Showing 18001 words to 21000 words out of 145491 words

Chapter 7 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

7

ya jawo hakan ba sai

ɗ

unbin so da ƙaunar da nake maka har ƙasan zuciyata. Duk da inajin kishin matarka banso shigowa cikinku ta wannan sigar ba. Sai dai komai ya canja a dalilin wannan video na fya

ɗ

e da kukaima Sultana kai da Ɗ

an uwana Sulaiman da kuma ku

ɗ

in daka salwantar a Companyn mahaifina bisa son zuciya kamar yanda ma samu labari. A ranar da kukaima Sultana abun nan nayi kuka kamar zan mutu tare da jin tsanarku irin wanda ban ta

ɓ

ama wani mahaluki a duniya ba, na saƙa abubu

wa daban-daban akan ku a ciki harda shafe numfashinku a bayan ƙasa. Sai dai zuciyata ta garga

ɗ

eni da yin hakan tare da bani shawarar na dafaku da ranku cikin ruwan sanyi. Na fara da kai ne ta hanyar maka barazana harka aureni, tare da nisantaka da matarka

da nasan kana matuƙar so da ƙauna. Da farko naso na ha

ɗ

a harda Yousuf, sai dai nutsuwarsa da hankalinsa yasa naji tausayinsa nama tsaya masa akan ya tafi makaranta dan bana son yaga abinda na tanada muku. Burina sai na gama da kai sannan na koma kan rayuwa

r

ɗ

an uwana Sulaiman shima, daga ƙarshe na fallasaku a idon duniya ku kunyata. Sai dai duk wannan lissafin nawa ƙaddara ta canjashi Isma'il a dalilin wannan cikin da ya shiga jikina a mistake, sau biyu ina yunƙurin zubar da shi amma hakan ya gagara, a karo

na biyun ma sai likitoci suka tabbatar min idan na sake zan iya rasa kaina gaba

ɗ

aya. Wannan yasa na haƙura na barshi badan naso ba. Sai dai kuma kana naka ALLAH na nashi, tashi kuma itace gaskiya. Wlhy Isma'il a ƴan kwanakin nan inajin kamar barin duniya

ke gabatoni. Ji nake kamar bazan yi rayuwa mai tsaho ba. Shiyyasa na shirya fa

ɗ

a maka gaskiya da neman afuwarka. Tare da baka shawarar kaima ya kamata ka fito ka sanarma iyayenmu gaskiyar al'amurin game da abinda kuka aikatama Sultana kai da Sulaiman koda

bazaka fa

ɗ

i maganar ku

ɗ

a

ɗ

e ba. Ku kar

ɓ

i kowane irin hukunci hakan zaifi zama masalaha a gareku da zuri'arku gaba

ɗ

aya”.

Sosai jikin Daddy ke rawa a wannan lokacin, ya kama kafa

ɗ

un Mawaddat ya tadata daga durƙushen da take ya rungumeta a jikinsa. Sa

i kawai ya samu kansa da sakin kuka. Itama saita shiga tayashi. Sosai sukai kukansu kafin su zauna dan bata jurar tsaiwa yanzu. Suna zaune a tsakkiyar gadon suna fuskantar juna hannunsa cikin nata ya ce,........





_

🚴🚴🚴🚴

Dan ALLAH wazai tayan

i typing._

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

D

uka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BAB

U KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

9





.........“Wlhy wlhy wlhy Mawaddat ban aikata komai ba wa Sultana, sannan ban san yanda akai muka rasa ku

ɗ

in nan ba a cikin Company, iya bincike kuma nayi amma ban gane komai ba har zuwa yau. Yanda kike kallon al'amarin ba haka yake ba. Kinƙi ba

ni damar na warware miki ne tun farko shiyyasa amma yau zan sanar miki komai. Sai dai dan ALLAH ina son ki fahimceni, sannan kiyi bincike dan ki tabbatar da gaskiya ta. Ina zaune a gida tare da iyalina Sulaiman yay kirana hankali tashe yana kuka. Cikin sau

ri na shirya na nufi Garko house da yace min yana can a zatona ma wani abu ne ya faru da Baba wlhy, kasancewata ba baƙo ba a gidan yasa kai tsaye aka bu

ɗ

en gate na shiga, hakan ya ƙara sakani sake shiga ru

ɗ

ani, bayan nai parking nayi kiran Sulaiman ya sana

r min na zagayo ta baya sashen masu aikin gidan yana acan. Na

ɗ

an ji mamaki, amma sai bance komai ba nace masa ina zuwa. Wannan ne karo na farko danai ta wajen, da kwantace na shiga sashen dan alokacin duk masu aikin na can cikin gida suna aikinsu. Na samu

Sulaiman zaune yana kuka ga yarinya gefensa kwance ya rufa mata bargo. A lokacin bansan matsayin Sultana a gidan ba, zamma iya cewa ranar ne nai mata ganin farko dan har sannan ba wani shiga gidan nake ba Sosai ai. Cikin tashin hankali da ru

ɗ

ewar da nake

a ciki nima na shiga jera masa tambayoyi. Da ƙyar ya iya sanar min fya

ɗ

e yayma yarinyar. Kuma wlhy shi bada manufar hakan ba a zuciyarsa. Yazo ne wajen yarinyar mai aikinku dan sun saba kasancewa a tare kawai sai ya samu Sultana a

ɗ

akin, kasancewar baya ci

kin hayyacinsa saboda abinda wai wani abokinsa ya yaudaresa ya basa da kayan maye a ciki kawai ya afka mata dan tana masa gizo ne like yarinyar da yake zuwa wajen nata sai daga baya ya fahimci abinda ya tafka

ɗ

in. Kuka yake riris da roƙon na taimakesa, wlh

y idan wani yasan wannan al'amarin to gaba

ɗ

aya farin cikin family

ɗ

in ku zai ruguje. Kai iyayenku ma zasu iya rasa ransu musamman ma Baba. Dan ya

ɗ

auki son duniya ya aza akan Sultana kamar kowa na gidan gashi bata da isashiyar lafiya. Bani na aikata al'am

arin ba amma wlhy na shiga matuƙar gigitaccen ru

ɗ

ani a lokacin jin yarinyar ƙanwarku ce, dan wlhy bamma san sanda hawaye nima suka fara zubomin ba. Shine ya kawo shawaran yana son na taimaka masa mu kaita can waje ta yanda in mu ajiyeta kamar wani ne yay m

ata za'a fi saurin fahimta a kaita asibiti, muma kuma hakan zai fi

bamu damar kaita asibiti da wuri karta rasa ranta. A

ɗ

an gajeren tunanina a lokacin sai na fahimci hakan shine dai-dai saboda a ru

ɗ

e nake ni kaina bana iya gane komai dan tashin hankali, in

ba hakaba kafin a farga anan tabbas za'a iya rasata. Sannan su masu aikin zai zame musu tashin hankali. Ace a sashensu abun ya faru da ƴar masu gida dolene ace su nemo wanda ya aikata. Na biyu tashin hankalin daya tabbatar min Baba da Dada zasu iya shiga k

oma su rasa ransu. Wannan shine ya ƙarfafani muka

ɗ

akko Sultana cikin duhun magriba muka saka a motata muka kawota ƙarƙashin bishiyar da aka

ɗ

akkota. Bakuma mubar anguwar ba har sai da aka

ɗ

auketa zuwa asibiti. Ban fahimci nayi kuskure babba a bama Sulaima

n gudunmawa ba sai da na dawo gida nake bama Kareema labari kamar akan wani abun ya faru. Kalamanta ne sukai matuƙar rikitamin lissafi da zama nayi nazari nima. Matuƙar damuwa na shiga, har na yanke shawarar tunkarar Sulaiman da batun akan magana ta gaskiy

a mu fito kawai mu sanar da iyayensa gaskiya, musamman ganin yanda aka kama maigadinsu da wasu masu aikin gidan aka rufe kuma da taimakonsa ne koma nace shine ya saka akai hakan. Sai dai mi koda nai masa zancen sai ya shiga roƙona da kalaman da suka sake r

ikitamin lissafi, ina tsaka da neman mafita ke kuma kikazo da naki kalar salon..”

       Kuka suka sake ha

ɗ

e kai sunayi, sai da sukai mai isarsu sannan ta

ɗ

akko masa camara

ɗ

in ta bashi, hankalinsa ya tashi da ganin komai, dan tabbas duk wanda zai gani in

ba yasan gaskiya ba zai ce harda shi aka aikata, sai dai idan kai nazari a yanayin shi akwai sutura jikinsa sa

ɓ

anin Sulaiman zaka iya fahimtar gaskiya. Laifinsa dai biyewa da yay aka fitar da Sultana a gidan. Roƙo sosai Mawaddat tai masa akan karya bar Sul

aiman yasha ruwa a rayuwarsa akan wannan kuskuren har sai ya fito ya tonama kansa asiri, sannan maganar ku

ɗ

in Company ya binciki yayan nata sun salwanta ne da ha

ɗ

in kansa, kuma ku

ɗ

in na hannunsa, dan taji suna tattaunawa da yaronsa Malami akan batun, sai d

ai ba komai taji ba da ƙyau gaba

ɗ

aya. Wannan shine abinda take so ya mata koda bayan ranta. Ya tabbatar mata zaiyi amfani da shawaranta, dan yana son ya samu salama shima a ransa, hakan kuma bazata faru ba har sai ya fidda wannan

ɓ

oyayyen sirrin da neman

gafarar su Baba garko. Maganar ku

ɗ

i kuwa da tace ya bincika itama tai matuƙar girgiza masa zuciya, har ya fara shiga waswasi akan al'amura da dama game da abotarsa da Alh. Sulaiman ta rana tsaka. Kwana biyu da yin haka naƙuda ta tasarma Mawaddat, a lokacin

daya samu Mommy na bata abu harga ALLAH a ru

ɗ

e yake, sannan ko Mawaddat

ɗ

in ce tai mata haka a irin yanayin itama zai iya kawo hakan a ransa dan ya fahimci Mommy nada zafin kishi na masifa, shi da yake fuskantar ƙalubalen daga gareta shi yasan wannan sabo

da a zahiri da wahala ka gane tanada kishi a ƙanƙanin zama da ita. Dan ga wanda bai santa ba bazaice akwai ba, duk da yasan sun cuta mata, sannan tabbas tanada ƙyawawan halaye kishinne mai zafi kawai matsalarta, amma shi laifinta da yake gani shine kasa fa

himtarsa da tayi tun farko. Lokacin daya

ɗ

auki hanyar asibiti da Mawaddat cikin kuka dana azaba ta kamo hanunsa

ɗ

aya ta

ɗ

ora a kan cikinta da fa

ɗ

in, “Isma'il dan ALLAH ka yafe min, ka sake roƙamin matarka ta yafemin, ga amanar abinda ke cikina nan na baku,

soyayya ta gaskiya daban samu daga gareka ba ina roƙonka dan ALLAH abinda zan haifa in har ya rayu shi ya samu. Kada ka bama kowa daga cikin ahalina abinda zan haifa ka riƙesa a wajenka ciki harda Dada. Idan da hali ma ka nisanta shi da su dan duk sanda S

ulaiman yasan gaskiyar lamari kowane irin mataki zai iya

ɗ

auka, kaima ka nisanta kanka daga al'amarin sa, inba hakaba wataran sai kayi dana sani, dan ƙarya yakeyi babu wani abokinsa daya bashi kayan maye da kansa yasha har cocaine yana sha dama, sannan ya

jima yana lalata

rayuwar masu aikin gidanmu, na ta

ɓ

a tarar Dada da zancen amma bata yarda ba, sai ma balbaleni datai da fa

ɗ

a akan idan taji batun a bakin wani saita

ɓ

ata min raina. Wannan dalilin yasa kaga na shige masa kamar munfi kowa shiri, amma ba haka

bane ba, ina binciken abubuwa ne a kansa dan na jima ina zargin yana safarar miyagun kwayoyi a ƙasashe daban-daban musamman ƙasar Mexico, sannan yanabin hanyoyi daban-daban wajen

ɗ

ibar ku

ɗ

in baba. Na yi shirin idan na kammala bincikena na bama Baba bayana

n ta hanyar gani da ido da zai tabbatar. Dan haka akwai abubuwa masu yawa da muhimmanci a cikin camara

ɗ

in nan da suka shafesa sai kayi takatsantsan dan dama saboda shi na mallaketa...”

       Wannan magana ta Mawaddat ta saka rayuwar Daddy sosai a wani h

ali bayan rasuwarta, shine dalilinsa na hana ahalinta jaririya daya maidama suna Mawaddat, tare da nuna mata soyayyar data roƙa garesa kuma yay mata alƙawari, wadda harga ALLAH bayan rasuwar tata kuma sai yake jin soyayya mai nauyi a kanta. Sai tausayin ya

rinyar da ya ringa

ɗ

ibarsa kuma shima. Dalilinsa na hana Mommy Mawaddat shawarar da yaji dangin mahaifiyarta na bata ne, hankalinsa ya tashi da jin abinda suka fa

ɗ

a mata akan marainiyar ALLAH da batama san minene duniyar ba, sai dai ita Mommy bata san yaji

ba. Yaso yay mata uziri amma jin itama ta kar

ɓ

ama ƴan uwan nata da cewar ai duk abinda Mawaddat tai mata saita ramashi akan Lulu ya saka zuciyarsa a razani lokacin. Dan baiyi tunanin kishin Mommy zaisa idonta rufewaba ta kar

ɓ

i shawarar ƴan uwan nata. Wann

an dalilan yasa ya sake tsayawa akan al'amarin Lulu ya hana kowa jingina da ita. Sai kuma ga abinda yafi na Mommy ya

ɓ

ullo masa, bai san yanda akayi Alh. Sulaiman yasan da camara

ɗ

in hannunsa da Mawaddat ta bashi ba, kawai a wata rana ya samesa da batun a

rikice, yace ya bashi camara

ɗ

in Please. Amma sai shi Daddy kansa tsaye yace bazai bada ba har sai Alh. Sulaiman ya sanar masa gaskiyar al'amari game da harkar shigo da kayan shaye-shaye daya tsunduma shi, sannan ya fa

ɗ

a masa gaskiya akan ya akai ku

ɗ

a

ɗ

en n

an suka salwanta da kuma haikema Sultana a sashen masu aiki bayan kowa ya shaida bata zuwa can

ɗ

in sai da ƙwaƙwƙwaran dalili. Wani banzan kallo Alh. Sulaiman yay masa tare da masa nuni da baida hankali. A kausashe ya ce, “Isma'il kai wanene da zaka titsiye

ni? Yaushe ma ka kai inda kake tunanin ka kai

ɗ

in? Kana almajirin gidanmu dan na jawoka kaci arziƙi har kake ganin idonka yay tsaurin sanin abinda ni ka

ɗ

ai ya shafa. To daga yau ka kama kanka. Camara kuma idan baka bayar ta arziƙi ba zaka bada ta tsiya. Sa

nnan ita wannan yarinyar ka shirya dan dolene na hukunta rayuwarta da laifin mahaifiyarta, dan ni bana yafiya bana kuma barin bashin gaba. Sannan sabo da kaza a wajena baya hanani yankata. Ba ita data zama

ɗ

iyar ƙanwata ba, ko ita ƙanwar tawa da tana raye

saina

ɗ

an

ɗ

ana mata azabar sanin ainahin Sulaiman, amma duk da haka wannan ƴar tata zata fansheta ne”.

      A lokacin tsawa Daddy ya daka masa, sai dai kafin yace komai Alh. Sulaiman ya bar wajen.

      Wannan ne sanadin komai da zama mafarin

ɗ

auke Lulu

daga Nigeria Daddy ya maidata Garmany ya nema mata Nanny da tunanin ya ku

ɓ

utar da ita daga sharrin Alh. Sulaiman, shine kuma mafarin duk wani rikicin dake a tsakaninsu, dan har yanzu dai camara na a hannun Daddy duk barazanar da Alh. Sulaiman ke masa yaƙi

bashi ita. Ya kuma kasa gayama kowa ciki harda Uncle Yousuf da Mommy dama Baba Garko....

     Wannan kenan.

        

        *_



CANADA



_*

    Zuwa yanzu wata irin nutsuwa ce ke saukarma Lulu maiban mamaki, yayinda girman da cikinta keyi ya far

a

ɗ

aukar hankalinta. Da farko ta

ɗ

auka tunbi ta fara tarawa, hankalinta ya tashi ta fara tunanin ko kunun gya

ɗ

ar da take shane ya kawo mata haka. Ta yanke hukuncin fara fita motsa jiki kawai da alƙawarin daina shan kumun gya

ɗ

a duk da tasan hakan bamai yiwu

wa bane. Sai dai bata san yaya zatai hakan ba dan yanzu hatta security

ɗ

in gidan na ƙofa Alh. Sulaiman ya canja shi, idan zata fita dole saita kira Dada ita kuma ta kirashi sai yasa a bu

ɗ

e. Gefe guda ga cid ko bodyguard zata kirasu ma ita bata sani ba yasa

suna bibiyar al'amarin ta. Ta fahimci hakanne a randa sukai fita yin wani shopping ita da Ummita. Hankalinta ya ƙara tashi, dan zuciyarta zuwa yanzu t

a fara ayyana mata abubuwa da dama. Cikin harda tunanin anya kakar tata da kawunta basu da wata manufa a

kanta. Wannan shine mafarin data fara natsar da zuciyarta waje guda da hankalinta domin fahimtar abubuwa a matsayinta na lawyer. Abu na biyu shine randa ta amshi wayar Ummita da nufin kiran Daddy a karo na farko. Dan ita nata wayoyin ma ta mantosu a Nigeri

a tun sanda ta taho, tanata ma Dada naci akan a kawo mata sai taita cewa ta manta. Koda Lulu ta saka number Daddy ta kira sai taji Alh. Sulaiman ya

ɗ

aga. Hakan ya

ɗ

aure mata kai akan miya kawo wayar Daddy hannun Uncle

ɗ

in nata, amma sai ta tsinkayi Alh. Su

laiman

ɗ

in na ƴar dariya da fa

ɗ

in,........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki

bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻





𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓



🔟

__________________

*3 DAYS CLASS*

Ko kunsan cewa duk shekara ana samun rararar kudade a turai wanda ake cewa *unclaimed scholarship funds?* Kunsan irin ayyuka Jobs da zaku nema ku samu daga Nigeria zuwa kowace k

asa? Ana samun rararar kudinne sakamakon rashin neman scholarship da bama yi, mun bude 3 days

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login