Showing 63001 words to 66000 words out of 145491 words

Chapter 22 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

18

min shopping kamar hauka. A wani zuwa da Uncle You yayi ne yaga wannan al'amari, cikin tashin hankali

naji yanama Daddy fa

ɗ

an mizai sa ya bar Felix ya shiga jikina har irin hakan a matsayinsa na namiji da Business ne kawai ya ha

ɗ

a su, miyasa ma ya nuna masa wannan gidan. Shi ya yarda da Mah-mah na shiyyasa damuwarsa a kasancewarta mai kula dani ilimin addi

ni da ake neman tauyeni ne kawai. Amma sam baiji ya yarda da Felix ba sam. Naji haushin Uncle You a lokacin, dan akwai shaƙuwa tsakanina da Felix, Kun san yaro dai. Har Uncle You ya gama min hutu a wannan karon ban saki jiki da shi ba, bai damuba bai kuma

daina kulani ba. Tun daga wannan lokacin naga Felix ya daina zuwa gidan. Ba irin tambayar da bamma Mah-mah ba sai tace min yayi tafiya ne mai nisa. Akwana a tashi na fara mantawa da Felix a zuciyata, sai wataran katsam gashi, a lokacin inada shekaru goma s

ha kusan uku, dan ka

ɗ

anne ya rage na ƙarasa tunda har secondary na shiga, duk da dai su kasan karatun nasu bawai kamar namu ne na Nigeria ba, shiyyasa ma na kammala karatuna da wuri gaba

ɗ

aya a ƙarancin shekaru. Zuwa lokacin na manta da shi, shiyyasa ban w

ani sake masa ba, ga shi kuma na fara hankali. Yaso jana jikinsa amma sam naƙi sake masa, idan ma yazo gidan ko fitowa falo bana yi sam. Ni ban san ashe wannan abun naci masa rai ba har yanama Mah-mah korafi, takanyi dariya tace masa na girma ne yanzu na z

ama ƴammata na fara kuma mantawa da shi..

A wata ranar asabar Mah-mah ta wuce wajen ibadarsu sai ni kawai a gida da mai aikinmu. Ina

ɗ

akina na baza books na makaranta ina dubawa, jikina daga ni sai

ɗ

an bomshot da best, kaina ko

ɗ

an kwali babu sai j

in mutum nai kawai ya fa

ɗ

o min. Raina ya

ɓ

aci ganin Felix. Dan ko sanda inada ƙuruciya baya shigamin

ɗ

aki ai, balle yanzu da a iyayin tashi cikin jar fata yake sakani jin na zama ƴammata ni da ƙawayena. Cikin masifa nace mizaisa ya shigo min

ɗ

aki, ya fita

bana son shirme. Maimakon ya fitan sai ya tsaya kawai yana kallona, dan gaskiya inada tsiwa sosai tun da ƙarancin shekaru na. Dariya ya shigayi irin ta shaƙiyanci, batare da ya damu da masifar da nake masan ba ya murzama ƙofa key ya nufoni. Da farko na

ɗ

au

ki al'amarin nasa wasa, sai da naga yana yunƙurin rungumoni jikinsa ne raina ya

ɓ

aci, duka na shiga kai masa ina janye jikina, ganin bazan bashi ha

ɗ

in kai a yanda yake so ba ya kamani ya

ɗ

aure, hankalina ya tabbatar min da yana son wulaƙantamin rayuwa ne.

Ina kuka da roƙonsa da magiya amma bai sauraren ba ya ciremin kaya kaf shima ya cire nashi. Aliyu wlhy ban ta

ɓ

a sanin minene tashin hankali ba sai a wannan ranar, tsabar tsoratar da nai da ganinsa babu sutura ban san na suma ba, sai da ya

ɗ

iba ruwan sanyi

a Despenser

ɗ

in

ɗ

akina ya sheƙamin na farfa

ɗ

o. Zaginsa na shigayi cikin matsanancin tashin hankali bayan dawowa a hayyacina ina tofa masa yawu a fuska, shiko ya shiga marina yana dariya, da yaga na ƙi daina zagin nasa marin ma bazai masa ba ya cire belt di

nsa

ya dinga dukana da ita, tamkar ya samu wata babbar mace yay min duka na hauka, har yanzu da sauran tabbunan dukan a jikina wasu basu ƙarasa

ɓ

acewa ba. Ga jini a sayin inda ya bugeni, ga kumburin fuska data sha mari da fashewar baki, ga ha

ɓ

o da dukan da

yay min a gefen ido duk bai duba wannan ba ya nema haike min. Na riga na suma saboda firgita dan ya na gab da cimma burinsa na suman, shiyyasa ban san yanda akai Mah-mah ta samu nasarar shigowa

ɗ

akin ba, ita ce ta ku

ɓ

utar dani batare da ya samu nasara a k

aina ba. Kiciniyar kwanceni da dukan da yake mata ya sani farfa

ɗ

owa, sai dai kafin ta ƙarasa kwanceni ya kaita ƙasa da duka itama. Ina kuka da zaginsa a saman lips dan ko magana bana iyayi dan wahala ya kekketa mata suturar jikinta ya

ɗ

aureta kamar yanda y

a mun, a gaban idona ya keta mata mutuncinta ta hanyar mummunan fya

ɗ

e, ya kuma juyata ta baya nan ma ya wulaƙantata. Suma ta biyu ko a lokacin dan tashin hankali. Ban ta

ɓ

a sanin ana suma a dawo a suma a dawo ba sai a wannan ranar. Kaina ya dawo yana wata ƴ

ar iskar dariya da tabbatar min sai ya wulaƙanta min rayuwa fiye da yanda yay ma Mah-mah dake kwance cikin jini face-face bata ko numfashi sosai. Ban san yanda akai wani irin ƙarfi yazo min ba na halbesa da ƙafata a gabansa, azaba ta sakashi duƙewa, pen

ɗ

i

na da nake aiki da shi kafin shigowarsa na

ɗ

auka na buga masa a wuya, banyi tunanin zai iya mutuwa ba, a haukana hakan da zan masa ai zai tashi idan aka kaisa asibiti kamar yanda naga a film yana faruwa. A take ya saki razananniyar ƙara da zubewa a ƙasa ha

nnunsa

ɗ

aya riƙe da gabansa

ɗ

aya ya riƙe wuyansa. Dai-dai nan mai aikinmu ta shigo, ashe matsiyacin aikenta yay kasuwa dan ya samu damar min illa ALLAH ya kawo Mah-mah ta dawo gidan. Ihunsa ya sata shigowa, koda ta shigo taga a yanda muke mu duka ukun sai

itama ta fasa ihu da komawa da gudu, itace tai kiran ƴan sanda, abinka da inda akasan kimar

ɗ

an adam, cikin ƙanƙanin lokaci sai gasu sun iso, a gaggauce aka tattaramu duka zuwa asibiti muduka ukun. Ban dawo a yahhacina ba sai bayan kwana biyu, a hakan ma k

o yaya namiji yazo kusa dani na dinga firgita kenan harda ihu ina roƙon karya cutar dani, duk wanda ya ganni sai ya tausaya min sosai. Ashe nawa wasane, dan Mah-mah ita gaba

ɗ

aya ma brain

ɗ

inta ta birkice, ga wata irin jijjiga da jikinta keyi, a taƙaice da

i kamar ta haukace ma kawai..... Felix Kuwa ashe abinda nai masa ya mutu. Ƴan uwansa sunce bazasu yarda ba tunda kashesa akayi, wannan dalilin ne ya saka aka maida hankali akan bama Mah-mah kulawa harta

ɗ

an dawo hayyacinta, an tattara case zuwa kotu. Daddy

bai zo ba, Uncle Yousuf bai zo ba har sai da muka samu kusan sati uku a asibitin, zuwa lokacin an miƙa case kotu har an ajiye ranar zaman shari'a. Ana gobe fara shari'ar Daddy ya iso Germany, ya shiga matsanancin tashin hankali da

ɓ

acin rai akan abinda Fe

lix ya aikata, a ranar bai zauna ba sai da ya samo ƙwararren lawyer, washe gari aka shiga kotu. Mah-mah, bata wani bari shari'ar ta

ɗ

auki lokaci ba ta ce itace ta kashe Felix saboda yayi mata fya

ɗ

e ta ƙarfi. Duk yanda naso fa

ɗ

ar gaskiyar abinda ya faru ban

i da dama saboda tun a daren jiya ta roƙeni akan kar nace komai, na rufa mata asiri kar Daddy yasan ni Felix ya fara hara, dan hakan zaisa ya kalli rainon da tai min a matsayin sakaci, koma ya

ɗ

auka dama a haka take sakaci da al'amarina tun can baya. Kawai

idan anje kotu zatace a wajen cetonta ne Felix yay min wanna dukan. Yanda ta tsara

ɗ

in haka ta fa

ɗ

a a kotu, bayan gama saurarenta da lawyer da dangin Felix suka kawo alƙali ya yanke hukunci, wannan yanke hukunci ne ya sake birkita ƙwaƙwalwar Mah-mah take

a wajen ta shiga wani yanayi irin na masu ta

ɓ

in hankali sosai, a gaggauce aka maida ta asibiti kamar yanda alƙali ya bada umarni, hakan bai wa dangin Felix da

ɗ

i ba, dan ba haka suka so ba, sai dai babu yanda zasuyi. Sashin masu ta

ɓ

in ƙwaƙwalwa aka kaita, a

na kula da ita yanda ya kamata

bisa tsayawar Daddy. Hankalin Daddy ya tashi matuƙa game da halin da ya ga Mah-mah ta shiga ciki, sai dai rashin sanin yanda abin ya faru yasa shi bai yi tunanin da yanzu fa akaina abin zai faru ba, tunda Felix ni yaso ketama

mutunci ba, ya

ɗ

auka kawai wajen son ceton Mah-mah

ɗ

in nawa ne kamar yanda ta fa

ɗ

a na samu wannan mahaukacin dukan, wai dan ma na samu sauƙi sosai a lokacin. Kwanan Daddy uku da zuwa Germany Mah-mah

ɗ

ina ta mutu, ta bar duniya tana kuka da sunana bakinta.

...”

Kuka ne yaci ƙarfin Lulu, ta sake ƙanƙame Smart da tun

ɗ

azun idanunsa sun ka

ɗ

a sunyi jazur alamar yana kukan zuci ne. Sake ƙanƙameta yay shima jikinsa na wata irin tsuma, ji yake kamar zuciyarsa zata fashe, kukanta na sukar masa zuciya da ru

hi. Tayi kuka sosai kafin ta cigaba da fa

ɗ

in, “Wannan al'amari shine sanadin barowata Germany, na fahimci Daddy kamar yana tsoron maidani Nigeria ne a wannan halin saboda su Uncle You, ya maidani U.S, in da aka sake sama min sabuwar Nanny sai dai baƙar fat

a ce, asibiti aka sake kwantar da ni a can farko dan nima dai ina abu tamkar brain

ɗ

in nawa ya ta

ɓ

u. Na samu tsahon lokaci ina ganin likita kafin na

ɗ

an rage firgita har Daddy ya saka ni a makaranta. Wannan shine ƙalubale na biyu, sannan sanadin abubuwa da

yawa

na rayuwata. Na ƙudiri niyyar yin karatu tuƙuru na zama lawyer domin kai ƙarshen irin masu halayyar Felix. Sannan kuma na kasa sakin jiki da kowa a yanzu ciki harda sabuwar Nanny ta. Banda aiki sai kuka, zaman

ɗ

aki, a class bana shiga sabgar kowa. In

har babu malami ma ina daga can gefe a takure. Duk yanda Daddy daya kasa tafiya ya barni ke lalla

ɓ

ani da jana a jiki na kasa sakewa, depression yay min tasiri matuƙa. Wannan yanayin nawa ne ya jawo hankalin Alice da Luna gareni, tun bana kulasu har na

ɗ

an

fara amsa musu magana, ba komai ya jawo hakan ba sai ganin suna maida hankali a karatunsu, sannan suna nuna min suma suna cikin damuwa amma suna magance damuwarsu da wasu abubuwa shiyyasa ba'a ganewa........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI

ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

3





0





........A hankali suka cigaba da shiga jikina

da nuna kulawa har takai na amshi maganin da suke yawan kwa

ɗ

aitamun na sha wai zai min maganin damuwata, wannan shine sanadin komai, domin kuwa a randa na sha na farkon sai na fahimci na samu sassaucin damuwata, har takai bana iya tuna komai na wani

ɗ

an l

okaci, da ga haka aka fara, a hankali, a hankali al'amarin ya fara tasiri har aka farga damu. Malamai sun tsawata mana, saboda shekarunmu sunyi ƙaranci da shaye-shaye, sai dai babu alamar zamujisu, daga ƙarshe suka nema iyayenmu. Nanny na ce taje, amma kod

a muka dawo gida na tabbatar mata idan ta bari Daddy na ko Uncle You suka sani a bakin aikinta. Tasan zan iya, kuma Daddy na jin maganata, ga shi kuma ina nuna bana sonta dama. Dan haka taja bakinta tai shiru. Ni kuma sai na

ɗ

auki matakin daina shan komai

sai da dare, kafin safiya ya sakeni. Sai a week end ne nake sha da rana, wataran a gidan su Luna wataran gidan su Alice anan gidan dai bana ta

ɓ

a yarda suzo ma balle musha wani ya gane, sai takai har week end ina zuwa gidajen su Alice da Luna. Sai da Daddy

ya

farga ne hankalinsa ya tashi, yayma Nanny na tas da tabbatar mata in fa har bata kula da aikinta ba zai sallameta. Ni kuma ya rufe ido yamun tas da fa

ɗ

a dan ya fahimci na fara wasa da karatu, ya kuma ha

ɗ

ani da Uncle You shima yay nashi. Har lokacin babu

ruwana da ko mazan ajinmu, ƙawayena biyun nan dai sune Luna da Alice. Fa

ɗ

an da su Daddy sukai min ne ya dawo dani hankalina akan karatu sosai, sai kuma burin dake raina shima na ƙaramin himmar hakan matuƙa har muka kammala karatun. Mun samu damar shiga ja

mi'a ni su Alice kamar yanda muka tsara, hakan ya sake bamu lasisin cigaba da shaye-shayen mu da yawon clubs. Sai dai inata taka tsantsan ta yanda babu wanda ke fahimtata har lokacin. Kula maza da su Luna suka fara ne ya fara sakamu fara samun matsala, sun

yi-sunyi suja ra'ayina akan hakan amma ya gagara, sai ma sa

ɓ

ani da muka fara samu da su. Akwai wani yaro a depertment namu da ya takura min, duk da bashi ka

ɗ

ai bane sauran dana karta musu rashin mutunci sukan kama kansu. Shiko naci yaƙi ya barni na samu sa

kat, har takai ya fara shiga jikin su Luna domin su shawo masa kaina. Amma hakan ya gagara. Ganin bazai samu nasara ba suka ha

ɗ

a baki da shi aka bugar da ni, matsalar da aka samu ni ba komai ke sani buguwa irin ta galabaita ba, mukan sha abu tare da su su

fita a hayyacinsu sosai amma ni ina normal sai dai

ɗ

an yanayi, wannan yasa na fahimci manufarsu a kaina. Wannan shine sanadin daya sa na karta musu rashin mutunci irin wanda basu san zan iya ba, na kuma rabu da su dan su basu san nai mugun tsanar maza irin

haka ba. Bayan rabuwa da su nasa Daddy ya canja min makaranta, naso barin shaye-shaye a lokacin sai dai hakan ya gagara dan ya shiga jikina matuƙa, sai dai ina kiyaye duk wani yanayin da wani zai iya fahimtar halin da nake a ciki, zuwa lokacin bani da Nan

ny, sai masu aiki, sai kuma wata yarinya da aka kawo da ga Ghana wai

ɗ

iyar abokin Daddy ce tazo karatu. Babu ruwana da ita dan ko harakar ta bana shiga, sai mu kwashe sati biyu ban mata magana ba, koda tamun ma sai ma gadama nake amsawa. Duk ina mata wanna

n abunne saboda tsanar ƙawaye da nayi, bama na son ta shiga jikina da har zamuyi shaƙuwar da zata kaimu ga wani matakin kuma, sannan bana son ta san ina shaye-shaye. A haka na gama karatu da ƙyar, dan a wasu lokutan sai nayi kamar zan

ɓ

aras saboda yanayin

da nake ciki sai kuma dai na dawo hankalina da ƙyar na maida hankali. Alhamdullah na samu result mai ƙyau saboda inada kaifin basira, kuma na saka zuciyata ga abin. Na yi wasu courses da ban da ban da suka shafi karatuna har na tsawon shekara

ɗ

aya da wasu

watanni, da kaina na ce zan dawo Nigeria nayi service, dan haka kawai nake jin kewar asalina, na dawo Nigeria a tsagerata, dan bana iya ragama kowa sai Daddy Uncle Yousuf, Mommy ma rashin

ɗ

aukar halina yasa nake shakkarta, Aunty Saliha da Aunty Naja'atu ku

wa soyayyar da suka nuna min da kulawa tasani jin ƙaunarsu a lokaci guda. Dan naje Abuja ne gidan Uncle Khamil nai hidimar ƙasa ta, sai kakata Dada dake nuna min soyayya irin ta uwa, tana mun gata sosai da yimin duk abinda nake so. Case

ɗ

in wata yarinya ak

an fya

ɗ

e ne ya zama sanadin fara aikinna a Nigeria, raina ya

ɓ

aci da abinda ya faru, har takai Aunty Naja'atu na sanar min ai wannan ba komai bane da ga cikin tarin cases na fya

ɗ

e a Nigeria. Musamman ma a yankinmu dan gwara nan Abuja akwai wayewar kan da i

yaye basa bari. Amma tacan wajen gida akan rufe zancen wai dan kada yarinya ta rasa miji ko ahalinta su tozarta sai dai iyayen baƙin ciki ya kashesu, itako ta ƙare rayuwarta a cikin ƙunci da baƙin ciki. Wannan al'amari ya tayar min da hankali sosai, sai ko

na

ɗ

auki

ɗ

ammarar zama kan ƙafafuna domin hana samuwar irin wa

ɗ

an nan mata tasiri, da kuma kai duk wani shegen daya ce shi mace ce abar wulaƙantawarsa ta hanyar fya

ɗ

e prison ya ƙare rayuwarsa acan ko

ƙ

uruciyarsa.. Wannan shine jiyan na Aliyu. Banda baƙin

ciki da takaici mi kaji a cikinsa? Babu wani abun birgewa ko ƙayatarwa”

        Smart ya kasa magana, sai kukan zuci kawai, a ransa yana auna tsakanin Lulu da mahaifinta waye yafi wani zama a ƙalubale?. Sai dai duk

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login