Showing 78001 words to 81000 words out of 145491 words

Chapter 27 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

41

da to tare da Binta da kallo tausayi. Sosai ma'aurata ke matuƙar bata tausayi, bata ta

ɓ

a ji ko labarin irin aur

ensun nan ba. Auren kusan shekara

ɗ

aya da fin rabi ka

ɗ

an babu a biyu amma zaman wata

ɗ

aya cikakken ba'a samu ba, dan ma UBANGIJI mai hikima da ya saƙa zare mai girma na azurtasu da

ɗ

a. Tana ma kanta addu'a, amma gaskiya Lulu na

ɗ

aya daga cikin manyan addu'

ointa a kowacce rana. Fatanta ALLAH ya kawo iyakar komai ta koma wajen mijinta da ayanzu duniya

ke fa

ɗ

a da saurara a fanin ƙwallon ƙafa. Ita tasan duk da Lulun bata nunawa tanada damuwa sosai. Dan tasha kamata tana kallon AA kallo mai harshen damo kasancew

ar sa tamkar photo copy na mahaifinsa. Sannan shi kansa yaron soyayyar da take nuna masa mai kallo yas

an ba tashi bace shi ka

ɗ

ai harda ta Abbien nasa........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABAR

AN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai

katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩

𝐢

𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

3





6





........A wajen Daddy ta karya kamar yanda ta fa

ɗ

a. Sunata hirarsu cike da nisha

ɗ

i. A cikin hi

rar ne yake cemata yana son ya je ya

ɗ

an huta kwana biyu da ga nan zaiga doctor

ɗ

insa da kuma wani business da zai yi a England. Batare da ta kawo komai a ranta ba dan harga ALLAH bata san a ina Smart yake ba yanzu, ta ce, Daddy badan ina akan ga

ɓ

ar wani c

ase ba ALLAH nima dana bika na

ɗ

an huta kona 1week ne. Da ga nan ina son na shiga U.S ma duba wasu takarduna a gidan can”.

       Da ƴar tsokana Daddy ya ce, “To ko na jiraki ne Sweetheart. Kin san fa na da

ɗ

e bamuyi tafiya tare ba ina jin kewar hakan”.

 

    Dariya tayi da fa

ɗ

in, “Daddy karka sa Naseer ya

ɗ

auka na ƙwace masa fadarsa ta autanci fa.”

   Shima darawar yay cike da nisha

ɗ

i yana fa

ɗ

in, “Ai yace yanzu shi ba auta bane. AA ne Auta. Banda ƙarfin hali an ta

ɓ

a ƙwace

ɗ

an wani gida a bama wasu.”

   

      Murmushi Lulu tai da cewa, “Nakune ai Daddy, wake da iko da shi sama da ku?”.

      “A'a fa Mawaddat son kai da maida

ɗ

an wani naka. Da haka ne ai da kema na haƙura na barma su Dada. Mahaifinsa na sane da abinsa kafin ya waiwayone kawai. Yanzu dai

ki duba idan kinada dama zuwa hutun sai na jirakin, dan nima zan shiga U.S

ɗ

in insha ALLAH. Nanny

ɗ

inki ma ta kirani wai bata da lafiya sosai zata koma ƙasarsu Gambia tai jiyya. Amma nace ta

ɗ

an jirani har naje sai ta wuce”

     Sosai Lulu ta nuna tausaya

wa da mata addu'ar samun lafiya. Da ga haka suka cigaba da hira har lokacin fitarta yayi. Tare suka fito da Daddy

ɗ

in har da Mommy data samesu itama. Ta samu Ummita na jiranta, dan haka bata

ɓ

ata lokaci ba ta

ɗ

an tatta

ɓ

a AA da masa kiss tana jaddada ma su

Amrah su

ɗ

auki saƙon Ammah a

ɗ

akinta idan zasu wuce kai AA

ɗ

in yini can yau kasancewar juma'a ce duk sati can ake kaisa dama. Sun amsa mata da to ta shiga mota suka wuce....

     ________



  Kamar koda yaushe Ammah tayi farin cikin ganin jikan na

ta. Dama gashi juma'ar ƙarshen wata ce yaran gidan duk zasu zo. Shima cike da

ɗ

okin ganinta ya maƙalƙaleta dan ya saba da kakarsa kasancewar ana kaisa. Da yaga Asma'u ma haka ya dinga zallo dan

ɗ

an lelenta ne. Su Amrah basu

jimaba suka wuce duk da ba haka

Asma'u taso ba. Sai dai zasu wuce school ne dole babu yanda zasuyi. Itama yau bazataje bane saboda tun jiya tana kwance babu lafiya. Maryam kuwa tana gidan aunty Bilkisu saboda makaranta tafi mata kusa da ga can yasa tafi zama a can yanzu sai weekend ake g

aninta anan gida tunda an zama ƴan jami'a bisa tsayawar Smart, da. Yaran Abba mata basa shiga jami'a sai a gidajen mazansu. Itama ganin an kawo ku

ɗ

i yasa Smart cin ƙarfin Abban da ƙyar dai ya amince ta fara. Shi kuma Smart yayi hakane saboda yasan dangin s

u Ahmad ƴan boko ne na gani kasheni, baya son ƴar uwarsa ta shiga cikinsu ta koma baya. Yanzu ko koba komai taci ƙarfin kusan shekara biyu kafin bikin tunda gashi yanzu tana da shekara kusan

ɗ

aya. Bikin kuma shekara

ɗ

aya aka saka.

    Koko Amma ta fara b

ama AA sai ya ƙi sha ya fara bultso mata shi. Cikin dungure masa kai da fa

ɗ

in, “Ɗan nema yau kuma kokon ne bazaka sha ba. Kaima dai tsurfa irin ta Babangida yana yaro duk ka iyata.”

       Dariya Asma'u da ke kwance take musu. Ta ce, “Kai Ammah yayan ne y

ay tsurfa?”.

     Ammah ta ce, “Tab har ma ana magana. Ai Hydar al'amarin sa daban ne dana kowa. Kinga tashi ha

ɗ

a masa tea ko zai sha”.

         “To Ammah. Amma ƙilafa baya jin yinwa ne.”

     “Eh to da wannan kuma. Sai dai kum....” dai-dai nan kira ya

shigo wayar Ammah

ɗ

in. Tashi Asma'u tai ta

ɗ

akko cikin zumu

ɗ

i take fa

ɗ

in, “Ammah Yaya Hydar ne”. Murmushi itama Ammah tayi, dan haka Asma'u ta

ɗ

aga tana gaishesa cikin farin ciki da girmamawa. Da ga can ya amsa mata da kulawa tare da tambayarta jama'ar gid

an tace kowa lafiya yake. Ya tambayeta miyasa bataje makaranta ba ta sanar masa tun jiya bata da lafiya shiyyasa Ammah tace yau kar taje sai monday.”

       “Okay” ya fa

ɗ

a a taƙaice cikin rashin son hayaniyar nan tashi. Har zata miƙama Ammah wayar ya sake

fa

ɗ

in, “Kinje asibiti ne?”.

       Amsa ta bashi da cewar, “A'a Aunty Mawaddat ta turomin Doctor ya dubani da dare”.

    Da mamaki ya ce, “Gidan tazo?”.

“A'a Yaya ai bata iya zuwa har yanzu, ta kira Ammah ne suka gaisa shine taji Ammah namun fa

ɗ

an shan

magani. Tace mata ta barni bari doctor yazo ya dubani sai yay min allura idan ban son maganin ne”.

         “Yayi”.

      Ya fa

ɗ

a a taƙaice. Da ga haka yay shiru. Ita kuma sai ta miƙama Ammah wayar. Ya gaida Ammah cike da girmamawa. Ta amsa masa da kula

wa. Dariyar wasan da Asma'u kema AA ya jiyo. Ya ce, “Wake dariya haka?”.

      Ammah ta ce, “Babana ne Asma'u kema wasa.

    “Yau kuma anan ya kwana kenan?”.

Da ƴar dariya Ammah tace, “Banda abinka Hydar ina mai shan no-no zai kwana wani waje bada uwar

sa ba. Yanzu su ƴan biyu suka kawoshi dai. Sai kuma dare sai Mubarak ko Abdull su maida shi. Sai dai nasan yanda baida da rigima kwana nan ma zai iya yi batare da ya damu ba, badai a ta

ɓ

a gwadawa bane. Da har haƙurinka ya biyo bai bar komai ba shikam”.

 

          Ɗan murmushi kawai Smart yay da ga can da fa

ɗ

in, “Hummm”.

       Sanin halinsa na rashin amsa komai dalla-dalla yasa Ammah fahimtar abin cewar kenan. Dan haka ta

ɗ

ora da fa

ɗ

in, “Hydar baka ganin ya kamata kayi magana su taho haka nan ko ALLAH za

i sa a dace komai ya daidaita, duk da dai bata iya shigowa gidan nan har yanzu kuma tana son hakan. Ko tazo sai dai ta tsaya waje shima da ƙyar ake sha dan sai ta tafi da ciwon kai. Amma ƴar albarka kullum bata gajiya sai ta kirani safe da yamma taji lafiy

ata. Kayan shayi da su sabulu zuwa kayan buƙata irinsu-irinsu sai

dai na bama wani. Ai duk wanda yay wannan shiga tsakani na kai da iyalinka bazan yafe masa ba a wannan karon” hawaye suka cika mata ido.

          Cikin rauni da sanyi Smart yay murmushin ƙ

arfin hali da fa

ɗ

in, “Ammah dan ALLAH ni bana son kina damuwa. Komai lokaci ne ai, ALLAH dai ya bamu ikon cinye jarabawa. Wlhy ni kuma ina jin nauyin su Daddy ban san taya zan taresu da maganar nan ba. Ina ga kawai mu cigaba da zubama sarautar ALLAH ido ko

mai zai wuce. Yanzu ya batun ganin naki likitan ne? Kodai nan zaki taho. Dan ina son itama aunty Bilkisu tazo nan

ɗ

in saboda matsalarta, akwai wata ƙwararriyar likita anan da nake fatan insha ALLAH ta ganta za'a dace”.

         “Hydar kai dai na kula baka

jin kisan ku

ɗ

i sam. Wannan ƙoƙarin naka yayi akan ƴar uwarka. Amma ni dai ka barni anan ai akwai likitoci ƙwararru in sha ALLAH zasu dubani. Dan ma ka damune kawai amma ai ƙafar ba wani tanayi sosai bane yanzu tunda ka aiko min maganin nan”.

      “Ammah

ai lokacin abu a yisa. Da banyiba ai da bani da shi. Yanzu kuma Alhmdllh. So nake ma muyi magana da Abba dan ina son gyara gidan nan tunda naga baya son barin anguwar”.

          “Tab kaima kasan mai raba Abbanku da anguwar nan ai sai dai mutuwa. Gyaran

dai shi yafi kam”.

      Cike da gamsuwa ya ce, “In sha ALLAHU hakan za'ayi kawai”. Da ga haka suka cigaba da hirarsu tsawon lokaci kamar yanda yakanyi duk sanda ya kira. Har sai da aka kaima su Umma suma su gaisa. Kamar ko yaushe sai da Umman ta bugi cik

insa akan komawar matarsa. Shi dai yay murmushi kawai kamar yanda yakanyi a duk sanda tai masa tambayar saboda nuna kunya. Sai dai hakan na ƙona mata zuciya da jin ƙarin tsanarsa. Cikin rashin da

ɗ

in rai ta miƙama Asma'u wayar batare da ko sallama sunyi ba.

Mama ma ankai mata sun gaisa da aunty Amarya. Lokacin da ta maida ma Ammah wayar take sanar mata “Yau ma Ummah sai da ta tambayi Yaya wai yaushe zai zo ya maida Aunty Mawaddat ne? Ko baturiya zai kawo musu wannan karon?”.

      Murmushi kawai Ammah tai d

a girgiza kai tana mai mamakin halin irin na Ummah. Tana rakata ne kawai zuwa ga

ɓ

ar da take buƙatar bata amsa. Shiyyasa a yanzu take cigaba da shanye komai, dan ta gama ji a ranta da hannun Ummah a al'amarin su Smart

ɗ

in......

________



  Tund

a ya fito a prison da mahaifinsa ya sa aka kaisa jiyya ya kwanta kusan ta wata guda saboda wahalar da yaci a wajen. Da ga ƙarshe ya

ɗ

auki amaryarsa suka wuce Mexico. Watanninsa biyu kenan sai yau ne ya dawo Nigeria. Ya murje abinsa tamkar komai bai faru ba

. Sai ƙiba da ya ƙara abinsa mammoka

ɗ

ewar da yay duk ta

ɓ

ace. Tafe yake cikin izzar nan tashi da ƙasaita yana faman hura hanci. Abokan cin mushen nasa ne su Hon. Nakowa sukaje tarbarsu. Sai Tajuddeen da shima baifi kwanaki uku da dawowa ƙasar ba. Shima dai

ya murje abinsa kasancewar hankalinsa kwance yake akan zaman Lulu a gida. Gani yake auren ya mutu suna

ɓ

oyewa ne. Acewarsa ta gama

ɓ

oye-

ɓ

oyen ya fito a

ɗ

aura musu aure. Shiyyasa ya ajiye makaman yaƙinsa da mahaifinsa ya

ɗ

orasa tsakaninsa da kakanninsa ya

je suka dai-daita da Baba Garko. Dan ya bashi haƙuri sosai da tabbatar masa shi baya tare da mahaifin nasa, sannan bai san manufarsa akan Lulu ba. Baba Garko yaso korasa amaryarsa ta lallashesa da tausashi akan ya jawo Tajuddeen

ɗ

in a jikinsa, hakan zai sa

ya canja masa ra'ayi akan dagiyar soyayyar Lulu harma ya haƙura. Ya fahimci manufarta, dan hakan da zai yi ne kawai zai barranta halin jikan nasa da ubansa kar shima su rasashi.

       A kallo

ɗ

aya zaka

ɗ

auka babu komai a tattare da Alh. Sulaiman

ɗ

in sai

farin ciki, nan ko zuciyar tsatstsage take da mugayen nufi musamman akan abubuwa da dama. Dan wannan karon kam ya dawo da shirinsa shiyyasa ya bada ƙafar ja baya. Acewarsa ja baya ga rago ba tsoro bane shirin fa

ɗ

a ne.........





_LABARAI MASU JAN HA

NKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 4

00

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

3





7





.......Cikin

ɓ

acin rai ab

okin nasa ke kallonsa. Dan gaba

ɗ

aya a watannin nan MM Atik

ɗ

in ya sake birkicewa. Ɗan sauƙin da aka samu wani aiki da mahaifinsa ya ha

ɗ

ashi da shi ne zuwa Chaina shine dalilin

ɓ

uyansa. Sai a watan jiya yake dawowa gida Nigeria. Abinda ya farayi shine nema

n Nadia. Sai dai ya taki rashin Sa'a wai tana kwance babu lafiya. Dan cikinta ya kumbura sosai tana fama da ciwon hanta da ƙoda sakamakon shaye-shaye. Ga ciki ta samu wanda taita fa

ɗ

i tashin ganin ta zubar da shi amma ya gagara zuba, tayi ƙoƙarin ganin Alh

aji Baita domin cikin tasan nasa ne, amma ta kasa samun kowacce irin dama. Daga ƙarshe mahaifinta ya korota da ga gidansa.

      Yana gama jin abinda ke faruwa da ita a wajen yarinyar shagonta yaja tsaki da fa

ɗ

in, “Mtsoww bata da wani amfani a gareni yan

zu”. Da ga haka ya ka

ɗ

a kansa yay tafiyarsa. A sabon bincikensa ya gano Lulu na gida amma ta haihu, yaji baƙin ciki da jin ciwon jin kalmar haihuwar nan har ya nema susuta kansa. Dan giya ya dinga

ɗ

orawa da cocaine yana sambatu. Da ƙyar su Asim abokinsa su

ka samu ya dawo dai-dai. Sai dai ya rantse yana akan bakansa sai ya mallaki Lulu koda ta ƙarfi ne dan sha'awarta zata iya kashesa. Saboda a ganin da yay mata ranar bikin ƙaddamar da ƙungiyarta sai yaji kamar ƙarya ake masa ta haihun. Dan tana nan fes da it

a babu alamar wani koma baya ko tawayar haihuwa tattare da itan. Sai ma ƙyau na musamman da yaga ta ƙara masa da cikar kamala duk da yanzu dai bata shigar wando da riga ko matsatstsun kaya ta fita haka zuwai sai da abaya a sama. Wani lokacin ma da facemask

, sai kuma wai yaron nan mai tashe da shi kansa yake matuƙar so wai shine drivern nan nata data aura. Wannan abu shima ya jijjigashi, ya jima yana mamaki a ransa. Amma dan ƙarfin hali har yanzu a hakan baya jin zai janye dan kullum kamar ana ƙara rura masa

wutar buƙatar Lulu ne. Ko neman mata ya rage yi yanzu dan kowacce ta bar burgesa, sai ma idan ya

ɗ

anga kina yanayi da Lulun ko idan yasha cocaine

ɗ

insa na fa

ɗ

a masa banza wofi ya jajubeki, yana dawowa hayyacinsa kuma a ƙare da bala'i maybe ma ki samu tsab

ar duka...

       Ko sau

ɗ

aya bai kula Asim

ɗ

in dake fece shi game da nacinsa akan Lulun ba. Sai ma miƙewa da yay yayi shigewarsa toilet ya bar Asim

ɗ

in na cigaba da masa hayaniya....

      __________



    Sosai abubuwa sukama Lulun yawan da har ta

ce bazata bi Daddy ba ta fasa. Lalla

ɓ

ata ya dinga yi har taso fara tsarguwa sannan ya taƙaita. Daga ƙarshe dai ta ce zataje

ɗ

in kodan takardun nan da take son

ɗ

akkowar. Taje gidan Uncle Yousuf suke maganar da aunty Saliha. Murmushi kawai aunty Saliha tayi

dan tasan da tafiyar dama a bakin Uncle Yousuf da baya ƙasar. Wasu abubuwa ta ha

ɗ

a ma Lulu wai na gyaran jiki. Bata kawo komai ba ta amsa dan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login