Showing 48001 words to 51000 words out of 145491 words

Chapter 17 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

42

bai san ina ubansa ya kai Lulu ba, ya dai san da su ake komai da farko amma shima kansa bai farga akwai wata manufa a ziciyar mahaifin nasa ba sai bayan na son ya aura masa ita. Sai a randa ya

rabosa da Canada ya kwashe su Lulun. Ya kuma rantse a yanzu bai san ina yake ba, dan ya

ɓ

oye kansa ne. Amma sam Baba Garko yace bai yarda ba, ƴan sanda su cigaba da riƙe Tajuddeen

ɗ

in har sai Alh. Sulaiman ya miƙa kansa koya sako Mawaddat. Baba Garko yayi

hakane kuma dan ya jima da sanin Tajuddeen shine zuciyar

ɗ

an nasa. Kamar kuma ya sani dan hankalin Alh. Sulaiman na can a tashe game da kama masa yaro, dan haka ya baza mutanensa suketa shige da ficin ganin an saki Tajuddeen

ɗ

in amma hakan ya gagara. Dan

Baba ma da babansa, duk ƙarfin ikon da suke jin suna da shi da alfarma a ƙasar Baba Garko ya taka su ya shanye. Wani lokacin ma da bazarsa yake rawa.

      Wa

ɗ

an nan abubuwa marasa da

ɗ

i sunka ha

ɗ

u suka tararma Dada a zuciya dan haka sam ta kasa lafiya. Ga

shi a lissafinta wannan watanne na haihuwar Lulu in har Alh. Sulaiman bai salwantar da cikin ba kamar yanda yay niyya tun farko, sannan iddarta ta kusa cika, tana cika kuma hakan na nufin sun rabu kenan, dan tasan irin kafiyar Nana garko, sai idan da rabo

n su koma ne ma sai an sake

ɗ

aura mata aure da mijin nata na auren tun jajayen sawu. Kwanciyarta asibiti kusan uku a tsakanin nan, a yanzu hakan ma tana asibitin tun shekaran jiya ƙarƙashin umarnin likita, sai banka mata allurar barci suke dan ta samu nuts

uwa...

      



Tsaf Alhaji Garko na biye da al'amarin matar tasa, kuma ya maida aurensu tun a randa ya saketa kodan tausayin yaransu. Amma ya za

ɓ

i yin biris da ita dan lamarin jikar tasa na ci masa zuciya. Ya kuma

ɗ

auki alƙawarin hukunta

ɗ

an nasa akan w

annan al'amarin. A yanzu haka ya baza cid suna kan bincika masa inda yaje ya

ɓ

oye kan nasa, dan yanaji a jikinsa a duk inda yake Mawaddat tana tare da shi....

    __________



  Kamar yanda bokanta ya sanar mata ta koma sai da tai yanda tayi wajen hil

latar Abba ya sake barinta fita yau suka koma ita da Hajiya Naqiba. Sun gurfana a gabansa suka gama masa bayanin komai, cikin jinjina kai da bugun ƙasa ya ce, “Tabbas akwai

ɓ

oyayyen al'amari kuma iyayensa sun sani, sai dai an garga

ɗ

esu da sanar wa kowa shi

yyasa sukaja bakinsu sukai shiru. Kamar yanda na sanar muku tun farko bawai yaron zai gagaremu bane, kawai dai tsaye yake da ƙafafunsa wajen bautama ALLAH tamkar mahaifiyarsa. Bata gajiya kuma da nusar da duka ƴaƴanta ta wannan fannin. Shiyyasa cin galaba

a kansa kamar baya abune mai wahala. Amma zamu gwada sa'armu mu gani a yanzun ma sai dai akan matarsa duk da itama tana nata ƙoƙarin . Sai dai maganar gaskiya ban gano abinda zai iya tasirin rabashi da nasarar da ke tunkarosa ba game da abinda yake yi

ɗ

in.

Dan lokacin hakanne yayi. Kunsan ance mai laya kiyayi mai zamani. Abinda kawai zan iya muku aiki a kansa shine nisanta shi da al'amarin matarsa itama kuma a nisantata da duk abinda ya shafesa, wannan zai iya zauta masa zuciya ƙila har al'amarin ƙwallon na

sa ma ya iya ta

ɓ

ar

ɓ

arewa duk da dai abune mai wahala hakan ta kasance. Sannan kuma ko akan wannan farraƙun tsakaninsa da matarsa in ma anci nasarar sake nisantasun fa na gano akwai ha

ɗ

ari a ciki, kuma ha

ɗ

arin zai iya dawowa ne matsayin ƙaiƙayi koma kan mas

heƙiya gareki. Yaya kika gani ayi

ɗ

in?”.

     Ɗan jimmm Umma tayi yayinda Hajiya Naqiba ta zuba mata ido da mata signal

ɗ

in ta yarda kawai babu abinda zai faru ai sune masu nasara. Wannan ƙarfin gwiwar data hanga a idanun aminayar tata ya sata jin jina ma

malamin nasu kai da fa

ɗ

in, “Babu ma abinda zai faru malam in sha ALLAHU. Ni in sansamu ne ma har uwarsa da uban ai musu kalar asirin nan dan na tsani bu

ɗ

e ido naga Hafsatu a gidan nan wlhy, sauran sakarkarun basu daman ba, dan babu wacce tasha gabana sai

ita. Na rasa wane shegen boka ke mata aiki haka”.

     Murmushi malam yayi kawai. Sai kuma zuwa can ya nisa da cewa, “Maganar iyayensa gaskiya bamai yiwuwa bane kamar yanda na fa

ɗ

a miki. Dan matar nan a tsaye take fa wajen bautama ALLAH. Ke dai kawai ai m

iki na yaran ma zai baki duk nasarar da kike buƙata in har ba'a samu kuskure ba”.

           “Bama za'a samu ba malam ayi kawai.” Hajiya Naqiba ce mai maganar. Malam ya amsa musu da to, tare da gaya masu adadin ku

ɗ

un da aikin zaici, babu musu ta ajiye mas

a duk da da ƙyar ta ƙwaƙulesu a hannun Salim, sai da tasha ƙunƙunai ma da ƙananun magana sannan ya bata. Amma da yake tana so haka ta amsa tana sanya masa albarka......

       Koda ta koma gida dukkan yanda akace mata ta aiwatar tayi cikin kulawa da tak

a tsan-tsan, daga haka ta koma gefen kallon yaya wasan zai fara kuma.........





     _(Ni dai nace Hummm Ummah kenan

🚴😵



💫

)._

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

F

URAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼

𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

2





3





.........*_CANADA_*

       Kwanaki Uku kenan da mata cs

ɗ

in, amma Alhamdullah da alamun fara samun lafiya tattare da ita

kasancewar bata da ƙan jiki, sai dai kuma Lulu akwai raki. Mahaifiyar Usman da yake kira da Mamy tazo tana tare da su tun shekaran jiya. Hakan yasa take sake ƙara samun kulawa ita da jinjirinta. Ga Ummita na iya ƙoƙarinta itama tako wane fanni. Hakama Usma

n da Dr Lameer. Tayi mamaki matuƙa da ganin

ɗ

unbin kayan baby da Mamy ta kawoma Aliyu ƙarami. Sai dai yanda matar ke kulawa da su cikin haba-haba ya sa Lulu kasa cewa komai akan hakan. Duk da wannan gata da kulawar da take samu wajen abokan arziƙi zuciyart

a a cinkushe take da rashin ahalinta ko guda

ɗ

aya a kusa da ita. Hatta shi kansa uban tafiyar yakan zo mata a rai, duk da a duk sanda yazo

ɗ

in takan yamutse fuskar cikin nuna halin ko'in kula. Sai dai hakan babu alamar zai turesa a ran nata, dan data dubi

ɗ

an jaririn nata zuciyarta kan harba mata, balle kuma idan tana shayar da shi takan zuba masa idanu da tafiya cikin tunani mai zurfin gaske akan al'amarin mahaifinsa. Kasancewar Mamy babbar mace ta jima da hango halin da Lulun ke a ciki, amma bata cewa kom

ai saboda lokacin cewar bai isa ba...

      A ranar da su Lulu ke cika kwanaki biyar da zuwan baƙon duniya su Abba da Daddy suka iso ƙasar Canada, tafiyar da tai masifar tada hankalin su Ummah dan Abba yace musu zasuje duba Smart ne zuwa ƙasar England.

Jidali iya jidali rasar su Aunty Amarya sun gani wajen Ummah, dan su Asma'u ma basa gidan Ammah catai su tafi gidan yayunsu har sai sun dawo su dawo. Dan haka suka tafi gidan Aunty Bilkisu da shirin idan suka mata kwana biyu sai su koma gidan Hawwah itama

su mata kwana biyu. Babu irin zagin da Ammah bata sha ba ranar har maƙwafta sai da suka shigo, inda mutane da yawa suka fara fassara al'amarin Umman da hassada. Dan sukam basu ga wani abin tada jijiyar wuya a nan

ɗ

in ba...

     Oho su Ammah ma basu san

tana yi ba, dan suna can a hanya hankalinsu kwance. Ƙasar England su Abba suka fara yada zango wajen Smart. Wanda zuwan nasu yazo masa a bazata sosai, dan sam Uncle Yousuf bai sanar masa ba. Tsabar farin ciki baima san lokacin da ya rungume Ammah ba. Tures

a tai cikin jin nauyi da fa

ɗ

in, “Kajimin ja'irin yaro abinda ka koya a ƙasar turawan kenan kuma?”. Cikin dariya da shagwa

ɓ

a Smart ya ce, “Ammah nafayi missing

ɗ

inki ne, ALLAH sai nake ganin kamar mafarki nakeyi”. Tsinguli ta kai masa da fa

ɗ

in, “Bari na tab

batar maka idonka biyu”.

     “Ouch!” ya fa

ɗ

a cikin tur

ɓ

une fuska yana kallon Abba a marairaice. Abba ya riƙo masa hannu yana hararar Ammah. Daddy da Uncle Yousuf dai dariya sukeyi, dan basu ta

ɓ

a zaton Aliyun ta

ɓ

ararre bane a wajen iyayen nasa sai yau. S

mart ya gaishe da Daddy cikin girmamawa, Uncle Yousuf kam ai baida maraba da aboki duk da yanzu ana ƴar kunyar surukuta ka

ɗ

an-ka

ɗ

an. Sosai mazaunin Smart

ɗ

in ya ƙayatar da su Ammah, suka shiga godiya ga UBANGIJI a zukatansu da mamakin wannan rahama ta UBAN

GIJI. Sunci sun sha daga abincin da Smart ya tanada musu a cikin ƙanƙanin lokaci, dan abinci ne na ƴan Nigeria. Bayan kowa yaci ya ƙoshi suka

ɗ

an tattauna, sosai zaman ya sanyaya ran Smart, inda ya fahimci surukinsa sosai a yanzu ya kuma sakko daga fushin

daya tafi. Sun tafi zuwa masauki aka bar masa Ammah da Abbah nan. Hakan ya musu da

ɗ

i su duka, dan sun sami damar tattauna abinda ya shafesu sosai shi da iyayen nasa. Inda ya ƙara warware

musu cigaban da ya samu da wanda yake fatan samu anan gaba. Ƴan uwans

a kaf bai manta da kowa ba sai da ya tambaya, har maƙwafta da abokan arziƙi. Ranar dai ansha hira, dan duk rashin yawan maganar Ammah da Smart yau dai sun sha hira abinsu kamar suyita kasancewa a haka suke ji...

       Washe gari da yamma suka wuce Cana

da har da Smart dake jin wani irin fa

ɗ

uwar gaba lokaci-lokaci, yakanyi sauri ya ambaci sunan ALLAH. Wannan ziyara tazo ma Lulu a bazatar bazata. Dan bata san wainar da ake toyawa ba sai kawai ganin Usman tai da baƙi. Lokacin da suka shigo tana toilet ne it

a da Mamy dake gasa mata jikinta da towel kamar dai yanda ake cikakken wankan jego a Nigeria duk da Lulu tasha maganin da ya dace Mamy bata barta ba kullum sai ta mata safe da yamma ita da

ɗ

an jinjiri.

        A hankali take tafiya Mamy biye da ita, tayi

fayau da ita sai haske data ƙara da wani cikar ido irin na jego dan tana samun kulawa sosai irin ta malam bahaushe a wajen Mammy duk da cs akai mata. Alhamdullah kumburin ciki da tai duk ya sa

ɓ

e amma baza'a kirata ramammiya ba kai tsaye. Sanye take cikin

doguwar riga mara nauyi dake a bu

ɗ

e sosai saboda yanayin inda aka yanka ta. Baya tai zata fa

ɗ

i saboda firgicin ganin abinda idanunta suka gane mata, sai da Mamy ta riƙota tana fa

ɗ

in, “Mawaddat yi a hankali kinji”. Daga lips

ɗ

in Lulu har zuwa jikinta rawa y

ake yi,

ɗ

aya bayan

ɗ

aya take binsu da kallo tun daga kan Daddynta har zuwa mutum na ƙarshe da ke tsaye ya

ɗ

an jingina abango da har

ɗ

e ƙafafunsa waje guda. Sanye yake cikin Suit milk da sukai masifar masa ƙyau da fitar da cikar haiba da kamalar da ya ƙara,

ga wani irin ƙamshi mai sanyi da da

ɗ

in shaƙa, gaba

ɗ

aya ya canja da ga Smart na Nigeria zuwa wani baƙin bature mai aji a yanzu. Yanda yay tsaiwar ƙasaita da har

ɗ

e ƙafafunsa waje guda idanunsa a waya yana daƙila kamar baya a wajen saika rantse ba shine ke z

umu

ɗ

in azo ba fiye da kowa. Sai da Mamy ta ambaci sunan Lulu ne ya

ɗ

an

ɗ

ago idanun nasa a hankali da take kira na macizai kamar zai lumshesu sai kuma ya zuba mata su cikin shammata da bazata.

Wani irin girgiza zuciyarta tayi ƙirjinta na bugawa da

sauri-sauri. Rashin mafita ya sata juyawa cikin tsumar jiki ta basu baya tana mai rumtse idanunta da masifar ƙarfi. Ammah ce ta taka a hankali zuwa gareta, cikin tausayawa da ƙauna ta kira sunanta. Kasa juyowa Lulu tayi sai jikinta da ke ƙara ƙarfin rawa.

Riƙo hannunta Ammah tayi ta juyo da ita a hankali, sai kaiwa ta fa

ɗ

a jikin Ammahn ta rungumeta tsam-tsam tare da sakin kuka mai tsuma zuciya.

A hankali Smart ya sauke idanun nasa ƙasa yana wani irin ha

ɗ

iyar zuciya da sauri-sauri. Dai-dai

nan Ummita ta shigo

ɗ

akin da sallama bayanta goye da baƙon duniya dake barci. Turus tai tana kallonsu itama cikin tsoro da mamaki, yayinda su kuma suka zubama jinjirin bayanta ido. Uncle Yousuf ne yay ƙarfin halin mata nunin ta kunto yaron. Sai ta kalli M

amy. Kai Mamy ta jinjina mata alamar ta kuntosa babu matsala, dan haka ta

ɗ

an saki ajiyar zuciya tare da kunto yaron ta miƙama Uncle Yousuf

ɗ

in. Kamar ko ya sani sai ga idanu ya

ɗ

an bu

ɗ

e yana motsa baki alamar neman abinci. Dariya Uncle Yousuf ya saki da f

a

ɗ

in, “Oh oh Aliyu dai kawai ne anan babu wani banbanci wlhy sai na shekaru”. Yay maganar yana ƙarasawa gaban Abba da Daddy cikin sassarfa. A hankali Smart da idanunsa ke kan yaron ko ƙyaftawa babu tun shigowar Ummita ya wani lumshe idanun da suka ka

ɗ

a a h

ankali yana sauke ajiyar zuciya a jajjere. Jin al'amarin yake kamar a mafarki, shi Aliyu Hydar ne da

ɗ

a na mutum matsayin mallakinsa a wannan duniyar. Ya arrahaman ALLAH mai alkairi. Furucin Lulu da ke fa

ɗ

in, Ammah nayi kewarku cikin kuka ya sashi bu

ɗ

e ida

nun nasa ya zuba musu su. Murmushi Ammah da ke sharema Lulu hawaye takeyi, kafin ta kama hannunta

ta ƙarasa da ita a saman gadon da take jiyyar. Dai-dai nan Abbah ya ƙarasa da Jinjirin ga Smart, nannauyar ajiyar zuciya Smart ya ja tare da fesarwa, sai yaji

ma duk ya sake daburcewa. Fahimtar hakan da Abbah yay ne ya sashi sakin ƙaramar dariya da sake miƙa masa yaron. A hankali ya miƙa hannayensa duk biyu Abba ya saka masa yaron a ciki, sai da yay masa kallon kusan sakanni goma kafin ya matsar dashi saman ƙir

jinsa ya rungume tsam-tsam dai ga hawaye sharrrr. Uncle Yousuf dake murmushi ne ya ƙaraso gareshi, cikin tsokana ya ce, “A'a ƙanina kaga zauna karka zube mana a ƙasa majiyatan su sake ƙaruwa kuma”.

      Furucin Uncle Yousuf

ɗ

in ya sata sake

ɗ

ago idanu a

karo na biyu ta kallesa, sai akai sa'a shima ita

ɗ

in yake kallo har yanzu yaron na'a rungume jikinsa sai dai ya share hawayen. Harara ta balla masa da

ɗ

auke kanta tana tura baki. Sai ya samu kansa da sakin murmushi yana wani ƙasa-ƙasa da idanu shima. Ammah

da ke ankare da su su duka ta ce, “Babana zo mana naga sabon uba dana sake yi, danni kam kai da Mawaddat kun zama Kakannina yanzu kam tunda kun haifa mini Babana”.

         A hankali ya tako gaban Ammah cikin yanayin nan nasa na nutsuwa da kasancewa jaru

min namiji tsayayye. Maimakon ya miƙama Ammah babyn sai ya kai zaune a kujerar gaban gadon kusan da Mawaddat da hankalinta ke kan Uncle Yousuf da ke mata magana ƙasa-ƙasa.....

Bayan an gaggasa Lulu ta gama ma Daddy da Uncle Yousuf shagwa

ɓ

a da k

oke-kokenta suma sukai mata fa

ɗ

a akan barin

ɗ

akin mijinta tabi Dada. Ta basu haƙuri da amsar kuskurenta. Sunji da

ɗ

in nuna nadamar tata kuwa a gaban kowa. Duk alkairin Ummita da Mamy da Usman gareta bata

ɓ

oye ba. Su Abba sukai musu godiya sosai da wannan ka

ramci duk da akwai sannaya tsakanin mahaifin Usman

ɗ

in da Daddy. Bayan komai ya natsa an fahimci juna Usman yay ma su Abba jagora zuwa masauki, har lokacin kuma bakin Lulu da Smart bai sa

ɓ

a ba, sai dai ƴar satar kallon juna, koda yake ma shike satar kallon

nata, itako tayi biris kamar ta ma manta da shi a

ɗ

akin take nunawa. Baiji komai a ransa ba game da hakan dan halinta kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login