Showing 105001 words to 108000 words out of 145491 words

Chapter 36 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

29

Lulu ba hatta Smart da Uncle Yousuf sai da sukai hawaye. Daddy kam ƙasa kawai yay da kansa yana mai jin kew

ar matar tasa. Kuka sosai Lulu keyi na fitar hankali da ganin mahaifiyarta. Smart na son lallashinta yarasa yanda zai yi ga surukai. Dole ya hakura ya zuba mata ido sai tissue da yake faman miƙa mata na share hawaye, sai Daddy ne ya sakata a jikinsa ta gef

e yana lallashinta. Yau jinta take kamar gata ga mahaifiyarta. Ashe dai haka suke tsananin kama, dan duk wanda ya ganta yasan mamanta yasan itace ta haifi abinta. Suna kama matuƙa tamkar tayi kaki ta ajiye ne. Ƙuruciya kawai Lulun zata fita. Ganin wa

ɗ

an na

n tsiyataku na Alh. Sulaiman ya sa

Lulu cewa tanada shawara. Su duka idanu suka zuba mata alamar saurare. Zamanta ta gyara cikin dasashiyyar muryarta da kuka ya

ɗ

asar ta ce,.........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANT

UWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartam

a iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

4





8





.......“In dai muna son kama mutumin nan ya zama mai ƙarfin da ba

shi da mafita dolene sai mun ha

ɗ

a hannu da Baba Garko, inba hakaba ko yazo hannu zai zama a banza ne, kai koda an kaisa kotu ne zai iya ku

ɓ

uta ma fa, idan ma an tsallake nan alƙali ya yanke masa hukunci to abokan hu

ɗɗ

arsa zasu iya cireshi saboda yana hu

ɗɗ

a

ne da manya-manyan shegu na duniya bawai na Nigeria kawai ba. Duk da dai abu

ɗ

aya dana sani ga manyan dilas na wa

ɗ

an nan kayan a duk sanda sukaga zata kwa

ɓ

e musu ko zaka ci amanarsu zasu iya kashe juna. Ma'ana kamar yanda sukeyi akan duk wanda ya so bijir

e musu, shima ya koyo wannan

ɗ

abi'ar ne a hannun turawan nan. Dan haka dolene zamuyi amfani da matakai uku na salon yaƙin kuma duk masu kamanceceniya da juna. Matakin farko shine Baba Garko, sai kuma kama duk wanda suke zagaye da Sulaiman

ɗ

aya bayan

ɗ

aya,

hakan zaisa mu ru

ɗ

a masa hanjin ciki da jigata masa rayuwa mu sabautashi a tsaye. Hikimar saka Baba Garko anan itace yanada ƙarfi, sannan a fannin safarar miyagun kwayoyi shi maƙiyinsu ne, zai iya yin komai akan duk wanda hukuma ta cafke ta yanda bazasu ta

ɓ

a ku

ɓ

uta ba. Mataki na biyu zamu ƙullama Sulaiman talala tsakaninsa da abokan hu

ɗɗ

arsa musamman turawan nan na ƙasar Mexico. Kunsan duk wani shege akan harkar wa

ɗ

an nan kayan yana ƙasar Mexico, saboda wannan matsalar na zagaye da rayuwarsu fiye da kowa a

duniya, kuma nanne Sulaiman yafi safarar kayansa. Na uku dolene mu

ɓ

oye kammu mu duka ta yanda idan muka kunnamasa wuta Daddy zai fara hara har zuwa wani mataki, saboda shi ka

ɗ

ai yasan yana da camara

ɗ

in nan, mu kuma zamuyi amfani da wannan fusatar tashi n

e muyita fidda laifinsa waje ta yanda wasan zai zame masa gaba kura baya sayaki...”

        Su duka babu wanda murmushi bai bayyana a kan fuskarsa ba, domin gamsuwa da shawaranta

ɗ

ari bisa

ɗ

ari. Albarka Daddy ya dinga saka mata, yayinda Uncle Yousuf ke ta

yashi. Smart dai na murmushi da binta da kallo ƙasa-ƙasa. Dan ya sake tabbatar da lallai matar tasa ƙwaruwace a lauyanci ashe tasan mutakeyi. Daddy ne yace, “Ni yanzu gaskiya bawani sanin kowa da kowa na cikin kasuwancin nayi ba, inma komai zai mana wahala

sai dai wannan”.

      “Shima bazai mana wahala ba Daddy, karka manta lungu da saƙo na sani, nasan manya da yara masu wannan business

ɗ

in, kuma duk da haka zan nemo Nadiya itama, duk da bana jin zata bamu ha

ɗ

in kai ta ciki sauƙi saboda abinda nai maita a

last rabuwarmu, amma zan ƙoƙarta naga na ta dawo gareni saboda nasanta zata iya komai akan ku

ɗ

i, dan wannan ita ido

ce a garemu tamkar google. A yanzu haka zan iya bada list na wanda wasan zai fara a kansu”.

         Anan ma duk sun gamsu da zancenta, a

take kuma ta zana musu sunaye da adireshin wajajen da take sayen kayayyakin, tun daga hannun ƙananan ƙwari har zuwa manya-manyan dila data sani a dalilin abokan hu

ɗɗ

ar nata. Ba kuma wai a wajen Kano kawai suke ba, a fa

ɗ

in Nigeria gaba

ɗ

aya harma da kasashe

n ƙetare dake maƙwaftaka da Najeriyar. Sosai Daddy yasha mamakin ganin wa

ɗ

anda ta zano

ɗ

in, har ma da Uncle Yousuf. Shi dai Smart ba kowa ya sani ba sai

ɗ

aidaiku irin su Hon Nakowa suma dan sun kasance sanannun ƴan siyasa ne. Sai dai ganin sunan MM Atik Ku

mo ya sashi kallonta. Ta fahimci mi yake nufi, dan haka ta

ɗ

an ta

ɓ

e baki da fa

ɗ

in, “Shima Dila ne ai, ko'a ranar daka

ɗ

akkoni a gidan nan tare da tsoffin nan gidansa ne, sannan shine ya sayar mana da kayan”.

       “Shi wannan

ɗ

in da nake gani simi-simi?”

.

     Lulu ta ce, “Humm bakaga komaiba ma, wasu ma dan ban san yanda zan misaltasu bane ku gane saboda sunan banza na sansu da shi, wasu kuma ha

ɗ

uwar club ne kawai”.

   Babu wanda ya sake iya magana dan sun san a zancen Lulun kam babu tantama...

   

   A ranar su Daddy suka koma Manchester, dan washe gari suke son tafiya Nigeria su duka biyun, a Abuja kuma zasu sauka domin wucewa da su Twins, dan har Daddy ya nema musu transper zuwa Kano, duk da dai sun so bijirewa ya nuna musu basu isa ba. Har Mommy

sai da ta kirashi akan hakan ya nuna mata babu ruwanta, ƴaƴansa ne, yanda yaso haka zai tafi da rayuwarsu. Dama dai da amincewarsa suke aiki a Abujar yanzu kuma yace su dawo gida suyi a gabansa. Jin ya bu

ɗ

e mata wuta dole ta kama kanta, dan Daddy nada haƙu

ri, idan aka ƙuresa kuma akwai hayaƙi.

     Tunda su Daddy suka wuce Lulu ta maida Camara

ɗ

in nan abar kallo, sai da Smart ya ga kukan nata yayi yawa ya kwace ya

ɓ

oye, duk roƙon datai masa akan ya bata ƙi yayi. Da ga ƙarshe ma ya

ɗ

auketa suka fita. Wannan



ɗ

an yawon da sukayi ne ya rage mata ra

ɗ

a

ɗ

i da damuwar da take a ciki sosai. Dan basu dawo gidan ba sai da dare ya tsala kasancewar su daren da rana duk babu ruwansu bai hanasu hidimar gabansu. Washe gari ya kwasheta suka sake fita, sune har wajen gyaran j

iki da wajen wasan yara aka kai AA duk da shi ba fahimtar komai yake ba. Wannan

ɗ

an busy

ɗ

in ya saka mata nutsuwa ta cire komai a ranta, sai sake duƙufa yima mahaifiyarki addu'a kuma.

      Ahmad yay kiran Smart akan pharmacy da jami'an tsaro dana hukumar

NDLEA sukaima dirar mikiya. Inda babu wani shan wahala aka gano na mahaifin aunty Khadijah ne dai, ta kai ma har an kamashi shi da yaran pharmacy

ɗ

in gaba

ɗ

aya. Duk da wasu sun rantse su basu san ana wannan baƙin kasuwancin ba. Sai dai ba'a sauraresu ba a

n ce sai abinda bincike ya tabbatar... Sosai Smart da Lulu suka tausayama Aunty Khadijah, dan Ahmad yace ana fa

ɗ

a mata yanke jiki tai ta fa

ɗ

i a asibiti, yanzu hakama tana can, bama ita kawai ba, zuri'ar gidansu gaba

ɗ

aya suna cikin tashin hankalin al'amari

n, dan abunne da babu wanda ya ta

ɓ

a kawowa a ransa.....

*_NIGERIA_*

   Tako ina komai a hargitse yake. Musamman ma a fanin iyalan Alhaji Sadi Dikkon da aka wayi gari da labaran kamashi, tare da yima babban pharmacy

ɗ

in da sai yau mutane da ya

wa suka san nashi ne tsirara. Inda aka dinga nuna miyagun kwayoyin dake danƙare a cikin pharmacy

ɗ

in da yanda ake

kasuwancinsu a tsawon lokaci batare da hukumomi sun fargaba balle jama'ar gari da basu ta

ɓ

a kawoma ransu ba. Gaba

ɗ

aya Kano a rikice take da k

ace nace, saboda Alhaji Sadi babban mutum ne da ke a cikin jerin ƴan kasuwar da ake ji da su a Kanon dama ƙasar ta wani fannin. Sannan sam a fuska bazaka ta

ɓ

a kawoma kanka zai iya aikata irin wannan ƙazamin kasuwancin ba.

         

        Alh. Sulaiman

na kwance a gidansa hankali kwance, yana ma tsaka da jin da

ɗ

in duniyarsa shi da amaryarsa kira ya shigo masa a waya kusan ƙarfe biyun dare. Rai a

ɓ

ace ya

ɗ

aga duk da yaga Hon Nakowa ne a kan layi. Sai dai yana

ɗ

agawar furucin Hon. Nakowa ya sashi zabura y

ana ture matar tasa gefe da lailayo wata gawurtacciyar ashariya mai kawuna goma sha biyu ya dire. Har neman taune halshensa yake wajen fa

ɗ

in, “Tayaya hakan ya faru? Shi wane sakaci ne ya kaishi ga haka?”.

         “Babu fa wanda yasan yanda akayi, Garko k

aima kasan Alhaji Dikko na cikin mutane masu taka tsantsan matuƙa. Kawai dai akwai abinda ya kamata musani, sannan muna buƙatar zaman meeting na gaggawa dan nasan zuwa safiya zasu iya cewa zasu kamashi”.

      “Wane zaman jira zai tsayayi ayi meeting da s

hi, a daren nan ya sayi ticket ya bar ƙasar nan kawai, idan kuma ya bari suka kamashi to tabbas zai mutu, dan mutuwarsa tafi rayuwarsa muhimmanci a garemu yanzu. Sauran aikin zamu ƙarasa a rufe zance. Dan haka kai kiran su Baita yanzun nan mu ha

ɗ

u, dan mun

a buƙatar ganin shugaban NDLEA da IG ma kansa”.

      Cikin gamsuwa Hon. Nakowa yace “Hakan yayi”.

         Alh. Sulaiman na yanke waya idonsa ya sauka akan amaryarsa data zuba masa ido. Wani irin dafe kai yayi da fa

ɗ

in, “Oh shiitt” dan harga ALLAH ru

ɗ

ew

a tasa ya manta bashi ka

ɗ

ai bane a

ɗ

akin ya zauna yana sakin zance har haka. A wani irin fusace ya nufeta, babu zato taji ya mata wata irin tsawa da nunata da yatsa. Har sai da ta zabura.

     “Me kika ji?!!”.

Ya fa

ɗ

a a gigice. Kanta ta shiga girgiza ma

sa jikinta na rawa. “Banji komai ba wlhy Alhaji. Kwata-kwata banji komai ba”.

           “Idan ma kin jin ki

ɗ

auka baki ji ba, idan kuma kikace zaki nuna kinji kiyi kuka da kanki”. Da ga haka ya wuce fuuu zuwa toilet domin tsarkake jikinsa. Tashin hankali

na haƙiƙa ta shiga, dan jikinta har rawa yake yi, zuciyarta kamar zata faso ƙirjinta ta fito. Gaba

ɗ

aya kalaman mijin nata sun

ɗ

imautata, so take tabar

ɗ

akin ko zata samu iska, sai dai babu dama, dan fitar tata zai iya sawa ya zargi wani zataje ta fa

ɗ

awa.

Bata ta

ɓ

a sanin atsabibancin mijin nasu ya kai haka ba, karo na farko a rayuwarta da taji ashe garama da ALLAH bai bata haihuwa a gidan nan ba..

      Tana a kwancen ya fito, jikinsa duk laima bai damu ba ya saka jallabiya tare da zarar wayarsa da key

ɗ

i

n mota ya fice. Da kallo kawai ta bishi kamar matacciya, dan ko dogon numfashi bata iyayi saboda tsabar tashin hankalin da take ciki..

       



A lokacin da su Alh. Sulaiman ke nufar inda zasu ha

ɗ

u meeting a lokacin jami'an tsaro sukai dirar mikiya gida

n Alhaji Dikko dake ƙoƙarin sulalewa ya bar gidan batare da sanin ko iyalinsa ba. Aiko a take sukai ram da shi. Jiniyar motocin jami'an tsaron ne ya fargar da iyalinsa dama ƴan anguwa. Hankalin kowa a tashe, yaran sai kuka suke suna kiran yayunsu a wayoyi,

ta hakane Aunty Khadijah da batasan mike faruwa ba tun safe da aka fara tone-tone a pharmacy

ɗ

in mahaifin nata da ita kanta bata ta

ɓ

a sanin nasa

ɗ

in bane labari ya risketa daga bakin ƙaninta. A wajen ta yanke jiki ta fa

ɗ

i tana tsaka da duba mara lafiya. T

un a daren Coach da

Ahmad suka nufi asibitin cikin tashin hankali. Shine ma ya samu damar kiran Smart suka tattauna bayan aunty Khadijah ta farfa

ɗ

o an mata allurar barci mai ƙarfi. Zuwa safiya labari ya ƙara kara

ɗ

e ko'ina da ina, yayinda shugaban NDLEA na

Kano dama na ƙasa gaba

ɗ

aya suka ƙi

ɗ

aga kiran su Alh. Sulaiman. Hakama IG da CP basu

ɗ

aga musu kira ba. Abinda basu sani ba shine akwai wata ƙullaliya tsakanin gwamna da Alhaji Dikko, yana samun labarin abinda ke faruwa yay kiran CP da shugaban NDLEA na j

iha yay musu garga

ɗ

i. Tare da tabbatar musu in suka bari Alhaji Dikko ya ƙu

ɓ

uce musu a bakin aikinsu. Sannan Baba Garko ogan Gwamna ne na amana, dan haka yay kiranshi shima akan su IG da shugaban NDLEA na ƙasa. Shi baba Garko dama abune daya tsana a rayuwa

rsa, yake kuma yaƙi da masu alaƙa da shi, amma sam bai san akwai alaƙa tsakanin

ɗ

ansa Sulaiman da Alhaji Sadi Dikko ba sam...

     Matuƙar tashin hankali sun shiga jin an cafke Alhaji Dikko, a take meeting

ɗ

in su ya canja akala zuwa shirya yanda zasu kash

e Alhaji Dikkon kawai. Dan sunci alwashin bazasu ta

ɓ

a barinsa ya tona musu asiri ba. Sai dai dolene suyi komai ta ƙarƙashin ƙasa saboda gujema idon mutane a kansu. Sun nema amintattunsu dake cikin jami'an tsaron, kai tsaye suka basu umarnin kashe Alhaji Di

kko ta hanyar guba. Kasancewar suma abokan cin mushen nasu ne sukai na'am da hakan. Dan in dai aiki ya bu

ɗ

e suma nasu ya bu

ɗ

e ai........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAK

A*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka

anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁

𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

4





9





.......Kowa da abinda ya damesa. Duk da abinda ke faruwa a jihar ta Kano ya girgiza Abba hankalinsa a rabe yake gida

biyu a dalilin halin da Ummah ke ciki. Duk da ma dai malaman da aka kawo a wannan karon su sunyi jarumtar tsayawa, sai dai daga kallo

ɗ

aya da sukai mata sukace ta koma cikin

ɗ

aki kawai. Sun tattauna da Abba akan dolene asan mushurikin da yay mata wannan ai

ki. Cikin nuna rashin amincewa Abba yace shi babu ruwansa. Babu inda zaije neman wani akan aikin da bai aiketa yi ba. Babu irin lallashin da ba'ai masa ba yace babu gudu babu ja da baya. Da ga ƙarshe dole ƴaƴanta ne suka nufi wajen Hajiya Naqiba da ke gida

, dan asibiti sun sallamesu kamar yanda suka buƙata akaje akai mata

ɗ

orin gida. Sun sami Hajiya Naqiba a yanayin daya tada musu hankali, dan ƙafarta tai wani irin mahaukacin kumburin da har tafi gangar jikinta girma. Kuka take sosai da ihu na azabar zogi d

a ra

ɗ

a

ɗ

in da ƙafar kemata. An kira mai

ɗ

ori ya tabbatar musu ta sake gocewa, ma'ana dai

ɗ

ori baiyi ba. Ya kuma tabbatar musu da shi gaskiya bai san yaya zai yi ba, sai dai su nema wani kuma ya gwada sa'arsa. Daga haka yay tafiyarsa ma shikam. To shine fa ƴ

aƴan Umma suka samu ana shawarar neman wani mai

ɗ

orin dan an tabbatar musu na gargajiyar dai yafi kar su maidata asibiti. Ga mijinta ya nuna kamar ma abin bai damesa ba duk da irin kiran sunansa da take famanyi shi da

ɗ

anta Maheer. Shi Maheer

ɗ

in da farko

ya zauna, da ga baya yay ficewarsa acewarsa shi gaskiya ihun da take ya ishesa, yana fita suka ha

ɗ

e da abokansa sukai tafiyarsu wajen ƙwalewarsu da kayan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login