Showing 108001 words to 111000 words out of 145491 words

Chapter 37 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

24

shaye-shaye. Dole

yaran Umma suka dawo gida jiki a sanyaye. Sun sake iske tashin hankali Umma dake wan

i irin nishi a

ɗ

aki amma kowa ya kasa shiga ya dubata, Ammah ce ma ta nuna zatai ƙarfin hali Abba ya tabbatar mata idan ta shiga sai ya

ɓ

ata mata rai, dole ta kama kanta cikin damuwa. Suma

ɗ

in dai babu wanda yay yinƙurin shigar saboda tsoro....

     Har y

amma babu wanda yasan halin da Ummah ke ciki, sai yayanta Jibirin ne ma yay ƙarfin halin bada shawarar a sake kiran malaman nan koda taimakon da zasu musu. Kowa ya bada goyon bayan hakan. Dan haka akai kiransu. Babu jimawa suka iso kasancewar akwai sanayay

ya tsakaninsu da Jibirin

ɗ

in. Addu'oi sukayi da ƙarfin halin cusa kai a

ɗ

akin, sai gasu suna rige-rigen dawowa a guje. Har yaran gidan dake tsakar gida na tayasu da afkawa

ɗ

akunan iyayensu. Sun tabbatar da gaskiya bazasu iya ba, wannan mummunar halitta gan

inta ai tashin hankaline ma. Sun tabbatar da shawararsu kawai ya kamata a bi aje a nemo mutumin da yay musu wannan aiki zaifi sauƙi fa. Wannan al'amari ya sake tayarma da kowa hankali. Dole ƴan uwanta suka tattaru neman mafita su da ƴaƴanta. Dan Abba dai d

a gaske ya juya musu baya.....

     ________



  Al'amari kamar wasa Dada sai da ta kwanta asibiti na kwana biyu, randa aka sallamonta ta samu surukanta cike da gida sunata harkokin arziƙi akan zaman bakwai. Wannan abu ya sake dugunzuma mata zuciya. B

aba Garko ya shigo dubata da daddare ta sanya masa kuka. Kallonta kawai ya tsaya yanayi, bawai baya jin tausayinta bane, ba kuma baya sonta bane. Ya riga ya

ɗ

aura

ɗ

ammarar horatane kawai. Dan ko auren nan nashi yayisa ne da gayya danya ƙona mata rai tunda

yasan babu abinda ta tsana a duniya irin kishiya. Kuma ya samu nasara. A yanzun ma cikin

ɓ

acin rai yaja tsaki da fa

ɗ

in, “Ni al'amarinki kam ya fara bani tsoro Hajara. Shin wai baƙin ciki kike da ƙaruwar dana samu ko yayane? An fa

ɗ

a miki haihuwa kin yanke j

iki kin fa

ɗ

i sumammiya, yanzu kin sakani a gaba kina kuka. Kin ganni nan ni bana son damuwa ina cikin farin ciki a

ɓ

ata min shi. Idan kinga zaki sakama ranki dangana ki saka, idan kuma kinga wannan halin da kike neman jefa kanki ne abin burgewa sai ki ciga

ba. Dan bakin alƙalami dai ya rigada ya bushe. Takardu sun jima da rubutuwa babu wata cleaner

ɗ

in gogesu. In sha ALLAHU nan da wata shekarar ma wasu biyun zata sake zubomin a gidan nan, sai ki shirya sake suma. Na barki lafiya”. Da ga haka yay ficewarsa. S

ama da ƙasa numfashin Dada ya ringayi, jininta yay masifar hawan da har idanunta na koma mata dishi-dishi, ALLAH ne ya taimaketa Uncle Muneer ya shigo ya sameta a lokacin, da tabbas zuciyarta zata iya bugawa komai ma ya faru....

      (To Baba Garko ALL

AH ya raya ƴan biyu. Koda yake kace nanda ba

ɗ

i ma wasu kake so. Kaga tsoho da rigima

🥱

😂😂🤣🚴🚴

)

      *_



UK



_*

  Alhmdllh a

ɓ

angaren ango da amarya komai na tafiya dai-dai. Basu da wata damuwa sai cilin

ɗ

insu sukeyi. Duk abinda kuma ke faruwa a 9ja

a cikin kunnensu yake. Dan suna samun information sosai ta hanyar Ahmad da su Daddy da suka koma gida. A yanzu haka tarko na biyu suke shirin

ɗ

anawa. Dan sun gama shirya komai tsaff lokaci kawai suke jira.

         Soyayya suke zubama juna mai tsayawa a

rai da zuciya harma da ga

ɓɓ

an jiki. Duk da Lulu na dojewa da

ɓ

oye nata sirrin har yanzu ta gagara furtawa a baki sai dai Smart ya gani a aikace. Dan zuwa yanzu kam karatun malamin nata tsaff ta haddacesa tama koma ru

ɗ

a masa tunani da salo-salonsa. A ranak

un da yake da wasa koda ba'a cikin London bane bata iya zama, binsa take su tafi ga

ɗ

an yaronsu da kowa ya gani sai ya tanka. Dan haka Smart ya dage da tofe abinsa da addu'a itama yana cemata tai masa saboda baki.

     Lulu aja rigima bayan ta kira Baba

Garko sun masa barka ita da Smart, ta kuma kira maijego da zuwa yanzu sun ƙulle sun zama ƙawaye dan kawai ta turama Dada haushi. Waya ta

ɗ

aga tai kiran Dada. Bayan su. Gaisa Dada na zaton Lulun ta sakko ne daga fushin da take da ita zatai mata yaya jiki sa

i taji ta fara mata barkar haihuwar gidan. Dada ma bata san ta lailayo ashariya ta makawa Lulu ba. Aiko ta kwashe da dariyar ƙularwa tana mai yanke wayarta. Murmushi kawai Smart da ke zaune yana saurarenta yayi. Dan shi rashin jinta zuwa yanzu tsoro ma yak

e bashi wlhy. Baice mata komai ba sai da zasu kwanta ya mata fa

ɗ

a. Tadai nuna masa taji, amma yasan batajin ba. Dan a

ɓ

oye ta ha

ɗ

a kayan jarirai na gani na fa

ɗ

a ta bada aka wuce da su Nigeria wai a kaima maijego da jinjiraye....

      Ana kwana na biyar

da kama Alhaji Sadi Dikko Aunty Bilkisu da Iya tabawa suka iso Unitet Kingdom tare da Ahmad. A ranar Smart baya gida sunje buga wasa. Sai Lulu ce taje tarbarsu duk da Ahmad yasan gidan. Sosai aunty Bilkisu da duk take a tsorace ta samu nutsuwa da ganin Lu

lu, cikin farin ciki suka rungume juna. Hakama Iya Tabawa yau Lulu harda rungumeta, yayinda Ahmad ya ca

ɓ

e yaronsa a hannu shima. Cab suka shiga har gida, dan Lulu bata driving anan kasancewar bata da lasisi. Sai Smart kawai. Daga Aunty Bilkisu har Iya Taba

wa gidan ya birgesu sosai. Sunata santi da jera addu'a ga Smart. Abincin da Lulu ta shirya musu sukaci, bayan sunyi nak Ahmad yace zai wuce can ya samu Smart. Zuwa gobe sa dawo tare

ɗ

an ba'a ranar Smart

ɗ

in zai dawo ba. Tafiyar Ahamd ta sake basu damar

ɓ

ar

arrejewa, dan ma Aunty Bilkisu ba da

ɗ

in jikinta take ji ba sai ƙarfin hali kawai. Sun

ɗ

an ta

ɓ

a hira kafin Lulu ta kwashesu zuwa asibiti dan a yau take son aunty Bilkisu ma ta fara ganin likita. Kuma ko Smart baisan da hakan ba, dan shi nashi shirin kawai s

ai ya dawo ya kaita da kansa.

    Kasancewar Usman da Dr Lameer ne suka ha

ɗ

asu da likitan basu wani sha wahala ba na ganinta. A take aka bama aunty Bilkisu gado. Abinka da inda aka san darajar

ɗ

an adam babu

ɓ

ata lokaci suka fara mata gwaje-gwaje da duk a

binda ya dace. Koda Smart yay kiran Lulu bayan sun tashi a wasan bata sanar masa suna asibiti ba. Sun dai gaisa tai masa congratulations dan ganin sunci wasan suka

ɗ

anyi hirarsu ta soyayya sukai sallama. Da yace ta ha

ɗ

ashi da su yay musu barka da zuwa Iya

Tabawa kawai taba tace aunty Bilkisu na barci. Bai kawo komai a ransa ba ya yarda. Sallama sukai fan yana tare da Ahamd daya sameshi a can. Da ga haka itama ta cigaba da kai kawonta tare da Dr Lameer dake taimaka mata. Kasancewar mai jiyya ba zama yake a a

sibitin bayan ayi mata abubuwan da duk suka dace na wannan lokacin suka dawo gida, sai bayan wasu awoyi zasu koma dubata kuma......



*_



9ja



_*

    A gidan Baba Garko suna akaci na kece raini da nunawa tsara. Dan ƴan biyu kam sunyi goshi ma

tuƙa sannan sunzo da farin jini a wajen dangi. Kai da kaga taron nan kasan da gayya akayisa. Kasancewar su kansu dangin Baba

Garkon ba da

ɗ

in Dada sukeji ba yasa a wannan ga

ɓ

ar suke maida murtanin bashin gaba. Dan raƙashewa akai iya raƙashewa. Ga matan ƴaƴa

nsa da jikoki cike taf da gida. Su kansu ƴaƴan dole sukazo kowa kuma da tsarabar suna. In ba haka ba kaci ubanka hannun mai gayya mai aiki. Alh. Sulaiman ne kawai babu, amma iyalinsa duk sun zo a sace batare da ya sani ba. Dan sukam dai basu yarda sun saka

kansu a cikin fa

ɗ

an iyaye da

ɗ

ansu ba. Hajiya Turai kuma tsaye take akan ƴaƴanta bata basu fuskar da zasu guji kakanin nasu ba. Tace babu ruwanta suma babu ruwansu. Ko Tajuddeen dake a cikin case

ɗ

in tsundum cikin hikima ta dawo dashi ga kakaninsa tsundum

. Dan tasan abinda take yi.

     A yanda Dada ta koma laƙwas sai ta baka dariya ma da tausayi. Ba komai ya jawo hakan ba kuma sai kufcewar duk wata power nata. Gaba

ɗ

aya ta fahimci komai fa ya gudu. Dan hatta matan ƴaƴan nata da take bama gwale-gwale yan

zu kar suke kallonta. Bama sa shakkar dubar tsakkiyar idonta su ya

ɓ

a mata habaici a kaikaice. Karo na farko a rayuwarta datai kuka mai yawan gaske a dalilin tuna mahaifiyar Lulu. Tasha gaya mata gaskiya akan ta rage tsananin da takema matan ƴaƴan nata, in

ba hakaba watarana sai sun nuna mata sun fita iyawa. Hakama dangin babansu ta daina musu wulaƙanci musamman marasa shi

ɗ

in nan, kada wataran a auro wata a gidan ta riƙesu su rama duk cin kashin da take musu. Amma akoda yaushe saita hantareta harma da zagi

saboda takaici da baƙin cikin ta kira mata kishiya, takance badan tana kama da Baba Garko ba itako da tace an mata misayarta a asibiti ne. Iya ƙoƙari Mawaddat tayi a kanta wajen gaya mata gaskiya akan abubuwa da yawa, yau gashi bata kusa da ita balle taji

mata ciwon abinda ke faruwa. Dan ta kula ƴaƴa mazan nan fa ƴaƴansu da matansu kawai suka sani, tunda gashi kowa gani yake ta tsananta da kishin amaryar ubansu, ko kunyar fa

ɗ

a mata hakan basa ji. Ko yau da safe Uncle Khamil da yazo sunan shi da nasa iyalin

takanas da ga Abuja sai da yay mata irin wannan ƙorafin. Hakama autanta daya aiko da shatara ta arziƙi tun daga Saudiya. Gaba

ɗ

aya saita fahimci goyon bayan mahaifinsu suke sam bata sonta ita yanzu. Babu abinda yafi ƙona mata rai da zuciya sama da saƙon Lu

lu, ita sai yanzu ma take san

in wai Lulu bata Nigeria tabi mijinta, bama wannan ba, shi kansa Smart

ɗ

in bata san ya zama wani abu ba sai yanzu.........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABAR

AN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai

katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢

𝐧

𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

5





0





.......Haka dai ta yini a

ɗ

aki tana ƙulla wasikar jakai, sai wanda yaga dama yake shigowa gaishe

ta da jiki. Kowa yana tsakar gida yana raƙashewarsa hankali kwance harda su DJ suka saka Dan taro akai fa na gani na fa

ɗ

a a harabar gidan. Ga abinci da ku

ɗ

i ana bishasha kamar ba gobe. Babu wanda ya damu dawai cewar Dada nada hawan jini bari a sassauta. To

kowa sha'aninsa yake kamar ya manta da ita a gidan, sai

ƴ

ayanta ne kan

ɗ

an leƙata time to time. A ƙarshe dole sai da likita yazo dubata. Washe gari da Uncle Khamil zai wuce ya roƙi Baba Garko ya bari ya wuce da ita Abuja ta

ɗ

an huta. Cayay shi babu ruwans

a duk ma inda zata taje. Wannan kalma ta sake sanyaya musu jiki. Yayinda Dada ta

ɓ

arke da kuka akan ita babu inda zataje, ba komai ta tuna ba sai wahalar da tasha a hannun matar Uncle Manner. Babu yanda basu lalla

ɓ

ata ba tace wlhy babu inda zataje garama i

dan mutuwa ce ta

ɗ

auketa a

ɗ

akinta yafi mata. Dole suka barta suka wuce....

(Su Dadancy anji gwale-gwale

🤣🤣🚴

)

_______



   Gaba

ɗ

aya nutsuwa ta ƙauracema su Alh. Sulaiman. Dan sunbi duk matakan kawar da Alhaji Dikko al'amarin ya gaga

ra. Duk wani babban

ɗ

an siyasa da suke tare da shi a baya sun bisa amma kowa ya kife musu ciki akan case

ɗ

in. Hakan ya sakasu fahimtar akwai wani babban ƙulli a ƙasa. Dan ko inda Alhaji Dikko ke

ɓ

oye babu wanda ya sani a cikinsu har yanzu. Sun nema ganawa

da gwamna amma hakan ya gagara, hasalima amsa

ɗ

aya ake basu a koda yaushe shine yana Abuja. Tashin hankali na biyu a randa Alhaji Dikko ke cika kwanaki tara a hannun hukuma akai ram da babban yaron Hon. Nakowa. Da yamma sai ga labarin kama MM Atik Kumo shi

ma. Kama MM Atik Kumo ya matuƙar

ɗ

aukar hankalin jama'a fiye da na Alhaji Dikko saboda kowa yasan MM Atik Kumo dai

ɗ

ane ga tsohon gwamna M Atik Kumo, kuma ogane na gwamna maici a yanzu dan shine ma ya tallata shi ya kuma tsaida shi a takara. Wannan al'amar

i shiya ƙara maida hankalin mutane da yawa akan case

ɗ

in, yayinda cecekuce ya

ɓ

arke kasancewar kawunan jama'a na neman rabuwa. Wasu na ganin aikin gwamna na ƙyau, wasu na ganin al'amarin akwai lauje cikin na

ɗ

i dai. Sai dai yanda mahaifin MM Atik Kumo ya fi

to yay magana da nuna goyon bayansa akan aikin da gwamnan ya fara da kuma binsa da fatan alkairin kammalawa yasa zukata girgiza. Gwamna ya fara samun mafi rinjayen yabo ga mutane, suna ganin zuwa yanzu da gaske ake aiki za'ayi tuƙuru. Wasu kuma na ganin du

k lumbu-lumbu ne kawai na ƴan siyasa musamman da ya kasance gab ake da yin za

ɓ

e. Sai suke fassara abinda ke faruwar da kamar campaign ne kawai, komai na lafawa za'a saki duk wanda aka kaman.

     To a ba

ɗ

ini zamu iya cewa kam harda hakan. Domin kuwa shug

aban ƙasa shi abinda ke faruwa a Kanon yaja hankalinsa da ganin cewar in fa ya tallafa aka riƙe wannan makamin a ƙasar gaba

ɗ

aya komawa kujerunsu babu fashi. Dan haka ya riƙe wuta shima tare da motsa sauran gwamnonin akan wannan aikinkin fa na kowa ne. Han

kalin wasu a ciki ya tashi, kasancewar suma a cikinsu akwai ƴan safarar, wasu ma tsumu-tsumu suna cikin group

ɗ

in na su Alh. Sulaiman

ɗ

inne. Tuni suka fara kaima su Alh. Sulaiman labarin wannan fa al'amarin babba ne, dole akwai ta inda ake kunno wutar kuma

dan shugaban ƙasa ma da kansa ya

ɗ

auki lamarin da muhimmanci. Sun tabbatar da hakane kuwa a dalilin kame yaransu da aka cigaba dayi da customers

ɗ

in su ƙananun diloli irin na anguwa da ƙauyuka. Gaba

ɗ

aya duk sai suka sake susucewa da tunanin waye ke bu

ɗ

e

musu sirrika irin haka. A take fa aka fara zaman meeting meeting da bincike-bincike domin kamo bakin zaren. Duk wanda suke tunanin zasu iya bu

ɗ

e musu aiki sun sakasu a faifai, Daddy shine na farko, dan haka suka zuba masa idanu. Sai dai me ta ko ina sun ka

sa gane komai, dan iya bibiyar Daddy da suka saka anayi babu wani motsi daga garesa a kansu. Hasalima wani business ya maidama hankali sosai. Al'amarin ya fara sakasu a ru

ɗ

ani, suka cigaba da bibiyar

duk wanda suke zargi amma basu gane komai ba. To dama ha

sashe ne kawai, domin sun tabbatar duk da wanda ke musu wannan illar ba ƙaramin sani yay musu ba. Sai kawai suka fara zargin junansu kuma. A randa sukai wani zaman da har ya jawo sa'insa a tsakaninsu suna barin wajen meeting

ɗ

in aka cafke Hon. Baita. Al'am

arin ya fara kaiwa intaha, dan lokacin da labari yazo ma Alh. Sulaiman harda cin tuntu

ɓ

e zai fa

ɗ

i sai da yaronsa Malami ya tarosa. Hankali tashe ya shiga gida tamkar zai tashi sama. Yana shiga ciki kuma yaci karo da wani bala'in. To bala'i mana, dan ya sam

u kwali ne da aka nanna

ɗ

e da leda mai ƙyalƙyali kamar gift. Da farko bai maida hankalinsa akan abun ba sai da Hajiya Turai ke sanar masa ga saƙo nan

ɗ

azun aka kawo wai a bashi. Kamar zai share sai kuma dai bayan ya gama bige-bigen wayoyinsa ya jawo abun ya

hau farke ledar. Dan yanzu ya fahimci komai ma da zai iya zuwa musu ba abin yarda bane ba. Babu komai a ciki face envelopes guda biyu. Babba da ƙaramar. Babbar ya fara bu

ɗ

ewa, inda yaci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login