Showing 138001 words to 141000 words out of 145491 words

Chapter 47 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

22

har ma da su Uncle Yousuf addu'oi. Dan yanzu ta koma

gidansu a dalilin sanya baki da baba Garko yayi a zancen, babu kuma wanda take ganin mutunci da kima yanzu a duniya sama da Lulu da Smart. Amaryar Baba Garko ma ta shigo cikin tawagar masu kula da ƙungiya. Hakama Tajuddeen da a yanzu ya sakama kansa haƙuri

game da al'amarin Lulu yana bada gudunmawa. Shima dai an saka bikinsa da ƙanwar amaryar mahaifinsa. Tunda ya lura yarinyar na masifar sonshi mahaifiyarsa da su Baba Garko suka bashi shawarar ya aureta kawai ya rufama kansa asiri, dan yanzu ba gida duka ba

ne zai nema aure a bashi saboda tabon da mahaifinsu ya bar musu a cikin al'umma. Kowa ya zata Dada zataƙi. Sai gashi babu ko ja'in ja ta amince harda bada gudunmawar ta...

       _______



Hutun Smart ya ƙare zasu koma England sai dai Ammah tace

bada Lulu ba. Dan a gida zata haihu wannan karon itama taga gatan da kowace

ɗ

iya ke samu. Ba haka yaso ba dan haka ya dinga fushi. Ammah ko ta tattarashi ta watsar da fa

ɗ

in yama fashe mana. Mawaddat ce dai babu inda zataje sai ta haihu tunda watan gobe ne

haihuwar. Har kawo zancen AA zai shiga makaranta yayi amma Ammah tayi mirsisi da shi. Sai ma tace masa ya tafi da AA

ɗ

in su zauna Lulu ce dai babu inda zataje. Babu yanda ya iya haka ya tattara rai a jagule ya tafi Lulu na faman masa dariya da gwalo. Dan

ita farin ciki take da barinta a wajen Ammahn ta. Tana so da ƙaunar baiwar ALLAHr nan a rayuwar. Itama kuma Ammahn na nuna mata ƙauna mai tsayawa a rai. Idan ka gansu tamkar ba surukai ba. Wannan soyayyar tasu daga ALLAH ce kawai za'ace..

     Bayan wuc

ewar Smart babu jimawa aka ƙarasa masa ginin katafaren gidansa da mutane keta magana akansa duk da basu san kona wanene ba. Dan hatta Lulu bata sani ba. Ammah da Abbah da Ahmad da Coach sai Uncle Yousuf ne kawai suka san gidan na Smart ne. Kamar abinda Lul

u ke jira kenan ta fara naƙuda. Hankalin su Ammah ya tashi dan cikin dare al'amarin ya tasar mata. Gashi Ammah ta fahimci Lulu nada masifar tsoro ga kuma ta da Naƙuda mai wahala. Dole suka wuce asibiti a daren nan bakunansu da addu'a. A wannan karon ma dai

cs aka shirya yima Lulu. Tunda Asma'u ta kira Smart ta sanar masa hankalinsa ke'a tashe. Tun a daren nan ya fara neman mafita dan ya tabbatar bazai ta

ɓ

a iya haƙuri ba sai yazo Nigeria. Da ƙyar ya samu aka masa alfarmar kwana goma. Aiko babu

ɓ

ata lokaci ya

shiga shiri...

      Alhamdullah an samu nasarar cirema Lulu yara biyu mata masu kama da mahaifinsu tamkar AA. Zokaga farin ciki da murna a wajen familyn nan guda biyu da suka zama tsintsiya ma

ɗ

auri

ɗ

aya a yanzu. Sai dai murnar tasu ta taƙaita ne kasan

cewar Lulu na cikin wani yanayi mai ban tashin hankali.

Dan har Smart ya iso bata dawo hayyacinta ba. Hakan ya tada hankalin kowa da bada mamakin kasancewar a yanzu ansan cs ana yinsa ne ma idon mutum biyu. Koda Smart ya iso shi bata yaran yake ba, ta mata

rsa yake yi. Dan baiji nauyin kowa ba ya durƙushe a gaban gadon da take kwance sam

ɓ

al kamar wadda ta mutu ya saki wani irin kuka mai ban tausayi. Yanda ya kife fuskarsa akan tafin hannunta yana kuka hawayensa suka jiƙe mata hannu. Haƙuri likitocin keta bas

hi dace masa addu'a take buƙata. In sha ALLAH kuma zata iya farkawa a kowanne lokaci numfashinta ne kawai yay nisa. Ba Smart kawai ba hatta Daddy hankalinsa a tashe yake. Dan yana tuna a dalilin haihuwarta ya rasa mahaifiyarta itama. Baba Garko da Abba ne

suketa lallashinsu da basu baki. Har dare babu wani bayani akan Lulu. Ga Smart ya kafa ya tsare ko nan da can baya gusawa, salla kawai ke tada shi a

ɗ

akin. Cikin amincin ALLAH gabannin asubahi Lulu ta farfa

ɗ

o. Rikicewa Smart yayi dan farin ciki. Ya rungume

ta jikinsa na rawa ga hawaye..

       Cikin

ɗ

aga idanunta da kyar da shafo fuskarsa murya ƙasa-ƙasa ta furta. “Mr A!”.

   Rikicewa yay da farin ciki yana tatta

ɓ

ata da rungume hannunta a ƙirjinsa hawaye fal idanunsa ya amsa da “Na'am Mawaddatan'warahmah!”

. Wani irin murmushi mai tsayawa a rai ta sakar masa tare da maida idanunta a hankali ta sake lumshewa, hannunta ya saki a hankali. Wani irin ƙara Smart ya saki yana mai girgizata da sambatun fa

ɗ

in, “Dan ALLAH kar kimin haka Mawaddat, karki tafi ki barni,

kece rayuwar Aliyu kece farin cikinsa. Ni nake fata na rigaki mutuwa bake ki rigani ba. Ki tashi dan ALLAH na roƙeki”.

     Kukansa da sambatunsa yay matuƙar tada hankalin kowa a wajen. Dan Daddy ma luuu ya tafi zai fa

ɗ

i sai da aka taroshi. Da ƙyar aka fi

ddo Smart a

ɗ

akin likitoci suka rufu akan Lulu........







🙉🙉🙉

Munga Boni

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mam

uhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma s

aika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩

𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

6





4





*SCHOLARSHIP, 3 DAYS CLASS*

Ko kunsan cewa duk shekara ana samun rarar kudade a turai wanda ake cewa *unclaimed scholarship funds?* Kunsan irin ayyuka Jobs da zaku ne

ma ku samu daga Nigeria zuwa kowace kasa? Ana samun rarar kudinne sakamakon rashin neman scholarship da bama yi, mun bude 3 days class don koya muku yadda zaku samu scholarship a kasashen waje, da yadda zaku nemi karatu da yadda zaku nemi Aiki Skills or u

nskills Job daga gida Nigeria zuwa kowace kasa da takardun secondary diploma ko degree da yadda zaka canza kasa Relocating daga Nigeria zuwa kowace kasa, Canada, Us, etc a tuntubeni

Class ze fara ranar jumaa insha Allah

WhatsApp group

👇👇👇

htt

ps://chat.whatsapp.com/E8Lzqogsm1nAFy1feTwbmA

WhatsApp 08144147273

👉

Masu bukatar tafiya da kudinsu ba scholarship ba, Muna yin study & work ko working visa, a takaitaccen lokaci, working visa Qatar munayi a sati daya, Canada study & working visa a

4 to 5 months, Oman working visa a 7 days insha Allah, Mexico Tour visa 1 month, Slovakia Job seeker visa

____________

.........Awannin da suka gabata sun tafine da sautin bugawar zukatan wa

ɗ

an nan ahali. Kafin kowa ya samu nutsuwa a dalilin farfa

ɗ

owar Lulu. Ba'a bari an shiga inda take ba sai Smart kawai. Dan shikam a ranar ma tare suka kwana. Ko yaya ta motsa ya dinga tambayarta minene damuwarta kenan har saita sakar masa murmushi. Sai washe gari ƴan uwa da abokan arziki suka samu ganinta. Daddy j

i yake kamar ya ha

ɗ

iyeta dan farin ciki. Duk wani masoyinsu da uban gayyar sai yau suka samu nutsuwar kallon baby's. Yayinda aka koma kuma taya juna murnar samun ƙaruwa.

    Salim shi Smart yasa yayma yara hu

ɗ

uba a kasancewarsa babba. Itama Lulu sai a ran

ar ta samu ganin abinda ta haifa. Cikin ƙarfin hali da magana ƙasa-ƙasa take fa

ɗ

in, “Mr A wannan karon ma kamin wayo, su duka kai suka biyo”.

          Murmushi ya sakar mata yana wani

ɗ

age gira sama da amsa mata da cewar, “Hakan na nufin na fiki jarumta

a filin yaƙin ƙasa da ƙasa kenan. Next time ma ƴan uku zakiyi in sha ALLAH”.

     Da sauri ta kauda kanta gefe tana fa

ɗ

in, “Ai kai dama ba'a hirar arziƙi da kai. Mutum ko gama dawowa hayyacinsa baiyi ba kake wani kira masa haihuwar ƴan uku”.

       Dariy

a ya sanya mata Nadiya na tayashi. Dan duk tana

ɗ

akin suke wannan ta

ɓ

arar... Dada da ciwo ya sake fidda tsufarta ta taƙarƙara da ƙyar tazo asibitin da duba Lulu. Lokacin da taga ƴan tagwayen nan sai da hawaye suka cika mata ido. Dole abubuwa su rinca

ɓ

e mus

u dan rabon yaran nan ka

ɗ

ai ya isa ya zama sanadin kaudasu a duniya. Gashi nan cikin shekara biyu da rabi a auren nasu Lulu nada yara uku...

       Alhmdllh Lulu ta samu kanta sosai kasancewar jikinta mai ƙyau ne baya riƙe ciwo. Kwananta shida aka sall

amesu suka koma gida. Dan ta matsa akan ita a sallameta ta gaji da zaman asibitin nan bata son warin. Haka aka sallamota suka nufi gida. Sai dai maimakon gidan Abba sai taga an wuce da ita katafaren gidan da mijinta ya gina batare data sani ba. Duk da sun

ta

ɓ

a wucewa ta gaban gidan kasancewar a anguwarsu ta hotoro GRA ne har taita santinsa. Ashe wai nasu ne. Koda ta jiyo tana kallon Smart sai ya kama kunnesa yana wani

ɓ

ata fuska kamar AA na fushi. Murmushi kawai tayi tana mai sinne kanta dan suna a tsakkiya

r mutane ne.

      Gida bai sake rikita kowa ba sai da suka shiga cikinsa. Abun ba'a cewa komai kawai. Lulu na son ke

ɓ

ewa da mijinta sai dai babu dama. Dan gidan cike yake kasancewar su Ammah sunce fa sai anyi taron suna. Washe gari aka ra

ɗ

ama ƴan biyu su

na. Inda sukaci sunan *_Ayshatul-humairah da Hafsatul-Ikram_*. Ƴan biyu Aysha da Hafsat sunyi goshi matuƙa. Dan kwai

da kwarkwata na dangin Lulu da Smart musamman ƴan FURAR DANƘO C-BOX. AREWABOOKS, ZAFAFA FANS dama ƴan bayan katanga masu karatun bati sun z

o a gayyar SOƊI

🤣

🥱

(A daure azo a biya 400 ne, duk 1k babu yawa bama son halin dangin Sulaiman Tsule ƴan bati. Dan nidai babu ruwana biyana za'ai

🤪😜

).  An raƙashe an ƙwalle a wannan taron suna yayinda amaryar jego da jariranta sukasha ƙyau har suka gaji.

Shi kansa angon jegon badaga baya ba kam. Munci hinkafa iya hinkafa. Munha zo

ɓ

orodo harda kajin gidan gona masu tsokar gaske. Ga halawa da biskin duk an bimu da su a ledoji. Kai al'amarin dai ba'a cewa komai dan an nuna halin girma. Sai muce ALLAH ya raya

Ayshatu da Hafsatuwa....

         Har washe gari gidan nan cike yake da mutane. To su Xoxo anga hinkafar banza anƙi tafiya

🥱

. Huguma da Rano da Mamu kam harda rantsuwar su sai Lulu tai arba'in zasu wuce, yo anga gida ginin gilashi

🤣

. Nace kunji abin ku

nya Zafafa dai sai an nuna hali a ko'ina

😏🚶

, alhalin hinkafar nan fa dai kowa nada a gidansa, gilashi kuwa kowa akwai a windown gidansa. Amma dai bari mu bincika o'e da o'e kodai-kodai

🥱

. (I love you Zafafa's

😘😘😘





💞🙏

).

         Shatara ta arziƙi kam

dai Lulu ta sameshi a wannan haihuwar. Dan Nadiya da Ummita da amaryar Baba Garko da Maryam amarya sune tsaye akan duk wani gift data samu. Tun a wajen hotuna bata sake saka mijinta a ido ba sai a daren na washe gari ya fidda kunya dai ya shigo har

ɗ

akint

a. Su Ummita dake baje suna bu

ɗ

e gifts suka suka fara rige-rigen fita. Idanu Lulu dake da ga kwance AA na gefenta zaune yana fitinar a bashi Baby ta

ɗ

ago a hankali ta sauke a kansa. Shima ita yake kallo da yaransa guda uku dake gabanta reras. Lallausan mur

mushi ya sakar mata yana mai lumshe ƙyawawan idanun nan nasa da take kira na maciji tare da

ɗ

aga kafafunsa a sannu-sannu ya cigaba da nufota cikin takun ƙasaita da kasala tamkar mai irga steps

ɗ

in nashi. Dai-dai yana isowa ta yunƙura zata tashi zaune ya gi

rgiza mata kansa yana mai kaiwa zaune a bakin gadon da kama kafa

ɗ

unta ya maidata ya kwantar yana ka

ɗ

a mata kansa. Bata da za

ɓ

in daya wuce komawar ta kwanta. Baice da ita komai ba sai hankalinsa da ya maida kan AA. Cike da kulawa ya ce, “Waya saka Baban Amm

ah kuka ne?”.

      Cikin shagwa

ɓ

a AA ya nuna Lulu, dan har yanzu shi maganar tasa sai a hankali ce. Dan ma

ɗ

an zamansu a Nigeria

ɗ

in nan ya fara samun bakinsa kasancewar gidan Abba gidan yarane. Balle shi da ko yaushe yana hannun yaran gidan kowa ji yake

da shi saboda ƙyautatawar iyayensa. Ka

ɗ

an Smart ya

ɗ

an waro idanu waje da fa

ɗ

in, “Kai-kai Maah-maah ce”. Kai AA ya

ɗ

aga masa yana wani sake ƙwa

ɓ

e fuska.. “Ayya Kakan Papa yi shirunka ƙyale Maah-maah kaji ko. Bazamu saya mata kayan da

ɗ

inmu ba ai ko?”. Nan

ma AA ya

ɗ

aga kansa dan yana jin magana sarai abinsa. Gyara masa zama Smart yayi tare da

ɗ

aukar Hafsat dake a kusa da shi ya

ɗ

auramasa a saman cinya, sai dai bai sakar masa ba tana a hamnunsa. A take yaron ya hau dariya yana nuna Aysha wai itama a

ɗ

aura ma

sa. Haka Smart ya biye masa itama ya

ɗ

aura masan. Ita dai Lulu na kallonsu kawai, dan a yanzu tana sake fahimtar irin so da ƙaunar da mijin nata kema yara ta dabance. Sai da yaran suka

ɗ

an jima a cinyar yaron sannan ya saukesu ya kwantar da su yace ya kwan

ta kusa da su ya musu wasa.

       “Ni dai kada ya tsokale min idanun yara gaskiya. Har yanzu ban gama dawowa a hayyacina ba fa”. Lulu ta fa

ɗ

a cikin shagwa

ɓ

a harda wani

ɗ

an tura baki. Dariya ta bashi ma shi, dan haka ya juyo yana kallonta gira a

ɗ

age ya c

e, “Oh really?!”.

    “Kai ne shaida ai, tunda kai kafi kowa shan kuka”.

  Kansa ya kauda gefe yana murmushi da fa

ɗ

in, “Oh ni Aliyu. Na shiga tara kuma da gorin yarinyar nan. Ke da baƙya raye a lokacin ya akai kika san haka?”.

        Murmushi ta saki

mai bayyana haƙwara. Ta ce, “Likimo nayi fa duk ina jinka. Dan na sake tabbatar da wanene mijina. Ashe ragone shi a kan lamurana”.

   Yanzu kam dole dariyarsa ta fita da sauti. Ya zuba mata mayun idanun nan nasa yana sakar mata wani murmushi mai sanyi da

fasa zuciya. A can ƙasan maƙoshi yana mai dimtse hannunta cikin nashi da ƙyau ya ce, “Kin san kuwa matsayin da Mawaddat Jiƙamshi ke da a zuciyar Aliyu! Wannan sirrin ALLAH ne kawai yasanshi Baby luv. Kin fa gama mamaye ko'ina da ina baki ragema wata koda ƙ

anƙanin fili ba. Har tsoro nake ji kada wataran ƙaunarki ta fasa zuciyar

ɗ

an bawan ALLAHn nan ma”.

     Tuni ƙwalla sun cika mata idanu, zaune ta tashi tana mai juya kwanciyarta zuwa jikinsa. A tare suka saki ajiyar zuciya da lumshe idanunsu suka bu

ɗ

e duk

a lokaci

ɗ

aya. Akan yaranta ta fara sauke nata kafin ta juyo gareshi hawayen da suka taru mata na sakkowa a hankali bisa ƙyaƙyƙyawar fuskar ta. Da sauri ya wara idanunsa zaiyi magana sai ta sakar masa murmushi da girgiza masa kan alamar kada yace komai.

        “Aliyu!”.

    “Uhyim Mawaddatan'warahmah!”.

“Kai

ɗ

an aljanna ne da izinin ALLAH”.

“Tare ai zamu shige in sha ALLAHU”.

      “Da'ace wani

ɗ

an adam nada damar bu

ɗ

ema

ɗ

an uwansa nan dana bu

ɗ

e tawa ka ga matsayin ka a ciki” tai maganar tana

ɗ

aura

hannunsa a saitin zuciyarta. Idanunsa da sukai rauni sosai ya lumshe da sake bu

ɗ

ewa a kanta. “Kin mallaki Aliyu Hydar da komansa Mawaddatan'warahmah. Na jima da sanin kema kin mallaka masa zuciyarki. Sai dai ban san miyyasa kika za

ɓ

i

ɓ

oyewa ba baby luv. S

alonki na azabtar dani matuƙa”. Dariya ta ƙyalƙyale masa da ita tana ƙoƙarin tashi ya hanata. Sai ma sake matseta da yay cikin jikin nasa har sai da tai ƴar ƙara da fa

ɗ

in, “Wash ciwona”. Da sauri ya saketa a rikice, ta ko kwashe masa da dariya tana masa gw

alo. Sai ya ƙwa

ɓ

e fuska cike da shagwa

ɓ

a ya ce “Zan rama ne ai”.

     “Sai dai wani karon wannan kam nayi winning”.

   “Ba komai, ai da kai da kaya duk mallakar wiyane.” yay maganar yana mai lakace mata hanci. Ita kuma taja kumatunsa da fa

ɗ

in, “Yaushe Al

iyu ya fara

ɓ

oyewa Mawaddat sirrikansa?” ta ƙare fa

ɗ

a tana kallon

ɗ

akin. Ya fahimci mi take nufi. Dan haka ya saki

ɗ

an murmushi da kallon

ɗ

akin shima. “Aliyu bai ta

ɓ

a

ɓ

oyema Mawaddat sirrinsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login