama ta shiga dann
awa duk da ba wani abin kirki take yi a ciki ba, kusan 20 minutes after ya kalli agogon hannunsa, sai kuma ya miƙe ya nufi ƙofa, ta bishi da kallo, har ya sauƙa ƙasa kafin ta sauƙe ajiyar zuciya, ta
ɗ
an ja tsaki ka
ɗ
an tana miƙewa ta wuce
ɗ
aki dan kiran Mum
mynta ta fa
ɗ
a mata yadda akayi.
Yana sauƙowa Ammi da Yasmeen suka bishi da kallo ganin fuskarsa babu yabo babu fallasa, Ammi na so ta tambayeshi amma kuma tayi shiru kawai tana kallonsa ganin kamar ma ransa a
ɓ
ace yake, ya kalli yasmeen
“Je ki
ɗ
auk
o min Saif ke” miƙewa tayi kamar jira take ta nufi sama, ya ƙaraso cikin palourn ya zauna, Ammi tana kallonsa tace
“Ya akayi?” Ɗaga kallonta yayi ya kalleta amma bai ce komai ba, itama sai kawai tayi shiru, than its obvious he didnt like what he saw
Yasmeen ta sauƙo da Saif da ya kwanta ya lafe a jikinta, Ahmad ya miƙe ya kar
ɓ
e shi ganin idanunsa biyu yace
“Champ” shiru Saif yayi bai amsa ba, Ammi tana kallonsu tace
“Wato shi ba’a masa fa
ɗ
a sai ya hau ƙurnanci haka kuka koya masa kenan”
ɗ
an
murmushi ka
ɗ
an Ahmad yayi bai amsa ba, yana rungume da Saif
ɗ
in yace ma Ammi
“Sai da safe”
“Allah ya bamu alkhairi, tunda dan an masa fa
ɗ
a yayi ba dai dai ba shine zaka
ɗ
auke sa ka tafi da shi”
Yasmeen tayi saurin ca
ɓ
ewa
“ba dan haka bane Am
mi dama yace ai saturday zai zo ya
ɗ
auke sa gobe polo day
ɗ
insu ne kin manta”
Ammi ta harareta tana maida idanunta kan tv, miƙewa Yasmeen tayi tabi bayansa da Sauri, har suka isa motarsa, ta bu
ɗ
e masa gaban motar ya ajiye Saif ya saka masa seat belt, ka
fin ta rufe ƙofar ya zagaya dan shiga motar ta zagayo itama ta
ɗ
an tsaya tana kallonsa,
“Kar dai Ammi saka ka tayi kayi magana da Suhailar can” rufe ƙofar motar yayi, yana zuge glass a hankali
“Mind ur business” daga haka ya
ɗ
age glass
ɗ
in duka ta
sake baki tana kallon motar ganin yayi reverse ya nufi gate, wato she should mind her business, ba shi da bakinsa ya ce ta tayasa convincing ammi akan Suhailar ba, ta
ɗ
an cijw bakinta kafin a fili tace
“Maganinki kema yasmeen maganinki” daga haka ta j
uya ta nufi cikin gida.
Tana shiga Ammi dake waya da Salma tace “shikenan dai idan kinzo goben sai muyi maganar da kyau dan ni duk jikina yayi Sanyi”
Yasmeen ta kalleta kawai bata ce komai ba ta wuce sama.
Yana hawa kan titi sosai ya kalli Saif
da har lokacin yake nan moody ya kwantar da kansa da kujera kamar mara lafiya
“Hey” ya fa
ɗ
a yana ta
ɓ
a kumatunsa, Saif ya kalleshi amma yaƙi magana,
ɗ
an murmushi yayi ya shafa kansa,
“U dont want to talk to papa?” Ɗauke kansa yayi bai ce komai ba y
a mayar ya kwantar, Ahmad yayi murmushi,
“In kai ka wajen Anty Na’ima?” Kallonsa Saif yayi sai kuma ya gya
ɗ
a masa kai,
“Okay smile for me”
ɗ
an murmushi yayi wanda ya kusa bawa Ahmad
ɗ
in dariya, dan kana gani kasan yayi ne kawai, ya shafa gashin kan
yaron mai taushi sosai,
“Okay.” Ya fa
ɗ
a yana
ɗ
aukar wayarsa da ke ajiye a gefe, yana driving da hannu
ɗ
aya,
Fitowarta daga wanka kenan bayan ta idar da Sallar isha’i ta zauna a gaban madubi tana gyara
ɗ
aurin towel
ɗ
in jikinta, taji wayarta tayi
ƙ
ara alamar shigowar saƙo wayarta, kallon wayar tayi har zata share sai kuma ta miƙe ta ƙarasa ta
ɗ
auko wayar daga kan gadonta,
“Hey” kawai yace ta tsaya tana kallon message
ɗ
in nashi, bu
ɗ
ewa tayi tana kallo kafin ta masa reply da
“Ina wuni” ba ta
re da ya amsa gaisuwar ba ya mata reply da
“Send me ur address” ta tsaya jim tana kallon message
ɗ
in
“My address?” Ta tura masa
“No mine” ya bata amsa almost immediately,
ɗ
an murmushi tayi kafin ta fara typing address
ɗ
in gidan tana tunanin ko
miye zai yi da shi.
Tana tura masa taga ya bu
ɗ
e amma bai sake ce mata komai ta ajiye wayar ta fara shiryawa, har ta kusa gamawa kawai kuma sai ta
ɗ
auki wayar ganin har sannan bai ce komai ba ta sake masa magana
“How’s Saif?” Kusan seconds goma ta
ga ya bu
ɗ
e
“Kina son ganinsa ne?” Ta
ɗ
anyi murmushi
“Yes, Sosai”
“Okay, come and see him then” dariya tayi, tana miƙewa ta nufi wadrobe dan
ɗ
auko kayanta ad the same time tana masa reply
“Where?”
“Were outside” ciro kayan baccinta tay
i ta ƙarasa ta ajiye a kan gado, kafin ta masa reply
“Outside where?” Ganin bai amsa ba ta fara saka kayanta, har ta gama saka kayan kafin ta ƙarasa ta fehe jikinta da turarenta. Tana Dawowa ta
ɗ
auki wayar taga ya tura mata hoto, bu
ɗ
e hoton tayi ta za
ro ido tana kallon street
ɗ
in ya nuna har ƙofar gate
ɗ
in gidannasu, bu
ɗ
e baki tayi ta gagara rufewa tama gagara masa reply da sauri ta nufi hijab
ɗ
inta da ta na
ɗ
e bayan ta idar da sallah ta
ɗ
auka ta zura ta nufi ƙofa da wayarta a hannunta.
#Maimoon
09
041426598
[8/14, 11:30 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 34: The game of glances
Har ta fito c
ompound
ɗ
in gidan bata gama yarda da gaske yake ba, iskan daren na ka
ɗ
a hijab
ɗ
inta hannunta riƙe da wayarta ta nufi gate, bata kula masu gadi biyu dake bakin gate
ɗ
inba ta bu
ɗ
e ƙaramar ƙofar ta
ɗ
an leƙo waje, ganin bata ga kowa ba ya sa ta fito gabaki
ɗ
ay
a tana bin layin da kallo.
Tun daga kanta yake ƙare mata kallo har slippers
ɗ
in ƙafafunta yana zaune daga cikin motar ganin shes still standing yasa ya flashing mata headlight, sai da ta
ɗ
an tsaya ka
ɗ
an tana kallon sleek black motar dake parke gaba k
a
ɗ
an kafin ta nufi motar har yanzu tana mamakin wai da gaske zuwa yayi, ta ƙarasa jikin motar dake nan tinted, ganin bata ganinsa kuma babu alamar zai fito ta zagaya kafin tayi knocking glass
ɗ
in aka bu
ɗ
e motar
ɓ
angaren mai zaman banza
“Anty Na’imaa” M
uryar Saif ya dake ta, kafin ma ta amsa ya rungumeta ya
ɗ
aura kansa a cikinta, riƙe wayarta tayi da kyau da hannu
ɗ
aya,
ɗ
ayan hannun kuma ta riƙoshi tana murmushi,
“Wayyo Champ zan fa
ɗ
i” ta fa
ɗ
a tana
ɗ
agosa daga jikinta tana kallonsa ganin kamar he’s n
ot his happy self kamar kullum, tana kallonsa tace
“What happened” ta fa
ɗ
a tana
ɗ
an duƙowa dai dai tsawonsa ita tana daga waje shi yana tsugune kan kujerar motar. Kwa
ɓ
e fuska yayi kamar zaiyi kuka ta janyo sa jikinta
“Oh my baby, am sorry okay don
t cry tell me me ya faru?” ta fa
ɗ
a tana shafa gashinsa cike da lallashi duk da bata san me aka masa ba, Ahmad dake kallonsu tuntuni ya
ɗ
anyi smirking, wai a baby ne ke cema wani baby,
ɗ
ago kanshi saif yayi a jikinta yana kallonta
“Anty Na’ima wai i
dont have manners?” Ya fa
ɗ
a yana kallonta kamar dai ita ka
ɗ
ai ce zata fa
ɗ
a masa gaskiya, sai da ta
ɗ
an kalli Ahmad ganin har yanzu kallonsu yake yi tace
“Says who? U know what u are?” Ya girgiza mata kai
“Ure passionate and ure a good boy a very go
od boy”
Ahmad dake kallonta yace “if u two are done u can come in and close my door pls” duk kallonsa sukayi sai kuma ta
ɗ
an sunkuyar da kai, ta shigo cikin motar ta janyo motar ta rufe, har lokacin Saif na maƙale a jikinta, itama ta sa hannu
ɗ
aya ta z
agaye sa tana
ɗ
an shafa gashinsa, shiru duk sukayi na few seconds kafin ta
ɗ
ago da niyyar gaishe shi, ha
ɗ
a idanu sukayi da shi dan ita shima yake kallo,
“Ina wuni?” Ta gaishe sa tana sauƙe kanta, dan duk sanda take gabansa ji take kamar numfashinta na
maƙalewa a cikin wuyanta baya isa bakinta da hancinta, gwara ma a waya she feels more comfortable, ƙasa ƙasa ya amsa ba tare da ya daina kallonta ba,
“Um what happened to him?” Sai da ya
ɗ
an kalli Saif
ɗ
in kafin yace
“Babu, Maybe hes just missing u
”
ɗ
aga idanunta tayi suka sake ha
ɗ
a idanu, ta kau da kanta ta mayar kan window, kafin ta sauƙe ajiyar zuciya ka
ɗ
an ta sake kallonshi
“Thank u for bringing him i missed him too” bai amsa mata ba sai ma jingina kansa yayi da kujera yana kallonta, sosai t
aji she’s not comfortable da wannan kallon da yake mata yau, shi da yawanci ma ko magana yake mata baya kallonta at all amma yau duk
ɗ
agowar da zatayi sai ta tsinci idanunsa akanta, Saif dake kwance yana wasa da ring
ɗ
in hannunta ta zubawa idanu, kafin ta
jiyo calm muryarsa
“So when are u getting Married Anty Na’ima” da sauri ta kalleshi ya
ɗ
age mata gira ta
ɗ
an
ɓ
ata rai ka
ɗ
an tare da
ɗ
an tura baki
“What marriage” jin bai amsa ba tace
“Ni ba aure zanyi ba, not anytime soon” gya
ɗ
a kai yayi kaw
ai bai ce mata komai ba yana cigaba da kallonta kafin ya mayar da kansa window yana kallon quiet street
ɗ
in nasu da babu kowa dan dare ya
ɗ
an fara yi, wayarsa da tayi ringing ya sa duk suka kalli wayar ganin Amira ya sa ya
ɗ
auki wayar yayi silencing ya a
jiye a gefensa ita dai yi tayi kamar bata gani ba tana cigaba da shafa kan Saif da har ya fara bacci a jikinta. Dan dama daga bacci Yasmeen ta taso shi a gidan Ammi.
“Yaushe kika zo nan
ɗ
in?” Ya fa
ɗ
a yana kallon gidan da ta fito, kallon gidan itama tay
i kafin ta kalleshi
“Jiya ”
“Okay this is ur Dad’s house da Nasir yace ull be spending the weekends at” gya
ɗ
a mishi kai kawai tayi,
“Okay thats why bamu je gidan Nasir ba cause i remember him saying ull be spending the weekends at ur Dad’s pla
ce” sake gya
ɗ
a masa kai tayi kawai tana wasa da fingers
ɗ
inta, yana da alot of tambayoyi da yake son mata amma ya share yana kallonta yace
“Are u free tomorrow?” Ya tambaya muryarsa ƙasa ƙasa, sai da ta
ɗ
aga kanta ta kalleshi taga ita yake kallo da tho
se hazel eyes
ɗ
in nasa da ta gagara cigaba da kallon cikinsu ta sauƙe kanta a hankali
“Yes” kawai ta iya cewa tana satan kallonsa
“Zaki rakani wani waje ne”
“Ina?” Ta tambaya tana kallonsa
“Polo, i’m taking Saif he will want u there” shiru t
ayi taƙi ta amsa dan ji tayi anya zata iya fita da shi, ta jera da shi?
“Umhum?” Ya tambaya ganin kamar ta fa
ɗ
a duniyar tunani
“Toh” kawai tace, kafin