Showing 123001 words to 126000 words out of 145491 words

Chapter 42 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

53

/>
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

5





6





.......Kwana uku ya

ɗ

an fara hucewa a dalilin murar zazza

ɓ

i da Lulu ke fama da shi. Duk da dai tana nuna ita

ƙ

alau take. Sai da murar tai mata tsanani ne ta haƙura takai zaune. Mata da miji sai ALLAH sai gashi yana tattalinta da matsa mata tasha magani. Harda ha

ɗ

a mata shayin kayan ƙamshi da kansa. Idan yaga AA zai takura mata ya

ɗ

aukesa ya kaima Iya Tabawa. Ya b

ata kulawa sosai harta samu sauƙi. Da ga haka aka shirya kamar basu ba aka koma nunama juna soyayya da tattali. Sai aikinsu da suka saka a gaba. Ita aunty Bilkisu ma sai abin ya koma bata dariya. Shiyyasa dai akace duk wanda ya shiga tsakanin mata da miji

ya matse. Dan zasu shirya ne su barsa a ciki. A haka kwanaki suka cigaba da shu

ɗ

awa mura na damun Lulu akai-akai. Ita abin har mamaki yake bata dan bata cika yawan mura ba a da. Sai dai ta danganta yanayin da sanyi da ake yi sosai harda dusar ƙanƙara.

   

  Wasan su Smart na tafiya cike da nasarori da kalubale. Yayinda sunansa keta ƙara cigaba da amsa kuwa saboda yanda yake zura ƙwallaye a raga babu ko

ɗ

ar. In dai za'a kirayi sunan wani yaro mai tashe a wannan ƙarnin a harkar ball idan sunansa baizo na

ɗ

aya

ba dolene yazo ana biyu. Ballema ALLAH ya bashi farin jinin da akan ambacesan a farko. Sam baya wasa da addininsa. Sannan tsaye yake akan Lulu itama dan har yanzu shine mai

ɗ

ora mata karatu datai matuƙar maida hankalinta a kai. Wani lokacin kuma aunty Bil

kisu ke

ɗ

ora matan.. A gefe kuwa sun matuƙar saka rayuwar Alh. Sulaiman a gaba, dan a yanzu haka ana tsaka da dambarwa ne tsakaninsa da amaryarsa akan Flash. Anyi-anyi ta bada taƙi. Yayi haukan yayi hargagin yayi kurarin duk da tana a gidan nasu tayi kemem

e. Hajiya Turai dai ce ƴaƴanta suka dawo da ita. Acewarsu sai da Mahaifin nasu ya bar mata gidan badai ita ta bar masa ba. Dan babu kunya suka dinga ya

ɓ

a masa magana musamman ma Tajuddeen, Alh. Sulaiman ranar harda hawayen baƙin ciki. Bai ta

ɓ

a tunanin soya

yyar da yakema Tajuddeen zai iya kallon tsabar idonsa ya masa rashin kunya haka ba, al'amarin ya girgiza zuciyarsa kam..

(Abinda kayi dole ai maka ai dama

🚴🚴🚴😂

).

           *_NIGERIA_*

   Watanni kusan hu

ɗ

u kenan abubuwa na'a rinca

ɓ

e musamman a



ɓ

angaren Alh. Sulaiman Garko. Dan anata musu tsinci

ɗ

ai-

ɗ

ai na masifa ta yanda gaba

ɗ

aya kasuwar tasu ma ta tsaya cak. Ga manyan kayansu da ke gaf da zuwa Najeriya

ɗ

in. Duk yay wani iri da shi duk da har yanzu ma shi bako a fara ta

ɓ

ashi ba. Dan ko'a cikin

yaransa kaf babu wanda aka ta

ɓ

a. Sai aminansa da Hon. Nakowa kawai ya rage sauran duk suna hannun hukuma anyi ram da su. Kullum cikin kiran Daddy yake yana masa barazana. Shiko Daddy na maida shi mahaukaci da na

ɗ

e komai a waya tare da kunnashi. A gefe

ɗ

ay

a ga al'amarin amaryarsa da yaƙi ci yaƙi cinyewa. Burinsa kawai ya amshi Flash

ɗ

in hannunta koda zai kasheta ne shi babu ruwansa. Tayi-tayi ya saketa kuma yaƙi. A randa yaje har gida ya cima mahaifinta mutunci ta tabbatar masa anzo ga

ɓ

ar da take jira, dan

haka a ranar ta aike ma su Baba Garko da video. Da kanta ta shirya taje har gidan ta danƙama Baba Flash. Har wulaƙanci Dada taimata saboda taje ta gaida amarya da duba yaranta. Ita dai bata tanka mata ba har Dadan tayi ta gama san ranta. Bayan wucewarta ne

Dada ta nufi wajen Baba Garko. Ta sameshi da ƴan biyunsa da sukai ku

ɓ

ul-ku

ɓ

ul gwanin sha'awa. Takaici kamar zai tsayar mata da numfashi amma ta danne da ƙyar. Dama bata ta

ɓ

a

ɗ

aukar yaran ba tunda aka haifesa, dan haka yanzun ma kallo

ɗ

aya tayi musu ta

ɗ

au

ke kanta. Ko'a ƙwallar rigar Baba Garko, dan ya jima da fahimtar bakin ciki take da yaran. Sama-sama ya amsa mata gaisuwa ya cigaba dama yaransa wasa kamar ma ya manta da ita. Hakan ya sake Zafafa mata zuciya taji ta tsani yaran fiye da ko yaushe. A cikin

tunzura ta ce, “Amma dai Alhaji bai kamata ka fifita rayuwar ƴar wasu akan naka ba. Yanzu yarinyar nan ta gama fetse mana yaro da iskance-iskanceta ta dawo tana mana barikanci. Ni na rasa mi Sulaiman yayi maka haka da zafi ne. Kabi ka tsangwamesa babu laif

in tsaye babu na zaune. Idan ma maganar Mawaddat da Tajuddeen ce ya kamata ace ta wuce tunda dai tana gidan mijin da kuke son ganin nata da shi yanzu ai ko”.

        Idan

ɗ

akin ya tanka Baba Garko ya motsa, hakan ya sake harzuƙa Dada. Miƙewa tayi a fusace

zuwa gabansa ta

ɗ

auke Flash

ɗ

in dake ajiye kusa da shi. Nan

ɗ

in ma bai tanka mata ba harta fice, bai kuma nuna damuwa da ya bita akan flash

ɗ

in ba ya cigaba da yima yaransa wasa. Hajiya Dada kam da masifa ta nufi sashenta. Harta

ɗ

auki waya da nufin kiran

Alh. Sulaiman akan yazo ya amsa sai kuma ta ajiye tana fa

ɗ

in, “Bara dai naga wai ubanmi akema wannan tashin hankalin ne a ciki.” Ta ƙwalama mai aikinta kira. Jiki na rawa ta iso, a gabanta ta zube cike da girmamawa. Umarnin

ɗ

auka mata tab.. a

ɗ

aki ta bata.

Babu jimawa ta dawo

ɗ

auke da tab..

ɗ

in. Ita ta saka mata flash

ɗ

in. Cike da gadara da ƙasaitar mulkin masu akwai Dada ta amsa ana wani gyara zama da busa iska tace mai aikin ta kawo mata lemo. Ita dai mai aiki umarni take bi.

        Fuskar data fara ba

yyana ta saka ƙirjin Dada bugawa, jikinta ya fara tsumar kewa. Mawaddat

ɗ

inta ce, yarinya mai hankali, mai sonta da ƙaunarta, sai dai ita kullum tana a cikin hantararta ne saboda tana ce mata kaza ba daidai bane kaza ne daidai. Kalaman Mawaddat suka cigaba

da jan hankalinta kafin kace mi ta jiƙe sharkaf da zufa. Maimakon hasken

ɗ

akin ta koma ganin duhu. Tun tana iya jin sauti da motsi har komai ya tsaya mata cak sai razanannen ihunta daya kara

ɗ

e kunnuwan duk wanda ke a kusa da sashen nata. Rige-rigen shiga

masu aikin nata suka shiga yi inda take, sun sameta wanwar a ƙasa kofin lemon da aka ajiye mata ya kife da alama ma a kansa ta fa

ɗ

a. Duk da hankalinsu ya tashi da ganin a yanda take sai da suka

ɗ

auki tab..

ɗ

in suka kalla abinda ya razanatan. Yayinda mai ta

usayin cikinsu ta fita a guje kiran Baba Garko. Ai suma sai suka ƙare da ƙwalla ƙara a dai-dai shigowar Baba Garko da amaryarsa, dan tana tare dashi sanda mai aiki taje kiransa....

        An

ɗ

auki Dada babu alamar rai a tattare da ita ga jini na zuwa t

a inda gilashin kofi ya jimata ciwo. Shi kansa Baba Garko a ki

ɗ

ime yake dan bata ta

ɓ

a kasancewa a irin hakan ba duk wannan rikicin da akeyi. Iyaka dai ta suma da'an zuba mata ruwa ta farfa

ɗ

o. Amma yau babu abinda basu gwada mata ba ko motsi. Da tab..

ɗ

in y

a fita a hannunsa, dan yasan koma mi ya sakata a wannan halin bazai kasance ƙaramin ba.

      Cikin ƙanƙanin lokaci labari ya isa kunnen ƴaƴanta da jikoki. Kafin wani lokaci asibitin da aka kaita ya cika da Garko family, zuri'ar Uncle Khamil dake Abuja n

e kawai babu suma suna tafe sai na auta dake a Saudiyya. Har zuwa washe gari ba'a samu kan Dada ba, dan haka hankalin kowa ke'a tashe. Hatta shi uban gayyar a wannan karon hankalin nasa a tashe yake. Dan koba komai fa yana son matarsa, sannan itace uwar ƴa

ƴ

ansa. Tun shekarun ƙuruciya suke tare har zuwa tsufa da da

ɗ

i babu da

ɗ

i tana zaune da shi. Washe gari zuwa sha

ɗ

aya na safe auta ya iso tare da nasa iyalinsa, tamkar shi Dada ke jira ya iso ta farfa

ɗ

o, sai dai fa numfashin farko da taja ta fesar da jini ta

fesoshi. Wani sabon tashin hankalin kenan, dan likitocin ma sun kasa musu bayani, sai kai-kawo da shigi da fici sukeyi. Duk wanda suka tunkara sai dai ya zame da fa

ɗ

in yana zuwa. Duk wannan abun da akeyi babu Alh. Sulaiman sai ƴaƴansa da uwar gidan sa. Ka

ran farko da Tajuddeen yaji baƙin cikin halin mahaifin nasa. Shin wai minene na wannan gabar, a ganinsa mahaifiya ai tafi gaban wasa. Dada na a irin wannan yanayin har yace yanada wata hujjar cigaba dayin gaba. Duk wanda yaga Dada a jiya zuwa yau dolene ya

tausaya mata. Shi kansa Baba Garko ya ajiye makaman yaƙinsa harda hawaye yake da sambatun ta tashi dan ALLAH kada ta tafi ta barsa. Cikin

ɓ

acin rai Tajuddeen ya dannama ubansa kira. A lokacin yana

ɓ

oyayyen Companyn sa suna tattaunawa da yaransa malami da

wasu abokan cinikayyarsa mazauna Legos akan kayansu da suka iso Nigeria a daren jiya. Sai dai sun rasa yanda zasu fidda kayan daga bakin ruwa saboda kamar fa an saka musu ido... Yana

ɗ

aga wayar Tajuddeen ya fashe masa da kuka cikin masifa yake fa

ɗ

a masa “Y

anzu nan Dad har kanada lokacin nisha

ɗ

i haka mahaifiyarka kwance ranta a hannun ALLAH tana aman jini likitoci tun daren jiya tsaye a kanta. Anya kuwa kana fatan gamawa da duniya lafiya Dad. Ace iyayenka ne abokan gabarka. In dai dan ni kakeyi toka ajiye da

n nikam dai na haƙura da Mawaddat koda ace sonta zai zamar min ajalina. Duk ƴan uwanka gasu nan har wanda basa ƙasar kai ka

ɗ

ai ne ka fita zakka a cikinsu saboda son zuciya. Idan ta mutu sai kazo zaman gaisuwa ai” ya fa

ɗ

a yana yanke kiran wani irin kuka mai

cin rai na kufce masa...

*_



UK



_*

    .....A dalilin wayar Tajuddeen da mahaifinsa su Lulu suka san halin da ake ciki. Domin suna tsaka da ganin zaman meeting

ɗ

in Alh. Sulaiman da abokansa ta direct camara

ɗ

in su. Hankalin Lulu ya tashi mat

uƙa, dan koma minene ya faru Dada ba abar yardawarta bace ba. Kuka ta fara cikin tashin hankali ta shiga neman layin ƴan uwa. Da kyar ta samu Uncle Amin ya

ɗ

aga. Cikin kuka take fa

ɗ

in yanzu nan Dada na'a irin wannan halin amma babu wanda ya fa

ɗ

a mata. Lall

ashinta Uncle Amin

ɗ

in ya farayi akan ta kwantar da hankalinta tai mata addu'a daga inda take. Amma ina Lulu taƙi saurarensa. Shima Smart

ɗ

in ta matuƙar tayar masa da hankali, dole ya saya mata ticket dan bazai juri ganinta a haka ba. Sai dai ita ka

ɗ

ai zat

a taho banda AA. Ta barsa wajen Iya Tabawa da aunt

y Bilkisu da har yanzu

bata kammala ganin likita ba duk da tana a gida lokaci-lokaci dai take zuwa ana dubata asibitin........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkis

a Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayen

mu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

5





7





.......Uncle Yousuf da kansa yaje

ɗ

aukar Lulu airport. Da ga airport

ɗ

in

kuma asibiti suka wuce kai tsaye. Ba ƙaramin girgiza zuciyarta tayi da ganin kowa da kowa na asibitin ba. Ashe ƴan Saudiyya ma har sun ƙaraso. Kasa haƙuri tai sai da ta leƙa Dada ta window. Dan an hana kowa shiga wajenta Baba Garko ne kawai ya shiga bayan

likitoci sun sami kanta da ga aman jinin da take yi. Kuka sosai Lulu keyi da ya sake

ɗ

aga hankalin duk wanda ke a wajen. Uncle Taheer Auta ne ya kama hannunta suka bar wajen, da ga gefe ya zaunar da ita yana lallashinta akan ta daina kuka addu'a Dada ke bu

ƙ

ata a yanzu. A hakama an samu kanta ba kamar da safe ba. Wannan

ɗ

an lalashin da autan Dadan ya mata ne ya

ɗ

an saka mata nutsuwa ka

ɗ

an ta rage kukan da take yi. Lokacin da zasu wuce gida tace ita a barta anan zata kwana. Hajiya Turai mahaifiyar Tajuddeen c

e tai ƙarfin halin cemata, “A'a Mawaddat kema kulawar kike buƙata ai a wannan halin da kike ciki. Ga tafiya mai nisa kinyo”. Da yawan ahalin wannan family sun san ALLAH ya bama Hajiya Turai baiwar gane ciki koda ƙarami ne, dan haka kowa ya fahimci abinda t

ake nufi akan Lulu ballema duk mai lura yaga Lulu yasan tana da ciki saboda illahirin halittun jikinta sun nuna hakan duk da kuwa akwai jin da

ɗ

i da samun kwanciyar hankali. Abinda bata sani ba hatta Iya Tabawa ta jima da fahimtar tana da ciki, tayi gum da

bakinta ne kawai har ya bayyana kansa. Ita kanta aunty Bilkisu cikin kokwanto take magana ce kawai batayi ba. Amma har so tai ta tseguntama Ammah da ga baya kuma dai tai shiru dai. Lulu dai ba fahimtar Hajiya Turai tayi ba, sai dai babu yanda zatai ta yard

a ta bisu. Kasancewar motar Hajiya Turai

ɗ

in ta shiga sai kawai ta wuce da ita can gidansu (Gidan Alh Sulaiman kenan).

        Alh. Sulaiman da tun wayarsa da Tajuddeen ransa ke'a

ɓ

ace yana zaune labarin zuwan Lulu Nigeria ya sameshi. Baida niyyar zuwa

asibitin duk da baƙaƙen maganganun da

ɗ

an cikin nasa ya fa

ɗ

a masa sun kartar masa zuciya amma jin abar farautarsa a kusa da shi ya sashi niyyar zuwa. Sai dai bai baro Companyn nashi ba sai dare sosai saboda bada ƙafa. Sun riga sun gama shirya yanda zasu sa

ce Lulu shida yaransa. Dan haka kai tsaye asibitin ya nufo. Sai dai ya samu kowa ya tafi sai ƙanwar Baba Garko ka

ɗ

ai da ke tare da Dada. Inna Sadiya nada labarin komai na tsakanin Sulaiman da iyayen nasa, dan haka ta kallesa sheƙeƙe ta watsar, gaisuwar tas

a ma sama-sama ta amsa masa. Duk yanda yaso jin wani abu daga gareta bata kulashi ba. Dole ya kama gabansa yana jan tagwayen ƙwafa da jin kamar ya make banza ya wuce. Yana fitowa yay kiran yaronsa Malami. Ya sanar masa su rabu zuwa gidan Daddy da Uncle You

suf dan Lulu bata asibitin. Sun amsa masa da girmamawa, duk da sun san tsaron dake zagaye

da gidajen daya fa

ɗ

a

ɗ

in, daga haka ya wuce gidansa shima. Koda ya iso bai nema matarsa ba kamar yanda itama ba shiga sabgarsa takeba a yanzun, dan tace zaman ƴaƴanta

kawai takeyi ita kam dan ya gama fita mata a rai kasancewar amaryarsa ta sanar mata komai. Dan bayan dawowarta ƴaƴanta mata yayun Tajuddeen da ita sunje gidan su amaryar tasa domin lallashinta itama ta dawo ta nuna musu ai itakam tabar gidan nan har abada

. Da suka matsa ne taja Hajiya Turai gefe ta sanar mata komai tare da nuna mata video

ɗ

in nan. Hankalinta ya tashi matuƙa, dan itace ma ta bata shawarar ta kaima su Baba Garko videon inba haka ba mijin nasu zaibi duk wata hanya ya kwacesa a hanunta. Ba ƙar

amin ru

ɗ

ani Hajiya Turai ta shiga ba a week

ɗ

in da ya gabata, da ƙyar ta iya tausar zuciyarta ko yaranta bata sanarmawa ba har yanzu.

        Zuwa cikin dare jikin Lulu ya

ɗ

ume da zazza

ɓ

i, kasancewar kwana biyun nan haka take fama sai bata damu ba. Ta dai

sha magani ta kwanta duk da tana jin kewar mijinta ta taushi zuciyarta, sai gabannin asuba zazza

ɓ

in ya saketa. Tana idar da salla kasa haƙuri tayi ta

ɗ

ora layinta na Nigeria akan waya. Smart ta fara kira. Bugu

ɗ

aya ya

ɗ

aga mata. A tare suka sauke nannauya

n numfashi. Kafin a hankali ya fara furta, “Kin san ko yanda kika bar zuciyata cikin barazana da tashin hankali Baby luv. Tunda kika sauka nake jiran kiranki amma shiru har na fara jin nauyin yawan kiran da nakema Daddy da Uncle Yousuf.”

        “Kayi haƙ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login