Showing 36001 words to 39000 words out of 145491 words

Chapter 13 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

34

days class don koya muku yadda zaku samu scholarship a kasashen waje, da y

adda zaku nemi karatu da yadda zaku nemi Aiki Skills or unskills Job daga gida Nigeria zuwa kowace kasa da takardun secondary diploma ko degree da yadda zaka canza kasa Relocating daga Nigeria zuwa kowace kasa, Canada, Us, etc a tuntubeni

Class ze fara

ranar jumaa insha Allah

WhatsApp group

👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/Ir0qcUHVd8VI3tTlCHPeIA

WhatsApp 08144147273

_________________

........Bayan anyi gaishe-gaishe da taya juna murnar samun lafiyar Baban kai tsaye ya jehoma Uncle Yous

uf tambaya kamar jiya. Uncle Yousuf da tunda suka shigo bai kalli inda Daddy yake ba, ko gaisuwa sama-sama yay masa kansa tsaye ya fayyace komai kamar yanda ya fa

ɗ

ama Baba Garkon a dare jiya. Jikin Dada tuni ya jiƙe da zufa, amma tsabar makirci sai ta fash

e da kuka wai Uncle Yousuf

ɗ

in ya ha

ɗ

a mata harda sheri dan ya baƙantata kawai. Ita koda ta

ɗ

akko Lulu dan bata da lafiya ne ta

ɗ

akkota.....” tsawa Baba Garko ya daka mata da cewar, “Yima mutane shiru mutuniyar banza da kullum bata sanin ta girma a rayuwar

ta. Bance miki ki fita cikin al'amarin auren yaran nan ba tun farko? Rashin lafiya shi

mijin nata ne yay dake bazai iya kula da ita ba? Ko kin fishi sanin abinda ya dace yayi akan iyalinsa?!.”.

        “Ka gaya min. Kuma ni naga shi ba wani ku

ɗ

in da zai i

ya kulane da ita ga resa ba”.

    “Mtsoww zancen banza kenan. To raini ne da son tozarta ni da nunama duniya ban isa ba ya saki zuwa ki

ɗ

akko yarinya a

ɗ

akin mijinta har ki kaita wata ƙasa?”.

    “Bafa haka bane sam Alhaji ka fahimceni, yarinyarfa da bak

inta ta fayyace min gaskiyar manufar auren .......” nanta ta kwashe komai da komai da Lulu ta sanar mata ta fa

ɗ

a musu. Karo na farko Uncle Yousuf yay murmushi, yayinda Uncle Muneer

ɗ

anta dake bima Alh. Sulaiman cikin son danne

ɓ

acin ransa da taushin murya

kamar yanda ya saba girmamata matsayin mahaifiya ya ce, “Amma Dada duk da a ta gaya miki haka a matsayinmu na wanda muka fita hankali nazata zamu taimaka mata ne ta hanyar kwantar mata da hankali ta haƙura ta zauna a

ɗ

akin mijinta dan yaron nan mutumin kir

ki ne da duk wasu iyaye na ƙwarai zasu so ha

ɗ

a zuri'a da shi”.

      Harara Dada ta

ɓ

alla masa, yayinda Baba garko ya amshe da “A'a ina zatayi haka ga matar ƙaruna ƴar ƙaruna kuma da hankali bai gama game mata jini ba, ai Mawaddat

ɗ

in ma ta fiki hankali.

Wai Hajarah mi kika

ɗ

auki rayuwa ne? Mi kika

ɗ

auki dukiya ne? A zatonki dan ALLAH ya yomu a haka mun zama mafifitane a cikin mutane har a wajensa? Kamar yanda talauci yake jarabawa itama dukiyar da kike gani jarabawace. A wani fanin ma babbar fitina ce ga

bawa. Shekara nawa ya rage miki a wannan duniyar da har kike jin wai dukiya har zata cigaba da zame miki abin tinƙaho. Ba tonon silili ba naga ai kema

ɗ

iyar talakawance amma na aure ki, ƙarewa ma mahaifinki masinja yake ga mahaifina mutuncinsa da sanin Yak

amata yasa mahaifina cewa na auri ƴarsa. Ban yi musu ba kuma na aureki nake zaune da ke har tsawon shekarun nan matsayin ke ka

ɗ

ai matata Ashe albasa batai halin ruwa ba....”

         Sosai Dada ta daburce dajin kalaman mijin nata irin wanda koda kwatance

bai ta

ɓ

a yinsu gareta ba tun aurensu. Su kansu yaran sai da sukaji shock su dukansu. Dan basu ta

ɓ

a sanin wannan tarihin ba kasancewar a sanin da sukaima mahaifin mahaifiyar tasu hannunsa a jiƙe yake, sosai Baba kema Dada cin mutunci da ya sakata kuka rurus

, agaban ƴaƴan nata ya kuma turketa saita gaya masa inda suka kai Lulu koya bata mamaki da hukuncin da bata ta

ɓ

a zato ba. Ganinfa ruwa ya ƙarema

ɗ

an kada dole Dada ta fayyace komai game da kai Lulu Canada ita da Alh. Sulaiman harma da yunƙurin zubar mata d

a ciki da sukayi amma bai fitaba sai da ga bayan nan kuma suka gane hakan, sai kuma kiran da Sulaiman yay mata a jiya cewar ya nema su Lulu ya rasa wai wani ya sacesu, amma yasa ƴan sanda na bincike. A yau da safe kuma yake turo mata text message akan yana

zargin Yousuf ne da Smart. Da matuƙar mamaki Uncle Yousuf ke kallonta cikin nuna kansa ya ce, “Ni Yousuf

ɗ

in ko wa?”.

         “Inba kaiba waye Yousuf anan, munafuki algungumi. Ai dama kana biye damu tunda muka

ɗ

auke ta kai da shegen yaron nan mara kunya

dan bakinku

ɗ

aya ne dama. Dan haka saiku fito da ita tunda ankai ga yanda kake so”.

      Tuni fa falo ya hargitse, dan sai kawuna kuma suka nema rabuwa. Yayinda Daddy da tunda ya shigo falon baice komai ba ya zuba musu ido kawai. Hakama Baba Garko. Ciki

n

ɓ

acin ran yin shirun Daddy Uncle Yousuf ya tashi ya fice a falon dan zuciyar ƴan maza ta motsa da gaske a yau. Ganin bazasuyi shiru ba Baba Garko ya katse hayaniyar tasu da fa

ɗ

in, “Hajarah kije na sakeki saki biyu, kuma ki barmin gidana a yau har sai kun

maido Mawaddat idan da yiwuwar ki dawo sai ki dawo”.

       Wa

ɗ

an nan kalmomi masu dukan zukata na Baba Garko ne suka saka falon yin tsitt, yayinda ya miƙe abinda ya shige cikin bedroom ko waiwayen su bai yi ba. Dada kam da taji kanta na juya mata sai ga

ninta kawai sukai a ƙasa babu numfashi. Cikin tashin hankali sukai kanta. Duk hayaniyar da ake Baba na jinsu amma har suka kwasheta zuwa asibiti bai ki leƙo ba.

     Wannan shine sanadin kwanciya Dada a asibiti na tsawon sati biyu tana jiyya, dan hawan ji

ninta ne yay masifar motsawa. Koda ta samu sauƙi kuma Baba yace duk wanda ya kawo masa ita gida a cikin ƴaƴan nasa wlhy sai ya kwashe masa albarka. Duk kuma wanda yazo yay masa maganarta a gidan nan ma sai ya kwashe masa albarka. Wannan ya saka yaran tsora

ta matuƙa dan sun san wanene mahaifin nasu akan zuciya, balle yanzu ya sake birkice musu irin yanda basu ta

ɓ

a gani ba. Gashi sunata kiran Alh. Sulaiman dake matsayin babba garesu kuma silar wannan tashin hankali amma sam sun gagara samunsa. Dole dai aka wu

ce da Dada gidan Uncle Muneer aka gyara mata sashen baƙi....

      

          *_CANADA_*

    Labarin Ummita da Lulu taji ya ƙara musu shaƙuwa matuƙa, yayinda Lulu ta fara tunanin bu

ɗ

e ƙungiya domin taimakon yara marasa zuwa makaranta dan al'amarin ya

ron nan data ta

ɓ

a amsar Number a wajensa bisa titi har yanzu yana ranta bata manta ba, tana jin babu da

ɗ

i kuma da bata sami ziyartarsa ba. Ƙungiyar zata riƙe abubuwa uku ne. Karatun yara da rashin galihu ya hanasu yi, sai harkar fya

ɗ

e da kuma shaye-shaye.

Ɗ

ari bisa

ɗ

ari Ummita ta bama Lulu goyen baya game da wannan ƙyaƙyƙyawan ƙudiri nata. Dan haka suka hau tsare-tsaren su kamar wa

ɗ

anda akacema gobe zasu bar wannan wajen. Lulu ta cigaba da rainon ciki yayinda Usman ke zuwa dubata da bata magungunan ƙarin la

fiya ita da abinda ke cikinta. Alh. Sulaiman kuwa na tunanin allurar gubar da zata ru

ɓ

ar da tayin cikin Usman ke mata. Akwai fahimtar juna sosai a tsakanin su Lulu da Usman, dan shi ke kawo musu duk wasu bayanai akan Alh. Sulaiman, sai dai a rubuce yake ba

su, a zahiri kam babu wata alamar dake nuna ko kallon arziƙi sunaima junansu. A haka a haka dai har ALLAH ya kai cikin Lulu haihuwa. Inda ta koma zama da ƙyar tashi da ƙyar. Gaba

ɗ

aya ta canja kamanni saboda kumburin da ta

ɗ

an yi, dan ma Ummita baiwar ALLAH

tsaye take a kanta yanda ya kamata, bata gajiya da yima Lulu da abinda ke cikinta addu'a. Ga Usman na iya bakin ƙoƙarin sa akan komai nasu ciki harda fara shirya musu hanyar guduwa daga tsibirin. Lulu bata ta

ɓ

a kiran lambar kowa ba tun sanda ta gwada Alh.

Sulaiman ya

ɗ

aga. Tunda aka kawosu gidan bai zo ba ko sau

ɗ

aya, hakan ya sasu fahimtar kodai duk cikin takune ko kuma baya ƙasar ne.....

  

*_UK (LONDON)_*

      A

ɓ

angaren Smart wasannin link sun cigaba da tafiya cike da nasarori harma da ƙ

alubale, inda ALLAH ya

ɗ

aga darajar team

ɗ

in su suka ƙare da maki tamanin da shida, Smart ya jefa ƙwallaye ashirin da bakwai. Hakan ya sashi zama best player na wannan kakar wasa ta bana a ƙasar England, inda ya samu ƙyautar takalmin zinare, team

ɗ

in su ku

ma ya samu damar shiga babbar gasar premier link na england. A randa su Smart sukai wasan ƙarshe ne ya kasance dai-dai da randa Lulu ta wayi gari da naƙuda. Hankali tashe Ummita tai kiran layin Alh. Sulaiman, amma sai ya amsa mata a daƙile cikin halin ko'i

n kula. Sai da yaga Lulu na neman rasa ranta sannan yay kiran Usman akan yazo ya dubata, a kallo

ɗ

aya Usman da yay

mata ya tabbatar da Alh. Sulaiman cewar dole fa akai Lulu asibiti, dan theatre ya kamata ai mata tilas. Da farko Alhaji Sulaiman ya

ɗ

auki abu

n babu wasa, sai da fuskanci zai iya rasa damarsa sannan ya amince aka a wuce da Lulu asibiti can cikin gari dan shi tunaninsa mutuwar

ɗ

an a ciki ta jawo hakan. Dai-dai ana shiga da Lulu

ɗ

akin theatre Smart da gabansa keta faduwa ya zira ƙwallo a minti

ɗ

ay

an ƙarshe da ya rage a tashi wasan. A take garin ya

ɗ

auki ihu, yayinda ya kai ƙasa yay sujida hawayen farin ciki na ziraro masa. Gaba

ɗ

aya teammate

ɗ

insa sukazo kansa aka rungume juna, suna mai

ɗ

unbin farin cikin shiga a jerin manyan team na duniya da zasu

buga primier link kenan, abinda ko'a mafarki ba'a taba kawo musu ba. Amma Alhamdullah sai gashi a dalilin

ɗ

an baiwa kamar yanda suka sakama Smart sun shigo cikin jerin masu nasara. Sosai London City take a hargitse yau anata selebration, su Smart na cikin

wata irin doguwar mota mai masifar ƙyau da

ɗ

aukar hankali hannunsu rike da kofin da suka ci suna

ɗ

agawa masoya. Wasu a cikin teammate nashi har cire riguna sukai suna jefama fans. Shi kam dai murmushin sa yake mai ƙayatarwa cike da nutsuwa yana mai

ɗ

aga h

annayensa duk biyu, yayinda idan idonsa yakai kan yara yakan ma hannun nasa kiss ya hura musu, sai kaga yaran na maido masa da kisa

ɗ

in suma, jin farin cikin yake tamkar ya zarce na cin ƙwallo a zuciyarsa yau, dan fargabar

ɗ

azun nan da fa

ɗ

uwar gaba duk ta

gudu saboda addu'oin da yake ta yi. Haka suka dinga zagaye cikin London City a wannan mota, inda ta ko ina suka gitta imasoyane ƴaƴa da iyaye harma da kakanni da suka fito domin kallonsu. Sunan Smart Mawashi yasha kira a wannan rana tamkar zai ƙare duk da

yanda suke kiran Mawashin abin dariya, sai yaji har hawaye na cika masa ido da wannan al'amari da rahama ta UBANGIJI. A rayuwa ai babbar rahamace ma kaga mutum

ɗ

an uwanka na nuna maka irin soyayya balle kowa yasan Bature akan ƙyamar baƙin fata a zahirance.

        Wannan fa nasara ta Smart ta saka hankalin manyan club na ƙasashen turai gaba

ɗ

aya irinsu Italy, Spain, Germany France etc... dawo wa kansa, yayinda aketa kaikawo da cecekuce akan al'amarin yaron a wannan yini, kowacce kafar ya

ɗ

a labarai kaje a ƙ

asar ta England musamman a fanin ƙwallon ƙafa zancen kenan dai Smart Mawashi, Smart Mawashi.. Al'amarin kamar busa usir na alƙalin wasa. Cikin ƙanƙanƙanin lokaci manyan clubs

ɗ

in suka fara ƙwa

ɗ

ayin nuna zawarcinsa ta ƙarƙashin ƙasa........





_To

insha ALLAHU dai mun kusa zuwa ga

ɓ

ar da komai zai cigaba da tafiya a bu

ɗ

e, ina zazu

ɗ

in nan ne

ɗ

an can mu samesa yanda muke so

🥱

dan nasan kunfi kauri acan

😜🚴🚴🚴

_

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN

LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓

𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

1





8





.........*_CANADA_*

   Sosai Lulu ta riga ta sakama ranta tsoron haihuwar ne, duk

yanda su Usman suka so ta haihu da kanta hakan na neman gagara. Ga naƙudar tata da gani mai zafi ce, dan tayi wujiga-wujiga a ƙanƙanin lokaci. Tun ma tana hawayen har idanun sun bushe, Ummita dai nata maimaita mata addu'a tana fa

ɗ

a. Har ALLAH ya isa sai da

tama Smart cikin fitar hayyaci

😜

, akace kuma sai anyi Shari'a da shi yayi jail

😂

. Abin yaso bama Usman dariya ya dai danne da ƙyar. Dr Lameer yaja Usman gefe cikin damuwa ya ke fa

ɗ

in, “Ussy inaga fa muyi mata CS

ɗ

in nan kawai, ta riga ta saka tsoro a rant

a ga shi kuma jinjirin yayi girma da yawa sosai saboda ciye-ciye data dingayi. Sannan an ta

ɓ

a ta

ɓ

a cikin hakan ya raunana mata mahaifa. Amma da ace bata saka tsoro a ranta ba wannan bakomai bane zata iya haihuwa da kanta. Yanzu kam ina tsoron kar wahala ta

sa mu rasa abinda ke cikinta”.

       “No no Doctor bana fatan a rasa babyn nan wlhy, inaga kawai ayi mata cs

ɗ

in”.

           “Shike nan babu damuwa, wazai saka hannu a cikinku?”.

      “Bara na saka hannun kawai ni”.

    Alhamdullah an samu nasarar

zaro baby boy a jikin Lulu ƙamshi. Lafiyayyen yaro ƙyaƙyƙyawa da bai baro komai na ubansa ba, ga shi ƙaton gaske masha ALLAH. Dan hatta wani tawadan ALLAH da Smart ke da shi a gefen kunnensa babba shima jinjiri na da shi. Ankai Lulu

ɗ

akin hutu, yayinda Um

mita ta rungume yaro tana mai jin ƙaunarsa a ranta kamar jininta. Shi kansa Usman yaron ya shigar masa rai. Bai kira Alh. Sulaiman da ke can yana jiran ace Lulu ta haihuwa

ɗ

a a ru

ɓ

e ba, dan yau shine target

ɗ

insa akan ku

ɓ

utar da su Lulun dama. Shi yay duk

wani tsare-tsarensa na nemawa Lulu transper da taimakon Dr Lameer zuwa wani

ɓ

oyayyen ƙaramin asibiti a Derby city. A wannan daren aka fita da Lulu cikin ambulance da Ummita, abinka da turai tsaro kaca-kaca hankalinsu kwance suka iso Derby city zuwa gabanni

n asubahi. Sanin Alh. Sulaiman zai iya bibiyarsu komai ya tafi ne akan tsari da kulawa. Dan wani gida ne a kusa da asibitin aka ajiyesu, acan gefen gari wajen ana noman fruits, sai gidan abinci da ke gaba ka

ɗ

an kasancewar babban hanya ce, sannan bature shi

babu ruwansa da daji duk inda yay masa alƙarya ce. Komai da Lulu zata iya buƙata na kulawar lafiyarta su Usman ya tanada a gidan, dan bashi da damar barin ƙasar da su a yanzu kasancewar passport nasu na hannun tsule, fita dasu kai tsaye zai zama mai wahal

a.

       Kusan ƙarfe takwas Lulu ta dawo hayyacinta, inda cikin amincin ALLAH ta farka bakinta

ɗ

auke da addu'a. Da sauri Ummita da ke zaune a gefenta rungume da jariri dake ta barcinsa tai saurin kallonta da fa

ɗ

in, “Alhamdullah aunty kin farka?”. Idanu k

awai Lulun ta zuba mata ita da jaririn, sai kuma ta sauke numfashi a hankali da motsa lips

ɗ

in ta tana mai bin

ɗ

akin da kallo. “Ina ne nan Ummita? Miya faru da ni?”. Cike da farin ciki Ummita ta ce, “Aunty an miki C'S ne ga baby boy mun samu, nan kuma sabo

n wajene da Usman ya ku

ɓ

uto damu da ga hannun kawunki.” Lulu batace komai ba sai idanu data zubama jaririn hannun Ummitan, da sauri Ummita ta miƙe zuwa gabanta da jaririn, Lulu ta zuba masa ido zuciyarta na wani irin harbawa na masifa. Dan duk da yaron da

sauran

ɗ

anyantakarsa ta kasancewa jinjiri kamaninsa da mahaifinsa a bayyane suke. A hankali ta lumshe idanunta tana sakin wasu irin ajiyar zuciya a jajjere, sai kawai ta samu kanta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login