Showing 84001 words to 87000 words out of 145491 words

Chapter 29 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

45

Da kallo ta bisa, sai kuma rashin sake cewarsa koman ya bata haushi ta wani tura baki da hararar bayansa tana murgu

ɗ

awa ta maida idanunta ta rufe. Ya

ɗ

an jima kafin ya fito

ɗ

aure da towel yana goge jiki da ƙarami. Kai tsaye wayarsa da ke ring ya nufa yana

ɗ

an yamutsa fuska da kallon agogo. Bai niyyar

ɗ

auka ba, sai dai ganin Ahmad ne ya sashi

ɗ

agawar tare da

ɗ

aukar bluet

ooth ya manna a kunnensa ya cigaba da abinda ke gabansa da alama Ahmad

ɗ

in yake saurare.

       “Ka kira dai kayi gulma

ɗ

an sa ido”.

    Dariya Ahmad

ɗ

in ya kwashe da shi da ga can. Ya ce, “Ai kai dama ba'a maka abin arziƙi. Ni yarona na kira naji yaya

yazo bai jigataba dai ko?”.

            “Ga shi nan na samesa yana kwasar barci dan sun shigo gidan na fita. Yaya kun gama da mutanen?”.

      “Har yanzu dai ana cu

ɗ

awa, naga sun

ɗ

auki burin duniya sun

ɗ

aurama wajen. Amma dai za'a dai-daita in sha ALLAH

dan naga da Yaya yace zamu haƙura kuma kamar sun damu.”

   “Oh kuma dai?”.

“Ai kasan dama irin wannan matsalar ba daga masu kayan bane masu sayarwar ne”.

           A hankali ya

ɗ

an furzar da iska da fa

ɗ

in, “To duk yanda kukai dai?. Ya batun wancan aiki

? Yaushe ne kuma shigowar taka?”

      “Ai maybe ma na fasa, dan business

ɗ

in bai fa

ɗ

a ba har yanzu, kasan abinda ma lura da shi komai suna fara yinsa ne a tsare kafin su sakeshi a kasuwa, amma dai shi guy

ɗ

in nan ya tabbatar min zai ha

ɗ

ani da ogan nasu s

aboda nace masa ni dila ne, sannan pharmacy

ɗ

in nan ya kamata aikinmu ya fara ta kansu dan na sake zuwa da takardar nan still sun saida min jiya. Kaga tabbacin maganarka kenan ta fito”

       “Hummm aina fa

ɗ

a maka dama. Sai dai inaga kafin hakan ya kamata

musan mai pharmacy

ɗ

in. Sai Companyn da yafi kawo musu kaya. Dan ina son mu fara da mutuminka ne”

     “Uhm wannan ma tunani ne mai ƙyau, sai dai kuma kamar abin zai mana wahala nake ga. Kasan fa kai ka fini dabaru ta irin wa

ɗ

an nan fannin”.

          M

urmushi Smart yayi yana

ɗ

an lumshe ido. Cikin

ɗ

an furzar da iska yace, “Kaima zaka iya Ahmad. Ka nutsu na maka bayani, yaro zamu samar da zai nema aiki a wajen, ta silar yaron ma zamu samu abinda bamu hasaso ba ma. Plan a kenan, idan wannan zai ja mana lok

aci plan b muja yaro

ɗ

aya dake pharmacy

ɗ

in a jiki, ta hanyar masa alkairi kasan dai yanda mutanenmu suka

ɓ

aci da wannan kar

ɓ

ar na goran, a cikin biyun nan zamu dace da

ɗ

aya”.

          “Yess boss na fahimce ka, kuma tabbas wannan dabaran yayi, shiyyasa n

ake sonka”.

     “Ɗan iska waye boss

ɗ

in naka?”.

  Dariya Ahmad ya sanya da fa

ɗ

in, “Kai mana. Zanyi ƙoƙarin nan daga nan zuwa next week, Dan Cameroon ma nake son zuwa kawo shanun nan dai. Ya kamata ka shigo ayi harkar nan da kai ALLAH, dan na hango za'a

samu alkairi a ciki.”

     “ALLAH mutumina! Kaifa nasan baka wasa dama da harkar ƴan canji. Yanzu yaya za'ayi?”.

            Cikin dariya ya ce, “Masheranci, kaima naga ai bawasan kake da su ba. Muyi magana kawai idan ka samu time, yanzu karna shiga loka

cin Madam tana amaryarta. A huta lafiya tsohon ango”.

       Kafin Smart yace wani abu ya yanke kiran. Ya

ɗ

an lumshe ido da girgiza kansa yana furzar da iska. Yana ƙoƙarin cire bluetooth

ɗ

in idonsa ya sauka akan Lulu ta mirror da ke kallonsa.........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

3





9





.......Sai dai yana waigawa ta rufe idanun ita a dole barci take. Nasa idanun ya rufe da sakin guntun murmushi ya ƙarasa shiryawa ya miƙe. Wando yasa 3quater da ƴar riga armless yasa turare. Baice da ita komai ba ya fita domin duba mima zai bata taci ne du

k da yasan halinta bawai ta damu da abinci bane. Ganin babu wani abinda zata iya so sai kawai yay mata order na gasashen kifi da abinda yasan zata iya so. Cikin abinda baifi mintuna ashirin da biyar ba aka danna bell

ɗ

in gidan. Tashi yay zuwa ƙofar dan yas

an abinda yay order ne aka kawo. Shi

ɗ

inne kuwa. Mai kawo saƙo

ɗ

in na ganin shine ya wani washe baki, cike da zumu

ɗ

i da farin ciki ya ce, “Smart Mawashi”.

    Murmushi Smart yay masa. Shi kuma ya zaro wayarsa yace Please ya bashi dama suyi hoto

ɗ

aya. Kai

ya jinjina masa alamar babu damuwa. Ya gyara sukayi sai farin ciki yake yi. Shi kuma ya amsa kayan ya koma ciki. A falon ya ajiyesu ya nufi bedroom

ɗ

in.....

       *_NIGERIA_*

   Kamar yanda ta saba a ƙarshen kowane wata take sake ƙulla silin zare

ɗ

aya a jikin battar da malamin ya bata game da asirin da taima Smart da Lulu. Yau ma cikin nisha

ɗ

inta ta jawo battar hannunta riƙe da farin zaren kirtani tana

ɗ

an raira waƙarta ta barmani coge alamar dai tana a cikin nisha

ɗ

i. Dan bayan Aunty Amarya da Amma

h ta sanar mawa babu wanda yasan yau Lulu ta koma wajen mijinta a gidan.. Wani irin kwance-kwance ƙirjinta yay ya yanka lokacin da take jawo battar idanunta ƙyar akan zararrikan data

ɗ

aura zube ƙasa a warware. Battar ta tukunyar ƙasa ƴar ƙarama ta wani tsa

ge daga sama har ƙasa. Tana

ɗ

agata ta rabe biyu tsokokin nama biyu da suka wani tsotse a waje guda tsire da allurai suka zube a ƙasa. Ƙara ta daddage ta fasa na tsananin fita hayyaci da tashin hankali batare data farga da

ɓ

aran

ɓ

aramar da take neman yi ba.

Su Huwaila dake falo suna kallone farkon shiga a

ɗ

akin nata a gigice. Ganinta kwance wanwar a ƙasa babu numfashi ga wata ƴar tukunya-tukunyar tsafi zube a ƙasa harda allurai a jikin tsokar nama ya sasu suma fasa ƙararar data ankarar da su Ammah. Kusan a ta

re suka afko

ɗ

akin tare da gayyar yaran gidan. Babu wanda idonsa bai gane masa wannan tarkacen tukunya ba idan ya shigo, har Abba da ya shigo a ƙarshe dalilin kiran da Salis yaje yay masa akan

tarkacen ya fara sauke ido kafin Ummah dake kwance wanwar ana s

heƙa mata ruwa amma babu alamar numfashi tattare da ita.

      Wani irin harbawa ƙirjinsa yayi tare da jin kansa ya sara. Yana sake maida idonsa akan Ummah ya ga ta koma masa wata irin mummunar hallita. Da sauri ya kauda kansa yana mai ambaton sunan ALLAH

. Yanda yay baya zai fa

ɗ

i sai da Ammah ta tarosa tana fa

ɗ

in, “Ya Salam Abbansu yi ahankali”.

      Hannun Ammahn ya riƙe yana jujjuya mata kai, muryarsa na rawa ya ce, “Hafsat fiddani a

ɗ

akin nan kaina zai fashe”.

         Furucin Abba yasa gaba

ɗ

aya han

kalin sauran yaran da su Aunty Amarya dawowa kansa. Sai kuma hankalin kowa ya sake tashi ganin halin da Abba ke a ciki. Amma mi abin mamaki yana fitowa ya saki wata nannauyar ajiyar zuciya da sakin kan. Kallonsa Ammah tai da fa

ɗ

in, “Yaya dai Abbansu?”.

 

   Kamar bashi ya gama cewa kansa kamar zai fashe ba ya ce, “Wlhy Hafsat kinji kuma ya saki kamar ba'ayi komai ba.” Sosai abin ya

ɗ

aure kanta. Bata gama fita a mamaki ba kuma sai ga yaran na fitowa da

ɗ

a

ɗɗ

aya hannayensu dafe da kansu. Wasu ma a guje suke f

a

ɗ

in, “Dodo! Dodo!!”. Cikin ƙanƙanin lokaci gida ya gama rikicewa. Kowa ya fito a

ɗ

akin Ummah, da kuma sun fito sai su jisu sakawai kamar an zare musu komai. Umma da hayaniyarsu ta sakata farfa

ɗ

owa cikin tashin hankali tabisu da kallo ganin yanda suke fita

a guje. Ganin babu kowa sai taga damace ta sameta ta tattare kayan nan. Da sauri ta tattarasu jikinta na mazari ta

ɗ

aure a

ɗ

an kwali ta tura ƙarƙashin gadonta. Sannan ta fito cikin ƙarfin hali. Tana sakko ƙafarta waje yaran suka shiga yanka ihu suna kwasa

da gudu zuwa

ɗ

akunan iyayensu da fa

ɗ

in, “Wayyo Umma ta zama dodo! Ummah ta zama dodo!”. Ba yaran kawai ba sai ga su Aunty Amarya suma duk sun rufta

ɗ

akunansu. Abba ma har tuntu

ɓ

e yake na barin wajen sai Ammah ce ke kallonta da ambaton addu'oi a bakinta. D

an itama kam yanzu a wata irin mummunar siffa mara ƙyan gani tane kallon Ummahn.  A nutse ta nufi nata

ɗ

akin itama aka bar Umma ita

ɗ

aya a tsakar gida cikin tashin hankali da mamaki. Sai kallon jikinta take taga minene sukema gudu amma bataga komai ba. A t

ake jikin nata ya kama rawa. Ɗakinta ta koma ta jajibi waya tai kiran Hajiya Naqiba....

           *_



UK



_*

     Cikin mamaki Smart ke kallon Lulu da ta bu

ɗ

e gasashen kifin ta maida ta rufe da sauri fuskarta a

ɗ

an yamutse. Dan shi dai a sanin da yay

mata tana son kifi sosai. Shi kam baya so, dan ko a yanzu haka dauriyar shaƙar ƙamshinsa kawai yake yi. Da farko yayi tunanin halin nata ne ya motsa, sai ya so

ɗ

auke kansa. Amma ganin yanda ta tura baki da fa

ɗ

in, “Nifa bana cin kifi yanzu” ya sakashi zuba

mata idanunsan nan.

          Cike da shagwa

ɓ

a ta ce, “Ni ka daina kallona da wannan idanun”. Ƙaramin murmushi yayi da janye idanun nasa, da kulawa ya furta, “Yaushe kika daina cin kifi kuma Madam?”.

     Harararsa tai saboda Madam

ɗ

in da ya kirata da sh

i, sai ya riƙe kunnuwansa alamar sorry. Mikewa tai tana ƙara tura bakin. Hannunta ya riƙo da sauri dan yasan ka

ɗ

an daga aikinta tace zata koma bedroom

ɗ

in da da ƙyar ya samu ta fito. Saman cinyarsa ya zaunar da ita, cikin lallashi kamar wata ƴar yarinya ya

ce, “Fa

ɗ

a min yaushe kika daina cin kifi?”.

          A

ɗ

an tunzure ta ce, “Da cikin

ɗ

anka”.

     “Woow really?!”.

   Kanta kawai ta jinjina masa da yunƙurin tashi ya hanata damar hakan yana dariya ƙasa-ƙasa da fa

ɗ

in, “Oh oh like father like son. Babie

luv anya akwai wanda ya kaini sa'ar nasara a ƴakin ƙasa da ƙasa kuwa?”.

          “Kamar ya?”.

      Ta fa

ɗ

a tana kallonsa a karo na farko. Gira ya

ɗ

age mata tare da kwantar da kasa a kirjinta ya ce, “Aliyu

ɗ

an Aliyu a suna. Aliyu

ɗ

an Aliyu a kamanni. A

liyu

ɗ

an Aliyu a hallaya. Ya kamata ki bani Award na gwarzon shekara ALLAH kuwa.”

        Ƙoƙarin ture masa kai take ya riƙe hannun, cikin mamaki ta ce, “Wai dan ALLAH yaushe ka lalace haka Aliyu? Ko abinda zama cikin turawan ya koya maka kenan kai?”.

 

   Idanunta da suka canja launi ya

ɗ

ago yana mata wani irin narkakken kallon da ya sanya jininta da tsigar jikinta yamutsawa a lokaci guda. Cikin motsa lips

ɗ

insa a hankali ya ce, “Kece kika lalatani fa Mawaddatan'warahmah.”

        Da sauri ta waro manya

n idanunta a cikin narkakkun nashi. “Ta yaya?”.

     Bakinsa ya kai dai-dai kunnenta ya ra

ɗ

a mata maganar data sakata jin inama kasa ta tsage ta shige kawai. Dan a take ta wani daburce ta shiga kai masa ƙananun duka a ƙirji. Hannayen ya shiga ƙoƙarin riƙe

wa yana dariya. Har sai da ta kai shi da kaiwa kwance a kujerar, bata barshi ba ta bisa tana a saman jikinsa ta cigaba da mintsininsa shi kuma yana tarewa da fa

ɗ

in, “Wayyo fatana da zafi fa ban san mugunta baby luv”. Yanda taga yana

ɓ

ata fuska alamar zafin

dai yake ji da gaske duk da bada wani ƙarfi take masa ba ya sata fara dariyar itama. Abu mai wahala ga Lulu kenan, kaga tana dariya haka tab

ɗ

in, ai ko murmushi sai a inda taso ga kuma wanda taso. Gaba

ɗ

aya ma sai ya shagala ma shi yana kallonta tamkar ya

samu television.

         Dariyar ta daina yi ganin yanda ya zuba mata mayatattun idanun nasa da gaba

ɗ

aya suka canja launi da ƙanƙancewa, sai dai murmushi bai bar fuskarta ba, ta

ɗ

an lakace masa hanci da

ɗ

age gira ta ce, “Kallon fa?!”

    Idanun ya lu

mshe a hankali da sake bu

ɗ

esu a kanta, “Dariya na miki matukar ƙyau my heartbeat”. Ya fa

ɗ

a cikin wata irin murya mai laushi da sanyi. Samun kanta tai da lumshe nata idanun itama tana

ɗ

an kauda fuskarta gefe da ƙoƙarin sauka a jikin nasa. Hannunta ya riƙo y

a dawo da ita ta kwanto jikinsa fiye da farko, fuskarsu gab-gab da juna suna musayar numfashi. A hankali ya sake fa

ɗ

in, “Kada ki sake barina dan ALLAH. Ina azabtuwa matuƙa Mawaddatan'warahmah. Wlhy kece farin cikin Aliyu, kece bugun zuciyarsa, kece sanyin

idaniyarsa, bayan mahaifiyata bana jin na ta

ɓ

a jin wata mace a cikin jinin jikina da komai na sama da ke. Ki bani dama koda ƴar karama ce domin tabbatar miki da hakan Pleassseee!”.

         Wani irin luuuu tayi da idanunta ta lumshesu, sai kuma ta sake bu

ɗ

esu a kansa. Cike da basarwa ta kai yatsanta saman lips

ɗ

insa ta fara zagayawa. “Dama kai

ɗ

an ƙwallo ne?”. Ta fa

ɗ

a cikin basar da zantukansa. Idanunsa da ke rufe ya bu

ɗ

e a kanta. Jan ajinta na sake rikita masa lissafin rayuwa, ya ce, “Humm!”.

       Gira

ta

ɗ

aga masa ka

ɗ

an tana wani cije lips da jan hancinsa. “Miye wani Hummm amsa nake so da baki?”.

        Kauda fuskar tashi ya

ɗ

an yi gefe yana murmushi, kafin ya sake maido idanunsa a kanta da

ɗ

an juyasu alamar tunani. Sai kuma ya

ɗ

an

ɗ

age kafa

ɗ

u da ta

ɓ

e baki ka

ɗ

an ya furta, “Tun ina yaro ma”.

           “Uhhyim! Shine ka zama kuma driver?”.

      “Ƙaddarata ce wannan”.

   “Bani labari to”.

Cikin

ɗ

an

ɓ

ata fuska ya ce, “Ba yau ba amma?”.

    “Miyasa?.”

“Saboda ina da abinda yafi labarin muhimmanci.

Ango fa nake ki tausayawa min? Niba

ɗ

an jarida ba na ƙare da bada labari haba ai ace min ma shakatafi”.

      Kalmar shakatafin ta bata dariya, dan haka ta murmusa har haƙoranta na bayyana. Ta ce, “Miye shakatafin? Ni Bama gane manya-manyan hausar nan na

ka suna yin girma da yawa”.

        “Oh kefa na manta rabi da rabi ce baki cika bahaus”.

    “Kai ka rabani

ɗ

in ko?”.

“Inba ni

ɗ

in ba waya isa kaiwa ga wannan aikin”. Ya fa

ɗ

a cikin fassara maganar tata da wata siga daban.

             “Kai kana da mat

sala ba'a hirar arziƙi da kai. Sakeni naci abinci na fara jin yunwa”.

         “Sorry na daina ayi hirar arziƙin. Abinci kam nan kawai ya isheki ƙoshi yau ai”. Ya ƙare maganar da nuna lips

ɗ

insa.

      “Lips

ɗ

inne kuma ya zama abinci?”.

    “Sosai kuwa

, kona gwada miki”.

“A'a na yafe girmana bai kai can ba”. Ta fa

ɗ

a tana ƙoƙarin sauka a jikinsa.........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdu

l

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login