Showing 99001 words to 102000 words out of 137995 words

Chapter 34 - TANGLED HEARTS COMPLETE

Mai Moon   

27 Aug 2026

52

kalle shi, irin bangane ba, cigaba da shan coffee

ɗ

in yayi ba tare da yace mata komai ba, ta miƙe zaune tana kallonsa,

“Okay am i interrupting anything? Naga d

ai

ɗ

akin mijina ne, and i prefer nan

ɗ

in akan can”

ɗ

an kallonta kawai yayi sai can kuma yace

“Har kin gama fushin kenan?” Ƙuri ta masa da idanu tana kallonsa kafin ta

ɗ

an yi ƙwafa, ta daure tace

“Am sorry yadda nayi acting

ɗ

azu i wasnt thinking st

raight, ya kamata in san cewa babu abinda zaka yi da yarinya ƙarama kamar Na’ima amma nayi making issue out of it, na sanka na san halinka na san kuma abinda zaka iya so da wanda ma baya cikin tsarin abinda zaka so”

ɗ

an murmushi yayi ka

ɗ

an da ta jima ita d

ai bata ga ya mata ba still yana kallonta

“And Na’ima bata ciki koh” gya

ɗ

a masa kai tayi itama tana murmushi,

“eh gaskiya bata ciki, kwata kwata ma” ya sake gya

ɗ

a kai yana cigaba da shan coffee

ɗ

in bai ce mata komai ba. Kallonsa kawai take dan ta

ɗ

auka after abinda ya faru

ɗ

azu ko kulata bazaiyi ba yanzu, ta rasa nisha

ɗ

in me yake ji yau

ɗ

in. Tana kallonsa tace

“U seem happy” ajiye cup

ɗ

in yayi ya janyo wayarsa ba tare da ya kalleta ba yace

“because i am” ta

ɗ

an matso kusa da shi tana kallon

sa

“Me ya saka ka farinciki toh? Cause nasan dai on normal days after abinda na yi

ɗ

azu ull pretend u dont know ina

ɗ

akinnan”

ɗ

an kallonta yayi sai kawai yace

“Haba?” Ta gya

ɗ

a masa kai

“Eh mana”

“Okay” ya fa

ɗ

a yana kashe screen

ɗ

in wayar ga

nin ta sake matsowa kusa da shi, ya

ɗ

age mata gira alamun miye,

ɗ

an murmushi ta masa ta saka hannu ta kamo hannunsa

“Albi pls i need a favour daga wajenka”

“Shoot” ya fa

ɗ

a ba tare da ya kalleta ba, ta

ɗ

an yi murmushi tana matsa hannunsa da both hann

unta

“I want u to promise me wani abu ne zaka min?” Sai a lokacin ya

ɗ

an kalleta

“Why not? Idan bai fi ƙarfina ba”

“Bai fi ƙarfinka ba wallahi”

“Okay” kawai ya fa

ɗ

a yana kallon hannunta dake riƙe da nasa

“Ina so ne ka min alƙawari ba z

aka ta

ɓ

a min kishiya ba, U know how much i love u, just the thought of ka kula wata zai iya nakasa min zuciya ta, ka min alƙawari kamar yadda muka taho all these years zamu ƙarashe rayuwarmu tare” tun sentence

ɗ

inta na farko yake kallonta har ta kai ƙarsh

e, ganin bai ce komai ba tace

“Kayi shiru” wayarsa da ke

ɗ

aya hannunsa ya ajiye, ya miƙa mata

ɗ

ayan hannunsa ta saka tafin hannunta a ciki kafin ya matso da ita kusa da shi, sosai ya sakata a jikinsa yana shafa kanta a hankali kamar ba zai ce komai ba s

ai kuma ƙasa ƙasa kamar mai ra

ɗ

a yace

“I cant promise u that Amira”

ɗ

ago kanta tayi daga ƙirjinsa ta kalli fuskarsa shima ita yake kallo, yana

ɗ

an matsa hannunta dake cikin nasa yace

“Bana so ki

ɗ

aga hankalinki idan da ace zan zo in ce zan sake aur

e, idan am destined to auren mace sama da

ɗ

aya da ni da ke duka bazamu iya hanawa ba, but ko ma wacece zan aura will have to respect u, ke zata zo ta samu a matsayin uwargidana kuma mamar

ɗ

ana Saif, bana so ki tayar da hankalinki ko da haka zata kasance ki

nji?” ya fa

ɗ

a yana matsa hannunta a hankali, tsaf sai da ta gama saurarensa kafin ta janye jikinta daga nasa tana kallonsa da idanunta da har sun ka

ɗ

a sunyi ja hawaye ya cika cikinsu.

“Is this ur way of telling me zaka min kishiya? Ahmad kana nufin kan

a da niyyar min kishiya nan gaba?” Tana fa

ɗ

in haka hawayen da ya cika idanunta ya gangaro sharr, kallonta kawai yake yi ya ma rasa me zai ce mata, kafin ya

ɗ

an shafa kansa ya mayar ya jinginar da jikin gado yana kallonta, sauƙowa tayi daga gadon tana huci

ta zagayo gefen gadon ta inda yake ta tsaya a kansa tana kallonsa tace

“Ka amsamin tambayata, wannan maganar da ka gama yi miye ma’anarsa? Kana nufin nan gaba ma kana da niyyar min kishiya kenan” ganin bashi da niyyar amsa mata ta juya fuuu ta nufi ƙo

fa sai lokacin ya kalleta ganin ta bu

ɗ

e ƙofar ta fita ta kullo ƙofar da ƙarfi ya

ɗ

an lumshe idanunsa kawai ya rasa tunanin me kuma zaiyi, jin ta sake bu

ɗ

e ƙofar kamar mahaukaciya ta shigo yasa ya bu

ɗ

e idanunsa da mamaki yake kallon hannunta ganinta riƙe d

a wuƙa, rufe ƙofar tayi ta nufo sa ko gezau be yi ba bayan idanu da ya zuba mata yana jiran ganin abinda zatayi dan sam baiyi tunanin haukar tata ta kai haka ba,

ɗ

an nesa da shi ta tsaya ta

ɗ

aura wuƙar a kan wrist

ɗ

inta tana kallonsa tace

“ ka min alƙa

wari bazaka min kishiya ba” tashi yayi zaune yana kallonta strictly yace

“Zo ki bani wuƙarnan ki fita ki bar min

ɗ

aki” cikin ihu tace

“Wallahi bazan bayar ba, ka min alƙawari bazaka min kishiya ba, ka min alƙawari da ni ka

ɗ

ai zaka rayu har ƙarshen

rayuwarka, ka min alƙawari ko a nan gaba bazaka min kishiya ba idan ba haka ba wallahi i’ll cut my wrist, na san ba wai zai dame ka bane idan ma bana duniya tunda ba so na kake ba, but Saif will loose his mother for good” zuwa yanzu ransa in yayi dubu to y

a

ɓ

aci duka, sauƙowa yayi daga kan gadon ya nufo ta strictly yace

“Bani wuƙarnan” ya fa

ɗ

a yana miƙa mata hannunsa, matsawa baya tayi tana kallonsa idanunta da hawaye ta shiga girgiza masa kai

“ bazan bayar ba kawai ka min alƙawarin, ni kawai ka min

” nufo ta yayi gadan gadan, ta ƙara

ɗ

aura wuƙar da kyau a hannunta tana wani irin kuka

“Kar ka ƙaraso gabana wallahi kawai kamin alƙawari, kamin” bai saurareta ba, ganin baifi taku biyu tsakaninshi da itaba yasa ta dirza wuƙar, cike da azama ya miƙa ha

nnunsa ya riƙe hannunta mai riƙe da wuƙar ya mur

ɗ

e hannun ya mayar da shi bayanta yana kallon yadda har ta fara yanka kanta da wuƙar dan har jini yana fitowa ka

ɗ

an ka

ɗ

an, zare wuƙar yayi kafin ya sake ta ya juyo da ita yana kallon fuskarta ransa a mugun

ɓ

a

ce yana mata wani irin kallo, ji yake kamar ya kife ta da mari, da ƙyar ya saisaita muryarsa yana kalonta yace

“Are u out of ur senses? Are u mad?” Ya tambaya iya kokarinsa ganin bai bata tafi ba

Cikin kuka ta nufo sa tana shirin kokawa da shi ta ka

r

ɓ

i wuƙar,

“Yes na haukace, bani da hankali, sai ka fa

ɗ

a min wace shegiya ce take cikin rayuwarka da har kake tunanin watarana zaka iya aurarta, ka fa

ɗ

amin wacece ita, ko waye malaminta wallahi sai ta karya abinda ta maka bata isa ba wallahi bata isa k

ishi da ni ba, babu wacce ta isa ta aure ka ta zauna lafiya wallahi ba wacce ta isa ta zauna da kai sai ni” ciki ihu duk take wannan maganar, rai a mugun

ɓ

ace ya riƙo hannunta ya nufi ƙofa da ita, ya bu

ɗ

e ƙofar ya cilla ta waje ya rufo ƙofarsa da ƙarfi, zu

ciyarsa na wani irin zafi, itama durƙushewa tayi a bakin ƙofar ta dasa sabon kuka, ita fa ta sanshi farar sani wallahi wannan maganar da ya mata ita ta tabbata ba casually bane, tabbass har ransa yana nufin aure zai ƙara wanda wallahi idan sama zasu ha

ɗ

u

da ƙasa abu ne da baxata ta

ɓ

a bari ya yiwu ba, miƙewa tayi ta nufi

ɗ

akinta har lokacin kuka take ta shiga kiran Nuwaira, Nuwaira jin irin kukan da take yi tace

“Ke lafiya? Wani abin ya sake faruwa ne?”

“Nuwa na shiga uku, ke wallahi Ahmad da gaske

yake aure yake so ya ƙaramin, kina jin har nasiha yake min wai idan yayi aure kar na

ɗ

aga hankalina, nuwa zan mutu” Nuwaira da har ta fita shiga tashin hankali cikin

ɗ

aga murya tace

“Ban gane ba Ke sanar da ni wace ʼyar shegiya ce zai aura , Na’imar c

e?” Da sauri ta girgiza mata kai,

“Ba Na’ima bace but tabbass wallahi idan rantsuwa nayi bazanyi kaffara ba akwai wacce ke cikin rayuwarsa Nuwa kuma aurenta zaiyi na shiga uku na lalace “ ta fa

ɗ

a tana rushewa da kuka

“To dan ubanki yanzu zaki je in

da za’a sama miki mafita ko bazaki je ba?uwar masu tsoron Allah”

Amira na kuka tace “zanje wallahi zanje, Nuwa dan Allah zan biya ko nawa ne kije min dan zatin Allah”

Nuwaira ta wani ja dogon tsaki

“Baki shirya ba kenan malama, idan bazaki zo m

uje tare ba ki barshi” Amira da ke sheshsheqan kuka tace

“Toh zanje, Nuwa amma muje da wuri”

Nuwaira tace “ko gobe ki taho muje ai ba abin zama ayi shiru bane har yarinyar da yake nema duk za’a nuna mana, daga nan kuma sai muci kutumar ubanta”

“To sai nazo” Amira ta fa

ɗ

a tana katse wayar ta jefa kan gado, ta zauna gefen gadon itama ta dafe kanta jin zuciyarta take tana mata wani irin zafi kamar zata fito ta bakinta ta huta.

“Mummy, Mummy, Mummyyyyy” Tun kafin ta ƙaraso

ɗ

akin Mummy Suhail

a ke zabga mata kira har ta ƙaraso ta banka

ɗ

a ƙofar ta bu

ɗ

e da wayarta a hannunta, Salma da ke baccin rana ta bu

ɗ

e idanunta jin kanta ya sara mata saboda irin kiran da Suhaila ke mata a tsakiyar kai daga kwance da take ta dinga hararar Suhaila

“Wani ir

in hauka ne wannan Suhaila zaki tashe ni da ihu ina bacci meyasa ke kam baki da mutunci ne yarinyar nan”

Ƙ

arasowa ciki Suhaila tayi har gaban gadon ta ajiye mata wayarta tace

“Ai wallahi yanzu ne ma za’a tabbatar da rashin hankali da nutsuwata idan

ya tabbata wannan hoton na Saif da Na’ima ne, a gidan uban wa Na’ima ta san Saif, in dai har ta san Saif ai ta san Babyna kenan” Mummy ta miƙe zaune ta janyo wayar tana kallo da idanunta da yayi ja from bacci, zubawa hoton idanu tayi tana kallo tace,

“Wannan

ɗ

in Saif ne?” Suhaila dake kallon mamartata ta galla mata harara

“Mummy dont joke with me pls, Wallahil azeem shine, zan iya gane

ɗ

an banzan yaronnan ko a yaya aka yi hotonsa, bare ma ranar Sunday ai ina Gidan Ammi kuma sunje shi da Babyna da S

afe sun gaishe da Ammi wai zasu je polo, and this is what he’s wearing kuma ai kema kina ganin polo field, which means har da ita suka je” sai kuma ta fashe da kuka,

“Wallahi Mummy bazan yarda ba, komai nawa sai ta ƙwace min, wallahi bazan bar mata Bab

yna ba”

Mummy da ke ta faman zooming hoton ta ajiye wayar tana kallonta tace

“Ke dan Allah ki min shiru inyi tunani, dama wa yace miki akwai wanda ya isa ya lalata min burina? Ke to tunda na haifeki na riga na miki miji kuma wallahi ko shi Ahmad

ɗ

i

n bai isa yace bazai aure ki ba yayi ka

ɗ

an tunda Anty Mami ta amince”

“Ni dai ki san abinyi ni kuma wallahi sai naci uban Na’ima a ƙasarnan, dama ashe shi ne ya ajiyeta ranan, kuturun uba kenan shine ma ya mayarda ita gidan Fa

ɗ

ila rannan, wayyo Allah

na” ta fa

ɗ

a tana fashewa da kuka ta nufi ƙofa tana kukan, ita dai Salma wayar ta janyo tana sake kallon hoton da taga Suhailar daga status

ɗ

in Na’ima tayi screenshotting kuma kamar ma tun jiya da dare tayi

ɗ

aura post

ɗ

in.

Yana kwance akan kujera a pal

our da wayarsa a hannunsa yana juyata zuciyarsa na wani irin bugawa ba ƙaƙƙautawa kamar zata faso ƙirjinsa ta fito, tun wata uku da suka wuce da aka sake shi suka taho kaduna da Mama da Umar bayan court tayi rulling

ɗ

inshi mentally unfit, ko magana bai ci

ka yiwa kowa ba, sai da yayi jinya a asibiti kafin ya

ɗ

aura da ganin psychiatrist

ɗ

insa sau biyu yake ganinsa a sati, dan sosai yake so ya rabu da obsessive tunanin Na’ima dake barazanar fasa masa ƙwaƙwalwa, he was so empty a wa

ɗ

annan lokutan, Ita dai Ma

ma addu’a kawai take binsa da shi, haka ƙannensa ganin yadda ya ware kansa magana ma wahala take masa sai dai ya kalleku kawai, bai tambayi kowa Na’ima ba, kuma dama wayar da yake ganin duk abinda take yi ta ciki anyi sophisticating

ɗ

inshi as evidence, du

k da ba lallai sunyi tracing asalin function na spywares

ɗ

in ba ƙarshe sai dai suyi disposing wayan ko suyi wiping

ɗ

inta.

For months now bai ma san miye take ciki da rayuwarta ba, after all this while har sun fara tunanin he’s beginning to have peace,

dan yau ne ma ya fito har palour ya kwanta yana kallonsu suna hira duk da bai saka musu baki ba amma they were happy, sai dai kash it didnt last, than hirar tasu ce ta isheshi and for the first time in a long time ya janyo sabon wayarsa da Umar ya mayar ma

sa da komai nasa ciki amma ko anfani da shi baya yi, whatsapp ya bu

ɗ

e ba tare da ya san takamaimai me zaiyi a ciki ba kawai instincts

ɗ

inshi yabi maybe zai iya

ɗ

an

ɗ

auke masa kewa, yawancin contacts

ɗ

inshi ma are gone, status bar

ɗ

insa yaje yana kallon few

mutanen da suka

ɗ

aura status cikinsu har da ita, bai san sanda ya kai hannunsa ya bu

ɗ

e status

ɗ

in ba, wannan ya ga ma ashe tun jiya ta

ɗ

aura shi, karanta caption

ɗ

in kawai yake yi yana kallon hoton kamar his life depends on it “little fingers, giant love

” with a white emoji, ya zuba wa hannunta da hannun Saif idanunsa zuciyarsa na

ɗ

aukar wani irin tiriri da ta da

ɗ

e bata

ɗ

auka ba, she’s posting wato smiling, living her life happily ko da shi ko babu shi, zooming in yayi kafin yayi screenshotting hoton hann

unsa na rawa ya shiga dm

ɗ

inta, ya zubawa dm

ɗ

in that is empty babu wani magana ko

ɗ

aya tsakaninsu idanunsa, he’s completely locked out of her life, shi da he was once her best friend yanzu he’s a stranger to her, ya tuno lokacin da she’ll send him pictur

es da reels ko yana online ko baya nan, she’ll complain idan bai bu

ɗ

e da wuri ba ko bai yi dariyar jokes

ɗ

inta ba, bugawar da zuciyarsa keyi har ya wuce misali zuwa yanzu, ji yayi hannunsa ya shiga masa rawa, ya miƙe da sauri ya nufi hanyar

ɗ

akinsa har san

nan yana riƙe da wayarsa da ya gama jujjuya wa a hannunsa at the same time yana ƙoƙarin dialing lambarta, duk suka bishi da kallo dan kwata kwata basu lura da abinda ya mayar da shi hakan ba all of a sudden, har ha

ɗ

a hanya yake yi ya ƙarasa

ɗ

akinsa ya ruf

o ƙofar ya jingina da ƙofar yana sake kiranta dan bata

ɗ

aga first one

ɗ

in ba har ya katse, Maryam ta miƙe zata bi bayansa Umar ya riƙo hannunta yana kallonta yace

“Let him be”

#Maimoon

09041426598

[8/14, 11:31 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.co

m/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RUƊAƊƊUN ZUƘATA( TANGLED HEARTS)

Yota/014

Wattpad: @Maimunah_Abdallah

ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 38: Circles

My discussion board

🤭😂

Allah ya ƙara muku haƙuri da ni, I know, I know… I’ve been

dropping posts on African time lately

😂

and Y’all have been so patient with me Thank you so much, Allah ya barmin ku





Na’ima ce ƙarshen fitowa daga hall

ɗ

in da suka gama zana test, a hankali take tafiya ba tare da ta kalli students dake wajen kaca kac

a ba, wa

ɗ

anda ke ta surutu da dariya pretending paper

ɗ

in da suka rubuta hadnt scattered their brain, tana riƙe da notebook a hannunta ta ƙara gyara jakar kafa

ɗ

arta tana rage pace

ɗ

inta kamar bata son yin tafiyar, har ta bar corridor

ɗ

in ta ƙarasa ƙasan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login