Showing 54001 words to 57000 words out of 145491 words
jeho mat
a tambayar da ta sakata
ɗ
an daburcewa, amma jarumar taku sai ta dake abinta.
“Mi yasa kika za
ɓ
i yin rainon cikin nan ke ka
ɗ
ai batare da ni ba?”.
Cikin basarwar nan tata da son dakewa batare data kallesa ba ta ce, “Miye ha
ɗ
ina da kai da zamuy
i rainon ciki tare?”.
“Mai ciki da abunsa har ace miye ha
ɗ
insa da cikin. Serious banji da
ɗ
in haka ba Mawaddat. Naso ace Ni ne da kaina na kula da ke tamkar ƙwai a cokali a wannan ga
ɓ
ar. Ban ta
ɓ
a fuskantar minene ainahin ƙunci ba sai da na wa
iga babu ke a duniyata, nasan har yanzu zuciyarki na baki na aikata miki abinda ya faru a wancan ranar bisa son zuciya. Ko ka
ɗ
an ba haka bane, dan ina son kasancewa da ke basai na baki komai ba ai, domin ke
ɗ
in halalina ce, mizai sa saina wahalar da kaina
ta hanyar gusar miki da hankali kamar wani matsoraci. Kin ta
ɓ
a ganin Aliyu Hydar a matsayin KURE ba ZAKI ba?”. Harararsa tai, sai dai ta kasa cewa komai, shima sai ya
ɗ
an murmusa ka
ɗ
an da cigaba da bata naman yana fa
ɗ
in, “Duk abinda ya faru a wannan ranar
Ahmad ne ya ƙullasa bada sani na ba, sai dai karki damu zan rama miki ai kinji ƴar ƙanwata”.
Cikin su
ɓ
utar baki da harararsa akan ƙanwarsa daya kirata tana waro idanu ta ce, “Ahmad fa? Taya zan yarda hakane?. Sannan akan Maryam
ɗ
in? Zaka rama?”
“To mata tafi mata ne? Shi ya jawo mata ai. Duk da dai ni ya biyani tunda ban wahala a banza ba ga AA Mawashi na a kusa da ni”. Karan farko tai kamar zata saki murmushi sai kuma ta hararesa ta
ɗ
an ta
ɓ
e baki da
fa
ɗ
in, “Sai ka shirya amsa hakan a gaban a
lƙali ai. Dan sai an bimin kadin hakkina na fya
ɗ
e”.
“Shima alƙalin koroki zaiyi da ga gabansa ai. Nidai yanzu nace magana ta wuce kawai, Aima Abbien AA afuwa bazai sake yin fya
ɗ
e ba”.
“Humm” ta fa
ɗ
a tana mai lumshe idanunta. Shima sai y
a zuba mata nasa kawai yana kallonta cike da shauƙi. Cikin motsa lips
ɗ
insa a hankali ya furta, “Ke ƙyaƙyƙyawa ce Mawaddatan'warahmah”.
Da sauri ta bu
ɗ
e idanun nata a daburce, dan yanda ya furta kalmar sai taji kamar ya ha
ɗ
a da jinin jikinta ne ya zu
ƙ
e har ma da numfashi, kafin ta samu damar cewa komai Usman yay sallama. Amsa masa yay yana mai dafe goshinsa da fa
ɗ
in, “Gaskiya baka iya zuwa ba”.
Ƙaramar dariya Lulu tai tana kauda kai, shi kuma ya harareta da bashi izinin shigowa bayan ya miƙa
mata mayafin da ke ajiye gefenta da fa
ɗ
in, “ALLAH yasa ma ba haka kike zama min a gabansa ba yana kallemin kayana”. Yanda yay maganar cikin
ɓ
ata fuska ya sakata sake sakin murmushi, cike da neman tunzurashi ta ce, “Mi kuma ya rage bayan shine mai kar
ɓ
ar ha
ih....”
“Mtsoww! Shut up!”.
Ya fa
ɗ
a a hasale yana balla mata harara fuska a gimtse. Dai-dai nan Usman
ɗ
in ya ƙarasa shigowa, sama-sama ya bashi hannu suka gaisa, kafin ya
ɗ
an juya yama Lulu tambayoyi game da yanayin jikinta. Ta tabbatar masa
da Alhmdllh bata jin komai. Shima hamdalar yay yana
ɗ
an duban Smart da murmushi, “Oga zamu iya wucewa masauki ko anan zaka kwana ka taya Madam jego? Dan itama lokacin barcinta yayi”.
“Kaga dana
ɓ
arke
ɗ
inkin sai ku tara min jama'arku na likitoci ke
nan”. Smart ya bashi amsa da
ɗ
an barkwanci duk da da gaske maganar Lulu ta sosa masa zuciya amma ya danne.
Ƙaramar dariya Usman yay da fa
ɗ
in, “Ai kai oga ne zamu
ɗ
aga maka ƙafa kodan Son
ɗ
ina AA”.
Murmushi Smart ya sake yi kawai bai ce komai b
a. Usman kuma ya matsa ga Lulu ya mata allura da duk sauran abinda ya dace sukai mata sallama, gaba Usman yay ya barsa. Ganin yanda Smart
ɗ
in ya raka bayansa da kallo mai kama da harara yasa Lulu saurin fa
ɗ
in, “Nifa wasa nake maka kada ka ƙullacin bawan A
LLAH bayan ƙoƙarin sa a kammu. Kana dai ganin a yanda yay min allura ma cike da taka tsantsan”.
Ajiyar zuciya ya sauke a hankali tare da
ɗ
an lumshe idanunsa da launinsu har ya canja. Batare da yace mata komai ba a karo na biyu ya ƙarasa gareta ya ru
ngumeta tsam-tsam a jikinsa ta yanda dai bai ta
ɓ
a mata ciwo ba. Su dukansu babu wanda bai sauke ajiyar zuciya ba, yayinda Smart ya shiga laluben lips nata. Da sauri ta janye jikinta saboda jiyo takun tahowa, shima sai ya miƙe dan dai-dai nan Ammah tai sall
ama. Gaban gadon Babyn ya koma tare da kama hannayensa ya fara tofa masa addu'oi. Har saida ya kammala sannan ya
ɗ
ago yana kallon Ammah da ke taimakawa Lulu ta kwanta yanda zataji da
ɗ
i. Sun ƙara ha
ɗ
a ido da Lulun ta kauda kai shima ya kauda da
ɗ
an salon ta
ɓ
e baki yana wani lumshe idanunsa.....
*_NIGERIA_*
Sosai jikin Dada ya ru
ɗ
e a safiyar yau dan haka hankalin ƴaƴanta a tashe yake matuƙa. Cikin ƙanƙanin lokaci aka shirya mata barin ƙasar. Baba Garko na Abuja a lokacin Uncle Khamil ya ki
ra shi a ru
ɗ
e yana sanar masa zai tafi Kano jikin Dada ya tashi sosai. Duk da ya ji damuwa a ransa sai ya danne cikin nuna halin ko'in kula ya ce, “ALLAH ya bata lafiya” ya
kashe wayar abinsa. Abinda Baban yay ya sake tada hankalin yaran. Dan sun sake tabb
atar da har yanzu ransa a
ɓ
ace yake akan mahaifiyar tasu. Haka suka shirya wasu a cikinsu suka wuce da ita gwiwa a sage. Wanda aka bari a gida kuma suka bita da addu'a kafin suma subi bayansu da ga baya. Matansu kam addu'a suke ALLAH yasa da ga can ta wuce
ko zasu huta da samun sukunin zama da mazajensu cikin ƴanci kamar kowacce mace a gidan aurenta. Dan gaskiya surukar tasu ta musu kane-kane a cikin rayuwar aurarrakin nasu....
(To mudai munce ALLAH ya baki lafiya Dadansy).
__________
★
Duk da zuciyarta a dagule take da wannan tafiya ta mijinta da kishiyarta da tafi tsana fiye da kowa a rayuwarta ta wani fannin hakan ya taimaketa, dan ta samu damar aiwatar da mugayen nufinta akan wanda suke wa taƙamar da tinƙaho. Saboda tayi alƙawa
rin kofa komanta zai ƙare ita sai taga bayan Smart da uwarsa. A haka ma dan bata san ainahin abinda ya kaisu UK
ɗ
in ba kenan. Hankalin aunty amarya ya tashi da ganin kai-kawon da Umma ke yi, dan haka kawai zuciyarta ke ayyana mata kai-kawon bana banza bane
ba. Su dukansu sun jima suna zargin Umma akan shige-shigen gidajen malamai. Dan a wasu lokutan sukan kasa gane kan mijin nasu ta koma sai ita ka
ɗ
ai ce madubin dubawarsa. Sai sun dage da addu'a abin yay sauƙi kafin ta sake masa sabon aike. Wannan dalilin y
asa a yanzu
ɗ
in ma Aunty Amarya ta shiga damuwa. Sai dai ta rasa dawa zatayi maganar dan Mama ita ba gane kanta ake ba wasu lokutan sai a hankali ce. Ga shi su Maryam basa nan. Ganin abin nata cigaba da alamomi masu yawa ta
ɗ
aga waya tai kiran aunty Bilkis
u akan tazo dan ALLAH idan ta samu lokaci. Da sauri Aunty Bilkisu ta tabbatar mata da gatanan zuwa.
Da yamma ko sai gata, sai dai ta nuna kamar daga wani waje take ta biyo gaishesu. Sama-sama Mama da Umma suka amsa mata gaisuwarta, dan suna cik
e da takaici da kishin tafiyar Abba da Ammah. Aunty Bilkisu bata nuna ta damu ba ta shiga
ɗ
akin aunty Amarya abinta. Tsakanin aunty Bilkisu da aunty Amarya suna abune kamar ƙawaye, duk da aunty Bilkisun ta girmeta ka
ɗ
an, bayan sun gaisa babu
ɓ
ata lokaci su
ka shiga tattauna abinda ya tara su. Sosai hankalin Aunty Bilkisu ya tashi da bayanin aunty Amarya, duk sai ta rikice. Cikin kwantar da hankali aunty amarya ta ce, “Bilkisu dan ALLAH karki ru
ɗ
a kanki, mu nutsu muyi tunanin abinda ya dace, dan kinga dai baw
ai tabbas garemu ba zargi ne”.
“Aunty wannan ai ya wuce zargi tunda har kinji tana ambatar sunan Hydar
ɗ
in da matarsa. Wlhy nikam al'amarin Umma ya fara bani tsoro a gidan nan. Ko kin san kwanan nan sai da taje ta kaima kishiyata gulmar Ammah da h
ar ta kaimu da yin fa
ɗ
a. Alhaji ne ya tausheni da kar nazo gida na fa
ɗ
a kamar zaimin kuka. Kuma ya tabbatar min da ai ta da
ɗ
e tana kai musu gwabsona dana Ammah kawai dai yanzu ne ALLAH ya tona asirinta. Akan wannan rigimar yanzu haka uwargidana na gidansu
ya mata saki
ɗ
aya”.
“Innalillahi. Itako Umman Hannatu mi take son zama ne? Wlhy al'amarin ta na bani mamaki”.
“Dolene abinta yake bada mamaki ai Aunty, ki duba fa yanda ta tada hankalinta a gidan nan tunda taji Hydar na ƙasar waje. Ni w
lhy zuciyata ma har ta fara zarginta akan matsalar da yayta samun nan a baya. Kawai dai dan Ammah tace kar nayi magana ne”.
“Eh ai tabakin Yayar gara a barta, ita da kanta halinta zai tsangwameta kowa ya shaida. Amma yanzu idan akaji a bakin wan
i a cikinmu
za'a
ɗ
auka sharrin kishi ne kawai. Kin san kuma Yaya ita komai nata a nutse ne bata son gaggawa. Shiyyasa yanzu ma kikaga na nemoki dan kota dawo bana son na fara mata maganar, duk da nasan zata fahimce ni”.
“Hakane Aunty, yanzu to yaya
zamuyi?”.
“Addu'a zamu dage da ita, mu kuma saka a cigaba dama Aliyu shima har sanda su Yaya zasu dawo miji nata shawaran”.
Aunty Bilkisu ta gamsu da shawaran aunty Amaryan, dan haka suka cigaba da tattaunawa. Bata bar gidan ba sai bayan salla
r magrib........
✍
️
_Network kaje dan kanka. Na barka da ƙarfen da ake maƙalaka ehe
🥱🥱
🚴
_.
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-Z
AFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin w
aya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝕭𝖔𝖔𝖐
𝖙𝖜𝖔
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
2
️
⃣
6
️
⃣
.......Kamar yanda Daddy ya fa
ɗ
i zasu tattauna da Smart tun a waya ya cika alkawari, dan washe gari tunda safe ya baro Abba da Uncle Yousuf ya sami Smart
a gidan su Usman dan nan ya kawoshi. Sun gaisa cikin mutunta juna kafin su fara tattaunawa. A nutse Daddy ya fara ma Smart bayanin mafarin komai tsakaninsa da Sulaiman har zuwa yau da suke tare. Matuƙar girgiza Smart ya shiga, tare da jinjina ƙarfin halin
Daddy da sake ganin kimarsa. Ya jure
ɗ
aci da damuwa saboda kawai karya rama sharri da alkairi, saboda kare mutunci da lafiyar ahalinsa. Cikin zubda hawaye Daddy ya katse Smart da fa
ɗ
in, “Abu
ɗ
aya ne ke cimun zuciya a yanzu Aliyu shine cutar da matarka da n
ayi, kwarai da gaske na zalunci rayuwar Mawaddat dan rashin ilimin addini babbar naƙasu a rayuwar
ɗ
an adam. Gara ace mutum bai san komai a limin boko ba dan wannan iya kar alfaharinka da shi shine duniya. Inajin kunyarta ta yanda a duk sanda na tunata naka
nji hawaye na zubarmin tunda ba haka naima sauran ƴan uwanta ba. Wlhy alokacin idanuna ne suka rufe da iya tunanin ku
ɓ
utar da ita da ga sharrin Sulaiman ne kawai shiyyasa. Iya ƙoƙari Yousuf kuma yayi na ganin ta samu ilimin har malami ya nema mata a can Ge
rmany amma tsoron karda a ha
ɗ
a baki da Malamin a cuta mata yasa na hana hakan. Ashe na manta UBANGIJI shine mai ikon tsarewa da killace bawa da ga sharrin masu makirci da ƙulle-ƙulle ba wai wayo ba. Domin nayi gudun gara na fa
ɗ
a gidan zago. Dan ALLAH ka ta
yani bata haƙuri da neman gafararta, ka tayani gina mata sabuwar rayuwa, ka tayani horas da ita sababbin
ɗ
abi'u, ka tayani
ɗ
orata a hanyar tsira Aliyu kafin
ɗ
an sauran lokacin da ya rage min ya ƙure mana ni da ita. Dan nasan da wahala na tsallake da ga tar
kon Sulaiman saboda shu'umi ne na gaske. A yanzu haka ya ƙullaci mahaifinka akan maganar kotun nan, amma Alhamdullah babu abinda ya isa masa dan duk inda ya saka ƙafa na saka ƴan sandan farin kaya biye da shi, bama shi ba hatta ƙannenka dake gida dana ma'a
uri al'amarinsu na ƙarƙashin kulawar hukuma a duk sanda zasu bar gida. Kayi haƙuri kaima Aliyu na sakaka a rigimar da baku san mafarinta ba, shiyyasa raina fansa akan ganin wani abu bai cutar da ku ba a dalilina. Amma dan ALLAH ku yafe min duk laifina ne,
da ace
nayi nazari kafin na biyema Sulaiman tun farko maybe da duk bamu kai a irin wannan matakin ba.....”
“Daddy jarabawace kawai, bawa kuma bai isa tsallake ƙaddararsa ba. Ba kamana laifin komai ba sai alkairi a rayuwa. Babu abinda zan iya cem
aka sai godiya da cigaba da maka addu'a har ƙarshen numfashina. Ba laifinka bane Mutumin nan hatsabibin ne na gaske. Na fahimci hakan tun a ha
ɗ
uwata da shi ta farko. Dan haka na zauna na karancesa yanda ya kamata, sai dai rashin sanin abinda ke a tsakanink
u yasa ban ta
ɓ
a wani yunƙuri ba. Amma tabbas na jima da lura da duk inda nake ana biye da ni, hakama ƙannena, na shiga tashin hankali saboda a tunanina Sulaiman ne, sai daga baya na fahimci ƴan sanda ne, sai dai babu irin bibiyar da ban musu ba sunƙi gayam
in wanda ya sakasu, sai nai tunanin ma ko Uncle Yousuf ne ko Coach a lokacin, shiyyasa na za
ɓ
i musu shiru a ganina wataran ai zan sani. Kamar yanda na fa
ɗ
a maka ina son ka bar wannan case
ɗ
in a hannuna yanzu, sannan ina son na bada shawara....”
Cik
e da kulawa Daddy ya ce, “Ina jinka Aliyu, ka fa
ɗ
i komi ke'a ranka kai tsaye tsakaninmu babu wani
ɓ
oye-
ɓ
oye”.
Kai Smart ya jinjina tare da furzar da iska mai nauyi. “Wato Daddy irin su Sulaiman da hatsabibancinsu yaƙin sunƙuru yake buƙata a farkon fa
ra wasa. Kamar yanda ka
ɗ
auki masa salon shekarun da suka gabata na nuna baka san mi yake ciki ba wannan salon zamu cigaba a yanzu har zuwa wani mataki. Domin idan har akace za'ai masa fito-na-fito a shirye yake da wannan tun ba yanzu ba. Jirace yake da ka
i kace kule yace cass. Sannan mahaifinsa da kai hallacin shanye komai daminsa zai iya samun bugawar zuciya wlhy in har yaji kasuwancin da yake yi da kuma ketama autarsu mutunci da yayi. Ko kuma shi da kansa ya shirya hanyar halakasu idan yaga zaka cimma bu
rin tona masa asiri. Kaga anyi gudun gara kenan an fa
ɗ
a gidan zagon dai. Dan haka mu ajiye batun fito-na-fito
ɗ
in nan mu lalla
ɓ
a Baba Garko ya sakar masa
ɗ
ansa, ka cigaba da nuna masa kana shakkar tasa, sauran yaƙin ka bar mana zamu ƙarasashi ni da Mawadda
t da Uncle Yousuf in sha ALLAHU”.
Idanu kawai Daddy ya zubama Smart, yama rasa abin fa
ɗ
a akan wannan yaro. Lallai farar haihuwa tayi, dan shikam dole ya kira wannan yaro da farar haihuwa ga iyayensa. Smart ne da yaga kallon da Daddyn ke masa yay ƙas
a da kansa yana murmushi kawai....
__________
★
Yau kam Ammah da kanta ta wanke
ɗ
an jikanta ta gyarashi
ɗ
aras
ɗ
as. Yayinda Mamy ta gyara Mawaddat ita kuma Ummita ta shirya abinci. Lulu da ke jin jikinta wani iri tunda garin ALLAH ya waye