Showing 102001 words to 105000 words out of 145491 words
kan
nata a hankali. A nutse ya canja yanayin nasu zuwa wani abu daban, babu kunya a falon akai yaƙin ƙasa-da-ƙasa, sai dai ƙura ta lafa kuma ta koma jin nauyi. Shi kuma yana mata dariya da tsokana wai dama abinda take so kenan ashe. Itama dai yanzu ta zama bab
bar mayaƙiya. Tashi tai ta bar masa falon bayan ta gama mimmitsinesa da bubbuga masa filo. Da kallo ya bita yana mai jin ƙarin ƙaunarta mai fa
ɗ
i da girma na sake mamaye sa tako ina. Da ga ƙarshe ya miƙe da ƙyar ya bita bedroom
ɗ
in. Bathroom ya nufa inda ya
ke jinta sukayo wankan tare. Shine ya koma falon ya
ɗ
akko AA da ke barci. Suma dai kwanciyar sukai domin hutawa ransu.....
*_NIGERIA_*
Sau biyu ana
ɗ
orata amma ƙashin ya gagara zama saboda tanada ƙiba, gashi a cinya ta karye. Su kansu ma
laman asibitin lamarin neman fin ƙarfinsu yake. Ƙaninta dake tsaye kan lamarin nata ne ya yanke shawarar su nemo masu
ɗ
orin gargajiya. Dan mijinta tunda yazo zuwan farko asibitin yaji irin sambatun da takeyi da tona ma kanta asiri ita da aminiyar tata da a
yanzu kowa ke kira da Dodo ransa yay masifar
ɓ
aci. Ashe itace ta rabashi da matarsa mai sonshi dan ALLAH tun bashi da komai, sannan ta rabashi da manyan ƴaƴansa da sam yanzu ko kallon arziki bai musu da ma danginsa. Hatta da karatunsu bai saka hannu ba gas
hi yanzu duk ALLAH ya tallafesu sun samu ayyukansu. Ranar yayi kuka da hawayensa da yin dana sani. Yana zaune da matarsa lafiya ƙyale-kyalen Naqiba da suka ha
ɗ
u a wajen aiki ya kwashesa har yana kushe matarsa akan bata iya komai ba sai gidadanci saboda kaw
ai batai zurfi a ilimin boko ba. Shagalin biki akai
na alfarma lokacin ya zubda ku
ɗ
i tare da sakata a danƙareren gidansa da ya gama gini. Itace ta gaban mota idan zai fita, itace ta zuwa jahohi idan aiki ya kaisa, acewarsa itace mai ilimi. Duk da bawai wan
i mahaukacin ku
ɗ
i ne da shi ba yanada rufin asirinsa dan har Saudiyya yaje kusan sau uku, kuma duk tare da matar son nasa Naqiba. Yakan je Dubai kuma saro kaya a yanzu haka, dan yanada manyan shaguna a cikin kasuwar kwari. Yakan yima Naqiba abu sau sama da
goma kafin yayma matarsa da ƴaƴansa, a haka har suka haihu
ɗ
aya da ita, dan Maheer kawai ta haifa sai mace ita kuma ta rasu tun tana 3years....
An sake ma Hajiya Naqiba
ɗ
orin gargajiya da taci uwar azaba harda sumanta. Bayan farfa
ɗ
owarta ne ta c
igaba da sambatu kamar zautacciya. A wannan halin su Abba da sukazo dubata saboda a gidansa ta samu matsalar, yana ta son zuwa sake dubata tun randa suka kawota asibiti tashin hankalin Ummah ya hana shi. Sai yau ne yaga ya dace yazo kar ai abin kunya shine
ya kwaso su Abdull suka zo. Anan ne kunnensu ke jiye musu sambatun Hajiya Naqiba da ke fallashe sirrinsu. Ba Abban kawai ba hatta su Mubarak ji sukai ƙasa na neman kasa
ɗ
aukarsu. Bakin Hajiya Naqiba bai mutu ba sai da akai mata alurar barci mai ƙarfi. Tun
i Abban ya baro
ɗ
akin ko sallama bai iya yima danginta dake cike da
ɗ
akin suna faman mata ALLAH wadai ba. Cikin sauri yaransa suka take masa baya. A wannan tashin hankalin suka dawo gida, sun iske Yayan Ummah Jibirin ya sake zuwa da wasu malaman yau ma. Sa
i dai suna jira Abban ya dawo a tunkari Ummhn.
Duk hayaniyar da akeyi Umma na jiyosu da ga falonta, sai dai furucin Abba yasa a yanzu bata iya fitowa ko tsakar gida, dan ya tabbatar mata idan ta sake fitowa ta firgita masa iyali batare da shi
yace ba a bakin aurenta. Wannan kalma na
ɗ
imautata a duk sanda ta sake maimaita kanta a ƙwaƙwalwarta. A cikin abinda bai wuce sati guda ba duk tayi wata irin firingau-firingau da ita. Tai muguwar rama kamar mai cutar sida. Kuka kam idanu sun daina sai dai
na zuciya. Tunda take ko'a labari bata ta
ɓ
a sanin akwai makamancin irin tashin hankalin nan nata a duniya ba. Ita a yanzu ma neman hanyar zuwa ga malamin da yay aikin take ya karya shi amma babu hali, tsakar gida ma ya gagari mutum balle ƙofar gida har aka
i ga shiga mota. Abincin tana cinsa ne kawai dan tsoron mutuwa. Amma badan yunwa ba. A duk sanda ta jiyo muryar Ammah dai ta fashe da kukan baƙin ciki na tsananin jin kishi. Tana jin ra
ɗ
a
ɗ
in tayaya za'ai ace Ammah taci nasara a kanta kenan? Itace fa Yahana
su mai yawan ƴaƴa maza a gidan fiye da kowa, ƴar uwar mai gidan jininsa, tafi kowa yawan ƴaƴa, ita ta fara haihuwa a gidan, tanada power
ɗ
in juya miji a tafin hannunta koda daga baya zai su
ɓ
uce mata zata sake nemo hanyar riƙosa. Kowa a waje gani yake itace
ke juya gida da miji, amma a kullum sai Hafsatu ta zama sanadin rusa mata plans nata. A kowace safiya tana ji kamar ta kashe matar nan ko zata ji sassauci na zafin tsanar da take mata. Kuka irin mai ƙona zuciya
ɗ
in nan ya su
ɓ
uce mata, sai dai babu
ɗ
igon h
awaye a cikin idanun sai zafin zuciya da gwara ma kai
ta hawayen........
✍
️
_
🥱🥱
Jiya kunji shiru ko. Ina nan na dage muku da typing ne nima na ƙagara mu gama
🚴🚴
._
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINS
AN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibr
ahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭
🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝕭𝖔𝖔𝖐
𝖙𝖜𝖔
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
4
️
⃣
7
️
⃣
.......A gidan Alhaji Garko kam ALLAH ya sauki amarya lafiya, ta sillo
ɓ
o ƴan biy
unta duk maza har guda biyu masu kama da Baba Garko da ƴan uwansu. Farin ciki a wajen Baba Garko da ma'aikatan gidansa ba'a magana. Babu ko
ɗ
ar balle jin kunya ya
ɗ
aga waya yay kiran Dada a farko. Rabon da ya kirata a waya harta manta a rayuwarta, duk da h
alin da take ciki jikinta har rawa yake wajen
ɗ
auka. Dan addu'a take a ranta ALLAH yasa baƙar dagar ce ta mutu ita da cikin. Sai dai me tana kaiwa kunne kalma ta farko da ga bakin mijin nata, abin sonta da sukai ƙuruciya ga su a tsufa tare itace, “Alhamdul
lahi ALLAH ya sake azurtani da yara biyu MAZA masu kama da ni kamar sauran ƴan uwansu. Sai ki shirya kayan tarbar sabbin ƴaƴa Hajarah”. Da ga haka ya yanke kiran kamar dama da gayya yayi, hakan yay dai-dai da tsayawar numfashin Dada da tunda ya fara magana
r yake fita dama a fisge. Yaraf ta sulale a wajen ta zube babu numfashi.....
(
🥱
DADA team sai ku kai
ɗ
auki
🚴
).
_________
★
Kamar kullum pharmacy
ɗ
in cikin hada-hada da kai-kawon mutane yake. Dan babban pharmacy ne da duk kalar magani
n da kake nema ko kayan anfani da ya shafi lafiya zaka sameshi. Ga shi akan babban titin da mutane ke yawaita kai-kawo sosai kuma. Ba sayen
ɗ
ai-
ɗ
ai kawai suke ba har sari suna badawa wa ƙananun camix ma. Banda
ɓ
oyayyun masu amsar miyagun kayansu da ko yara
n shagon ba kowa yasan ana harƙallar ba sai amintattun ciki da masu lura, sai dai kosun luran babu damar magana dan anfi ƙarfinsu.
Duk da safiyace akwai mutane sosai musamman masu sari. Basu wani damu da jin dirar motocin ƴan sanda ba a ƙofar ph
armacy
ɗ
in kowa ya cigaba da abinda yake yi. Sai dai me motocin ƴan sandan na gama dira ta NDLEA suka dira suma har mota uku. Sai a lokacin hankalin mutane ya fara dawowa jikinsu, sai dai kafin yin wani yunƙuri jami'an gaba
ɗ
aya sun rufe ƙofar pharmacy
ɗ
in
. Sauran kuma sun afka ciki. Gaba
ɗ
aya mutanen ciki an tattaresu zuwa mota, hakama ma'aikatan an tisa ƙeyarsu cikin store
ɗ
in wajen wasu kuma cikin pharmacy
ɗ
in. Duk tambayar da suke akan su mi sukayi babu wanda ya basu amsa. Jikin Manager
ɗ
in wajen har ra
wa yake wajen ƙoƙarin kiran layin oga kwata-kwata ya sanar masa.
Duk da hankali Alhaji Sadi Dikko Baduku ya tashi da jin wai NDLEA a pharmacy
ɗ
in nasa sai cikin rashin damuwa da gadarar masu arziƙi ya buƙaci yaron nashi ya bama ogansu waya. Cikin ji
n ƙwarin gwiwa Manager ya nufi wanda yake ƙyautata zaton ogan nasu ne ya kai masa wayar. Kallon sama da ƙasa mutumin yay masa tare da daka masa tsawar da sai da ya zabura. Ba Manager ba hatta shi kansa Alhaji Sadi Dikkon sai da ya zabura. Mamaki da al'ajab
in wane
ɗ
an iska ne wannan ya sashi yanke kiran, da sauri ya shiga neman shugaban hukumar NDLEA na Kano baki
ɗ
aya, sai dai har wayar ta gama ring ba'a
ɗ
auka ba. Sake kira yay aka danna masa busy alamar an yankesa. Anan ne fa hankalinsa ya fara tashi, da sa
uri ya shiga neman number Hon. Nakowa.....
*_UK_*
Kasancewar yau bashi da wasa suna nane a gida suna zubama juna ta
ɓ
ara. A yanzu haka zaune Lulu take gaban Mirror Smart tsaye a bayanta wai yana mata gyaran gashi. Yayinda AA yay busy a ƙa
sa da kayan wasansa cikin kuzari da lafiyar da ALLAH ya bashi. Dan yanzu haka Alhmdllh yana miƙewa har ai taku
ɗ
aya zuwa biyu musamman idan idanun iyayen basa kanshi. Idan ma sun gansa sai ya koma ya zauna kamar dai yanda akasan yara masu koyan tafiya kany
i na rashin son a musu ihu yayinda suka miƙe. A hankali Lulu da ke kallon hotunan Smart a waya ta
ɗ
ago idanunta jin kamar ya daina motsa hannun nasa a saman kan nata. Cikin mamaki ta
ɗ
an waro idanunta da fa
ɗ
in, “Lafiya kuwa? Tunanin mi kakeyi haka?”.
Shiru babu alamar Smart ya jita, dan sosai yayi zurfi a tunanin nasa. Wayar ta ajiye tare da juyowa tana fuskantarsa, sai da ta riƙo hannunsa cikin nata ne ya sauke ajiyar zuciya. Hannun nasa taja zuwa wajen gado, babu musu ya bita. A bakin gadon ya kai z
aune, ita kuma ta tsugunna a tsakanin ƙafafunsa hannayenta dafe a cinyoyinsa suka zubama juna idanu. “Mike damunka haka kake irin wannan tunanin Mr A?”.
Murmushi yayi a karo na farko, dan ya fahimci a kwana biyun nan bata iya kiransa da Aliyu kamar
yanda take yi, ya
ɗ
a furzar da iska ka
ɗ
an da kai hannu ya gyara mata gashin da ya sakko mata a gefen ido. A hankali ya furta, “Ba komai fa tunaninki kawai nake yi”.
Hararsa ta
ɗ
an yi cikin girgiza kai, sai kuma ta marairaice fuska kamar zatai k
uka. “Ina kusa da kai ne zakai tunani na. Ni ban kai na san matsalarka ba ko?”.
“Ke kikafi kowa cancantar sanin matsalata ai Baby luv”.
“Ban yarda ba tunda gashi ka kasa gaya min. Ni kuma duk sirrina babu wanda baka sani ba”.
Murmushi y
a sake sakin mata da
ɗ
an lakace hancinta. “Nima ai duk kin sani. Dan babu wanda ya kaiki sanin Aliyu a yanzu ciki da bai
ɗ
insa.”
“Ni ban yarda ba”.
“To mi kike son ji?”.
“Damuwarka”.
Hannunta ya kama tare da
ɗ
agota ya zaunar a sam
an cinyarsa. Sai ya rungumeta sosai yana sauke ajiyar zuciya. Kusan minti
ɗ
aya suna a haka sannan ya sassauta mata yana kwantar da kansa a kafa
ɗ
arta. “Baby luv abubuwane suna neman yin yawa a tsakanin nan. Na fahimci sam gidanmu babu kwanciyar hankali ga k
owa musamman ma Abba da Ammah. Suna
ɓ
oyemin ne kawai amma lamarin Ummah na damunsu. Nima da nake anan
ɗ
in yana damuna, shiyyasa nake jin da inada dama zanje Nigeria a tsakanin nan gaskiya. Ga batun mutumin nan, nasan hatsabibine bana wasa ba, zai iya bin h
anyoyi da yawa dan ganin ya cuta mana.”
Ajiyar zuciya ta sauke a hankali, sai kuma ta saki murmushi da shafa fuskarsa, wasa ta cigaba da yi da gashin ƙasunbarsa a hankali. “Humm ni dai ka kwantar da hankalinka. Na farko dai batun wata Umma ma ka
ajiyesa gefe ita ta jama kanta damuwa da ita baida wani amfani. Na biyu mune ya kamata mu kwantarma da Abba hankali shi da Ammah dan suna damuwa ne saboda abinda duk ya faru a kammu akayisa. Sulaiman kuwa shi ba komai bane a yanzu takansa ma yakeyi. Amma k
amar yanda ka fa
ɗ
a kam zai iya yin komai da ga sanda ya farga ruwa ya ƙare masa. Dan haka komai yana buƙatar ayisa cikin gaggawa a yanzu gaskiya”.
“Kema kinzo da shawara kam. Sai dai kin san kamashi a yanzu kai tsaye bazai yiwu ba duk da muna da h
ujjoji”.
“Eh hakane, muna buƙatar ga
ɓ
a. Ma'ana a kamashi cikin wani laifi dumu-dumu irin wanda baida mafitar nan. Wannan shine zai sa a cigaba da zaƙulo laifukansa na
ɓ
oye. Shiyyasa ka daure ka barni na koma Nigeria. Aikin nan yana buƙatar fuska da f
uska ne fa”.
A take fuskarsa ta tsuke, babu alamar zai ce komai. Kansa ta
ɗ
aga da ga kafa
ɗ
arta tana mai zuba masa idanu. “Wai kai ance maka zan gudu ne. Ina fa gama abinda nakeyi zan dawo ALLAH kuwa. In dai gudu ne kasa a ranka ka ƙaremin nawa
yanzu babu sauran wajen
ɓ
uya. Idan ma nace zan barka ai Uncle Yousuf da Daddy sai sunyi farfesuna koma su tauneni
ɗ
anya. Kasan irin matsayin da kake da shi kuwa yanzu a gidan mu. Ai ko Ummita dana sani a baya-bayan nan defender
ɗ
inka ce ta gani kasheni.”
Kallonta kawai yake shi dai, kafin ya samu damar cewa wani abu kira ya shigo masa waya. Ita ta miƙe zuwa mirror ta
ɗ
akko. Gannin Daddynta ne ta
ɗ
aga tana kaiwa kunne.
“My Son!”.
Daddy ya fa
ɗ
a daga can. Cikin
ɓ
ata fuska tamkar tana gabansa ta
ce, “ALLAH ya soni nima ina da Ammah da Uncle You da Abba da Mommy, ga Baba Garko”.
Sosai Daddy ke dariya. Ya ce, “Oh oh irin wannan gori haka Mawaddat. To ai ALLAH yasa ma Baba Garkon nawa ne
ɗ
an sammiki nayi. Kinga sai ki ƙarata da iyayenki nim
a ki barmin nawa da kuma yaro na”.
Dariya tayi itama da fa
ɗ
in, “Ai nafa bar maka Daddy ku ƙarata.”
“To shike nan ƴar albarka. Ki fa
ɗ
awa mijin naki gamu nan tafe in sha ALLAH. Ina fatan dai yana gidan?”.
“Lah Daddy wai nan zaku zo? Dama
kana London”. Ta ƙare maganar cikin shagwa
ɓ
a. Murmushi Daddy yayi da ga can har tana iya jin sautinsa. “A'a yau dai zamu shigo, ina Manchester.”
“To Daddy ALLAH ya kawoku lafiya, mizan dafa muku?”.
“Basai kin dafa komai ba ƴar Daddynta. Muda b
azamu jimaba ma. Bye bye sai munzo”. Ya yanke wayar kafin tace wani abu. Bata damu ba ta zauna kusa da Smart da ke kallonta tana murmushi. “Mr A dama Daddy zasu zo shine baka sanar min ba?”.
Murmushi kawai yay mata baice komai ba. Itama sai ta d
ungure masa kai tana miƙewa. Fita tai a
ɗ
akin zuwa kitchen ta barsa shi da
ɗ
ansa.....
★
Tarba ta mutuntawa Daddy da Uncle Yousuf suka samu, shi Daddy wannan shine zuwansa na farko, Uncle Yousuf kam
ɗ
an gida ne. Sun ci abinci a tare cikin farin ci
ki. AA na nane da Daddy dan akwai shaƙuwa mai ƙarfi a tsakaninsu. Kasancewar ba wani jimawa akai da rabuwa ba bai manta kakan nasa ba. Bayan sunci sun sha sukai zaman abinda ya tarasu. Tsakanin Lulu da Daddy sun
ɗ
an ƙara tattaunawa akan abinda ya faru tsak
aninsa da Sulaiman da Mahaifiyarta. Yanzun ma sai da tai hawaye. Ashe babban kuka na gaba, dan lokacin da suka fara kallon abinda ke cikin camara ba