Showing 87001 words to 90000 words out of 145491 words

Chapter 30 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

26

/>
Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan

katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

4





0





.......Ƙaramar dariya yayi da

ɗ

age gira sama ya ce, “Nima naga alama ƴar ƙanwata babu abinda ta sani sai cin abinci da barci”. Ya ƙare maganar da lak

ace mata hanci.

Hannunsa ta buge da sake yunƙurin tashi tana fa

ɗ

in, “ALLAH dai ya shiryaka kai kam”.

Sakin nata yay yana dariya da tashi zaune shima cike da shaƙiyanci.

            “Miye na dariyar to”.

       “A'a babu komai ƴar ƙarar

rama, ai ko cikin AA ma a ruwan madara kika sha ni shaida ne.”

   “Kaji da shi dai. Fitinanne”.

“Kema zaki zama fitinanniyar”.

“ALLAH ya tasreni wlhy”.

   “Sai dai na gaba wannan dai ya faru tunda ga AA a duniya”.

          Da sauri ta miƙe cikin

ɗ

age

kai tana fa

ɗ

in, “Oh kama tunamin, yaron nan zai iya tashi ya ce zai sakko wlhy”.

     Miƙewar yay shima da cewa, “Yi zamanki ina zuwa, bari na duba shi.” bata Musa masa ba ta koma ta zauna. Sai dai har ya gama haye

ɗ

an steps

ɗ

in hanyar bedroom

ɗ

in nasa t

ana binsa da kallo, sai da ya shige ta sauke nannauyar ajiyar zuciya da lumshe idanu tana sakin wani

ɗ

an murmushi mai sanyi. Babu jimawa sai gashi ya dawo

ɗ

auke da AA kuwa a hannu, sai zillewa yaron yake da

ɓ

ata fuska irin na ƙiwa, shi adole bai sanshi ba.



Yana ganin Lulu ya wani zabura wajenta yana

ɓ

are baki. Dole ta amshesa dan ya cika mata kunne, yana ganinsa a hannuta sai yay shiru yana kallon Smart da sauke ajiyar zuciya. Zaune Smart ya kai kusa da Lulu cikin damuwa da

ɗ

an murmushi, ya zubama yaron ida

nu da fa

ɗ

in, “Kayi fushi da Papa ko Sweet heart? Kayi haƙuri Papa yayi laifi da baizo ya ganka ba tsahon lokaci. Please ka daina min ƙiwa kaji my sweet friend

ɗ

ina”. Ya ƙare maganar yana

ɗ

an lakacema yaron hanci. Da sauri AA ya sake lafewa jikin Mamansa ya

zata

ɗ

aukar yasa zai sake yi.

Murmushi ya sake saki da girgiza kansa ka

ɗ

an. Sai kuma ya dubi Lulu dake saurarensu da kallo kawai. “Yana cin abinci ne?”.

        Cikin

ɗ

an

ɗ

age kafa

ɗ

a da ta

ɓ

e baki tana kallon yaron ta ce, “Da ga Kunu sai tea kawai

yake sha, sai biscuits haka da

ɗ

an sweets suma wani lokacin ko an bashi bai sha”.

     “In dai ya biyo Babansa kam bazai sha ba, dan bana shan zaƙi nikam. Bari na ha

ɗ

a masa tea

ɗ

in maybe yunwa ce ta tashesa”. Kai kawai ta iya gya

ɗ

a masa. Har ga ALLAH wann

an halayyar tashi na saka mata ganin girmansa da kimarsa. A haka idan ka dubesa sai ka

ɗ

aukesa a wani mutum mai jin kai da girman kai, amma sai ka zauna da shi kaga baida damuwa akwai sauƙin kai. Babu jimawa ya dawo da cup

ɗ

in tea, zama yay a gabansu yana

fuskantarsu, ya

ɗ

an

ɗ

ebi tea

ɗ

in a spoon ya kai bakin AA. A mamakinsu sai sukaga yaron ya

ɗ

an kallesa kamar zai yi kuka sai kuma ya amsa. Dariya suka sanya su duka. Smart

ɗ

in ya

ɗ

an dungure masa kai da fa

ɗ

in, “Ana son kayana amma ana guduna”. Ita dai Lulu

dariya take musu. Tun yana amsa daga cinyarta harya zamo ya rarrafo jikinsa.

       “Oh ashe ƙiwar bamai nisa bace Sweetheart”. Smart

ɗ

in ya fa

ɗ

a yana

ɗ

aukarsa zuwa jikinsa. A haka ya cigaba da bashi tea

ɗ

in suna hira da Lulu duk dai akan yaron ne da yand

a yake samun soyayyar ƴan uwanta da nashi. Sosai Smart kejin

ɗ

ari a ransa, dan kuwa maganar nan ce dai ta malam bahaushe da kan ce mai

ɗ

a wawa shima ke

ɗ

awainiya da shi....

*_NIGERIA_*

     A karo na farko tun bayan sakinsa da dawowarsa ƙa

sar yau sukai zaman meeting na farko da abokan cin mushen nasa. Wato Alh. Baita, Hon. Nakowa. Da Hon. Misau. Sai yaronsa Malami da aka dakatar daga waje kafin lokacin tasa shigowar yayi, dan akwai abinda ya ke son su fara tattaunawa da ba dole bane sai mal

amin yaji duk da kuwa a cikin sirrikansa babu abinda bai sani ba. Wani abu ma daya sani su su Alh. Baitan basu sani ba. Sun ƙara jajanta masa abinda ya faru cikin nuna

ɓ

acin rai da tattara laifin gaba

ɗ

aya akan Daddy da

ɗ

an ka-ce-na-ce akan yanda akai suka

san inda Lulu take. Shi dai shiru yay kawai yana saurarensu har suka gama bai ce uffan ba. Sai ma ya

ɗ

akko musu batun kayan da yayo order da lokacin da yake ganin zasu iya shigowa Nigeria. Sun

ɗ

an tattauna sosai akan hakan sannan suka dai sake komawa batu

n Daddy. Duk wani tsare-tsare a kansa sun yisa ne a wannan ranar harda ita Lulu da Smart suna a cikin plans nasu. Hatta da Abba wannan karon shima ya shigo lissafinsu.....

*_UK_*

   

.....Tunda suka dawo bedroom

ɗ

in domin kwanciya sai tsor

o ya shigi Lulu saboda ganin take-taken Smart

ɗ

in a kanta. Sai dai tana ta ƙoƙarin basarwar cike da ƙarfin jali. Alwala tayo zatayi shafa'i da wutri yace ta jirashi. Jitai kamar zatai kuka, ta

ɗ

an kai dubanta kan AA da ya ha

ɗ

a da

tarkacen kwalaben turarens

a. Babu jimawa ya fito shima da alamar alwalar yayo. Kayan jikinsa ya canja zuwa jallabiya, cikin umarni ya jasu jam'in salla raka bibbiyu har sau uku, da ga ƙarshe suka rufe da shafa'i da wutrin. Juyowa yay gareta ya

ɗ

aura hannunsa na dama saman kanta ya

karanto addu'a. Zuwa yanzu tana da

ɗ

an iliminta na addini gwargwadon iko, dan haka ta fahimci sallar da sukayi, duk da kuwa ita bawai ankawota bane matsayin amarya, sai dai a wancan lokacin ma ai sunyi irin sallar a randa komai ya shiga tsakaninsu. Sai ko

ga shi shi da kansa yana fa

ɗ

a mata cikin tsokana da murmushi ya ke cewa, “Kin san ke yau a amarya kike, dole ai miki tarba irinta amarya”.

Bata iya cewa da shi komai ba, sai dai tuni taji zuciyarta ta fara gudu a cikin ƙirjinta tuno da wahalar da t

asha a waccan ranar da sakamakon abinda ya biyo baya na samuwar cikin AA. Sai ma taji ta gagara tashi a wajen. Ganin ya tashi shi ya koma saman gado waje

ɗ

ansa hankalinsa a kwance jiki a sanyaye ta jawo handbag

ɗ

inta ta fiddo Alkur'ani itama ta fara karatu

. Ta wutsiyar ido Smart ke kallonta yana jin wani irin farin ciki mara misali har tsigar jikinsa na tashi, sai dai baice komai ba dan a ganinsa lokacin cewar baiyi ba. Ya cigaba da yima AA wasa har yaron ya sake

ɓ

ingirewa barci. Ajiyar zuciya ya sauke a ha

nkali da kwashe kayan ya gyara masa kwanciya, dan tunda suka shigo Mamansa tai masa wanka da canja masa kayan barci, sai ƙamshi yake mai da

ɗ

i. Kwanciyar yay shirin yi shima abinsa bayan ya shiga bayi ya gama uzirinsa ya fito ya canja kayansa zuwa na barci

da feshe jikinsa da turarruka ya haye gadon harda yin addu'ar barci. Hakan ya saka Lulu

ɗ

an jin nutsuwa, ganin har ya ja bargo ya rufama kansa ta saki ajiyar zuciya. Mintuna kusan goma sha hu

ɗ

u baya ta rufe Alkur'anin ta miƙe itama. A tunaninta Smart yayi

barci. Toilet ta shiga ta ƙara gyara jikinta kamar yanda aka koyar da ita salo-salo a wannan fanin duk da ita batayi da manufa ba, dan bata ma fatan a kai ga hakan saboda tsoro yake ji sosai. Ta jima tana kallon kanta a mirror kafin tai ƙundunbalar fitowa.

Ta ƙasan ido Smart da yay likimo yake kallonta, gaba

ɗ

aya tsigar jikinsa ta shiga tashi dan rigar barcin da ke jikinta ba wata ta kirki bace, sai dai a gareta ita bawai tasa da wata manufa bane dan dama can tana sakawar a ita ka

ɗ

anta. Gadon ta nufa zuciya

rta dai na kai-kawo, dan haka data

ɗ

an kai zaune a bakin gadon ta tsurama Smart

ɗ

in ido. Ganin bai ko motsa ba ta sake yarda yayi barci, sai kuma ta dubi a inda ya kwantar da AA, da ga gefensa sai dai ya kakkaresa da filos ta yanda ko juyi yay bazai fa

ɗ

i b

a, shi kuma ya kasance kamar a tsakkiyar gadon ya bar mata

ɗ

ayan gefen nashi. Sai da ta

ɗ

an hararesa duk bata san yana kallonta ba sannan ta tura baki tana kaiwa kwance a hankali, tasan idan tace zata

ɗ

akko AA ta maido tsakkiyasu Smart

ɗ

in zai iya farkawa,

koma yaron ya farka shi ya sanya mata daru duk da dai yanzu ya bar kukan dare, dan haka ta haƙura akan zuwa da safe dole a nema mafita, tunda dai taga ba

ɗ

aki

ɗ

aya bane a gidan ita zata koma wani

ɗ

akin ta bar masa

ɗ

akinsa, tun ma

ɗ

azun da ace tasan nashi

ne bazata yarda ta sauka anan

ɗ

in ba. A hankali ta

ɗ

an

ɗ

aga bargon ka

ɗ

an ta yafama jikinta tana wani rumtse ido da cije lips, harda waigawa ta dubi Smart sai taga yana a yanda yake dai ko. Ɓoyayyar ajiyar zuciya ta sake saki da lumshe ido ita a dole tasha

da ƙyar.

        Dariya Smart ke dannewa da ƙyar, sai da ya tabbatar ta gama dabarun nata sannan ya mirgino jikinta a hankali ya rungume ta tsam. A firgice ta juyo jikinta har yana rawa. Sai ya sakar mata murmushi da kashe mata ido

ɗ

aya.

Muryarta

har rawa take wajen fa

ɗ

in, “Dama idonka biyu?”.

“A'a yanzu na farka” ya bata amsa cikin gimtse dariya.

Kallonsa take cikin rashin yarda da cewar yanzu ya farka wai. Zatayi magana ya

ɗ

ora yatsansa saman lips

ɗ

inta da fa

ɗ

in, “Shiiii!!!”.

    

Dole ta ha

ɗ

iye maganar idanunta na kawo ruwan ƙwalla. Juyota yayi da ƙyau suna fuskantar juna, murya ƙasa-ƙasa yake magana yana busa mata iska a fuska. “Amarya mai tsoro da fa ƙyar take sha a hannun ango. Karki zama raguwa mana Nooru Nisa”.

           Fus

ka ta

ɗ

an ƙwa

ɓ

e kamar zata sakar masa kuka. Sai kuma cikin rawar murya ta ce, “Aliyu kaga dai ALLAH ni har yanzu wajen da akai min aikin nan bawai ya gama warkewa bane, sannan ma banda wani isashen lafiyar jik.....”

     “Irin wannan sharhi haka Madam. Ni

nace zanyi wani abu ne?”. Ya fa

ɗ

a cikin katseta da kai yatsarsa saman lips

ɗ

inta yana zagayawa. Sai kuma duk taji kunya ta lullu

ɓ

eta, irin wannan kama kai har ina. Shima murmushi yayi dan ya fahimci ya rufe bakin maganar, abin fa

ɗ

ar sun maƙale. Idanunta t

a maida ta rufe a hankali tana ha

ɗ

iyar zuciya, daga haka ta fara ƙirƙiroma kanta barcin dole. Jin numfashinsu ya sake kusanta da juna ya sata bu

ɗ

e ido da sauri, sai dai kafin tayi wani yunƙuri lassafin ya canja, dan Smart ya rantse yau fa a angonsa yake, y

a barta ne kawai ta gama kame-kamen nata..........





Hummm

🚴🚴🚴🚴

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tu

ra anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚

𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

4





1





.......Al'amarin Umma kamar wasa ƙaramar magana ta fara zama babba. Dan ita kanta tun tana

ɗ

aukar abun matsayin ba komai ba sai gata ta fara hawaye cikin tashin hankali. Dan

kuwa dai ƙawarta Hajiya Naqiba tazo, amma tana shiga

ɗ

akin nata itama da gudu ta dawo tana ihu mai firgitarwa da yafi na jama'ar gidan. Hankali tashe Umma ta biyota tana fa

ɗ

in, “Na shiga Uku ni Yaha, Aminiya kema

ɗ

in abinda suke min zaki min? Wai mina muku

ne haka kuke irin wannan firgita da ni? Dan ALLAH ki fa

ɗ

amin Aminiya kar ki min yanda suke min kema”.

     Ina Hajiya Naqiba ba sauraren Umma take ba. Ihu kawai take kwarawa da iya ƙarfinta har maƙwafta da mutanen waje na iya ji, daga ƙarshe ma ta yanke

jiki ta fa

ɗ

i a sume dan Ummah taƙi daina binta. Cikin tashin hankali Umma ta isa gareta ta na jijjigata, a dai-dai nan mutane suka fara shigowa gidan da ga waje hankali a tashe. Ai sai ga maza na dafe huluna suna juyawa a guje. Duk wanda ya shigo yana toza

li da Umma rungume da Hajiya Naqiba sai ya afa da gudu ya juya. Ba matan ba ba mazan ba ba yaran ba. Cikin ƙanƙanin lokaci zance ya zagaye anguwa. Masu ƙarfin hali na cigaba da shigowa domin tabbatar wa. Sai dai fa babu fashi duk wanda ya shigo zai juya a

gujensa yana ihu da fa

ɗ

in “Wayyo Dodo!! Wayyo dodo!!.”

       Umma da ke zubama hajiya Naqiba ruwa tana kuka dan ganin abin da bana lafiya bane ta zabura jin aminiyar tata ta sake fasa gigitacciyar ƙara. Dan tana farfa

ɗ

owa taci karo da ita a kanta. Yin ƙu

rin da zatai domin ceton ranta ƙafa ta gur

ɗ

e jikake

ɓ

ass kamar an

ɓ

alla katako ba ƙashi ba. Sai ta sake zubewa a ƙasa cikin wata irin wahalalliyar ƙarar azaba ta sake sumeya. Duk da abinda ke faruwa kaf ƴan gidan na maƙale ta windows suna kallo har ƴaƴanta

da suka rarrabu. Wasu a

ɗ

akin Ammah wasu na Mama. Ita dama aunty amarya da yaranta

ɗ

akin Ammah suka afka suma. Ammah da al'amarin ya jijjiga ma zuciya na zaune a kujera tana cu

ɗ

awa da kwancewa. Dan in har lissafinta yayi dai-dai ƙaiƙayine ya koma kan mash

eƙiya fa a wannan karon. Tukunyar da suka gani tarwatse a tsakar

ɗ

akin Ummah itace asirin da taima su Aliyu matarsa ke ganinsa da mummunan siffa irin wadda suke ganin Umma da ita a yanzun. Abba ne yay hikimar kiran yaranta na ma'auri da su Salim yace suzo

babu lafiya. Dan shikam yama rasa ina zai kama a wannan lamari. A yau dai ya sake tabbatarwa Umma na bin bokayen tsubbu, kuma tabbas akwai ƙamshin gaskiya mai kamanceceniya da juna akan al'amarin Aliyu da matarsa da wanda Umma ke'a ciki yanzu. Yau matar Al

iyu ta koma wajen mijinta, hakan na nufin komai ya daidaita tsakaninsu asirin ya dawo inda aka aikashi. Dama ai sharri

ɗ

an aike ne, idan ya isar da saƙonka sai ya dawo ya tabbatar maka yaje. Har zai kira Smart sai kuma ya fasa cikin girgiza kai dan a yanzu

ya tabbatar dare ne a UK.

      Yaran nata ma koda suka iso duk wanda yay tozali da Umma sai gudun ceton rai. Umma ta fashe da kuka da tun

ɗ

azun take irinsa har muryarta ta dishe. Ga aminiyarta kwance ƙafa sai kumbura take kowa ya kasa zuwa a taimaka ma

ta saboda Umma da ke a wajen. Al'amarin dai sam babu da

ɗ

i, Umma na cikin tashin hankali fiye da wanda al'umma ke ciki akan ganinta a mummunar halittar da kowa ke ganinta. Ita kuma lafiya Lau take kallon kanta, dan har

ɗ

aki ta nufa ganin kanta a madubi babu

wata damuwa ko tawaya tattare da halittar ta sai fuskarta datai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login