Showing 57001 words to 60000 words out of 145491 words

Chapter 20 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

39

cikin damuwa take sanarma Ammah ta mata addu'a gabanta sai fa

ɗ

uwa yake. Jawo hannunta Ammah tai ta zaunar kusa da ita cikin damuwa da kulawa ta fara mata addu'oi, a hankali Lulu ta dinga samun nutsuwa har ta

ɗ

an sha tea ta kuma shayar da AA abincinsa. Sun

kammala kenan Ummita na gyara mata gashinta su Smart suka iso niƙi-niƙi da kayan da ya siyo bisa jagorancin Usman. Da mamaki Lulu ke kallonsu su da kayan, Usman ya nuna Smart cikin

ɗ

aga hannu yana ficewa acewarsa bari yay kiran Dr Lameer.

         Lulu d

a ke jin fa

ɗ

uwar gabanta na dawowa tun shigowar Smart

ɗ

in

ɗ

akin cikin dauriya ta ce, “Good morning” a takaice. Bai amsa mata ba sai da ya

ɗ

auki AA tare da kaiwa zaune cikin kujerar dake a gaban gadon ya

ɗ

an ma yaron kiss a goshi da kumatunsa sannan ya dube

ta idanu ƙasa-ƙasa. Kamar wanda baya son motsa lips

ɗ

insa ya furta, “Haka ake gaishe da miji?

Kamata yay kizo da gudu ki rungumeni da bani ƙyaƙyƙyawar sumba ki ce good morning rabin raina” yay maganar cikin kwaikwayon muryarta. Harara ta zuba masa da sauri

n fa

ɗ

in, “ALLAH ya kiyasheni. Miye wani rabin rai babu ko da

ɗ

in ji.....”

        “Ki rantse ni ba rabin ranki bane”.

    “Kana buƙatar ganin likita kam”.

Murmushi ya saki da

ɗ

an lumshe idanunsa yana gyara AA da ƙyau. “To muje a hakan, idan tai wari maji

ai. Ina fatan kun tashi lafiya ke da baban Ammah?”.

      Cikin

ɗ

an marairaice fuska ta ce, “Wane lafiya bayan ya hanamu barci, ka masa fa

ɗ

a gaskiya ni bana son damuwa. ALLAH nima sai da nai kuka duk ya ru

ɗ

amu ga Ammah tayi tafiya ta gaji ya sata tanata

faman jijjigarsa”.

             Gaba

ɗ

aya neman harmutsa masa lissafi take da salon nata. Ƙaramin gyaran murya yay saboda jin yawu na neman sarƙeshi. Hakan yasa Lulu zuba masa ido, sai yay saurin janye nasa da ke neman canja launi cike da basarwa ya

ɗ

an l

akace kumatun AA da fa

ɗ

in, “My Grandpa miyasa ka hanamin Mata barci? To da ga yau karna sake ji kaji Sadaukina. Kuma ka bama Maah-maah haƙuri” Sai kuma ya

ɗ

ago ya dubi Lulu data zuba musu ido, a yanayin

ɗ

an

ɗ

age gira ya ce, “Koda yake ni ya kamata ma na ba

da haƙurin nan a madadinsa” ya ƙare maganar yana tasowa. Ƙoƙarin sauka tai a gadon tana fa

ɗ

in, “Ni dai ban gayyaceku ba”.

      Cikin

ɗ

an murmushi ya ce, “Oh oh har ma takai gudunmu akeyi. Haƙuri da kawai zamu baki”.

   “Na haƙura basai kunzo ba”.

“Plea

se mana Baby luv ko

ɗ

uminki ki bari muji mana”.

            Dama ta fahimci wayon nasa kenan, dan haka ta maƙe kafa

ɗ

a kamar wata ƴar baby da fa

ɗ

in, “Naƙi

ɗ

in. Kai koma kunya bakaji a gaban

ɗ

anka sai kayi ta

ɓ

ara. Ka rage halin nan wlhy rashin jin magana za

lla”.

       Komawa yay ya zauna yana dariya da fa

ɗ

in, “Kema ai rashin jin ne ya kaiki ga samo AA Mawashi. Haka kawai kin lalatama Ammah yaro, sai kawai ta ganki da yaro a hannu kuma dai tasan a inda kika samo.....”

           “What!!”

      Ta fa

ɗ

a da

sauri cikin daburcewa kamar Ammah na gabanta. Aiko ya shiga yin dariya a hankali. “Ni dai ai kowa yasan ni babu ruwana salihin ALLAH. Ina zaman zamana kikace sai anyi yaƙin ƙasa da ƙasa. Tsabar zalama baki fito a filin dagar ba sai da ganimar yaƙi wannan y

arinya sai a barki kawai amma dai gaskiy....”

        Fillon data

ɗ

auka zata jefa masa ya hanashi ƙarasawa, cikin

ɗ

aga hannaye sama da sauri alamar surrender ya ce, “Yi hakuri nayi shiru, ke kam akwai kawaici nine zalamammen ga shi ma AA ni yabiyo tabbaci

n haka”.

         Hararsa tai da ajiye filon ta koma ta zauna. Sai kuma cikin damuwa da marairaicewa ta ce, “Da gaske dan ALLAH su Ammah suna ganin bani da kunya ko? Wata goma da kwanaki dayin aure na haifi yaro, wlhy nima abin na damuna, sai nake ganin a

bin yayi kusa da yawa kamar wata mayyar miji”.

      Daƙyar Smart ya iya danne dariyarsa. Dan ya fahimci tsakaninta da ALLAH take tambayar. Cikin ka

ɗ

a kai ya ce, “Kai kai baza'a suce ba Madam. Sai dai ma a kiraki da jaruma mai matuƙar hazaƙar

ɗ

aukar daras

i a wajen malaminta. Ammah kam ai zata so nan da wasu watannin goma masu zuwa ki sake santalo mata wata baby girl ma again”.

             Sosai ta waro manyan idanunta kamar zatai kuka. “Hydar wane fatan tsiyane kuma wannan dan ALLAH mutum ko gama dawowa

hayyacinsa baiyi

ba kamar wata akuya. Kasan miye rainon ciki da haihuwa kuwa?. Wlhy akwai wahala, ni da ga

ɗ

ayan nan ma na gama gaskiya”.

        Tsam ya taso da ga inda yake zaune ya dawo kusa da ita. Cikin nuna damuwa ya ce, “Da gaske akwai wahala? Bani

labari yaya kika kasance?”.

      Lumshe idanunta tai a hankali tana mai ƙara shaƙar ƙamshinsa mai masifar da

ɗ

i, duk da dama dai tun

ɗ

azun take shaƙar, kusancin da suka samu yanzu ne ya ƙara ƙarfinsa sosai a cikin han nacinta. Hannunta ya ruƙo tare da mu

rzashi a cikin nasa a hankali. Idanun ta bu

ɗ

e tsigar jikinta na tashi. Ta kalli hannayen nasu ta

ɗ

an sake lumshe idanun nata da sake bu

ɗ

ewa. Cikin ƙara ƙasa da muryarta batare da ta farga da canja salon harshen nata ba ta furta, “Ai ya wuce kuma, share kaw

ai”.

        “Please ina son ji nidai”.

      Ya fa

ɗ

a yana murza mata hannu a

ɗ

an marairaice. Hannun taso janyewa dan yana sata a wani yanayi salon nasa, amma ya hana hakan, sai kawai ta saki ajiyar zuciya a hankali ta furta,........





_LABARAI MA

SU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 60

0

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOO

SING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

2





7





.......“Humm akw

ai wahala sosai da bata da misali. Na ƙara jin ƙaunar mahaifiyata da jinjina mata wahalar da tai dani a dalilin wannan cikin. Ko abinci bana iya ci, da naci sai amai, ko wani abu na sha sai nayi amai. Gashi nan ko yanzu dana haihu magani ma ya gagareni sai

dai allurai ake min dan in naga magani amai nake ji. Kunun gya

ɗ

a ne kawai ya zama abincina kwana da yini. Gaba

ɗ

aya dai abin babu sauƙi kawai dan ba'a iya misaltashi ma Aliyu. Balle naƙuda Hummm......”

         Duk da a dunƙule ta bashi labarin ya fahimc

i dai ciki ya hanata shaye-shaye, sai kunun gya

ɗ

a daya zamar mata abinci kawai. Cikin ƙara sanyaya murya da jin tausayinta da farin ciki ya ce, “Addu'ata dare da rana UBANGIJI ya tasirantar da itane atare da gudan jinina, ya ƙarasa min aikin dana fara kena

n, sannan a kowane awa bayan awa yana tuna miki Abbiensa ne ta hanyar shan abinda yafi so fiye da komai.” yanda ya ƙare maganar da ƴar dariyar tsokana ya sata

ɗ

an harararsa da ta

ɓ

e baki, sai dai batasan hararar tata ba ta juye ne zuwa wani sassanyan kallon

dake neman hargitsama Smart lissafi da hankali.

       “Ita hararar nan tana son tada zaune tsaye ne fa. Zakuma ta iya takalo yaƙin ƙasa da ƙasa a taƙaice rigakafi yafi magani”. Ya fa

ɗ

a a wani irin kasalance yana ƙasa-ƙasa da idanu. Ba fahimtar zancensa

tai ba, amma salon da yay maganar da yanda yake wani narke idanu da murya ya sata janye jikinta a nasa cikin basarwa duk da saƙon nasa ya isa ga manyan mata fiye da yanda yay tsammani. Shima kawai sai ya basar cikin sauke ajiyar zuciya ya ce, “Yanzu miye s

hirinki akan suna gobe idan ALLAH ya kaimu?”.

       Cikin mamaki ta ce, “Suna kuma? Da suwa za'ayi sunan to? Bayan naga idan za'ai suna a gida Nigeria taruwa dangi sukeyi da matan anguwa,

in dai ban manta ba haka na gani a sunan Deen

ɗ

in mu fa anyi, anan

kuma mu yanzu wa garemu da zai zo?”.

      “Mu mana, iya mu

ɗ

in nan ma ai mun wadatar muyi suna bawai wajibi bane sai antarun kamar yanda kika gani a sunan Deen, in sha ALLAHU kuma za'a yanka masa rago kamar yanda ake yankama kowa. Ƙyautar da ban san da

itaba ce ba fa a hannuna, taya bazan nuna godiyar ALLAH ba nikam. Sannan ni so nake daga nan mu wuce kawai basai kin koma Nigeria ba”.

     “Hanyoyin nuna godiyar ALLAH ai suna da yawa ba sai ta hanyar yin taron suna ba. Sannan idan ban koma Nigeria ba in

a kake son naje banda neman magana irin taka. Kuma ni nama fa

ɗ

a maka na shirya cigaba da zama da kai ne? Auren contract akayi kuma ya ƙare it's ok”.

        “Hakane kam, Alhamdullah suma wa

ɗ

an can godiyar UBANGIJI

ɗ

in duk na kamanta su, amma duk da haka d

ai ina son muyi shagalin suna. Kinga koda ƙannensa sun zo nan gaba suma shi bazaiga an musu ba'ai masa ba”. Ya ƙare maganar batare daya amsa maganartata ta ƙarshe ba.

      Hakan ya bata haushi, dan haka a tunzire ta ce, “Miye wani ƙanne? Malam ka san abi

nda kake fa

ɗ

a fa! Na gaya maka ni na gama auren nan”.

    Dariya ta bashi ganin yanda tai maganar a gatsire, amma sai ya danne da ƙyar yay murmushi kawai da fa

ɗ

in, “Naki tsarin kenan wannan ai”.

       “Kamar ya nawa tsarin kenan?. Amma kasan dai ba hak

a akai da kai ba ko?”.

       “Humm” yace kawai. Baice komai ba akan maganar tata yanzun ma, sai ma ya nuna mata ledojin da suka shigo da shi. “Kuyi haƙuri da wa

ɗ

an nan babu yawa, sauran abinda ya dace duk na damƙashi a hannun Usman. Munyi magana da Daddy

akan suna son a turaki Saudiya ki zauna a can na wani lokaci saboda Kawunki Sulaiman, dan bazai ta

ɓ

a ƙyaleki ba zai cigaba da bibiyar al'amarin ku. Ke yaya kika gani?”.

         “Ni babu inda zani, shi

ɗ

in banza da zan cigaba da masa wasan

ɓ

uya. Ko wanna

n

ɗ

in ma da yaga yaci nasara saboda Dada ne wlhy, sannan ina kan sani na cigaba da biye masa bayan nasan manufarsa. Nayi hakkanne kawai domin sake tabbatar da shi

ɗ

in waye. Amma har miye wani Sulaiman can”.

       Murmushi yayi ka

ɗ

an, a zuciyarsa yana ayy

ana (ashe a wajen Daddy kika gado wannan taurin ran naki da kafiya) a zahiri kam sai ya nisa cikin

ɗ

an cije lips

ɗ

insa ya ce, “Zamu iya tunanin shi ba abin tsoro bane ba, sai dai idan muka shagala da hakan zai mana illa a ƙanƙanin lokaci cikin salon duka t

a inda bazamu ta

ɓ

a iya sosawa ba balle mu rama. Mawaddat Kawunki ya wuce duk yanda kike tunani a kansa. Domin ya jima biye da rayuwarki tun kina ƙarama. Bana raba

ɗ

ayan biyu shine ya koya miki shaye-shaye. Kuma shine ya ta

ɓ

a harar rayuwarki ta hanyar keta

miki haddinki har kike firgita kika tsani maza....”

       Da wani irin sauri ta kallesa, sai kuma jikinta ya fara tsuma. Dan danan annurin fuskarta ya

ɓ

ace gaba

ɗ

aya. Cikin yanayin fa

ɗ

a-fa

ɗ

a ta ce, “Aliyu rayuwata ta baya ta zamar maka abar bibiyane ko m

i?”.

        “No ko

ɗ

aya, mizai sa na bibiya bayan na gama fahimtar komai. Sannan Mawaddat nake so ba halayenta ba. Ruwana ne na maidata a irin halayyar da nafi buƙata kona barta da wanda na ganta a ciki. Mawaddat ki sani shure-shure baya hana mutuwa, duk

yanda kike jin zaki iya

ɓ

oye abinda ya faru a baya wataran zuciyarki bazata iya

ɗ

auka ba. Kiyi haƙuri ba ina tilasta miki bane sai kin sanar min, kidai sani cigaba da riƙewar zai iya sake nakasaki akan shaye-shayen nan. Doctor ya jima da tabbatar da idan

kika cigaba zaki cutu, sannan a yanzu ke

ɗ

in Uwa ce Mawaddat, taya kike tunanin idan yaron mu ya taso yaji wannan

ɗ

ibi'ar koda a labari ne zaiyi farin ciki. Mahaifiyarki mutuniyar kirkice data shinfi

ɗ

ama

rayuwarta alkairai da dama da a yanzu sune ke bibiya

rta da ke kanki har maƙiyanki da nata suka gagara cin galaba a kanki. Taya kike tunanin naki

ɗ

iyan zasu samu irin wannan kariyar idan har baki zama uwa ta ƙwarai ba Mawaddat. Please ina so ki canja, canjawar taki kuma zata tabbatane kawai ta hanyar fidda a

binda ke zuciyarki, dan shine yay miki nauyin da har kike jin abinda kike sha zai iya danne miki shi. Taya za'a gyara

ɓ

arna da

ɓ

arna banda wautarki......”

         Wani irin kuka mai tsuma zuciyar da ta saki ne ya saka shi yin shiru, a hankali ya furzar d

a iska tare da miƙewa ya koma daf da ita, matsota yay ya saka a jikinsa ya rungume. Sai kawai ta sake sakin masa kuka da iya dukkan ƙarfinta da baƙin cikin dake cinkushe da zuciyarta da ƙwaƙwalwa. Bai sake mata magana ba ya barta tai kukan mai isarta dan h

aka zai rage mata nauyin zuciyar. Tako yi kukan sosai dan sun kai kusan awa guda tana abu

ɗ

aya har sai da taji kanta na sara mata sannan tai shiru ta koma shashsheka. Cikin son kauda yanayin ya ce, “Uhm nace ba! Yau dai anan zan kwana ko? Naga ai gadon zai

ishemu”.

      Da sauri ta

ɗ

ago tare zuba masa harara da kumburarrun idanunta da suka sha kuka. Murmushi yayi da marairaice face yana shafa kai. “Nifa bance wani abu ba Madam. A wajen kwanciyar ma na yarda sai ayi kai da ƙafa AA a tsakkiyar mu. Kinga dai

ai babu batun kawo harima balle ace da wata manufa nazo”.

        Filo ta

ɗ

auka ta maka masa. Ya shiga karewa shi kuma yana ƙyalkyala dariya. Dai-dai nan Usman yay sallama. Hararar ƙofar Smart yayi cikin dafe kai. Hakan ya saka Lulu dariya ta amsa da cem

a Usman bismillah shigo. Babu kunya yana shigowa Smart ya hararesa da fa

ɗ

in, “Kai wai miyasa baka iya za

ɓ

ar lokacin zuwa bane

ɗ

akin mutane?”.

            “Oh ba'ai farin ciki da zuwana ba kenan na koma?”.

      “Eh gaskiya koma anjima sai ka dawo, wannan

ai shiga tsakanin masoya ne”.

     Ita Lulu abin harya bata kunya tana kallon Smart

ɗ

in a daburce, sai taji Usman

ɗ

in cikin dariya yana fa

ɗ

in, “To kama jama kanka yanzu ma anan

ɗ

akin zan koma yini”.

        “Uhm saboda ka sake tabbatarma da duniya kai

ɗ

an Sa ido ne kenan?. To aiko addu'ar tsole ido zan fara da tsiyaye ido, ba sai naga da idon da zakai sa ido ba”.

       Cikin mamakin yanda suka saki jiki da juna a ƙanƙanin lokaci bayan tasan Smart da shegen

ɗ

aukar kai wa mutane ta ce, “Wai dama kun san

juna ne kafin jiya kenan ko me?”.

      Dariya Usman yayi, yayinda Smart ke murmushi yana harararsa. Cikin marairaice murya ya ce, “Inafa ya sanni Baby luv. Jiya fa daya rabani da ke a

ɗ

akin nan ya tafi dani can ya dinga isa ta da surutu kamar rediyo. Har

sai da ya nema sakamin ciwon kai”.

          “Kinga laifina ne Momyn AA. Ni ban iya kurumta ba, naga ana neman maidani kurman ƙarfi da yaji bayan ga

ɗ

an ƙasata na gani. Ni mamaki ma nake yanda yake miki hira ke ko mu ya raina kenan dai yake mana shiru-sh

iru”.

       Murmushi Lulu tai da kallon Smart

ɗ

in, dan tasan zaman Usman a

ɗ

akin nan da saka musu baki da take dauriya kawai yake yi. Ita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login