Showing 129001 words to 132000 words out of 145491 words

Chapter 44 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

12

under arrest Mr Garko..”

   A wani irin hargitse ya juyo kunnensa na bada wani irin sautin tsuuuu!!! Kamar a

n doka masa guduma a kansa. Ido biyu yay da jami'an tsaro na ƴan sandan farin kaya wato DSS da na ainahin ƴan Sanda, dana immigrations sai na filin jirgin zagaye da shi kusan su hamsin. Kuma kowanne riƙe da bindiga. Gaba

ɗ

aya airport

ɗ

in tayi tsitttt baka

ganin komai sai hansken wayoyin mutane dana ƴan jarida. Masu video nayi, masu hoto nayi, masu kallo nayi. Harda masu nunawa live a social media. Sai kawai ya rimtse idanunsa da sukai wani irin mahaukacin ka

ɗ

awa jazur, jijiyoyin kansa sun yi bala'in mimmiƙe

wa ru

ɗ

u-ru

ɗ

u. Bashi da za

ɓ

in da ya wuce yin surrender kawai. Amma saboda ƙarfin hali da taurin zuciya irin na Tsule sai gashi da fakar ido ya ham

ɓ

ari na gefensa bindigar hannunsa tai tsalle sama ya tare hannu ya cafe tare da

ɗ

aurata saman kanta. A cikin ab

inda bai wuce sakan biyu ba hakan ta faru, shi adole sai ya tabbatar musu shi

ɗ

in ƙwararren maharbi ne. Bindigar a saman kansa yana dariyar da tafi kuka ciwo da nunasu da hannu

ɗ

aya ya ce, “Lusarai kawai.

Da na miƙa kaina gareku wlhy Gara na kashe kaina. I

n ce dai shine ƙarshen abinda za'a iya min a duniya ko....”

        “Karka aikata haka Mr Garko. Yin hakan kuskure ne ka miƙa kanka ga hukuma salin alin zaifi maka sauƙi”.

    Shugaban NDLEA ne dake ƙarasowa yanzu ya fa

ɗ

a daga inda yake tsaye. Wani banza

n kallo Alhaji Sulaiman yay masa. Sai kuma ya kwashe da dariya yana ƙoƙarin

ɗ

an kunamar bindigar. Tauuuuuu!!!! Kakejin sautin ya kara

ɗ

e airport

ɗ

in da ya saka mutane fara kwasa a guje cikin ru

ɗ

ewa da rikicewa.....

       

_LABARAI MASU JAN HANKALI

BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Z

afafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

5





9





.........Tana gama sakin videon

da mintuna ka

ɗ

an Abdull na isowa asibitin shi da Asma'u. Da gudu tazo ta rungume Lulu cike da farin cikin ganinta. Basu wani

ɓ

ata lokaci ba suka shiga motar da Abdull

ɗ

in ya tuƙo. Kai tsaye gidan da su Ammah ke zaune a yanzu kafin a kammala nasu da saura

ƙ

iris suka nufa. Nan

ɗ

in ma gida ne babba wadatacce da suke zaune babu takura. Duk zumu

ɗ

in ganin Ammahn da takeyi sai kuma ta

ɓ

ige da jin kunyarta. Ammah dake mata dariya ta rungumeta a jikinta tana mai farin cikin ganinta. Harga ALLAH ita tana jin Lulu a

cikin ranta tamkar ƴar da ta haifa bawai suruka ba. Bata bari ta zauna ba sai da sukaje ta gaida Abba. Shima yayi farin cikin ganinta yana ta sanya mata albarka da mata ƙorafin rashin zuwa da AA bayan ya tambayeta jikin Dada. Duk da anan

ɗ

in ma dai ya mata

ƙorafin rashin fa

ɗ

a musu da basuyi ba sai jiya suke sani. Haƙuri ta bama Abban da tabbatar masa suma basu sani ba sai da ga baya. Ta

ɗ

an jima a wajen Abba suna hira sama-sama duk da ita duk a kunyace take kafin suka dawo

ɗ

akin Ammah. Mama tayi ƙarfin hali

n zuwa mata sannu da zuwa kamar yanda taga aunty Amarya tayi. Bata nuna musu komai ba duk da dai taso taga idon Ummah, amma Asma'u ta sanar mata ai tana gidan yayanta ne sai an gama gini zata koma can da zama, sai dai Abba ya mata saki uku ma. Ko a jikin L

ulu, sai ma zama data gyara tana shan kunun gya

ɗ

a datace tana so Ammah da kanta ta dama mata. Dan a kallo

ɗ

aya ta fahimci Lulu na

ɗ

auke da ƙaramin ciki. Murnar kasancewa da su Ammah dan Maryam ma babu jimawa ta dawo daga makaranta ya mantar da ita wani bat

un Alh. Sulaiman. Sai dai tayi kiran Aunty Naja'atu ta tambayi ko Dada ta farka. Ta sanar mata bata farka ba ance sai bayan la'asar. Dan haka ta sake miƙe ƙafa har sai bayan la'asar

ɗ

inne suka fito harda su Ammah da zasu je duba Dada. Sai a lokacin sukaji

halin da garin Kanon ke a ciki. Abdull da Mubarak dake bibiyar komai suka shiga basu labari. Kwa

ɓ

arsu Ammah ta shiga ƙoƙarin fara yi wai saboda Lulu, amma sai sukaji lulun na ƴar dariya da fa

ɗ

in, “Ammah barsu su bamu musha. Indai wannan ne baida maraba da

wanda ban ha

ɗ

a komai da shi ba a duniyar nan, dan inda akwai wanda ya tsanesa to nice farko kuwa.”

    Shiru kowa ya kasa cewa komai a motar har suka iso asibitin dan furucin Lulun ya girgiza zukatansu.....

      _________



        Ba jama'ar gari b

a, hatta jami'an tsaron duk sun

ɗ

auka Alh. Sulaiman ya kashe kansa ne. Hatta Smart da ke kallon komai ta can wani irin rumtse idanu yay da dunƙule hannaye ya kaima iska naushi da fa

ɗ

in, “Ohhhh Shiittttt!!!!”.

      Wahalalliyar ƙarar da Alh. Sulaiman ya

sakice ta saka kowa

ɗ

agowa da sauri. Dai-dai Alhaji Sulaiman na kaiwa ƙasa durƙushe akan gwiyawunsa bindigar hannunsa na fa

ɗ

uwa ƙasa itama ya dafe hannun damarsa dana haggu dai-dai inda ƙwararrren maharbin jami'in ya sakar masa bullet. Kowa kallonsa ya mai

da akan jami'in, shiko ko'a jikinsa sai ma hura bakin bindigarsa da yay da baki ya turata cikin aljihun wandonsa yana ƙarasowa gaban Tsule. Wani irin fisgar hannuwan nasa duk biyu yay zuwa baya batare daya damu da jinin dake

ɓ

ulala a hannun Alh. Sulaiman

ɗ

in da bullet ya ratsa ba balle jin tausayin ma

ɗ

o

ɗ

owar azabar da yake yi ya saka masa handcuffs. Sai a lokacin mutane suka farga da ashe bai kashe kan nasa ba jam'in yay nasarar harbinsa a hannun bindigar ta fa

ɗ

i.

     Cikin ƙanƙanin lokaci zufa ta gama ji

ƙ

e Alh. Sulaiman. A haka aka taso ƙeyarsa zuwa wajen airport

ɗ

in yayi wujiga-wujiga. Da ƴan uwansa ya fara tozali tsaye reras su hu

ɗ

u mahaifinsu a tsakkiya cikon na biyar. Kallo

ɗ

aya dayay musu bai sake marmarin ƙarawa ba saboda irin wutar bala'in da ya ha

nga a fuskokin nasu musamman ma autansu na maza dake wani irin huci kamar kumurcin maciji Uncle Taheer. A karo na farko yaji wasu irin hawaye sun sakko masa masu zafi da

ɗ

aci. Babu zato babu tsammani yaji saukar wani irin gigitaccen mari maisa a gano ƙyall

in kabari har saida ya durƙushe ƙasa. Bai gama dawowa a hayyacinsa ba aka sake sauke masa wani. Ba kowa bane da wannan aikin face auta da Uncle Amin. Har sai da sauran ƴan uwansa Uncle Muneer da Uncle Khamil suka rirriƙesu. A hankali Baba Garko ya ƙaraso g

abansa hannunsa riƙe da ƙyaƙyƙyawar sandarsa ya zuba masa idanu na wasu sakkani. Sai kuma cikin ƙarfin hali ya saki murmushi mai ciwo. Cike da dattakon nan nasa yasa sandarsa ya

ɗ

ago ha

ɓ

ar Alh. Sulaiman da bai gama dawowa daga gigitar marin da yasha hannun

ƙannesa na uku dana hu

ɗ

u ba. Muryarsa da

ɗ

aci sosai yace, “Sulaiman bazan maka baki ba. Sai dai ina baƙin ciki da takaicin saka maka suna mai daraja da kima irin wannan. Sannan ina jin ra

ɗ

a

ɗ

in kasancewar ka jinina. Sai dai bazanma UBANGIJI butulci ba, dom

in ya bani hu

ɗ

u gasu nan duk na ƙwarai, tare da biyu mata da basa raye duk da kaine kai sanadin mutuwar Sultana. Sulaiman kai ba mutum bane shai

ɗ

ani ne, dabbane tunda har zaka iya haikema ƙanwarka ƴar shekara tara kacal da lafiya bata isa ba. Kaiconka Sula

iman ka tabbatar asararre a wannan duniyar wlhy. Gashi nan kazo a banza zaka koma a wofi dan bana maka fatan shiriya harka koma ga ALLAH. Yau ina ku

ɗ

in daka tara ta hanyar haramun

ɗ

in? Ina damar da kake ganin kanada ita ta lafiya da rayuwa da dukiya? Ka la

lata dubban al'umma ta hanyar miyagun kwayoyi, kasa iyaye da yawa kuka! Kasa mataye da yawa kuka! Kasa mazaje da yawa kuka! Ina zaka da hakkin wa

ɗ

an nan bayin ALLAH koda basu furta maka ALLAH ya isa ba. Kaiconka Sulaiman, wlhy bana fatan wani ya yafe maka

akan wannan al'amarin koda mutum

ɗ

aya ne. Kaje in dai duniya ce gaka nan a cikin tarkonta, ka gama wahala a cikinta kaje ka fiskanci hukuncin UBANGIJI kuma. Da ga yanzu na haramta maka sake amfani da sunana kona zuri'ata har bada”. Daga haka ya

juya yana s

harar hawaye. Yaransa dake bin Sulaiman da mummunan kallo suka take masa baya.

     Wani irin durƙushewa Alh. Sulaiman yayi a wajen ya

ɓ

arke da kuka. Dan kalaman makaifin nasu sunyi masifar shigarsa shiga mai tsanani da ƙarfi a cikin jini da

ɓ

arko ta yand

a baiyi zato ko tsammani ba. Da ƙyar jami'an tsaron suka iya

ɗ

agashi aka jefa a cikin mota....

      *_3 DAYS LATER_*

           

    A yanzu kam babu wani latest topic dake yawo a media da gari sama dana Alh. Sulaiman. Hatta maganganun da Baba Garko

ya fa

ɗ

a masa da marin da ƙannensa sukai masa sai yawo suke a social media. Hakama

ɓ

oyayyen Companyn sa na magunguna sai da aka gayyaci ƴan jaridu sannan akai masa filla-filla. Baba Garko da ƴan uwansa sunje har Companyn suma. Sosai hankalinsu ya sake tash

i saboda ganin

ɗ

unbin aika-aikar da jinin nasu ya jima yanayi batare da sun farga ba. Harda jarirai a wajen da ake gwada magani a jikinsu kafin a fitar, wasu sukan mutu wasu su kamu da ciwuka al'amarin zattashin hankali dai. Ƴaƴansa kam kuka har suna rasa

hawaye. Dan biyu da ga ciki harda saki mazajensu sukai musu.

      Duk yanda Baba Garko ke ƙoƙarin danne komai ya cigaba da zama ba komai ba hakan ya gagara. Dan kuwa dai sai da takaisa kwanciya a gadon asibiti. Yayinda aka samu ita kuma Dada ta maro. Sa

i dai bata iya dogon magana sai kuka da jama Sulaiman kalaman ALLAH ya isa da fa

ɗ

in, “Nayi dana sani ni Hajarah, dama Mawaddat tasha fa

ɗ

a min Sulaiman na lalata yaran masu aiki kuma nima na sani amma son zuciya da son ƴaƴa ya hanani

ɗ

aukar makaki sai da ak

aima Sultana fya

ɗ

e. Ashe na rigada na makara tun a wancan lokacin, ashe shine ya wulakanta min mutuncin yarinya ya halaka min ita. Yarinyar da ko cikakkiyar lafiya bata da shi. Kaicona ni Hajara kaicona da irin son zuciyata. Gashi nan takaini ta baroni a g

a

ɓ

ar da bazan iya komai ba na dawo da baya balle na gyara. Wane irin abin kunya ne wannan da tozarci. ALLAH ya tsine maka Sulaiman. ALLAH ya ƙuntata rayuwarka tun daga nan duniya. Wlhy bazan yafe maka ba. Inama

ɓ

arin cikinka nayi ko mutuwa naima gaba

ɗ

aya

a lokacin haihuwarka. Dama kin cemin zanyi nadama mara amfani idan ban gyara ba, kin fa

ɗ

amin banji ba Mawaddat,, ban saurareki ba, da ace na saurareki da banga wannan mummunar ranar ba a rayuwata. Inama na mutu kafin zuwan wannan ranar. ALLAH ya isa Sulaim

an.....” ta sake fashewa da kuka. Lallashinta aketayi akan ta daina tsine masa da muguwar addu'ar nan. Amma ina Dada idonta a rufe yake. Babu abinda take hangowa sai Sultana kwance cikin jini, yarinyar da har aka kaita makwancinta jini bai daina fita a jik

inta ba. Haka aka sakata a kabarinta likafaninta duk jini.

         Lokacin da Lulu dake kwana a wajen Ammah yanzu ta shigo Dada ta riƙota jikinta tana kuka. Itama sai Lulun ta kama kuka. Da ƙyar Uncle Khamil ya janye Lulu da ga jikin Dada saboda aman ji

nin data fara. Dama Doctor ya sanar musu zuciyarta ta ta

ɓ

u sosai sai abinda ALLAH yayi kawai. Hankalin kowa ya sake tashi, dan Baba Garko ma hanawa akai a fa

ɗ

a masa..........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*K

INSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa

Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

6





0





........Sai da suka tabbatar ya gama jigata da bullet

ɗ

in da ke jikinsa sannan

suka cire masa. Washe gari suka bisa da duka na hauka wanda ya kaisa harda karaya a ƙafa, suma kam yayita babu adadi suna farfa

ɗ

o da shi. Duk wanda yaga yanda ake wajiga rayuwar Sulaiman zai tabbatar da al'amarin da biyu ne. Inda ma aka

ɓ

oyesa kawai tashi

n hankali ne. Dan da ƙyar Daddy da Lulu ta matsawa da son ganin Alh. Sulaiman

ɗ

in sukaje aka barsu suka ganshi, ya samu wannan alfarmar ne kawai saboda taimakon da ya bama jami'an tsaro wajen cafke su Alh. Sulaiman

ɗ

in. Daƙyar Alh. Sulaiman ya iya

ɗ

aga ido

ya kalla Daddy da Lulu data juye masa tamkar mahaifiyarta, saboda duka ya ta

ɓ

a masa ido

ɗ

aya. “Miya kawoka wajena?!”.

      Ya fa

ɗ

a da ƙyar muryarsa na karkarwa. Iska Daddy ya firzar yana mai ƙoƙarin maida hawayen da suka cika masa ido. Dan ganin yanda a

kaima Sulaiman

ɗ

in raga-raga a kwana biyu kacal ya

ɗ

aga masa hankali. Da ƙyar ya iya danne rawar lips

ɗ

insa ya furta, “Nazo ne na tabbatar maka wasan ya ƙare Sulaiman. Dama irin wannan ranar nake guje maka a baya amma ka kasa raurarena da fahimtata sam. Ka



ɗ

auki tsawon shekaru kana tsula tsiyarka amma ka duba cikin abinda bai wuce awanni arba'in da shida ba ka koma tamkar bakai ba. Wannan fa kamun mutane ƴan uwanka kenan. Inaga kamun UBANGIJI kuma Sulaiman. Duk wahalar da kasha rani da damuna da sanyi, waha

lar yawon ƙasashe domin tara dukiya kawai kallo a inda ka kasance yanzu. Talakan da bai ta

ɓ

a riƙe dubu hamsin ba ya fika. Babu abinda yafi neman halak komai ƙanƙantarta sauƙi a wannan rayuwar. Koba komai zaka rayu cikin kwanciyar hankali ka kuma mutu cikin

mutuntawar UBANGIJI. Mutane su

ɗ

auki gawarka da girmamawa, a taya iyalinka kuka da jajantawa a tausaya musu. Amma ta irin hanyar da kuke bi fa? Zaka kasance cikin ALLAH wadai wa zuri'ar ka da al'ummar gari, kabar iyalinka da hantara wanda ma bai kai ya ta

kasu ba ya taka su. Maimakon addu'a ga mutane sai ALLAH wadarai ke fita a bakunansu. Duk inda mutum ya bu

ɗ

e a yanar gizo ciki da wajen Nigeria zancenku ne. Miye amfanin

ɗ

aukakar ALLAH ya tsine irin wannan. Kasaka iyayenka a wani hali da iyalanka. Iyayenka

mutanen kirki ne Sulaiman musamman mahaifinka, mutumne mai daraja da kima a wajen mutane, a duk inda ka zagaya alkairinsa ke fita daga bakunan mutane. Amma yau gashi kasa al'umma na ambatar sunanka a matsayin jininsa. Albasa batai halin ruwa ba Sulaiman...

...”

      Kuka ya sarƙe Daddy mai cin zuciya. A mamakinsu sai ga Sulaiman na hawaye shima. “Maganganunka dukansu gaskiya ne Isma'il. Tabbas mun kasance masu son zuciya a rayuwarmu. Burin tara dukiya duk da wasunmu mun tashi a gidan dukiyar. Burin zama wa

su abu a duniya batare da muna tuna muna mutuwa ba. Da'ace na saurareka tun a wancan lokacin Isma'il da ba'a kai wannan ga

ɓ

ar ba. Yau gani a matsayin wanda ya rasa komai. Babu iyayen da suka sha wahalar haihuwata da bani tarbiyya da ilimi. Babu matan dana

ɓ

ata lokaci wajen neman dukiyar dan na birge su, babu ƴaƴan da nake zumu

ɗ

in tarawa domin a kirasu ƴaƴan wane. Babu ƙarfin da nake kai duk wanda ya bijiremin ƙasa. Babu ƙarfin da nake tunanin wataran zan iya sarrafa ƙasar dama wasu ƙasashe a hannuna. Komai

ya ƙare Isma'il, komai ya kufce a ga

ɓ

ar da nake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login