Showing 69001 words to 72000 words out of 145491 words
wani ƙaramin yaro. Basu ba dake ƙanana hatta Mubeen watara
n fa
ɗ
a ake da shi akan
ɗ
aukar AA. Hakan na saka Lulu farin ciki da jin ƙaunar ƴan ƙannen nata matuƙa. Su twins kansu kullum sukan kirata sama da sau uku suna tambayar ina s
on
ɗ
insu. Hotunansa kam ƙa'ida akai masa wanka sai an tura musu. Ra'is da Deen kam a
i sun ma dawo nan gidan saboda AA. Mommy kanta na ƙoƙarin gyara kuskuranta akan AA
ɗ
in, dan itace a tsaye kan kula da Lulu da yaronta duk da Iya Tabawa na iya ƙoƙarinta. Dan ana cewa za'a samo tsohuwar da zata kula da Lulu ta ce ita dai a bata dama ta maid
a alkairi a wannan karon. Duk da dai a tsorace take saboda sanin halin Lulu
ɗ
in. Amma dai ganin kamar ta
ɗ
anyi sauƙi yanzu yasata cewa a bata dama. Bako a samu wata matsalaba kasancewar a yanzu ma ga Ummita kuma, sannan da gaske al'amuran Lulun sunyi sauƙi
kam, duk da idan ƴan masifar na kusa takanyi abinta.........
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KAS
HI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033
181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝕭𝖔𝖔𝖐
𝖙𝖜𝖔
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
3
️
⃣
2
️
⃣
.......Sai da Mommy ta harari Afrah sannan ta sakko AA a bayanta ta miƙama Uncle Muneer da yay magana. Dada ko tai muƙuy tana satar kallon yaron. Kamar dai kunya ce ta hanata cewa a kunnto m
ata shi. Amsarsa Uncle Muneer yay yana murmushi da tsokanarsa irin na wasar jika da Kaka Mommy na kare masa suna dariya. Cikin murmushi ya dubi Dada da fa
ɗ
in, “Dada gafa baƙon duniya kinyi sabon
ɗ
a”.
Murmushin yaƙe Dada tayi da fa
ɗ
in, “Aiko ga shi na
n bai baro gida ba, ALLAH yasa iya nan ya tsaya bai
ɗ
akko sauran halayyar ba”. Kowa ya fahimci abinda take nufi, wato kamanin AA da Smart. Amma sai duk suka basar da ita. Ganin bata da niyyar cewa a bata
ɗ
an yasa Uncle Muneer miƙa mata shi. A dai-dai nan L
ulu da su Afrah suka kaima labarin zuwan Dadan ta fito. Babu kunya ta zabura gabansu ganin Uncle Muneer na miƙama Dada
AA. Cikin sauri take fa
ɗ
in, “Uncle kai dai
ɗ
auki amma dan ALLAH kada ka bata ta faki idanunku ta kashe min yaro.”
Babu wanda fur
ucin Lulun bai dakarma zuciya ba. Cikin fa
ɗ
a Mommy ta ce, “Mawaddat mike damunki? Baki gane wacece bane? Dada ce fa!”.
Babu alamar damuwa ko sassauci da ga Lulun ta ce, “Mommy sarai na gane wace. Ko a cikin dubun mutane bazata layance min ba ai ba! D
ada bace?. Kiyi haƙuri Mommy ki fahimceni, tayaya zan yarda ta
ɗ
aukar min yaro bayan tun yana ciki aka ha
ɗ
a kai da ita wajen nema ganin bayansa a ga
ɓ
ar da daga ni har ubansa bamu san da shi ba saboda tsabar zaluncinsu. Dan haka barni da tsohuwar nan ni na
dawo a rakkiyarta. Shin mima ya kawoki gidanmu? Keda kike zaginmu kuma kin rantse ƙafarki bazata sake taka cikinsa ba saboda Daddy da Mommy sun zalunce ki?”.
A daburce Dada ta ce, “Kina da hankali kuwa Mawaddat!?”.
“Sarai nake Dada, kinfi kowa
sanin haka kuma. Ko a lokacin da nake shaye-shaye na san abinda nakeyi balle yanzu da nake a cikin hankalina. Yanzu dan ALLAH bakiji kunyar zuwa wai ganin abinda na haifa ba? Abin bai miki wani banbarakwai ba hakannan? Ai nazata ko'a hanya kika ga jinina
dana Aliyu kya gudu dan kunya. Baku so ba ALLAH yayi, Aliyu
ɗ
an Aliyu Mawashi ya tabbatar muku shi
ɗ
an halak ne. Kuma ki sanarma
ɗ
ayan Mugun ni da shi wasa yanzu zai fara...”
Rawa jikin Dada ya farayi kamar mazari. Tuni hawaye sun cika mata idanu, mur
yarta na rawa ta ce, “Mawaddat ni kike ma irin wannan
ɗ
ibar albarkar haka? Saboda namiji? Namijin ma da bai damu da ke ba bai ta
ɓ
a sonki ba sai da akai masa tallarki da sunan auren yarjejeniya. Kin bar gidansa bai nemi inda kike ba...”
Cikin ƙya
ɓ
e baki Lulu ta ce, “Wannan gurgun tunaninki ne Dada. Shiyyasa kika zabgan ƙarya Aliyu ya sakan ko kunya baki ji ba saboda kina son na auri shashashan jikanki da baida freedom
ɗ
in kansa sai na ubansa. Yo ai ko maza sun ƙare a duniya gara na mutu babu aure d
ana auri wannan shakatafin da ko ƙirrar mazan ƙwarai babu a jikinsa soƙai-soƙai kamar wani
ɗ
an talo-talo. Aliyu ya soni ko karya soni wannan ba matsalarki bace ba, jeki fara gyara naki matsalar auren da ya rage saura kwanaki hope
ɗ
inki ya kufce inba haka b
a wlhy azumin bana sai mun buga miki gwauruwa tashi gari ya waye....”
“Mawaddat!!”.
Daddy ya fa
ɗ
a da
ɗ
an ƙarfi cikin tsawatarwa. Cikin girmamawa ta ce, “Na'am Daddy”.
Kansa ya girgiza mata alamar ta bari. Harara ta ballama Dada ta
ɗ
auke
kanta. Mommy da Uncle Muneer abin ai ya girmi kansu. Yayinda Dada ta saki kuka tana nuna Lulu. “Ni zaki cima mutunci Mawaddat saboda na zo gidanku ganin
ɗ
anki. Ni kike nunama kin haihu kin san zafin
ɗ
a?”.
Baki Lulu ta murgu
ɗ
a mata da ta
ɓ
e baki. U
ncle Muneer ya sauke ajiyar zuciya yana sake gyara zaman AA a cinyarsa da yin gyaran murya ya dubi Dada. “Dada ya isa haka dan ALLAH miye abin wani kuka anan. Mawaddat yarinya ce ai, sannan irin wannan ranar nake gudun mana dama shiyyasa nake nuna miki ki
daina biyewa Yaya da al'amarinsa. Yarinyar nan itace dai zata zauna da Tajuddeen, tun farko da aka ƙulla tace muku bata so, amma kika damu kanki, kuma godema ALLAH rabon yaron nan na namiji ne, da mace ne wlhy komai zai iya faruwa ciki harda iya rasa rai..
..”
“Yanzu dai Manneeru kana sake goyon bayanta ta cigaba da zagina kenan?”. Dada ta fa
ɗ
a cikin kuka. Da sauri ya ce, “Sam ba haka nake nufi ba Dada. Taya zan giyama Mawaddat baya ta zageki kuma. Amma kuyi haƙuri. Ina son a gyara kuskuren nan ne
saboda gaba. Yanzu badan ALLAH ya taƙaita ba yarinyar nan ta ku
ɓ
uta a hannun Yaya mi kike tunanin zai faru? Ko kuma
data rasa ranta a wajen yunƙurin zubar mata da ciki. Yaya yayi amfani da ke ya barki a ciki. Sannan da mijin yarinyar nan fitinanne kina gan
in zai ƙyaleku ne akan yunƙurin zubar masa da ciki har sau biyu? Ga shi kunje kunce mata mijinta ya saketa! Shin aure kan aure kukai shirin mata komi ma wai shin ni na kasa gane muku?”.
Tsigil Lulu ta ce, “Abinda suka shirya mun kenan Uncle, kuma w
lhy a lokacin na ƙudiri aniyar suna
ɗ
aurashi zan kashe Tajuddeen
ɗ
in ne sai dai nima a kashe ni!”.
Babu wanda bai kalletaba yanzu ma a razane. Itako hankalinta kwance tama miƙe tana hararar Dada da cigaba da fa
ɗ
in, “Kuma ko yanzu ba haƙura nayi ba. D
an bana barin bashin gaba. Sulaiman sai yamun bayanin alaƙata da shi da ya addabi rayuwata data mahaifina, dan haka ku jira sammacin kotu dan sai munyi shari'a, idan Aliyu ya iya muku haƙuri da kawai ci ni bazan barku ba”. Daga haka tabar wajen fuuuu. Dada
ta zabura zata bita Uncle Muneer ya riƙeta yana girgiza mata kai. Sai ta ƙara fashewa da kuka ta maida fa
ɗ
an a kan Daddy. Wai duk shi ya kitsama Lulu taci mata mutunci tasan Lulu bata da wannan wayon. Daddy dai ko tari baiyi ba, sai Uncle Muneer ne ya shi
ga mata magana cikin
ɓ
acin rai akan shi da yasan abinda zatayi kenan da bai kawota ba. Yanda yake fa
ɗ
a zai tabbatar maka ransa ya
ɓ
aci, dan sosai take cima Daddy mutunci da masa gori. Amma ko tari bai mata ba balle aje ga batun ramawa. Su Amrah ne dai suka
sake zuwa suka kira Lulu. Aiko sai gata a fusace. Ranta yafi na kullum
ɓ
aci akan abinda Dada kema mahaifinta, atake na ƴan ƙwayar ya motsa ta rufe ido taima Dada tas har sai da ta gudu dan kanta saboda ganin buyagin Lulu fa ya haifi nata. Dan yanda Lulu k
e ruwan bala'i zaka rantse bata ta
ɓ
a sanin Dada ba a rayuwarta balle tuna qlaƙarsu. Uncle Muneer ransa ya kai matuƙar
ɓ
aci, da yasan abinda Dada zatazo tayi a gidan mutane wlhy dabai kawota ba. Aiko ƙin kaita yay gidan Alh. Sulaiman da tace zata duba Tajud
deen shima.
Lulu kam da bayan fitarsu Daddy ya hauta da fa
ɗ
a sai ta sakar masa kuka. Dole ya fice cikin
ɓ
acin rai dan duk da yayi shiru kalaman Dada sun matuƙar zafar masa zuciya shima, amma bazai so Lulu ta cigaba da mata tsiwa ba matsayinta na ka
karya. Ya danne ne kawai saboda dattako. Lulu na komawa
ɗ
akinta kiran Uncle Yousuf ya shigo mata. Ɗauka tai kawai ta fashe masa da sabon kuka. Ƙirjin Smart yay wata irin harbawa. Dan dama kiran nashi ne bana Uncle Yousuf ba. Haka yake yi sai ya kirata da l
ayin Uncle Yousuf
ɗ
in yaƙi magana. Taita faman sallama yay shiru har sai ta gaji ta katse, wani lokacin tabi kiran wani lokacin ta share. Ko tabi baya
ɗ
auka kuma sai dai ya bama Uncle Yousuf
ɗ
in. Dama shi burinsa jin muryartane, wani lokacin ma yakanyi sa'
ar jiyo AA na kuka musamman idan darene a Nigeria kasancewar AA
ɗ
in ya dage da musu kukan dare yanzu. Da ance
ɗ
aya tayi babu sauran zaman lafiya kuma sai anyi sallar asuba. Wani lokacin har Daddy fitowa yake ya
ɗ
aukesa aita masa addu'a da rirriga amma yaro
n nan ko'a jikinsa. Mommy tayi, Ummita tayi Iya Tabawa tayi. Lulu kam sai dai tayi tagumi kawai yana kallonsu, wani lokacin ma ba'a tashinta sai idan kukan yayi nisa ne sosai ace ta tashi ta shayar da shi. Amma yaron nan ko'a jikinsa, wani lokacin ma dan z
uciyar tsiya irin ta uban baya ko kamawa.
Kasa sauraren kukan nata Smart yayi ya yanke kiran, cikin tashin hankali da damuwa ya nufi Uncle Yousuf kamar zai fasa kuka ya ke fa
ɗ
in, “Kuka takeyi, ka kira kaji mike damunta Please Uncle”.
Shima
Uncle Yousuf hankalinsa ya tashi, dan yasan duk abinda ya saka Lulu kuka ba ƙarami bane. Wayar ya kira tare da saka Hans-free. Kamar bazata
ɗ
auka ba kuma sai ta
ɗ
auka. Tambayoyi Uncle Yousuf
ɗ
in ke mata cike da kulawa batare da ko jiran sun gaisa ba. Bata
ɓ
oye masa komai
ba ta sanar masa. Smart ya sauke nannauyar ajiyar zuciya da lumshe idanunsa da suka ka
ɗ
a sosai. Shi dai tunda ba wani abu ne ya sameta ba ai da sauƙi. Lallashinta sosai Uncle Yousuf yay, sannan ya mata fa
ɗ
a da nasiha akan rashin kunyar da
taima Dadan. Ya ce karta sake babu ƙyau hakan. Dada tamkar mahaifiya take a gareta. Ta bashi haƙuri da tabbatar masa bazata sake ba. Amma a ranta fa tasan ita da Dada fa ai haihata-haihata (
🤣😂
ALLAH ya ƙyauta su Lulu an san da
ɗ
in
ɗ
a
🥱
🚴👏
).
Cik
in tsokana Uncle Yousuf ke duban Smart yana fa
ɗ
in, “Darun matar nan taka sai kai Aliyu, ni dama nasan wlhy bazata ƙyale Dada ba. Kuma duk a wajensu ta kwaso wannan masifar ai dan mudai a family namu babu mafa
ɗ
aci”.
Murmushi kawai Smart keyi, a ransa
yana sake jinjina hali irin na Lulu. Yasan tabbas yaransa sun bani da masifa tunda shima dai ba raga masa ake ba. Wani lokacin idan tana fa
ɗ
a har mamakin wai kanta baya ciwo yake yi. Tana da tsiwa sosai, ga shi sam babu tsoro a idanunta. Ita dai kawai zam
an lafiyarka da ita kada ka shiga gonarta ne kawai..........
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASH
I
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
090331
81070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄
𝒆
🤙🏻
𝕭𝖔𝖔𝖐
𝖙𝖜𝖔
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
3
️
⃣
3
️
⃣
.......Alhmdllh sosai jego yayma Lulu ƙyau, ga Iya Tabawa na mata wani sirrintaccen gyara irin na mutanen da cikakke da ke zama a jikin mace duk da bada kanta ta haihu ba. Gefe kuma Aunty Sal
iha ta sake kawo wanda sukai mata gyaran aure na nasu suma yanzu. Mommy ma na nata ƙoƙarin. Sai ruwan addu'oi wajen Malam na Yakasai da ake amsowa Lulu na tsarin jikin da yanayin da take ciki game da Smart. Wannan ƙoƙarin Ammah ne da Abbah. Dan ita kanta A
mmah kan zauna da kanta tai mata addu'oi a cikin ruwa da ma ruwan zam-zam shima AA ana bashi.
Sai Daddy da ya kawo mata malama har gida tana
ɗ
ora mata karatun addini saboda Ummita zataje ganin gida itama. Da yake Lulu tasa abun a ranta hatta Mubeen
zaunarwa take ko su Amrah su ƙara mata karatun. Gefe guda kuma tana ta ciku-cikun yima ƙungiyarta rigester shima da taimakon Daddy da Uncle Khamil na Abuja da shima ya bata goyon baya. Koda wasa bata son tuna Smart, dan ko AA ta kalla babansa yazo mata a
rai kanta ya dinga wani irin masifar ciwo kenan dake tayarma kowa na gidan hankali. Inda aka yankata Alhmdllh yana sake warkewa, Aunty Khadijah matar Coach ce ke zuwa dubata kullum babu fashi, idan abinda ya kama taje asibiti ne kuma sai ta shirya Mubeen y
a kaita suje suga likitan su dawo. Da Ummita zata wuce shatara ta arziƙi Daddy ya ha
ɗ
a mata, itama Lulun ba'a barta a baya ba, Uncle Khamil ne da yazo ya wuce da ita duk da dai jirgi sukabi zuwa Abuja tare, dan Lulu ta garga
ɗ
eta zuwa
ɓ
agwai saboda gudun mu
tanen Alh. Sulaiman kar su cutar da ita ko iyayyenta.
★
A
ɓ
angaren Ammah tsaye take wajen kaima UBANGIJI kukanta akan dai-daituwar zaman wa
ɗ
an nan ma'auta. Tare da yawaita sadaka da azumi. Yaranta kaf basu zauna ba har ƴan uwanta kasancewar suna
da ha
ɗ
in kai.
Yayinda itama Ummah ta kasa zaune ya kasa tsaye wajen sake lafto sabbin asirai kala da iri akan Ammah da Smart kai harma su Aunty Amaryar ba bari tayi ba. Dan a kwanakin nan da ƙyar suka samo kan Abba da aka nema juyarma da kai. Sai Alhmdllh
al'amarin baiyi nisa ba ya sake shi, hakan ya tada hankalin Ummah kam sosai, dan ba ƙananun ku
ɗ
i ta kashe a aikin da akaima Abban ba, amma sai gashi ya tafi a banza cikin ƴan kwanaki ƙalilan....
*_UK LONDON_*
Hassada ga mai rabo taki ce,
sannan duk abinda UBANGIJI ya ƙaddara shi a matsayin naka babu wani mahaluki a duniya da ya isa canja wannan ƙaddarar. Dan kuwa a lokacin da Ummah ke can tana fa
ɗ
i tashi akan abinda bata iya jayayya da shi ba anan ƙasar England ƙaramin labari ne ke neman c
anja kansa akan Aliyu Mika'il Idris Mawashi, wato Smart Mawashi zuwa babban gaske gagarumi. Dan fa manyan clubs da ke zawarcinsa ta ƙarƙashin ƙasa sun fara bayyana kansu a fili yanzu. Wannan yasa aketa faman kai kawo da dambarwa tun barowarsu Canada shi da
Manager
ɗ
insa Uncle Yousuf. Sosai ake ta kai ruwa rana da bata kashi a tsakanin Coach's
ɗ
in mayan clubs
ɗ
in. Shi dai Smart ya duƙufa gayama UBANGIJI da neman za
ɓ
insa. Dan bashi da wani za
ɓ
i sai nashi. Yayi alƙawarin duk inda ya tsinta kansa zaiyi aiki tuƙ
uru in sha ALLAHU duk da a cikin zuciyarsa yana da club