Showing 27001 words to 30000 words out of 145491 words

Chapter 10 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

47

Abba ya bata amsa da cewar, “Aliyu na ma. Ai

yana can ƙasar turawa buga ƙwallo. Yanzu haka ma ya kirani ne yana fa

ɗ

a min sunci wasan da tun kusan kwana biyar kenan yake fa

ɗ

in mu tayasu da addu'a akai dan wasan nada ƙalibale sosai. To Alhamdullah sunci kuma shine ya saka kwallon har sau biyu bayan har

sun fidda rai ga hakan”.

“Tofa sabon zance, shi Hydar

ɗ

in ne ya tafi ƙasar Turai ƙwallo amma mu da muke a gidan bamu da labarin hakan? To Alhaji wani sabon makirci ne yazo ake

ɓ

oye mana hakan kamar wasu masu baƙin ciki ko mugun hali ko yaya ne!!?”

. A hasale Umma ke magar har idanunta da suka ka

ɗ

a jajur na tara ƙwalla.

Abbah da sai yanzu ma shi ya tuna cewar babu fa wanda yasan ina Aliyun yake bayan shi da Ammah da Bilkisu ya tsurama Ummah idanu da mamakin ganin yanda take kumfar baki. Sai dai

maimakon ya mata masifa kamar yanda ta hayayyaƙo masan sai yay yinƙurin son fahimtar da ita dalilin

ɓ

oyewar tasu cikin hikima. Amma abin mamaki Ummah ta birkice masa cikin

ɗ

aga muryar data jawo hankalin jama'ar gidan gaba

ɗ

aya zuwa sashen Abbah. Tun Umma

na jidali da Abba a

ɗ

akinsa har fa ta fito tsakar gida ta maida abin kan Ammah. Nanfa Mama itama ta ara ta yafa jin ba'asi, yayinda samarin gidan da sauran yaransu suma dai maganar tai mugun dukansu. Ammah dake da ga falonta zaune shiru kawai tai tana saur

aren jidalin da Umma da Mama keyi, sai aunty Amarya dake basu haƙuri da fa

ɗ

in ita bataga abin tada jijiyar wuyaba anan, kamata yay a kwantar da hankali aji dalilin su Abban nayin haka dan bazasu

ɓ

oye ba ai da gangan dole suna da dalilinsu. Neman dawowa fa

ɗ

an yay akan aunty Amarya, suna cewa itama ai munafukar ce, tunda tana naniƙe a jikin Ammah dan ƙwa

ɗ

ayin ganin ƴaƴanta na auren masu ku

ɗ

i dole tace haka. Maybe ma tasan da tafiyar Aliyun amma taja bakinta tai shiru saboda makircinta da munafurci. Aunty Amar

ya kusan halinsu

ɗ

aya da Ammah, itama bata da fa

ɗ

a sai in an kaita maƙura, dan haka tai musu shiru da ga farko, sai da taga suna neman keta mata mutunci a gaban yaransu itama ta fara zazzaga musu nata masifan. Nan fa gida ya sake harmutsewa har sai da Abba

h ya fito da ga

ɗ

akinsa a fusace.......





_

🥱

Shin Hajiya Yahanasu babu rami miya kawo rami ne?._

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn

Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

I

dan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

.

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

..

...!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

1





3





........Cikin rufewar ido da nuna

ɓ

acin rai Abba ya tsawatar musu. Ganin Umma na gunguni ya ce, “Wlhy duk wadda ta sake cewa tak sai ta bar

min gida a wannan daren. Kuna son maidani wani shasha ne? Kuje an

ɓ

oye muku tafiyar Aliyun kuyi duk abinda kuke jin zaku iya yi dan ALLAH marasa mutunci kawai”. Da ga haka ya koma ciki fuuu ya barsu da harare-harare. Duk abinda akeyi Ammah na jiyosu amma k

o leƙowa batai ba, ta kuma hana har su Asma'u leƙowa wajen. A haka aka kwana cikin

ɓ

acin rai wannan dare. Tun kuma a daren su Umma suka bazama sauran ƴaƴansu bayani ta waya cikin nuna hassada. Haka ma ƴan anguwa da rikicin ya

ɗ

an shiga kunnuwansu musamman

maƙwafta aka fara riƙe bakin mamakin jin Aliyu ashe baya Nigeria, duk ƙaryar da su Umma keta bazawa matan anguwa cewar ya gudu

Lagos saboda dangin matarsa sun ce sai ya saketa ashe ƙarya ce. A wannan dare Umma bata koma ta kwana

ɗ

akin Abba ba, washe gari s

ai ga yaran gidan na ma'auri nata zuwa musamman mazan tunda safe a cikin tashin hankali. Salim babban

ɗ

an Umma da take ji dashi da fariyyar yafi kowa ku

ɗ

i a gidan shine tsageran tunkarar Abbah da maganganun rashin kunya wai yana nuna musu banbanci akan Ali

yu. Sai da Abba ya gama saurarensa tsaf sannan ya zageshi ciki da bai da fa

ɗ

i masa ashe sai yau ne suka san matsayin Aliyu da mahaifiyarsa a wajensa. To bari ya ƙara tabbatar musu da cewar Ammah ta daban ce a zuciyarsa, dan itace first love

ɗ

in sa. Ta aure

sa a sanda baida komai, yayinda mahaifinta ya tallafi rayuwarsa batare da ƙyama ba a matsayinsa na almajiri, da ya nuna yana son ƴarsa ko sau

ɗ

aya bai nuna ta fisa ba ya aura masa. Tun suna zama a gidan haya

ɗ

aki

ɗ

aya har ALLAH ya horo masa gidan kansa. Am

mah tasha rufama rayuwarsa asiri da danginsa da abunta bata ta

ɓ

a nuna masa isgili da hakan ba koda a cikin wasa. Tayi haƙuri da shi ita da iyayenta akan rashin haihuwa, har sai da uwarsa ta shigo da ƙarfin tuwo ta haifesa shi da ƙaninsa Sadiq kafin ALLAH y

a bata cikin Bilkisu. Amma bata ta

ɓ

a nuna baƙin cikinta ko hassada akan wata tazo a bayanta ta haihu ba. Uwar tasu da suke gani matsayin ƴar uwarsa shi bai ta

ɓ

a jin sonta ba, da biye-biyen dangi ta kama ƙafa aka tilastashi aurenta... Wannan magana ta Abba

taima Umma zafi matuƙa, har ta kaita da fashewa da kukan wai Abba naci mata mutunci a gaban kishiyoyi. Duk da Mama da ita aka fara fitinar sai gashi ta koma yima Umma dariyar ƙeta. Dan ba ƙaramin wankin babban bargo Abba yay mata ba a ranar. Har sai da ta

kaita da kuka da hawaye. Da ga ƙarshe ta shige

ɗ

aki ita da

ɗ

iyanta suna zagin Ammah da jawa Smart mugayen addu'oin rashin nasara badan ya musu laifin komai ba sai hassada da uwarsu ta cusa musu kawai a ransu matsayinsa da

ɗ

an uba garesu. Ɓacin rai ya saka

Ammah tattara kowa a gidan ta watsar, inda cikin hikima ta nusar da aunty Amarya akan kada ta sake biyema su Ummar dan ALLAH. Tako ji maganarta dan itama ta kame kanta dana ƴaƴanta waje guda kamar yanda Ammah tayi.

       

         Tun a ranar Umma tai

kiran Hajiya Naqiba ta sanar mata komai cikin

ɓ

acin rai. Ran aminiyar cin mushen nata ya

ɓ

aci itama. Inda ta balbale Umma da fa

ɗ

an miyasa ta kasa riƙe kanta ne ta fito tai magana haka har miji na mata tonon silili a tsakiyar ƴaƴa da kishiyoyi maƙwafta na s

aurare. Cikin damuwa da hawayen da suka cika mata ido ta ce, “Rainane ya

ɓ

aci wlhy Hajiya Naqiba. Kiga wahala da kashe ku

ɗ

in da nai akan yaron nan amma sai da ya tafi wannan shegiyar tamaular da na dutse ya tabbatar min itace silar arziƙinsa da bama gidanm

u ba hatta ƴan anguwa nan sai ya riƙe da dukiyarsa. Wane irin koma baya ne ya sameni da har haka zata kasance. Wai yaushe ma ƙullin malam Na-zuru ya kwance akan yaron nan?. Haka fa zancen aurensa sai ji kawai mukayi, yanzu dan cin amana da makircin wannan

shegiyar matar dake wani sim-sim kamar ta ALLAH za'ace wai yana Turai......”

     Ƙaramar dariyar data katse Umma Hajiya Naqiba tayi, sai kuma tai saurin fa

ɗ

in, “Yi haƙuri wlhy kece kika ban dariya da kikace sim-sim. Bayan kinsan Hafsatu ba sim-sim bace b

a kawai dai tana kwasar ƙurarku ne ta watsar. Amma matar da in ta tashi muku wankin babban bargo sai kun kasa sukuni kike jinginawa da sim-sim, kawai dai shegen girman kai ne da ita kamar yanda

ɗ

an nata ya gado saboda taga ta fiku komai. Ubanta mai arziƙi,

tanada ƙyau, gata da ilimi kamar zai kasheta duk da ma bata son nunawa.....”

       “To wai ni ban gane ba, yabonta kike ko minene?”.

    “A'a rufamin asiri, wane yabo zanma kishiya nikuwa. Kinga mubar zancen tunda kin gagara fahimtata. Yanzu dai bamuga

ta zamaba kenan. Dan na fahimci makircin da muka ƙullo a gidan Garko ba dukane yay tasiri ba ko kuwa yaya miya faru?”.

             “Dan tasiri fa yayi tasiri, tunda gashi har sun ƙwace

ɗ

iyarsu daga hannunsa. Abinda dai zamuyi shine shima fa makircin sai

an ha

ɗ

a mishi da ƙulli....”

       “Ƙulli wane iri? bayan wanda mukayi”. Ummah ta katseta da sauri. Ɗan jimmm Hajiya Naqiba tai da fa

ɗ

in, “Kai kuma fa haka ne, to kodai tsohuwar nan bata bama yarinyar nan rubutun nan ba ne? To aiko da sakel, dan dolene k

iyi duk yanda zakiyi a satin nan mu shiga wajen Malam Na-zuru. Dan ba'a bori da sanyin jiki, dolene mu sake tashi tsaye akan wannan

ɗ

an iskan yaron kuwa.”

      “A yanzu kam da ya hau sama bana jin zai bar wata fita a gidan, sai dai ki taimaka min kije za

n kirashi ta waya mu fara magana kafin kije”.

      “Shike nan hakan ma yayi kuma dabara ce. Dan ko wani abu ya biyo baya ma baza'a zargeki ba kamar wancan sai dai suyita tunani cikin abokan tamaular tashi ne”.

      Haka suka cigaba da tattauna mugayen

ƙ

udirinsu akan Smart da Ammah iri-iri kamar basa tuna mutuwa mai gaggawa da kan iya ziyartar bawa a kowane lokaci a kowane irin yanayi mala'ikan mutuwa shi mai cika umarnin UBANGIJI ne.......

     (ALLAH ka gafarta mana ka tsarkake mana zukatanmu, ka ha

namu damar sa

ɓ

a maka balle ta kaimu ga shirka ko cutar da wani mun akan abinda bazamu ta

ɓ

a iya sakawa ko hanawa ba.

😭🙏

)  

         

          *_CANADA_*

     Dada ta iso ƙasar Canada kamar yanda taima Dr Olivia alƙawari, sai dai a ranar babu damar

ganinta dan bata duty kamar yanda ta sanar mata. Kai tsaye gida ta nufa inda ta samu tarba a wajen Lulu ta musamman. Zuciyarta ta mata sanyi ganin yanda jikar tata ta saki jikinta a yau ba kamar yanda suka rabu ba. Sai dai duk motsin Lulun idonta na'a kan

cikinta ne, amma batace komai ba dan Alh. Sulaiman yace mata kartace ma Lulun komai har sai ya iso. Tsaf Lulu na lure da ita amma ta basar sai ma tambayoyi data shiga jero mata akan yaya jikin Baba Garko. Dada ta amsa mata da cewar, “Ai jiki yayi sauƙi dan

yanzu haka ma an sallamemu muna gida, har shi yana ma batun komawa Nigeria dan ya gaji da zaman turan”. Murmushi Lulu tayi cikin tsokana ta ce, “Dada kawai dai yana son ya gudu ne saboda tsoron kar sanyi ya ƙarasa rugurguza miki shi.” Ranƙwashi Dada ta sa

kai mata amma sai ta kauce da sauri tana dariya. Haka sukai hirarsu yau cikin nisha

ɗ

i har Tajuddeen ya iso. Anan

ɗ

in ma Lulun ta basu mamaki dan bata tashi ba kamar yanda takeyi a duk sanda ya shigo gidan. Koda ya gaisheta ma sai ta amsa masa harda cewa “y

kk?”. Duk da ataƙaice ta tambayi lafiyar tasa wani irin sanyi da shauƙi ne suka riskesa a lokaci guda. Ya saki wani irin lallausan murmushi da sauke ajiyar zuciya. Ƴar sakewar Lulun ya sashi kwana a gidan yau, washe gari sun wayi gari da zuwan Alh. Sulaima

n tamkar a ƙasar ya kwana. Shima Lulu ta gaishesa sama-sama yana binta da wannan shegen kallon nasa ƙasa-ƙasa. Yayinda shima Tajuddeen ke

ɗ

an binta da kallon mam

aki musamman cikinta da yaga ya turo. Dukansu Lulu a hankalce take dasu, dan cikin ma ta saka r

igar da zata bayyanashi ne garesu su gani da ƙyau saboda neman magana. Sai kuma wani

salon yamutse-yamutse takeyi na ƙularwa ita a dole mai ciki (

😂

Lulu problems kenan

🤣👏

).

Abinda Lulun keyi ya matuƙar sosa zuciyar Alh. Sulaiman, dan kasancewa

rsa gogaggen mutum mai hu

ɗɗ

a da jama'a a fannoni da dama ciki harda matan banza. Ya fahimci da wani manufa yarinyar ke nuna musu ciki su tabbatar yana nan. Ya cije lips

ɗ

insa a hankali tare da miƙewa yana kallon Dada. “Zan

ɗ

an je na wani waje na dawo Dada.

Kai Tajuddeen ka jirani dan zamuyi magana”.

       A tare suka amsa masa da adawo lafiya, yayinda Lulu da ke shan kunun nata na fama ta

ɗ

an la

ɓ

e baki hankalinta a television kamar bata san mi suke ciki ba. Har ya fice bata tanka ba kuma, sai a zuciyarta

take ayyana (Kuyi duk ku gama ƙulla makircin naku ina biye daku har a gaba danan dan inaji a jikina za'a samu canjin wajen zama in har akwai abinda kuke shirin)...

Alh. Sulaiman na fita asibiti ya nufa wajen Dr Olivia, kusan a tare suka iso da it

a cikin asibitin. Koda suka ƙarasa cikin Office cikin tsatstsareta da idanu ya ce, “Ya akai cikin yarinyar can bai fita ba? Bayan na baki duk abinda kika buƙata da ga gareni?”.

      Ɗan murmushi baturiyar likitar tayi mai cike da ma'ananoni. Kafin ta

ɗ

ag

o tana kallonsa cikin ido. “Ciki kam na zubar da shi, kuma na saka amata wankin ciki da gwaji domin tabbatar da fitarsa. Sai dai in wani ta sake samu kum.....”

          “You are vary stupid Olivia. Kalleni da ƙyau na miki kama da bakar fatar da zaki rain

ama hankali ko ki kalla wawa?. Niba likita bane, kuma banda ilimin likitanci, dan haka yaya akayi?!! Ciki bai fita ba!!?”.

    Yanda yay maganar a tsawace da buga tebirin ya sata

ɗ

an zabura ka

ɗ

an. Sai kuma ta watsa masa harara ta koma cikin kujerarta ta l

afe. Sosai ransa ya sake

ɓ

aci matuƙa, zuciyarsa sai zallo take da tuƙuƙi a cikin ƙirjinsa. Ya nunata da yatsa da fa

ɗ

in,........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

F

URAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼

𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

1





4





.......“Look Olivia, kin san dai zan iya aikata miki komi ko? Ciki harda datse jijiyar numfashinki. Kin sanni na sanki ciki

da bai, ki fa

ɗ

a min yanda akai ciki bai fitaba?”.

         “Mi kake so na sanar maka bayan wanda na fa

ɗ

a?, Na fa

ɗ

a maka iya abinda na sani ai, kasan irin ha

ɗ

arin dana saka kaina wajen maka yanda kake so bayan kauce ƙa'idar allurar daya kamata nai mata. Ka

ifa ka kawo allurar nan kuma na cika umarninka nai mata, a gabanka komai ya faru kuma ko balle kace na yaudare ka”.

     “Ƙarya kike Olivia, sai dai idan fakar idona kikai kika canja allurar dana baki. Dan babu macen da aka ta

ɓ

a gwada wannan allurar a

ka

nta hakan ta kasance kema kin sani. Sannan ƙarya kike bakuyi mata wankin ciki ba”.

          Shiru tai kamar bazatace komai ba, sai hucin

ɓ

acin rai takeyi kamar yanda shima yake yi. Wayar landline ta jawo tai kira, kai tsaye ta bada umarnin a sameta a Off

ice. Mintuna baifi uku ba wani nurse baƙin fata ya shigo. Cikin girmamawa yayma Dr Olivia barka da shigowa tare da

ɗ

agama Alh. Sulaiman hannu a taƙaice. Dr Olivia ta dubesa bayan ta zaro wani file a gefenta ta miƙa masa. Amsa yay cikin rashin sanin mizaiyi

da shi.

     Ta ce, “Bu

ɗ

e”.

   Babu musu ya bu

ɗ

e tare da

ɗ

an duddubawa, sai kuma ya

ɗ

ago yana kallon doctor. Kafin yace wani abu ta tareshi da fa

ɗ

in, “Ban sakaka yima mai wannan file

ɗ

in wankin ciki ba a ranar data samu miscarriage?”.

         Ɗan jim

m

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login