Showing 24001 words to 27000 words out of 145491 words
jinjina a kaikaice ganin uwar
ɗ
akin nata ta fahimci abinda take son ta fahimta
ɗ
in cikin sauri, dan haka itama ta fara bata labarin wani Hausa film da take kallo a YouTube kawai. Sai daga baya Ummita ta ajiye mata ƙaramar takarda. Ɗauka Lulu tayi tana du
bawa dan cikin littafi ta saka mata yanda ba za'a gane ba.
_“Aunty dole fa sai munyi taka tsantsan, dan inaji a jikina an saka mana recorder a cikin gidan nan da take recording duk wani magana da muke iyayi koda bata shafi komai ba, maybe ma hard
a cctv camara”._
Lulu ta jima tana kallon takardar da Ummitan ta ajiye tare da shiga dogon nazari akan abinda tace
ɗ
in dama abubuwan dake faruwa. Wanda ya kamata dama tun farko ta nazarcesu a matsayin ta na Lawyer. Sai dai rashin fahimtar dalilan da
zata iya hangar abubuwanne kawai yasa bata kai can
ɗ
in ba, da kuma halin rashin lafiyar da take ciki shima. Zaram ta miƙe daga falon zuwa bedroom
ɗ
inta, tamkar wadda akaima allura ta fara kaikawo tare da tsunduma cikin gidauniyar nazari. Komai take bi dal
la-dalla, tun daga randa Dada ta
ɗ
akko ta da ga gidanta har zuwa zamanta Abuja na kwana biyar a hannun Hajiya Shuwa batare da Dada ta barta ta nufi gidan Uncle
ɗ
inta Khamil ba. Zuwansu Canada da kai-kawon da Uncle Sulaiman keyi anan
ɗ
in shi da Tajuddeen. Y
unkurin zubar mata da ciki da
ɗ
auke mata passport da yayi daga ita har Ummita, bibiyar ta da taga anayi da canja security
ɗ
in ƙofar gidan da akaiyi da bata isa fita ba daga ita har Ummita sai da izinin Dada, amma kuma ai shi Tajuddeen kai tsaye yake zo mus
u. Maganar da Dr Olivia tayi yau da Dada, zancen Ummita akan recorder da cctv camara da take hasashe. Tsaf Lulu ta ha
ɗ
e wa
ɗ
an nan abubuwan waje guda tare da tattara hankalinta a jikinta ta saka rigar lauyanci. Tana zaune a gado pen da book a hannunta tana
rubuce-rubuce akan ha
ɗ
a wancan da wannan ya bata ma'ana Ummita ta shigo
ɗ
akin da sallama
ɗ
auke da kofin kunun gya
ɗ
a da ya zama abincin Lulu. Sai tururi yake da ƙyamshi mai da
ɗ
i. Ummita ta ajiye mata saman coffee table da
ɗ
an kaiwa tsugunne a gabansa ta far
a tsiyaya mata a ƙaramin kofi. Cikin ra
ɗ
a-ra
ɗ
a ta ce, “Aunty karfa ki tada hankalinki akan maganar nan da kikaga na rubuta tunda bawai mun tabbatar bane ba ko gani da idonmu. Amma ina son daga yanzu mu sake taku a gidan nan musamman akan wannan cikin na ji
kinki. Aunty duk da ban san miye dalilin son zubar da shi da ake ba ina son ki gane muhimmancinsa a gareki kamar yanda kika fa
ɗ
a a
ɗ
azun. Dan da ace bai kasance mai muhimmanci ba baza'aita kawo masa hari irin haka ba na san salwantar da shi gaba
ɗ
aya. Sann
an ina son ki nutsu a matsayinki na lawyer ki fahimci wanene kawunki da
ɗ
ansa da manufarsu, dan tabbas a nawa guntun nazarin na fahimci kamarfa suna amfani da Dada ne kawai a wannan al'amarin, kai shi kansa Tajuddeen
ɗ
in kamar uban amfani yake da shi a kan
ki kawai wlhy”.
Tunda Ummita ta fara magana Lulu ta zuba mata idanunta ne kawai. Dan gaba
ɗ
aya lissafin Ummitan yazo dai-dai ne da nata. A hankali itama ta furta “Ummita duk ya akai kika san wannan?”. Murmushi Ummita tayi da ya ƙara fidda ƙyawunta
da gogewar data sake yi na zama a turai. Cikin nisawa ta ce, “Aunty kenan. A kanki zan iya yin fiye da hakan, dan ke wata madubi ce ta rayuwata data haska min kaina da ga ru
ɗ
anin munana zuwa na MACE MUTUM mai daraja”. Hannu takai ta share hawayen da suka s
akko mata, sai kuma tai murmushi mai ciwo. “Aunty ki bari zamuyi magana amma ba'a gidan nan ba, sai dai ki yarda aikine tuƙuru a gabammu wlhy, amma bana son muyisa cikin gaggawa in har muna son ku
ɓ
uta da ga wannan tarkon cikin ƙoshin lafiya batare da an ra
sa wani a cikinmu ba.” ta miƙe a hankali ta nufi ƙofa. Da kallo kawai Lulu ta bita cikin wani irin yanayin sake shiga firgici, dan har wata ƴar zufa-zufa ke tsatstsafo mata a goshi. Sai kuma ta lumshe idanunta dai-dai sanda Ummita take ficewa a
ɗ
akin gaba
ɗ
aya ta zame ta kwanta. A karan farko ta saki lallausan murmushi irin wanda ke tabbatar da Lulu ƙamshi ta dawo kenan da ga barcin daya figeta na wucin gadi ba Mawaddat ta yanzu ba mai yawan karaya da yin sanyi. Dan tabbas a yau Ummita ta zame mata tamkar w
ata fitilar tochlight
data haska mata wajen ajiye ƙafa da
ɗ
aukewa, sannan allura mai ƙarfin gaske da ta zaburar da ita tare da wanke mata idanunta da ke lullu
ɓ
e a
ɗ
an watannin nan cikin yanayin barci ru
ɗ
ani. Laulayin cikinnan da daina shan abubuwanta ya so
maidata wata sabuwar Mawaddat ba Lulu ƙamshi ba. Idanunta ta sake bu
ɗ
ewa a hankali ta ƙure p.o.p
ɗ
in
ɗ
akin da kallo. A zuciyarta ta ce, (Tabbas Ummita gaskiya kika fa
ɗ
a, yanzu ba lokacin gaggawa bane ko burin guduwa. Lokacine na cigaba da kwantar da kai m
atsayin MAGE MAI KWANCIYAR ƊAUKAR RAI har sai nasan SIRRIN DAKE ƁOYE. Dolene na fara sanin manufar Uncle Sulaiman a kaina tare da tantance Dada kafin a fara wasan) ta saki wata ƴar siririyar dariya da fa
ɗ
in, “Mutanen nan wato har yanzu baku san wacece aina
hin Lulu ƙamshi ba ko? Karku damu saura ƙiris ku sani har ma ku bama wasu labari. Hhhh” ta sake sakin dariya tana kai hannunta saman cikinta da cigaba da fa
ɗ
in, “Idan na gama da su kaima zan dawo kan naka UBAN, dan ajiyarka da yay anan ta ƙarfin tuwo bai s
ha a banza ba duk
da yamin sakin dana buƙata salin alin”. Wani
ɓ
ul-
ɓ
ul cikin yayi kamar
ɗ
azun har sai da ta zabura alamar tsorata, sai kuma ta harari cikin da fa
ɗ
in, “Idan ba kayi ko kikayi ba ai ba'a tabbatar min jinin gadararre bane. Dan haka a nutsu ban
a son iyayi okay”........
✍
️
_(
😂
Smart
ɗ
anka ko ƴarka sun higa uku, duk tsiyar da ake maka da alama zata dawo kansu yanzu
😂
. Tofa dangin Smart kuma sai ku shirya MATA bisa kanku, dan akan cikinku zamu huce komai da kukai mana ehe
🚴🚴🚴
🥱
)._
_
LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 80
0
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANK
S FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝕭𝖔𝖔𝖐
𝖙𝖜𝖔
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
1
️
⃣
2
️
⃣
........
.*_LONDON_*
A kwana a tashi ba wuya wajen UBANGIJI. A
ɓ
angaren Smart komai na tafiya dai-dai da fatansa dama na duk masoyansa. Sosai ya ƙara canjawa a komai na halittar jiki, gogewar fatarsa da sake zamansa tsayayyen namiji ƙyaƙyƙyawan, ƙiba dai
kam bai ƙara ba, sai ma canji wajen zama dana abinci da ya saka shi
ɗ
an ramewa ka
ɗ
an dan yasha wahala kafin ya saba ci, yanayin ramar tasa sai ya sake fidda masa ƙuruciyarsa. Harma wani zai iya
ɗ
auka shekarun da yake amfani da su a ƙwallon sune nasa na gas
kiya. Kamar koyaushe Lulu na nan daram a ransa, sai dai
ɗ
ammarar da ya
ɗ
aura akan tattara al'amarinta da duk wani wanda ke kusa da ita ya sashi dakewa tamkar a yanzu babu komai dake gaban nasa sai harkar ƙwallo da ibada da sam baya sakaci da ita. Abu
ɗ
aya
ke damunsa a kanta shine duk dauriyarsa a kowane dare kafin barci ya
ɗ
aukesa daren nan mafi daraja daya ratsa a tsakaninsu ya dinga masa kai-kawon kenan, wataran har takan kaisa ga mafarkinta a wannan yanayin har sai ya kaisa ga wanka kafin sallar asuba. W
ani lokacin kuwa har mafarkin gasu a tare yake da ciki a jikinta kotana shayarwa. Duk randa yay irin mafarkan nan yakan tsinta kansa a cikin nisha
ɗ
i duk da yana ganin abune mai wahala da yuwuwarsa ba lallai ba, bai kuma ta
ɓ
a hasashen zata iya kasancewa da
cikin na a ha
ɗ
uwarsu
ɗ
aya kacal,
dan duk da ƙarfafashi da zuciyarsa da su Ammah keyi baya jin hasashensa zai iya tabbata akan sake kasancewar su inuwa
ɗ
aya da ita balle har a kai ga haihuwa kuma. Dan ya jima da fahimtar Lulu nada taurin kai dana zuciya mat
uƙa akan abinda take ƙi ko take so....
A yanzu haka su Smart sun fara wasan da suka kwashe tsahon watanni suna training akai. Wasane da gaba
ɗ
aya ƙasar Unitet Kingdom hankalinsu ke akansa, kasancewar ya shafi kowa-da-kowa. _Smart Mawashi no. 9_ da
ya kasance wannan ne wasanshi na farko a cikinsu tun a wasan farko ya fara bada mamaki. Inda ya zama mutum na farko da ya jefa ƙwallo a raga. Ba'a
ɗ
auki dogon lokaci ba ya sake na biyu. Babbar magana kenan, dan kuwa fa a wannan rana gidajen jaridu da na ta
bijin harma da rediyo da yanar gizo na ƙasar ta UK a duniyar ƙwallo ka-ce-na-ce ake akan wannan sabon yaro na Queen City, dan ya girgiza zukata fiye da tunani. Farin ciki da Coach
ɗ
in su ya shiga tare da Teammate
ɗ
insa da fans a wannan rana ba'a magana. Sh
i kansa yana cikin farin ciki mara misali, dan daga ƙwallon farko har ta biyu da ya jefa sai da yay sujida wa UBANGIJI. Bayan gama Home mach da sukaci 3-1 sati mai zuwa suka tafi away mach, a wannan rana ma al'amarin sai godiyar ALLAH, dan ranar ma dai Sma
rt ya zira ƙwallo sau
ɗ
aya duk da dai ansha wahala matuƙa da gumurzu. Tofa, abinfa ya fara zama babban al'amari. Dan al'amarin Smart Mawashi ya fara ratsa zukatan turawan ƙasar England. Wasan link ya cigaba da tafiya fiye da yanda Smart ke fata, dan matuƙa
team
ɗ
in nasu na taka rawar gani, saboda sune na
ɗ
aya a tebiri, dan sunada maki kusan talatin da biyu, sun kuma bama team dake bimusu tazarar kusan maki goma sha biyu. Suna taka rawar gani ta yanda a duk randa zasu buga wasa zakaga stadium
ɗ
in ta cika maƙ
il fiye da kowace rana. Smart ya jefa ƙwallaye goma a wasa goma sha biyu da suka buga, sunci wasa goma, sunyi drow a biyu. Haka dai wasa ya cigaba da tafiya cikin nasarori daban-daban tare da ƙalubale. Ranar da za'a buga wasan daya kasance kamar na dabi ko
hammaya tsakaninsu Model Unitet cika iya cika stadium
ɗ
in tayi. Dan duk wani masoyin ƙwallo na ƙauye dana birni a wannan ƙasa dama maƙwaftan ƙasar sun taru domin ganin wannan wasa na da sabon
ɗ
an wasan dake lokaci da Queen City zata buga da Model Unitet
ɗ
in da kowa yasan akwai hamayya mai ƙarfi tun shekarun baya tsakanin team
ɗ
in guda biyu. Bayan kammala al'adu irin na ƴan wasa su Smart suka shigo cikin fili. Bakinsa
ɗ
auke yake da addu'a kamar kullum, yayinda yake sake jin wani irin karsashi da himmar gan
in yanda ya tara masoya a ƙasar daba tashi ba. Wasa ya fara gudana yanda ya kamata, sai dai a mamakin kowa yau Smart sai wani jan jiki yake yi, gashi shine lamba tara da kowa zai iya ta
ɓ
awa. Ka
ɗ
an-ka
ɗ
an masoyansa dama na team
ɗ
in sa suka fara ƙananun magan
ar yau kuwa lafiya?. Shi kansa Coach nasu hankalinsa ya fara tashi ganin yanda Smart ke gara ƙwallon a kasalance, sai dai abin jin da
ɗ
in sun tare ko'ina har yanzu suma abokan hamayyar tasu basu zira ƙwallo ko guda ba, sunata dai kai hari. A haka har aka je
hutun rabin lokaci babu wanda ya zira ƙwallon. Dabaibaye Smart da tambaya Coach yayi akan ko baida lafiya ne yau. Amma sai yay murmushi ya ce lafiyarsa ƙalau kawai dai a haka wasan yazo. Sake jan hankalinsu Coach yay akan karsu bari suyi wahalar banza bay
an nasarorin da suka kwararo a baya, saboda in har suka bari Modal Unitet sukaci galaba a kansu zasu sanyaya gwiwar masoyansu ne, dan shi dai yau bai gane komai ga Smart ba. Tofa wasa ya canja salo, dan ana dawowa kowa ya nuna da zafinsa ya dawo. A mamakin
kowa sai akaga Smart ya ware kamar bashi ba. Abinka da rainon gero da masara a tsaye yake kan ƙafafunsa babu jin gajiyawa ko nuna rauni, gara ƙwallo yake a fili da iyakar ƙarfin zuciya dana ƙwanji. Cikin mintuna biyu da dawowa su Smart suka zira ƙwallo
ɗ
a
ya, sai dai bashine ya zira ba. Wannan zira
ƙ
wallo ya sake saka wasan
ɗ
aukar zafi suma Model Unitet team
ɗ
in suka rama a mintuna goma da dawowa. Tamkar an tsirama Smart allura ne shi da Teammate na shi a wannan ga
ɓ
ar. Bata kashi ake na gaske kowa nason gan
in ya sake nasara da kai
ɗ
an uwansa ƙasa, amma hakan bata samu ba sai a kusan mintuna ukun ƙarshe da za'a tashi cikin amincin ALLAH Smart ya saka ƙwallo a raga. Wani irin ihu stadium
ɗ
in ya
ɗ
auka tamkar garin London zai tsage kasancewar yau wasan na cikin
gida ne, dan Model Unitet
ɗ
in suma ƴan nan cikin London City
ɗ
in ne. Sakanni ashirin da hu
ɗ
u saura Smart ya sake jefa ƙwallo ta biyu uku kenan da
ɗ
aya. Ya arrahaman zokaji yanda stadium
ɗ
in ke girgiza saboda matsanancin ihu da masu kallo suka
ɗ
auka. Yayind
a teammate
ɗ
in Smart suka wani irin rungumeshi a tsakkiya bayan ya
ɗ
ago daga sujidar daya zube ƙasa ga hawayen farin ciki sun wanke fuskarsa. Dolene yay farin ciki, a cikin mintina ukun ƙarshe saura a tashi kacal da kowa ya gama fidda ransa za'a tashi 1-1
amma ya zira ƙwallo har sau biyu, wannan abun yayi kukan farin cikine tabbas..
Wannan itace mafarin nasarar tabbatuwar cikar mafarkin Smart a harkar ƙwallon ƙafa. Dan gaba
ɗ
aya ƙasar England da kafafen ya
ɗ
a labarai suka
ɗ
auka. Tako ina ƙasar ta
ɗ
auki zance akan wannan sabon yaro da Queen City ta samo a wannan karon. Wanda daga fara wasan link zuwa yanzu ya zira ƙwallaye
ɗ
ai-
ɗ
ai har goma sha uku kenan. Wannan nasara bata tsaya a iya ƙasar UK ba, hatta da sauran duniyar ƙwallo ma ta kur
ɗ
a a cikin
labarai dama masu bibiyar wasanni. Inda masana ƙwallo keta ƙara fashin baƙi akan _Smart Mawashi_. Dan al'amarin ya girgiza mutane da yawa kasancewar wannan shine farkon wasan link daya buga a ƙasar ƙetare bayan na ƙasarsa Nigeria a baya. Coach Abdull-Hamee
d da takanas ya tafi ƙasar England ganin wannan wasa na su Smart yau saboda yanda yake ta nuna musu fargabar yinsa a dalilin jin labarin su waye Model Unitet
ɗ
in shi da Uncle Yousuf da Ahmad harda hawayensa. Yana jin alfahari da kasancewar Smart rainonsa n
e. Yayinda shima Smart kejin alfahari da hakan. Koda sukai waya da Ammah sai kawai ya sakar mata kuka. Ita sai ma abin ya bata dariya. Duk irin kafiya ta Aliyunta da taurin zuciya kaga yana kuka ai wannan al'amari ya kai babba a jerin farin cikin sa ko dam
uwa. Wannan dai tasan na farin ciki ne. Addu'a ta dinga jera masa daga ita har Abba duk da sudai ba sanin kan abun sukai ba.....
(To nima dai yau nace Smarty ina tayaka murna a madadin Lulu ƙamshin mu, harda ma tafin ban girma
🥱
👏
)
*_NIGERIA_*
A yau wayar Smart da Abbah ita ta haskakama matan gidan mi ake ciki, dan Umma na tare da shi ne a sanda Smart
ɗ
in ya kira sa kasancewar itace da girki yau
ɗ
in. Ƙagara tai Abba ya gama wayar jikinta har karkarwa yake ganin numba
r da aka kira Abban kuma taji ya ambaci Aliyu ta fara da +44.. yana gamawa cikin rawar harshe ta ce, “Alhaji wai wane Aliyu kuma ka samu da lambar wajen ƙasar nan haka?”.
Kai tsaye cikin rashin damuwa