Showing 39001 words to 42000 words out of 145491 words
da sakin kuka. Hankalin Ummita ya tashi, ta shiga jera mata tambayoyi akan
ko wani waje na mata ciwo ne? Bata iya bata amsa ba har su Usman suka shigo, Dr Lameer ya dubata yayinda Usman ke faman lallashinta da tabbatar mata ta kwantar da hankalinta, insha ALLAH sun ku
ɓ
uta kenan, zai kumayi duk yanda zai yi na ganin sun koma gida
Nigeria. Ummita ita ta
bada shawaran ya kamata ama jaririn hu
ɗ
uba fa, dan haka suka tambayeta wane suna take so a saka masa. Ita kanta batama san lokacin da ta furta, *_“ALIYU”_* ba. Usman da ya saki wani
ɗ
an murmushi ya
ɗ
auki jinjirin yaymasa hu
ɗ
uba da su
na ALIYU HYDAR ZAKIN FAMA. tare da masa addu'a dan duk lalacewar Usman yanada iliminsa na addini. Kawai zama a waje ne ya sashi zama mara jin magana.
Lulu da idonta ke a lumshe a zuciyarta ta furta (ALLAH ya albarkaci rayuwarka *_Aliyu Aliyu Mika'
il Mawashi_*) sai kuma ta
ɗ
an yamitse fuska kamar wadda take jin hakan banbarakwai a zuciyarta...
_(To muma dai munce ALLAH ya raya Aliyu Aliyu Mika'il Mawashi. Dangin Smart kar ace bamuyi Barka ba
🥱
🚴
)_
*_NIGERIA_*
Sosai Daddy ke fama da ciwo a tsaitsaye, sai dai yanata dauriyar ganin bai bari ko Mommy ta fahimta ba. Sai dai ya gagara
ɓ
oye damuwarsa akan halin da suke ciki tsakaninsa da
ɗ
an uwansa Yousuf. Yousuf nada matuƙar muhimmanci a garesa ta yanda baki bazai
iya furtawa ba. Su fa ka
ɗ
aine ƴan uwansa shi da Mommy sai zuri'ar da suka tare a yanzu. Tunda yake da
ɗ
an uwansa bayan rikicin Kasancewar Mawaddat (Maman Lulu) a rayuwarsu baya jin akwai wani sa
ɓ
ani daya ta
ɓ
a shiga a tsakaninsu kamar haka da Yousuf
ɗ
in ya
ɗ
auki zafi da shi. Ba wai baya son fitowa ya fa
ɗ
a masa gaskiyar al'amari bane, bai son tada masa da hankaline kawai ko sakashi a matsala. Shiyyasa ya za
ɓ
i shanyewa shi ka
ɗ
ai a tsahon rayuwa. Amma yana gani a wannan ga
ɓ
ar in har yana son
ɗ
an uwan nasa ya f
ahimcesa dolene ya bu
ɗ
e masa sirrin nan dai da yake ta faman biznewa a tsahon shekaru badan tsoro ba sai don dalilai guda biyu. Na farko baya son tarwatsa farin cikin family
ɗ
in mutum mai mutunci da daraja a rayuwarsa irin Alhaji Sufi Ado Garko. Ya taka ra
war gani a rayuwarsa da har a yanzu ake iya kallonsa a nuna a matsayin wane. Duk da yasan wannan rubutaccene daga UBANGIJI ko babu shi
ɗ
in komai zai iya tabbata. Amma UBANGIJI ya sakashi zama matsayin sila. Idan ya kasance mai tarwatsa farin cikin wannan a
hali yana jin kamar ya rama sharri ne da alkairi. Na biyu shine kare rayuwar yarinyarsa duk da yasan shi bai isa hana komai ba daga ƙaddarar ALLAH. Tunda gashi nan a sanadin hakan har Lulun ta fa
ɗ
a shaye-shaye batare da ya iya bata kariya akan hakan ba. Ha
salima bai ta
ɓ
a sanin tanayi ba sai a shekarar nan. Tun daga ranar jikinsa yay sanyi matuƙa da sake tabbatar da wayo ko dabara bata kare maka abu sai UBANGIJIN talikai masanin sirrin fili da
ɓ
oye. A hankali ya kai hannu ya
ɗ
auke ƙananun hawayen da suka cik
o masa idanu. Sai kuma ya sauke ajiyar zuciya mai nauyi da
ɗ
aukar wayarsa ya rubuta gajeren text message wa Uncle Yousuf ya tura masa, duk da yasan a gajiye yake dan jiya ya dawo daga UK kamar yanda yake ji a bakin Mommy dan shi dai Uncle Yousuf
ɗ
in bai sa
nar masa ba sam.
Uncle Yousuf na tsakiyar iyalinsa suna kallo, yayinda Deen da Ra'is ke home work text
ɗ
in Daddy ya shigo masa. Kamar zai share sai kuma dai ya
ɗ
auka ya duba ganin kallon da aunty Saliha tai masa. Shiru yay yana kallon text
ɗ
in da
bai wuce layi biyu da rabi ba. Ya
ɗ
an sauke ajiyar zuciya dan shima harga ALLAH yana azabtuwa da rashin
ɗ
an uwan nasa a kwanakin nan. Dauriya kawai yake yi. Tunda ya san kansa bai ta
ɓ
a wayar gari da yini harda kwana baiyi waya da yayan nasa da yakema kall
on kamar
mahaifi ba. Dan ko baya ƙasar sukan yi waya sama da sau uku a rana. Dan ƙa'idarsa ce duk safiya ko suna a ƙasa
ɗ
aya ko basa nan zai gaishesa, sannan da dare kafin ya kwanta zai kirasa yay masa sai da safe. Idan ma bai kira ba bisa wani uziri na ya
u da gobe shi daddyn zai kirashi da kansa. Bayan wannan wayoyin biyu na ƙa'ida wasu wayoyin kan shiga a tsakaninsu game da Business ko wani muhimmin abu da ya shafesu. Jin zuciyarsa ta kasa nutsuwa waje guda ya miƙe yana kallon aunty Saliha. “Sweetheart
ɗ
a
n bani key Please”. Da mamaki ta ce, “Key kuma?. Ina zakaje kaiko a daren nan kamar wanda ke a tarkon mace?”. Karan farko yay murmushin da bai niyya ba. Dan tun a kallon da tai masa sanda text
ɗ
in ya shigo yasan akwai magana a bakinta. Komai baice ba sai w
ayar da ya miƙa mata. Dan tsakanin shi matarsa akwai yarda mai ƙarfi da fahimtar juna. Duk inda ƙofar zargi ta nema bu
ɗ
e musu sukan yi saurin tosheta kafin a samu
ɓ
araka. Cikin sanyin jiki ta miƙa masa wayar da fa
ɗ
in, “I'm sorry dan ALLAH, ALLAH ya bashi l
afiya”. Murmushin kwantar da hankali ya mata da nuna mata hanya alamar taje ta
ɗ
akko masa. Babu jimawa kuwa sai gata ta dawo. Ta miƙa masa tare da
ɗ
an rungumesa. Bayanta ya
ɗ
an bubbuga yana fa
ɗ
in, “Thanks” daga haka ya saketa ya fice yanama su Deen bye bye
.
Duk da dariyar dake tasoma Daddy ganin yanda Uncle Yousuf
ɗ
in yazo a ƙanƙanin lokaci yay ƙoƙarin danneta. Sai ma sake langa
ɓ
ewa da yay. Cikin sassarfa da ru
ɗ
ani Uncle Yousuf ya ƙarasa garesa. Sai faman jera masa tambayoyi yake a jajjere.
“Yaya mike damunka? Dama baka da lafiya? Tun yaushe kake a kwance? Kasha magani? Miyasa baka kirani munje asibiti ba?”. Cikin murmushi Daddy ya kamo hanunsa dai-dai yana kaiwa zaune kusa da shi a bakin gadon nasa. “Irin wannan tambayoyi haka a jere auta w
anne zan amsa a ciki?”. Kai Uncle Yousuf ya langa
ɓ
e gefe kamar mai shirin fasa kuka, dan da gaske yaga yayan nasa ya rame masa a idanunsa sosai. Daddy ya sake sakin murmushi tare da lumshe idanunsa. Sai kuma ya yunƙura da niyyar tashi. Da sauri Uncle Yousu
f
ɗ
in ya taimaka masa ya zauna da ƙyau. Shima sai ya zauna gab da shi sosai hannayensu cikin na juna. Cikin tausasa murya Daddy yace, “Kana fushi dani saboda
ɗ
iyarka ko? Kayi haƙuri Yousuf kaji. Yayanka ba son zuciya bace ta lullu
ɓ
e masa ido. Idan ma a kwa
ita to ajizancine kawai irin na
ɗ
an adam. In sha ALLAH yau zan fiddaka a cikin duhu tun daga lokacin da kuka fara tuhumata kai da Kareema har zuwa yau
ɗ
in nan. Amma dan ALLAH ina son kai min ƙyaƙyƙyawar fahimta kaji.”
“Insha ALLAH Yaya”. Uncle Yous
uf ya fa
ɗ
a a sanyaye.......
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAF
IKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiy
ar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝕭𝖔𝖔𝖐
𝖙𝖜
𝖔
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
1
️
⃣
9
️
⃣
........Murmushi Daddy yay masa tare da sake damƙe hannayensu cikin na juna sannan ya fara da fa
ɗ
in, “Tun ranar dana wayi gari da salwantar maƙudan ku
ɗ
a
ɗ
e a cikin Company hankalinna yay masifar tashi, nabi diddigi
tako wane
fanni amma ban fahimci komai ba akai. Na shiga ru
ɗ
ani matuƙa da tunanin ta ina zan iya samun wa
ɗ
an nan ku
ɗ
i haka, dan ko za'a saida duka ƙaddarar dana mallaka a wancan lokacin bazasu biya ko kaso biyu bisa goma na abinda ya salwanta ba. Ina cikin wannan ru
ɗ
ani da
ɗ
imuwar Alh. Sulaiman ya shigo rayuwata.........” kaf ya kwashe labari ya sanarma Uncle Yousuf da jikinsa ke wata irin tsuma, ga hawaye sha
ɓ
e-sha
ɓ
e kaca-kaca da fuskarsa kamar wani ƙaramin yaro. Shima dai Daddy
ɗ
in hawaye yake, ya jawo Uncle Yousuf
jikinsa ya rungume yana
ɗ
an bubbuga bayansa alamar lallashi. Sai da yaji ya bar kukan sannan ya
ɗ
agoshi. Zama Uncle Yousuf ya gyara cikin dasashiyyar muryarsa ya ce, “Yaya miyasa ka iya barin wannan babban al'amarin masu nauyi irin haka a ranka. Miyasa ba
ka ta
ɓ
a sanar damu ba dan ALLAH? Haba yaya har wanene Sulaiman da makircinsa da zai maka irin wannan ƙullin haka ka zauna kallonsa?”.
“Yousuf ka fahimceni hakan dolene a gareni saboda dalili masu yawa. Sannan ma lokacinne bai yiba shiyyasa, maybe
UBANGIJI yay masa talalane da kuma hukuntani akan kuskurena nima. Na farko na yarda da shi da kallonsa da siffa irin ta mahaifinsa na mutumin kirki kasancewar a haka yazo min. Sannan bazan so maida sharri da alkairi ba a yanayin riƙon da mahaifin nasa yay
min. Sannan dolene nayi komai domin kare ku a matsayinku na ahalina, dan shekarunka a lokacin sunyi ƙanƙantar da bazaka iya fahimtata ba yanda ya kamata. In da ban shanye komai ba za'a iya cutarmin da ku tako wace irin siga musamman ma kai, dan ko ita Kare
ema na hanata fita aikine daga baya bisa wannan dalilin, amma duk sai kuka fahimci cewar saboda Mawaddat ne. Eh saboda itane, dan ita ta ƙirƙiri hakan dan ku
ɓ
utar da Kareema daga sharrin Sulaiman batare da koni na fahimci hakan ba sai daga baya. Sai kuma l
okaci da baiyi ba kamar yanda na fa
ɗ
a, dan kasan komai na ALLAH ne sannan yanada lokacinsa.”
“Hakane Yaya na kuma yarda dakai. ALLAH sarki Maman Mawaddat munata zarginta akan abubuwa da yawa. Ciki harda tunanin ko asiri tai maka a farko, sai daga b
aya nima na fahimci ba haka bane saboda wasu dalilai. ALLAH ya gafarta mata ya yafe mata.”
Cikin lunshe idanu Daddy yace, “Amin Yousuf, ai shiyyasa zargi bashi da amfani. Akoda yaushe da ace munama duk wanda ya shigo rayuwarmu uziri akan al'amuran ray
uwa damun zauna lafiya da samun salama a zukatanmu”.
“Hakane Yaya. Amma duk da haka akwai abinda kayi da har yanzu basu wanke a zuciyata ba. Na farko akan Mawaddat daka nisantata da samun karatun Addini dama sakaci akan tarbiyyarta. Na biyu n
una mata goyon baya akan duk abinda tai dai-dai ne harda nuna ƙyamar talaka a matsayin mijinta. Why Yaya? Bayan nasa wannan ba
ɗ
abi'un da iyayenmu suka horar da kai bane ba”.
Ɗan jimm Daddy yay cikin tsantsar damuwa. Kafin ya
ɗ
ago idanunsa da suka
ka
ɗ
a sukai jajur ya zubawa Uncle Yousuf. “Tabbas Yousuf wannan shine babban kuskuren da nai da cutar da rayuwar Mawaddat a rayuwata da bazan ta
ɓ
a yafema kaina ba. Da farko halin Sulaiman ya rufemin ido da abinda naji dangin mahaifiyar Kareema na fa
ɗ
a mata.
Sai nake ganin nisantata da ƙasar kamar yanda mahaifiyarta ta roƙan tun farko kamar shine masalaha agareni da ita. Namanta shi UBANGIJI shine mai tsarewa a duk inda kake. Na tauye rayuwar Mawaddat akan rashin ilimin addini da kaita wata ƙasa da kafirci ya
fi ƙarfi a ga
ɓ
ar da komai idan ta gani bazai zama abin ƙi ba a gare ta. Wannan itace jarabawata ni da ita. Maybe hakkin yarinya da Sulaiman yayma fya
ɗ
e na
ɓ
oye ne bayan nasan gaskiya UBANGIJI ya jarabceni da hakan, shaye-shaye kuwa a dalilin ha
ɗ
a hannu da
nai da su Sulaiman da bamu san iya adadin yaran da wannan safarar tamu ta gur
ɓ
atawa rayuwa ba duk da ban sani ba inaga shine nan UBANGIJI ya
jarabceni akan ta. Sai kuma soyayyar da na dinga dana sani akan ƙin nuna ma mahaifiyarta har sai da ta roƙa gareta
bayan ita
ɗ
in jinina ce shima ya taka rawar gani. Sai tausayi da ya zama jagora Da silar zama komai. Ban ta
ɓ
a ƙin Aliyu a zuciyata ba game da alaƙarsa da Mawaddat. Hasalima a kullum cikin tashin hankali nake kar adalilina su Sulaiman su cuta masa. Saboda h
ar sacesa sun ta
ɓ
a yi Sulaiman ya bashi aiki akanmu ni da ita. Amma yaron nan ko sau
ɗ
aya bai ta
ɓ
a gwada cutar damu ba. Yousuf baka san irin kalar ƙaunar da nakema yaron nan bane. Wlhy a duk sanda ya kawo Mawaddat gida nakan la
ɓ
e naita kallonsa da sanya ma
sa albarka. Ko ku
ɗ
i da gida da mota dana bashi na bashine bada wata manufa ba sai don nima na ƙyautata rayuwarsa kamar yanda UBANGIJI NA ya ƙyautata tawa da silar Baba Garko, sai dai idan na fito da sigar da za'a kalla a masalaha komai zai iya faruwa da sh
i. Saboda yanda ya tsunduma kansa a al'amarin Mawaddat wanda na tabbatar zai iya cutuwa har sakawa nai ƴan sandan farin kaya na bin sa batare da ya sani ba. Inaga bayan aurenka ban ta
ɓ
ama wani aure kukan farin ciki ba sai na Mawaddat, dan a randa aka
ɗ
aura
shi na kwana yima ALLAH godiya, hakama randa ta tare na kwana roƙon ALLAH yasa gidan zamanta ne. Amma sai Kareema take ganin al'amarin nawa a juye. Ko nawa auren na farko dana biyu duk sunzo da dalilai ne, dan haka ban jisu a jinin jikina ba kamar wannan a
uren, ni ka
ɗ
ai nasan irin addu'oi da nake maka a zuciyata. A randa na kirashi game da barinta ta fita aiki nayi hakane dan na tunzurashi da kai ku hanata fitar, dan hakan da zanyi ne kawai zai sake tabbatar min da yaron zai iya abinda nake fata akan Mawadd
at. Sannan zai iya juyata a yanda kowane namiji ya kamata ya juya gidansa bawai ita a matsayin mace ta juya shi ba. Sosai na dinga dariya akan maganar da ya fa
ɗ
a min, na yini raina fes, sai dai a fuska kowa ya gagara gane kaina har Kareema. Yousuf ina son
Kareema sosai dan matar ƙwarai ce, sannan ita
ɗ
in jinin jikina ce, zuciyata na mata uziri akan abubuwa da dama. Soyayyarku a gareni ta dabance Yousuf, ku nakema kallo tamkar iyayena, dan kuna iya gayamin gaskiya duk
ɗ
acinta. Garama Khareema tana jin shakka
ta, wasu lokutan takan haƙura ta shanye”
Shiru kawai Uncle Yousuf yay yana kallon Yayan nasa da murmushi a fuskarsa mai ƙayatarwa, a zuciyarsa kam sai ayyana (Namijin duniya) yake. Tare da jin nadamar abubuwan da ya dinga yi game da
ɗ
an uwan nasa
musamman zargi. Cikin ƙarfin hali Daddy ya katseshi da tambayar ina Smart yake a yanzu?. Kai tsaye Uncle Yousuf ya sanar masa komai akan Smart daya sani da ga wajen Abdull-Hameed Coach. Sosai Daddy yaji tausayin yaron ya ratsa masa zuciya, tare da ƙaunarsa
ta haƙiƙa na sake ratsashi...
“ALLAH ya bashi nasara akan burinsa ya kuma yimasa albarka” Daddy ya fa
ɗ
a yana miƙawa Uncle Yousuf wayarsa. Uncle Yousuf dake amsa addu'ar Daddyn ya amshi phone
ɗ
in ya tsirama hoton ƙyaƙyƙyawan jaririn ido, tunani yake
ina ma yasan wannan fuskar?. Kasa hasasowa ya sashi fa
ɗ
in, “So cute Yaya, yaron wanene haka da nake jinsa a raina tamkar jininmu”. Murmushi Daddy yay mai ha
ɗ
e da ƴar dariya, sai kuma ya dafa ƙafa
ɗ
ar Uncle Yousuf
ɗ
in da fa
ɗ
in, “Jininka ne Yousufa. Dan ka z
ama Grand father yanzu”.
“Grand father? Ta yaya Yaya? Ni da bayan Mawaddat
ɗ
ina ban aurar da kowanne
ɗ
a ba, duk da itama an sanar mana tana da ciki, sai dai rashin sanin ina take yasa bama musan yaushe ne haihuwarta ba”.
Sake fa
ɗ
a
ɗ
a murmushin
Daddy yay da tsare ƙanin nasa da ido dan san ganin irin reaction
ɗ
in da zai nuna. A hankali ya furta, “Ai Mawaddat
ɗ
in taka ce ta haihu jiya
ɗ
in nan...”
“What!!!!”.
Uncle Yousuf ya fa
ɗ
a da ƙarfi cikin wata irin zabura da ta saka jikinsa h