Showing 1 words to 3000 words out of 145491 words
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝕭𝖔𝖔𝖐
𝖙𝖜𝖔
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
1
️
⃣
*_UK (LONDON)_*
........Kwance yake rai-rai a madaidaicin gadon nasa da mutanen Nigeria
ke kira da 6-by-6. Sai dai wannan yaji katifa mai shegen laushi da bedsheet fari tas shima mai laushin gaske da ko'a ido ka kalla zaka shaida hakan. Yanda yake
ɗ
an furzar da numfashi sama-sama da huttai ga zufa da tai ma jikinsa jagab zai tabbatar maka da
ga training ya fito. Dan wandone na jc ƙarami da ya tsaya masa a fin rabin cinya da rigarsa. Sai takalma da aka san ƴan ƙwallo da su a ƙafarsa. Jikinsa ne a saman gadon ƙafafun zube a ƙasa. Iska mai nauyi ya sake furzarwa tare da bu
ɗ
e idanunsa da launinsu
ke a surke. Sam babu fara'a a tare da shi, dan fuskar nan
ɗ
am take fiye da yanda kowa ya sanshi da rashin walwala acan baya....
Cikin kuzari da ke nuna cikakkiyar lafiyar gangar jiki ya tashi zaune da ƙyau, ƙaramin tsaki ya ja tare da yamutse f
uska ya fara sa
ɓ
ule takalman ƙafar tasa. Anan ya zubesu tare da miƙewa gaba
ɗ
ayansa ya kama rigar jikinsa ya cire cikin kamar yanayin jin haushi ya jefar da rigar ƙasa. Dogon glass
ɗ
in da ya kasance kamar bango guda a ha
ɗ
a
ɗɗ
en bedroom
ɗ
in nasa ya nufa. Ya
kai hannu ya danna wani
ɗ
an ma
ɓ
alli green. A hankali glass
ɗ
in ya shiga raba kansa biyu har ya bada ƙofa. Shiga yay nan ma kamar a
ɗ
an fusace, lafiyayyen toilet ne ya bayyana da ni kaina na zama baƙauya a kallo, kai tsaye ƙarƙashin shower ya nufa ya sakarm
a kansa ruwa yana mai jan wata nannauyar ajiyar zuciya...
*_Aliyu Mika'il Idris Mawashi_* kenan da ke amsa sunan _Smart Mawashi_ a duniyar ƙwallon ƙafa. Duk da dai kwata-kwata watanninsa uku kenan da dawowa ƙasar ta UK a London yay signing a club
ɗ
in Queen City. Du da kasancewar ƙaramin club ne muna fatan ya zame masa wani tsanin kaiwa inda ba'ai zato ba. A yanzu Smart da muka sani na baya mai shiru-shiru da rashin sakewa da jama'a ya sake zarce hakan. Dan yanzu ba shiru-shiru ba, har miskilanci ma
ya koyo. Hakan kuma ta faru ne a sakamakon faruwar shu
ɗ
a
ɗɗ
un abubuwan da suka faru a cikin watanni ukun nan da suka wuce. A ga
ɓ
ar da tafi kowace ga
ɓ
a muhimmanci a tarihin rayuwarsa. A lokacin da ya gama shiryawa da tsarawa kansa gina rayuwa mai ban sha'awa
da birgewa tare da matarsa. A lokacin da yay shirin
ɗ
aukar dukkan yarda da amanar kansa data rayuwarsa domin damƙa mata. Sai labarin ya canja da ga yanda ya rubuta shi a zuciya zuwa rubutun ƙaddara.. Matarsa ta kufce
masa a yayinda da burinsa na zama
ɗ
aya
da ga cikin ƴan ƙwallo a wata ƙasa ya cika. A hankali komai ya dinga dawo masa a zuciya dalla-dalla tamkar a yanzu ne yake faruwa. _(Bayan fitarsa gida a waccan ranar ya nufi gidansu cike da damuwar halin da ya jefa Lulu a ciki. Ya samu Asma'u taje aikan
da Ammah tai mata gidan Aunty Bilkisu. Sai Maryam kawai da Ammah. Ko zaman kirki baiyi ba a daddafe suka gaisa da mahaifiyar tasa ya sanar mata yazo
ɗ
aukar
ɗ
aya daga cikin su Maryam ne dan Mawaddat babu lafiya. Hankalin Ammah ya tashi, ko neman Abba bata t
saya yi ba tace ya
ɗ
auki Maryam suje idan Abban ya dawo zata sanar masa, dan ita a nata zaton ko ciki Lulun ta samu. Cikin sauri Maryam ta kimtsa tare da
ɗ
ibar kunun gya
ɗ
ar da sukayi domin tafiya da shi can su karya dan itama ko karyawar basu yi ba. Cikin
ƙ
anƙanin lokaci suka iso kasancewar safiya ce babu yawan go slow a hanya. Sai dai me tun a yanayin da sukaga ƙofar falon a bu
ɗ
e da littafin da ya gani
ɗ
azu a saman gadon Lulu yashe a ƙofar shiga falon alamar an yarda bisa kuskure gabansa ya fa
ɗ
i. Amma sai
ya dake cikin ƙarfin hali suka shiga, a falo Maryam ta zauna shi kuma ya nufi bedroom
ɗ
insa yana fa
ɗ
a mata taje
ɗ
akin Lulun yana zuwa. Maryam ta amsa masa da to, yayinda shi kuma ya nufi
ɗ
akin nasa. Bai wani jima ba sai gashi ya fito. Ɗan turus ya tsaya ga
nin Maryam kamar a ru
ɗ
e tana kai kawo. “K lafiya? Ba canai ki shigaba ina zuwa”. Da sauri Maryam ta juyo gareshi tana bashi amsa da “Yaya ai Auntyn bata nan ciki fa. Har toilet na leƙa babu kowa a ciki, hakama kitchen, sai dai duk an harmutsa wadrobe
ɗ
inta
an
ɗ
iba kaya harma da akwati guda da aka bari kamar sauri ya hana a
ɗ
auka”. Wani irin duka ƙirjinsa ya dinga yi, sai kuma ya nufi
ɗ
akin da sauri shima. Kamar yanda Maryam
ɗ
in ta sanar masa haka ya gani, sai dai shi nashi idon ya ƙara masa ganin duk wani a
bu mai amfani a
ɗ
akin ma babu shi. Ƙafafunsa ne suka fara rawa, sai dai cikin dakewa ya cigaba da ƙarfafa kansa. Takardar da idonsa ya sauka kanta a bisa gado ya ƙarasa ya
ɗ
auka. *_Na tsaneka Aliyu, bana son sake ganinka a rayuwata, amma kaje na barka da A
LLAH azzalumi. Ashe wa'azin naka duk na yaudara ne kaima baka aiki da shi. Ka manta da ni har abada, dan ko'a hanya nai maka tazara irin ta sama da ƙasa, gabas da yamma. Idan ka wahal da kanka a nemana kai ka so, dan babu wanda ya isa sakani sake zama da k
ai koda Uncle Yousuf ne._* jiyay jiri na nan
ɗ
ibarsa yay saurin kaiwa zaune yana ambaton sunan ALLAH. Ya jima a wajen zaune kansa na yamutsa masa har Maryam ta gaji da jira ta shigo
ɗ
akin. Hankalinta ya tashi da ganin yanda Yayan nasu ya birkice cikin ƙanƙ
anin lokaci. Kansa tai tana ƙwala masa kira amma sai ya
ɗ
aga mata hannu da ƴar tsawa-tsawa yace ta fita ta bashi waje. Ta tsorata dan haka ta fita da sauri. Kamar an saita batafi minti
ɗ
aya da fita falo cikin
ɗ
aurewar kai ba sai ga kiran Ahmad ya shigo mat
a. Da sauri ta
ɗ
aya ta kai kunneta. Ko gaisawar kirki bata tsaya sunyi ba ta shiga fa
ɗ
a masa abinda ke faruwa. Gaban Ahmad ya shiga fa
ɗ
uwa shima da ga can, cikin ƙanƙanin lokaci sai gashi a gidan. Tambayar duniya Smart yaƙi cemasa komai har sai da ya nuna
fusata sanan a taƙaice ya ce masa, “Tabar gidan”. Duk da abin ya daki zuciyar Ahmad
ɗ
in. Sai ya shiga kwantar masa da hankali akan yana zuwa ya tabbatar bazata wuce gida ta tafi ba. Wayar Uncle Yousuf yay kira, da ƙyar ya samu ta shiga. Bayan ya gaishesa b
ai wani tsaya kwana-kwana ba ya sanar masa halin da ake ciki. Hakan ya
ɗ
an
ɗ
imauta Uncle Yousuf
ɗ
in shima amma sai ya yanke kiran yace yana zuwa. Gidansa ya fara kira Aunty Saliha dake tsaye itama cikin tashin hankali ta
ɗ
aga wayar da sauri. Dan dama neman
sa take tun
ɗ
azun ta gagara samunsa. Kafin ma yay mata tasa tambayar ita ta jeho masa abinda ke bakinta. “Abban Ra'is wlhy akwai matsala babba. Yanzu nan Khadijah tai kirana akan na shirya naje gidan Mawaddat babu lafiya na lallasheta da
kwantar mata da ha
nkali, banyi ƙasa a gwiwa ba nai shiri dan na shiga tashin hankalin bayanin Khadijahn. Sai dai muna kan hanya sai ga text massege
ɗ
in ta ya shigo wai karmu nemeta, dan tayi nesa damu, na fa
ɗ
a maka a kira Aliyu ya bata sakinta ta arziƙi inba haka ba zata sa
shi ya bada ta wuya. Duk da saƙon ya bani mamaki nacema driver yay sauri mu tafi gidan nata. lokacin da muke shiga street
ɗ
in mun ha
ɗ
u da wata baƙar mota mai tinted glass suka wuce muka wuce. Mun samu gidan bu
ɗ
e da wani makwafcinsu tsaye a bakin gate
ɗ
in,
driver na ƙoƙarin shiga ya dakatar da mu cewar aiko baijin gidan nan da kowa. Dan yanzu yaga wata mata ta rirriƙo matar gidan tana kuka sun shiga mota sannan a loda akwatina a Hilux ma, shima ganin sun bar gidan bu
ɗ
e ne ya sashi fahimtar babu lafiya, shine
fa naketa nemanka ka kira Aliyu koka turo min Number sa amma na kasa smaunka”. “Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un” Uncle Yousuf ya shiga maimaitawa. Nan
ɗ
in ma baice komai ba ya yanke kiran. Mommy ya kira, itama bai tsaya sun gaisa da ƙyau ba ya jeho mata
tambayar ko Lulu taje gidan. Da mamaki tace bata zo ba gaskiya, kuma batajin zatazo
ɗ
in, dan yau tanada Shari'a. Jin haka Uncle Yousuf ya
ɗ
an samu nutsuwa ya yanke kiran. Ahmad yay kira yace su maza court dan tana can zai turo Aunty Saliha yanzu su riƙeta
. Da sauri Ahmad ya miƙe, shima Smart sai ya miƙe. Har Maryam basu bariba suka kulle gidan. Sai dai me koda suka isa can
ɗ
in ma babu Lulu, an kuma basu tabbacin bata zo ba. Sosai yanzu kuma hankalinsu ya fara tashi, dan kowa yasan duk rintsi fa Lulu akaran
kanta bazatai sakaci da aikinta ba, musamman idan akai la'akari da yanda take matuƙar son al'amarin. Sai dai yanda aka
ɗ
ibi kaya yayin barinta gidan na hargitsa ma kowa lissafi. Gidan ƴan uwa da duk aka san zata iya nufa aka fara bubbuga waya, gidan Alhaj
i Garko ne farko, amma sai cikin tashin hankali Dada tace batazo ba, ba cikin Kano ba har wajen Kano amma dai amsa
ɗ
aya ce Lulu fa bataje ba. Tun kowa na
ɗ
aukar al'amarin wasa harya fara shan hankali, zuwa yamma dole aka shigar da report police station. AL
LAH sarki Smart, yini guda baici komai ba sai ruwa, dolene a kallo
ɗ
aya ya baka tausayi, sai da Coach ya tsaresa bayan sallar magrib yasha shayi, yana gamawa kuma sai amai, sai zazza
ɓ
i mai zafi. Dole ranar Ahmad da Abdull na gidansu sai anan suka kwana, da
n suma dai tuni sun san mike faruwa Ammah duk kawaicinta a ranar sai da ta taka gidan Smart da ga ita har Abbah. Umma kam wani shegen da
ɗ
i takeji, dan a ganin ta in har wani abu ya samu Lulu iyayenta sai sun
ɗ
aure Smart na tsawon rayuwa.
Al'amari
n kamar wasa tuni ƙaramar magana ta zama babba, dan kwana
ɗ
ai-
ɗ
ai har uku babu labarin Lulu Daddy da Uncle Yousuf tuni sun wancalakar da ayyukan gabansu sun dawo Nigeria. Hakama su twins duk suna Kano. Smart yay wata irin zabgewa, bawan ALLAHn ko murmushi
baka gani a fuskarsa, ya duƙufa kawai gayama UBANGIJI, dama Abba ya kai islamiyya da masallatai a taya addu'a, hakama ƴan sanda nata faman kai kawo da bincike. A cikon kwana na biyar ne fa Addu'a bata fa
ɗ
uwa ƙasa a banza sai ga binciken ƴan sanda ya fara m
aida akalarsa kan Dada, ba komai ya kawo hakan ba kuwa sai dalilin ganin sanda aka fita da Lulu da maƙwaftansu yayi, dan ƴan sanda basu barshi ya hutaba shima. Yana ganin Dada yace ma ƴan sanda “A'a to ai wannan Maman ce na gani da yarinyar a waccan ranar,
tare da wani saurayi haka mai
ɗ
an kammani da su”. A take kowa ya dubi Dada da duk ta daburce, sai kuma ta hau borin kunya. Ran kowa a wajen sai da ya
ɓ
aci idan ka cire Alh. Sulaiman da Tajuddeen da suka san komai. Smart kam wani irin kallo yakema Dada kaw
ai, ji yake yau da ace bata da alaƙa da Lulu wlhy duk da tsufanta sai ya koyama matarnan hankali, dan sai ta tabbatar da ainahin Aliyu Hydar. Daddy ma dai da duk ya zabge a tsaye harda ciwo akan
ɓ
atan Lulun a wani irin rikice yake kallon Dada da
Alh. Sulai
man a karo na farko, shikam dama ya zargi Alh. Sulaiman, sai dai Uncle Yousuf ya kwa
ɓ
esa akan hakan. ALLAH sarki Uncle Yousuf sarkin dattako, da ya fahimci fa
ɗ
an na cikin gidane sai ya sallami ƴan sandan kawai, da ƙyar suka tafi dan sun ce
dolene Dada ta f
uskanci shari'a. To abinka da manyan mutane, a take akai kiran cp ya basu umarnin tafiya. Bayan wucewarsu ne fa gida ya hargitse, dan Dada tace bazata ta
ɓ
a fa
ɗ
ar ina Lulu take ba sai Smart ya saketa. Karan farko da tun faruwar al'amarin ya saki wani shegen
murmushi mai ƙona zuciya a ba
ɗ
ini mai kuma hasala abokin gaba a zahiri........
✍
️
_Alhamdullah barkanmu da sake dawowa a book 2. Yanda muka fara a Sa'a ALLAH yasa mu kammala da nasarori. Ina godiya da jirana da kukayi tare da fatan alkairi
😘😘👏
._
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu
1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_
*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝕭𝖔𝖔𝖐
𝖙𝖜𝖔
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
2
️
⃣
........Iyayensa ya kalla cikin nutsuwar data ratsashi a yanzu najin tabbacin ina matar tasa yake, cike da girmamawa ya ce, “Abba ku tashi muje gida kawai”. Abba da tausayin
ɗ
an nasa ya ƙara mamaye masa zuciya ya ce, “Aliy ba tafiya gida ne masalaha ba,
ka bari dai a sasanta muji miye dalilin aikata hakan”. “Abba bata da wani dalili face na son zuciya. Ina son cigaba da ganin girmanta a matsayinta na uwa kamar yanda kuka tarbiyantar dani girmama kowace irin furfura, tun farko ma ita ya kamata na zarga, am
ma banyi hakan ba saboda shi zargi bashi da amfani. Sai dai amsa
ɗ
aya zan bada a yanzu har gaban Abada *_BAZAN SAKI MAWADDAT BA_*. Sai dai ayi
ɗ
ayan biyu. Ko na MUTU tamun TAKABA, ko ni na mata wanka na sallaceta zuwa kabarinta. Wannan dalilan guda biyu ne
kawai zasu iya raba wannan auren da izinin ALLAH!!”. Ba su Dada ba hatta Abbah da Ammah sai da Smart ya girgizasu, dan magana yake a dake, a fusace, a kuma kausashe, hatta da Ahmad dake a matsayin aboki zai iya rantsewa bai ta
ɓ
a sanin Smart
ɗ
in yanada iri
n wannan zafin ba. Harara Dada ta watsa masa da fa
ɗ
in, “Oh burinka kenan dama ta mutu kaci gadon dukiya. She
ɗ
ani to ALLAH ya fika, sakin Mawaddat kuwa idan bakai ta arziƙi ba zakayi ta wuya dan bazamu ta
ɓ
a ha
ɗ
a zuria da jinin tsiya jinin talauci ba. dama k
oda ka aureta ai asiri kai ma iyayen nata matsiyaci”. Murmushi Smart ya saki da ta
ɓ
e bakinsa cikin halin ko'in kula da zancen Dada. Sai ma ƙoƙarin barin falon da yake yi batare da ya bata amsa ba . Alh. Sulaiman da ya kai maƙura a kan Smart
ɗ
inne ya miƙe a
fusace yana nunashi da yatsa. Sai dai kafin ma yace wani abu Smart ya nunashi shima cikin garga
ɗ
i, “Kai! Karka kuskura shiga ramin da zai bizne rayuwarka ta har abada ya barka da gangar jiki kawai da idanun kallo. Sunanka ƙanin uwa ne ba uba ko ƙanin uba
ba. Ni da kake gani na nan Sulaiman na fika fiye da abinda ka iya wlhy. Idan kace zaka saka ƙafar wasa da ni sai na gigita rayuwarka ta yanda kai a karan kanka bazaka ta
ɓ
a morarta ba balle waninka. Magana ake
ta mutane ba irinku ri
ɓɓ
a
ɓ
u ba okay...” da ga h
aka Smart ya sa kai yay ficewarsa kafin ma Alh. Sulaiman da jikinsa ke rawar
ɓ
acin rai dana firgita ya iya furta komai, da gaskiyar Lulu idanun Smart sun cancanci kowane irin suna, musamman a yau da ransa ke a
ɓ
ace dan Alh Sulaiman idanun Smart na
ɗ
aya da
ga cikin abinda ya razana shi. Fitar Smart
ɗ
in ta saka falon zama tsit, yayinda Alh. Sulaiman ke nuna ƙofa cikin rawar baki data hannu. Daddy ya sauke wata irin gajiyayyar ajiyar zuciya a karo na farko, sai kawai yaji hawaye sun cika masa ido, dan tunda Sm
art ya fara magana yake kallonsa harya fice. Uncle