Showing 99001 words to 102000 words out of 145491 words

Chapter 34 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

25

cakulkule. Dole ya fara dariya da ƙoƙarin janye jikinsa amma taƙi barinsa, sai ma baya yake tana binsa har suka fa

ɗ

a saman sofar

ɗ

akin. Bata daina ba duk rokon da yake mata sai da ta tabbatar ya ji

gata sannan ta barshi tare da fa

ɗ

awa kansa suna dariya su duka.

        “ALLAH ke muguwa ce”.

    Ya fa

ɗ

a yana ja mata hanci. Amsa ta bashi da “Ai kai ka koya min dan kaine malamin koya mugunta ma”. itama tana dungure masa kai. Sai suka sake ƙyalkyalewa

da dariya.

            “Kin fara nauyi ALLAH,

ɗ

aga ni karki fasa min ciki”.

         Fuska ta

ɓ

ata da duban kanta, sai kuma ta hararesa da fa

ɗ

in, “Ta ina na ƙara

ɗ

in? Ni ALLAH bana son sharri”. Kallo ya bita da shi irin a

ɗ

an

ɗ

agen nan, sai kuma ya nuna

mata yana gimtse dariya. Inda ya nuna

ɗ

in ta kalla. Da sauri tace “ALLAH zai saka min” tana kai masa duka da filo. Ƙoƙarin riƙewa yake tana dariya da fa

ɗ

in, “Daga fa

ɗ

ar gaskiya. To shikenan na yarda baki ƙaraba. Ƴar ƙanwata na nan yanda take ƴar sawalwala

abinta cas-cas”. Sauka tai da ga jikin nasa ciki nuna irin nayi fushinnan, shima sai ya miƙe da sauri ya riƙota tare da

ɗ

agata gaba

ɗ

ayanta suka fice a

ɗ

akin. Tana zille-zille da fa

ɗ

in ya sauketa bai kulata ba ya fita ta baya inda swimming pool

ɗ

insu yake

. Direta yay a bakin ruwan ya cire bathrobe

ɗ

in jikinsa yay hanging a kan

ɗ

an ƙarfen da aka saka domin hakan kawai dama. Da sauri ta kauda idanunta da ga kallonsa, dan har yanzu ta kasa iya daina jin kunyarsa, duk da bawai haka nan yake ba akwai ƙaramin bo

xer jikinsa bazata iya jurar kallon nasa ba kai tsaye a haka. Shima komai baice mata ba sai murmushi da ya saki

kawai, cike da kwarewa yay tsalle da sufa irin na masu wasa da ruwa cikin ruwan. Yanda ya fantsama ciki sai da ruwan ya tarwatso mata a jiki har

a fuska. Fuskar ta kwa

ɓ

e tana kallonsa kamar zatai kuka, shi baima san tana yi ba sai da ya kai ƙarshe zai juyo ya kula. Dariyar mugunta ya kwashe da shi, sai kuma yay ƙasa cike da kwarewa ya sake dawowa gabanta ya miƙe tsaye yana dariyar da

ɗ

ibar ruwan a

hannu ya sake watsa mata a fuskar. Lulu ba haƙuri idan akai saita rama. Hannu takai itama zata

ɗ

ibo danta rama ya fisgota ta fa

ɗ

o ciki. Kokawa suka fara a ruwan yana kunnata da dariya, sai kuma yay mata gwalo yay ƙasa cikin ruwan. Itama da sauri ta nutse

ciki ta bisa saikace wasu kifaye...

      Sun jima a cikin ruwan suna nisha

ɗ

in su kafin suka fito saboda tunawa da AA shi ka

ɗ

ai a

ɗ

aki. Bathrobe

ɗ

in da yazo da ita ta saka, sannan taje ta

ɗ

akko masa wata shima. Tun shigarta

ɗ

akko masa rigar ta samu AA ya

tashi, dan haka bata zauna jiransa ba ta juya ciki. A

ɗ

akin ya sameta tana cirema AA kaya, yana ganin shi ya shiga miƙa masa hannu dan yanzu ya daina masa ƙiwa. Shima cikin farin ciki ya

ɗ

auki abunsa yana mai sumbatarsa da fa

ɗ

in, “Oh oh Baban Ammah ya tash

i kowa ya

ɓ

oye kayansa kafin a cika musu aiki”.

Cikin dariya Lulu tace, “Aikam dai, dan yanzu zai fara ha

ɗ

a gwaramar tasa”.

“Ai ke ya gado, dan Uncle Yousuf ya cemin kema kina ƙarama hummm”.

A shagwa

ɓ

e ta ce, “Shi Uncle You

ɗ

in ya fa

ɗ

a

, ni dai ALLAH babu ruwana salaha da ni, sai dai kai dan dama Ammah tace tasha rashin jin ka”.

Shima fuskar ya

ɓ

ata da fa

ɗ

in, “Sharri ba haushi zanji ba ai” daga haka ya nufi bedroom da AA a kafa

ɗ

a domin yimasa wanka. Dan yanzu in har yana gida

kusan komai shikema yaron, acewarsa yana koyane koda ta haifo ƴan uku basai sunje neman Nanny ba. Takan hararesa kawai idan yace hakan.....

      



Zaune suke a wajen cin abinci yana cin abincin da tai masan idanunsa a lumshe alamar dai yana jin da

ɗ

in

sa, itako sai murmushin farin ciki takeyi. Dan a yanzu babu abinda ke sakata a farin ciki sama data gansa cikin farin ciki. Batai zaton zaici abincin haka da yawa ba, sai gashi ko yaci sosai har yana fa

ɗ

in jikinsa yay masa nauyi. Bayan ya kammala ta gyara

wajen suka koma falo. Zama yay yana wasa da AA ita kuma ta kwashe kayan da ya shigo da su zuwa ciki, na kitchen kuma takai kitchen. Sosai taji farin cikin ganin kayan sakawa ne ya siya mata, sai turarruka na mata masu da

ɗ

in ƙamshi duk da tazo da su khumra

da turarrukanta abinta. Sai kayan kwalliya da batazo da su ba, shima AA an saya masa nasa. Tana cikin kwashe kayan taci karo da camara. Tsai tai tana kallo da jujjuyata a hannu, sai kuma ta ajiye cikin ta

ɓ

e baki ta cigaba da gyara kayan. Sai da ta kammala

tsaff ta

ɗ

auka camara

ɗ

in ta koma falo da ita. Kwance yake a ƙasan carpet yana waya da Ahmad, AA na gefensa yana wasa da kayan wasansa, yanda ya nutsu sosai ya tabbatar mata da magana suke mai muhimmanci, dan haka ta kai zaune Camara

ɗ

in a hannunta tana k

allonsa shi da AA

ɗ

in cike da jin farin cikin su

ɗ

in duk nata ne fa. Abinda ya

ɗ

an fara jan hankalinta ga wayar tasa shine kalmar daya ambata cikin yanayin

ɗ

an ƙaraji har yana tashi zaune. Sosai ta zuba masa idanu, yayinda shi kuma ya cigaba da fa

ɗ

in, “Kag

a Ahmad relax please. Karka ru

ɗ

ar da kanka, ni dama nasan dolene wannan binciken ya tono mutane da yawa a ciki, aiba abin mamaki bane ba hakan karma ka tada hankalinka a banza. Yanzu abinda zamuyi shine dole mu tafi mataki na biyu, wato plan B.”

        C

ikin matsanancin ru

ɗ

ani da ga can Ahmad ya ce, “Dole ne hankalina ya tashi Aliyu. Mahaifin aunty Khadijah fa! Kasan kuwa yanda nake ganin mutunci da kimar mutumin nan, amma ace har da shi a cikin mutanen nan. Kasan kuwa irin muggan miyagun kwayoyin da yaro

n nan ya sanar min ana saidawa a pharmacy

ɗ

in nan! Ban ta

ɓ

a sanin haka ƙasar nan tamu ta lalace da rashin doka da bin ƙa'ida ba sai yau. Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un”.

        “Humm Ahmad kenan kana wasa da mutanenmu. Abinda yasa kake ganin irin wa

ɗ

a

n nan abubuwan abin mamaki saboda rayuwar daka tashi ne. Amma mu da aka haifa a getto eria muka rayu a ciki munsan irin wa

ɗ

an nan abubuwan fiye da yanda kake zato, kawai dai mutum dan baida ƙarfin

ɗ

aukar matakine shiyyasa. Ni dai abinda nake so da kai yanz

u dolene fa ka sake ƙara

ɓ

oye kanka, dan ko Yaya Hameed da Uncle Yousuf ban san susan da hannunka a ciki, shiyyasa ma kaga nace Uncle Yousuf

ɗ

in yabar komai a hannuna shima saboda suma suna hu

ɗɗ

a da mafi yawan manyan ƙasar, zamu iya zuwa ga

ɓ

ar da al'amarin

wani zai girgizasu su bu

ɗ

e mana aiki”.

        “Hakane Smart na fahimceka yanzu, kuma in sha ALLAHU zamu basu mamaki, tabbas mune matasa ya dace muyi hanƙoran gyara ƙasar nan tamu akan wannan mummunar safarar dake cigaba da ya

ɗ

uwar gur

ɓ

atamu tamkar wutar

jeji a kasarmu, in ba haka ba sai anzo lokacin da babu wani matashi da zai iya amfanar kansa balle wani ko ƙasar, zasu cigaba da mana illa ta hanyar dafe madafin iko su barmu da ra

ɗ

a

ɗ

in shan miyagun ƙwayoyin da suke mana safara mu kuma muna sha da tunanin

rage ra

ɗ

a

ɗ

i, wlhy Smart naji na tsanesu, natsanesu, su azzalumai ne.....” Kukan da ya tahoma Ahmad ya hanashi ƙarasawa, shiru kawai Smart yay yana saurarensa shima zuciyarsa na ƙuna. Tuni idanunsa sun gashe zuwa jajur. Yana jin ra

ɗ

a

ɗ

i fiye da wanda Ahmad

yake ji, tun yana yaronsa ya tsani shaye-shaye, baya son yaga anayi, yana jin ciwo matuƙa idan yaga matashi ya lalata rayuwarsa da shaye-shaye, shiyyasa cikin ƙanƙanin lokaci al'amarin Lulu yay tasiri a zuciyarsa. Da ƙyar ya iya furta, “It's okay Ahmad. Ku

ka bashi ne magani ba, aiki tuƙuru domin ganin mun karya su. Sannan inaga dolene zamuyi amfani da ƙungiyar Mawaddat a wannan ga

ɓ

ar domin tattarro hankalin matasa dan wannan aikin yana son taron dangi ne. In ba hakaba zaƙulosu da muka

ɗ

auka

ɗ

ammarar yi baza

i magance mana matsalar ba tunda zasu iya sayen hukumomi da ku

ɗ

i kasancewar wasu a cikinsu suma ru

ɓ

a

ɓɓ

une”.

        “Tabbas haka ne nima nayi wannan tunani, kuma na yarda da shawarar nan naka. Sai dai yanzu ban san yaya zamuyi ba tunda kaga ita tana nan”.

    Cikin

ɗ

an

ɓ

ata fuska da kallon Lulu ta gefen ido ya ce,,......





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARM

AR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖

𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

4





6





.......“Ni kuma gashi gaskiya bazan iya baku Matana ba yanzu dan kaima dai kasan ango nake”.

         Dariya Ahmad ya kwashe da shi da fa

ɗ

in, “Ɗan iska shegen sama. Banza ta fa

ɗ

i ko a

nata kwasar romon dimakura

ɗ

iyya. Sai kaita riƙo ai ko tana nan zata mana aiki”.

     “Shegen sa idon ka dai a kanka zai ƙare. Sai dai fa daga nan

ɗ

in dan mai kawo min mata Nigeria yanzu ban gansa ba”. Ya ƙare maganar yana kashema Lulu dake kallonsa ido. K

anta ta

ɗ

auke tana

ɗ

an murmushi da harararsa. Dan ita ta ƙagara ya kammala wayar ya mata bayani. Sun sake tattaunawa sosai da Ahmad

ɗ

in kafin suyi sallama. Yana yanke wa kiran Uncle Yousuf na shigowa. Tashi yay yabar falon ma gaba

ɗ

aya, Lulu ta bishi da ka

llo cikin jin tsarguwa. Bai jima ba sai gashi ya dawo. Ganin yanda ta tur

ɓ

une fuska ya sashi zuba mata ido.

        “Lafiya kuwa Madam?”.

   Baki ya ta

ɓ

e da

ɗ

auke kanta gefe. A hankali ya kai zaune kusa da ita yana mai kamo fuskar tata. “Please miya faru

kar kiyi fushi mana.” harara ta sakar masa da buge masa hannu tana son tashi, yay saurin riƙota ta fa

ɗ

o jikinsa. Rungumeta yay da ƙyau ta yanda bazata iya tashin ba. Cikin tallafo kanta da

ɗ

aura goshinsa a saman nata ya ce, “Please Baby luv, kin san fa da

fushinki gara kawai a tada yaƙin duniya na uku. Fa

ɗ

amin minene?”.

         “Ba kai bane kake ta wani

ɓ

o

ɓɓ

oye abu dan kar naji”.

     “Haba ni na isa. Kikama san Aliyu ciki da bai

ɗ

insa balle abinda ke a zuciyarsa. Dama fa zan yi maganar dake”.

     “Ba

bu wani ban yarda ba. Bayan tun randa mukazo kaketa wani magana da Ahmad a cuccure, hakama idan Uncle Yousuf ya kiraka sai ka koma gefe ko Daddy”.

            “To yi haƙuri bazan sake ba. Bani

ɗ

an lokaci yanzu zan miki bayanin komai dan kema kina daga cik

in tawagar ai. Dama ba'azo ga

ɓ

ar da naki aikin zai fara bane kawai shiyyasa. Ha

ɗ

amin coffee yanzu ina zuwa”.

      Babu musu ta miƙe zuwa kitchen, ya bita da kallo har sai da ta shige sannan ya tashi yana sauke ajiyar zuciya. Bedroom ya shiga, babu jimawa

ya fito

ɗ

auke da laptop a hannu da Flash drive kusan hu

ɗ

u. Centre table

ɗ

in falon ya jawo gabansa sosai yana kaiwa zaune da zube kayan hannunsa, sai lokacin idonsa ya sauka akan camara

ɗ

in data

ɗ

akko. Ɗauka yay ya ajiyeta a gefe yana girgiza kansa, sai ga

ta ta fito

ɗ

auke da ƙaramin tray da coffee 2cups sunata turiri.. gefensa ta zauna tana ajiye masa nasa gabansa itama ta ajiye.

      “ALLAH yay miki albarka”.

  Ya fa

ɗ

a yana ƙoƙarin saka flash a jikin Laptop

ɗ

in. Cikin jin da

ɗ

i da farin ciki ta amsa mas

a. Dan a duk lokacin da yace ALLAH yay mata albarka tana matuƙar jin kanta on top ne. Sai da ya gama saita komai ya kalleta. “Ina son ki nutsu sosai dan maganar da zamuyi mai matuƙar muhimmanci ce”.

         Kanta ya jin jina masa da sake maida hankali ga

resa sosai. Cikin nutsuwa shima ya fara mata bayani ta yanda zata fahimta tun daga randa Daddy ya fara aiki a maikatar da Alhaji Sufi Garko ke shugabanta, wanda a dalilin haka ne ya ja Daddy a jikinsa, a maimakon aikin gwamnati ya maidashi akan harkokin ka

suwancinsa. Yanda abubuwa suka dinga tafiya har zuwa sanda ku

ɗ

i suka

ɓ

ata da shiga jikinsa da Sulaiman ya farayi ta hanyar nuna masa zai taimakesa da kasuwancin da suka fara tare har zuwa sanda ya fahimci abinda ke cikin business

ɗ

in da haduwar Daddy da ma

haifiyarta, da abinda ya faru a dalilin aurensu, fya

ɗ

en da Alh. Sulaiman yay ma Sultana da yanda Daddy ya tayashi

ɓ

oye sirrin zamansa da mahaifiyarta, rasuwarta, mutuwarta,

ɗ

auketa a Nigeria har zuwa girmanta, shigowa rayuwarta da yayi dama kamun da Alh. S

ulaiman yay masa har zuwa aurensu da bu

ɗ

e musu ciki da Daddy yayi akan komai da dalilinsa na

ɓ

oyewa. Yanayi yana nuna mata abubuwa a laptop

ɗ

in nashi, yawanci duk wayoyin barazana ne, da wasu harƙalloli tsakanin Daddy da Alh. Sulaiman ne, dama hotunan abok

an da sukai hu

ɗɗ

ar kasuwanci da Daddyn ya adana matsayin hujjar da ya dinga tsorata su Alh. Sulaiman da tawagar su Nakowa da ita. Tunda ya fara Lulu ke kuka na tashin hankali, har takai AA ma ya fara kuka sai da Smart ya

ɗ

aukesa ya

ɗ

aura a cinya. Jikinta t

suma yake matuƙar tsuma, idanunta sun masifar kumbura saboda kukan da taci. Cikin damuwa ta ce, “Na cikin camara

ɗ

in ma dan ALLAH ka nuna na gani”.

       “Ba yanzu ba”.

   Ya fa

ɗ

a yana jawota jikinsa ya rungume cikin lallashi. Sai ta sake tsage masa da

kuka. Muryarsa a raunane shima kamar zai saki kukan ya ce, “Please mana ya isa kukan haka kinji, mugodema ALLAH tunda babu abinda ya faru da shi. Duk da ina ji a jikina da saka hannun Sulaiman a zuwan Felix gareki, hakama su Alace da Luna da suka koya miki

shaye-shaye ina zargin sakasu akayi mawaddat duk da dai bani da tabbaci.”

      Kanta ta sake turawa a jikinsa tana kuka mai cin zuciya. Duk sai hankalin Smart ya sake tashi. Dole ya rufe laptop

ɗ

in ya maida hankali a lallashinta da bata baki. Duk yanda

taso suga abinda ke a cikin camara

ɗ

in a yau yaƙi yarda. Da yaga ta damu sai yace mata dole sai an kwashe abinda ke cikinne zuwa flash shiyyasa. Badan ta yarda da shi ba ta haƙura, sai dai ta

ɗ

auka waya tai kiran Daddy. Yanda yaji tana kuka shima sai hanka

linsa ya tashi, cikin ru

ɗ

ewa ya shiga lallashinta da tabbatar mata tayi haƙuri zuwa gobe zai shigo birnin London shi da Uncle Yousuf. Hakan ya

ɗ

an sakata jin sassauci, dan babu abinda tafi buƙata a yanzu sama da taga Daddyn a kusa da ita. So take ta sake t

abbatar da babu abinda ya samar mata shi. Uncle Yousuf ma ya amshi wayar ya lallasheta, hakan ya

ɗ

an ƙara saka mata jin sauƙi, bayan ta yanke wayar ta shige jikin Smart tana hawaye. Murmushi yay yana mai

ɗ

agota, cikin zuba mata idanu ya kai lips

ɗ

insa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login