Showing 132001 words to 135000 words out of 145491 words
gab da cimma nasara mara amfani. Komai ya tafi kamar bai ta
ɓ
a zuwa ba.....” kuka ya sarƙe sa.
“Dan ma bakaji irin tsinuwar da uwarka ke maka bane ba! Da nadamar haihuwarka”. Lulu ta fa
ɗ
a kanta tsaye b
abu alamar tausayinsa ko
ɗ
igo a ranta. Dan itafa in dai ka kasance kayi fya
ɗ
e to babu abinda zaisa taji
tausayinka dan ta ganka a wani hali. Cikin tashin hankali Alh. Sulaiman ya
ɗ
ago yana kallonta. Ta wani ƙya
ɓ
e baki da cigaba da fa
ɗ
in, “Ai yanzu bakaga k
omai ba ma. Dan an gama wasanne saura yaƙin. Shi kuma yaƙin yanzunne aka fara shai
ɗ
ani. Wai kaine kake kuka nadama a cikin kwana biyu kacal. Ƙaryane ma na yarda da hakan makiri. Idan ma tunaninka Daddy na zai taimakeka ka fito ne ka cire hakan a ranka dan
ka shiga kenan, kabarinka ma anan zasu gina maka shi su bizneka babu wanka babu sallar gawa. Wannan da kake gani yafi ƙarfinka kamar yanda ya fa
ɗ
a maka tun farko, bama shi ba, mu dake ƙasa da shi munfi ƙarfinka dan gashi a ƙanƙanin lokaci mun sabauta rayuw
arka tamkar ma ba'a ta
ɓ
a yinka ba balle iyawarka. Nasan dai bazaka manta da wannan fuskarba ai”. Ta fa
ɗ
a tana juya masa wayarta. Smart ne ya bayyana AA zaune a saman cinyarsa. Fuskarsa
ɗ
auke da murmushi ya
ɗ
aga ma Alh. Sulaiman hannu da fa
ɗ
in, “Hy ƙwaro”.
Sai kuma ya saki ƴar dariya yana
ɗ
age gira sama ganin yanda Alh. Sulaiman
ɗ
in ya saki baki da hanci yana kallonsa. Nunasa ya shigayi wasu irin zafafan hawaye na rige-rigen sakko masa. Lips
ɗ
insa na rawa sai dai ya gagara cewa komai.
“Kwantar da h
ankalinka ai basai kace komai ba zan ƙarasa maka. *_Aliyu Mika'il Idris Mawashi_* ne dai naka. Yaron nan daka tura aiki jiƙamshi family. Idan baka manta ba na fa
ɗ
a maka kada ka ƙulla wasa dani zan iya kaika ƙasa. Amma sai ka gagara ganewa saboda kana kallo
na yaro ƙarami
ɗ
an talakawa da zaka iya hurewa tamkar silin gashin kanka a lokacin da kaso. Kayi kuskure Sulaiman dan ba'a raina maƙiyi koda na jinjirin sauro ne. Kamar yanda na fa
ɗ
a maka ni kurari baya razanani hakanne, sai ma ƙaimi da yake ƙaramin. Da'ac
e baka kalleni a ba komai ba maybe da kaci nasarar tsallakewa da ga tarkona. Sai dai kash girman kanka da
ɗ
aukar kanka sama da kowa yasa kai sake
ɗ
an zaki ya girma yay gawurtar da ya wuce da saninka. Ka sani ni bani da wata matsala da kai dan babu abinda y
a ta
ɓ
a ha
ɗ
amu kafin saninka. Kawai na ƙarasa aikin family na na biyu ne. Wato aikin surukina da surukata da kuma matata, dan duk wanda ya ta
ɓ
asu kowaye shi bazan ta
ɓ
a ƙyalesa ba saboda sunansu AHALINA suma a yanzu. Ni kuma ba'a ta
ɓ
amin AHALI a zauna lafiya
, sai nayi kaca-kaca da rayuwar mutum ta inda bai zata ko tsammani ba. Kamar dai yanda a yanzu muka shafe tarihinka da babinka. Ka sanar musu su cire maka camara
ɗ
in dake gefen kunnenka dan aikina ya ƙare, bana buƙatar cigaba da ganin yanda kake cin ubanka
a hannunsu bye bye Solomon”.
Dariya Solomon daya kirashi ya bama Lulu. Ta shiga ƙyalƙyalawa kuwa. Dai-dai nan jami'in ya shigo yake sanar musu lokaci ya cika. Ko'a jikin Lulu ta miƙe tana
ɗ
agama Sulaiman yatsu biyu. Sai kawai ya bita da kallo wa
su irin hawaye masu zafi na silalo masa. Dan babu abinda yake gani a tattare da ita sai mahaifiyarta. Gaba
ɗ
aya ta juye ta koma masa Mawaddat ƙanwarsa. Duk da dama tana kama da ita mai tsananin gaske. Jiki a sa
ɓ
ule shima Daddy ya tashi ya fito.
Kod
a suka tafi a mota kasa cema Lulu komai yay sai da sukaje gida yace ta biyosa falonsa......
Wannan zuwa na Daddy ya tsayama Sulaiman a rai matuƙa. Zuciyarsa bata nema bugawa ba sai da aka cire camara
ɗ
in da Smart yace a gefen kunnensa. Wani iri
n ra
ɗ
a
ɗ
i yake ji a ransa da mamakin ta ya akai camara a jikinsa bai sani ba, har tsawon wane lokaci yaran nan suka
ɗ
auka suna wasa da hankalinsa batare da ya ta
ɓ
a farga ba. Sai yanzu ya gane Smart ne *_AMM_* da ya dinga turo masa saƙwanni. Tabbas yaron yay
i gaskiya, ya
ɗ
aukesa a bakomai ba, amma gashi ya zame masa komai. Ya kaisa ƙasa a
lokacin da bai zato ko tsammani ba, ashe abinda suke zargin wani babban mai fa
ɗ
a aji ke musu shine ke aikata musu shi. Yaron da basu ta
ɓ
a kawowa a hasashen su ba. Shi baima
ta
ɓ
a kallonsa a jerin maƙiyan da zasu iya juya rayuwarsa haka ba. Ranar yaci kuka mai suna kuka da har sai da ya rasa hawaye. A rana ta uku aka
ɗ
aukesa da ga Kano gaba
ɗ
aya zuwa Lagos. A rayuwarsa bai ta
ɓ
a sanin akwai azabar rayuwa irin wannan ba a duniya.
Duk da yasan shi mugune, sun kuma kashe mutane da dama a dalilin harkar ƙwayar da sukeyi idan suka bijire musu. Amma wannan
ɗ
in na musamman ne. Duk taurin zuciya da taurin kai irin na Alh. Sulaiman a wannan ga
ɓ
ar sai gashi yana hawaye, shi kansa yasan anz
o dai-dai wajen kuma. A randa aka isa da shi Lagos wahalar da yaci bai ma san ya fara kiran sunan Dada da Baba Garko ba akan suzo su taimakesa ya tuba, har Hajiya Turai da Tajuddeen da sauran ƴaƴansu sai da suka sha kira. Wannan itace nadama mara amfani, d
omin kuwa bakin uwa shine ke tasiri akansa tare da haƙƙokin mutane dana ƴaƴansu da suka zama sana
din lalatama rayuwa ta hanyoyi da yawa, gashi nan a kwanaki uku kacal rayuwarsa ta sauya a yanda ko maƙiyinsa ya gansa dolene ya tausaya masa, dan a yau ma sai
da suka sake masa karaya biyu a hannu
ɗ
aya. Bai san sanda azaba ta sakashi fara lissafo abokan hu
ɗɗ
arsa ba. Wanda dama tunda aka kamashi hankulansu a tashe suke matuƙa suma, sau faman kai gwauro da mari sukeyi akan al'amarin shiyyasa ma aka
ɓ
oye Alh. Sula
iman
ɗ
in ashe..........
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar Z
AFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝕭𝖔𝖔𝖐
𝖙𝖜𝖔
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
6
️
⃣
1
️
⃣
......An cigaba da kame-kame a ƙasar mai ban tashin hankali. Inda harda sunan wani tsohon shugaban ƙasa, da wasu manyan ƴan siyasa a gwamnoni da ƴan majalisu ma dake ci a yanzu ya fito, sunayen manya-manyan ƴan kasuwar da ba'a
ta
ɓ
a zato da tsammani ba. Tare da manyan ma'aikatan gwamnati da tsabar yanda ake kallonsu iyayen ƙasa ake kiransu. Al'amari yakai intahar da mai gyarashi sai dai UBANGIJI. A cikin abinda baifi awanni a shirin da hu
ɗ
u ba na cikar kwanakin Sulaiman a hannun
hukuma sojoji suka sauke shugaban ƙasa tare da wasu gwamnoni. Hankalin mutane ya tashi matuƙa da tunanin ko juyin mulki ne, sai gashi bayan cikar wata a wa ashirin da hu
ɗ
un an maye gurbin shuwagabannin da mataimakansu amma an maida shugaban ƙasar shima...
.
_____
★
An wuce da Dada da Baba Garko zuwa ƙetare domin duba lafiyarsu. Hakan yasa Lulu shiryawa itama ta koma wajen mijinta bisa umarnin su Daddy. Taso ganin Ummah itama amma hakan bai faru ba saboda kai-kawon da tayi duk bata jin da
ɗ
in ji
kinta. Smart da kansa yaje tarbarta airport shi da
ɗ
ansa. Ta rungumesu su duka cikin ƙarfin hali da jin kewarsu duk da dudu
kwananta tara ne kacal. Suna isa gida ta zube kwance a falo, hakan yasa kowa ya fahimci bata jin da
ɗ
in jikinta. Kiran Ammah da ya sh
igoma Smart da ke kallonta ne ya hanashi magana. Sai da ta katse ya kirata dan haka yake musu duk wanda ya kirashi koda a yaran gidansu ne. Bayan ya gaisheta da girmamawa take tambayar ƴan tafiya sun iso lafiya. Cikin
ɗ
an damuwa yace, “Gata nan duk a galab
aice muna shigowa ta zube a falo.”
“Ya salam, ai kuma dai kunyi ganganci ne. Dan ma ALLAH ya bata ƙarfin hali ne kawai. Amma a halin da take ciki ai ba kowa zai iya
ɗ
aukar wannan kai-kawon ba da hayaniyar da aka sha. Sai kuyi ƙoƙari ku tafi asibit
i dan a tabbatar da lafiyar abinda ke jikin nata da ita kanta”.
Cike da mamaki Smart da ke kallon Lulu ya ce, “Ammah abinda ke cikinta kuma? Wani abu tace miki yana damunta?”.
Cikin murmushi mai sauti Ammah ta ce, “Aiba saita fa
ɗ
amin ba Bab
ana. Duk wanda ya kalli Mawaddat ai yasan akwai ciki a jikinta”.
“Ciki fa Ammah?”.
“A'a kaini tsaya, wai ku baku san da cikin ba ne ko mi?”.
“Wlhy Ammah ni ban san tana da ciki ba. Itama kuma na tabbata bata san da shi
ɗ
in ba”.
“Ka
i nikam yau naga sakarkarun yara. Yanzu ita Bilkisun dake tare da ku ga wannan tsohuwar ace suma duk basu lura ba. Aiko wannan cikin in bai kai wata hu
ɗ
u ba ma to gab yake da kaiwa. Dan da alama ma babu jimawa da zuwanta nan ALLAH ya bada shi. Sai kuyi ƙoƙ
ari dai kuje asibiti to”.
A sanyaye yace, “To Ammah insha ALLAHU”.
Yana yanke wayar Lulu ta miƙe cikin ƙarfin hali zuwa bedroom. Dan wanka kawai take sonyi. Da kallo suka bita su duka. Iya Tabawa ce ta katsesu da ƴar dariyar ta. A tare duk suka
juyo suna kallonta. Tace, “Ai tun watan daya gabata na fahimci uwar
ɗ
akina nada shigar ciki. Nayi shiru ne dai kawai saboda dambarwar da naji anayi”.
Dariya aunty Bilkisu tayi sosai tana kallon Smart daya rasa abin cewa. “Ka gani kunata faman fiti
na ashe ma ALLAH ya bada abinda ake ma rigimar. Nima sai gab da zata tafin nan na fahimta sai dai zuciyata bata tabbatar ba shiyyasa bance komai ba. Ashe Iya Tabawa ta mana na manya ne ma ita. ALLAH ya raba lafiya, ya bata lafiya ita kuma”.
A hankal
i ya amsa da Amin yana sauke ajiyar zuciya. Sai kuma ya miƙe yabi bayanta zuwa bedroom
ɗ
in. Ya samu tana wanka, dan haka ya zauna a bakin gado yana zaman jiran fitowarta. Babu jimawa ko sai gata ta fito tana faman dafe kai. Miƙewa yay ya riƙota ganin kamar
tana tanga
ɗ
i. Ƙasa-ƙasa ya ce, “Miya faru kuma?”.
“Ina ganin jiri” ta bashi amsa a hankali. Kwantar da ita yay a saman gado ya rungumeta a jikinsa yana mai sauke tagwayen ajiyar zuciya. Idanunsa a lumshe yana shafa mata kai ya ce, “Dama kin san kina
da ciki amma kika kasa sanar min?”.
Kanta ta girgiza masa a hankali da fa
ɗ
in, “Wlhy ban sani ba. Duk da ina jin canji a jikina ba a yanda na saba ba na
ɗ
auka kawai yanayi ne dan lokacin cikin AA ma sai da ya kai wata kusan hu
ɗ
un na sani bayan ma
anyi yunƙurin zubar da shi”.
Sake ƙanƙameta yay a jikinsa yana mai jin wani irin farin ciki mara misalin kwatance. Sosai yake son ƴaƴa a rayuwarsa. Kodan ta tashi cikin yawa ne a gidansu shiyyasa oho. A hankali ya shiga bata sumba yana mai sanya mat
a albarka. Ita dai riƙe kukanta kawai takeyi amma ita tasan mi take ji. Bawai bata farin ciki bane ba. Tana jin tsorone kawai dan ita ka
ɗ
ai tasan irin wahalar da tasha a lokacin haihuwar AA da sanda cikinta ya tsufa. Sai dai a yanzu tana tsoron nunawa kuma
ta takaloma kanta bala'insa. Haka ta cigaba da shanyewa da barma ranta kawai tunda dai mai
afkuwa ta afku, sai dai tana mamakin ciki a jikin mace nayan tayi planing, gaskiya mutumin nan maye ne, itakam taga takanta kenan. Shi da kansa ya shiryata yana ta
dai ƙoƙarin danne dariyarsa, dan daya tuna abinda tayi kuma ga cikin da take gudu sai yaji dariya na taso masa, haka dai ya daure ya kimtsata sannan ya fita ya kawo mata kunun gya
ɗ
ar da tace tana so yanata fan murmushi sai dai baice komai ba duk da bakinsa
fal yake da zance. Ka
ɗ
an ta sha tace ta ƙoshi, daya matsa ma sai ta fara yunƙurin amai. Dole ya ƙyaleta suka wuce asibiti. An dubata tare da tabbatar musu baby na cikin ƙoshin lafiya. Gajiya ne kawai yay mata yawa, dan haka sukace taje ta samu hutu sosai
a gida dan tana buƙatar bedrest. Sai magunguna da suka bata na ƙarin kuzari da ranakun da zata dinga zuwa ana duba lafiyarta suka kuma cire mata abinda ta sakama jikinta kamar yanda ta buƙata, dan bataga amfaninsa ba kuma. A haka suka kwaso suka dawo gida
Smart na kwasar dariya dan a w
annan ga
ɓ
ar dai ya gagara daurewa. Itako sai kawai ta sakar masa kuka dan ta gane abinda yakema dariyar. (Mugu
ɗ
an masa kenan
😂😂
)
A ranar dai duk ƙwa
ɗ
ayinsa dole ya ha
ɗ
iyesa saboda kwana tai babu lafiya, sai amai da ta
ke faman yi ko ruwa ta sha. Washe gari dole suka sake komawa asibitin. Kwantar da su sukayi suma dole. Gashi washe gari yana da wasa mai zafin gaske dan gab suke da kaiwa ƙarshen primier link. Alhmdllh Dan yana taka rawar gani sosai ga kuma team
ɗ
insu na g
aba da kaiwa zagayen ƙarshe. Babu yanda zai yi dole ya shirya ya koma ya barta da su aunty Bilkisu....
★
Satin Lulu uku da dawowa aunty Bilkisu ta fara shirin komawa Nigeria. Alhmdllh taji sauƙi sosai sai fatan lafiya mai
ɗ
orewa. Shatara ta arziƙi
Lulu da Smart suka shirya mata. Haka ta wuce suna jin kewarta tana jin nasu dan Lulu harda hawayenta. Sai da Smart ya dinga lallashinta akan ta kwantar da hankalinta ba sun kusa tafiya bikin Maryam ba. Idan zasu dawo da Ammah zasu dawo in sha ALLAH. Hakan
ya sakata jin farin ciki sosai.
Lulu ta cigaba da rainon cikin ta cike da kulawar mijinta da Iya Tabawa da ta zame mata tamkar uwa. A haka su Aunty Saliha sukazo hutu UK, kuma anan London sukai masauki kamar yanda Lulu taita naci. Sosai ta kasance
cikin farin ciki mara misali. Balle ga
ɗ
an lelenta Deen kuma da ya ƙara girma. Cikin jikinta daya fito sosai bai hanata yin hidima da su ba, dan kusan a gidan suke yini ma. Sai dare su koma masaukinsu. Wani lokacin kuma ita taje can.
Su Smart sun
kai zagayen ƙarshe tare da
ɗ
aukar kofi. Yayinda Smart ya taka rawar gani da sunansa keta sake zama abin ambato a zuciyar masoyansa. Ga ƴammata tako ina sun sakkoshi gaba. Sai dai shi ko kallo basu ishesa ba, dan yace ya rufe da ga Final Choice babu wata k
uma. Kammala wasansu ya sashi fara musu shirin tafiya Nigeria dan ya samu hutu mai
ɗ
an yawa. Ga kuma bikin Maryam da aketa shirye-shirye dan dama saboda shi aka
ɗ
an
ɗ
aga ƙafa....
*_NIGERIA_*
A Najeriyar ma abubuwa da yawa ne suka faffaru.
Su Ammah sun koma gidansu da Smart ya gyara. An canja masa tsari mai birgewa da
ɗ
aukar hankali. Yayinda Abba yace Ummah bazata dawo masa gida ba tunda ya saketa. Sai da aka taru a kansa anata bashi haƙuri akan tazo tai zaman ƴaƴanta. Cikin ƴan roƙo harda
Smart. Da ga ƙarshe dai da ƙyar ya amince. Kasancewar itama da nata sashen ta dawo. Sai dai lokacin da zasu shigo
gidan bata ma san ta
ɓ
arke da wani irin kuka mai cin zuciya ba. Yanzu nan Aliyu ne ya gina musu wannan gidan. Duk fa
ɗ
i tashinta dai ya tashi a
banza a wofi an kai inda dai bata son kenan. Ranar kwana tayi tana kuka ita ka
ɗ
ai a
ɗ
aki. Wani tashin hankali kuma washe gari suka tashi da gobara a shagunan Salim. Komai ya ƙone ko tsinke ba'a fita da shi
ba. Ana cikin wannan tashin