Showing 96001 words to 99000 words out of 145491 words

Chapter 33 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

14

/>
ɗ

akko sabon salon kashe mata jiki har ya

ɗ

auki hanyar cimma burinsa. Sosai ta rikice masa dan a tsorace take da al'amarinsa. Shi kuma ya tabbatar mata da babu gudu babu ja da baya. Duk da yau bata sha wahalar wa

ɗ

an can m

atakan ba yanzun ma dai taji a jikinta. Shi kuma yasha raki da langa

ɓ

e. Lallashi yay tayi shi dai kam tunda ya samu yanda yake so. Bai kuma wani ja dogon lokaci ba ya sake nuna muradinsa, sai ta s

anya masa kuka harda cewa ita Nigeria zata koma bazata iya d

a shi ba gaskiya. Dariya yayta dannewa, bai kuma ƙyaletan ba sai da ya samu yanda yake so. Aiko yasha baƙar magana a wannan yini, harda cewa sai ta gaya shi da Uncle Yousuf da Ammah. Ya ko miƙo mata waya cikin gyatse ya ce ta kira. Amsa tayi zata kira

ɗ

in

kuwa. Yanzu ya sake tabbatar da wautar

ɗ

iyan madara, dan sai fisge wayar yay ya

ɓ

ige da cema Uncle Yousuf ya kira ne su gaisa. Dariya Lulu ta koma yimasa harda gwalo, dan ita wasa take masa, yo hauka take tacema Uncle Yousuf

ɗ

in mi ma. Ta kula kallon yarin

ya Smart yake mata, shiyyasa take zuba masa ta

ɓ

arar yaran aje a hakan........





_Kiyi son ranki Dan lokacinki ne ta wajen mu

🥱

😂😂🚴🚴

_

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GAS

U KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shed

ar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

4





4





.......Smart ya samu zama da Daddy da ya shigo London a ranar da Lulu ke cika kwanaki biyar. A ranar sun b

uga wasa a cikin London

ɗ

in ne, bayan sun tashi ne sukai zaman tattaunawa su uku harda Uncle Yousuf da ya shigo

domin kallon wasan shima. Daddy ya damƙa masa camara, tare da tabbatar masa Sulaiman yana shiri na musamman a kansu. Dan a yanzu haka akwai wata

yarinyar baturiya da ya gano an turota ta shiga jikin Smart

ɗ

in. Shiyyasa ma yay azamar kawo masa matarsa kusa da shi saboda gudun kar'a samu akasi. Murmushi Smart yayi da firzar da iska. Kansa a ƙasa ya ce, “Karka damu Daddy in sha ALLAH babu abinda zai

faru. Kafin na mallaki iyali nafi ƙarfin kaina ma balle yanzu da na tabbatar da har zuri'a na fara tarawa. In dai al'amarin Sulaiman ne yabar damunka, dan a yanzu haka a tafin hannunmu yake. Abinda nake buƙata a wajenka kawai yanzu bayan wannan camara

ɗ

in

shine list

ɗ

in abokan hu

ɗɗ

arsa. Sannan ka sa su Hassan subar Abuja su koma Kano gabanku. Dan Sulaiman ya fara kai musu hari ta hanyar aboki, a yanzu haka ana gab da jan ra'ayinsu da wani kasuwancin da nake ƙyautata zaton irin shigo-shigon da akai maka ne”.

      Sosai hankalin Uncle Yousuf da Daddy ya tashi, dan sam Daddy hankalinsa bai kai wajenba saboda wani babban business da ya dauki hankalinsa kwana biyun nan. Smart kuma bai sanarma Uncle Yousuf ba dan yakan

ɓ

oye wasu abubuwan gudun tada musu hankali.

Muryar Daddy har rawa take wajen fa

ɗ

in, “Aliyu yaya akai kasan wannan kai da kake anan?”.

    Murmushi Smart yay masa, cikin shafa kai ya ce, “Daddy koyarwarka ce ai. A yanzu idanuna a bu

ɗ

e suke akan duk wani motsin su Sulaiman da tawagarsa. Sannan Usman

ya sake zame min cctv camara. Dan yanzu haka yana Nigeria yin wani aiki da ya shafi hakan ma. Sannan Uncle Yousuf shine jagoran tafiyar,..”

     Da sauri Daddy ya dubi Uncle Yousuf. Murmushi yay masa ya kauda kansa shima. Smart yay dariya shima da cigaba

da cewa, “Mu yanzu fatanmu Daddy kaje ka kwanta abinka ka huta. Karka damu da duk wani ƙulle-ƙullensu dan biye muke da su. Yanzu haka a daren jiya sunyi zama kanka harma da Abba. Sannan akwai kayansu dake hanyar shiga Nigeria. Kayane masu nauyin gaske da

suka ha

ɗ

a kusan kaso bibbiyu na dukiyarsu domin kawosu, dan mugayen kayan shaye-shayen ne kawai a cikinsu da in har suka samu shigar da su zasu samu maƙudan ku

ɗ

a

ɗ

e. Target

ɗ

in mu yanzu muna zargin Sulaiman nada Company na sarrafa magunguna a

ɓ

oye, sai dai

bamu san a ina Companyn yake ba, shine muke bibiya domin mu tabbatar...”

        Ji Daddy yay kamar ya saki kuka, hannayen Smart da Uncle Yousuf ya kamo a cikin nashi, sai ma ya rasa mizaice da su. Sai ga hawaye kawai na gudu a fuskarsa. Da ga Uncle Yousu

f har Smart rikicewa sukayi. A take suka shiga jera masa tambayoyi. Sai ya sakar musu murmushi yana goge ƙwallar tasa da fa

ɗ

in, “Kunga bafa wani abu bane. ALLAH yay muku albarka. Ban ta

ɓ

a tunanin zanga irin wannan ranar ba a gareni. Domin na

ɓ

ata tsahon sh

ekarun girmana a tunanin yanda zan

ɓ

ulloma wannan al'amarin ne. A duk sanda nayi hangen sako su Hussain a ciki sai zuciyata ta ƙi aminta da hakan, saboda su sunada rauni. Sannan har yanzu suna a kan dokin ƙuruciya ne ba komai suke kallo a mai muhimmanci ba

. Aliyu kai

ɗ

an halak ne, nagodama ALLAH da yasa ka zamo mijin Mawaddat, na kuma godema

ɗ

an uwana da yay wannan ha

ɗ

in alkairi. ALLAH yay muku albarka. Ya kare rayuwarku da ta ahalinmu gaba

ɗ

aya. ALLAH ya ƙara

ɗ

aukaka ku, ku zama abin alfahari da babu irins

u a wannan zamanin. ALLAH ya albarkaci rayuwar Aliyu ƙarami da takwarana Isma'il (Ra'is) da Kamaluddeen, yasa suji ƙanku fiye da yanda kuka jiƙanmu”.

        Cikin rauni Smart da Uncle Yousuf ke amsawa da Amin. Smart na ƙara jin ƙaunar surukin nasa na rat

sashi. Ga Uncle Yousuf Daddy ya juya. A hankali ya furta, “Nasha gaya maka Yousuf kaine babana a wannan matakin, narasa baba ne kawai a suna, amma ga babana a kusa dani.....”

     Cikin katseshi Uncle Yousuf ya ƙyalƙyale da dariya. Sai kuma ya rungumesa d

a fa

ɗ

in, “Oh oh Yaya ni Wlhy kunya kake sakani, ni dai ba sai kace komai ba. Karka manta fa kaine na tashi nakema kallo a matsayin mahaifi kai da aunty Khareema. Kun raineni tun bansan kaina ba. Kun gatantani tun baku san minene da

ɗ

in ƴaƴa ba. Wlhy raina f

ansa ne a wajen kare ku daga duk wani maƙiyi da zaice kune abin harinsa. Ni dai fatana ka cigaba da kwantar min da hankalinka kawai da mana addu'a. Sannan ka janye mana ra'ayin su ƴan biyun kamar yanda Aliyu yace shine kawai aikinka.”

     Kasa cewa komai

Daddy yayi, Smart dake saurarensu yana murmushi ya

ɗ

an fesar da numfashi yana

ɗ

an jujjuya camara

ɗ

in. “Inaga a wannan ga

ɓ

ar ya kamata Mawaddat ta fara aikinta. Dan haka zan duba abubuwan cikin camara

ɗ

in nan tare da ita. Sai dai ina jin tsoron al'amarin t

a dan bata da haƙurin kawaici ma abu, zata iya bu

ɗ

e mana aiki da wuri wlhy”.

       Yanda ya ƙare maganar cikin marairaicewa ya saka Daddy da Uncle Yousuf kwashewa da dariya. Dan kuwa suko suka san wacece Mawaddat. Daddy yace, “Aliyu kamar kasan abinda na

ke tunani kenan ALLAH. Dan Mawaddat yanda kasan zawayi haka take. Ballema ta ƙullaci Sulaiman

ɗ

in a yanzu, dan bakaga yanda taima Dada bane ba ma fa. Abinda kawai zamuyi shine da zarar kun gama gani sai mu samu lokaci mu zauna da ita mu duka kafin na wuce.

Sauƙin ma ga babanta da ya san matakan bida ita yanda ya kamata sai kaga tayi abinda ake so”

      Murmushi kawai Uncle Yousuf ya keyi shi dai. Yace “Ku gama gulmarta duk sai na fa

ɗ

a mata ai, dama kun mata wayo kun kawota nan. kai kaine za'a hana tuwo”..

. Yau maganar yana nuna Smart.

      Dariya Smart da Daddy keyi, Daddy yace, “Sauƙin abinma kaine gaba-gaba wajen ƙullawar dan nayi recording.”

    Smart ya kasa daina dariyar wa

ɗ

an nan mutane. Komai nasu a sauƙaƙe cike da ƙauna da soyayyar juna. Suna ƙa

ra masa ƙaimi akan ƙaunar ƴan uwansa shima.....

      _______



     A

ɓ

angaren Lulu tun fitar Smart itama ta fice a gidan. Asibiti ta nufa saboda maganar Smart dake cimata rai akan shi baya sa

ɓ

a saiti. Haka kawai take jin tsoro a ranta, ita yanzu ta

samu ciki kuma ai taga bonu. Yaushe ma yaronta yay ƙwarin hakan. Bawai bata son yara ba, amma dai tafi son ko zata sake haihuwa sai AA ya kai irin 5years haka. Yanzu kam tana ina zata fara ha

ɗ

ama kanta cakwakiyar nan, ga business ga rainon AA, ga fitinar u

bansa, ga rainon ciki da hidimar ƙungiya dana aikinta. Ta samu ganin likita, babu wani kwana-kwana tace planning zatayi, amma su fara tabbatar da babu wani abu a jikinta, duk da dai a ganinta ha

ɗ

uwa uku bai zama lallai a samu wani abu ba, to amma idan tai

la'akari da farkon ha

ɗ

uwar aka samu cikin AA sai hankalinta ya sake tashi taji ta kasa yarda da kanta. Doctor dai ta mata dukkan abinda ya dace sannan ta bata magani, acewarta a iya bincikensu mahaifarta fresh take babu komai. Amma ga magani tasha koda ma

an samu akasi marar zata sake wankuwa fass. Daga haka suka saka mata abu a jiki ta dawo gida tana jin hankalinta a kwance. Ta iske har lokacin Smart bai dawo gidan ba. Dan haka ta ƙirƙiri aiki dan zama waje

ɗ

aya ya isheta. Tsaff ta gyara gidan tare da musu

girkin Nigeria yau. Tana kammalawa tai wanka, kayanta da ya rage

ɗ

aya tak ta saka ta dawo falo ta zauna dan AA tunda suka dawo barci yake abinsa. Ta shagala a kallo ya shigo gidan da sallama hannunsa

ɗ

auke da kaya. Bata motsa da ga inda take ba ta dai zub

a masa ido, shiko nashi idanun na kallon gidan ne da yanda aka gyara shi, aka canja zaman abubuwa da yawa.

Gyaran mace dabanne. Ya ayyana a zuciyarsa yana ajiye kayan hannunsa a hankali. Kusa da ita ya kai zaune cikin yanayin gajiya ya ke fa

ɗ

in, “Madam ya

gidan?”.

        Baki ta tura da fa

ɗ

in, “Ni ALLAH idan baka daina cemin Madam

ɗ

in nan ba zamuyi fa

ɗ

a ko kaima na saka maka suna. Sai kace wata tsohuwa?”.

     “Oh da yarinya kike

ɗ

aukar kanki, ai kin tsufa tunda gaki da AA. Nan da shekara ashirin zaki ga

anzo fara miki gaisuwar uwar miji”.

         Dariya ta ƙyalƙyale da shi, ta ce, “Kai kuma Baban miji ko”.

     Murmushi yayi yana

ɗ

an girgiza kansa. Sai kuma ya lunshe ido ya sake bu

ɗ

ewa a kanta. “Ina boss

ɗ

in gidanne naji shiru?”.

        “Barci yake,

shiyyasa nake hutawa ta ai.”

    “Ai yanzu ga baban shi ya dawo hutu ya ƙare”. Yay maganar yana kissing kuncinta da kwantar da kansa a kafa

ɗ

arta. A hankali ta sauke numfashi da lumshe idanunta itama. Dan zuwa yanzu duk yanda taso cigaba da riƙe kanta sal

onsa na barazanar tonata ne. Ƙarfin hali ne kawai da taurin kai irin nata. A hankali ta ce, “Yaya wasan?”.

        “Alhamdullah bakin ƙi zuwa kallo ba”.

      “To ni Wlhy ban iya kallon ƙwallo bane”.

   “Sai ki fara koyo ai”.

“Zan ƙoƙarta in shan ALLAH

kodan kai. Ni yanzu ma maganar da nake son maka shine jibi fa ya kamata mu koma”.

         Batare da ya bu

ɗ

e idonsa da ga rufen da suke ba ya ce, “Ina kenan?”.

     A shagwa

ɓ

e ta ce, “Nigeria mana”.

“Uhhyim yin me?”.

Idanu ta zuba masa da mamaki, “Ya

zakace yin me bayan kasan ayyuka na baro na taho nan, kuma ni da shirin sati

ɗ

aya na taho ko kwana goma. Wlhy inada abubuwa masu yawa acan”.

       Ka

ɗ

an ya bu

ɗ

e idanunsa yana kallonta, tsahon mintina kamar bazaiyi magana ba sai kuma ya firzar da numfashi

. Cikin deep voice

ɗ

in nan nashi da babu wasa a cikin fitar sauti ta ya ce, “Mawaddat! Ke yanzu idan ance miki ki ƙara tafiya kibar mijinki sai ki tafi? Kiyi lissafi shekarar aurenmu

ɗ

aya da wattani takwas kenan fa. Amma bamu ta

ɓ

a zaman cikakken wata guda

ba har yanzu. Idan ke baƙya jin damuwa da hakan ni gaskiya ina ji. Sannan haƙurina ya ƙare ina buƙatarku a kusa dani yanzu. Shekarunmu tafiya suke bakwai komawa baya ba, ko sai ƙarfina ya ƙare sannan zaki fiskanceni a ga

ɓ

ar da bazan iya komai a gareki ba.

Na waiga ma na ganku a kusa da ni farin ciki nake ji. A yanda nai wasa a fili yau kowa yasan ina cikin farin ciki mara misali, aure ibada ne f

a bawai son zuciya ba ko ra'ayin kanka a yanda kaso tafiyar da shi. Dan haka maganar komawa na soke shi, ba yau ba

, ba gobe ba babu ma rana kawai at all. Dan haka karma ki sake mun maganar data shafi hakan ranmu zai

ɓ

aci ne kawai”. Ya miƙe fuska a tsuke ya bar falon zuwa bedroom........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KI

NSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa I

brahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭

🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

4





5





.......Da kallo kawai ta bishi zuciyarta na wani irin rawa da mamakinsa. Gaba

ɗ

aya ya juye mata a kammanin da ta sanshi tun farko na dakewa da rashin son

ɗ

aukar raini. Gaba

ɗ

aya sai taji ma shakkarsa ta shigeta. Kusan minti uku tunaninta ya fara zurfi sai kuma ta miƙe, dan ganin

ɓ

acin rai a tare da shi kuma duk sai take jin itama na

ta zuciyar babu da

ɗ

i. Bedroom

ɗ

in ta shiga da sallama ƙasa-ƙasa, inda yake tsaye yana saka bathrobe a jikinsa ta nufa, dan har ya cire kayansa. Sallamar kawai ya amsa mata batare da ko kallonta yayi ba harta iso gabansa. Fuskarsa da ke kicin-kicin ta zubam

a ido, ganin bazai kalletan ba yasata kai yatsanta manuniya ta

ɗ

an takaleshi a kafa

ɗ

a. Kautar da jikinsa yay, ta ƙara lakatoshi a hannu, ya sake kaucewa kamar wani ƙaramin yaro, sai kawai ta matsa ta rungumeshi ta baya ta

ɗ

ora kanta a saman bayansa tare da

zagayo hannayenta saman cikinsa tana wasa da igiyar bathrobe

ɗ

in kamar zata kwance. Idanunsa da ya lumshe saboda jinta a jikinsa ya

ɗ

an ƙanƙame jin ta zagayo hannunta saman cikinsa, a hankali ya firzar da iska yana cije lip

ɗ

in sa na ƙasa ka

ɗ

an da ƙoƙarin

yana ƙoƙarin zame hannun nata amma sai ta sake ƙanƙamesa.

       “Fushi kayi?”.

    Ta fa

ɗ

a a hankali. Shiru kamar bazai ce komai ba, sai kuma ya

ɗ

an sake sauke numfashi da kama hannun nata ya zagayo da ita gabanshi. Mayatattun idanunsa ya zuba mata

kamar yanda itama take kallonsa cikin tsakkiyar ido. Gira ta

ɗ

an

ɗ

aga masa tare da kanta, “Fushin dai?” ta fa

ɗ

a tana kai yatsarta ƙirjinsa a saitin zuciyarsa ta shiga zagayawa da fa

ɗ

in, “To ki huce hajiya zuciya”.

Harararta yay da buge mata hannu ya

na sake

ɓ

ata fuska kamar wani AA. Sai kawai ta ƙyalƙyale da dariya da fa

ɗ

awa jikinsa ta sake rungumesa.

         “ALLAH in kana shagwa

ɓ

a kamar AA najin yunwa fa”.

    Duk yanda yaso cigaba da riƙe kansa ya kasa. Murshi yayi yana

ɗ

an lumshe ido da dungu

re mata kai, sai dai baice komai ba. Dan haka ta fara masa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login