Showing 111001 words to 114000 words out of 145491 words
karo da hotunansa har guda hu
ɗ
u. Na farko shi da wasu mutanen kudu ne
abokan hu
ɗɗ
ar kasuwancinsa suna tsakkiyar cinikayya, dan gabansu akwai cocaine har jaka uku a bu
ɗ
e, sai jakkar ku
ɗ
i daloli a wata jakkar daban, a hannunsa na dama riƙe da
ɗ
auri
ɗ
aya na haggu riƙe da parcket na cocaine yana murmushin sa na basanci. Hoto na
biyu tare yake da karuwarsa daga shi sai ƙaramin towel tana zaune a jikinsa itama da towel
ɗ
in. Rawa jikinsa ya farayi, sai da ya wawwaiga falon ya sake tabbatar da shi ka
ɗ
aine dai sannan ya tafi hoto na uku. Tare da budurwar tasa ne dai suna shan cocaine
a wani guri tamkar club. Da ƙarfi ya jimƙe hotunan cikin hannunsa illahirin jikinsa na wata irin tsuma, shin wanene da wannan aikin haka?. Zuciyarsa dake kumburowa take ayyana masa a hargitse. Tamkar wanda aka tsikara ya fisgi ƙaramar farar envelope
ɗ
in i
tama ya bu
ɗ
e. Takarda ce guntuwa a ciki mai
ɗ
auke da gajeren rubutu, da words
ɗ
in cikinta bazasu gaza 150 ba...
*_Da ace kasan ma'anar kalmar gidan rina da baka ta
ɓ
oba, da ace kasan ma'anar fara takalo wasan da bazaka iya ƙara sawa ba da baka ka
lleni a matsayin birin wasanka ba. Abinda baka sani ba, ni idan na fara bana ajiyewa sai na kai ƙarshe. Haka nake kwanto nakeyi tamkar mage ta hango abin farautarta, saika gama sakankancewa dana
ɓ
ace sai na maka dirar mikiya. Wannan match
ɗ
in sharar fage n
e, na zahirin a tsakiyar filin da za'ayi yaƙin DUNIYA na uku zamu ƙarasa shi. Sai ka fara shirin saka sulken yaƙin, danni nawa sun jima a jikina. Ya rage naka neman bindiga, nokiliya, takubba, bomb, domin kare rayuwarka, dan kaima gab kake da bin sahun abo
kan naka zuwa jail......_*
*_AMM
✍
️
_*
Wani irin gigitaccen ihu ya saki yana mai
ɗ
aga Centre table
ɗ
in falonsa ya wancalakar da shi gefe. “Wanene kai? Uban wanene kai? Dan uban wanene? Idan ka isa ka bayyana kanka mana. Nace ka bay
yana kankaaaaa!!”.
🚴🚴🚴
Da alama dai Tsule ya fara zarewa bari nayi nan
🥱
___________
★
A
ɓ
angaren Umma wahala da azabar ciwo ya sata fara sambatu. Tana kwance a
ɗ
aki hawan jini na neman kaita lahira. Bata iya fitowa ba'a iya shig
a inda take. Cikin ƙarfin hali tazo ƙofar
ɗ
aki daga ciki ta zube tana
kuka da roƙon a kira mata malam na kan tudu ya warware wannan asiri, su taimaka mata dama sai da ya fa
ɗ
a mata in har asirin bai kama wani acikin Smart ko matarsa ba zai iya dawowa kanta.
Batayi zaton hakan zata kasance ba shiyyasa ta amince. Da farko babu wanda ya fahimci abinda take nufi, sai da ta cigaba da kururuwa da ihu mutan gidan suka fara maida hankali a kanta. Aunty Amarya ce tai kiran Ammah dake
ɗ
aki tana waya da Lulu. Duk da Am
mah ta jima da wannan zargin a ranta zantukan Umma sun ki
ɗ
imata, amma baiwar ALLAH haka tai kiran Abba tana roƙonsa ya dazo gida. Kamar zaiƙi sai kuma dai yace gashi nan dama ba nisa yayi da gidan ba. Koda yazo yaji shima abinda Ummahn ke fa
ɗ
i sai ransa ya
sake
ɓ
aci, wajen yay niyyar bari da tabbatar musu da shi fa babu ruwansa su kira ƴaƴanta. Sai da Ammah taita roƙonsa da magiya yaran gidan na tayashi sannan dai ya haƙura ya dakata amma yay kiran Yayanta Jibirin. Zuwansa yasa suka fara mata tambaya, da ƙy
ar take amsawa da basu adireshin inda malam na kan tudu yake. Anan ma Abba ya bijire bazashi ba, da ƙyar aka taru a kansa daban haƙuri dai, sai dai yace ba ranar ba dan bazaiyi tafiya cikin jeji da yamma ba. Dole suka barsa sai a washe gari aka shirya tafi
yar a motar Salim da ya yarda zaije da ƙyar, dan shima sai ƙunƙuni yake akan tafiyar, damma dai Abba ba kanwar lasa bane.
Su biyar sukai tafiyar, Abba, Salim, Kawu Jibirin da Kawu Idi shima ƙanin Ummah
ɗ
inne, sai ƙanwar Hajiya Naqiba da suka ta
ɓ
a
zuwa wajen da ita, itama wai zata amsowa ƴar uwarta magani dan ƙafar Hajiya Naqiba ta rure tana jan ruwa ne. Sun sha wahala, yayinda motar Salim taci ubanta a hanyar jejin cikin sahara, da ga ƙarshe ma dole suka ajiyeta a wani waje suka cigaba da tafiya d
a ƙafa. Matuƙar mamaki ya kamasu da ganin inda wai su Ummah ke zuwa yin mugun abu, can wani ƙauyen Jigawa ne, bama cikin ƙauyen bane a bayan gari bokan yake sosai cikin tsakkiyar sahara a saman dutse (dan bama ce malami ba). Duk azabar zafi ranar wajen bay
a damunsa, dan ko bishiyoyin kirki babu saboda sahara. Da ƙyar suka iya hawa dutsin, Salim ya fasa hannu, cikin zafin azaba
da
ɓ
acin rai ya ce,.......
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,...
..GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura
shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝕭𝖔𝖔𝖐
𝖙𝖜𝖔
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
5
️
⃣
1
️
⃣
........ “Gaskiya Umma kin cucemu, haka kawai kin saka mutane zuwa wannan azababben wajen”. Babu da
i wanda ya tanka masa a cikinsu. Wani yabi
ɗ
a
ɗɗ
en tsoho suka samu a saman dutsen jikin bukkarsa. Surutai yake tayi kamar wani zararre, yana ganinsu ya kwashe da dariya. Turus sukai duk suna kallonsa, sai ƙanwar Hajiya Naqiba da tasan haka yake ne ta zube ta
na masa kirarin da suke masa. Hakan ya sashi yin shiru yana saurarenta, sai da ta kammala ya sake kwashewa da dariya yana ma kansa kirari shima. Sai kuma ya tsuke fuska yana kallon su Abba kamar bashi yay dariyar ba, “To asararru, ku bazaku zube ku kwashi
gaisuwar bane wajen waliyyin ALLAH?”.
“Waliyyin shai
ɗ
an dai. Ubanka ne zai gaisheka matsiyaci haihuwar asara” Salim da hanunsa ke masa azaba ya fa
ɗ
a a fusace. Ka
ɗ
an ya rage Kawu Idi yay dariya ya dai daure. Kawu Jibirin ne ya
ɗ
an girgiza kansa da f
uskantar boka na kan dutse. Babu wasa a tattare da shi ya ce, “Muba neman wani abu mukazo wajenka ba. Hasalima baka da wata daraja a idanunmu face kasancewa a gafalalle abin ƙyama”. Ya zaro wayarsa yana nuna masa hoton Ummah, wannan matar tazo wajenka kayi
mata aiki akan wasu mata da miji, tare da tabbatar mata asirin idan baici
ɗ
aya a cikin ma'auratan ba zai iya komawa kanta anyi haka?”.
Dariya nakan tufu ya kwashe da shi harda ƙyakykyewa. Sai da yay mai isarsa kafin ya tsagaita da fa
ɗ
in, “Shegiyar
kaya ai wannan tasan takan mugunta. Dan koni uban gayyar da ka
ɗ
an na
ɗ
arata. Sai dai a yanzu haka tana can cikin bala'i hhhhh. Dama mun fa
ɗ
a mata ƙaiƙayi zai koma kan masheƙiya bata yarda ba hhhhh. Asirin bai kama mijin ba matar kawai ya kama, itama kuma y
a saketa hhhh. Dan haka ya dawo kanta kuma bazata ta
ɓ
a warkewa ba hegiya ta shiga kamun
ɗ
an ƙallau.”
“Kaima yau zaka shiga kamun ALLAH ai matsiyaci. Ka tsufa har an yayyafa maka gishirin mutuwa a saman kai amma baka san Annabi ya faku ba” Salim ya f
a
ɗ
a yana
ɗ
aukesa da mari. Kafin kace mi ya rufesa da duka. Da ƙyar su Kawu Idi suka riƙesa, zafin dutsen dana ranar yasa suka yayibosa zuwa ƙasa bayan Kawu Idi da Salim sun
ɗ
aureshi. Abba dai ko sau
ɗ
aya baice tak ba. Haka suka jefashi a mota duk da warin
jikinsa ma ya ishesu suka
ɗ
auki hanyar Kano. Da yamma liss suka iso, sun sami gida jigum-jigum baka jin komai sai nishin Ummah. Ganin boka na saman tudu ya firgita mutane da yawa. Duk da shi a cewarsa ba boka bane malami ne, dan hatta shigarsa dai ta malam
ce sai dai dau
ɗ
a da warin rana ba'a magana. Ga Salim ya tun
ɓ
uke rawanin tun a can sai ƙwalelen kansa da yasha ƙwal a kwabo.....
__________
★
A bisa umarnin Lulu Ummita ta shiga binciken gidan su Nadiya ta hanyar yaranta na shagon saloon
da yanzu ƙanwarta ke riƙe da shi. Da farko yaran nata sunji tsoro sunƙi fa
ɗ
a saboda garga
ɗ
in da akai musu. Sai da Ummita ta dinga musu magiya sannan suka fa
ɗ
a mata gaskiyar a inda Nadiya take yanzu haka. Acan cikin wata tsohuwar makaranta ce da rufunta ya
kwaye a ruwan bana. Hankalin Ummita ya tashi matuƙa da ganin Nadiya duk da bata santa ba kafin yanzu, sai hotonta data gani a wajen Lulu. Tayi baƙi ta lalace sai uban ciki haihuwa yau ko gobe. Wasu ƴan shaye-shaye dake zama wajen ke bata abinci da kayan sh
aye-shayen. Hankali tashe Ummita ta kira Lulu a video call. Da farko Lulu cewa tai bata yarda Nadia bace, sai da ta fashe mata da kuka cikin ƙarfin hali ta rantse mata cewa itace. Gaba
ɗ
aya sai Lulu ta sake birkicewa da tashi hankali, itama ta fashe da kuk
a. Da ƙyar ta iya cewa Ummita sukai Nadia asibiti, amma ta kira Uncle Yousuf a waya. Koda Ummita tai kiran Uncle Yousuf ta sanar masa babu
ɓ
ata lokaci ya iso wajen shi da ƴan sanda da ambulance. An
ɗ
auki Nadiya zuwa SHIRA'S HOSPITAL. Babu
ɓ
ata lokaci likit
oci suka rufu a kanta, kamar jira cikin nata keyi dama sai naƙuda ta tashi. Doctors sun tabbatar bazata iya haihuwa da kanta ba, dole akai mata cs. Ana shiga da ita
ɗ
akin theatre Uncle Yousuf ya nema gidan iyayenta. Sai dai koda yaje babu wanda ya saurares
a duk da ya sanar musu tana can a asibiti an shiga da ita theatre basu saurarensa ba. Haka ya baro gidan ransa a
ɓ
ace, sai bayan tahowarsa ƙanwarta ta biyosa asibitin a sace bisa umarnin mahaifiyarsu......
(ALLAH sarki Uwa kenan
😭🙏
).
*_
★
U
K
★
_*
Fuskarsa
ɗ
auke da murmushin zancen Iya Tabawa ya tura ƙofar bedroom
ɗ
in a hankali ya shiga bakinsa
ɗ
auke da sallama, zuciyarsa cike da
ɗ
okin san ganin sahibar ruhin nasa.. Cak kalaman bakinsa suka tsaya sakamakon tozali da ita zaune fuska sh
are-share da hawaye ta zubama waya idanu...
“Mawaddatan-warahmah!”.
Ya kirayi sunanta cikin wani irin salon taushin murya mai amo da ratsa zuciyar mai saurare. A bazata ta ji saukar muryar tasa duk da a tsumayen isowar tasa suke. Dan hatta kwalli
yar da taci yau a cikin skert da riga na atamfa da sukai mata ƙyau tayine da shi. Harda kwalliyar da hawayen tausayin Nadiya suka gama batawa. A hankali ta
ɗ
ago idanunta da suka ka
ɗ
a harda
ɗ
an kumburowa. Sai ya samu kansa da lumshe nasa da sake bu
ɗ
e su a k
anta ya ware mata hannayensa alamar tazo garesa. Babu musu ta taso da
ɗ
an gudu-gudu ta shige jikin nasa ya maida hannayensa ya na
ɗ
e a nata jikin. Wani kukan da ya sakashi runtse idanu da ƙarfi ta sake saki tare da ƙara ƙanƙamesa. Komai baice mata ba, bai k
uma hanata tayi kukan ba har tsawon mintina biyu. Sai da ya tabbatar tayi ya wadaceta sannan ya
ɗ
agata cak zuwa saman gado. Kwantar da ita yayi tare da kishingi
ɗ
a a gefenta ya tokare hannunsa da tallafo kansa ta yanda zai iya mata runfa. Ɗayan hannun kuma
ya tallafo fuskarta ya zuba mata ido. Itama kallonsa take tana jan ajiyar zuciya. Karo na farko ya sakar mata murmushi mai sanyi da saka babban yatsansa ya
ɗ
auke mata hawayen.
“Waya ta
ɓ
a Final Choice
ɗ
in Aliyu Mawashi? Maman Aliyu Mawashi? Kin san
kuwa yanda nake jin ƙunar zuciya a duk sanda naga hawaye na sauka akan ƙyaƙyƙyawar fuskar nan taki. A ga
ɓ
a
ɗ
aya kawai nake son naga wa
ɗ
an nan hawayen da rakinki, amma ba'a banza haka ba okay”.
Hawayen ne suka sake ciko mata idanu, a hankali ya shiga
girgiza mata kansa alamar kar tayi. Ha
ɗ
iyesu ta shiga ƙoƙarin yi, sai kuma ta juya ta sake rungumeshi. Ajiyar zuciya ya sauke a hankali tare da
ɗ
ago fuskarta ya manna mata kiss a goshinta da hancinta ya sakko saman lips
ɗ
inta. “In sha?”. Ya fa
ɗ
a cikin ra
ɗ
a yana nuna mata lips
ɗ
inta da yatsa. Murmushi ta sakar masa a karo na farko da hawaye. Shima sai ya murmusa da kai nasa lips
ɗ
in saman nata. A hankali suka lumshe idanu a tare kowanne na sauke ajiyar zuciya, daga haka tsarin ya canja zuwa wani fage daban.
..
Yana zaune a bakin gado yana goge jikinsa da ƙaramin towel ta fito itama sanye cikin bathrobe. Idanu ya zuba mata cike da jin ƙarin ƙaunarta da tausayi, suna ha
ɗ
a ido ta
ɗ
auke nata cikin jin nauyi. Wucesa tai niyyar yi ya riƙo mata hannu. Bat
are data juyo ba ta furta, “Zan shirya ne fa na ha
ɗ
a maka abinci”. Murmushi yayi da jawota baya ya zaunar a saman jikinsa. Cikin kunneta ya ra
ɗ
a mata maganar da ta sakata jin rikicewa dan kunya, shiko ya shiga darawa abinsa. Tashi tai zumbur a jikinsa ta g
udu zuwa gaban mirror tana murmushi da fa
ɗ
in, “Ni dai babu ruwana wlhy”.
“Daga baya kenan yarinya”. Ya bata amsa yana tasowa zuwa gaban mirror
ɗ
in shima. Da jikin mirror
ɗ
in ya jingina, hakan ya basu damar facing juna. “Miya sakaki kuka?” ya jeho
mata tambaya dai-dai tana ƙoƙarin warware gashinta data na
ɗ
e a cikin ƙaramin towel. Numfashi ta
ɗ
an
firzar a hankali idanun nata na sake cikowa da hawaye, murya a raunane ta ce, “Nadiya ce”.
“Nadiya kuma? Who is she?”.
“Ƙawata ce, sai dai bama tare y
anzun”.
“Ya akai banji sunanta a labarinki ba?”.
“A Nigeria na santa ai, kaima kuma ka santa ma. Dan ka ta
ɓ
a kai ni shagonta saloon”.
Cikin
ɗ
an yin jimm na alamar tunani ya ce, “Okay na gane, ba itace kikace zata taimakemu ba?”.
“Y
es ita”.
“Uhmum miya faru da ita?”.
Wayarta ta
ɗ
auka ta miƙa masa. Amsa yay ya duba. Recording ne na video call da sukayi ita da Nadiya. Shi kansa da farko bai ganeta ba. Al'amarin ya girgiza shi da bashi tsoro. Jiki a sanyaye ya miƙa mata wayar batare d
a ya iya furta komai ba. A bazata Lulu data sake fashewa da kuka ta ce, “Aliyu nagode da ƙoƙarin ka a kaina, bani da abinda zan iya biyanka da shi a duniyar nan face na dawwama ina maka addu'a har ƙarshen numfashi na kai da Uncle Yousuf. Yanzu nima da ALLA
H bai taimakeni, kun tallafi rayuwata kun cireni da ga wannan mummunar ƙazamar rayuwar ba da hakance zata kasance da ni. Abinda nake sha ko rabinsa Nadiya bata iya sha fa. Amma kaga yanda rayuwarta ta koma, bata da maraba da mahaukatan kan layi masu wucewa
yara na musu atire. Iyayenta sun korota a makaranta data lalace take kwana tsakkiyar kazaman ƴan shaye-shaye. Na shiga uku Hydar wace irin rayuwa ce muke jefa kammu ne haka?....”
Hankalinsa ne ya ƙara tashi ganin yanda take kuka na fitar hayyaci.
Ɗ
agota yay ya rungumeta a jikinsa, tare da fara jera mata kalaman lallashi da nasiha. Sun jima a wajen tsaye ya karasa busar mata da kan nata ya
ɗ
aure mata shi. Cikin son kauda mata yanayin
ɓ
acin ran nata ya ce, “Ina auntyn taki wai, naga da Iya Tabawa kaw
ai muka gaisa tana goye da AA”.
Murmushi ta
ɗ
an saki ka
ɗ
an, sai kuma ta kallesa tana
ɗ
an lullumshe ido cike da salon dake narkar da mutumin nata tace, “Tana asibiti ai, tun randa suka zo”.
Da mamaki sosai a fuskarsa ya ce, “Asibiti kuma Madam”.
Sai da ta
ɗ
an hararesa saboda kiranta Madam sannan ta bashi amsa. “Eh ai abinda ya kamata ayi kenan, mizai sa na riƙeta a gida