Showing 15001 words to 18000 words out of 145491 words

Chapter 6 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

15

zama dilolin cikin gida bawai masu

ɗ

akkowa daga wajen ƙasar ba. Sannan wasun su basa fito musu da kurwarsu a fili sai dai kawai ace business ne na kaya ko wani abu idan an ha

ɗ

a sai a sakko kayan da suke shigowar da

shi. Akan samu matsala idan mutum ya farga da wuri, dan mafi yawan hausawan da ake riftawa a ciki da zaran sun gane sukan zare hannunsu, sai ƙalilanne da ga ciki masu busashiyar zuciya da son dukiya ke afkawa a cigaba da harka kawai. Wasu kuma tsoro, dan

daya zamana ka gane ka fidda kanka to lallai sai su Alh. Sulaiman sun kashe ka ta inda babu wanda zai gane su suka aikata. Hakan shine ya faru Da Daddy, dan kuwa dai Alh. Sulaiman yaja Daddy a jikinsa lokacin daya fahimci shine babban yaron mahaifinsu na g

aban goshinsu da yake tsindum akan harkar shigar ku

ɗ

i da fitarsu, saboda duk wani babban business na ƙasashen ƙetare na Alhaji Sufi Garko Daddy shine tsaye akai. A lokacin Alh. Sulaiman yana buƙatar ku

ɗ

i masu yawa domin shigo da kayansa, sai dai kuma yana

tsoron tunkarar mahaifinsa da batun dan bazai bashi ba kai tsaye sai ya bisa da tambayar ƙwanƙwanto. A hankali yayta hillatar Daddy da sunan abota har suka zama aminai ma sosai, kamar wasa ma sai shaƙuwa ta gaske ta fara shiga tsakaninsu ba kamar yanda Alh

. Sulaiman

ɗ

in ya tsara ba da farko. Tafiya tai zurfi sosai tsakaninsu har Alh. Sulaiman ya fara jan ra'ayin Daddy suka ƙulla alaƙar business na kawo motoci, sai dai kafin hakan sai da ya fara kafa masa tarko na musamman akan dukiyar mahaifin nasa, inda wa

su manyan ku

ɗ

i suka dulmiye Daddy ya rasa yanda akayi, hankalinsa ya tashi matuƙa a lokacin, amma sai Alh. Sulaiman ya kwantar masa da hankali tare da maye gurbin ku

ɗ

a

ɗ

en da aka rasa

ɗ

in yace Daddy ya dinga biyansa a hankali, wannan yasa Daddy sake sakin j

ikinsa da shi saboda rufa masa asirin da yake gani yayi akan abinda bai ta

ɓ

a faruwa ba dan shi mutum ne mai takatsantsan da gaskiya shiyyasa Alhaji Garko ya yarda da shi matuƙa, shi kuma tsoron rasa wannan

yardar daga mutumin kirki irin Baba Garkon ya sash

i shiga a tashin hankali lokacin da ku

ɗ

in suka salwanta, iya bincike kuma bai iya gane komai ba. Sun fara business na safarar motoci daga waje zuwa gida Nigeria. Wannan shine silar bu

ɗ

e *_JIƘAMSHI MOTO'S_* Kamar abin arziƙi Business ya fara tafiya yanda ya

kamata, alhkairai suka ƙara bu

ɗ

e hanyar shigoma Daddy tako ina. Cikin ƙanƙanin lokaci ya sake

ɗ

agawa dukiya ta sake zama a hannunsa ya kuma biya Alh. Sulaiman ku

ɗ

insa. Hakan ya saka Alhaji Garko a farin ciki, dan shi irin mutanen nan ne marasa baƙin ciki

wana ƙasa da su. Maƙudan ku

ɗ

i ya sake bama Daddy akan ya ƙara a business

ɗ

in, duk da kuwa dama can bawai ya barsa haka bane ba, yana masa alkairin tare da fidda masa hakkinsa na albashi mai tsoka. Amma sai wannan karon ya kasance na musamman, ba komai yaja

ra'ayinsa dayin haka ba kuwa sai ganin yanda Daddy shima ya fara sanin ciwon kansa. Alh. Sulaiman da Daddy da sabbin abokan daya sani a dalilin Daddy su Alh. Misau sun cigaba da juya taro yana komawa sisi batare da Daddy yasan ainahin sirrin kasuwancin na

su ba bayan abinda aka sanar masa, dan ta ƴan bariki kawai ake masa da sunan shigo da motoci da babura, da wasu nau'o'in kayayyakin daban-daban. Sai da shekaru suka ka kusan hu

ɗ

u a tsakani sannan ya farga a dalilin wani lokaci yaga cocaine da ga cikin kaya

n nasu da aka killace a store batare da su Alh. Sulaiman sun san yaya akai basu cireta ba sanda suke cire sauran.  Hankalin Daddy yay masifar tashi a wannan ranar, dan ya horu da ƙyamatar harkar shaye-shaye ma gaba

ɗ

ayanta a dalilin yanda ubangidansa Alhaj

i Sufi Ado Garko ya tsanesa matuƙar tsanar da sai da ya shiga ya fita da dukiyarsa cikin gwamnati aka kafa babbar hukuma da in ta kamaka da irin wannan kayan sunanka sorry kawai. Daddy baida yawan fa

ɗ

a sam, sai dai mutum ne mai zuciya idan ka kaisa maƙura.

Dan haka a wannan ranar ma ya tunkari Alh. Sulaiman cikin tashin hankali. Shima Alh. Sulaiman

ɗ

in ya girgiza matuƙa shi da abokan hu

ɗɗ

arsa, saboda suna kiyaye duk wani abinda zai iya kai idon Daddyn, amma sai gashi aiki ya bu

ɗ

e a ga

ɓ

ar da suke cin moriyar

al'amarin fiye da baya. Da gaggawa sukai zaman meeting na musamman akan dolene fa a kawar da Daddy a duniya kamar yanda akema duk wanda ya nema bijirewa. Sai dai mi Alh. Sulaiman yay saurin ƙwa

ɓ

arsu akan karma su fara wannan ta

ɓ

argazar, dan duk wani motsi

n Daddy a idon mahaifinsa Alhaji Sufi Garko yake, saboda yanda yake ƙaunarsa. Ya tabbatar musu idan suka ta

ɓ

a Isma'il Jiƙamshi cikin ƙanƙanin lokaci komai zai bu

ɗ

e musu, sudai jinkirta suyi tunani. Wannan furuci na Alh. Sulaiman shine ya kawo rabuwar kai,

dan wasu na ganin ai yayi hakanne saboda Daddy abokinsa ne kawai, sannan yaron mahaifinsa. Amma inba hakaba su sauran da suka kawar ai akwai na jikinsu suma. Duk yanda Alh. Sulaiman yaso su fahimceshi hakan bata faru ba akai baran-baran. Wannan shine dalil

in rabuwar Alh. Sulaiman da su Hon. Nakowa. Sannan yay amfani da wannan damar ya nunama Daddy goyon baya tare da tsarashi kan cewar shima bai san komai ba yaudararsa akeyi kamar yanda shima Daddyn akai masa, amma ya fita da ga wannan ga

ɓ

ar. Hakan ya bama D

addy nutsuwa, inda ya yarda da Alh. Sulaiman

ɗ

ari bisa

ɗ

ari suka cigaba da amintakarsu tare da cigaba da business

ɗ

in motocinsu kamar yanda suka fara. Sai dai fa a yanzu Daddy a ankare yake ƙwarai da gaske. Wannan ya saka Alh. Sulaiman canja taku. Shekara

biyu da faruwar haka Mawaddat mahaifiyar Lulu ta dawo Nigeria daga karatu. Akwai shaƙuwa matuƙa tsakanin Mawaddat da Alh. Sulaiman yayanta, dan suna

ɗ

asawa matuƙa duk da dai ita kowa a gidansu na sonta da ji da ita kasancewar itace mace sa

i autarsu, sai ƴa

ƴ

an ƴan uwa da Dada ta riƙa mata. Ƴar cikinsu dai su biyun ne kawai mata ita da auta Sultana. Akwana a tashi da dawowar Mawaddat Nigeria ALLAH bai ha

ɗ

ata da Isma'il Jiƙamshi da take yawan ji a bakin mahaifinta da ƴaƴanta ba sai a randa

yazo gidansu game da

kawo takardun matarsa da Alhaji Sufi yace a kawo. Wannan kuma shine karo na farko da ya shiga gidan shima dan duk iyakar hu

ɗ

a

ɗ

arsu da Alhaji Garko da Alh. Sulaiman iyakarsu office ne da ma'aikatu, sai kuma gidan Alh. Sulaiman

ɗ

in wannan Daddy yasha zuwa.

So ne farat

ɗ

aya ya shiga zuciyar Lulu, sai dai ta fahimci bazata ta

ɓ

a samun kulawar wannan ha

ɗ

a

ɗɗ

en guy

ɗ

in ba (Sannan su Daddy anaji da ƙarfin samartaka ba'a ru

ɓ

e ba

😂🙏

). Ta nema shawaran Yayanta Sulaiman dan babu wani kunya ko shakku ta sanar masa. A l

okacin dariya Alh. Sulaiman

ɗ

in yayi da fa

ɗ

in, “Anya kuwa zaki iya Kandala? Dan yanada mata da yara biyu twins sannan shi ba

ɗ

an kowa bane face wanda Baba ya

ɗ

aga darajarsa ta hanyar

ɗ

aurasa akan dukiyarsa”. (Dan sukan kirata da sunan Kande ne saboda bayan

haihuwarta ita

ɗ

aya tilo a cikinsu mace Dada ta sake jimawa bata haifi mace ba sai a haihuwarta ta ƙarshe ta haifi autarsu mace mai suna Sultana, sai dai Sultana sikila ce ko isashen lafiya bata da shi yarinyar. Gata da wayon tsiya da shiga rai).........





_Ayi haƙuri mu cigaba a next page muji sauran._

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

0903318

1070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄

𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

8





........Farrr Mawaddat tai idonta a lokacin irin na wayayyun mata shagwa

ɓ

a

ɓɓ

u kuma ta ce, “Yaya mizai hanani iyawa. Matarsa bata gabana dan na ita zan auraba ai, kasancewarsa ba

ɗ

an kowa ba, yawa

n ƴaƴansa duk baya gabana shi dai

ɗ

in nake so ni dai. Idan kuma ban sameshi ba zaku iya rasani. ” cikin sauri Alh. Sulaiman yace, “A'a rufa mana asiri Kandala, indai Isma'il ne ki

ɗ

auka kin samesa an gama”. Taji farin ciki da jin furucin yayan nata ƙwarai

da gaske, dan tasan zai mata

ɗ

in kamar yanda ya fa

ɗ

a. Sai dai mi koda Alh. Sulaiman ya tunkari Daddy da batun sai ya nuna shi sam baya ra'ayin ƙara aure, matarsa ƴar uwarsa uwar ƴaƴansa ta wadatar da shi”. Ran Sulaiman ya

ɓ

aci, amma sai ya danne kawai. Bai

so Mawaddat taji wannan al'amari ba sai dai tama riga taji su da kunnenta, wannan yasa ta tada hankalinta matuƙa. Tare da tunkarar mahaifinsu a wannan karon kai tsaye. Shi Alhaji Garko harga ALLAH yayi farin ciki, dan Isma'il Jiƙamshi yarone haziƙi mai ha

nkali da tarin nutsuwar da kowane uba zai so ha

ɗ

a zuci'a da shi, amma bazai masa dole ba zai dai masa irin na manya. Dan haka ya sallami Mawaddat akan cewar ta jirashi zaiyi magana da Daddy. Mawaddat tayi farin ciki, dan haka ta koma gefe sauraren mahaifin

ta, sai ma nemar aiki da tayi a inda Daddy yake dan kawai ta dinga ganinsa a kusa da ita. Alhaji Garko bai samu damar yin magana da Daddy ba har tsawon watanni kusan biyu saboda busy da yay da ga shi har Daddy

ɗ

in. Mawaddat taso sake tunkarar mahaifinta da

batun sai dai bata samu zama da shi ba saboda yay busy da yawa ƙasar ma ba sama yake ba. Amma tanata fakonshi. Ranar wata Lahadi data shiga a tarihin da Garko family bazasu ta

ɓ

a mantawa da ita ba ta riskesu a ƙarshen wannan sati da

ake saka ran dawowar Al

haji Garko daga dogon fatauci da ya tafi. Wato autar wannan zuri'a da kowa ke ma gata da tattali da ƙauna da tausayin halin da take a ciki mai kimanin shekaru tara a duniya Sultana aka wayi gari wani azzalumi yay mata fya

ɗ

e, sai gawarta aka tsinta a can fa

rkon layi ƙasan wata bishiyar dalbejiya na ƙofar wani gida. Wannan al'amari ya girgiza wannan gida tare da mamaki matuƙa akan tayaya Sultanar ta fita daga gida har hakan ta faru?. Dada dai tasan ta tafi islamiyya da ake kaita a mota a

ɗ

akkota, ta kuma tabb

atar da ta dawo gab da magrib, daga nan bata sake ganinta ba a tunaninta ta kwanta ne a

ɗ

aki, dan yanayin jikinta na masu sikila yasa bata da kwaramniya sam. Sai da kusan sha biyu taje leƙata sai ta samu

ɗ

aki wayam. Da farko bata damuba ta shiga kwala kira

n masu aikinta da tambayar Sultana. Sai dai amsar

ɗ

aya ce su basu sani ba, dan tunda ta dawo islamiyya basu sake ganinta ba. Cikin ƙanƙanin lokaci Dada ta birkita lissafin kowa na gidan, dan gaskiya ALLAH ya jarabcesu da ƙaunar Sultana matuƙa, kodan tazo a

ƙarshe ne batare da tunanin zuwan nata ba. Iya bincike babu Sultana a cikin gidan, dan haka nema ya koma har waje bisa zargin ko sanda ake sallar magrib ta silale ta fita duk da kowa yasan hakan ba halin yarinyar bane. Cikin amincin ALLAH kuwa sai ga ta a

n ganta, sai dai cikin jini kuma babu rai. Hakan bai hana a garzaya da ita asibiti ba, inda a gwaje-gwajen farko doctor ya tabbatar musu fya

ɗ

e akai mata, amma ta farfa

ɗ

o daga doguwar sumar data tafi. Hankalinsu ya tashi, sai dai jin tana raye yasa sun

ɗ

an

ji sassauci. Alh. Sulaiman ne ya kawo police aka tattare duk ma'aikatan gidan zuwa police station. Harda kukansa kamar wani ƙaramin yaro, bayan lokacin har Auta an haifa masa Tajuddeen. Bin cike iya bincike ba'a gane komai ba, inda Sultana da ake tunani da

murnar ta fara samun lafiya a wani dare tabar duniya. Dan haka kawai aka samu tana fisge-fisge da girgiza irin na firgitar wanda ya tsorata, duk da tana yin hakan dama tunda abin ya faru sai na ranar yafi na kullum. Da ƙyar doctor suka iya kwatanta ceto n

umfashinta, da ga ƙarshe dai tace ga garinku nan. Mutuwar Sultana ta zama kamar wata mutuwar babba a gidan, dan kowa ya ko

ɗ

e ya jeme saboda kuka, sai dai halin da Mawaddat ta shiga yafi na kowa a gidan. Har asibiti ta kwanta na tsawon kwanaki kafin ta dawo

dai-dai. Watanni sun

ɗ

an sake shu

ɗ

awa har zukata suka haƙura da shiga dangana game da Sultana, yayinda jami'an tsaro ke cigaba da bincike, sai dai maimakon a cikin gidan sai hankalinsu ya fara karkata waje akan cewar ƴan hamayyane kawai sukai hakan. A ran

ar da Sultana ke cika wata biyu a cikin ƙasa Mawaddat ta tunkari Daddy da al'amari mai firgitarwa game da abinda ya faru da Sultana, inda ta nuna masa video data

ɗ

auka a lokacin suna a cikin

ɗ

aki tare da Alh. Sulaiman ga Sultana yashe cikin jini. Tare da

ɗ

akko masa zancen da ya san bayan Alh. Sulaiman da shi sai UBANGIJI kawai suka sani, wato

ɓ

atar maƙudan ku

ɗ

a

ɗ

e a hannunsa wanda yayanta Alh. Sulaiman

ɗ

in ya ranta masa ya biya batare da sanin mahaifinsu ba har yanzu. Iya ƙoƙarin yayi danta fahimci gaskiyar

al'amurin amma ta nuna sam bata da wannan lokacin, sai ma barazana data fara masa na in har bai aureta ba to lallai zata fallasa wannan video a gidansu dan kowa yasan yanda akai suka rasa Sultana. Hankalin Daddy ya tashi matuƙa, sai dai Mawaddat ta masa mu

gun ƙullin da yay imani da in har bai aikata yanda take so ba tofa lallai bashi da wata mafita. Dole badan yaso ba ya amsa mata, tare da tunkarar mahaifinsu Alhaji Garko da batun yana son aure Mawaddat. Alhaji Garko yayi farin ciki, yayinda Dada tai tsalle

ta dire tace sam bata yarda ba. Ankai ruwa rana sosai game da wannan aure, dan an samu rabuwar kai wasu na goyon bayan Dada, wasu Alhaji Garko da Mawaddat. Inda dai daga ƙarshe bayan an cu

ɗ

a an cu

ɗ

o ALLAH yay wannan aure da babu wanda yasan manufarsa

sai

ALLAH sai kuma su ma'auratan. Mawaddat ta shiga gidan Daddy da gigiwar izza da gadara, inda daya motsa zai taka mata birki tamai barazana da wannan video recording da maganar ku

ɗ

a

ɗ

e. Hankalinsa a tashe yake, yayinda Mommy da Uncle Yousuf suka kasa fahimtar

halin da yake a ciki lokacin duk da yanda yake son fahimtar da Mommy amma sai kishi ya rufe mata ido ta kasa fahimtar ba dukiya ko wani matsayi bane ya sashi aikata yin auren ma kansa balle biyema iskancin Mawaddat a gidan. (Wannan shine kuskuren Mommy. M

ata ya kamata mu dinga sanin kowanne yanayi da mazajenmu suka shiga koda akan mace ne. Mu dinga sassauta kishi a wasu ga

ɓ

o

ɓ

in rayuwa dan wani abun kanzoma bawa ba yanda ake kallonsa ba.) Daddy yata gwada son sace camara

ɗ

in nan daga wajen Mawaddat sai dai

a ankare take da duk wani motsinsa. A magana ta gaskiya a zamanshi da Mawaddat bai ta

ɓ

a jin sonta ba kona yini

ɗ

aya, dan ko'a harkar auratayya ita ke ki

ɗ

anta ke rawarta game da shi. Sai dai yana yin dauriyar sauke hakkinta har ALLAH yasa aka samu cikin Lul

u, sanadin cikinne ma yasa shi

ɗ

an fara sassauta zuciyarsa. Hatta da son ƙyautatama Mommy idan yay niyyar yi Mawaddat kan masa barazana, ga shi Mommy taƙi fahimtarsa, a kullum kawai tana kallon yana cutar da rayuwarta saboda ya auri ƴar masu ku

ɗ

i ƴar ogars

a. Ana baifi sati guda a haifi Lulu ba a wani dare yana tsaka da barci Mawaddat ta tashesa. Hakan ba sabon abu bane da take masa, sai dai kuma bayan tashinsa cikin

ɓ

acin rai ya fahimci tashin yau yasha banban da wanda take masa a baya. Dan a mamakinsa ma s

ai gata durƙushe gabansa a ƙasa tana hawaye da neman gafararsa akan duk abinda ta aikata masa. Ta ce, “Isma'il dan ALLAH ka yafe min, nasan na aikata abubuwa masu yawa a gareka tare da tilastaka aurena badan kaso hakan ba. Na kuma azabtar da matarka itama

ta hanyoyi da dama. Ba komai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login