Showing 3001 words to 6000 words out of 145491 words

Chapter 2 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

4

Yousuf ne ya tashi yabi bayan Smart, haka ma Ammah da Abbah. A gate suka sami Smart yana waya da Coach, dan a gobe ya kamata ya wuce dama, sai dai da yayi aniyar haƙura dan bazai iya tafiya wata ƙasa batar

e da anga Lulu ba. Amma a yanzu ya gama yanke shawarar wucewa babu fashi. Uncle Yousuf da ke kallonsa da murmushi yay masa nuni ya shiga mota inda Abba da Ammah suke, bai musa ba ya shiga. Har gida Uncle Yousuf ya kaisu, inda ya samu zama na musamman da Ab

ba da Ammah. Shi ya lallashesu akan su kwantar da hankalinsu dan ALLAH a zubama su Dada ido aga gudun ruwansu, dan ya tabbatar sun aikata haka ne dan Alhaji Garko baya nan. Sosai Abbah ya gamsu da bayanin Uncle Yousuf

ɗ

ari bisa

ɗ

ari tare da ganin shawarar

itace dai-dai. Bayan wucewar Uncle Yousuf Abba da Ammah suka sake zaunar da Smart sukai masa nasihar ya cigaba da shirinsa na tafiya kawai kamar yanda Uncle Yousuf ya fa

ɗ

a da masa fa

ɗ

an abinda yay ma Alh. Sulaiman da Dada. Haƙuri ya basu da alƙawarin bazai

sake ba. Wannan shine sanadin tattara al'amarin Lulu ya ha

ɗ

a kayansa a washe gari shi da Uncle Yousuf da Coach suka nufo ƙasar UK a London. Inda yay signing da wani ƙaramin team Queen City. Su Uncle Yousuf sun sake masa nasiha akan ya kwantar da hankalins

a kan al'amarin da kanta zata bijirema su Dada. Shi dai cikin dauriya da dakiya yake amsa musu da to kawai. Amma a cikin ransa shi ka

ɗ

ai yasan irin ƙunar da yake ji da matuƙar kewar matarsa. Sai dai ƴan mazan sun

ɗ

auki aniyar da jarumtar a wannan karon na

sai ya tabbatar ma family

ɗ

in Lulu gaba

ɗ

aya da ita kanta shi

ɗ

an halak ne, sannan talauci ba hauka bane ba. Duk da dai yanayin yaso ta

ɓ

a shi da son maidashi sanyi-sanyi a watanni ukun daya samu kansa, sannan sam yanzu baka ganin fara'a a fuskar Smart, ya

sake zama shiru-shiru a yanzu ma harda miskilanci zamu iya cewa ya ƙaro. Dan bai shiga sabgar kowa, abinda ya kawosa kawai yake yi sai bautar ALLAH. Baya zuwa ko ina da ga gida sai idan yana buƙatar sayen wani abu ya

ɗ

an fita ya sayo ya dawo sai wajen trai

ning

ɗ

insu. Burinsa shine ya manta da komai kamar yanda Uncle Yousuf a koda yaushe ke bashi shawara, dan har yanzu Dada taƙi fa

ɗ

in inda ta kai Lulu. Duk da yanda aka so yin

ɓ

atacciya tsakanin Daddy da Alh. Sulaiman, dan Daddy yana ragama Dada kodan darajar

sunan uwa, amma tunda ya fahimci da ha

ɗ

in bakin Alh. Sulaiman akai komai sai hankalinsa yay masifar tashi, yasa a nemo masa Smart, Uncle Yousuf da ke nuna shi al'amarin bai damesa ba a zahirin dan yana son Daddy ya maganantu a wannan karon yace masa ai ba

ya ƙasar. Zancen ya girgiza Daddy duk da bai san ina Smart

ɗ

in yaje ba ko abinda ya tafi yi. Da ga baya ma sai Dada ta tattara ta bar ƙasar itama zuwa jiyyar mijinta....)

Wannan shine abinda ya faru kafin tahowar Smart England.

Ɗaure da guntun

towel ya fito a ƙugu, sai ƙarami yana tsane jikinsa da sumarsa da ya jiƙe da ruwa. Mai ya shafa sama-sama tare da shiryawa ciki ƙaramin wando da riga armless. Gadon nasa ya sake hayewa yay kwanciyarsa dan barci yake ji sosai. Sai dai kafin barcin ya

ɗ

aukes

a tunani ya jasa tsahon lokaci....

Wannan kenan.

____________________



*_CANADA_*

Amai take sosai cikin galabaita da fitar hayyaci, a kallo

ɗ

aya zaka fahimci yanda duk jikinta ya saki sai huttai take da ƙyar. Cikin tausayawa mai aikin

da suka taho tare tun daga Nigeria ta ke jera mata sannu. Bayan ta gama aman ruwa ta sakarma kanta daga inda take zaune tana hawaye. Haka take tun can da ma bata da juriyar ciwo, a yanzu kuma da take jin ciwon tamkar ya bambanta da duk wanda ta sabayi ne k

e sake galabaitar da ita da raunana mata zuciya, har tana jin anya bazata bijirema kakar tata ba ta bayyana kanta kota koma gida Nigeria. Tsahon watanni uku kenan da barowarta gida Nigeria bisa taimakon kakarta Dada. _(Dan a waccan ranar bayan fitar Smart

da ga gidan ta fito toilet da taje yin fitsari, duk da tai masa kurarin barin gidan ba'a ranar tai niyyar hakan ba, sannan batai niyyar sanarma wani nata abinda yay matan ba kamar yanda aunty Khadijah ta bata shawara. Saman gado ta koma ta

ɗ

auki book nata

da take adana muhimman sirrikanta ta fara rubutu tana hawaye, bata kai ƙarshe ba ya cika dan haka ta bu

ɗ

e sabo ta cigaba. Tana tsaka da rubutun ne taji sallamar Dada a bazata, kafin ma ta farga har ta shigo bedroom

ɗ

in nata kai tsaye. Hawayen da Dada ta ga

ni a fuskarta ya sata nuna tashin hankali da fara jera mata tambaya, sai taji zuciyarta ta ƙara karaya ta sakarma Dadan kuka kawai. Komai Dada bata tsaya tambayarta ba ta hau ha

ɗ

a mata kaya, bayan ta kammala drivern da ya kawota ya shigo har ciki ya dinga

kwasar kayan, yana kammalawa ita kuma ta ce Lulu ta tashi suje, da farko Lulu taso tirjewa akan ta bari Aliyu ya dawo, amma Dada ta balbale ta da masifa. Dole badan taso ba tabi umarninta ta sako. Sai dai tanayin taku biyu uku Dada ta rabga uban salati da

antayo ashariya mai kawuna bakwai ta dire. Balbale Lulu tai da masifa irin wadda bata ta

ɓ

a mata ba, tare da tambayoyi masu tsaurin gaske da suka saka Lulun

ɗ

an jin nauyi harta gagara cewa komai. Sai da taga ta takura mata tace fa

ɗ

uwa tayi. Hakan ya ƙara ha

rzuƙa Dada ta fisgeta suka fita, sai dai zafin da take

ɗ

an ji ya sata tirjewa dole Dada ta kamata suka fita cikin lalla

ɓ

awa. Anan ne makwafcinsu ya gansu, sai dai ita Lulu bama tasan maƙwafcin nasu bane ba. Lulu ta roƙi Dada suje Court akan case

ɗ

in yariny

ar nan da take so a ƙarƙare a yau, inda suka samu alƙali suka juye masa ku

ɗ

a

ɗ

e akan ya cigaba da riƙe mata mutumin a gidan yari zata bar ƙasar dan bata da lafiya. Da ga court hanyar airport suka

ɗ

auka, suna isa basufi minti arba'in da biyar ba jirgin zuwa

Abuja ya shirya tashi, dama Dada tasa a tanada mata ticket tun barowarsu gida. Ita ka

ɗ

ai ta wuce Abuja Dada ta koma gida. Maimakon gidan Uncle

ɗ

inta Khamil wata mata ce tazo ta tareta, tasan matar tare da Dada da da

ɗ

ewa, suna kiranta Hajiya Shuwa. A ranar

gaba

ɗ

aya ta yini kwance ne da zazza

ɓ

i a gidan Hajiya Shuwa, hakama washe gari dai duk gata nan ne dai babu isashen lafiya tare da ita. A kwana na uku Dada tai kiranta a waya ta tsara mata zance cewar ai Aliyu na nan nata zaginta da cewar wai ta tafi yawon

banza ne, dan haka sun saka ƴan sanda sun kamashi a yanzu haka ma kotu zasu kaisa ya bata takardar sakinta. Ran Lulu ya

ɓ

aci matuƙa dajin wai Smart na zaginta har da dangantata da karuwa, dan haka tacema Dada tana son ƴan sandan nan su ƙara wajiga rayuwas

a kuma ya saketa. Kwana biyu bayannan da ke zama biyar da barowarta Dada ta kirata nan ma ta sanar mata Aliyu wai ya

saketa. Duk da abinda take fata ke nan sai taji wani iri, daga ƙarshe ma ranar yini tai babu lafiya zuciyarta a cunkushe. A ranar ta sanarm

a Dada tana so tabar Nigeria zuwa America, amma sai Dadan ta bata shawarar taje gidanta na Canada tunda babu wanda yasan da shi, dan Uncle Yousuf yay ikirarin

ɗ

aukarta da kansa ya maida gidan Aliyu ko tana suma tana mutuwa ne. Ran Lulu ya sake

ɓ

aci, ta kum

a sake jin ƙwarin gwiwar nisantar ahalinta baki

ɗ

aya. Wannan shine dalilin tahowarta Canada tare da mai aikin da aka ha

ɗ

ota da ita mai suna Ummita. Sai dai tunda sukazo zuciyarta taƙi nutsuwa waje

ɗ

aya, abubuwa da yawa tsakaninta da Smart a

ɗ

an zamansu sun

zame mata barazana a barci da ido biyu, wannan ya sata sake bu

ɗ

e babin shaye-shayen ta sosai-sosai. Ko abinci bai dameta ba da ga shaye-shaye sai barci. A kwanakin da bazasu wuce sati biyun nan ba ne abubuwa suka fara canjawa, idan tasha kayan shaye-shaye

n ta tana kammalawa zatai amansu, tun tana

ɗ

aukar al'amarin wasa har takai bata son warin kowane irin ƙwayar magani, amma cikin ƙarfin hali take daurewa ta sake gwada sha, ta kuma sake aman nasu. Wannan dalilin ya sata

ɗ

aga ƙafa kwana biyu, sai kuma hankal

inta ya fara dawowa jikinta har salla da lokaci yayi kamar wadda aka zabura sai ta tashi tayi. Kwana

uku da suka wuce kuma sai zazza

ɓ

i ciwon kai da kasala, ga yawan mafarkin Aliyu kamar wani magic a gareta. Sai duk randa tai mafarkin nashi takan tashi da

ɓ

acin rai har taji buƙatar shan kayanta ko zata manta da shi. Sai kuma dai ta daure taƙi sha dan ko tunawa tai da su sai taji amai. Yau kuwa wayar gari tai cikin wata irin damuwa da kewar wani abu data kasa canka a ranta, sai zuciyarta daketa faman ƙuntata,

cikin son kauda yanayin ne ta samu ƙwaya tasha amma ta rantse bata zama a cikinta shine take amayar da ita a yanzu).........





Wannan kenan.

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄

𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

3





.......Dole da taimakon Ummita mai aikin nata ta gyara jikinta ta kamota ta fito da ita bedroom. Cikin wando dogo da sweater ta shirya tare da Safa mai kauri sosai, ta haye gadon cikin rawar

ɗ

ari

taja bargo har saman kanta. Tare da bama Ummita umarnin ƙara mata gudun room hitter

ɗ

in

ɗ

akin. Dan wani irin rawar sanyi take har haƙoranta na ha

ɗ

uwa waje guda. Ga hawaye sun gagara tsayawa (yau fa an ta

ɓ

o manyan mata

🤣🙏

).

Yanayin da Lulu ke ciki y

a tada hankalin Ummita, number da suke waya da Dada jefi-jefi ta lalubo ta kira, kamar baza'a

ɗ

agaba ma sai kuma aka

ɗ

aga, cikin ladabi Ummita tai sallama da gaida Dada, daga can ta amsa a gadarance da tambayar ina Lulu. Cike da damuwa Ummita ta sanar mata

gata kwance babu lafiya, dama kusan kwanakin nan haka take ganinta sama-sama, sai dai rashin tabbatarwa yasa bata fa

ɗ

a mata ba sai yau. Rai a

ɓ

ace Dada ta shiga zagin Ummita

ɗ

in, duk ta rikice dan tana bala'in son Lulu, zamu iya cewa soyayyar mahaifiyarta

ce ta dawo kanta. Ita dai Ummita haƙuri kawai take bama Dada kawai. Dan ta tabbatar masifar tsohuwar original ce.

Ba'a rufa mintina goma da katse wayar Dada ba alerm

ɗ

in gidan ya ka

ɗ

a, miƙewa Ummita da ke falo tai ta nufi ƙofar, bata bu

ɗ

e ba kai tsa

ye ba, ta danna numbers dake jikin ƴar computer

ɗ

in kusa da ƙofar dake manne a bango dan ganin wanene. Baturiyar mace ce tsaye, cikin nuna alamar tana ganin Ummitan da ga wajen itama ta ce, “Hy” cikin

ɗ

aga hannu. Amsa mata Ummita tai itama da “Hy”

ɗ

in. Cik

in murmushi matar ta cigaba da magana cikin harshen nasara. “Sunana Doctor Olivia, Nazo nan ne bisa umarnin Mrs Garko”. Yanda ta kira kalmar Garko

ɗ

in taso bama Ummita dariya, amma ta dake da ƙyar sai murmushi da tai mata tare da

ɓ

u

ɗ

e ƙofar. Sun sake gaisa

wa da Dr Olivia, Sannan tai mata rakkiya

ɗ

akin da Lulu ke kwance.

Ganin yanda jikin Lulu yay zafi sosai yasa Dr Olivia cewa dole suje asibiti, a take tai kiran ambulance cikin ƙanƙanin lokaci kuwa sai gasu. Lulu na rawar sanyi da fa

ɗ

in su barta ita

bazataje ko ina ba su Dr Olivia suka

ɗ

auketa a ambulance

ɗ

in tare da Ummita suka wuce. Suna zuwa babu

ɓ

ata lokaci aka shiga da Lulu ciki tare da rufuwa bata gudunmawar gaggawa.

*_UK_*

Hankalin Dada da ke jiyyar mijinta ya tashi sosai, amma ta

nata ƙoƙarin dakewa dan kar Alhaji Garko da ya fara samun sauƙin jikinsa Alhmdllh ya fahimta tare da sauran yaransu da sukan zo dubashi. Idan wannan tawaga ta wuce sai wata kuma tazo, abinka da masu hannu da shuni, kallon fita ƙasar ake kamar barin Kano a

shiga Katsina ne. Alhaji Garko da bai san halin da ake ciki ba har yanzu dan babu wanda ya sanar masa saboda halin da yake ciki ya zubama matar tasa ido cikin tausayawa, dan shi ya fassara yanayin nata ne da gajiyawa musamman da yake akwai tsufa. Cike da k

ulawa ya ce, “Hajarah kina buƙatar hutu, ya kamata kije gida haka nan tunda jikina da sauƙi nima, har ma muna sa ran sallama nan da ƙarshen watannan”.

“Haba dai Alhaji ya hankalina zai kwanta kana nan ina can, duk da dai jikinka Alhmdllh amma har y

anzu kana buƙatar kulawa. Danni ko sallamarka sukayi bana son ka koma gida Nigeria yanzu har sai ka sake hutawa anan magana ta gaskiya.”

Murmushi yay irin nasu na manya da fa

ɗ

in, “Hajarah rigima kenan. Yanzu ni da abubuwa ke jirana tari-tari tunda AL

LAH yasa da sauran kwanana a gaba mizai sa na kuma sake sabon zama anan ai gara na koma gida ko?”.

“Humm Alhaji wlhy wannan gaskiya ce ba rigima ba. Gara dai ka sake hutawa dan muna komawa can hayaniya ma ta isheka musamman ta ƴan siyasar nan da ba

gajiya suke ba. Dan haka dan ALLAH ka yarda kawai sai ka sake

hutawa, nima yanzu inaga maimakon tafiya Nigeria bari na

ɗ

an je Canada na huta na kwana biyu kafin a sallamekan ko.”

Ɗan jimm yay na alamar tunani, sai kuma cikin nuna fahimta ya ce, “Shi

ke nan idan hakan kike so uwar garke na. Yanzu yaushe zaki wuce Canadan?”.

“Eh to ko zuwa yamma haka tunda ga su Khamil da iyalansa nan sun iso ko, auta ma yace min zai baro Saudiyya shi da matarsa gobe in sha ALLAH. Kaga dai ai ka sake samun masu

kulawa”.

Murmushi yay mata cikin nuna gamsuwa. Dan Dada kam a wajen bama miji kulawa jaruma ce, tsaye take kan abinta ta kankane ko ina tunda ƙuruciya har girma babu wata mace data ta

ɓ

a ra

ɓ

ar mata miji da sunan kishi. Wannan tsananin kishin nata yas

a hatta matan ƴaƴanta take jin kishinsu akan ƴaƴan nata da suma take matuƙar so da ƙauna tamkar ubansu. Babu

ɓ

ata lokaci ta hau shirin wucewa Canada, dan ji take kamar ta rufe ido ta isa taga hanlin da ƴar jikarta take a ciki, saboda a nata bahagon tunani

babu abinda zuciyarta ke raya mata sai kodai Smart, ko Uncle Yousuf wani ya sakema Mawaddat asiri ne.

Dai-dai lokacin da Lulu ke cika awanni goma sha

ɗ

aya a asibitin su Dr Olivia Dada ke isowa ƙasar ta Canada. Tunda ƙuruciya an riga da an san lung

u da saƙo na ko'ina, dan a duk ƙasar da suke yawan zama suna da gidansu na kansu musamman manyan ƙasashen nan masu ji da kansu irinsu England, America, France Chaina, Saudiyya, Dubai, dan da gasken gaske wannan family sunada dukiya, bayan wadda mahaifinsu

ya gada a wajen nasa mahaifin ya kuma tara nasa na kansa, su kansu yaran kowanne ba ƙyalan bane wajen ku

ɗ

in, dan babu wanda ke zaune kaf

ɗ

insu a neman na kansu suke. Ko marigayiya Mawaddat mahaifiyar Lulu data kasance mace

ɗ

aya tilo a cikinsu sanda tana ra

ye tsaye take akan neman na kanta saboda haka aka gina musu rayuwa, duk da yana da dukiya kuma ya gada ne shima a wajen mahaifinsa bai yarda yaransa su zama cima zaune ba, suna ayyuka a cikin gwamnatin ƙasarsu da na wasu ƙasashe, suna kuma Business ƴaƴa da

iyaye har ma da jikoki. Cab ta

ɗ

auka tun daga airport zuwa asibiti kai tsaye, dan a ƙage take da son ganin halin da jikar tata ke ciki. Wadda har yanzu ana kan tafka rigima akan

ɓ

oyetan da tai dan bayan ita sai Alh. Sulaiman kawai suka san ina Lulun take.

Hatta da Tajuddeen sunƙi sanar masa. Ita Dada zuciyarta

ɗ

aya ce game da

ɓ

oye Mawaddat dan kawai ta rabata da Smart ne matsayinsa na talaka jikanta Tajuddeen ya samu. Yayinda shi Alh. Sulaiman ba haka kawai bane

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login