Showing 126001 words to 129000 words out of 145491 words
/>
uri”.
Ta furta a hankali. Ajiyar zuciya ya sake saukewa da fa
ɗ
in, “Ya zanyi, na haƙura. Ina dai fatan babu wata matsala ko? Dan wlhy gaba
ɗ
aya na kasa nutsuwa duk da nasan wawan baiyi zaton kina gidansa ba”.
Murmushi Lulu tayi har yana iya jiyo sau
tinsa. Cikin ƙara tausasa harshe ta ce, “Bayan ka bashi ƙafa taya zai iya gano ka. Dolene na bama wanda ya saka maka suna Smart ƙyauta gaskiya. Mutum yana nemana ruwa a jallo amma ka turoni gidansa na kwana kuma. Sannan kada ka manta kawuna ne kake cema wa
wa”.
Ƙaramar dariya yayi shima. Ya ce, “ALLAH sarki masu kawu yi sorry. Sannan banda wata mafita sai hakan ai. Dan nasan bazai ta
ɓ
a kawoma ransa zaki zo gidansa ki kwana ba. Yanzu dai sai kiyi taka tsan-tsan kuma.”
“In sha ALLAHU mijina. Ji
ya gaba
ɗ
aya kewarka ta hanani isashen barci”.
“Uhm kamar da gaske. Ni ban san da
ɗ
in baki. Ina Aliyu yaga wannan matsayin. Ke dai kawai kice tsoro ya hanaki barci kina a gidan dodoki”.
“Oh hakama zakace ko? Shikenan ai zan rama.
Bazan ma dawo ba sai bayan wata tara kama kanka”.
Dariya sosai yakeyi da fa
ɗ
in, “Haba Baby luv ki tausayamin mana. Ni kaina kin ganni nan yanzu haka nama kasa kwanciyar sai lissafi nake da kallon hotunanki kawai. Na gayyato Baban Ammah ya tayani kwan
a ya addabeni da
ɓ
uruntu.”
Cikin dariya ta ce, “Kai miya kaika wannan gangancin siyen gida a sama.”
“To yana iya kewar Mamansa ta isheni ne. Ni da ƙyar ma idan zan iya haƙuri ban taho Nigeria
ɗ
in nan ba”.
Idanu ta waro sosai kamar tan
a gabansa. Ta ce, “Are you serious zaka iya barin wannan kwallon ka taho Nigeria?”.
“Humm yarinyar nan kina wasa da Aliyu ko? Zan baki mamaki”.
“A'a A'a nagode basai ka bani ba. Ai nasan zaka aika wlhy yi zamanka na yafe. Nima ba jimawa zanyi
ba ai. Yanzu dai ina son naje naga Ammah yaya za'ayi?”.
“Kefa rigimarki yawa gareta Mrs Mawashi. Keda ake
ɓ
oyonki ina kuma zaki je yawo?”.
“Zuwa wajen uwata ne yawo. To nidai kasan yanda zakai dani gaskiya”. Ta fa
ɗ
a cikin shagwa
ɓ
a har yan
a iya jiyo sautin yanda take buga ƙafa ƙasa.
“Kirufamin asiri Baby luv nayi barcina lafiya, kinga dai na sakama raina haƙuri tunda kika taho ko kuka banyi ba”.
Sosai Lulu take dariya. Ta ce, “Kuka fa?”.
“Eh mana, na dai zama kalar tausa
yine kawai ko wanka yau ma bazanyiba. To in nayi wazan mawa baƙya kusa”.
Dariya ta sake ƙyalƙyalewa da shi. Smart
ɗ
inta kenan Zuma ga zaƙi ga harbi. Duk wanda kake buƙata za'a sayar maka akan farashin da ya dace. Sun jima suna hirarsu kafin ta tashi
tayi shirin zuwa asibiti. Dan bazata iya sake komawa barci ba....
★
Yaran Alh. Sulaiman nacan sun kasa sun tsare a tituna jiran fitowar Lulu da ga gidansu ko gidan Uncle Yousuf. Anan ko su har sun fice gidan Alh. Sulaiman sai fitar motar matarsa y
a jiyo. Ƙwafa yayi dan yayi alwashin koya mata hankali itama dan yasan ita ke zuga masa yara suna mai rashin mutunci. Ranar matan sun masa akan dawowarta gidan. Jiya kuma Tajuddeen ya masa akan Dada. Bai damu da fitar tata ba dan yasan asibiti ta wuce. A a
sibiti sun samu jikin Dada yau dai Alhmdllh, da sauƙi irin na malam bahaushe da ake fa
ɗ
i. Amma dai har yanzu bata gane komai, sai ambaton sunan Sulaiman da take a hankali hawaye na ziraro mata. Duk wanda ya shiga dubata sai ya fito da mamakin yanda ta damu
da al'amarin yayan nasu Sulaiman haka, bayan rashin mutuncin da yake zuba musu salo-salo. Sai da ta koma barci ne Baba Garko ya ce iyayen su sameshi gaba
ɗ
aya a gida. Ganin haka sai itama Lulu tai kiran Smart kawai akan zuwa wajen Ammah. Sai da yay
ɗ
an ji
mmm sannan ya amsa mata da “Naga dai kin matsa da ganin Ammahn nan,
ɗ
an bani 10minut haka”.
Baki ta murgu
ɗ
a masa tamkar tana gabansa....
*_GARKO HOUSE_*
Ƴaƴansa ne gaba
ɗ
aya. Alh. Sulaiman da wanda suka rasu biyu mahaifiyar Lulu
da Sultana ne kawai babu. Sunyi kusan zaman mintuna hu
ɗ
u kafin ya fito. Bayan yakai zaune suka sake gaishe da mahaifin nasu. Da kai ya amsa musu yana gyara zama dan zuciyarsa sam babu da
ɗ
i. Sai da ya gama ƙare musu kallo
ɗ
aya bayan
ɗ
aya kafin yay gyaran mu
ryar da ta sakasu sake maida hankalinsu garesa.
“Na taraku anan ne a dalilin abinda yay sanadin kwanciyar mahaifiyarku asibiti duk da ni har yanzu ban san minene ba shiyyasa na buƙaci ganinku mu gani tare dan zata iya yiwuwa nima na tsinta kaina a
yanayin da yafi nata ma...” cikin tashin hankali da ru
ɗ
ani duk suke kallonsa. Bai damu ba ya cigaba da fa
ɗ
in, “Nasan wasunku sun san rikicin dake tsakanin
ɗ
an uwanku da matansa wasu basu sani ba. A watannin da suka gabata rikicin da bamu san tushensa ba y
a
ɓ
arke a tsakanin Sulaiman da matansa su dukansu har suka wuce gida. Sai daga baya uwar ƴaƴansa ta dawo amaryar da al'amarin yafi tsamari a kanta taƙi ta koma. Na barsu ne naga iya inda abin nasu zai kai sai kuma gashi jiya ta samemu anan gida. Flash
driv
e ta kawo mana ta tace shine sanadin rikicin nasu. Da ga haka batai mana wani ƙarin bayani ba ta tafi. Bayan wucewartan ne mahaifiyarku tazo ta
ɗ
auki Flash
ɗ
in ta wuce da shi sai mai aikinta ta isarmin da saƙon gata can ta fa
ɗ
i babu rai. Duk abinda zai sak
a mahaifiyarku a wannan mummunan yanayin bazai kasance mai sauƙi ba. Shiyyasa tun jiya na kasa dubawa ni ka
ɗ
ai na za
ɓ
i mu duba tare da ku”. Ya ƙare maganar yana jawo tab
ɗ
in Dada da har yanzu flash
ɗ
in ke a jiki. kusa da shi duk yay musu nunin su dawo. Hak
a suka zauna wasu kusa da shi a ƙasa wasu a kujera. Babu wanda zuciyarsa bata ka
ɗ
a ba a lokacin da fuskar marigayiya Mawaddat ta bayyana. Kafin sukai karshen videon babu wanda jikinsa baya rawa a cikinsu, ga hawaye duk ya cika musu idanu. Auta da yafi kowa
shaƙuwa da Sultana a gidan baima san sanda ya fas
he da kuka ba tamkar ƙaramin yaro. Kasa jurewa Baba Garko yayi ya miƙe jikinsa na karkarwa. Sai dai dole sukai saurin riƙosa saboda hajijiya dake neman zubar da shi a ƙasa, shima sai kawai ya fashe da kuka.
Kukan mahaifin nasu ya sake tayar musu da hankali. Suma duk suka fara sharar hawaye..........
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN
KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya n
e kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝕭𝖔𝖔𝖐
𝖙𝖜𝖔
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
5
️
⃣
8
️
⃣
.........Kiran Smart ya saka Lulu tashi ta koma gefe. Kafin ma tace wani abu ya furta, “Akwai matsala fa Baby luv. Dan Kawunki ya baza yaransa sosai nemanki. F
itarki a asibin nan ma inaga sai da jami'an tsaro”.
Murmushi Lulu tai har yana iya jiyo sautinsa. Ta wawwaiga gefenta, tabbatar da babu kowa a kusa da ita cikin sake ƙasa da murya ta ce, “Karka damu zan tafi yanzu. Ka turo min address na wajen kaw
ai kai dai”.
“Kin san mi kike fa
ɗ
a kuwa. Taya zaki fita a ga
ɓ
ar da wannan mara imanin ke nemanki ruwa a jallo. Ayanzu haka asibitin yake shirin tahowa dan ya samu tabbacin kina a ciki. Ga Uncle Yousuf nan zuwa shi da Daddy ma”.
“Ka kwant
ar da hankalinka zamu wuce plan E ne yanzu a kansa”.
“What! Plan E fa?. No no no Mawaddat. Bakya ganin halin da tsohuwar nan take ciki. Mu rushe plan E ma kwata-kwata bashi da amfani”.
“Shiko keda amfani musamman a wannan ga
ɓ
ar Mr A. Dan babu
abinda ya rage mana kuwa sai plan E
ɗ
in. Dada ta riga taga video, shine ma dalilin kasancewar ta a wannan halin. A yanzu haka Grandpa da Uncles suna zaman meeting kuma nasan duk a kansa ne. So kaga abinda ya rage kawai mu ƙarasa sauran aikin. Dan haka yan
zu zan saki....”
Da sauri ya ce, “Maw....” kafin ya ma ƙarasa sunan nata ta yanke wayar. Dan zuciyarta gaba
ɗ
aya ta riga da ta gama kaiwa bango. Duk kiran da yake mata bata
ɗ
aga ba. Cikin abinda baifi mintuna biyar ba ta gama sakin videon a
ɓ
oyayyu
n shafukan data
ɗ
auki tsawon lokaci tana raino da tara followers. Shafi ne da dama yake taka rawar gani akan harkar fya
ɗ
e da shaye-shaye. Ta ginashi tun lokacin da su Dada suka saceta. Zuwa yanzu shafukan nada
ɗ
unbin mabiya saboda abubuwan da ake posting a
cikinsu.
Sunasa kuma guda
ɗ
aya ne a instegram, twitter, facebook, TikTok, da website. Sunan wanda ta saka, da abinda ta rubuta a saman video
ɗ
in yasa cikin ƙanƙanin lokaci ya samu makallata masu
ɗ
unbin yawa, kafin kace mi an fara shearing
ɗ
insa.
Y
aron Alh. Sulaiman da suka kafa suka tsare a bakin asibiti na jiran fitowar Lulu ne ya fara cin karo da video
ɗ
in, shima wani abokinsa ne ya tura masa yana tambayar ya duba wannan ba ogansa bane. Wani ihun tashin hankali ya fasa batare da ya farga ba. Har
takai wanda ke
ɗ
an wuwwucewa ta wajen suna kallonsa. Jiki na rawa ya shige mota. Kira ya dannama Alh. Sulaiman dake tsaka da yin online meeting shima a mota dan yana hanyarsa ta tahowa asibitin ya samu kira da ga Lagos. Sun buƙaci ya ajiye koma mi yake yi
zasuyi online meeting na gaggawa. Hakan ya sashi samu waje yay parking hankali a tashe. Suna tsaka da tattaunawar akan batun kayansu ne dai kiran malami ya shigo masa. Bai yi niyar
ɗ
agawa ba sai da yaga kira na biyar na sake shigo masa kuma duk da ga malam
in ne. Yasan baya masa irin wannan kiran mafarautan, dan haka zuciyarsa ta bashi lallai akwai matsala. Dole yay excusing kansa ya
ɗ
aga kiran.
“Oga ka duba na tura maka saƙo ta WhatsApp. Wlhy akwai matsala. Babbar matsala ma kuwa”.
Ba ƙaramin f
a
ɗ
uwa gaban Alh. Sulaiman yayi ba. Babu shiri ya shiga WhatsApp
ɗ
insa. Ai kawai sai ga mutumin waya na neman su
ɓ
uce masa. Duk da shi ya ga video
ɗ
in amma tashin hankalinsa anan a ina malami ya samesa shi kuma? Ko amaryarsa da flash
ɗ
in ke'a wajensa ce ta t
ura masa? Kai ina. Rashin samun gamsashiyar amsa ya sashi kiran malami. Muryarsa har har
ɗ
ewa take wajen tambayarsa a ina ya samu video
ɗ
in. Malami da gaba
ɗ
aya yake a ru
ɗ
e ya ce, “Oga bama ni ba, a kowace waya zaka iya samunsa a yanzu. Dan an sake shi ne a
wasu shafukan sada zumunta da ke a manyan apps da mutanenmu suka bama amanna. A yanzu haka wani abokina ne ya tura min wannan bayan na turo maka nima na shiga bincike wlhy tako ina videos
ɗ
in trending sukeyi. Acikin abinda baifi minti arba'in ba miliyoyin
mutane sun kalla”.
Karo na farko jikin Alh. Sulaiman ya shiga kakkarwa ta haƙiƙa. Bai gama dai-daita da wannan bala'in ba wani kiran ya shigo masa. Mai kula da
ɓ
oyayyen Companyn sa ne na magunguna. Ru
ɗ
anin da yake ciki ya sashi
ɗ
agawa batare da ya f
arga ba. Bai gama dai-daita wayar a kunnensa ba furucin Babban mai ha
ɗ
a magunguna
ɗ
in Companyn nasa ya daki kunnensa.
“Mun shiga uku Alhaji jami'an tsaro ne zagaye da dajin nan da Companyn nan. Gasu nan sun gama shiryawa da bindigu suna bamu um
arnin mu miƙa kammu ta sauƙi kosu cinnama Company
ɗ
in wuta. Yaya akayi haka Alhaji? Taya suka san da wannan wajen duk taka tsantsan
ɗ
in da mukeyi na tsawon shekaru. Shike nan na mutu Alhaji kofa aure banyi ba balle na bar mai mun addu'a” ya
ɓ
arke da wani i
rin kuka da ya nema fasa kwanyar Alhaji Sulaiman da gaba
ɗ
aya ya gama jiƙewa da zufa. Ƙitt ya yanke kiran tare da tada mota a haukace. Wani kiran yaga yana shigowa, baida buƙatar duba wanene ma balle ya
ɗ
aga. Kai tsaye gidansa ya nufa cikin wani irin mahau
kacin gudu. Ka
ɗ
an ya rage ya take maigadinsa da ya gigita da horn. Baiyi parking na kirki ba ya fita cikin gudu-gudu daya firgita ma'aikatan gidan. Dan babu abinda babbar rigarsa keyi sai tashi sama bulummm-blummm-blummm. Yana gab da shiga falonsa ya nema
yin wani uban tuntu
ɓ
e sai gashi ƙasa wanwar. Fuskarsa ta wani irin dunguruwa da ƙasa. Duk da azabar datake ratsa masa lips da goshe da kan hanci bai damu ba ya miƙe cikin ƙarfin hali. Sai ga jini na
ɗ
iga yararara. Falon ya afka a
ɗ
ari uku da sittin, yana a
jiye ƙafarsa ciki wayar da abokan hu
ɗɗ
arsa ne kawai a ciki ta cigaba da ruri. Kamar zai fasa ihu ya
ɗ
aga....
“Alhaji Sulaiman kayi takanka. Aiki ya bu
ɗ
e wlhy yanzu haka an kame su Olu.....”
Wani irin kuka Alh. Sulaiman ya
ɓ
arke da shi kawai t
are da yakice babbar rigarsa da hular ya watsar. Sai kuma ya kwasa a guje zuwa cikin bedroom
ɗ
insa. (Gaskiya ka zare
😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣
) Passport
ɗ
in sa ya
ɗ
akko, da gudu ya sake fitowa yana kai waya kunnensa. Malami yake kira yana
ɗ
agawa ya ce masa ya siya m
usu ticket yanzun nan ta online nama kowacce ƙasane. Jirgin da zai tashi yanzu-yanzu dai yake buƙata. Yayi maza kuma su ha
ɗ
u a airport.
Hankalin ma'aikatan gidan nashi ya tashi ganin gaba
ɗ
aya kamar ya zare. A take sukai kiran Hajiya Turai suka
sanar mata gida da babu lafiya. Dan sun gagara gane kan Alhaji gashi nan ya shigo a haukace, ya kuma fito ya shiga mota da alama sake fita zaiyi”. Kafin sukai ƙarshen wayar ma shi ya fice a gidan a haukace......
*_
★
UK
★
_*
Tun Smart da ke
ganin komai na halin da Alh. Sulaiman ke ciki ta direct camara
ɗ
in su yana dariya har al'amarin ya fara tada masa hankali. Jin da yay Alh. Sulaiman na shirya guduwa ya sashi saurin kiran Uncle Yousuf ya ce suyi report Immigrations office. Dan tabbas suka b
ari ya tsallake ƙasar yasha kenan. Dan a ƙasashen ƙetare yanada wanda zasu bashi kariya tunda bada kayan aka kamashi a hannu dumu-dumu ba. Cikin sauri Daddy ya aiwatar da hakan kuwa. Lokacin da Alh. Sulaiman da malami ke isowa airport har an fara shelar ma
su tafiya a jirgin Dubai su shirya. Sunyi farin ciki da samun hakan, dan Malami har ya siya musu ticket
ɗ
in ta hanyar cuwa-cuwa ta hanyar wasu ru
ɓɓ
a
ɓ
un ma'aikatan da ke da alhakin hakan ta online. Restroom Alh. Sulaiman ya nufa domin canja kaya, yana fitow
a har tuntu
ɓ
e ya nemayi wajen saurin nufar jirgin da har mutane sun fara shiga. Yana ta
ɓ
a ƙofar ainahin inda hanyar zuwa wajen jirgin yake aka dakatar da shi duk da ya rufe fuska da facemask da glasses ga p-cap. Cikin masifa yake tambayar ba'asi. Kai tsaye
ma'aikacin ya bashi amsa da yanzu-yanzu an tabbatar musu da kar
ɓ
e lasisin fitarsa wata ƙasa. Sun samu saƙone kuma da ga immigrations office. Jiyay tamkar ya saki zawo a wando. Amma abinka da
ɗ
an cocaine sai ya nema birkice musu har yana ƙoƙarin ture jami'
in shi a dole zai wuce. Dai-dai nan aka sauke masa bindiga a saman kai tare da nuna masa handcuffs a kan fuska. A dake aka furta.
“You are