Showing 60001 words to 63000 words out of 145491 words

Chapter 21 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

51

bata ta

ɓ

a ganin mutum mai kishin tsiya irinsa ba kodan bata rayu a Nigeria

ɗ

in bane oho. Ilai kuwa kafin ta gama tun

anin nata ya miƙe tare da jan hannun Usman

ɗ

in ya na fa

ɗ

in, “Muje tunda dai ka rantse sai ka rabamu sa'ido master”. Da ga haka yaja hannun Usman suka bar

ɗ

akin.

         Ajiyar zuciya Lulu ta sauke da maida kallonta kan AA bayan ficewarsu da ganin Harar

ar da Smart yay mata sanda yake ficewa. A dai-dai nan Ummita ta shigo

ɗ

akin da sallama. Harara Lulu ta sakar mata cikin wasa da fa

ɗ

in, “Sai yanzu ake ganinki? Ɗan naki ma yayi fushi ai shima”.

     “Oh oh karki ha

ɗ

amu fa

ɗ

a Aunty, my sweetheart, I'm sorry

sorry naga kana tare da Daddy ai yau ko shiyyasa ban zo ba” Ummita tai maganar tana

ɗ

aukar AA da manna masa kiss a goshi. Har zuciyarta take jin ƙaunar yaron, dan ya shigar mata rai sosai. Murmushi Lulu keyi, sai kuma takai kwance da fa

ɗ

in, “Su Ammah barci

sukeyi ne?”..

“A'a suna hira abinsu tun

ɗ

azun. Amma gasu can tare da su Daddyn AA yanzu suna magana. Ashe gobe idan ALLAH ya kaimu shagalin sunan Yarona zamu sha?”.

      “Ku kuma ƴan son bidi'a dama haka kuke so ko?”

   Dariya Ummita tayi r

anta fes......





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xox

o

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIY

AR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕

𝒆𝒓

2





8





___________________

*3 DAYS CLASS*

Ko kunsan cewa duk shekara ana samun rarar kudade a turai wanda ake cewa *unclaimed scholarship funds?* Kunsan irin ayyuka Jobs da zaku nema ku samu daga Nigeria zuwa kowace kasa? Ana samun rarar kudi

nne sakamakon rashin neman scholarship da bama yi, mun bude 3 days class don koya muku yadda zaku samu scholarship a kasashen waje, da yadda zaku nemi karatu da yadda zaku nemi Aiki Skills or unskills Job daga gida Nigeria zuwa kowace kasa da takardun sec

ondary diploma ko degree da yadda zaka canza kasa Relocating daga Nigeria zuwa kowace kasa, Canada, Us, etc a tuntubeni

Class ze fara ranar jumaa insha Allah

WhatsApp group

👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/E8Lzqogsm1nAFy1feTwbmA

WhatsApp 0814

4147273

👉

Masu bukatar tafiya da kudinsu ba scholarship ba, Muna yin study & work ko working visa, a takaitaccen lokaci, working visa Qatar munayi a sati daya, Canada study & working visa a 4 to 5 months, Oman working visa a 7 days insha Allah, Maxico

Tour visa 1 month

_________________

.......Har dare Lulu bata sake saka Smart a idonta ba. Suna can sunyi busy shi da su Usman. Sai ma zuwa yamma ne da kewarta ya ishesa ya sa Usman yay masa kiranta a wayar Mamy duk da tsiyar da yeke masa bai kulashi

ba. Gaisuwa kwai sukai a wayar ya tambayi AA tana amsa masa cikin basarwar nan tata. Gajeren Murmushi kawai yayi da jinjina jan aji da son tsare girma irin na Lulu. Ya jima baiga mace mai

ɗ

ankaren basar da abu ba irinta. Shi ka

ɗ

ai yake iya gane wacece mat

ar tasa, shiyyasa yake sarrafata a salon da takan zurma ta saki masa jiki batare da ita kanta tana sanin ta zurma

ɗ

in ba. Dan ita Lulu zuma ce, idan kace ma zaka bita da wutar maimakon cin nasara kai wutar zata dawo ta baibaiye ne. Shiyyasa yake amsar zaƙi

n nata da harbin duka gaba

ɗ

aya sannan ya bita da feshin furanni masu ƙamshi...

        Lulu tayi mamakin ganin irin ƙwarya-ƙwaryar liyafar da aka shirya cikin ƙanƙanin lokaci nan. Ba ita ba hatta su Ammah sunyi mamakin hakan. Sai dai Ammah taji da

ɗ

i sosa

i. Har dare suna abu guda. Bayan sun nitsa

ɗ

in domin su huta

ɗ

in ma gajiya ta hanasu zama a gidan. Lokacin da ya shigo

ɗ

akin musu sai da safe Lulu ma tayi barci saboda alluran da ake mata. Yaronsa kawai yay ma addu'oi da kiss, idon Ammah kuma ya katangesa

ga zuwa inda Lulun take sai dai kallo da ga nesa.

      Washe garin cikar sati guda da haihuwar AA suka wayi gari da shagalinsu da kuma isowar Ahmad da Coach, dan Smart yace idan zai iya

ɓ

oyema kowa banda mutanen nan biyu. Yaro yasha addu'a a wajen Coac

h da Ahmad, Lulu da Smart kuma sun sha sheri wajen Ahmad dan sai da Lulu ta koma

ɓ

oyewa idan taji maganarsa. Duk da bawani yawane da su ba abin dolene ya ƙayatar da mai kallo. Kamar yanda Smart ya fa

ɗ

a an yankama AA ƙaton ragon turawa, a take kuma aka gash

e shi gashi mai ƙyau da tsafta ya shiga jerin abinda za'aci a wajen shagalin. Duk da Lulu na dojewa haka dai dole ta shirya a cikin kayan da Mammy ta kawo mata sabuwar doguwar rigar shadda babba sosai da bazata takura mata ba saboda ciwonta. A kallo

ɗ

aya m

ai kallo zai san shaddar taja ku

ɗ

i, maiƙon da take ma kawai da stones work da aka zuba mata na azaba abin ba'a magana. Bawai an

ɗ

inka kayan bane dan wannan taron, kayan Mamy ne ta

ɗ

inka abinta sai dai bata ta

ɓ

a sakawa ba. Tunda wannan ta taso sai kawai ta

ce Lulu tai amfani da su. Karo na farko Lulu tasa kayan da ba fitet ba a jikinta. Amma sai tai ƙyau sosai musamman da Ummita ta mata

ɗ

auri mai ƙyau sosai, ƙanwar Usman da sai yau suka fara ganinta tai mata kwalliya tana dojewa ta na komai sai da akayi. AA

ma an shiryashi cikin wasu tsadaddun kayan yara masu taushi da ƙayatarwa da Abbiensa ya siya masa. Angon jego ma yayi nasa ƙyawun cikin lallausan farin yadi da ya zauna masa

ɗ

as ya fito a cikakken bahaushen sa

ɗ

an Nigeria dan harda hula. Ita kanta Lulu a k

allo

ɗ

aya data masa ta sake tabbatar da jiya fa ba yau bace, ƴan maza sun gama cika mazaje sai dai fatan tsahon rai kawai da gamawa da iyaye lafiya. Yanda yake satar kallonta haka take satar kallonsa. Sai dai in sun kama juna ta hararesa ta basar. Yakanyi

murmushi ya

ɗ

auke kansa kawai. A haka dai aka fara

ɗ

an taron da iyakar sune sai Dr Lameer da iyalinsa da ƙanwar Usman da boy friend

ɗ

inta data gayyato. Sai abokan Usman biyu da suna ganin Smart suka shaida shi kasancewar su masoya ƙwallo, sun kuma bibiyi w

asan link na ƙasar England. Ɗaya ma

ɗ

an can ƙasar

ɗ

inne. Lulu dai tayi mamakin a ina suka kwasosu? Da yanda suke girmama Smart

ɗ

in da wani tattalinsa duk ya

ɗ

aure kanta dan kowa dai yasan waye bature. Sai dai batace komai ba dai ta bar abinta a zuciya tana

ta

ɓ

e baki. Gaba

ɗ

aya taron nasu dai basu fi su ashirin ba. An kuma yisa cike da birgewa da ƙayatarwa, gashi babu wata hayaniya sai

ɗ

an cool music da aka saka na waƙoƙin masoya, duk

da dai Ahmad ya saka waƙar data shiga har cikin jini da

ɓ

argon Lulu da Sma

rt ta hausa. Wato (Labarina baya zama nawa ta Salim Smart da KEWA ta Auta Waziri). Amma da farko basu saka ba saboda su Abbah. Sai da sukai addu'oi wa jariri da mai jego dama uban jego sannan. Can cikin lambun Abbah da Daddy da mahaifin Usman suka koma abi

nsu suka baje suna hirarsu ta dattijai da tarin abinci da aka shirya musu. Yayinda Ahmad da Usman da hali yazo

ɗ

aya a rawar kai suka warware sautin sai dai bamai hayaniya ba. Ansha hotuna kala da iri, sai dai a duk sanda za'ai Smart na naniƙe da Lulu, idan

da namiji za'ai tana gefensa ta inda babu kowa bai yarda wani ya ra

ɓ

ar masa mata ba. Tunma su Usman basu farga ba har suka fahimci mutumin nasu fa akwai kishi. Sai suka kama kansu suma yanda bazasu takaloshi ba. Ahmad ne dai kam ya addabesa tako ina da in

a, sai dai tunda ya iso AA na hannunsa ya kasa bama kowa. Har cikin rai ƙaunar yaron yake ji tamkar shiya haifa. Yace dai surukinsa ne dan shi da Maryam

ɗ

insa zasu haifa masa mata. Anyi dariyar zancen nashi, yayin da Smart ya ce, “ALLAH ya shiryeka kai dai

. Kadai fara tara ƴaƴa sai ka fara canjawa”.

        “To dama ance maka ban canja bane. Kana ganin har na fara furfura zuwan My Son duniya kuma surukina.” cewar Ahmad yana hararar Smart. Murmushi kawai yay masa da girgiza kai. Taro kam Alhmdllh, sai dai L

ulu ana kammala hotuna ta koma ciki wajen Ammah da Mamy da suka basu waje suma saboda yanayin jikinta. Shima dai AA ba'a saki jiki da shi a wajen ba saboda sanyi. Sun

ɗ

an samu gift dai-dai misali, zuwa dare taro ya tashi kowa ya kama gabansa. Gajiya

ɗ

an ka

i da kawon da suka sha a yinin jiya yasa su Smart wucewa da wuri domin kwanciya.

      Washe gari suka tashi Lulu nata rakin ciwon kai. Sai da Ammah tai mata addu'oi a ruwa tasha aka kama mata kan sannan. Lokacin da su Smart suka iso ya lafa mata. Tana

cikin rubutu a littafinta Smart ya shigo da sallama su Ahmad biye da shi. Sai da ta saka mayafi yace su shigo. Sun gaisa da tambayar juna gajiyar taro Ahmad ya

ɗ

an tsatstsokaneta sannan suka fito suka barsu. Smart da tun shigowarsa hankalinsa ke akan book

ɗ

in da takema rubutu sanda ya shigo ta

ɓ

oye. Suna fita ya kai hannu bayanta zai

ɗ

auki littafin tai saurin buge masa hannu tana

ɓ

ata fuska. Idanun nan nasa ya kafeta da su babu walwala sam tare da shi. Duk sai taji ta daburce saboda mugun kwarijin ya mata d

a cika waje. Shima babu wasa a tattare da shi murya a dake ya furta, “Kinada wani abun

ɓ

oyewa ne da kike ganin saninsa a gareni illa ne?”.

      Fuska ta tsuke cikin cuna baki batare data amsa masa ba. Shima sai ya sake dakewa da koma mata Smart

ɗ

in nan m

ai

ɗ

aukar kai da manna mata hauka sanda yana drivern ta. A kausashe ya furta, “In ma baki son na sani kin makaro. Domin

ɗ

ayan littafin ai yana gareni. Banyi niyyar karantawa bane kawai dan nafi son jin komai daga bakinki ba'a rubuce ba.” Da sauri ta

ɗ

ago t

ana kallonsa, ya

ɗ

auke kansa gefe kamar bai ganta ba. Sai kawai taji hawaye sun cika mata ido. Cikin rawar murya ta ce, “Da gaske kakeyi?”.

       “Na miki kama da

ɗ

an wasan kwaikwayo ne da zan miki ƙarya?. Mawaddat

ɓ

oye-

ɓ

oyen nan bazai kaiki ko'ina ba fa

ce cigaba da dasa miki damuwar da zata iya maidaki ga abinda kika baro. Mi kike

ɓ

oyewa? Miye baki son a sani? A zatona ko zaki iya cigaba da binnewa kowa abinda kike kallo a sirrinki ni zan kasance ba'a cikinsu ba saboda kasancewata mafi ƙololuwar SIRINKI

a yanzu. Amma bazan cigaba da takura miki son sani ba ki cigaba da riƙon abunki in dai nine bazan sake tambayarki ba”. Ya ƙare maganar kamar cikin ƴar fusata zai juya yabar

ɗ

akin. Hannunsa ta riƙo da sauri, hakanne ya sashi tsayawa cak sai dai bai juyo ba,

ya dai lumshe

idanunsa da suka ka

ɗ

a sukai jajur. Itama batare data tashi ba cikin shashshekar kukan da ke sukar masa zuciya a hankali ta furta, “Aliyu ban san miyasa kake son ji ba? Babu wani abin sha'awa ko birgewa a son jin abinda ya shu

ɗ

e da ga tarihin

rayuwata. Babu wani abin alfahari ko ƙayatarwa face baƙin ciki da takaici a cikin jiyana. Taya zan fa

ɗ

a maka na ta

ɓ

a kashe mutum da hannayen nan nawa ne?, kuma wlhy ban ta

ɓ

a jin nadamar aikatawar ba har yau har gobe da ma ƙarshen numfashi na. Aliyu ban sa

n taya kake son na fa

ɗ

a maka na rasa Nanny na data raineni tamkar uwa ba a dalilin kisan da nayi ba, ta amshi laifin daba nata ba, ta rasa ranta a dalili na, Aliyu alhakinta bazai barni na rayu cikin salama ba...” ta sake sakin kuka mai tsuma zuciya.

   

   Sosai shima yake ha

ɗ

iyar zuciya, maƙogwaronsa sai faman kai kawo yake a cikin wuyansa. Idanun maza sun masifar ka

ɗ

awa. Da ƙyar ya iya controlling temper

ɗ

insa tare da firzar da numfashi mai nauyi ya juyo a hankali gareta. Har lokacin hannunta a cikin na

sa ya zauna a kusa da ita. Jikinsa ya jawota ya rungume, hakan sai ya bata damar sake sakin kuka tana ƙanƙamesa kamar mai gudun a rabasu. Bai hanata ba, sai tambaya da ya jeho mata kai tsaye. “Taya akai kika aikata kisan kai? Dan nasan kinada dalili mai ƙa

rfi Mawaddat, bakiyi kalar masu aikata irin wannan laifin bisa son zuciya ba. Please fa

ɗ

amin miya faru a shekarun baya a tsakaninki da Nanny

ɗ

inki?”.

         Cikin ha

ɗ

iyar zuciya da shashshekar kuka ta furta, “Johanna itace Nanny na dana bu

ɗ

a ido na gani

a tare da ni tamkar uwa mahaifiya. Duk da dai kafin a kaini gareta na

ɗ

an rayu a Nigeria hannun mahaifina da matarsa, sai dai babu abinda zan iya tunawa a wannan rayuwar saboda ƙarancin shekaru na. Nanny na da nake kira da Mah-mah Ta raineni ne tamkar zin

ariya, tana bani dukkan gata da uwa ke bama ƴaƴa duk da kasancewarta kafira. Bata ta

ɓ

a cewa nabi addininta ba balle akai gata tilasta ni. Duk da na kasance mai tsiwa da rashin ji komai nai a gareta abin farin ciki ne, sai taga zan kauce da yawa ne take sau

rin gyara min duk da bata kasance muslma ba. Daddy na yawan zuwa gareni, dan haka nake

ɗ

auka shi da ita duk iyayena ne, sai da na fara

ɗ

an wayo na fara

damuwa akan ƙin kwana da Daddyna keyi a gidanmu idan yazo Germany, ya yarda ya yini da ni a gida koma ya



ɗ

aukeni mu fita yawo amma dare nayi zai wuce masaukinsa. Nakan masa ƙorafin hakan amma sai yay murmushi kawai. Itama idan na tambayeta miyasa Daddyna baya kwana tare da mu kamar sauran abokaina da iyayensu takance min aiki ne ke hanashi hakan.........







NEXT PAGE PLEASE

🚴🚴🚴🚴

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BA

KON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari

ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔

𝖔

𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

2





9





........Ban fara shan jinin jikina ba sai dana ga wani yana yawan zuwa wajen Mah-mah. Atake naji na tsanesa, ko yazo gidan bana kulashi duk iya maganar da zai min, ko abu ya kawo min bana amsa. Idan kuma ya ba Mah-m

ah ta bani indai nasan shine ya kawo bana ci. Yana shiga damuwa da yanda nake masan har ya kasa daurewa ya sanar da Daddy. A wani zuwa da Daddy yay ne yake sanar min ai Felix yaronsa ne na amana, duk wani kai-kawo akan business

ɗ

insa na Germany shine ke ma

sa. Yana zuwa wajen Mah-mah Kuma saboda harkar business

ɗ

inne, dan itama akwai abinda take riƙe masa. Wannan zance na Daddy ya sani

ɗ

an sakin jikina da shi, a dalilin haka na gane ashe basu da wata alaƙa da Mah-mah

ɗ

ina, A duk sanda yazo suna tattauna hark

ar business

ɗ

in ne kam da gaske. Hakan sai ya sani sake sakin jiki da shi har ina kiransa Uncle, yakan

ɗ

auke ni randa ba makaranta ya fita dani yawo yayo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login