Showing 93001 words to 96000 words out of 145491 words

Chapter 32 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

21

tana murmushi ba. Mayataccen ƙamshinta ya fargar da

Smart kasancewarta a wajen. Zaune ya tashi da ga kwancen da yake yana

ɗ

aga AA dake sukuwa a saman cikinsa. Cikin lumshe ido da sakar mata murmushi ya ce, “Kin tashi?”. Cikin falon ta ƙarasa takowa tana marairaice fuska. Hannunsa ya miƙa mata alamar tazo g

aresa. Babu musu ta ƙaraso, ya riƙo hannunta ya zaunar gefensa yana mai rungumota ta gefen jikinsa kanta a saman kafa

ɗ

arsa. AA dake neman haye mata jiki ta dungurema kai batare da tayi magana ba. Smart dake kallonsu da murmushi ya shafo fuskarta da fa

ɗ

in,

“Yaya jikin naki?”.

       “Ba sauƙi”.

    Ta bashi amsa cikin tura baki.

Sosai ya waro idanunsa waje. “Ba sauƙi fa Nooru Nisa”.

      Fuska a gimtse ta ce, “Eh mana dan ni dai jikina ciwo yake mun har yanzu”.

     “Kai Madam bansan ragwantaka fa. Ni

da nake shirin yanzu a sake tafiya yaƙin ƙasa da ƙasar again.”

           “Dawa?!”.

      Yanda tace dawa

ɗ

in cikin waro idanu da ƙwa

ɓ

e fuska kamar zatayi kuka ya sashi kwashewa da dariya. Mintsini mai zafi ta sakar masa tana miƙewa. Ya riƙe wajen da sau

ri yana yamutse fuska da fa

ɗ

in, “Wai ALLAH na! wannan zalincin fa? Kefa kin iya mugunta”.

    Gwalo ta masa tana dariya, ta ce, “Mugayen ai da yawa kai ne malamina”. Tai wucewarta kitchen Dan yunwa takeji.

        “Haka kika ce ko? Ba komai zan rama ne”

.

    Dariya ta shige tanayi, babu jimawa ta fito

ɗ

auke da apples data yayyanka a ƙaramin bowl. Ƙasa ta zauna dan taji da

ɗ

in miƙe ƙafa. Smart dake binta da kallo ya ce, “Badai wannan ne abincin ba?”.

        Muryarta a marairaice da shagwa

ɓ

a ta ce, “ALLA

H bakina babu da

ɗ

i, ina son naci kozai washe. Sannan wannan

ɗ

in ma ni kam ya isheni”.

     Idanu kawai ya tsira mata yana kallonta. Ta

ɗ

an hararesa da fa

ɗ

in, “Kallon fa?”. Murmushi yayi da janye idanun nasa cikin yin luuu da su. Sai kuma ya sake zuba mata

su cikin yanayin kasala. “Yarinyar nan anya kuwa?”.

             “Anya kuwa mi?”.

        “A'a ni bance komai ba. Kawai dai dama sai nake ga kamar fa wannan karon ma kin amshe ne, kin san fa ni bana sa

ɓ

a saiti a zahirin fili wasa da na

ɓ

oye”.

     Da f

arko bata fahimci mi yake nufi ba. Sai da tai

ɗ

an shiru sai kuma ta dago ta hararesa. Dariya ya ƙyalƙyale da shi, zai sake magana ta tura masa Apple

ɗ

in data tsiro a bakin tana sake harararsa. “Kai dai ALLAH ya shiryeka wlhy”.

         Murmushinsa ya ciga

ba da yi shi dai, koda ya shanye apple

ɗ

in data saka masan sai ya sake matsowa da bu

ɗ

e baki wai ta ƙara masa. Kafa

ɗ

a ta maƙe alamar anƙi

ɗ

in. Ya bata fuska cikin yanayin shagwa

ɓ

a. “Kina sha, kina bama AA ni kuma sai a wareni. ALLAH sarki nima da Ammah na k

usa da banga haka ba. Bari na kirata na fa

ɗ

a mata”.

      Da sauri ta fisge wayar ta tura ƙasan ƙafafunta. Sannan ta tsiro apple

ɗ

in ta tura masa abaki tana harararsa. “Mai kwa

ɗ

ayi, kai yanzu in an barka saika fa

ɗ

a?”.

         “Sosai kuwa. Harma da Dadd

y da Abba duk zan kira, ince tunda kika zo baƙya kula da ni.”

     “Sharri Master kenan. Daka kasheni dan ina jin kunyar Abba sosai ALLAH.”

     “Ni kuma baƙya jin kunyata ko?”.

Murmushi tayi tana sakama AA da ke tsaye jikinta yana wasa da gashinta appl

e

ɗ

in a baki. Cikin basar da zancensa ta ce, “Da kai Daddy ya ha

ɗ

a baki kuka kawoni nan ko?”.

            Kwance ya kai yana

ɗ

ora kansa a saman cinyarta, sai da yay ƴar dariya da tsokano AA ya ce, “Nikam babu ruwana. Daddy ne yay miki wayonsu na manya sab

oda yana jin tausayina. Shekaranjiya dai muna magana da shi yake cemin akwai saƙo da zai aiko min da shi, idan kuma ya samu shigowa London to, dan zaije Manchester city ne”.

     “Lallai ma Daddy nice saƙon yake nufi ko mi! Sai kace wata kayan wanki”.

  

Dariya sosai Smart ke ƙyalƙyalawa har AA na fa

ɗ

awa jikinsa shima yana tayashi. Sai kawai Lulu ta zuba musu ido tana kallo. Sai da sukai mai isarsu ya jiyo yana kallonta. Ganin yanda ta zuba musu ido ya

ɗ

an

ɗ

age gira da fa

ɗ

in, “Kallon fa Madam”.

         

  “To ba dole na kalleku ba naga kun zare. Wai nikam dama kana dariya har haka? Amma da kaita tsuke fuska kamar wanda akaima saƙon mutuwa!”.

     Kansa kawai ya shafa yana murmushi baice mata komai ba. Itama sai ta share ta cigaba da shan Apple

ɗ

in ta. L

okacin-lokaci tana saka masa a baki shi da AA da ke saman jikinsa yana wasa da ƙasumbarsa.......





_

🚴

Ya kamata mu taya Ummah da Addu'a

🥱🥱🥱

_

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.

....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katu

ra shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

4





3





.......Haka suka cigaba da kasancewa cikin farin ciki da nisha

ɗ

i a wannan yini. Sai zuwa wani lokaci

yayi kiran Ammah kasancewar su a Nigeria ba daren bane. Sun gaisa sai yake jinta kamar cikin damuwa. Cikin kulawa ya shiga jera mata tambaya. Sai cewa tai babu komai ya ha

ɗ

ata da Mawaddat. Kafin ya bama Lulun ne take tambayarsa babu dai wata damuwa kowa?.

Ya ce Alhmdllh yanzu haka ma gasu nan AA ya ishesa da

ɓ

arna. Murmushi Ammah tayi har yana iya jiyo sautinsa. Ta ce, “Ai wannan baban nawa yana ji da ƙarfi da lafiya ne, nima

ɗ

akina ya huta da

ɓ

arnarsa ai yanzu, ga shi nan duk yamun fashe-fashe kala da iri.

Dan Babana ne kawai yasa bance a biyani ba”.

      Cikin dariya Smart ya ce, “Ai ba'a shiga tsakaninku da Baban naki kam Ammah. Sai dai nayi mamakin yanda yay girma haka, ashe hoto na rage min girman nasa.”

         “Ai duk kai ya kwaso Hydar. Babu wani

abu naka da yaron nan ya bari. Yanzu dai Alhmdllh komai ya zama labari, sai ku sake dagewa da

addu'oi dan ita matsalar rayuwa da jarabawa basa ƙarewa. Idan wannan ta wuce watace kuma zata iya kutso kai a kowane irin lokaci. Abinda dai kawai ake buƙata shi

ne bawa ya tsarkake zuciyarsa kada ya nufi kowa da sharri, domin shi

ɗ

an aike ne duk inda ka aikashi sai ya je ya dawo ya tabbatar maka yaje. A zauna da mutane lafiya dan ALLAH, kar a zalunci wani koda da ganganci ne, idan kaima mutum kuskure ka bashi haƙu

ri ka kuma nema afuwa, sannan ka gyara wannan kuskuren. Ga matarka nan dai ta dawo gareka, sai aji tsoron ALLAH ka sauke hakkokinta da ALLAH ya

ɗ

aura maka, karka zalunceta saboda kana amsa suna Namiji shugaba ita tana mace kai rauni, karka ce akoda yaushe

dole kaine a sama da ita, shi aure ƙauna da haƙuri da kawaici ke jagorantarsa yay ƙarko. Sannan shi babba shi aka sani da shanye komai daga na kasa da shi, idan laifi tai maka kayi nazari da bincike kafin yanke hukunci, karka yarda ka yanke hukunci cikin f

ushi, karka yarda kace zaka zagi iyayyenta a bisa kuskurenta, kada ka aibantata ko hantararta dan kawai ta maka abinda bashi kake so ba. Nasiha da jawowa a jiki shike saka zuciyar waninka maka biyayya komai taurinta, a duk lokacin da ka kasance mai adalci

da tattalin rayuwar mace da ƙyautata ma da yin haƙuri da ita ba sai kace ta kiyayeka ba, ita da kanta zata dinga jin shakkar maka laifi ma, bakuma zata taba samun nutsuwa ba idan ta ganka cikin damuwa. A duk kuma sanda tai kuskure ka tsawata mata zata fahi

mceka fiye da yanda kake buƙata. Ka yabama matarka a duk sanda tai abu mai ƙyau, ko kwalliya ta maka kwarzantata ka nuna mata duk duniya babu ƙyaƙyƙyawa a wajenka sama da ita, idan girki ta maka nuna mata tafi kowa iyawa, babu kuma wani abinci dake maka da



ɗ

i sama da nata. Idan tana magana da kai ka bata hankalinka da

ɗ

aukar kowane furucinta da muhimmanci koda kai a wajenka bamai muhimmanci bane. Ina mai tabbatar maka Aliyu matarka saita maidaka tamkar sarki, zaka zama

ɗ

an lelenta, zaka zama amininta, zaka

zama mata

ɗ

an uwa, zaka zamar mata jarumi, zataji babu wanda take so ta birge a duniya sama da kai. Komai iyawar waninka za taga taka itace a sama da kowa. ALLAH ya baku zaman lafiya da zuri'a mai albarka. ALLAH ya kiyaye gaba”

     “Amin ya rabbi Ammah,

in sha ALLAHU zaki sameni mai biyayya akan shawaranki da umarninki. Nagode sosai, ALLAH ya ƙara muku lafiya da tsohon rai mai albarka. Ga Mawaddat

ɗ

in dan naga ta ƙagara kamar ta kwace wayar”.  Dariya Ammah tayi, yayinda shi kuma yake mannama Lulu wayar a

kunne yana dungure mata kai. Alamar zan rama tai masa tana fa

ɗ

in, “Ammah na” cikin zumu

ɗ

i. Cike da farin ciki itama Ammah da ga can ta amsa mata da “Na'am Mawaddat

ɗ

ina. Kun sauka lafiya ko?”.

      “Lafiya lau Ammah ina yini?”.

   Da kulawa Ammah ta ams

a mata da tambayarta AA. Tai murmushi kawai batace komai ba dan sosai take jin nauyin Ammah akan al'amarin AA

ɗ

in. Ta rasa miyasa hakan. Saboda ita ka

ɗ

ai take iyama wannan karan. Garama Mommy itama akan

ɗ

an

ɗ

aga mata ƙafa wasu lokutan. Hira sukayi da Ammah

sosai, itama tai mata nasiha tamkar yanda taima Smart, dan tana jinta babu bambanci da ƴaƴanta ne, sosai Lulu taji da

ɗ

in shawarwarin Ammah, harda ƴar ƙwallarta. Sun cigaba da hira har takai kunnen Lulu ya jiyo ihu da hayaniya. A tsorace take cema Ammah su

wa ke ihu haka?. Rasama mi Ammah zatace mata tayi, shima Smart jin an ambaci ihu ya amshi wayar yasa a hansfree. Cikin ƙarfin hali Ammah ta ce, “Babu komai yara ne ke wasa”.

     Haka kawai Smart yaji bai gamsu ba. Amma sai baice komai ba har sukai sallam

a. A yanayin damuwa Lulu ta ce, “ALLAH kamar Ammah na cikin damuwa”.

        Kai Smart ya jin jina mata. “Tabbas akwai abinda take

ɓ

oyewa. Kuma tunda kikaga taƙi fa

ɗ

a mana bamai da

ɗ

i bane. Ina zuwa bari na kira Aunty Bilkisu”.

     Wayar ta miƙa masa, ya

na kira kuwa aka

ɗ

aga. Bayan sun gaisa ya tambayeta yaya jikin ta. Ta amsa masa cewar da sauƙi. Sai dai jiya mai gidanta yayi maganar cewar wai zai kaita Egypt, “Amma ina zargin dan Abba yay masa maganar cewar kace zanzo wajenka naga likita ne. Dan tunda m

atarsa ta dawo na kasa gane kansa a gidan nan Aliyu. Ni wlhy zaman nan yama isheni. Hatta yaran nan baya shiga harkarsu, jiya dan Sadiq yay fa

ɗ

a da yarinyar wajenta bakaga dukan da babban yaronta yay masa ba, wai nayi magana shine yake fa

ɗ

in banda haƙuri a

kan yara da kawaici.”

      Sosai ran Smart ya

ɓ

aci, amma sai ya shanye cikin danne zuciyarsa ya shiga bata haƙuri da lallashinta akan karta damu. A yanzu haka ma yana nan yana mata shirin tahowar cikin satin nan Ahmad zai zo ya kaita tayi visa, shi kuma

mijin nata ta share batunsa kawai. Yaran kuma ta kaisu wajen Ammah daga can a dinga kaisu makaranta. Taji da

ɗ

in shawararsa sosai. Da ga haka take tambayarsa ina Mawaddat. Shekaranjiya abinda ke faruwa a gidan nasu yasata

ɗ

an taƙarƙarawa taje shine Ammah ke

ce mata ai sun komo wajensa. Har take tsogumin basuje musu sallama ba shine Ammah tace ai tafiyar ta shamattace akai babu wanda ya sani..

       “Wani abu ya faru a gidan ne?”.

   “Ammah bata fa

ɗ

a maka bane? Ai mugun abin waccan azzalumar matar data muku

ne ya koma kanta. Dan yanzu bakaga yanda ta koma wata irin mummunar halitta ba wlhy Hydar. Kowa fa bai iya zuwa inda take yanzu gidan nan cika yake da ƴan kallo harda ƴan jarida. Ai Umma taga ƙarshenta”.

          “Ni duk kin sake dilmiyar dani wlhy Aunt

y. Please kimin dalla-dalla miya faru da Ummahn?”.

      Tsaff aunty Bilkisu ta zayyane masa labarin abinda ya faru tun jiya da Lulu ta taho. Sosai suka girgiza da jin wai Ummah ce ta musu asirin nan, kuma yanzu haka ma kowa ita yake zargi akan abinda ya

dinga faruwa da shi lokacin da yake fa

ɗ

uwa idan ya shiga filin ball. Komai bai iya cewa ba sai ALLAH ya ƙyauta ganin yanda Lulu duk ta ru

ɗ

e harda su kuka. Dole yay sallama da aunty Bilkisu ya rungume matarsa a jikinsa yana sauke ajiyar zuciya. Gaba

ɗ

aya id

anunsa sun ka

ɗ

a sunyi jazur. Ganin yanda Lulun ta tsorata ya sashi

ɗ

an sakin jikinsa shi. Fuskarta dake cikin tafukan hannunsa ya

ɗ

ago suna kallon juna. Ya

ɗ

an

ɗ

aga mata gira cike da tsokana. Sai kawai ta sake fashe masa da kuka. Dariya yayi a karo na fark

o. “Wai anya kuwa keda AA kunada maraba kuwa?. Shagwa

ɓ

anki yayi yawa. Yanzu minene abin kuka anan?. Ko kina jin haushin an rabaki da mijinki ne harna wata kusan goma bakiji

ɗ

uminsa ba. To yanzu ba gaki tare da ni ba barci sai inda kika za

ɓ

i kwanciya a jiki

na”.

         Hararsa tai tana ture masa hannu. Shi kuma ya cigaba da dariyarsa yana kai mata kiss a fuskar. Bai barta ba sai da ya ga ta saki jikinta har tana dariya. Cikin sakin ajiyar zuciya a jajjere ta ce, “ALLAH naji tsiro ne Aliyu. Ni dama matar na

n haka kawai bana sonta. Ashe muguwa ce. Kenan fa tana cikin wani ƙungiyan secret ne?”.

        “Secret kuma?”.

   “Eh mana tunda gashi tana iya turama mutane Dodo”.

    Fuskarsa da murmushi ya ce, “Ba wani ƙungiya. Kin san a ƙasar hausa mata sun

ɗ

auki

kishi wani babban al'amari. Wasun ku zasu iya aikata komai saboda wannan kishin nasu. Bansan dalilin Ummah na aikata min hakan ba, dan ni taimawa ai. Amma nasan koma minene yana da alaƙa da kishi. Na jima da fahimtar ta tsani Ammah da mu kammu. Dan lokacin

da akace na aureki

baki ji yanda ta tada hankalinta wai na auri ƴar gidan masu ku

ɗ

i. Hakama aurarrakin su Hawwah”.

        Cikin mamaki Lulu ta ce, “Oh dan gidanmu da ku

ɗ

i ka auran shine matsala kuma?”.

     “Su haka suke gani. A tunaninsu ƴar masu ku

ɗ

i

sai

ɗ

an mai ku

ɗ

i. Idan ma za'ai irin wannan auren bisa ƙaddara

ɗ

an mai ku

ɗ

i ya auri ƴar talaka yafi ƙayatarwa suke gani. Amma idan ƴar mai ku

ɗ

i ta auri talaka kamar zai zama ƙarƙashin mulkin mallakarta ne. Koda yake mafi yawa hakan ce ke faruwa shiyyasa t

unanin duk mutanenmu yake a iri

ɗ

aya.”

          Baki Lulu ta ta

ɓ

e kawai. Kamar bazatace komai ba sai kuma can tace, “Ni wannan abin ban

ɗ

aukesa wani abu ba. Kowa bada yanda ALLAH ke son ganinsa ba. Talakawa nawa ne keyin arziki, masu ƙu

ɗ

i nawa ku

ɗ

insu ke

ƙarewa su koma abin tausayi. ALLAH da Daddy na bani tarihinsu shi da su Mommy da Uncle You har kuka nayi, kaga suma da basu da komai, amma yanzu fa. Ku

ɗ

in da duk mutuwa kowa zaiyi ya barsu ma”.

        Kallonta Smart yake cike da jin ƙaunarta, bai ta

ɓ

a s

ake tabbatar da tanada hankali ba sai yau. A hankali ya jawota jikinsa ya rungume tare da kai mata kisses tako ina a jikinta. Batai yunƙurin ƙwace jikinta ba kamar yanda ta saba. Sai da taga yana neman sakin layi ne ta shiga turesa, sai dai shi ya riga ya

kai inda baya jin kira, dan haka ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login