Showing 42001 words to 45000 words out of 145491 words

Chapter 15 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

49

/>
ar yana karkarwa. Cikin rawar murya ya ce, “Yaya Please karka min wasa irin wannan dan ALLAH. Wlhy zan iya maka kuka”.

     Dariya sosai Daddy keyi masa, kafin ya jinjina masa kansa alamar tabbatarwa. “Babu wasa a maganata Yousuf, bakaga

ɗ

an na maka kama

da ƙanin naka Aliyu ba.”

             “Ya subahanalillah! Yaya dan ALLAH mafarki nake ko ido biyu? Idan a barci nake jin wannan zancen ka taimakeni karka bari na farka. Idan ko a zahiri ne ka fa

ɗ

amin dama kasan inda Mawaddat take duk wannan kaiwa da komow

ar da nake yi”.

        Daddy dake murmushi har yanzu ya kamo hannun Uncle Yousuf ya sake zaunarwa a kusa da shi. “Please relax sweet heart. Ai ina sane da duk wani shigi da ficinka, na Barka ne har zuwa irin wannan ranar ta yau sannan kasan gaskiyar al'a

marin. Dan na sanka da rashin haƙuri farin ciki zai iya sakawa ka bu

ɗ

e min aiki. Ai tun a randa Dada ta tabbatar min Mawaddat na'a wajenta na ƙara tsananta bibiyar Sulaiman. Saboda na tabbatar duk inda Dada zata kaita sai da gudumawarsa. Nace maka na tafi

Hong Kong ne kawai dan na

ɓ

atar da kowa a lissafi, da ga can na bibiyi Sulaiman ƙafa ya ƙafa har zuwa ƙasar Canada da ya nufa shi da

ɗ

ansa. Ban wani sha wahala na a bibiyar tashi ba na gano inda Mawaddat take. Sai dai ban zauna ba na kamo hanya na dawo, ta

re da jin ƙarfin gwiwar barinta cikin ƙudirar UBANGIJINA. Sai dai na saka wani yaro Usman

ɗ

an Alhaji Bashir Sa'eed dake Canada cigaba da bibiyar min al'amarin su dama na gidan gaba

ɗ

aya. A bakinsa naji Mawaddat na

ɗ

auke da ciki, har ma da kaita asibiti da

sukai domin yunƙurin zubar da shi, da ceto cikin da yay har zuwa yau........” kaf ya kwashe komai da ya sanar masa. A abin mamaki sai ga hawaye share-share Uncle Yousuf na sake zubarwa. Daddy ya cigaba da fa

ɗ

in, “Ina kan sani na barta can a wajen nasu duk

da nasan Sulaiman zai iya cuta mata, sai dai kasancewar Usman na sanar min duk wani motsinsu ya sani sake samun ƙwarin gwiwa. Nasan hakan shine kawai zai sake koyama Mawaddat sabuwar rayuwa ta fahimci mi ake nufi da gundarin rayuwar ma kai tsaye. Ta kuma s

an wanene Sulaima

n ta yanda duk sanda za taji komai game da shi abin bazai zo mata a bazata ba balle harta cutu. Sannan zata sake sanin muhimmancin mijin da darajarsa tare damu family nata gaba

ɗ

aya. dan a yanzu haka Dada ta sanar mata mijinta ya saketa”..

.......





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Du

ka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU

KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

2





0





.........Ji Uncle Yousuf keyi kamar yay ta kuka, ga wani jin zafi da takaicin Dada da Alh. Sulaiman na cimasa zuciya. Sai sake kallo Jaririn yake a hotuna harda

ɗ

an gajeren vedion. Uncle Yousuf ya rungume Daddy jikinsa na tsuma. Babu wanda ran

sa ke hango masa kamar Smart a yayinda zaiji wannan labari mai cike da al'ajabi da mamaki. Dan koda Dada ta sanar musu samuwar ciki da kasancewarsa basu fa

ɗ

a masa ba saboda yana kan

ga

ɓ

ar da kwanciyar hankali yafi buƙata, ga shi su kuma ba sanin inda zasu

samo Lulun sukai ba a lokacin balle su ƙarfafa shi.

      “Yaya yanzu yaushe zata dawo gida? Dan tana buƙatar kulawa a yanzu sosai”.

     “Ya sake kwashe musu passport

ɗ

insu ne shiyyasa, amma ina kan ƙoƙarina na son ganin an dai daita musu komai sun baro

ƙasar. Sai dai ba Nigeria nake so ta dawo ba, dan ina son nai amfani da wannan damar ne wajen

ɗ

aure Sulaiman da jijiyoyin kansa sannan na

ɓ

ata abinda na gyara akan Mawaddat.”

               “Wannan tunani ne mai ƙyau Yaya, inaga kawai ta wuce wajen mijin

ta to”.

         “Zan so hakan Yousuf, sai dai zai iya zama matsala. A yanzu yaron yana a wata ga

ɓ

a ne da kowa zai iya kai masa hari ya kumayi tasiri a kansa cikin sauƙi. Bai kamata mu bada gudunmawar maida shi baya ba bayan al'amura sun

ɗ

akko hanyar warw

are wa. Su Sulaiman shu'umai ne ta yanda komai zasu iya aikatawa. Sannan suna hu

ɗɗ

a da manyan ƴan iskan duniya a fagen cinikayyar kayan shaye-shaye. Wannan babbar dama ce a hannunsu da akowane ƙasa mutum yake, ko wane irin matsayi ya taka zasu iya ƙulla ma

sa. Abinda kawai ya dace muyi yanzu shine mu rufe bakunan mu ruf zuwa wani lokaci, amma mahaifinsa da mahaifiyarsa su san da wannan haihuwar. Shima kuma na aika a sanar masa yanzu hakan. Daga iya mu hu

ɗ

un nan kar kowa yasan inda Mawaddat take Please”.

   

    “Na fahimceka ƙwarai da gaske Yaya. Kuma insha ALLAHU a yanzu bakai ka

ɗ

aine zakai wannan aikin ba. Ni da kai ne zamuyisa dan na fara ji a jikina Sukailan ne ya koyama Mawaddat shaye-shaye”.

     Sosai Daddy yaji da

ɗ

i da farin ciki, duk da yana tsoron

kar a cutar masa da

ɗ

an ƙanin nasa

ɗ

aya tilo kuma. Amma ya bar komai a hannun UBANGIJI, sannan idanunsa a bu

ɗ

e suke a yanzu kam kowane irin ƙalu bale ya shirya masa. Zancen Alh. Sulaiman ne ya koyama Lulu shaye-shaye kuma shima kansa yana wannan tunanin,

a yanzu haka kuma yana kan bincike ne sosai har ma da yanda akai Nanny

ɗ

in Lulun ta mutu duk zuciyarsa na masa zargin Sulaiman. sai dai a yanzu bai cema Uncle Yousuf

ɗ

in komai akan hakan ba....

        *_CANADA_*

    Sosai Alhaji Sulaiman da ya iso C

anada yau

ɗ

in nan ke a cikin tashin hankali. Dan duk iya bincikensa yayi amma babu Usman babu su Lulu. Har asibitin da aka kaima Lulun cs yaje sai suka ce masa su basuyi wata theatre wa mai sunan ba. Neman haukace musu yayi, daga ƙarshe akasa security fidd

ashi tare da warning

ɗ

insa mai ƙarfi na in ya sake dawowa yay musu hayaniya zasu saka jami'an tsaro kamashi. Baya ha

ɗ

a sabga da jami'an tsaro ko'a Nigeria, dan kun san mai kaza a aljihu baya jimirin ass. Balle ya samu labarin mahaifinsa ya saka a bincika a

nemo inda yake tun kusan wata uku da suka wuce. Shiyyasa ma yaƙi zama waje guda yaƙi kuma shiga Nigeria kwata-kwata duk da labarin da ya samu har na sakin mahaifiyarsa Dada da Baba Garkon yayi. Yana tsaka da kasancewa a haukacensan saƙo ya iso masa. A bir

kice ya saka hannu a littafin

ɗ

an saƙon, tun kafin ya koma cikin gida ya bu

ɗ

e, inda ya fara cin karo da hotunan ƙyaƙyƙyawan jariri har kala uku. Hoton ƙarshe da ke

ɗ

auke da rubutu ya juya cikin tsumar jiki. *_Zakaran da ALLAH ya nufa da cara, ko ana mazuru

ana shaho sai yayi. Aliyu Aliyu Mika'il Mawashi ya iso duniya lafiya_*

      “What!!” Ya fa

ɗ

a cikin bugawar ƙirji da rawar hannu. Sai kawai ya saki wani irin ihu mai ƙaraji tare da yin watsi da hotunan. “Usmaann!!” ya sake ambata da ƙarfi. Sai kuma ya ƙy

alƙyale da wata irin dariya mai ƙona zuciya, tare da fa

ɗ

in, “Yaro baka san wuta ba sai ka taka. Ka taro babban match

ɗ

in da kaf family naka basu isa zamar maka defenders ba. Sai na tarwatsa rayuwarka ta inda zaka dawwama dana sanin yaudara ta da ka shirya

yi. Yarinyar kuma da hannunka zaka maidota gareni”. Da ga haka ya fisgi rigar sanyinsa da ke a hanger ya fice gidan.....

       

  *_NIGERIA_*

   

    Tun randa taji Smart baya Nigeria ta kasa zaune ta kasa tsaye, ko ka

ɗ

an zuciyarta da gangar ji

kinta sun gagara hutawa. Ba ita ka

ɗ

ai ba, hatta ƴaƴanta ta cusa musu hassada da ƙyashin da ya ingizasu fara bibiyar al'amuran Smart har suka gano irin cigaban da yake samu a yanzu haka, duk da dai a farko dariya suka fara da ganin Smart

ɗ

in ai a ƙaramin te

am yake ma. Sai dai kuma a hakan ma dai UBANGIJI sake bayyana shi yake ga duniya a bisa kowane matakin nasara koda akwai ƙalubale a cikinsa. Abu na biyu yanda Abba ya fara jiƙewa a ƙanƙanin lokaci, dan bai iya

ɓ

oye alkairin da Smart

ɗ

in ke turo masa. Duk d

a ba wasu maƙudan ku

ɗ

i bane na tashin hankali, sai dai suna riƙesa ta yanda a yanzu haka baima fita kasuwa sai yaran. Duk da aikin da Malam Na-zuru ya sake mata a kan Smart

ɗ

in hankalinta ya kasa kwanciyar jiran nashin ka

ɗ

ai. Tuni sun bazama ga wasu malama

n harma da bokayan babu inda Hajiya Naqiba bata zuwar mata. Wani lokacin kuma suje tare ma.

        Ammah ce ta fara fuskantar al'amarin na Umma a randa ta kamata tana bizne abu a bayan windown ta ga sunan Smart tana kira. Hankalin Ammah ya tashi matuƙa

a wannan ranar, amma bata yarda Umma ta ganta ba harta kammala. Bayan barinta wajen tai kiran ƙanwarta Gwaggo Sa'adah ta sanar mata komai cikin tashin hankali. Gwaggo Sa'adah ta kwantar mata da hankali akan tana zuwa, sai dai karsu ta

ɓ

a abinda Umman ta biz

ne tunda akwai jinin Smart a jikinsu. Gwaggo Sa'adah ce tazo da wani almajirinta, inda cikin hikima ya tone abinda Umman ta bizne

ɗ

in. Layune da wasu sirkulle a kwalba an

ɗ

aure. Koda aka kunce layun abinda ke rubuce a ciki su dukansu ya daga hankalinsu. Am

ma sai almajirin nan ya ce su kwanatat da hankalinsu addu'a tafi gaban komai ai. In sha ALLAH tunda an farga da wuri babu abinda zai faru, zai je da su ya lalata. Gwaggo Sa'adah taso a ajiye a nunama Abban. Amma sai Ammah tace a'a a ƙyaleta a rufa mata asi

ri idan halintane zata ƙara ai har Abban ya gani da kansa wataran. Har Gwaggo Sa'adah taji haushi sai kuma da ga baya ta fahimci hikimar Ammah.

      Tunda ga faruwar wannan al'amari Ammah ta sake dagewa da addu'a akan ƴaƴanta gaba

ɗ

aya. Tare da sadaka

akoda yaushe. Duk inda taga maraya tana ƙoƙarin taimaka masa. Suma yaran kullum cikin ƙara ƙarafafasu take da ibada har Smart. A duk sanda sukai waya sai ta sake nusar da shi. Alhmdllh yana fahimtar ta sosai, kuma dama baya sakaci akan ibadarsa duk da wata

ran gajiya kan hanashi iya tashi sallar daren daya sabama kansa yanzu. Amma a koda yaushe bakinsa bai rabo da ambaton ALLAH.

     Yau ma kamar kullum gidan yana ru

ɗ

e da hayaniyar yara da jikoki kasancewar juma'a ce ta ƙarshen wata. Dan an sakko massalac

in kenan sai ga Abdull ya shigo yana sanarma Ammah Abbah yace a bada ruwa anyi baƙi. Kasancewar itace da girki babu wanda ya damu. Ta ha

ɗ

a ruwa harda zo

ɓ

on da

Maryam tayi domin zuwan Ahmad

ɗ

inta kasancewar duk juma'a yake zuwa hira bayan sallar la'asar (Ku

n san fa Ahmad da Maryam an jone

🥱

). Har Abdull zai wuce Ammah ta sake dakatar da shi, dan tunda taga Abbah ya aiko a amshi ruwa da alama baƙin masu muhimmanci ne. Masar da tayi matsayin abincin rana ta zuba ta ce Asma'u ta

ɗ

auka ta bisa da shi.

        

Sosai Uncle Yousuf ya tsirama Asma'u da ta kai har ƙasa tana gaishesu idanu, dan sosai tana kama da Smart, sai dai kawai dan shi namiji ne ita mace, ta kuma fishi haske sosai. Murmushi yayi domin tuna wani abu. Daddy na lure da shi sai dai baice komai ba

har Asma'un ta fita. Mikewa Abba yay da nufin barinsu suci abinci, amma sai Daddy ya ce yayi zamansa ai ruwama kawai ya wadar. Ɓata rai Abba yay da fa

ɗ

in, “Saboda abincin namu ba irin naku bane Alhaji Isma'il?”.

      Cikin

ɗ

an daburcewa Daddy yace, “Wlhy

ba haka bane Malam Mika'il. Amma aimana afuwa bara muci.” dariya suka

ɗ

anyi cikin barkwanci, da ga haka suka shiga bu

ɗ

e abincin, ganin masa tasha manshanu ga lafiyayyen zo

ɓ

o bama su san sanda suka shiga cin ba har sai da suka tada abincin tas. Daddy na ts

okanar Uncle Yousuf ne ya cinye, shima yana tsokanarsa shine ya cinye. Shi dai Abba dariya yake musu cike da sha'awar wannan zuminci tamkar wasu abokai. Bayan sun kammala Uncle Yousuf yace ya kamata Ammah tazo dan suji miya kawosu a tare. Abbah ya jinjina

kansa cikin gamsuwa, sannan ya

ɗ

aga waya yay kiran Ammah. Cikin ƙanƙanin lokaci kuwa sai gata, tayi mamakin ganin ashe baƙin su Uncle Yousuf ne, amma sai batace komai ba ta zauna suka gaisa cikin girmama juna. Uncle Yousuf ya zaro hotuna a aljihunsa ya miƙ

ama Abbah. Amsa yay yana murmushi, sai dai yana kallon jinjirin dake a hoto sai da zuciyarsa ta harba. Dan haka ya

ɗ

ago da sauri ya na duban Ammah data tsira masa ido, sai kuma ya dubi su Daddyn da ke kallonsa da murmushi. Itama dai Ammah gabanta ne ya fa

ɗ

i lokacin da taga abinda ke jikin hoton, muryarta na rawa ta

ɗ

ago tana kallon Abbah. Abban Salim wannan ai Hydar ne yana jinjiri, sai dai ban san sanda aka

ɗ

auki hoton ba gaskiya, dan kayama na manta da su.”

      Daddy da ya kasa riƙe dariyarsa ne yay gy

aran murya, dan haka suka dubeshi su duka har Uncle Yousuf dake danne tasa dariyar shima. Daddy ya ce, “Anya Aliyu ne? Kudai sake kallon hoton Malam Mika'il”.

       Kallon juna Ammah da Abba suka sake yi, sai kuma suka sake maida hankalinsu a hotunan. Ab

ba ne ya sake cewa, “Gaskiya Aliy ne a hotunan nan Alhaji Isma'il. Ba mu da muka haifesa ba ma, duk wanda zaka tambaya in har yasan Aliy yana jariri wannan amsar zai baka”. Ammah dake jinjina kai tace, “Wannan gaskiya ne Abban Salim. Dan Hydar ne yana jari

ri”.

        “Wannan jinin Aliyu Hydar ne a yau ba Aliyu yana jinjiri ba”. Cewar Uncle Yousuf cikin murmushi. Cikin ha

ɗ

a baki Abbah da Ammah sukace, “Jinin Aliyu! Tayaya?”.

       “Ta hanyar matarsa Baba. ALLAH ya albarkaci matar Aliyu da haihuwa jiya, w

annan shine albarkar da ALLAH ya azurtamu da ita mu da ku da shi”.

       A hankali hawaye suka ziraroma Ammah da jikinta har yake tsuma.  Muryarta na rawa ta ce,.......





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSA

N SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibra

him Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

2





1





........“ALLAHU akbar, ALLAH mai rahama mai jin kai, Sarki gagara misalin masu mi

salai. Isashe mai iko da koman da ke iya kallon kansa a iko. Dama anga

ɗ

iyar tawa?”.

         Kai Uncle Yousuf ya jinjina mata, da ga ita har Abbah da farin ciki ya sashi jin yama kasa motsawa, sai sunayen ALLAH yake ambata a jajjere. Cikin nutsuwa Uncle

Yousuf ya zayyane musu komai ta yanda zasu fahimta. Wato gano inda Lulu take dama abinda ya faru akan cikin har zuwa haihuwarsa a yanzu. Sai dai suna roƙonsu da su

ɓ

oye wannan sirrin dan basa son asan inda Lulu take a yanzu har sai abubuwa sun dai-daita do

min koyama Alh. Sulaiman da Dada hankali bisa kuskurensu. Da ga ƙarshe suka sanar musu sunan yaro Aliyu kamar yanda Lulun ta saka aka masa hu

ɗ

uba da shi. Sosai su Ammah sun gamsu da wannan dabara, tare da mamakin wannan baƙin hali na su Dada. Ga kuma Umma

a gefe itama tana nata yaƙin, duk da dai Ammah ce ka

ɗ

ai tasan da wannan. Yaro yasha

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login