Showing 144001 words to 145491 words out of 145491 words
ɗ
an daudu”.
Dariya ta sake kwashewa da shi da masa gwalo. Tuni ya sake yin kanta ta haye saman gado. Tsalle
ɗ
aya ya cafkota suka fa
ɗ
a saman gadon gaba
ɗ
aya. Kanta ya haye yana mintsininsa. “Wayyo zaka fasamin ciki na banu na, nauyi fa gare
ka kamar Shari'a wlhy.”
“Sai dai ya fashe kuwa yau ba dai ni kikama kitso da kwalliya ba”.
“To bagaka nan ka fito a binka shar ba kamar wani ƴar budurwa. ALLAH da kai mace ne da su aunty Bilkisu sunci ku
ɗ
in samari”.
Cikin
ɗ
age gira ya
ce, “Sai kuma akai sa'a a namiji nazo ko. ALLAH kin gama da ni. Kigafa yanda yaran nan suke dariya. Yanzu wannan autan naki mai bakin surutu zai je yana bazani”. Ya ƙare maganar cikin shagwa
ɓ
a.
Dariya Lulu ta sake kwashewa da shi harda hawaye. Y
ayinda shi kuma ya zuba mata ido yana sake ƙwa
ɓ
e fuska. Kan nasa ta rungumo a jikinta cikin son sassauta dariyar tata take fa
ɗ
in, “Sorry Babyna bazan sake ba. Ammafa ALLAH kayi ƙyau. Dan ALLAH ka yarda kullum na dinga maka kwalliya, kitson nan kuma ka bars
hi ai ba haramun bane ba dai tunda MANZON ALLAH ma kai ka fa
ɗ
a min yanayi, mu dan ba al'adarmu bace ba dai shiyyasa idan mukayi lissafin baya dai-dai”.
“Anƙi
ɗ
in” ya fa
ɗ
a yana ture mata hannu da sauka a jikinta ya koma gefe yana faman kumbura fuska
shi a dole yayi fushi. Dariyar ta sake kwashewa da shi ta tashi ta koma kusa da shi ta rungumesa ta baya. Da ƙyar ta iya ha
ɗ
iye dariyar ta ce, “Sorry Babyn Baby luv
ɗ
insa.”
“Ban yarda ba, har zuciyarki ne?”.
“Eh mana, ai kasan ni da kai bata
ɓ
aci”. Ta fa
ɗ
a tana kai masa kisses. A hankali ya lumshe idanunsa da kamota ya juyota ta dawo saman
cinyarsa. Cikin wani irin narkakken kallo da sauke murya ya ce, “I love you so much FURAR DANƘO na”.
“I love you too babyn baby luv. Amma kai ne
FURAR DANƘO ba Mawaddat ba. Su Umma sun shekara sunan damawa har suka bar duniya baka zame musu farau-farau ba”.
“Ina ban yarda ba Baby luv. Ke da Daddy kune FURAR DANƘO har su Sulaiman suka fa
ɗ
i baku zame musu farau-farau ba. Amma ni Ummah ai sanadi
n alkairi tamun, dan maybe da bata min abinda tai ba da ban zama driver na ha
ɗ
u da Mawaddatan'warahmah Isma'il Ibrahim Jiƙamshi ba. Ke dai i love you irin mara ƙarewa
ɗ
in nan har a cikin aljanna”. Ya ƙare fa
ɗ
a yana wani ƙanƙameta a jikinsa ƙwalla na ciko m
asa ido na farin ciki da jin tamkar ya ha
ɗ
iyeta. Itama ƙanƙamesan tayi tana hawaye. Kara rungumeta yay ajikinsa yana murmushi ya ce, “Kinsan abinda yabani mamaki kamar yanda su *NAWAFF* suka samu rashin jituwa atsakaninsu karshe ya riki
ɗ
e ya koma soyayya s
ai gashi muma hakan ce ta kasance agaremu *RASHIN SANI* yasa muka zurfafama junanmu ƙiyayya amma ni nayi tunanin *WUTSIYAR RAKUMI* ce tayi nesa da kasa ne, ban taba tunanin zan sameki ba, na
ɗ
auka aneman aure ma ana nuna *SIYASA KO KABILANCI*”.
Ƙar
a gyara zamanta tai ajikinshi tana murmushi ta ce, “Ni kaina bantaba tunanin akwai yuwuwar aure atsakaninmu ba ganin irin *TAKUN SAKAR* Daya dinga shiga tsakaninmu, sai dai da yake ance *RAINA KAMA* kaga gayya, niba abinda zance sai dai in kara godema ALLA
H daya mallaka min kai amatsayin miji kamar yanda *ABDUL MALEEK* (bobo) yayi, kuma ina kara godewa ALLAH daya baroni daga rayuwar *BAKAR INUWA* wacce gwanda rana da ita, kuma gwanda ni tawa rayuwar da irin rayuwar da zaka kasa tantance *KANWAR UWACE KOH KI
SHIYAR UWA*”.
Kallanta yay ya ce, “Wannan ai ba *SABON AL'AMARI* bane in kikai duba da irin yadda mutanan yanzu suka kware da *SARAN BOYE*, sai dai sun mance shi *CIKI DA GASKIYA* wuƙa bata huda shi, kuma gwanda irin rayuwar da kikayi da wacce mut
ane suke jefa kansu *A SANADIN BIKIN SALLA*”.
kallan shi tai itama cike da shauƙi ta ce, “Toh ai kasan su mutane basu *GUDU DA WAIWAYE*, sun manta cewa *MAKAUNIYAR KADDARA* duk inda kai tana tare da kai kamar yanda *NIDA AMINIYATA** aka ha
ɗ
a baki d
a ita don amin fyade sai dai ta manta shi *KWAI CIKIN KAYA* wahalar fita gareshi, kuma shi *KUKAN KURCIYA* jawabine me hankali kadai ke iya ganeshi”.
Murmushi yay yana shafa kanta ya ce, “Kamar yanda nima aure na dake nake masa kallan *AURAN KADDA
RA KO BIYAYYA* a lokacin nayita tunanin naƙi amincewa saina tuna da irin wahalar da star din littafin *BAN SAKETA BA* yasha, shi ahakanma bai saketanba saboda rabuwa da abinda kake so balai ne wanda yafi *KARAYAR ARZIKI* zafi kidaina tuna abinda ya wuce do
min duk wata *DAUDAR GORA* ciki ka shata”.
Ƙara fa
ɗ
a
ɗ
a fuskar ta tai da wani murmushin tace harkasa na tuna da irin soyayyar da Tajwar Eshaan Ibn Haysam Abdul majeed Shahan-Shan na daular ruman yake nuna ma Fareedah Iffah, duk da alokacin suna cikin
fuskantar tashin hankali da matsaloli, sai dai *MUTUM DA DUNIYARSA* ya dace ya gyara kansa.”
Murmushi ya sake saki mai sanyi wanda ya kara fidda ainahin kyan fuskarshi yace duk da irin tarin kaunar da yake mata bata kai kwatan kwacin wacce nake mik
i ba domin kedin *FURAR DANKO* ce ashekara ana damu ba farau farau”.
“Tabbas na yarda da irin son da kake min domin da *BABU SO* ba abinda zai kawo kishi Babyn Baby luv” ta ƙare maganar da manna masa kisses shi kuma yana lumshe ido da sake ƙan ƙameta
. A haka yaran dake
la
ɓ
e suna leƙensu da saurarensu suka shigo da gudu suma suna fa
ɗ
in “Maah-maah!! Papa!! I love you so much.”
✍
️
*_Kai to nimafa I love you
ɗ
in nan irin trillions wujiga-wujiga manya-manya nan masoyan amana
🤣😂👏
_*
*_ALHAM
DULLAHI YA RABBI
👏😭
_*
_ALLAH na gode maka daka kawoni wannan rana ta Friday/10/2023. Abinda nai kuskuren rubutawa ALLAH ka gafarta mini kuma da kuka karanta ya gafarta muku. Sannunku-sannunku da ƙoƙarin haƙuri kuma. ALLAH ya saka muku da alkairin
sa ya bar zumunci. Yanda kuka so ni domin ALLAH ina fatan kuma UBANGIJI ya soku haka ku da zuri'arku baki
ɗ
aya. ALLAH ya karemu ya tsaremu baki
ɗ
aya. Ya sanya albarka da tarin alkairi a garemu. ALLAH ka gafartama iyayenmu da duk al'ummar musulmi da suka ri
gamu kwanta dama. Marasa lafiyarmu ALLAH ka basu lafiya. Masu ciki ALLAH ya saukesu lafiya. Ƴammata da zawarawa ALLAH ya baku mazaje na ƙwarai da sukafi mazan novels ƙayatarwa da nagarta. Mu da muke gidajen auren namu ALLAH ka cigaba da bamu zaman lafiya.
Masu neman haihuwa ALLAH k
a basu idan alkairine, idan ba alkairi bane ALLAH ka musanya musu da abinda ya fita alkauri. ALLAH ka shirya mana yaranmu, wanda suke shaye-shaye ALLAH ka yaye musu. Masu tasowa da basayi UBANGIJI ka cigaba da kare mana su. Ya rab
bi ka kawo ma musulmanmu dake cikin wani hali a ƙasashensu mafita, ALLAH ka karya azzaluman kafirannan. Ya rabbi ka kawo ma bayinka
ɗ
auki na halin da suke ciki.
😭😭👏
_
*Duk wanda naima kuskure a yayin rubuta littafin nan ya yafe min dan ALLAH. Dan za
ta iya yiwuwa wannan shine littafin Bilyn Abdull na ƙarshe a duniya. Zaku iya jin saƙon mutuwata akoda yaushe. Idan hakan ta kasance kumin addu'a da neman gafarar UBANGIJINA dan ALLAH
😭😭🙏
*.
Ta ku ce dai har kullum.
Bilkisu Ibrahim Musa (Bilyn
Abdull ce
😘🤳
)
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Mi
ss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFA
FA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*