Showing 45001 words to 48000 words out of 145491 words
addu'oi shi da mahaifiyarsa Lulu na fatan samun lafiya a gareta. Da ga ƙarshe Daddy yace musu su shirya domin sama musu visa dan yana son suje su gano Jariri. Da farko Abba
h yaso ƙi, acewarsa bazasu sakasu wahala ba. Duk randa suka dawo Nigeria ai zasu ganshi. Amma sai Daddy da Uncle Yousuf sukaita roƙonshi. Da ƙyar dai ya yarda ya amince. Inda tun a ranar suka fita da su domin yin passport. Abinka da harkar ku
ɗ
i, an gama mu
su duk abinda ya dace cikin ƙanƙanin lokaci saura jiran result kawai.
Kowa ya kalla Abba da Ammah a wannan yinin yasan suna cikin farin ciki mai tsanani, sai dai ba'a san kona minene ba. Dan hatta su aunty Bilkisu Ammah bata sanarmawa ba sai Gwaggo S
a'adah kawai saboda ita
ɗ
in sirrinta ce, ai ko sai ga Gwaggo Sa'adah itama da hawayen farin ciki, da yammacin nan bata iya haƙuri ba sai da tazo gidan taga hoton jariri. Ita Umma dama bata gidan, tana can wajan bi
ɗ
ar baƙar tambayarta. Bata dawo gidan ba sa
i yamma lis. Sannan su Abba har sun dawo da ga fitar da sukai. Amma sai Mama ta sameta har
ɗ
aki da gulmar wai yau surukan Smart sunzo gidan, kuma sun fita da su Ammah tana ganinfa akwai matsala. Sai dai kuma su Ammah tunda suka dawo sai faman washe haƙora
sukeyi da ga ita har Abba. Dan Ammah harda su sadaka tayima yaran anguwa da maraicen nan. Sosai wannan magana ta tsayama Umma a rai, dan sabon malaminta da sukaje wajensa a yau
ɗ
in nan dama ya sanar musu akwai wani babban al'amarin farin ciki da ya samu Sm
art
ɗ
in, sai dai ya gagara gane ko minene anata nuna masa haske kawai babu komai. Amma taje gida duk abinda taji gobe ta dawo. Sai kuma gashi da ga dawowar tata taji sabon zance a wajen Mama macijin sari kanoƙe. Cikin matsanancin tashin hankali tai kiran H
ajiya Naqiba suka tattauna, sai dai duk iya hasashensu sun kasa canko komai ilai tunanin ko Lulu zata dawo ne. Amma dai sun tsaida matsaya Umma taje ta zunguri Abbah akan batun. Wannan shawarar ta rika, dan haka a daren dan ta kasa nutsuwa ta nufi
ɗ
akin Ab
ba da nufin su gaisa tunda yau bata yini a gida ba. Lokacin Ammah ta baro
ɗ
akin da kwanikan da yaci abincin dare. Zaman dirshen Umma tai suna hira da Abba bayan sun gama gaisawa, inda cikin salon makirci ta fara zungurarsa da batun Smart duk da bata fito f
ili ta ambaci sunansa ba. Dai-dai nan ALLAH ya kawo Ammah, tsaf ta fahimci manufar Umman, dan haka ta zauna a falon dan tasan halin maza wani lokacin sai addu'a musamman idan suka ha
ɗ
u da makirar bace. Zuwan Ammah baima Ummah da
ɗ
i ba sam, dan tasan halin A
mmah da shegen tsartar tsiya. Dan haka ta tashi ta fice cikin jin takaici tana ƙwafa. Da kallo kawai Ammah ta bita tana girgiza kai, inda bayan sunbar falon zuwa
makwanci cikin hikima ta sake nusar da Abba muhimmancin
ɓ
oye al'amarin haihuwar nan kamar yand
a su Daddy suka roƙa, Abba ya fahimceta sosai, sannan bai zargi tayi hakane saboda Umma ba dan Ammah mace ce mai hikima da dattako. Kawai dai dan ba fitinanniya bace da lallai su Ummah sun ka
ɗ
e a gidan nan.....
*_UK LONDON_*
Sosai
yake cikin farin ciki mara misali, yaso yay amfani da
ɗ
an hutun da suka samu yazo gida Nigeria sai dai hakan na neman gagara saboda kara kainar da manyan clubs keyi akan al'amarin sa. Duk da dai abin bai fito fili duniya ta fahimta ba Coach
ɗ
in sa shi da
komai ke a garesa da Manager
ɗ
in sa Uncle Yousuf suka ce ya dakata dai aga inda wasan zai tsaya. Wannan shine dalilinsa na haƙura da zuwa gida Nigeria ya cigaba da bama kansa hutu a gidansa. Sai motsa jiki da yakan fita da
ɗ
an yawata gari idan yaso a wasu
lokutan.
Yau ma yana gida kwance a binsa, sai dai idanunsa biyu yana zaune ne a falo idonsa a tv yana kallo sai popcorn da ke gefensa yana jefa
ɗ
aya-
ɗ
aya a baki (Su Smart an zama an gayu
😂😜🚴
). Gift da wani
ɗ
an lutin yaro ke bu
ɗ
ewa a film
ɗ
in yan
a tsalle ya sashi tunawa da saƙon da aka kawo masa jiya da yamma da ko bu
ɗ
ewa bai yi ba. Hasalima tunda ya amsa ya
ɗ
ora shi a inda takalmansa suke farkon shigowa falon bai sake bi ta kai ba dan yasan dai bai wuce irin gift da fans nasa kan kawo bane takana
s garesa. Miƙewa yay a hankali zuwa corridor
ɗ
in farkon shigowa, saƙon na'a inda ya barsa, dan haka ya
ɗ
akko ya koma falon. Kiran Ahmad da ya samu na shigo masa a waya ya sashi ajiyewa ya
ɗ
auki wayar. Kamar yanda suka saba cikin barkwanci suka gaisa da jun
a, Ahmad ya sake masa congratulations da tabbatar masa da next month yana tafe fa, dan yana son yazo ya masa hutu. Sun
ɗ
an ja lokaci suna hirarsu cike da nisha
ɗ
i da ƙaunar juna kafin suyi sallama. Har ya sake shagala da batun saƙo zai koma ya kwanta sai ku
ma idonsa ya sake sauka a kai. Tashi yay ya jawo brown envelope
ɗ
in ya bu
ɗ
e tare da zira hannu a ciki ya zaro kayan ciki. Hotuna ne har guda biyar, sai flash drive guda
ɗ
aya da kwalin ha
ɗ
a
ɗɗ
en turare designer
ɗ
an ƙarami sai masifar ƙamshi. Hotunan dake a k
ife ya fara ƙoƙarin dubawa, haka kawai ƙirjinsa na wani irin harbawa, saukar idanunsa akan hoton farkon sai da zuciyarsa ta motsa da ƙarfin gaske a cikin ƙirjinsa. Tsigar jikinsa ta shiga wani irin ya mutsawa. Tabbas wannan duk wanda ya sanshi a jinjiri ya
ga hoton nan yasan shine, sai dai shi da kansa yasan bashi
ɗ
in bane ba saboda dalilai da yawa idan aka auna, musamman yanayin hoton da inda aka
ɗ
auki hoton da suturar jikin yaron duk da yasan duk za'a iya editing, cikin tsumar jiki yaje ga hoto na biyu, na
n ma dai yaron ne again. Hoto na uku ma haka, sai a na hu
ɗ
u ne fuskar da bazai ta
ɓ
a mantawa ba ko'a magagin barci ce rungume da yaron a saman ƙirjinta tana da ga kwance jikinta
ɗ
aure da zanin asibiti, ga ƙarin ruwa a hannunta, sai rabin jikin mace da ke ge
fenta ta dafe mata yaron sai dai ba'a ganin fuskarta. Hajijiyar da yaji tana neman kwasarsa ta sashi komawa a kujerar da
ɓ
ar ya zauna. Da ƙyar harshensa ya iya motsawa wajen furta, “Mawaddat da jariri ta yaya?”. (Ta yanda kowa ke samu mana) zuciyarsa ta bas
hi amsa kai tsaye. Rawa lips
ɗ
insa ya shigayi da illahirin jikinsa, dan sam ya kasa furta abinda ma yake son furtawar. A dai-dai nan kira ya shigo wayarsa. Da ƙyar ya iya juyawa ya duba wayar. Uncle Yousuf ya gani
ɓ
aro-
ɓ
aro. Cikin zallo kuwa ya ca
ɓ
i wayar
dan gani yake kamar mafitace ALLAH
ya kawo masa na warwarewa da ga ru
ɗ
anin da ke neman zauta masa ƙwaƙwalwa tamkar a mafarki...
“Congratuletions angon ƙarni”.
Kalmar farko da Uncle Yousuf ya furta masa bayan sallama da ta daki ƙirjinsa. Da ƙyar ya
iya furta, “Angon ƙarni Uncle?”.
“Yes of course Son. Ka zama Daddy mana, na kuma san saƙon yaya zuwa yanzu ya isa zuwa gareka sai dai in baka duba ba”.
Wasu irin hawaye ne da masifar gudu suka shiga biyo kumatun Smart. Muryarsa na rawa ya f
urta, “Uncle kana nufin da gaske ne Mawaddat nada ciki kuma ta haihu? Sannan kun san inda take”. Uncle Yousuf da ke murmushi da ga can ya ce, “Hakane Aliyu, ALLAH ya azurta Mawaddat da samun ciki, kuma an mata cs a jiya an ciro yaro mai kama da kai, sai da
i muma da ga baya duk muka san hakan. Tsaf ya kwashe labarin su Dada dana Daddy ya sanar masa har yunƙurin zubar da ciki bai
ɓ
oye masa komai ba. Ya
ɗ
ora da bashi haƙurin cewar an
ɓ
oye masa maganar ciki ne a lokacin dan kar a tada masa hankali tunda basu sa
n takamaiman ina Mawaddat take ba a lokacin
ɗ
in sai Daddy shi kuma ya
ɓ
oye ne dan tsaron lafiyarsu, tare da manufarsu ta son a
ɓ
oye yanzu har sai an wajiga rayuwar Alh. Sulaiman. Ɗari bisa
ɗ
ari Smart ya yarda da wannan shirin, yayinda zuciyarsa ke masa kai
-kawo akan sakkowar Daddy da sauri haka. Sai dai baicema Uncle Yousuf komai game da wannan ba. Ya daiyi murmushi da cema Uncle Yousuf batun Alh. Sulaiman wannan wasan nashi ne. Jin wai Lulu kuma tace a sakama yaron sunansa ya sakashi sake yin murmushi da l
umshe idanunsa, dan harga ALLAH baiyi tunanin hakan daga gareta ba. Irin farin cikin da Smart ke ciki yau da banne a rayuwarsa, dan ko randa sukaci nasarar cin ƙwallon nan baya jin farin cikin sa yakai koda kwatar haka. Ya kira Abbah da Ammah cikin zumu
ɗ
i,
inda suma suketa tsokanarsa cike da farin ciki tare da masa barka da arziƙi. Ya ce, “Ammah shiyyasa kullum sai naita mafarkin yara, ashe takwarana yana isarmi
n da saƙon ya kusa zuwa duniya ne”. Dariya Ammah keyi, cikin tsokanarsa ta ce, “Oh ni Hydar ko ir
in ƴar kunyar
ɗ
an farin nan babu ma?”. Dariya ya ƙyalƙyale da shi tare da rufe fuskarsa da fillon kujera kamar yana gabanta, ya ce, “Ammah sai anjima to nayi shiru”. Itama dariyar ta shiga yi masa sosai cike da jin shauƙi da tarin ƙaunar tilon
ɗ
an nata nam
iji........
✍
️
_
🚴🚴🚴
Yau fa dangin Smart an cika mu da iyayi, to
ɗ
a dai bara mu bada ba ehe dan zufarmu ce
😏
_
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DAN
KO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032
345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼
𝙉
𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝕭𝖔𝖔𝖐
𝖙𝖜𝖔
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
2
️
⃣
2
️
⃣
........Koda ya ajiye wayar miƙewa yay zuwa cikin bedroom
ɗ
in sa. Alwala yay domin gabatar da nafilar godiya wa UBANGIJIN talikai ma
i ƙyautar da ku
ɗ
i ko ƙarfin mulki baya badawa a duniya. Gaskiya tunda yake a rayuwarsa
baya jin an ta
ɓ
a masa wani suprice mai ta
ɓ
a zuciya da jijjiga jinin jiki irin na yau. Bayan ya idar ya jima yana kwararoma
ɗ
an nasa da Lulu kanta addu'oi, tare da fatan
ALLAH ya kawo musu dai-daiton wannan al'amari da ƙarshensa cikin sauƙi su cigaba da rayuwa a inuwa
ɗ
aya tamkar sauran ma'aurata. Wayarsa ya sake
ɗ
auka ya dawo falon.
A karan farko Smart yay kiran number Daddy yau tunda yabar Nigeria. Sun gaisa ci
kin mutunta juna da nuna jin nauyin juna musamman ma shi Smart
ɗ
in. Daddy ne ya fara masa barka, shima Smart
ɗ
in yay masa barkar. Da ga haka Daddy ya bashi haƙuri akan abinda duk ya faru a baya da masa bayanin akwai dalilin yin hakan, zai masa bayani amma
ba yanzu ba sai sun ha
ɗ
u. Sai batun
ɓ
oye masa ciki da inda Lulu take nan ma ya bashi haƙurin kamar yanda Uncle Yousuf ya bashi da masa bayanin dalilin yin hakan. Cikin girmamawa Smart ke roƙon Daddy da ya daina bashi haƙuri shi bai ta
ɓ
a riƙesa a ransa ba k
o ganin laifinsa. Yana masa kallon uban ne da kuma uzuri dan yasan koma minene yanada dalili, ya kuma fahimci hakanne tun a randa Alh. Sulaiman yasa aka satoshi, shiyyasa ma ya haƙura da halayen Lulu ya sake komawa aikin gidan. A yanzun ma yana roƙon Daddy
n da ya bar wannan wasan a hannunsa ya kwanta ya huta ya haifa masu masa yaƙin ai, fatansa kawai in har bai shiga hurumin daba nashi ba yana son jin tushen matsalar ne kawai. Murmushin jin da
ɗ
i Daddy yayi da ga can har Smart yana iya jiyosa. Da ga haka ya
shiga sanya masa albarka da tabbatar masa in sha ALLAH zai sanar masa komai, sannan ya
ɗ
auki kansa matsayin
ɗ
a a garesa koda wasa ya daina jinsa daban a cikin family
ɗ
in sa. Bama shi da suka ha
ɗ
a jini ba a yanzu ko ahalinsa sun zame musu ahali ai suma. Sos
ai Smart yaji farin ciki da wa
ɗ
an nan kalamai na Daddy, tare da sake jin kimarsa da mutuncinsa a zuciyarsa.. da ga haka sukai sallama cikin mutunta juna.
Bayan sun ajiye wayar Smart ya
ɗ
akko laptop
ɗ
in sa ya saka flash
ɗ
in nan a ciki. Ba komai bane fa
ce videon yaronsa mai tsananin kama da shi sai Mawaddat
ɗ
insa da keta kallon jariri tana wani munafukin murmushi tare da motsa lips
ɗ
in ta sai dai baya iya jin mi take fa
ɗ
a, sai matashiyar matar da ke gefenta tana tofama yaron addu'a. A hankali ya lumshe i
danunsa da sakin wata irin raunananniyar ajiyar zuciya ƙwallar
ɗ
inbin farin ciki na sake cika masa idanunsa. Shi yama rasa mizaiyi domin nuna farin cikinsa akan wannan ƙyauta ta UBANGIJI mai tsadar gaske da ku
ɗ
i ko alfarma bata badawa a wannan duniya.. ji
yake inama zai iya tauntsuwa ya gansa gabansu, kai shi koda muryarta ne yaji ma ta waya zai rage masa nauyin zuciya. Ƙasa haƙuri yay ya turama Uncle Yousuf saƙo akan neman number ta. amma sai ya samu reply cewar babu waya a hannunta amma akwai ta yaron da
ya ku
ɓ
utar da su mai suna Usman zai tura masa. Duk da ya
ɗ
an ji kishin nasa ya motsa sai ya danne...
*_NIGERIA_*
Sosai ta yi wata irin rama data sake bayyana tsufarta sosai gamai kallo. Ga shi bata da isashiyar lafiya sakamakon tsangwama da
rashin kulawar da take fuskanta a hannun matar
ɗ
an nata. Ba komai ya jawo hakan ba kuma sai gara rayuwar surukan nata data jima tanayi a shanun talla. Musamman ma ita matar Uncle Manner
ɗ
in. Itama kuwa sai gashi ALLAH ya bata damar ramawa. Abinda yafi yim
a Dada ciwo a zuciya makircin Hajiya Aneesa, dan in har Uncle Manner na gida bai isa gane komai akan matar tasa ba, kulawa take bama Dada kamar uwarta mahaifiya, amma yana gusawa kashi ma ya fita daraja. Ta dinga gasa mata azaba da magana kenan masu
zafi h
ar sai hawaye sun cikama Dada ido. Ga shi ta hana ƴaƴanta ra
ɓ
ar Dadar sai ubansu na nan, daga bayama ko uban nasu na gida sai basa zuwa, da tayi magana kuma za'ace makaranta ce ta
ɓ
oye su. Ka
ɗ
aici da damuwa sunma Dada yawa, ga kewar mijinta da rashin ƴanci
n data saba dashi na tsawon shekaru, babu irin kalar kiran da bataima Baba Garko da tura masa saƙo ba amma tamkar ma baya ganinta. Abinci kuwa sai wanda aka gadama ake bata dan nata daban ake dafa mata garo-garo su kuma suci lafiyayye. Idan Uncle Manner ya
gani kafin ma yace wani abu matarsa ta fara zayyana masa zancen Dada ce tace ai mata, sunyi-sunyi kuma ta kafe harda musu tsiya. Sanin halin mahaifiyar tasa da yayi da irin hantara da ƙyarar da takema matar tasa tunba yanzu ba saya baya maida hankali ko ƙ
in yarda. Idan kuma ta saka masa kuka da nuna son ita dai a canja mata gida ko'a roƙar mata mijinta sai zuciyarsa na bashi son komawa wajen baban nasu ke damunta kawai. Yakan zauna yay mata nasiha da nuna mata illar biyewa zuciya da
ɗ
an uwan nasa da tayi,
yanzu gashi nan ya barta a halin ƙaƙa nakayi, tunda ko Nigeria ya ƙi zuwa, hasalima yaji ƙishin-ƙishin tattare iyalinsa da yake shirin yi su bisa inda yake a
ɓ
oyen saboda tsoron umarnin mahaifinsu akan duk randa ya diro ƙafarsa Nigeria tun a airport a kama
shi. Ga kuma tashin hankalin rashin sanin ina Lulu take a yanzu. Dan zuwa yanzu ta gama tabbatar
ɗ
an nata nada manufa akan al'amarin da nasa. Ga Baba yasa an cafke Tajuddeen da ya shigo Nigeria a watan daya gabata, saboda bakinta daya furta cewar tare da s
hi ake komai ai. Iya binciken Tajuddeen anyi amma ya rantse shi