Showing 12001 words to 15000 words out of 145491 words
da ita. Sosai wannan zuwa na su Tajuddeen da jin zaiyi zaman aiki anan yasata shiga dogon tunani, bata sha'awar tunkarar Nigeria sam, dan harga ALLAH wani sashe na zuciyarta na tsoron ha
ɗ
uwa
da Uncle Yousuf, sannan kuma bazata iya cigaba da zama a ƙarƙashin inuwa
ɗ
aya da Tajuddeen ba. Dolene tasan mafita na barin ƙasar zuwa wata ƙasa daban ta karasa dogon hutun data
ɗ
auro
ɗ
ammarar yi har sai sanda taso ta waiwayi gida Nigeria sannan. Kasancewa
r anan ba wani an damu da dare ko rana bane dan akoda yaushe ba fasa sabgoginsu suke ba sai in sanyin gari ya hana hakan yasa Lulu tunanin
ɗ
an fita yau tasha iska. Miƙewa tai duk da yanayi rashin ƙarfin jikin da take ji ta sake sabon shiri cikin wando da r
iga da jibgegiyar rigar sanyi mai hula. Turare ta
ɗ
an ƙarama jikinta ta
ɗ
auki ƙaramin ledan chocolate
ɗ
inta ta saka a aljihun rigar bayan ta
ɗ
aure igiyar takalmanta ta fito. Tajuddeen kawai ta samu zaune a falo yana daƙilar waya. Kallo
ɗ
aya tai masa ta
ɗ
auk
e kanta. Shiko da sai da ta
ɗ
an gittashi ƙamshinta ya dakar masa hanci ya sashi farga da ita da sauri ya
ɗ
ago. Ganinta da shirin fita ya sashi miƙewa da sauri yana fa
ɗ
in, “Ƴammatan ina zuwa haka ba neman abokin rakkiya?”.
“Ba buƙata”.
Ta fa
ɗ
a a
daƙile tana ficewarta, kafin ya iso ƙofar ta maida ta rufe da sanya security ta baya tana hararar ƙofar da jan tsaki tai wucewarta. Sororo Tajuddeen ya tsaya bayan ya gama mummur
ɗ
a handle
ɗ
in ƙofar ya tabbatar da ta kulle ta baya. Lips
ɗ
insa ya ciza da ya
nayin rashin jin da
ɗ
i ya koma ya zauna a inda ya taso. Itako Lulu cikin tura hannayenta dake sanye da Safa suma a aljihun rigarta ta fara tafiya bisa lafiyayyen titin street
ɗ
in nasu a hankali dusar ƙanƙara na
ɗ
an sauka mata a jiki
ɗ
is-
ɗ
is ka
ɗ
an-ka
ɗ
an. Duk
da akwai sanyi sosai yanayin ya mata da
ɗ
i, dan
rabonta da irin wannan fitar haka tun bayan gama jiyyar jikinta da Smart ya murza, tana kuma
ɗ
an fara samun walwalar ta kwana biyu sabon yanayin ciwon nan ya sake kwantar da ita shima. Tayi nisa sosai da gida
n ta samu wani shagon shan coffee ta shiga, coffee
ɗ
in tasa aka kawo mata, sai dai tana kaisa bakinta taji zuciyarta ya fara tashi, a take ƴan cikinta suka shiga hautsinawa. Babu shiri ta baro gurin cikin tashin hankali bayan ta biyasu, duk yanda taso riƙe
aman ya gagara dole ta koma cikin restroom nasu ta dinga sheƙasa har
ɗ
an kunun gya
ɗ
ar da tasha a gida sai da ta zazzagar. Cikin galabaita ta samu ta wanke fuskarta ta fito dajan ƙafa. Can gefe ta samu ta sake zama tana maida numfashi
ɗ
a
ɗɗ
aya zuciyarta a c
unkushe da tunanin wai mike damunta haka ne?. Ita dai tunda take bata ta
ɓ
a fuskantar kalar ciwo haka ba da amai. (Ni dai nace Hummm). Ta jima a shagon coffee
ɗ
in kafin ta miƙe cikin ƙarfin hali ta sake nufo hanyar dawowa gida dan wani irin sanyi mai shiga
jiki da ƙashi take jin na ratsata duk da yanda ta rufe duk jikinta da kariya harda su Safar hannu da facemask amma bata tsira ba. Da ƙyar ta iya kawo kanta gida, ta cire security
ɗ
in data sakama ƙofar saboda Tajuddeen ta shigo cikin tanga
ɗ
i. Babu kowa a fa
lon da alama Tajuddeen ya shige, gudun karma wani yazo ya sake damunta ya sata nufar bedroom
ɗ
inta dan yau tayima Dada yaji akan bazata sake kwana a
ɗ
akinta ba. Dan dama da nata zuwan Dadar ya sata komawa inda ta sauka kasancewar bata da lafiya. Gaba
ɗ
aya
hankalin Dada da Alh. Sulaiman da suka ha
ɗ
e kansu a bedroom
ɗ
in Lulun da tunanin bazata shigo nan ba koda ta dawo yanzu baya kan ƙofar, tattaunawa suke game da zancen cikin da suka saka aka zubar mata batare da tasan ma da cikin ba. Wani irin bugawa ƙirjin
Lulu yay da ƙarfin gaske. Ta tsaya cak tamkar wadda aka dasa matsayin gunkin tarihi ba mutum mai numfashi ba tana cigaba da saurarensu. Kanta ne ya fara juyawa sannu-sannu ta fara ganin hajijiya babu zato sai jin fa
ɗ
uwar abu sukai ƙasa yifff. A tare suka
zaburo tare da kallon ƙofar cikin waro idanu.....
Bayan kamar awanni biyu ta dawo a hayyacinta, zuwa lokacin hatta da Tajuddeen na a
ɗ
akin zaune a gefenta cikin damuwa dan har fuskarsa ta gagara
ɓ
oyewa. Ɗaya bayan
ɗ
aya ta gama binsu da kallo tam
kar mai son tantancesu kafin ta maida idanun nata ta lumshe kawai batare data nuna alamar ta tashin ba. Hirar kakar tata da kawun nata ne suka shiga dawo mata dalla-dalla, ita Mawaddat ce keda ciki, ciki na haihuwar
ɗ
an mutum, amma suka saka aka zubar da s
hi. To minene dalilinsu nayin hakan. Duk da a karan kanta bazatace son cikin take ko akasinsa ba, amma tanaji a ranta kamar ya kamata ace kafin su aikata zubar da shi a bari ta sani da kuma jin ta bakinta ai. Hannunta dake ajiye a saman cikin nata ta motsa
a hankali, tare da sake matsar da shi ƙasa sosai ta shafa cikin. Wannan ne ya fargar da su Dada cewar ta farka. Gaba
ɗ
ayansu sukai kanta da sannu musamman Tajuddeen da Dada. Dan Alh. Sulaiman dai idanu kawai ya zuba mata batare da yace komai ba. Cikin dam
uwa Tajuddeen ke jera mata tambayar mike damunta? Ko zata tashi suje asibiti ne? Yanzu ina ke mata ciwo?. Idanun nata ta
ɗ
an sake bu
ɗ
ewa ta kallesa, sai kuma ta maida abinta ta lumshe. Sake jera mata sannu da roƙon ta bari ya kaita asibitin yayi. Amma sai
ta girgiza masa kanta kawai. Zai sake magana Alh. Sulaiman ya katseshi da fa
ɗ
in, “Tajuddeen relax mana”. Shiru yay badan yaso ba, hakan yasa
ɗ
akin komawa shiru. Lulu da gaba
ɗ
aya take jin wani irin yanayi mai kama da jin zafi da
ɗ
aci a zuciya ta sake bu
ɗ
e
idanunta da sukai ja akan Dada. Muryarta irin ta mara lafiya a dake ta ce, “Dada nice na samu ciki aka zubar?”. Ba Dada ba hatta Alh. Sulaiman sai da furucin nata ya razanashi. Kusan a tare suka kalli Tajuddeen da ya furta “Ciki
kuma Mawaddat?!”. Maimakon
amsa Tajuddeen
ɗ
in Dada take kallo alamar jiran amsa daga gareta. Dada data
ɗ
an daburce cikin inda-inda ta ce, “E... E... Eh hakanne Sweet heart. Mun...m...munji tausayinki ne da ganin halin da kike a ciki na wahalar ciwo. Sannan minene amfanin haihuwa da
wancan sankaran shashashan yaron da ko kansa bai iya riƙewa ba sai baƙin talauci, ke akaran kanki ma baki isa haihuwar ba ai shekarunki nawa ma duka. Na biyu inaji a jikina bada yardarki aka samu cikin nan ba, sai dai in asiri yay miki tare da fya
ɗ
e. Dan k
e da bakinki kin tabbatar min baki ta
ɓ
a bashi kan ki ba. Ki fa
ɗ
a mana gaskiya, fya
ɗ
e yayi miki ko?”.
Kai Lulu ta kauda tana mai lumshe idanunta batare data bama Dada amsa ba, dan wani irin zafinsu takeji kamar ta shaƙo
ɗ
aya a cikinsu ta maƙure ka
wai, a mamakinsu sai ganin hawaye sukai na zirara ta gefen idonta yana sauka saman filon da take kai har a cikin kunnenta. Gaba
ɗ
ayansu babu wanda bai kasance a yanayin zama turus ba, musamman Tajuddeen da ke jin jikinsa na tsuma. So yake kawai yaji Lulu t
ace fya
ɗ
e Smart yay mata, shiko ya
ɗ
auki alwashin koda uwarsa yake yawo sai ya yagalgala masa rayuwa. Amma abin mamaki sai gashi iya lalla
ɓ
a Dada taima Lulu dan tace wani abu game da samuwar ciki taƙi tace komai. Da tagama zasu dameta sai taja bargo har sa
man kanta ta rufe kawai da fa
ɗ
in “Not your business! Please live me alone”.
Wannan abin da tai ya ƙara sakasu a wasi-wasi, amma sai Alh. Sulaiman yace su manta da batunta tunda dai an
ɗ
auki mataki, yanzu kawai abinda zasu maida hankali shine bin
ciko inda Smart yake ya saketa a
ɗ
aura aurenta da Tajuddeen. Sun gamsu da hakan, sai dai daga ƙarshe Dada ta bada shawaran in har fa anƙi ganin Smart dole ne su nufi Nigeria su makashi a kotu ta bama Lulu takardar saki kawai ko su nemoshi su dole ga amsa k
iran kotu yazo ya bada ai. Nan
ɗ
in ma sun gamsu, dan haka suka tsaya a bisa shawaran nan guda biyu...
Tun daga wannan magana Lulu ta koma musu shiru-shiru a gidan, dama ga yanayin rashin jin da
ɗ
in jiki da take fama da shi, wanda zuwa yanzu take
kallon hakan a matsayin zubar mata da cikin da akayi ne. Su kuma su Dada ke fassarawa da asiri Smart yay mata kawai. Duk yanda Tajuddeen ke son shigema Lulu taƙi bashi fuskar hakan. Dole ya koma baya-baya da ita amma hakan na damunsa. Bama shi ba hatta su
Dadan ta tattara ta watsar kamar bata san da su a gidan ba. Ummita kawai take kulawa dan yarinyar nada hankali da nutsuwa. (Ummita ta ta
ɓ
a aure harda yara biyu, sannan zata iya girman Lulu ka
ɗ
an, wahalar da tasha wajen mijinta yasa bayan ya saketa iyayenta
sukace bazata zauna musu a gidaba ta tafi wajen ƙanwar mamanta a Abuja. Karatu ta koma, bayan ta kammala rashin samun madogarar aiki ya sata amsar wannan aikin zuwa Canada ta hanyar Hajiyan Shuwa maƙwafciyar ƙanwar mamanta).
Duk da abinda Lulu ke
musu duk abinda tace tana so sai Tajuddeen ya fita neman mata shi a cikin garin koda yana tunanin bazai samu ba. Duk da dai ma babu abinda tafi nacemawa a yanzu kamar kunun gya
ɗ
a da fruits. Ita kanta har mamakin kanta take akan shan kunun gya
ɗ
ar nan na ƙad
dara daya sarfaceta. Dan ita a baya ba gwanar shansa bace ba, zama ta iya rantsewa a
ɗ
an zaman datai gidan Aliyu ne ta koya shansa. Sunan Smart da yazo mata a zuciya ya sata jan ƙaramin tsaki. Ɓal-
ɓ
al taji cikinta ya bada har sai da takai hannu samansa ta
dafa. Sai kuma akai shiru. Bata kawo komai a ranta ba ta watsar da batun Smart gefe da kan fa
ɗ
o mata a rai musamman idan tayi wani abu haka daya tuno mata da zaman nasu. Sannu a hankali jikinta kuma sai ya fara sauƙi, zuwa lokac
in Alh. Sulaiman da Tajuddee
n sun wuce wai duba Baba Garko, sai dai a ba
ɗ
ini shi Alh. Sulaiman nashi
zuwan akwai manufa. Ganin Lulu ta samu sauƙi ta murmure sosai sai ma wata ƴar ƙiba da murjewar jiki da ta fara. Dan tayi wani irin ƙyau na farat
ɗ
aya da haske tare da ƴar ƙiba. Zuwa y
anzu babu abinda ke damunta sai
ɗ
an zazza
ɓ
in dare. Da zaran ance sha biyu tayi zazza
ɓ
i zai rufeta, zuwa gabannin asubahi kuma sai ya sauka ta wayi gari garas tamkar komai bai faru ba. Shan kunun gya
ɗ
a kam sai abinda yay gaba. Tana nan tana abunta. Tun Dada
na maganar wannn shan kunun gya
ɗ
a data laƙama suna na fitina har ma ta kawo ido ta zubama Lulun kawai.........
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Bill
yn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
..
...!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝕭𝖔𝖔𝖐
𝖙𝖜𝖔
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
7
️
⃣
........Kwanan Dada goma sha
ɗ
aya ta fara shirin komawa wajen mijinta. Lulu ko ta maƙale tace ƙafarta ƙafarta dan bazata sake zama ita ka
ɗ
ai an
an Canada ba ciwo ya halakata. Cikin lallashi Dada ta nuna mata bazai yiwu ba, ta kwantar da hankalinta ai Tajuddeen na dawowa nan
ɗ
in duk da ba'a gidan zai zauna ba. Tsaf ta tubure cewar ai ita ko ƙasa
ɗ
aya ma bazata zauna da shi ba. Tunfa Dada na lallash
inta harta birkice mata da masifa cikin
ɓ
acin rai. Amma hakan baisa Lulu ta yarda zata cigaba da zama a Canada ba. Sai ma cewa tai ita gida Nigeria zata koma to. Tofa babbar magana, hankalin Dada ya tashi, dan tasan taurin kai irin na Lulu sarai. Alh. Sula
iman tai kira ta sanar masa. Washe gari sai gashi ya sake dawowa Canadan. Shima balbale Lulu yay da bala'i tare da zageta tas ita da Daddy sannan ya saka Dada tattaro masa passport
ɗ
in Lulun da komai da zai iya taimaka mata fita a ƙasar ya wuce da su harda
na Ummita ma. Wannan abu ya tada hankalin Lulu, hakama Dada sai al'amarin
ɗ
an nata ya fara bata mamaki kuma. Dan sai take ganin ya zafafa da yawa, miye na
ɗ
auke passport kamar wasu masu son kidnapping yarinya?. Amma ta kasa iya masa magana dan harga ALLAH
tana shakkar
ɗ
an nata kasancewarsa ba kanwar lasa bane ba.
*_NIGERIA_*
Alh. Sulaiman ya koma Nigeria bisa matsawar Tajuddeen dole yakai kotu akan alƙali ya saki Lulu, amma sai ya bashi amsa da cewar sai ma'aurata duka sun gurfana a ga
bansa zai iya aikata hakan. Zancen ya matuƙar bashi haushi ya yayya
ɓ
ama alƙalin magana duk da kuwa suna mutunci. Shiko yay biris da shi dan yace bazai aikata abinda ya sa
ɓ
aba, taya zai kama kashe aure ma babu masu alaƙa da auren kamar a garin da babu shari
'a, to yace yamawa hukunci kenan. Kusan alƙalai biyu ya sake tunkara bayan na farko amma amsar duk iri
ɗ
aya ce suma since sai ma'auratan sunzo, dan koda aka aika sammaci gidan su Smart sai akace ma nai kai takardar ai Smart bama ya ƙasar, bakuma asan randa
zai dawo ba ma. Alƙalin ƙarshe ne ya bukaci ganin iyayen Smart. Koda Abba yaje sai ya nunama Alh. Sulaiman yafisa sanin takan duniya, dan cayayma alƙali ai yaron da matarsa suna tare acan turai, shi Alh. Sulaiman shirmensa kawai yake yi, yasa a kira masa
Smart
a waya, akayi kuwa sa'ar samunsa, sun tattauna sosai da alƙalin akayi sa'a kuma shima Smart
ɗ
in yace yana tare da matarsa Alh. Sulaiman yana shirmensa ne kawai saboda yana son raba auren dan taƙi
ɗ
ansa. Alƙali kuwa ya samu Alh. Sulaiman yay masa tas
tare da gaga
ɗ
in yabar wannan shirmen da zubda mutunci yara su rayu da juna tunda sunce suna tare,
ɗ
anshi kuma yaje ya nema wata. Wannan makirci ya matuƙar ƙona masa zuciya, dan haka ya ƙullaci Abba a ransa da fara shiri na musamman....
Taƙaddamar
Daddy da Alh. Sulaiman ta matuƙar sake
ɗ
aukar zafi a wani yanayi shi da abokan ha
ɗ
in kansa su Hon. Nakowa. Duk da dai Alh. Sulaiman
ɗ
in bawai ya fito ya fa
ɗ
a musu komai da komai bane a tsakaninsa da Daddy bayan wanda ya shafesu su duka ba, dan shi yana nun
a musu TAKUN SAƘARSA da Daddyn dai iya tasu ce data shafesu. Bai kawo
ɓ
oyayyen al'amarin dake a tsakanin su sam. Sun ƙara shirya sabon plan akan Daddy, tare da shiga kogin tunani da binciken ta yanda yake bibiyar al'amarin su. Musamman ma shi Alh. Sulaiman
da yaji har poisoning
ɗ
in mahaifinsa da yasa akayi wai Daddy ya sani. Wannan zance ya matuƙar tada masa hankali, dan daga ALLAH sai shi sai yaronsa Malami suka san wannan sirrin. Duk da dama gubar da suka bashin bata kisa bace, wadda zata kwantar da shi j
iyyace kawai na tsawon watanni harya samu kammala shigo da abubuwansa wanda ya tabbatar da in har mahaifin nashi na tsaye akan ƙafafunsa za'a iya samun matsala a wannan karon. To Alhmdllh burin nasa ya cika, dan kayayyakinsa da suka taso daga ƙasar Mexico
sun iso lafiya, inda cikin nasara yay hada-hadar rabawa customers
ɗ
insa shi da abokan Business
ɗ
insa da ayanzu sukafi ƙarfi a kudancin Nigeria. Bawai baya hu
ɗ
a da hausawa ƴan arewa bane akan harkar, akwai su jefi-jefi a cikinsu, sai dai sunada tsoro matuƙa
ba kamar ƴan kudancin ba, sunfi yarda su