Showing 114001 words to 117000 words out of 137995 words

Chapter 39 - TANGLED HEARTS COMPLETE

Mai Moon   

27 Aug 2026

31

tana gaishe da Ammi a hankali, Ammi ta amsa mata da murmushi ta juya suka ha

ɗ

a idanu da Mummy dake kallonta cike da confusion

ɗ

in me take yi a nan, ba tare da wani over reacting ko nuna mamakin ganinsu a asibitin ba tace

“ina wuni” Mum

my ta amsa da “lafiya” itama har da fake murmushinta

bata ko kalli Suhaila ba da itama ke mata kallon mamakin wato har asibitin ma da ita yazo Kenan bayan ga matarsa like how is that even possible, wasa da hannunta kawai Na’ima keyi feeling very uncomfo

rtable gashi bata zauna ba, kuma tana ji a jikinta ana kallonta ta rasa wanne ido

ɗ

aya ne yake mata wannan tasirin, na Ahmad da duk

ɗ

agowan da zatayi sai sun ha

ɗ

a idanu ko na Ammi da itama kusan sau uku suna ha

ɗ

a idanu.

Kallon fadila tayi cikin ƙaramar

muryarta me da

ɗ

i tace

“anty fadila bari in kira Mami ko sun iso” fadila ta gya

ɗ

a mata kai daga haka ta juya ta nufi ƙofa tana ji kamar zata fa

ɗ

i har ta ja ƙofar ta rufe, Ammi ta bita da kallo tana mamakin wacece yarinyar nan, yarinyar is very cute, ga

ta yarinya ƙarama ga nutsuwa da kunya. Kafin ta mayar da Kallonta ha fadila cike da dattako tace “Sister dinki ce?”

Tana fita ta ƙarasa reception ta zauna tana ƙoƙarin neman number

ɗ

in yusuf ya zo ya mayar da ita gida idan ya so anjima ta dawo, miƙewa

tayi bayan ta yi magana da Yusuf yace mata ai ma yana hanyar asibitin tare da su Mami sun ma kusa ƙarasowa, ta fito harabar asibitin tana gyara mayafinta, kamar daga sama ta jiyo muryar Suhaila a bayanta tana kiranta, kamar bazata tsaya ba sai kuma ta tsa

ya amma ta ha

ɗ

e rai tamau tana kallonta da jiran jin abinda ta zo da shi, Suhaila tana kallonta daga sama har ƙasa ta hau tafa hannu tace

“dan Allah yanzu baki ji kunya ba?” Bata jira jin amsarta ba tace

“ke iya abinnaki kenan a inda kika ƙare kena

n duk girman kanki da ji ke

ɗ

in wata banza ce ? Ba dai kinga matarsa a

ɗ

akinnan ba? Sannan ga wata matar tasa a gabanki amma ƙwaƙwalwarki bata fa

ɗ

a miki ki fita harkarsa ba?” Ɗan murmushi ka

ɗ

an Na’ima tayi tana kallonta kafin tace

“U know what? Ban so

in tanka miki akan wannan shirmen da kike yi tuntuni ba amma ina ganin i need to address dis, Ina dai Yaya Ahmad ne? go ask him idan ni nake chasing

ɗ

inshi ko shi ne yake chasing

ɗ

ina, ina so kije ki same sa ki fa

ɗ

a masa ya daina chasing

ɗ

ina ya tsaya da

ku

ɗ

in da kuke matansa, or rather ita da take matarsa dan ke ban ma san matsayin da zan saka ki ba, pls spare me” ta fa

ɗ

a tana ha

ɗ

e hannunta duka biyu alamun roƙo, wani irin sake baki Suhaila tayi tana kallonta ganin ta juya ta cigaba da tafiyarta ta gagar

a ma ce mata komai, niyya tayi ta fa

ɗ

a mata maganganun da suka fi haka, amma kamar anyi glueing bakinta haka ta bita da kallo, a fusace ta juya da nufin komawa cikin asibitin taji an kama hannunta an jata a zuciye zuwa inda ba mutane sosai, zaro idanu tayi

tana kallon Amira da ta ha

ɗ

e girar sama da ƙasa bata ma san sanda Amirar ta fito daga cikin asibitin ba, ta fara ƙoƙarin kar

ɓ

e hannunta amma ta gagara.

Sosai Na’ima ke daurewa kar ta fashe da kuka, Suhaila ta saba fa

ɗ

a mata abinda yafi haka ma baya

mata zafi amma bata san meyasa duk abinda aka ambacesa a ciki ba yake matuƙar ƙona mata rai, da saurin saka ta kuka, zagawa tayi ta gangara wani steps ta sauƙa wani private parking area dake cikin asibitin, so kawai take ta samu wani waje da babu kowa ta

zauna, hawaye ya gangaro idanunta ta kai hannu ta share, kamar daga sama ta ganshi a gabanta, ta

ɗ

aga idanunta dake cike da hawaye ta kalleshi, sai kawai ta juya zata cigaba da tafiyarta, yana tsaye a wajen yace “Na’ima” ta dakata da tafiyar tace “am all

ears” shiru yayi tunda suka fito ya hango su da Suhaila ya daina gane me Nasir yake ce masa, sosai hankalinsa yayi kansu sai kuma ya ga Tayi gaba ta bar Suhailar a wajen, shi kuma Nasir su Mami sun kirasa akan sun ƙaraso suna kiran Na’ima bata dauka ya wuc

e ya shigo da su, hakan ya sa ya zaga ya bi bayanta dan hanyar da tabi ma ba ta barin asibitin bace, yana kallon bayanta yace

“ur mum is here” ta juyo ta kallesa kafin tace

“okay” daga haka ta juya zata cigaba da tafiyarta, shan gabanta yayi yana

kallon cikin idanunta yace

“whats wrong baby?” Bata san sanda ta fashe masa da kuka ba, ta rufe fuskarta da gyalenta ta kama kuka, shiru yayi yana kallonta dan ƙwaƙwalwarsa ta gama basa Suhaila is the one making her cry, jiya ma its after ha

ɗ

uwarsu da

ita ta fara behaving somehow and today too, so yake ya riƙo hannunta amma ya daure baiyi hakan ba yace

“me aka miki?” Ta cire gyalen daga fuskarta ta ha

ɗ

e rai tana kallonsa bayan ta ha

ɗ

iye kukan,

“ni nace an min wani abu ne, ni dan Allah ka ƙyale

ni kaje wajen matarka da

ɗ

ayar matarka koma wajen wa zaka je kawai kaje ni ka ƙyale ni”

kallonta kawai yake yi ganin ta juya ta sake komawa cikin wajen taku

ɗ

aya yayi ya riƙo hannunta yana kallonta yace

“What do u mean” ta wafce hannunta daga nas

a tace

“I mean im rejecting ur propasal, instead of me kayi proposing ma cousin sister

ɗ

inka pls so that zata ƙyale min rayuwata ta rabu dani, sai kace nace mata ko ina sonka ne da zata

ɗ

aga min hankali akanka”

tana gama fa

ɗ

a ta juya fuu ta cigaba

da tafiya, ji tayi ya fixgota ya jinginata da motar dake kusa da wajen yana kallon cikin idanunta itama shi take kallo bata ko ƙyaftawa manyan idanunta a cike taff da ruwan hawaye

“Repeat what u just Said”

#Maimoon

09041426598

[8/14, 11:31 PM] M

aimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014

Wattpad:

@Maimunah_Abdallah

ArewaBooks:

@maimunahabdallah

Chapter 42: All that matters

Yadda yake kallon cikin idanunta da yadda y

ayi pinning

ɗ

inta da motar ya sa zuciyarta ta dinga wani irin bugawa, numfashinta shaky amma hawayen da ya cika idanun har sannan basu gangaro ba, rage muryarsa Yayi wannan Karan ya sake cewa

“Maimaita abinda kika ce” lips

ɗ

inta ta

ɗ

an cije a cikin bak

inta amma ta gagara magana, instead sai ma cire idanunta da tayi daga nasa dan sosai idanunsa suka mata kaifi ta mayar gefe, chest

ɗ

inta na wani irin rising and falling rapidly.

Kallonta kawai yake yi, yadda ta

ɗ

auke kanta ta bar kallonsa, wannan feeli

ng

ɗ

in da yake ji yanzu is something da bai saba da shi ba, bai san yadda zaiyi handling

ɗ

inshi ba, so yake ya sa hannu ya juyo da fuskarta ta kalli cikin idanunsa ta maimaita masa ba sonsa take ba, amma instead sai kawai ya

ɗ

an ja da baya daga gabanta sti

ll yana kallonta, kafin ya daure yace

“you need rest kije gida kiyi bacci”

ɗ

an kallonshi tayi kafin ta

ɗ

anyi murmushi sai a lokacin hawaye suka gangaro mata, ta daure ranta da danne feelings

ɗ

inta towards him muryarta a hankali tace “I’m sorry amma n

a fa

ɗ

a maka all i want is peace, ni bazan iya da tashin hankali ba, ive gone through it already ba shi da da

ɗ

i, i dont want more pls” ta fa

ɗ

a tana sheshsheqan kuka a hankali, matsowa gabanta yayi ya riƙo hannunta dats so soft kamar na yara har sai da ya ka

lli hannun a cikin nasa, a hankali ya sake hannayen nata cause its making him loose his focus, muryarsa ƙasa ƙasa yace

“Look at me” kamar wadda yayi using wani charm akanta a hankali ta

ɗ

aga idanunta ta kallesa shima ita yake kallo,

“Ure never l

eaving me, idan akwai wata damuwa baby we face it together, duk wani abu da ta fa

ɗ

a miki i dont know about it, but ina so ki sani, Ni Ahmad Omer Yarwa, i know what i want and thats U”

ɗ

an shiru yayi kafin a hankali yace

“look am only afraid of loosing

u, ko me suka ce miki i dont want to hear bout it, ni da ke” ya fa

ɗ

a yana kallon cikin idanunta dake ƙyalli

“are stuck with each other, i want u to trust me kina ji na, i want U Na’ima” a hankali ta gya

ɗ

a masa kai kamar wacce ya bawa umarni da remote

, tana sake kallon cikin idanunsa da babu abinda take hangowa a cikinsu sai zallar ƙaunarta kamar yadda yake ganin nasa a cikin idanunta, ya gya

ɗ

a mata kai shima cike da reassurance yace

“i’m all urs, only urs” rufe fuskarta tayi da gyale tana

ɗ

an mu

rmushi, ya tsaya yana kallonta kawai, yarinyarnan is a real drama queen, wallahi ya manta rabon da yayi this amount of magana bare kuma wai trying to convince a girl akan iya sonta, bai ta

ɓ

a ko hasaso kanshi yana hakan ba.

Ta

ɗ

an bu

ɗ

a idanunta ta kalle

shi har sannan da

ɗ

an murmushi a fuskarta duk da har sannan zuciyarta bai bar bugawa ba, sake ha

ɗ

a idanu sukayi ya kashe mata idanu yana kallonta yace

“is that a Yes?” Nan take ta ha

ɗ

iye

ɗ

an murmushin nata tana kallon how cute he looks a gabanta cau

se ita bata ta

ɓ

a zatan ma akwai dis side of him ba bayan the toxic and unfriendly self

ɗ

insa,

“Sai nayi tunani tukun zan fa

ɗ

a maka u should ask me later”

ɗ

an shiru yayi ya

ɗ

an ha

ɗ

e rai yana kallonta, sai kuma ya sauƙe ajiyar zuciya kafin yace

“Ta

ke ur time, muje in kaiki gida” ta jingina da motar ta girgiza masa kai,

“Na fasa tafiya zan je mu gaisa da su Mami in yaso anjima sai yusuf ya maida ni”

“Okay da meyasa kikace zaki tafi gidan?” Ta

ɗ

an tura baki bata ce komai ba, wayarsa ce ta hau r

inging ganin Amira ce yayi picking ya kai kunne yayi shiru, ita dai Na’ima kallonsa kawai take yi

“Okay.” Kawai taji yace, bata ma san da wa yake wayar ba kawai ta miƙe tsaye da kyau daga jikin motar da

ɗ

an waving masa hannu alamun bye akan zata koma

cikin asibitin, ya girgiza mata kai alamun ta jira ya gama wayar, itama girgiza masa kai tayi ta maƙale kafa

ɗ

a, kallonta kawai yake jin muryar Amira a wayar yasa a hankali yace

“Come again” Na’ima tayi murmushi tana kallonsa ya

ɗ

an harareta ka

ɗ

an y

ana katse wayar jin Amira tayi shiru taƙi maimaita abinda tace alamun taji haushin ce mata da yayi ta maimaita abinda tace bayan ta gama bayani, dariya Na’ima ta saka tana kallonsa ya

ɗ

an yi murmushi shima yana kallonta kafin yace

“What?” Ta girgiza ma

sa kai alamun babu,

ɗ

an

ɓ

ata rai yayi yace

“kin sa nayi loosing focus har bansan me matata ke fa

ɗ

a min ba is that a good thing?”

Nan take ta dakata da dariyar da take tana kallonsa, shima kallonta kawai yake yana murmushi.

“Zan koma ciki” ta fa

ɗ

a tana ƙin kallonsa” murmushi kawai yake yi

“Why? Hira nake so muyi” ta

ɗ

an ha

ɗ

e rai ka

ɗ

an, tana kallon hanyar cikin asibitin tace

“Mami sun zo tun

ɗ

azu ko gaishe su kuma banyi ba” yayi shiru yana kallonta sai kuma yace

“Okay muje na rakaki nim

a ya kamata ai in gaishe da Mamin”

“Dont worry i’ll be fyn on my own” daga haka ta fara tafiya abinta bata ko jira amsarsa ba, murmushi yayi ya shafa kansa a hankali yana kallonta har ta

ɓ

ace ma ganinsa ba tare da ya bi bayanta ba kafin ya kalli wayars

a sai kuma ya jingina da mota ya sake dialing number

ɗ

in Amira….

2weeks later

Na’ima na zaune a

ɗ

akinta na gidan babanta, tana karanta wani text book, tunda Fadila ta koma gidansu Nasir before the naming ceremony take nan, sai dai idan ta taso da

ga Sch ta biya can ta gansu, ko abinci acan take ci, cikinta a cike take dawowa gidan tana dawowa take rufe ƙofarta bata sake fitowa, sai bayan sun tafi Abuja ne ma ta fara girkinta da kanta iya Wanda zata ci, iyakaci da safe ta shiga har part

ɗ

in Daddy ta

gaishe sa sannan ta gaida Mummy Salma daga nan ta shirya ta fice a gidan, kwata kwata ma tun da tazo gidan basu ha

ɗ

u da Suhaila ba, Allah ka

ɗ

ai ya san mata inda ta shige itama kuma bata damu da Nemanta ba, shima Ahmad tun washegarin sunan fadila yayi tafi

ya wani business trip, she cant even lie she’s missing him already, duk da har y tafi bata bashi amsar ba shima kuma bai sake tambaya ba, but that doesnt stop him from calling her his wanda whenever ya kirata haka wuni take cikin nisha

ɗ

i.

Wayarta ta ja

nyo jin yana ringing ganin Mami ke kiranta video call ta

ɗ

auka da Sauri tana gyara zamanta akan gado, da siblings

ɗ

inta ta fara cin karo tana dariya tace “hiiiiiii” suma waving

ɗ

inta sukayi kowa na son mata magana itama sai gya

ɗ

a musu kai kawai take tana

dariya, Mami ta janye wayar ta dawo da ita fuskarta tana murmushi itama tace

“rabu da wa

ɗ

annan”

“ayya Mami da kin barsu sun gama fa

ɗ

a min”

“To bazan barsu ba, ya gidan?” Ta tambaya tana kallon Na’imar da kyau”

ɗ

an shiru tayi kafin tace

“Lfy lau”



“Are u sure?” Gya

ɗ

a mata kai tayi a hankali, Mami ta

ɗ

anyi shiru sai kuma tace

“Ahmad

ɗ

in fa?”

“Yayi tafiya”

“Ohkay” Mami ta fa

ɗ

a tana kallon yar tata ta cikin wayar, tun sanda ta fa

ɗ

a mata batun Ahmad babu abinda take binta da shi sai ad

du’a but kasancewarsa

ɗ

an yayar Salma yana matuƙar kashe mata jiki, ko da suka ha

ɗ

u a asibiti da Salma bata nuna mata komai ba kuma bata nuna ko wani ƙanƙanin abu da yayar tata zata san ta ma santa ba amma ita batayi mamaki ba dan a sanin da tayi wa Salma

ba ƙaramar makira bace, shiyasa itama bayan gaisuwa ta kame kanta, har saida suka tashi tafiya kafin suka yi sallama a mutunce da Ammin da taga matar kamar da mutuncinta, ko da Ahmad yaje ya gaishe ta ma sai daga baya Na’imar ta fa

ɗ

a mata relationship

ɗ

in

sa da Su suhaila tun alokacin abin ke tsaye a ranta.

“Mami ina anty Fadila?”

“Tana gida mana ji wata tambaya ki kirata mana”

“Ai munyi waya da ita jiya tace min yau suna gidanki shiyasa”

“Toh basa nan, yaushe zaku gama exams?”

“Next wee

k in sha Allah”

“toh Allah ya kaimu, kina gamawa zaki taho ai?”

“In sha Allah, big daddyna fa?”

“Bai dawo ba,”

“Ya kirani ma jiya ai” Mami ta

ɗ

an harareta

“Shine ma ya kiraki” dariya Na’ima tayi

“Ah ah fa na kira shi baiyi picking b

a shine da ya gani yayi returning call

ɗ

in” Mami ta ta

ɓ

e baki

“Kuma haka kike yawo da gashinki a bu

ɗ

e a gidan koh” hularta dake kan gadon ta janyo tana nuna mata tace

“Kin ganshi ban san ma ya cire ba ” Mami ta

ɗ

an harareta kafin tace

“To sai a

njima” tana murmushi tace

“bye Mamina” daga haka mami ta katse wayar.

Dai dai lokacin whatsapp video call

ɗ

insa ya shigo wayarta ta

ɗ

an bu

ɗ

a idanu rabon da ya kirata video call tun ranar da ya isa sai dai suyi voice call ko kuma chatting, hularta

tasa a kanta ta tashi da gudu taje ta kashe wutan

ɗ

akin ko ina yayi duhu, ta dawo ta kwanta kafin ta

ɗ

aga kiran, hasken wayar da fuskarsa ne ka

ɗ

ai haske a

ɗ

akin yana kwance akan bed, ganin duhun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login