Showing 141001 words to 144000 words out of 145491 words
ba. Ya mata hakanne kawai domin supricing
ɗ
inta, kuma Alhmdllh b
urinsa ya cika, wannan shine gidan Mawaddatan'warahmah da Aliyu da zuri'ar da zasu tara in sha ALLAH.”
Hawayene masu
ɗ
umi suka gangaro a idanun Lulu dake kallonsa ko ƙyafta idanu batayi. Kallonta yay da sauri. Zai yi magana ta
ɗ
aura yatsarta aka
n lips
ɗ
insa ta ce, “Shiii!!. Lokacin Mawaddat ne”.
Yanda tai maganar cikin ra
ɗ
a sosai ya sashi sakin murmushi.....
✍
️
😁😁😁😁
To nima bari na
ɗ
an murmusa
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNA
N LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Mu
sa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝕭𝖔𝖔𝖐
𝖙𝖜𝖔
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
6
️
⃣
5
️
⃣
________
*_INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRAJI'UN
😭😭😭
_*
_ALLAH yayima *MARUBUCIYA
FAREEDA ADO GACHI* rasuwa. Ya rabbi ka gafarta mata ka yafe mata kura-kuranta. Ayyukanta na alkairi su zama fansata domin rahamarka ya *UBANGIJI. MARUBUCIYA* ce data taka rawar gani a harkar rubutu da alƙalami da duniyar rubutu bazasu manta da ita ba. Tana
cikin tawagar manyan marubutan nan na *MACE MUTU* a littafinsu mai suna *HANNU DA YAWA.....* da wasu ire-iren su. Ta rubuta littatafai ita ka
ɗ
ai kamar haka._
*MEKE NAN?*
*RAYUWAR MATA*
*ƳAN UBA*
*NI KO SHI*
*RA'AYINA NE*
*TUBALIN TOKA*
*_ALLA
H kai mata RAHMA damu baki
ɗ
aya.
🙏🙏
_*
*_MADUBINA A HARKAR RUBUTU TA TAFI
😭😭😭🙏
_*
_____________
.......A bazata ya ji saukar lips
ɗ
inta akan nasa. Daburcewa ya nema yi kasancewar anfa jima ba'a ha
ɗ
u ba. Dama
ɗ
an Ammah a wuya yake. Sai da t
a gama rikita masa lissafi da salon da bai ta
ɓ
a sanin ta iya ba sannan ta nema janye jikinta. Shi kuma a sannan yace bai san zancen ba. Dan ta riga ta
ɓ
allo MAZAN FAMA. Murya a sarƙe yana ruƙota ya furta “Please Mawaddatan'warahmah”.
Murmushin mugu
nta ta sakin masa tana kai bakinta a saitin kunnesa ta furta, “Jego muke fa”.
“Bayan kin gama jigata ni”.
“Yada karaya haka MAZAN FAMA”.
“Ki
ɗ
auka kawai na zama rago ko MATAN FAMA”.
Dariya Lulu ta kwashe da shi. Kamar zai saki kuka ya ce, “
Ki kasheni ki huta kawai”.
“Idan na kashe Aliyu dawa za'a ganni a filin yaƙin ƙasa da ƙasar kuma ni Mawaddat”.
Harara ya
ɗ
an sakar mata yana kaiwa kwance dan gaba
ɗ
aya jikinsa babu wani ƙarfi. Yaransa ya zubama ido kawai dan AA ma yayi barci a
kusa da twins.. Mintsini ta kai masa, yay shiru, ta sake ya sake mata shiru, ta
sake kai hannu a karo na uku ya damƙe hannun tare da birkiceta. Rikitata ya shiga yi tare birkita mata lissafi da zazzafan salonsa. Sai ga Lulu na roƙonsa harda kukanta akan ya
rufa mata asiri yau fa kwananta tara da haihuwa. toshe kunnuwansa yay kamar baya jinta, sai da ya tabbatar ta tsorata matuƙa sannan ya harareta yana komawa gefe. Sai kuma ya koma yimata dariya ganin yanda ta gama fita a hayyacinta da tsoro. ƙaramar ƙwafa
yay da fa
ɗ
in “Gobe ma ki sake takalata zaki sha mamaki dan sai kinga ƙarshen tsokala.”
Baki ta tura masa tana harararsa, da sauri ya kai mata cafka, ta dire da gudu daga gadon. Dariya ya kwashe da ita harda hawaye itako tana harararsa baki a sama..
...
Duk shagalin da aka sha sai da aka kaima Umma labari, hawaye kawai take zirararwa. Ga shi dai Aliyu yakai inda ta jima tana yaƙin, yayinda ita take kwance sai an kwantar an tayar. Miji ya saketa ƴaƴan nata ma sai wanda ya ga ALLAH yake tausaya
mata. Gashi su dukansu sun koma ƙarƙashin alfarmar maƙiyin nata. Kallon Ammah kawai na
ɗ
aga mata hankali. Dan daka ganta kasan Alhmdllh komai ya zauna dole a kirata uwar sarkin gida. Suna da matsayin data jima farautar samu. Huwaila harda nuna mata video
ɗ
in gidan Smart. Nan ma saita
ɓ
arke da kuka. Babu kunya Huwaila ta sanya dariya tana fa
ɗ
in, “Su Umma dai ana kwancen ma baza'ai dana baƙin ciki da cigaban wasu ba”. Tana gama fa
ɗ
a ta miƙe da cikinta tirƙai-tirƙai da ke saka jinin Umma sake hawa a duk sanda
ta kalli Huwailar tayi wucewarta yayarta na mata fa
ɗ
a bata ko saurareta ba.....
★★★
Duk yanda Smart yake kwa
ɗ
ayin zama kusa da iyalinsa dole ya shirya ya koma saboda cikar kwanakin da aka bashi. Ya tafi ya barsu da kewa kamar yanda shima ya
tafi da kewarsu. Haka Iya Tabawa ta cigaba da kula da Lulu. Yayinda Asma'u ta dawo nan dan gidan yay masu girma duk da an zuba ma'aikata kamar su maigadi mai gyaran filawoyi mai wanki harma da driver da mai share-share da sauransu. Sannan Huwaila ma kusan
tana anan ne ita da Nadiya. Hakan ya
ɗ
an ragema Lulu ra
ɗ
a
ɗ
in rashin mijinta a kusa da ita. Sai dai akoda yaushe suna maƙale a waya ana video call. Ammah na leƙosu akai-akai, hakama aunty Saliha. A haka sukai arba'in zuwa lokacin ta gama gyagijewa. Ga gyar
an Iya Tabawa tana samu mai lafiya dan ita kanta tana jinta on top. Ta zagaye dangi itace har Abuja, kafin ta fara shirin komawa dan Smart ya ishi kowa da damuwarsa. Ammah dai data gaji da yawan ƙorafinsa ta ce ta shirya ta tafi wajen mijinta kozai barsu s
u huta. Kunya abin ya bama Lulu ma ita. Shiko ta fahimci ko'a ƙwallar rigarsa. Tare da Asma'u suka wuce da Iya Tabawa. Mai gayya da aiki ne da kansa yaje tarbarsu airport, da mamaki yake kallon Asma'u dan bai san da ita za'azo ba. Lulu bata ta
ɓ
a sanar masa
ba har taima Asma'u komai-da-komai na tafiyar. Bai iya cewa komai ba ya kwashesu suka wuce yana
ɗ
auke da yaran duka, sai da Asma'u ta amsar masa AA dan taga sun masa yawa. Tsaff suka samu gidan nasu harda abinci ya tanadar musu. Dan haka babu
ɓ
ata lokaci
sukayi wanka suka baje. Asma'u ce ma dai keta faman ƙauyanci da santin gidan suko suna mata dariya. Shi dai Smart na manne da yaransa kamar wani yace zai ƙwace masa su, dan gaba
ɗ
aya hankalinsa na kansu ne.. Sai narkakken kallon da yake bin matarsa da shi
lokaci-lokaci a kaikaice wanda ita ka
ɗ
ai ta fahimci abinta. Dan haka ta
ɗ
an shiga tsoro dan tasan yau kam saita ALLAH wai biri a hannun bamaguje. Gashi tasha gyara kala da iri da ita kanta tasan sai tayi bayani da yaran Jiƙamshi yau kam.
Kamar yanda
tai hasashen kam ta
ɗ
an
ɗ
ana ku
ɗ
arta, yayinda Smarty ya rikice mata tare da sanya mata albarka babu adadi. Tattali kam ta shashi a wannan yinin, gashi dama babu inda ya fita dan haka suka yini a
ɗ
aki da ƙyar yake barinta ta leƙa su Iya Tabawa kodan Asma'u d
ake fama da baƙunta. Yayinda ya barta da jin kunyar Iya Tabawa, shiko ko'a ƙwallar rigarsa. Bayan dawowarsu da sati uku ya fara nemawa Asma'u gurbin shiga jami'a ta fara, sai dai kullum tana manne da waya suna shan soyayyar su da Hussain
ɗ
in ta, idan kuma
ya bushi iska yakan shiryo yazo UK
ɗ
in ya mata kwana biyu. Tayi farin ciki da hakan sosai dan ita mai son karatu ce dama. Shima AA an sakashi makaranta, sai dai ba boko bace ta addini ce da wani balarabe maƙwafcinsu ya
ɗ
an bu
ɗ
e domin yaran musulmai. Lulu t
a cigaba da shayar da yaranta cikin ƙoshin lafiya da kuzari, yayinda suketa ƙara wayo da ƙyawu masha ALLAH. Kamaninsu da mahaifinsu da AA nata ƙara fitowa....
_________
★
Sosai bashi da lafiya. Ya wani irin fita a hayyacinsa tare da yamushewa
kamar wani tsoho dan ko Baba Garko bazai nuna masa tsufa ba a yanzu al'amarin zammamaki. Duk wanda yasan Sulaiman ya ganshi a yanzu zai iya dire rantsuwa da bada tabbacin bashi bane. Ya bushe a tsaye ƙwarai da gaske. Tunda aka gama shari'arsu aka kaisa wan
i mugun jail sau
ɗ
aya Hajiya Turai taje dubashi, ba komai ya kaita ba ma sai amsar takardar sakinta. Dan amaryarsa ita ta samu nasarar amsa tun randa aka yanke musu hukunci. Da ƴaƴansa duka taje, duk da da ƙyar ta samu Tajuddeen ya bita. Ganinsu ba ƙaramin
tayar masa da hankali yayi ba ya dinga kuka har suka taho. Sai Daddy dake dubashi duk bayan watanni biyu, amma ƴan uwansa da Baba Garko tun randa aka kamashi basu sake waiwayarsa ba.
Abinda Daddy ya gano a bincikensa saboda hankalinsa ya tashi da
ganin yanda Sulaiman
ɗ
in ya takwarkwashe a cikin watannin da basu gaza goma sha uku ba shine allurar guba akai masa da ke cinyesa a tsaye. Ba kowa bane kuma ya harba masa wannan tsiyar sai abokan hu
ɗɗ
arsa turawan nan. Dan takanas suka zo Nigeria domin haka
n garesa, acewarsa amfaninsa ya ƙare garesu kuma. Wannan allurar ce keta faman cin jikinsa a tsaye batare da kowa ya fahimta ba sai su wa
ɗ
an da aka ha
ɗ
a kai da su sukai masan. Tun ciwon na cinsa a tsaye har takaisa ga kwanciya a cikin asibitin jail
ɗ
in. Wa
tansa kusan takwas yana wahalalliyar jiyya kafin ALLAH ya amshi rayuwarsa. Rasuwarsa ta zagaya kowace kafar ya
ɗ
a labarai, wasu na masa addu'a wasu na ALLAH wadarai da fa
ɗ
in sai aje kuma a fuskanci kamun ALLAH. Tsakaninsa da Rasuwar Dada wata biyu ne, dan t
unda aka sanar musu sanadin mutuwar Sulaiman bata sake lafiya ba, da ga ƙarshe dai itama sai da ta bisa. Garko family sunji wannan rashi matuƙa. Dan Baba Garko yasha kuka shima har sai da ya kwanta asibiti. Lulu ma tazo, sai dai daga ita sai twins tazo. Sa
tinta uku ta tattara ta koma.
(Sai muce ALLAH ya gafartama Dada da iyayenmu baki
ɗ
aya
😭👏
).
*_YEARS LATER_*
Barcinsa yake hankali kwance kansa a saman cinyarta. Yayinda ita kuma ta nutsu a masa gyaran kansa. Da farko
hira sukeyi a hakan. Sai dai tunda taga barci ya
ɗ
aukesa ta canja akalar gyaran gashin zuwa kitso
kasancewar ya tara suma sosai a kan nasa. Sai dai normal askine a kansa ba irin na rashin mutuncin nan da aka san ƴan ƙwallo da shi ba. Tsaff tai masa kitso g
uda takwas tana kwasar dariya. Hakan bai mata ba ta zame kansa a hankali zuwa saman filo taje gaban mirror ta kwaso kayan kwalliya. A hankali ta zane masa fuska ya fito ras kamar wani mace. Sannan ta fara zuba masa hotuna. Kukan autanta da take jiyowa da g
a falo ya sata ajiye wayar ta fita. Ilai kuwa shi
ɗ
inne dan a hanya suka ha
ɗ
u yana kuka.
“Kai kai waya ta
ɓ
a min Ubana haka?” ta fa
ɗ
a tana riƙosa yaron da bazai wuce shekaru uku ba zuwa jikinta. Cike da shagwa
ɓ
a ya ce, “Ba aunty Hafcy bace ba. Wai d
an nace mata Hassatu shine ta mintsineni da rankwasar min kaina”.
Daƙyar Lulu ke danne dariya, dan kowa a gidan yasan masifar Hafsat ta dabance. Sam bata gado Ammah ba itakam. Gaba
ɗ
aya a hallaya ita ta biyo. Sannan bata yarda a kitata Hafsatu ba. Ta
ce sunan mutanen da ne ita Hafcy gayu take so.......
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiy
ya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝕭𝖔𝖔𝖐
𝖙𝖜𝖔
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
6
️
⃣
6
️
⃣
🔚
.......Tun haihuwarsu sukaso
ɓ
oye mata suna, Ammah tace a kirata da sunanta bata son wannan
ɓ
oye-
ɓ
oyen. Dole ake kiranta da hakan, itace dai bata iya fa
ɗ
a sai tace mata Ammah. Smart kuwa shine ya
laƙa mata Hafcy gayu saboda ƴar gayence ta gaske. Duk da shekararsu ta shidda kenan itada Hassanarta Aysha iyayi a wajenta ba'a magana kamar wata babba can. Ko shi Smart
ɗ
in yace mata Hassatuwa fushi takeyi kota sanya kuka. Hannunsa taja zuwa falon, inda s
auran yaran suke kowa da hidimar gabansa. AA shi dama boss ne (like father like son), komai na ubansa bai bari ba. Baya son hayaniya bayi da yawan magana. Idan kaji bakinsa a gidan nan to al'amari yakai intaha, ga jarabar son ƙwallo da kallonta. Shekararsa
takwas kenan da ƴan watanni. Sai ƴan biyu Aysha da Hafcy gayu. Bayan su ta
ɗ
an huta kusan 3years kafin ALLAH ya kawo cikin auta dan tace daga shi fa Alhmdllh ta gama duk da dai Smart yace akwai sauran Ahmad bata gama ba. Shi auta sunan Uncle Yousuf yaci.
Shikam akwai fitina, dan halinsa da Hafcy gayu iri
ɗ
aya ne, itama Aysha bajin magana take ba, sai dai nata wani lokacin takan zama irin AA ba ko yaushe ta damu da shiga hayaniyar ba sai idan ita taso.
“Wane
ɗ
an jakar uba ne ya dakar min Babana?”.
Lulu ta fa
ɗ
a babu alamar wasa a fuskarta. Da sauri Aysha ta nuna Hafcy. “Wlhy itace Maah-maah. Yarinyar nan ta fitini kowa a gidan nan, dan ALLAH a maidata Nigeria wajen Ammah”.
“Eh eh anji
ɗ
in a maida nin, wake tsoron zuwa Najeriya
ɗ
in ƴar iyayi
kamar ma an kasa da ke”. Hafcy ce mai maganar cikin zaƙalƙalowa da tsiwa kamar su Lulu ana yarinya. Dan ita kam ko AA bata ragawa balle wata Aysha da suke kai
ɗ
aya. A harzuƙe Ayshan ta miƙe tana huci itama da cewa, “Wai
kaina zaki dawo halan. Kin san dai
karanmu babu da
ɗ
i wlhy fasa miki baki zanyi bar ganin Papa mai goya miki baya yana gida ehe”.
“To gwada idan zaki iya”. Cewar Hafcy.
Tsaki mai ƙarfi AA da ke danna tab..
ɗ
insa yana game na ball ya buga. Cikin jin haushi ya dubi Lulu da al'amarin
yaran ya girmeta. “Maah-maah dan ALLAH kice ma ƴaƴanki su wuce
ɗ
akinsu ALLAH sun isheni da hayaniya. Yaran nan suna bani ciwon kai ni gaskiya Nigeria zan koma. Gara naje wajen Daddy da Mamy”. (Ahmad da Maryam) dan kuwa
ɗ
an gaban goshinsu ne. Ga kuma alƙaw
arin ALLAH ya cika sun haifa masa mata mai suna Rasheedah sunan mahaifiyarsa ana kiranta Nu'aimayah.
Cikin
ɗ
oki auta da suke kira Uncle You ya ce, “Yaya nima zanje ka kaini wajen Mammah”. (Asma'u. Dan itama anyi bikinsu da Hussain yanzu haka tanada
yaronta da yaci sunan Daddy). Fitowar Smart ya hana Lulu bama AA amsa. Gaba
ɗ
ayansu suka juya suna kallonsa saboda gyaran muryar da yayi. Aysha ce ta fara waro idanu waje. Yayinda Hafcy gayu ta dafe baki tana dariya. Duk rashin son hayaniyar AA sai gashi y
a kwashe da dariya da fa
ɗ
in, “Oh oh Papa waya maka kitso da kwalliya?”.
Cikin mamaki Smart ya kai hannu ya shafo kansa da dama yake jin duk ya
ɗ
aure masa. Ilai kuwa sai ga kitso. Da sauri ya kalli sashin da Lulu take tana faman kwasar dariya. Su Ays
ha na tayata. Babu shiri ai ya nufi mirror dake cikin falon....
“Babbyyyy luvvvvvvv!!!” ya fa
ɗ
a da ƙarfi ganin aika-aikar da tai masa. Mi yaran zasuyi in ba dariya ba kuwa. Yayinda Lulu ta arta da gudu zuwa bedroom shima ya take mata baya. Suko yara
nata dariyar iyayen nasu dan ba yau suka saba gani ba, auta harda tsallensa duk da ba komai yake fahimta ba. Bedroom
ɗ
in suka shiga zagayewa Lulu na dariya taƙi bari ya kamata. Cikin hakki da riƙe ƙugu ya ce, “ALLAH gara ki tsaya ma. Ni kikama wannan abun
kamar wani