Showing 120001 words to 123000 words out of 145491 words

Chapter 41 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

17

kiran wayarsa bai

ɗ

aga ba. Sai da ta gama galabaita da rashin dawowar tasu sannan sai gasu. Iya Tabawa ce ta amshi AA da yay barci, shi kuma ya shige ciki abinsa bayan ya

ajiye musu abinda ya shigo da shi ya shige da sauran ciki. Taja mintuna kafin ta tashi tabi bayansa, dan ita dai kam da wannan fisge-fisgen gara ayita ta ƙare kawai yamayi komi zai yi yafi mata sauƙi. Ta samu har ya shiga wanka, dan haka ta zauna bakin gad

o zaman jiran fitowar tasa. Zuwa can kuwa sai gashi ya fito da bathrobe a jiki yana faman goge kansa zuwa wuyansa da ƙaramin towel. Kallo

ɗ

aya yay mata ya kauda kansa. Gaban mirror ya ƙarasa ya fara shafa mai, dan haka ta taso jiki a sa

ɓ

ule cikin dauriya t

ana fa

ɗ

in, “Wai mike damunka ne? Gaba

ɗ

aya ka canja ko wani abu ya faru? Idan abinda kaji doctor ta fa

ɗ

a ne dan ALLAH ka saurare ni na maka bayanin da zaka fahimta”.

         “Anyi wani abu ne?”.

    Ya fa

ɗ

a kamar a gatsine”.

Rasama mi zatace masa tayi.

Sai kawai tai tsaye ta zuba masa ido. Suna samun sa

ɓ

ani, amma bata ta

ɓ

a ganin

ɓ

acin rai a tattare da shi irin yau ba. Dan sa

ɓ

anin da suke samu ƙaramine a take su shirya kuma. Amma wannan duk ya

ɗ

aureta da jijiyar wuyanta. Harya kammala shafa man ya miƙe z

uwa wajen kayansu bata sake iya cewa komai ba. Babu jimawa ya fito sanye da pyjamas masu laushi, turare ya fesama jikinsa ya haye gado abinsa tamkar ma ya manta da ita a

ɗ

akin.

        Da ƙyar ta iya furta, “Coffee fa?”. Dan yana shansa sosai. Batare da y

a kalleta ba yana jan duvet jikinsa ya ce, “Naƙoshi.”

     Zuciyarta tuƙuƙi take mata, dan haka cikin rawar murya ta sake fa

ɗ

in, “Dan ALLAH ka tashi muyi magana, dan nasan wlhy abinda likitar nan ta fa

ɗ

a ne ya

ɓ

ata maka rai, tunda kafin hakan ai cikin far

in ciki muka fita, kuma ko'a can ma babu wani canji a gareka sai da akai maganar. Ni gask.....”

               A wani irin fusace ya

ɗ

ago yana kallonta. Tuni idanunsa sun ka

ɗ

a jazur. Cikin kaushin murya da

ɓ

acin rai ya ce, “Mawaddat bana son damuwa. Kinji

nace miki wani abu ne? Kin tambayeni na fa

ɗ

a miki babu komai, to mikike son nace miki. Please bana son hayaniya ki barni nai barci na. Idan kuma

ɗ

akin kike so na bar miki ki cigaba da damuna”. Daga haka ya juya yay kwanciyarsa da sake jan bargo ya rufa. J

ikin Lulu rawa ya farayi dan

ɓ

acin rai. So take itama ta masa masifar amma ta kasa, ta rasa miyyasa take jin shakkarsa a yanzu har bata iya maida masa murtanin magana balle yin wani yunƙuri. Gaba

ɗ

aya cika mata ido yake da wani irin kwarjini, girmansa take

gani mai girman gaske da bayan mahaifinta da Uncle Yousuf bata ganin wani

ɗ

a namiji da shi a duniya. Bata son ganin

ɓ

acin ransa a yanzu balle ace itace ta

ɓ

ata masa. Ko yaya taga yayi fushi hankalinta tashi yake yi har sai taga sun shirya....

_____



        Sam babu da

ɗ

i a tsakaninta da mijin nata

ɗ

an tsakanin nan, zai zauna yay wasa da yaronsa suyi hira da Iya Tabawa da Aunty Bilkisu amma ita banda ita. Ya ƙaurace mata a shimfi

ɗ

a, abinci ma idon su Aunty Bilkisu ke sakashi ya ci. Amma idan daga ita

sai shine sai yace ya ƙoshi. Suna a wannan halin ya wuce Coventry wasa. Tafiyar tasa ta bata damar zuwa asibiti ta nunama doctor

ɓ

acin ranta akan abinda ya faru da tambayarta su dama basu da sirri ne tsakaninsu da patient nasu, haƙuri ita dai doctor ta bat

a dan batai zaton al'amarin zai zama a haka da girma ba. Sannan ta fa

ɗ

a mata bata san mijinta bai sani ba ai.

      Kwanansa uku ya dawo. A ranar ne ta gama shirya sai dai suyi duk wacce zasuyi. Dan ta ha

ɗ

a kayanta tsaff akan zata koma Nigeria. Kamar yasa

n shirin nata bai shigo gidan ba wannan karon sai dare. A yanayin gajiyen da yake yasa bai zauna ba suka gaisa da su aunty Bilkisu sama-sama ya shige ciki........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN

LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓

𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

5





5





......... Da kayan data ha

ɗ

a na tafiya ya fara cin karo. Yay ma kayan kallo

ɗ

aya ya

ɗ

au

ke kansa. Har ya gama wanka ya kimtsa bata shigo ba, duk da yaji hakan babu da

ɗ

i sai ya daure. Ganin bata da niyyar shigowa shi kuma yana bukatar shayi ya sashi mikewa ya fita da kansa. A falo ya sameta zaune ta zubama tv ido. Ɗan tsai yay yana kallonta na

wasu sakkani, sai kuma ya

ɗ

auke kansa ya wuce kitchen. Babu da

ɗ

ewa ya dawo

ɗ

auke da cup

ɗ

in shayi, wucewarsa yay nan ma ya barta da ƙamshin turarensa. Takaicinsa ne ya turnuƙe mata zuciya, taji kamar ta fasa ihu. Sai kawai ta

ɓ

ige da sakin kuka mai cin ra

i. Wayarta ta

ɗ

auka, tai tsai tana kallo da tunanin wanda zata kira ta sanarma damuwarta, sai kuma zuciyarta ke kwa

ɓ

arta da yin hakan. Wani gefe na bata shawarar gara taje suyi duk wacce zasuyi ita da shi amma karta yarda sirrinsu ya zama abin kasawa a fai

-fai. Sannan ba lallai ne ba ta samu goyon bayan wani, musamman idan tai la'akari da yanda mutanenmu suka

ɗ

auki haihuwa abu mai matuƙar muhimmanci. Wayar ta yarfar a kujera wasu hawayen masu zafi na silalo mata. Ita da wannan shariyar da yake mata gwara ya

balbaleta da masifa kawai, idan yaso ma ya ha

ɗ

a harda duka yafi sauƙi. Batun yanzu ba ta tsani ta samu sa

ɓ

ani da mutum ya mata shiru, gara a sanar mata ayi hayaniyar da za'ayi komai ya wuce, saboda ita bata iya riƙo ba sam. Shiyyasa tafi yarda da da'an ma

ta ta rama kawai a wuce wajen sai wata kuma ta taso.

        Aunty Bilkisu da ke karance da yanayinsu a kwanakin nan leƙowarta biyu tana ganin Lulu zaune a falon. Ana ukun ne ta sameta tana kuka. Shiru tai tana kallonta cikin nazari, kafin ta ƙaraso ciki

n dakin ta kai zaune a kusa da ita ta zari tissue ta miƙa mata. Lulu bata musa ba ta amsa ta share hawayenta. Sai dai duk da haka basu daina zubowa ba. Lokaci sosai ta bata ta rage nauyin zuciyarta da kukan kafin ta fuskanceta.

Cikin tausasa harshe ta ce,

“Wannan shine auren! Shine kuma haƙurin da iyayenmu ke yawan jaddada mana akan muyi idan za'a kaimu gidan aure da bayan an kaimu. Su maza haka suke zuma ne ga zaƙi ga harbi. Zaka iya kuma cin karo da kowanne a garesu a kowanne irin lokaci koda babu wani ƙw

aƙwƙwaran laifin da kai musu. Mawaddat kada ki kalleni a matsayin yayar miji, kalleni a matsayin yar uwarki mace da tasan zafinki da sanin ma'anar kalar ra

ɗ

a

ɗ

in da kike ciki. Minene ke faruwa tsakaninki da shi?. Karki damu ki fa

ɗ

a min, zan koya miki dabaru

n da zaki cimmasa, dan nasan Hydar nada zuciya, kafiya, da taurin kai akan abinda yake ra'ayinsa.”

         “Aunty ni ban san mina masa ba. Na tambayesa amma yaƙi fa

ɗ

a. Har roƙonsa nayi bai saurareni ba. Ni gaskiya ina son na wuce gida bazan iya ba....”

      A bazata batare da sun san yana a bayansu ba suka ji saukar muryarsa a kansu, “Ai dama bazaki san mi kikamin

ɗ

in ba, gida kuma ga hanya nan a bu

ɗ

e tunda dama shine burinki tun ba yanzu ba!!”.

         A zafafe itama Lulun ta

ɗ

ago zatai magana aunty

Bilkisu ta jinjina mata kai tare da jimƙe hannunta cikin nata alamar kar tace komai. Shirun tayi sai dai ta fashe da kuka. Tsaki yayi da juyawa zai koma dan dama kofin da ya sha shayi ya fito maidawa kitchen, da sauri aunty Bilkisu ta dakatar da shi da fa

ɗ

in, “Hydar dawo ka zauna”.

          “Aunty ni mizan zauna na mata, kina jin fa abinda take cewa. Dan taga na ƙyaleta bance komai ba har tanada bakin fa

ɗ

ama mutane zata wuce gida. To zuciya take tunanin ta fini ko mi?...”

     “Hydar Please cool dawn ma

na. Nace ka zauna. Idan kuma Ammah kuke son na kira muku nikam sai na kirata. Maybe ita kufi jin maganarta”.

   Ransa a

ɓ

ace ya dawo ya zauna. Sai faman sauke huci yake. Yayinda ita kuma Lulu take kuka. Sai da aunty Bilkisu ta basu mintina kamar uku zuciy

oyinsu suka

ɗ

an risina kafin tai gyaran murya ka

ɗ

an tana fuskantar Smart. “Aliyu mike faruwa? Kasan dai Mawaddat amana ce a hannunka, sannan ni shaida ce tanada haƙuri da ƙoƙarin ganin ta ƙyautata maka a matsayinka na mijinta da kiyaye duk wani

ɓ

acin ranka

. Shin miya kawo wannan fitinar a tsakaninku haka babu da

ɗ

i? Kuna ganin kunmin adalci abu ya faru kuna irin wannan tashin hankalin ina a tsakkiyarku. Wane laifi ta maka? Miya faru kake fushi da ita? Tunda ita ta tabbatar min bata san abinda tai maka ba...”

         “Ai bazata sani ba tunda ta

ɗ

aukeni wawa da bai san ciwon kansa ba....”

       Cikin kuka Lulu da ke kallonsa ta ce, “Toni ya kake so nayi maka ne Aliyu. Na tambayeka kace ban maka komai ba. Amma kana fushi da ni. Ko magana baka son kayi dani,

idan ka gaji da zamanmu ne ka sallaman na wuce tunda ai ba dole bane. Ni dama bance inayi ba balle kaji su bini da tsatstsaga....”

            “Oh nine kazar kenan? Ai ba sai kin fa

ɗ

a ba dama nasan ba ƙaunata kike ba. Dan baki da yanda zakiyi da ni ne kaw

ai kike zaune. Sai dai ban san ƙiyayyar da kike min

ɗ

in takai girman haka ba, har ki guji haihuwa da ni. Na farkon dama ALLAH ne yayi maganinki ya samar da shi a lokacin da bakiyi zato ko tsammani ba, shine yanzu kika bi hanyar takaita ni. To sai ki sake

ɗ

aura

ɗ

ammara dan wannan batai dai-dai da ke b.....”

      “Ya ALLAH Aliyu...”

Aunty Bilkisu ta katseshi cikin tashin hankali. Dole yay shiru shima yana hucin. Yayinda Lulu ke kukanta ita dai. Shiru falon yayi kusan mintuna biyu sai ajiyar zuciyoyinsu san

nan aunty Bilkisu ta sake dubansa. A nutse ta ce, “Kai waya gaya maka bata son haihuwa da kai Hydar? Banji da

ɗ

i wannan furucin naka ba sam gaskiya”.

           “Gaskiyar kenan ai aunty, inda tana son haihuwa dani bazataje tai planing babu sanina ba. Da ha

ka zamuyita tafiya ni ina tunanin akwai matsala ita kuma tana cutar dani. Da yake bani da hakkinta sai gashi ALLAH ya sanar dani ta hanyar likitar da taje ta dubata. Ni na ta

ɓ

a cemata bana son yarane? Gidanmu mu kusan talatin aka haifa, yanda na tashi na g

ammu nima haka nake fatan tara zuri'a. Amma shine zata zaluntan....”

      “Niba azzaluma bace, kuma nima bance bana son haihuwar ba ai...”

    “Ƙarya kike yi wlhy, idan ba zalunci ba mi kikayi? Da lafiyata da ƙuruciyata ki cutar dani ta hanyar katangeni

da ganin jini na. Ke wlhy kika sake maidamin magana zan fasa bakinki ne har sai haƙoranki sun zuba. Bana son raini ki shiga hankalinki kar kiga ina ƙyaleki ki

ɗ

aukeni wani banza can!!....”

            A hargitse Lulu take dubansa. Zatayi magana Aunty Bil

kisu ta hanata. Shiko sai huci yake yi dan ya gama kaiwa wuya. Abinda Lulu bata sani ba Smart ya tsani yana magana ana maida masa. Musamman idan shi akaima laifin yana sake harzuƙa ne. Duk yaran gidansu sun san wannan halin nasa, shiyyasa suke kiyaye wa. I

n ko kai kuskuren dagewa akan dole sai ka masa bayanin da zaka fidda kanka zai iya maka dukan hauka ne ya bar uwarka da jiyya. Wannan itace babbar matsalarsa, idan yay ƙololuwar fushi baya iya controlling temper

ɗ

insa sam. Shiyyasa yake da ƙoƙarin kauda ka

nsa akan abubuwa. Ganin yanda ya fusata ya saka aunty Bilkisu cewa suje su kwanta da safe sa ƙarasa. Shi ya fara tashi fuuu ya wuce, dan haka ta hana Lulu tashi. Nasiha ta fara mata da sanar mata halinsa na son rashin maida murtani ko bama kai kariya. Dan

shi idan akai masa laifi ko bayani wani lokacin baya buƙatar ai masa. Gara ka masa banza idan ya gama hawa da saukar zai huce da kansa ya dawo ya binciki gaskiya in ma hukuncinne ya maka. Ta nuna mata kuskurenta tare da bata shawarar taje ta cire abinda ta

saka

ɗ

in. Haihuwa ai komai na ALLAH ne. Ayi fatan kawai ALLAH ya bada masu albarka. Lulu taji da

ɗ

in nasiha da shawarar aunty Bilkisun, dan haka ta

ɗ

an ji zuciyarta ta rage mata nauyi.

        Koda ta shigo

ɗ

akin kwance ta samesa. Batai magana ba ta shig

a toilet tayi wanka ta gyara jikinta. Kamar yanda sukeyi a tsakanin nan kwanciyar kai da ƙafa haka ta kwanta yau ma. Ta lullu

ɓ

a da bargon data

ɗ

akko. Duk abinda take yana jinta, amma ko motsawa baiyi ba. Sai can cikin dare sosai ya tashi yayo alwala ya zo

ya kama salloli. Sai da ya ji zuciyarsa ta samu nutsuwa da karatun Alkur'ani sannan ya tsagaita. Ganin asubahi ta gabato ya haƙura bai kwanta ba har sai da yay sallar asubahi. Alerm ne ya tada Lulu, dama haka yake mata tunda suka samu sa

ɓ

anin. Kafin ta fit

o bayi ya haye gadon yay kwanciyarsa...

      Ranar yini yay barci, dan sai azhar ya tashi. Babu kowa a

ɗ

akin sai shi ka

ɗ

ai. Yay wanka ya shirya cikin ƙananan kaya marasa nauyi. Suna falo zaune Iya Tabawa na basu labarin sanda suna ƴammata Lulu na kwasa

r dariya kamar ba ita tasha kuka jiya ba ya fito, sam ita bata da riƙe abu, shiyyasa idan aka riƙeta take jin zafi. Da gudu AA dake wasa ya nufosa. Cak ya

ɗ

aga yaron sama yana mai sumbatarsa cike da jin ƙaunarsa. A haka ya kai zaune cikin kujera suna dariy

a shi da AA

ɗ

in da yakema cakulkule. Iya Tabawa ya fara gaisarwa sai aunty Bilkisu. Ya tambayeta yaya jikin tace Alhmdllh sai fatan komawa gida lafiya. Murmushi yay da fa

ɗ

in, “Ai keda Nigeria sai nan da shekara

ɗ

aya”.

      Idanu ta waro sosai da fa

ɗ

in, “

Shi kuma mijin nawa kuyi yaya da shi?”.

    Cikin kauda kai da ta

ɓ

e baki ya ce, “Uhm su miji”.

Kafin aunty Bilkisu ta sake cewa wani abu a fisge Lulu tace masa “Good Afternoon”. Kallonta yayi shima a karo na biyu cikin

ɗ

auke kai yace, “Afternoon” a taƙai

ce. Daga haka babu wanda ya sake kula

ɗ

an uwansa. Abinci ma sai da aunty Bilkisu ta zungureta ta tashi ta kawo masa. Batai zaton zaici ba, amma sai taga yaci sosai yana bama AA. Bata san yayi matuƙar kewar girkin nata ba ne. Basarwar da yake

ɗ

in ma ta dole

ce. Haka ya ƙarasa yinin nan a gida yau ko waje bai leƙa ba har washe gari. Washe garin ma sai zuwa yamma ya fita training center

ɗ

insu........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU K

AMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar

biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login