Showing 9001 words to 12000 words out of 145491 words
tamkar wanda wani mummunan abu ke neman faruwa da shi. Amma yanayinsa na dakewa da rashin walwala yasa sam su basu fahimci komai ba.
Cikin huttai
ɗ
ai-
ɗ
ai irin na wa
nda yasha kai kawo ya samu waje ya kai zaune yana kwankwa
ɗ
ar ruwan dake hannunsa. Sharkaf yake da zufa tamkar wanda yay wanka. Yanda yake shan ruwan kai a sama ya bama Adams apple
ɗ
insa damar motsawa cikin kaikawo ha
ɗ
iyar ruwan da sauri-sauri. Sai da ya sh
anye ruwan tas ya sauke bottle
ɗ
in yana furzar da nannauyar numfashi. A hankali ya zame jikin kujerar ya kwantar da bayansa yana mai lumshe idanunsa da kai hannunsa saman ƙirjinsa dai-dai zuciyarsa dake cigaba da bugawa ya dafe yana karanto addu'a da fatan
koma minene ke tunkarosa ALLAH ya sauƙaƙa masa shi ya kuma bashi juriyar
ɗ
auka.....
*_NIGERIA_*
Alh Sulaiman na tsaka da kai-kawon tashin hankalin abinda ya faru tsakaninsa da Daddy kiran Dada ya shigo masa. Kasancewar wayar a han
nunsa take yana son kiran Hon. Nakowa yaja
ɗ
an tsaki. Kamar zai share kiran mahaifiyar tasa sai kuma dai ya
ɗ
aga tare da kaiwa kunnensa batare da ko ya gaisheta ba a daƙile ya ce, “Dada ina
ɗ
an wani uziri yanzu idan na kammala zan kiraki”.
Da sau
ri Dada ta ce, “Sulaiman muna cikin tashin hankali ka tsaya muyi magana dan wannan ma uziri ne babba”. Ɗan tsammm ya dakata da ga yunƙurin yanke kiran da yay yace “Uhumm” alamar saurarenta. Cikin rawar muryar
ɓ
acin rai da tsufa Dada ta cigaba da fa
ɗ
in, “Su
laiman ina Canada yanzu haka. Yarinyar nan dake tare da Mawaddat ce tai kirana wai gata babu lafiya tanata amai. Na
ɗ
auka kawai normal fever ne nai kiran Dr Olivia ta dubata, amma sai ta kirani tana fa
ɗ
a min zasu wuce da ita asibiti dan jikin yay zafi sosa
i. Hankali tashe na taho bayan nama Babanku dibara. Daga airport asibin kawai na is.....”
Cikin ƙosawa Alh. Sulaiman ya tare Dada da fa
ɗ
in, “Dada bar wannan dogon bayanin kawai fa
ɗ
i mike damunta?”.
“Wai tana da ciki har na wata uku”.
“What! To ubanwa yay mata shi?”.
“Sulaiman wazai mata banda
ɗ
an iskan yaron nan”.
Wata irin zafafaffiyar iska Alh. Sulaiman ya furzar ransa na ƙara dagulewa. Batare da wani tunani ba murya a kausashe ya ce “Zubar da shi za'ai Dada. Ki ha
ɗ
ani da
Dr Olivia
ɗ
in muyi magana”.
Ɗari bisa
ɗ
ari Dada ta amince da maganar
ɗ
an nata, dan dama itama wannan shine a ranta. Alh. Sulaiman yay magana da Dr Olivia sun kuma gama ƙarƙare komai akan zubda cikin jikin Lulu kafin ma ta dawo hayyacinta tasan da
shi. A wajen bature wannan ba komai bane ba, amma sai dai Dr Olivia ta tabbatar masa sai sunyi gwaje-gwajen da ya dace kafin cire cikin bawai zasuyi kai tsaye bane kamar yanda yake so shi. Yana yanke wayar Dr Olivia ta shiga yin abinda ya dace game da abin
da zasuyi kan zubda cikin na Lulu ta hanyar gwada ƙarfin jininta da wasu abubuwa irin nasu na likitoci da su ka
ɗ
ai suka san su.........
✍
️
🚴🚴🚴🚴
uhhhmmm bazance komai ba nidai.
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MA
NTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Ba
nk
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafart
ama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝕭𝖔𝖔𝖐
𝖙𝖜𝖔
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
5
️
⃣
........Basuyi mata allurar zubda cikin ba kamar yanda Alh. Sulaiman
da Dada suka bada umarni har Lulu ta farka, an gama dai duk wani shirye-shirye har Dada ta saka hannu. A hankali ta bu
ɗ
e idanunta da sukai mata nauyi sosai tana bin
ɗ
akin da kallo, sai da hankalinta ya gama dawowa jikinta sannan ta fahimci a asibiti take.
Yunƙurawa tai da niyyar tashi sai hakan yay dai-dai da shigowar Dada
ɗ
akin. “Sunahanallahi Mawaddat kin tashi?” cewar Dada tana nufota. Ita ta taimaka mata ta ƙarasa tashi, tare da kaiwa zaune a kusa da ita. Hakan ya bama Lulu damar kwantar da kanta a jik
in Dadan tana hawaye. “Yaushe kika zo?”. Ta tambaya cikin raunin murya irin ta mara lafiya. Cike da kulawa Dada ta sake rungumeta a jikinta da fa
ɗ
in, “Tun
ɗ
azun dear. Ya kike jin jikin naki yanzu haka?”.
“Dada ko ina namun ciwo, ga yunwa ina ji sosa
i”.
“Ba dole kiji yunwa ba kina
ɗ
auke da jinin yunwa. Shegen yaro da bai wuce saiti abu yi guda ya
ɗ
iraka miki ƙunshi ya barki da jidali”.
Da mamaki Lulu ta
ɗ
ago ta dubi Dada saboda rasa gane ina zantukanta suka nufa. Dada ta ƙya
ɓ
e baki cikin ha
sala tana yin ƙwafa. “Dada wai mi kike fa
ɗ
i ne?”.
“Mtsoww ba komai tashi muje na kaiki ki wanke baki kizo kici abincin”. Duk da Lulu na son jin fassaran zantukan na Dada sai batai musu ba ta tashi a jikin nata, da taimakonta ta wanko bakinta da
fuskarta suka dawo. Apple da tace tana so ta bata ta sha, takai kusan rabi ta ajiye ta ce ta bata yugut. Shi tasha sosai dan ka
ɗ
an ta rage a babbar robar da yake ciki. Sosai Dada ta saki baki tana kallon Lulun kamar wadda ke'a cikin yunwa. Ɗan gumin da ya
tsatstsafo mata na ƙoshi ta kai hannu ta share tare da komawa jikin Dada ta lafe. Shigowar Dr Olivia ya sakata miƙewa zaune. Sannu Dr Olivia ke mata cikin fara'a da jin da
ɗ
in ganin ta tashi da da
ɗ
in rai, bayan ta
ɗ
an tsokanarta ta ciro allurar da zatai ma
ta. Lulu bata wani damu ba, dan ta
ɗ
auka normal allura ce, dan haka babu musu ta yarda akai mata doctor na cigaba da tsokanarta.
Minti talatin dai-dai dayin allurar nan wani irin ciwon mara na azaba ya tasoma Lulu. A take jikinta ya fara vibrati
on, tai wani irin dunƙulewa waje guda tana kiran “Wayyo ALLAH na Dada marata”. Yanda ta saki siririyar ƙararar sai da zuciyar Dada ta harba, hankali tashe tai amfani da wayar landline dake a
ɗ
akin tai kiran doctor Olivia. Tamkar dama a kusa take babu jimaw
a sai gata ta fa
ɗ
o, zuwa sannan jini ya
ɓ
alena Lulu abin babu da
ɗ
in gani....
Iya wahala da azaba Lulu ta Shashi, inda da ƙyar aka samu jinin ya tsaya, akai mata allurar barci tare da gyarata, barcin wahala ne ya
ɗ
auketa sai wata irin tagwayen ajiy
ar zuciya take saukewa a cikin barcin. Dada da duk ta shiga damuwa ta shiga tambayar doctor yanda ake ciki, Doctor ta tabbatar mata da aiki yayi ƙyau, dan yanzu haka dai ciki ya fita sai kuma
ɗ
an jiyyar jiki da Lulun zatai na kwana biyu. Wata irin ajiyar z
uciya mai nauyin gaske Dada ta sauke, a take tai kiran Alh. Sulaiman, a lokacin yana tare da su Hon. Misau suna tattauna batun Daddy. Kamar yaƙi
ɗ
auka sai kuma dai ya
ɗ
aga yana kaiwa kunne. A
ɗ
an daƙile ya ce, “Dada nafa sanar miki inada uziri, mi kuma ya
faru yanzun?”.
A
ɗ
an
ɗ
okance da ture maganarsa ta farko Dada ta ce, “Ai an kammala aiki yanzu haka ciki yabi gottern turawa kuma”. Ajiyar zuciya Alh. Sulaiman yayi da fa
ɗ
in, “To maddala, na san zasu sallameku yau ku koma gida, zuwa anjima idan na
samu nutsuwa zan kiraki”. Daga haka ya yanke wayar batare da ya jira tace wani abu ba. Hakan ya bama Dada haushi dan bata gama maganarta ba, amma sai batace komai ba bayan jan tsoki. Kamar yanda ya fa
ɗ
a zuwa dare da Lulu ta sake farkawa aka sallamesu. Duk
da Lulu najin jikinta cikin rashin ƙarfi kwata-kwata ga jiri na
ɗ
inarta bata kawo komai a ranta ba. An basu magunguna suka hau cab zuwa gida. Sun samu Ummita ta gama gyara ko'ina sai tashin fresheners masu ƙamshi da gidan keyi, cikin ƙarfin hali Lulu ta c
e ma Dada tana son tai wanka first, amma ta taimaka mata. Dada da kanta ta cuccu
ɗ
a Lulu tare da taimaka mata suka fito, kaya ma da taimakonta ta saka, tana gama sawa tasha tea
ɗ
in da mai aikinta Ummita ta ha
ɗ
a mata bisa umarnin Dada. Sosai ta sha shayin ha
r ma abin yaso bama Dada mamaki, ita dai cikin sauke numfashi ta koma ta kwanta dan barci takeji har yanzun.
*_BAYAN KWANA UKU_*
Yau kawani uku kenan da zubar da cikin jikin Lulu da batasan da shi ba ba kuma tasan an zubar ba. Ta
ɗ
an ƙarasa
jiyyarta ta kwanaki biyu yayinda Dada ke kula da ita a duk motsinta. Yanda ta miƙe da wuri zai baka tabbacin zuwan Dada yay mata da
ɗ
i, dan akoda yaushe tana nane da ita. Duk da tana jin kewar ƴan gidansu musamman Daddy, Uncle Yousuf, Da Ammah sai take ƙoƙa
rin dakewa da sakama ranta haushinsu akan basa sonta. Ga kuma Dada a kaikaice tana sake cusa mata laifinsu hadda sharri. A duk sanda kuma Dada ta
ɗ
akko zancen Smart sai Lulu taja tsaki da yamutsa fuska cikin shagwa
ɓ
a tacema Dada bata son ji, ita a daina ma
ta koda zancensa. Hakan nama Dada da
ɗ
i da sake zaburar da ita cusa ma Lulu ƙiyayyar Smart a zuciya har ma da su Uncle Yousuf. Tun ma abin baya tasiri a ran Lulu har ya fara a randa take cika kwanaki biyar da samun lafiya a bazata sai ga Alh. Sulaiman da Ta
juddeen. Lokacin tana kwance a falo tana kallo. A zahiri ta warke ragal. Sai dai tana jin wani irin kasala da son shan fruits, dan rigima ma yau sai cewa tai a mata kunun gya
ɗ
a. Da Dada tace ina za'a samo wata gya
ɗ
a anan sai ta sanya musu kuka na gaske. Do
le Dada tai kiran wani saurayi
ɗ
an ƙawarta da suma suke nan Canada
ɗ
in amma
asalinsu ƴan Nigeria ne ya bazama nemawa Lulu gya
ɗ
a. Sai ko gashi ya samo, Ummita ta amsa ta ha
ɗ
a mata kunun data buƙata sannan aka samu lafiya. Wannan kunu shine a gabanta har zuw
a yanzu lokaci-lokaci takan zuba tasha abinta har sai taji yakai mata sannan ta ajiye. Sororo tai da ganin Uncle
ɗ
in nata da Tajuddeen, dan ita dai ganin nasu yazo mata a bazata. Yanayinta babu yabo babu fallasa ta tashi zaune tana musu sannu da zuwa. Sai
kuma ta
ɗ
an dubi Tajuddeen a yatsune tare da balla masa hararar kallon ƙurillar da taga yana mata. Sanye take da doguwar riga kalar ja da tabi jikinta ta lafe, sai rigar sanyi data ajiye gefenta kasancewar gidan akwai hitter dake
ɗ
umama ko'ina. Rigar ta fi
sga ta sanya tare da komawa kwancenta kamar yanda take da. Sai dai ta danna wani
ɗ
an ma
ɓ
alli dake gefen kujerar ya bada ƙara sai ga Ummita da sauri ta fito da ga wani
ɗ
aki tana fa
ɗ
in, “Aunty kina buƙatar wani abu n...” ta kasa ƙarasawa saboda ganin baƙi. B
atare da Lulu ta kalleta ba ta ce, “Ki sanarma Dada anyi baƙi”. Ummita data zube tana gaida su Tajuddeen ta amsa da to tana miƙewa ta nufi
ɗ
akin da Dada da Lulun ke kwana.
Ta wutsiyar ido Alh. Sulaiman ke kallon Lulu da nazartar ta, ba yau ya fara f
ahimtar girman kai da izzar yarinyar ba irin ta uwarta da ma shegen ubanta ce. Dan duk da yake amsa sunan yayan mahaifiyarta bata wani sakewa da shi, hasalima a duk sanda suka ha
ɗ
u takan dinga acting like tana jin haushinsa. Hakan yasa yake zargin ko mahai
gunta ya sanar mata wani abu a kansa ne. Wata ƴar ƙaramar ƙwafa yayi ciki-ciki a ransa yana fa
ɗ
in (Zan dawo dake cikin hankalinki ai yarinyabke da ubanki dama duk mai daure miki ƙugu). Tajuddeen kam kai tsaye ya kafe Lulu da kallo, itako duk da tana jin id
anunsa a kanta tai biris da shi tamkar bama tasan ALLAH yay zamansa a falon ba da ga shi har ubansan. Laifin Tajuddeen ne ya shafi mahaifinsa Alh. Sulaiman a wajen Lulu, dan bama shi ba, duk wasu ƴan gidan su Tajuddeen Lulu ta tsanesu a dalilin Tajuddeen
ɗ
in ba kamar yanda shi Alh. Sulaiman ke tunanin Daddy ya fa
ɗ
ama Lulun sirrinsa bane.
Cikin nuna mamaki Dada dake fitowa ta ce, “A'a wai dama da gaske ne kuna tafen ashe dai?”.
Murmushi Alh. Sulaiman yayi da amsa ma mahaifiyar tasa da “Wlhy
kuwa Dada ai na tabbatar miki babu abinda zai hanamu zuwa. Idan muka gaisheki sai mu wuce mu duba Baba kuma duk da shi Tajuddeen zai dawo nan Canada
ɗ
inne akwai aikin da zaiyi”. Dada bata samu damar bama
ɗ
an nata amsa ba saboda miƙewar da jikanta yay Taju
ddeen yaje ya rungumeta. Lulu da duk ke saurarensu gabanta ya fa
ɗ
i jin wai Tajuddeen yazo aiki ne nan Canada. To lallai dolene kam tabar ƙasar nan kenan a wannan ga
ɓ
ar. Dan bataga ha
ɗ
in kifi da kaska ba tsakaninta da Tajuddeen bazasu ta
ɓ
a kasancewa a inuwa
guda ba. Tsam ta miƙe cike da izzar nan tata sai dai rashin ƙarfin jiki na ciwo duk ya cinyeta a tsaye ta
ɗ
auki flaks
ɗ
in kunun gya
ɗ
arta ta bar falon. Su duka da kallo suka bita kowa da abinda yake tattaunawa da zuciyarsa. Dada ta katse shirun da fa
ɗ
in, “
Bara yarinyar nan ta shirya muku abinci ko. Sannunku da hanya”.
Bakin Tajuddeen a washe yana sauke nannauyar ajiyar zuciya da ga dawowa hayyacin bin kallon Lulu da yay da ido ya kalli kakar tasu. Ido ya kashe mata tare da mata nuni da
ɗ
akin da Lulu ta
shiga da baki. Dada tai ƙaramar dariya da fa
ɗ
in, “To Alhaji zumu
ɗ
inka kadai bi komai a hankali, dan bamu san wane kalar barba
ɗ
e shegen yaron nan yay mata ba, maybe bata gama dawowa cikin hankalinta ba ta kuma butsare mana a karo na biyu kadai san halin ta
urin kai irin na Mawaddat da shegen fitina”.
“Karki damu Grandma, komai zai tafi dai-dai kamar yanda aka tsarashi. Indai ni ne a wannan ga
ɓ
ar babu garaje. Bamma san tasan komai har sai an
ɗ
aura auren”.
Ƙaramar dariya Dada tayi, yayinda Alh.
Sulaiman ya kura musa ido kawai, sai dai baice dasu komai ba.......
✍
️
_
🤔
To an ta
ɓ
a aure akan aurene? Yau naga lukutar masifa Dada da Alh. Tsule fa babu man kai zasu iya
ɗ
aurawa...
🚴🚴🚴
_
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYA
YYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLA
H ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝕭𝖔𝖔𝖐
𝖙𝖜𝖔
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
6
️
⃣
........Lulu bata sake fitowa falon ba tana a
ɗ
aki, sai i
n lokacin sallah yayi ta tashi tayi, dan tunda ta dawo asibitin nan kuma sai hankalinta ya dawo jikinta sosai. Da lokacin sallah yayi kamar wadda ake zabura sai Smart yazo mata a rai, miƙewa take cikin jan ƙaramin tsaki da son kauda al'amarin sa tai sallar
ta. Alhamdullah game da shan kayan shaye-shayen ta ma tunda suka dawo asibitin tamkar wadda aka tsawatar mawa bata sake sha'awar shan wani abu ba dan sun gagareta. Hasalima data tuna sai zuciyarta tahau tashi kamar wadda ta tuno wani abinci. Wannan dalilin
ne ya zare mata duk wani tunanin
ɗ
aukar wani abu tasha ya bugar