Showing 21001 words to 24000 words out of 145491 words

Chapter 8 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

9

class don koya muku yadda zaku samu scholarship a kasashen waje, da yadda zaku nemi karatu da yadda zaku nemi Aiki Skills or unskills Job daga gida Nigeria zuwa

kowace kasa da takardun secondary diploma ko degree da yadda zaka canza kasa Relocating daga Nigeria zuwa kowace kasa, Canada, Us, etc a tuntubeni

Class ze fara gobe jumaa insha Allah

WhatsApp group

👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/Ir0qcUHVd8VI3

tTlCHPeIA

WhatsApp 08144147273

_______________

........“Karki cigaba da wahal da kanki wajen kiran kowa da wayar nan Mawaddat, koda kuwa Dada ce. Dan duk wanda zaki kira ni ne zakiji na

ɗ

aga, dan lokacin da zasu san ina kiken baiyi ba”. Da ga haka

ya yanke wayar ya barta da baki a sake. Na uku har gida ake kawo mata kayan shaye-shaye sai dai yanzu bata iya sha, kallon magani kawai ma tayar mata da zuciya yake yi, jima take ta tsani koda ganinsu. Na ƙarshe shine rashin dawowar Dada Canada tun tafiya

rta kusan wata uku kenan. Idan sunyi waya kuma sai tace mata zatazo uziri ne ya riƙeta. Tajuddeen na zuwa gidan kusan duk bayan kwana biyu. Amma ko kallo bai isheta ba. Dan in yazo idan zai yini mata magana ko a bata furta masa har ya gaji ya tafi. Daga ba

ya ma sai ta koma duk randa yazo kulle kanta take a

ɗ

aki har yabar gidan baya ganinta. Duk da yanda wa

ɗ

an nan abubuwan ke mata kai kawo a rai sai yanayin canjawar jikinta yafi komai

ɗ

aga mata hankali. Da gaske fa komai nata ya canja, tayi ƙiba hallitun jik

inta sun sake cikowa, ga wani mugun fresh da tayi kamar ka ta

ɓ

ata jini ya fito. Sai period

ɗ

inta, duk da dama tun kan tai aure yana mata haka tai wata uku bata gani ba, idan kuma zai zo tasha wahalar ciwon mara. Tasha ganin doctors akan matsalar amma amsa

ɗ

aya take samu shine yanayin halittar tane kawai haka lafiyarta lau. To amma a wannan karon idan fa zatai lissafi kusan watanta biyar kenan batayi ba, sai jinin data zubar na lokacin da su Dada suka zubar mata da ciki. Ganin al'amarin na neman sakata a wan

i hali ya sata saka Ummita ta kira mata Dada. Dada da har yanzu basu koma Nigeria ba sai dai suna shirye-shiryen hakan cikin mamaki take sauraren Lulu dake mata bayani akan rashin ganin period

ɗ

intan. Amma ganin yanda Lulun ta tada hankalinta sai ta shiga

kwantar mata akan ta bari zata turo mata Dr Olivia ko kuma ta shirya suje asibitin su sameta. Ɗan son fita da take ne yasata cewa gwara su sametan to. Sai Dadan tace to bari ta samu Alh. Sulaiman da maganar. Kasa shiru Lulu tai ta jehoma Dada tambaya akan

miyasa yanzu komai nata sai Dada tace sai Uncle Sulaiman ya sani. Ita kanta Dada sai hakan ya tsikari zuciyarta, rashin sanin ƙwaƙwƙwarar amsa ya sata fa

ɗ

in Lulun ta bari har sai tazo zasuyi wannan maganar. Badan Lulu taso ba tayi shiru.

       Sunje asib

iti sun sami Dr Olivia, inda akaima Lulu gwaje-gwaje da duk suka dace, babu wani wahala aka gano ciki

ɗ

an watanni biyar a mararta sai dai kwanakin sa sun

ɗ

an koma baya ka

ɗ

an, hakan kuma nada nasaba da yunƙurin zubar da shi da akayi kenan. Ba Lulu ba hatta

Dr Olivia ta shiga ru

ɗ

ani, dan al'amarine da bata ta

ɓ

a cin karo da shi ba. Saboda tabbas ita shaidace sun zubar da cikin Lulu, sun kuma tabbatar da hakan, amma a yanzu ace musu kuma a kwai shi gashi yana rayuwa cikin ƙoshin lafiya. Dada ma da taji al'amari

n hankalinta ya tashi, ta kira Alh. Sulaiman a rikice ta sanar masa. Tamkar wani sumamme haka ya daskare a waje

ɗ

aya, har Hajiya Turai mahaifiyar Tajuddeen da suke tare a lokacin na tambayarsa ko lafiya? Bai iya cemata komai ba face furzar da wata irin isk

a mai zafi daga bakinsa ya miƙe ya fita. Ka

ɗ

an ta ta

ɓ

e bakinta tare da binsa da kallo, gaba

ɗ

aya kwanakin nan ta gagara gane kan mijin nata, iya tambaya da lalla

ɓ

a tayi shi kuma ya dage mata akan babu komai.....

     Wani irin rikicewa da daburcewa Dr O

livia tai lokacin data juyo sukai ido hu

ɗ

u da Lulu da bata san tana bayanta ba. A yanda taga Lulun kuma ya tabbatar mata taji wayar da tai da Dada. Cikin harshen turanci take ma Lulu magana harshenta na sarƙewa. Hannu Lulu ta

ɗ

aga mata kawai

alamar bata so

n jin komai, daga haka ta bar wajen cikin tanga

ɗ

in hajijiyar da take ji na kwasarta. Amma koda ta fito sai ta sauya yanayinta saboda bodyguard

ɗ

in da Alh. Sulaiman yasa suke biye da su. Magana taima Ummita akan tazo ta rakata restroom. Ganin

ɗ

aya daga ciki

n b.g

ɗ

in na ƙoƙarin biyosu ta kallesa sheƙeƙe da fa

ɗ

in “Can

ɗ

in ma sai ka bimu. Ko an fa

ɗ

a maka ma na gama abinda nake a asibitin!”. Tsayawa yay kansa a ƙasa dan ya fahimci masifar Lulu tafi tashi.

         Tsaki taja da sake

ɓ

alla masa harara sannan ta

ja hannun Ummita. Ba restroom

ɗ

in suka shiga ba, da ga can gefensa suka tsaya, karo na farko a rayuwar Lulu da taji ya cancanta ta sanarma wani damuwarta, dan zurfin ciki babbar

ɗ

abi'arta ce shiyyasa abubuwa da yawa sukai mata nauyi a zuciya.

     “Ummita

so nake na gudu”.

“Sosai Ummita ta waro idanu waje, sai kuma ta kalla inda Bodyguard

ɗ

in nan da Lulu bata lura ya dai biyosun ba a la

ɓ

e, ƙasa Ummita takai kamar mai son gyarama Lulu takalmi, dan Ummita wayayyar mace ce da taga jiya taga yau, hasalima tas

hin ƙauye ce ita, daga baya ta dawo wajen yayarta a cikin Kano, sai dai matsalar data fuskanta ya sata komawa Abuja a yanzu.. “Aunty karki ru

ɗ

ar da kanki dan munafukin nan ya biyo mu. Muyi tamkar takalmin nake gyara miki”. Lulu ta fahimceta dan haka hankal

inta ya sake tashi. Amma sai Ummita ta ce, “Karki tada hankalinki zamu samu mafita. Aunty tsakanina da ALLAH nake jin ƙaunarki a cikin raina, saboda kin min abinda bazan ta

ɓ

a yarda a cutar dake ba. Nima halin da kike a cikin gidan nan na tada min hankali.

Na kasa tunkararki da batunne saboda ina jin tsoron karki kasa fahimta ta. Sannan ke kanki kin kasa gane tamkar anyi kidnapping

ɗ

inki ne anzo an ajiye anan. Dan gaskiya akwai manufa a al'amarin kawun nan naki a yanda nake lure da shi, na fahimci hakanne tu

n sanda aka zubar miki da ciki da

ɗ

auke passport

ɗ

in mu da yayi”.

     Lulu dake jin hawaye da wata matsananciyar tsanar Alh. Sulaiman ta cika mata zuciya ta ce, “Nima na fara jin haka a raina Ummita, sai dai gani nake mizaisa Dada a matsayinta na grandma



ɗ

ina ta aikata hakan, shiyyasa kawai nake hora zuciyata da ƙin yarda. Amma a yau zuciyata ta kasa kar

ɓ

ar al'amarin, cikin da suka zubar ashe bai fita ba”.

      Da sauri Ummita ta

ɗ

ago tana kallonta. Lulu ta gya

ɗ

a mata kai alamar tabbatarwa, “Yana nan Um

mita, kuma wlhy naji ina matuƙar son sa. Idan har kakata nada manufa a kaina itada Uncles

ɗ

ina dama family

ɗ

ina duka ashe bani da babban abinda ya kamata na runguma sama da wannan cikin, yafi kowa kusanci dani a yanzu, banda uwa, banda ƙani, banda yaya. Da

ddy na da Uncle Yousuf sun fifita soyayyar wani a sama da tawa. Wlhy a yanzu-yanzu Ummita naji ƙauna da soyayyar abinda ke cikina harda zumu

ɗ

i da fatan zuwansa duniya lafiya, a wannan karon bazan bari su ta

ɓ

amin shi ba, ina son na rayu da shi, bana son na

rasashi ko shi ya rasani kamar yanda na rasa mahaifiyata”. Sosai Ummita taji itama hawaye na cika mata ido. Miƙewa tai tana murmushin yaƙe dan har yanzu munafukin na la

ɓ

e, sai dai bazai iya jin abinda suke fa

ɗ

a ba. Hanya ta nunama Lulu alamar su koma tana

ɗ

an murmushin yaƙe. “Muje restroom

ɗ

in karsu fahimci wani abu, ina son ki kwantar da hankalinki ko'a fuska kada ki nuna musu kina son cikin balle yunƙurin guduwa. Na miki alƙawarin kozan rasa raina zan taimakeki. Dan nima kin min abinda bazan ta

ɓ

a mantawab

a, wanda shine dalilin amsar wannan aikin da nayi a lokacin da na ganki cewar kece wadda zan zauna da ita anan”. Sosai Lulu kema Ummita kallon mamaki, amma sai Ummitan tai mata murmushi kawai. Restroom

ɗ

in suka shiga, Lulu ma sai tai fitsari sannan suka fi

to. Ganin sun nufo hanyar dawowa bodyguard

ɗ

in nan yay saurin yin baya yana sanarma Alh. Sulaiman cewar gasu nan zasu dawo

da gaske restroom

ɗ

in suka shiga. Sarai Ummita taga waya a kunnesa, hakan ya sata sake gaskata zarginta. Sun koma wajen Dr Olivia wad

da suka sameta tana waya da Dada. Dan haka Lulu ta la

ɓ

e tana saurarenta. Dr Olivia da bata lura da Lulun ba ita cikin harshen turanci ta cigaba da fa

ɗ

in, “Idan akace sai an fidda cikin nan a wannan ga

ɓ

ar akwai babbar matsala, dan za'a iya ta

ɓ

a lafiyar ta

ɓ

angarori da dama, koma a rasata baki

ɗ

aya. Kawai Mrs Garko kuyi haƙuri ta haifi abinta. Amma dai har na mutu bazan daina mamaki da al'ajab

ɗ

in wannan al'amarin ba, harma na sakashi a cikin manyan record namu na ban mamaki da suka faru a asibitin nan. Sanna

n zanyi bincike mai ƙarfi akai dan tabbatar da daga ina aka samu matsalar”.

          Shiru alamar tana sauraren Dada itama, sai kuma ta nisa da cewa, “Shike nan sai kin shigo

ɗ

in”. Daga haka ta yanke wayar. Ha

ɗ

iyar zuciya Lulu ta dingayi cikin wani yanay

i, kafin ta saita kanta da ƙyar ta nufi cikin office

ɗ

in. Murmushin da Dr Olivia ta gani a fuskar Lulu ya

ɗ

an sata jin relief, ta rubuta mata magunguna da abubuwan da ya kamata taci dan inganta lafiyarta data abinda ke cikinta. Lulu tai mata godiya ta fito

akan zata cigaba da zuwa awo. Koda suka fito a asibitin sai da suka tsaya sukai

ɗ

an shopping sannan suka wuce gida. Sun samu Tajuddeen yazo, amma kamar yanda Lulun ta saba kallo

ɗ

aya ta masa ta kauda kanta tare da wucewarta

ɗ

aki tana amsa masa gaisuwar da

yake mata a taƙaice. Tajuddeen da yake jin kamar ya fasa kuka ya sauke numfa

shi mai nauyi tare da dafe saitin zuciyarsa dake harbawa da sauri-sauri, da gasken gaske yake ƙaunar Lulu, soyayya yake mata mai zafi wadda shi kansa wani lokaci yana jin abun na

neman fin ƙarfinsa. Bai ta

ɓ

a jin koda

ɗ

igon sonta ya ragu masa a rai ba duk da cin kashin da take masa. Hasali ma duk abinda tayi sai ya zama shi birgeshi take yi tare da ƙara jin sonta a ransa. Burinsa ya mallaketa matsayin matar aure, ta zama uwar ƴaƴans

a, randa yaji ta

ɗ

auki cikin wani ba nasa ba har hawaye yayi, dan ƙarshe ma sai da ya ga likitansa.........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn

Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

....

.!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

1





1





.......Kasancewar Tajuddeen a gidan ranar ya hana Ummita da Lulu sakewa, dan itama dai Ummitan irin mutanen nan ne masu tsantseni akan addini

da rayuwa, balle kuma itama

ɗ

in dai tanada tabo irin na Lulu, koma muce ya zarce na lulun tunda ita an riga an keta mata nata mutuncin a sanadin fya

ɗ

en ma harta haifi

ɗ

a sai dai a yanzu babu shi a raye, abin takaicin kuma mijin yayarta data riƙeta ne wanda

ta taso tanama kallon tamkar uba ta aikata mata hakan. Sannan tanada matuƙar wayo da lura akan al'amura na rayuwa. Lulu data rufe kanta a

ɗ

aki saboda kasancewar Tajuddeen

ɗ

in tana shiga saman gado ta kwanta tai shiru cikin nazarin abubuwan da suka faru a

yayin fitar tasu yanzu. Sai kuma kamar wadda aka tada ta tashi zaune zuwa gaban mirror ta nufa, kanta ta ƙurama ido na tsawon lokaci, kafin takai hanunta ta

ɗ

age rigarta gaba

ɗ

aya ta ƙurama cikinta da ya

ɗ

an turo

ka

ɗ

an idanu, sai kuma ta kai hannunta saman

shi a hankali ta lumshe idanunta hawaye na ciko mata su,

ɓ

ul-

ɓ

ul taji ya harba tamkar abin shiri, da sauri ta bu

ɗ

e idonta da hawaye suka cika taf tana kallon saitin daya motsa

ɗ

in, sai kawai ta saki dariya mai ha

ɗ

e da kuka. Dan abu uku ne ke mata kai-kawo

n. Wai ita Mawaddat Isma'il Ibrahim Jiƙamshi ce

ɗ

auke da ciki na haihuwa, abinda bata ta

ɓ

a kawowa a jerin tunaninta ba na rayuwa. Duk da kuwa tanada masifar son yara a rayuwarta, amma bata ta

ɓ

a kwatantasu gareta anan kusa ba ace matsayin ga nata ba a dalil

in tsanar maza da tayi a rayuwarta. Sai kuma wata hikima ta UBANGIJI da ikonsa gashi a yau itace aka tabbatarma za

ta haihu

ɗ

an mutum matsayin mallakinta. (Mallakinku dai ke da ubansa) wata zuciya ta ayyana mata. Idanunta dake a rufe tai saurin sake bu

ɗ

ewa,

dan abinda zuciyar tata ta tsikaro mata yay matuƙar dakar ƙirjinta. (Aliyu) ta sake ayyanawa a zuciyarta tare da kaiwa zaune a kujerar mirror

ɗ

in tamkar cikin gajiyawa. Sai kuma a fili kamar wadda aka tunzuro ta furta, “Ai har abada bama zai san da cikin

ba balle zuwansa duniya ko rayuwarsa Mtsowww!!” ta miƙe a

ɗ

an hasale. Kokawa ta shiga yi da zuciyarta akan abinda take ta ƙoƙarin sake tsikaro mata game da Smart

ɗ

in. Cikin tsawa-tsawa kamar zararra tace, “Please and Please bana son damuwa a beg”. Ta ƙara

jan tsaki ta shige toilet. (Ni sai ma taban dariya sai kace wadda keyi da wani a gabanta

😂🤳

).

          A haka Lulu ta ƙarasa wannan yini cikin wani irin yanayi mai wahal fassara a gareta ita kanta. Sai dai ja

ɗ

an-ka

ɗ

an hannunta na saman cikinta, yayinda

zuciyarta ke cigaba da kawo mata al'amari mai nauyi dangane da kakarta da kawunta da sukaso rabata da shi batare da ko sau

ɗ

aya sun ta

ɓ

a tunkararta da batun tana da ciki ba ko tunanin zata so abinta. A ganinta wannan babban taka hakkin

ɗ

an Adam ne ai, san

nan bataga minene dalilinsu na zubar mata

ɗ

in ba. Dole tana son tasan dalilinsu musamman ma Uncle Sulaiman data rasa dalilinsa na shishshigema rayuwarta a yanzu. Tunda a baya ita dai takan ma ha

ɗ

a watanni bata ganshi ba. Ganin damuwa na neman cinkushe mata

rayuwa ga kayan shaye-shaye sun gagareta sha a yanzu balle tasha ta manta damuwarta ya sata tattare tunanin ta ajiye gefe. Sai ma wani

ɗ

an murmushin takaici ko damuwa za'a kirashi data saki, tare da shafa cikin nata a fili tace, “Wato kai saika nuna min d

aga jinin wanda ka fito ko?, abu na farko daka fara datse rayuwata da shi shine shaye-shaye, to ya isa a tsaya iya nan inba hakaba a sha ranƙwashi dan bana son shishshigi, shima uban naka yasan ba kanwar lasa bace ni

ɗ

in tunda ban ta

ɓ

a raga masa ba akan shi

ga min hanci daya dinga yi” ta duddungure cikin da yatsanta, zafin da taji ya sata

ɓ

ata fuska da sake fa

ɗ

in, “Garama ka biyo halin Ammah dai zan iya fatan haka ba wannan mutumin mai fuska a tur

ɓ

une ba uwa ta shanu” daga haka ta fito zuwa falo, dan tasan da

i Tajuddeen ya wuce ai yanzu. Ilai kuwa Ummita kawai ta samu a falon tana ƙara gyarawa. Cikin

ɗ

an murmushin da ayau ne ta fara yinsa ga Ummitan ta ce, “Ɗazun mun fara magana amma baki ƙarasa bani labari ba”. Ɗan kallonwa Ummita dake murmushi tayi, sai kuma

cikin yanayin signal da idanu ta mata nunin tai shiru da bakinta. Sarai Lulu ta fahimta kuwa, dan haka ta waske da cewar, “Yanzu ni kuwa dama labarin ko dai film

ɗ

in zan nema kawai na kalla da idanuna”.

         Murmushi mai ƙayatarwa Ummita tayi tare da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login