Showing 66001 words to 69000 words out of 145491 words
da haka tabbas Daddy yayi sakaci da al'
amarin ta, dolene a fa
ɗ
i hakan, amma tunda har ya amsa laifinsa da tabbatar da kuskurensa shikenan. Lallai a yau ya koya darasin rayuwa a labarin Daddy da Mawaddat, bai ta
ɓ
a tunanin ko hasashen za'a iya samun wan
ɗ
an nan al'amuran ba masu gogayya da juna. S
ai dai shi fa har yanzu zuciyarsa na bashi dole akwai hannun Sulaiman akan al'amarin Lulu. Daddy bai farga bane a wannan ga
ɓ
ar saboda yarda da kansa da yayi na ganin tako ina, ta kowanne motsi yana dabaibaye da al'amarin Sulaiman
ɗ
in, ko kuma dama ya riga
ya gama shirya hakan kafin shi Daddyn ya fara nashi shirin. Ya kuma ha
ɗ
a da wannan itace ƙaddararta babu wata dabara ko tsaro da zai hana hakan. Duk da ku
ɓ
utar da itan da Daddy yayi hakan bai hanata fuskantar ƙaddararta da yake gudan mata a inda aka haife
ta ba. UBANGIJI kenan, gagara misalin masu misali. Shi ka
ɗ
aine masanin gaibu a zahiri da ba
ɗ
inin rayuwa.... Sai da ya firzar da nannauyar iskar bakinsa a kusan karo uku sannan ya
ɗ
ago Lulu da ke hawaye har yanzu a jikinsa a hankali. Sosai idanunta sun kumb
ura abin tausayi. Nasa juyayyun idanun ya zuba mata, tare da riƙe fuskarta a cikin tafukan hannunsa duk ya fara goge mata hawayenta da babban yatsun sa da fa
ɗ
in, “Kalleni” cikin sarƙewar muryarsa da ke nuna tsantsar
ɓ
acin rai da baƙin ciki.
A hank
ali ta
ɗ
ago nata Lulu idanun ta saka cikin nashi, a take gabanta yay wata irin masifar fa
ɗ
uwa. Kanta ya sara. Yanayin da take jin kanta da jikinta tun a jiya ya shiga sake zafafa gudanar jinin jikinta da motsin numfashinta. Shi kam Murmushi mai sanyi ya sa
kar mata batare da ya fahimci halin da take ciki ba. Cikin ƙanƙanin lokaci kamaninsa suka juye mata zuwa wani abu daban kamar a mafarki. Baya taja jikinta daya fara ƴar rawa-rawa da sauri. Cikin mamaki Smart ke kallonta, kafin ya iya cewa wani abu a bazata
kawai ta fasa wata iriyar gigitacciyar ƙara da ta saka su Daddy dake ƙofa na saurarensu shi da Uncle Yousuf shigowa a firgice. Hatta Abbah da Ammah da Mamy ma a ru
ɗ
e suka iso
ɗ
akin. Riƙetan da Smart yayi sai take neman sume masa ma. Al'amarin ya bama kowa
mamaki, Ummita na kuka tai kiran Usman, ya ce mata gasu nan shi da Dr Lameer ma a kusa. Ammah ce hankalinta ya kai da yanda numfashin Lulu keyi da yanda take son raba jikinta da na Smart
ɗ
in. Da sauri ta ƙaraso garesu, hakan yasa Smart sakarma Ammah ita d
an a rikice yake shima. A kuma dai-dai nan su Usman ke shigowa
ɗ
akin. Zabura Lulu ta shiga yi a jikin Ammah da nuna Smart tana fa
ɗ
in ya fita, bata son ganinsa ya fita. Yanda ta fita a hayyacinta cikin ƙanƙanin lokaci ga ciwo a jikinta yasa Abba jan hannun
Smart
ɗ
in suka fita, abin mamaki da al'ajab kamar ƙyaftawar ido sai ta koma laƙwas tana sauke numfashi. Cirko-cirko kowa yayi da mamaki, Dr Lameer ne yasa a maidata saman gado, yay ƴan dube-dubensa ya ce musu lafiya ƙalau take, dan jikinta ma Alhamdullah k
a
ɗ
an ya rage. Wannan al'amari ya saka kowa mamaki, sai kallon Lulu dake sauke ajiyar zuciya sukeyi. Ganin an samu komai ya daidaita Abba da Smart suka sake shigowa. Zabura
ɗ
aya Lulu tayi ta dire ƙasa tana neman kwasa a guje da ihun “Aliyu ka fita! Ka fita
bana son ganinka, na tsaneka ka fita!”. Nanma sai da aka rirriƙeta, yayinda Smart yama kasa koda motsi. Ganin zata jima kanta ciwo akace Smart ya fitan. Yana fita abin mamaki sai ta sake komawa laƙwas. Ran Daddy ne ya
ɓ
aci dan shi zuciyarsa bata kawo masa
komai ba sai ganin da gangan Lulu keyi. Sai dai Abba ya riko hannunsa yana girgiza masa kai da fa
ɗ
in, “A'a
Alhaji Isma'il wannan ba abin fa
ɗ
a bane abin dubawa ne. Sai dai idan shine yay mata wani abun tunda tun
ɗ
azun suna tare a cikin
ɗ
akin ko”.
Da
sauri Daddy yace, “Babu abinda yay mata, dan duk abinda suke tattaunawa muna jiyosu ni da Yousuf. Baka san halin Mawaddat bane ba Malam Mika'il”.
Cikin damuwa Mamy ta ce, “Mawaddat wani abu yay miki ne?”.
Kai Lulu da hawaye ke silalomawa ta shiga girg
izawa a hankali. Sai kuma a hankali tace, “Mamy yana koma min wani irin siffa ne mara ƙyan gani daban tsoro. Dan ALLAH kuce kada ya sake shigowa bana son ganinsa”.
Babu wanda hankalinsa bai tashi ba da wannan furuci na Lulu. Ga kuka da AA kayi du
k ya sake gigitasu. Dama kuma tun jiya da dare yake kukan sai da Ammah ta dinga masa addu'oi sannan suka samu yay barci gabannin asuba. Shiyyasa ma yake ta ramuwar barcin da safen nan ko wanka ana masa yana barci. Uncle Yousuf da gaba
ɗ
aya ya gama ru
ɗ
ewa y
a ce, “Ko aljanune, dan gurin nan da suke ai baya rasa aljanu ba”.
Ammah da tun
ɗ
azun tai shiru tana nazari ta ce, “Dama Mawaddat nada aljanu ne?”.........
✍
️
*_Lulu da Smart dole a kiraku da FURAR DANƘO kam....
🥲
Sai dai in sha ALLAH ma
ƙ
iya SU SHEKARA SUNA DAMU BAKU ZAME MUSU FARAU-FARAU
🤦😏🚶
._*
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARM
AR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅
𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝕭𝖔𝖔𝖐
𝖙𝖜𝖔
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
3
️
⃣
1
️
⃣
.......“A'a gaskiya, sai dai idan yanzu ta samesu”. Uncle Yousuf ya bata amsa. Iska Ammah ta
ɗ
an furzar a hankali da cije lips sai dai ta kasa cewa komai. Duk yanda sukaso hasaso koma
i sun kasa, ga Smart yay masifar
ɗ
aga hankalinsa da ƙyar su Abba suka baibayesa suna masa nasiha. Saurarensu kawai yake yi amma al'amarin na bashi matuƙar mamaki da tsoro. Wace irin masifa ce wannan suna ganin sun tsallake wancan sira
ɗ
in da ƙyar ace kuma g
a wani abun daban dama yafi na baya muni. A wannan yini dai duk yanda akaso yin
ɗ
an sauran shagalin da ya rage bai yiwu ba. Sai Daddy ne daya fita dan Ammah ta bada shawarar su wuce da Lulu Nigeria kawai. Sannan suka yanke shawarar a fa
ɗ
ama Baba Garko anga
Lulu
ɗ
in kamar yanda Smart ya bada shawara tun farko. Domin shi yana ganin Alh. Sulaiman ne yayo musu wani ƙullin kawai. Daddy da Uncle Yousuf da Abba ma tunaninsu kenan. Ammah ce dai keta wasi-wasi da tunani kala-kala sai dai batace wa kowa komai ba a za
hiri. Ana tsaka da wannan cakwakiya kira ya samu Smart da Uncle Yousuf na gaggawa zuwa England akan harkar ƙwallonsa. Dole badan yaso ba suka wuce amma daka ganshi kasan hankalin ƴan mazan a tashe yake. Dan ma su Ammahn sun taru sun masa nasiha mai ratsa j
iki da tabbatar masa
matarsa na tare da shi in sha ALLAH. Nan da ƙanƙanin lokaci kuma zatazo ta samesa a inda yake. Hakan ya
ɗ
an ƙarfafa masa gwiwa suka wuce....
Sanarma Baba Garko anga Lulu ya taimaka matuƙa. Dan cikin ƙanƙanin lokaci ya ƙ
arasa abinda Daddy ya fara a washe gari da daddare suka wuce Nigeria a private jet. Suma su Mommy an sanar musu, da su Aunty Bilkisu. dan haka ahalin uku suka shirya babbar tawagar tarba. An yanke shawarar wucewa da Lulu gidan Abba zata zauna a wajen Ammah
. Dan haka aka rankaya can kowa bakinsa yaƙi rufuwa da farin cikin ganin Lulu da jaririn da basu san da cikinsa na sai haihuwarsa. Dan farin cikin wannan Surprise Baba Garko ranar har ƙyaututtuka yayi na musamman. Abin tashin hankali na biyu tunda aka shig
a da Lulu gidan su Smart ta juyo da gudu baya sai da aka rirriƙeta. Wannan al'amari ya sake hargitsa su Daddy yayinda sauran da basu san mike faruwa ba hankalinsu ya tashi. Umma da ke a birkice tunda labarin ganin Lulu yazo musu a kunne faruwar wannan abun
ya sakata fa
ɗ
awa dakinta tana dariya dan da
ɗ
i ji take kamar ta ciza uwauwanta. Ana can ana haya-haya na al'amarin tana nan tana kiran Hajiya Naqiba suna kwasar dariya. Sai dai fa batun haihuwar Lulu da sai a yanzu suka sani ya taƙaita musu farin cikin nas
u...
Dole aka koma da Lulu gidan Daddy ita da Babynta hankalin kowa a tashe musamman Ammah da Daddy da Abbah. Dan sun sake tabbatar da lallai akwai matsala. Aunty Bilkisu da aunty Amarya da abu yayma tsaye a rai basuyi ƙasa a gwiwa ba suka ja Amma
h gefe game da zargin su akan Umma da abinda ya faru bayan tafiyarsu. Mamakin wannan al'amari ya kashe Ammah tama kasa cewa komai sai kallon su Aunty Bilkisu takeyi. Itako mitaima Umma da zafi haka a gidan nan take mata irin wannan ƙiyayyar, duk da basu ta
bbatar ita bace dole ko suna so ko basa so tana cikin zarginsu tunda tayi abubuwan zargin ciki harda wanda aka gani da ido. Gwaggo Sa'adah da ranta ya
ɓ
aci ce tace zatayi magana ita kam sai dai ayi duk wacce za'ayi. Da sauri Ammah sarkin dattako ta dakatar
da ita da fa
ɗ
in, “A'a Sa'adah ai magana ba tamu bace yanzun. Domin yinta kamar mun fargar da itane ta sake shiri tunda zuciyarta ta riga ta mutu. Fara magance matsalar ya kamata muyi kafin mu
ɗ
auki mataki. Yaran nan na bani tausayi matuƙa, auren kusan she
kara
ɗ
aya amma basu ta
ɓ
a zaman cikakken wata ba a ƙarƙashin inuwa
ɗ
aya gashi harda rabon haihuwa. Muyi ƙoƙarin ganin al'amarin su ya dai-daita sannan muje mataki na gaba dan ita ba komai bace face baiwa ta ALLAH shine zai mana maganinta ta inda batai zato
ba.”
Badan Gwaggo Sa'adah ta so ba ta haƙura. Amma ta
ɗ
auki alƙawarin sai ta wajiga rayuwar Ummah itama....
A wannan yanayin akai taron suna mai ƙayatarwa, dan a zahiri Lulu normal take tsakaninta da Smart da duk abinda ya shafesa ne aka ni
santa su, hatta da ƴan uwansa komai normal. Dan yanda ta dinga haba-haba da su aunty Bilkisu da ma duk wanda ya
ɗ
an uwa na Smart abin zai baka mamaki da birgeka. Bama ita ba, hatta ƴan uwanta babu wanda ya wulaƙanta mata dangin miji. Umma ce ma taso kawo g
utsiri-tsoma a wajen da ƴaƴanta akan abinda bai ko taka kara ya karya ba. A take Adda Mairo ta taka mata birki da fa
ɗ
in, “Sufa basa son fitina da ƙananun magana. Alkairi da farin cikine ya kawosu akan gudan jininsu. Dan haka ta kama kanta gaskiya, tunda iy
a ƙoƙari mutanen nan sunyi da su a wajen taron nan”. Wannan abu ya ƙonama Umma zuciya dan ba haka taso ba. Bata bari sun taho tare ba tayo gaba, babu wanda yabi takanta sai ƴaƴanta. Dan ko Mama cewa tai wlhy
bazatama kanta mugunta ba sai anci komai da ita,
duk da acan gida ma da suka baro wani taron za'ai.
Bayan an gama taron suna da ya girgiza sukatan su Umma da har ta fara tunanin abinda tai
ɗ
in kamar yama warwarene ganin
ɓ
arin ku
ɗ
in da Smart yayi, dan hatta anan gidan suma Ammah tayi taron suna s
ai ma kace anan maijego take, yanda aka yanka rago da sa acan gidan su Lulu anan ma ƙaton sa da ragon aka yanka, a cewar Smart basai sun damu dana can gidan su Lulu ba balle a samu masu ƙananun magana duk da yasan su Lulun bazasu ƙi kawowa ba. Alhmdllh mut
anen arziƙi sun taru tako ina fiye da zato da tsammani. Yayinda komai ya tafi cikin farin ciki da bajinta dai-dai misalin da baza'a ta
ɓ
a kallonsa a almabazaracci ba ko nuna fariyya....
________
★
A washe garin gama taron suna Alh. Sulaiman y
a iso Nigeria a hargitse. Dan a daren jiya labarin tabbatar da Lulu ta dawo Nigeria ya isa garesa. Kamar yanda mahaifinsa ya saka kuwa hakance ta faru, dan tun a filin jirgi jami'an tsaro sukai ram da shi. Wannan lamari ya girgiza zukatan Garko family sosa
i dama mutane da yawa da ke da alaƙa da uban da
ɗ
an. Dan basu
ɗ
auka Baba Garko bai haƙura ba tunda an samu Lulu. An saki Tajuddeen da ya share wata biyu a hannun jami'an tsaro yau, Baba Garko kuma yabar ƙasar sabgogin gabansa tamkar ba'ai komai ba. Ƴan ƙan
anun magana sun fara tashi ka
ɗ
an-ka
ɗ
an a tsakanin al'umma game da wannan cakwakiya tsakanin
ɗ
a da ubansa. Kowa na fa
ɗ
in albarkacin bakinsa, tun ƴan jarida nayi a ƙumshe har dai zancen ya fara fita a bayyane. Sai dai kowa da abinda yake fa
ɗ
a akan al'amarin.
Wasu suce sace ƴar ƙanwarsa yay ya
ɓ
oye, wasu suce harda azabtar da ita yay saboda bata auri
ɗ
ansa ba. wasu suce aure yaje aka
ɗ
aura mata akan aure da
ɗ
an nasa. Magana dai barkatai gata nan, har abin ya fara shan kan Garko family musamman da sukaji ana ne
man saka waswasi akan AA wai ba'a ma san
ɗ
an mijin Lulu na farko bane kona Tajuddeen.
Wannan magana ita ta tayarma da Daddy hankali. Ga Uncle Yousuf na tare da Smart acan England. Smart ne ya kwantar masa da hankali ta waya da tabbatar masa ai dam
a hakan zata faru dole, amma yayma kowa banza sai sun gama cecekuce
ɗ
in nasu sai su san gaskiya. Abinda ke faruwar a yanzu yana cikin shirinsa akan Sulaiman
ɗ
in. Hankalin Daddy ya
ɗ
an kwanta ya samu nutsuwa. Amma yana mamakin wannan wane irin shirine haka
da Smart da atashin farko ya
ɗ
auki hanyar tallata abinda ke a
ɓ
oye bayan da kansa yace yaƙin sunƙuru za'ayi. Koda yake bari ya saka masa ido yaga minene manufarsa. ai karan bana shine maganin zomon bana daman.....
Ana tsaka da wannan dambarwa a
ka dawo da Dada gida Nigeria. Alhamdullah ta samu sauƙi sosai kamar ba itace aka fita da ita ƙasar raga-raga ba. Sai dai ta dawo ƙasarta da tagwayen al'amura biyu masu gogayya da juna zuwa uku. Na farko shine anga Lulu, sai dai tana baƙin ciki da haihuwart
a da
ɗ
an talakan nan dai, amma dai bata yarda ta furta ba gudun karta sake ƙullama kanta tsiya ga Baba Garko da tun a sibiti ƴaƴan keta faman kiransa suna bashi haƙuri ya maidata iddarta saura kwanaki ta cika amma yay biris da su. Abu na biyu shine fitowar
Tajuddeen da kama Sulaiman kuma. Wannan al'amari ya sake
ɗ
aga mata hankali. Ta kuma sake tabbatar da Baba Garko a shirye yake da kowa kenan, dan haka ta ƙara kama kanta.
Da ƙyar ta iya bari gari ya waye tasa Uncle Muneer ya kaita gidan su Lulu. Karo
na biyu kenan da zata taka Jiƙamshi House a tsohon rayuwarta.
Da ga lokacin rasuwar mahaifiyar Lulu sai yau saboda tsabar ƙiyayyar da takema Daddy a baya, koda yake har yanzu ma bawai ta barsa bane, kawai tana dannewa ne saboda Lulu ta nuna mata bazata
ɗ
a
uki wannan ba ana zagar mata mahaifi. Duk da kasancewar gidane ginanne a tsaye, a kuma anguwar data amsa sunanta anguwa dan kosu da ke a kusa da gidan gwamna sun san a yanzu hotoro G.R.A
ɗ
in ta basu baya. Amma haka tsohuwar nan ta dinga wani yamutse-yamuts
en fuska har abin ya bama Uncle Muneer haushi da tabbatar da Dada fa bazata ta
ɓ
a ta canja ba sai dai a barta da halinta kawai dan ya riga ya shiga jininta ne. Sun sami tarba tautuntawa da ga Daddy da Mommy. Duk da dai Dada na amsa musu gaisuwa sama-sama ba
su damu ba. Uncle Muneer ne dai ya ware abinsa sunata shan hira da Daddy cikin mutunta juna kamar yanda suka saba. A haka su Amrah dake maƙale da AA akoda yaushe yanzu, ko makaranta sai anyi jan ido suke wucewa suka fito. Yana goye ne a bayan Afrah yana ba
rci, yayinda Amrah ke jiran time ya cika ta kunto mashi dan dole aka koma sakama kowa lokaci har su Naseer da ake korawa makaranta da ƙyar. Dan yau Suhaib harda kukansa shi sai da AA zai tafi kamar